Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Aman ma ya dawo.dan haka cikin sauri Aslam ya fara yi masa horn.

Fitowa Aman Yayi yana kallon motar yace "to yaya kuma me yakeyi cikin mota har wannan lokacin?bari na gani ko lafiya?naga yana min horn"
Aman ya fada yana nufar motar.
Yana zuwa ya fara ƙoƙarin buɗe motar amma yaji ta akulle,ɗaga kai yayi ya kalli yayan nashi dake mai alamun ya buɗe motar.
Rubuta masa Aslam Yayi cewar,akulle motar take,kaje gurin Islam ka karɓo makullin kazo ka budeni.
Ya nuni masa ta gaban motar.
Cikin mamaki badai kulle shi Islam tayi ba ?Aman ya kalli yayan nashi,jinjina masa kai yayi alamun yaje ya karɓo.
Da sauri Aman ya nufi cikin gidan yana jinjina hali irin na Islam,ya rasa mai yasa take wa yayan sa haka,sam bata tsoron Aslam,duk abinda ta ga dama shi take ma,kuma ahaka ake ƙoƙarin haɗa su aure.
Ba kowa cikin Falon, kasancewar mu mommy ɗakunan su suka wuce dan gabatar da salla.
Dakin granny Aman ta wuce,dan yasan Islam na can.
Lokacin daya shiga granny na sallah, Islam kuma tana zaune tana kurbar tea.
"Islam Ina car keys ɗin yaya Aslam?"Aman ya fada daga tsaye yana kallon ta.
Ɗago kai tayi ta kalle shi, ita sam tama manta da batun Aslam wllh,ashe shegen yana nan cikin mota?murmushi Islam tayi kafin tace "ya bani ajiya ne zaka tambaye Ni?"ta faɗa tana kurbar tea ɗin ta.
"Please Islam ki sanar dani inda key ɗin yake koba komai ya fito yayi sallah?"aman ya fada cikin sigar rarrashi.
"To kaduba ɗakin sa mana koyana can,Ni meye zanyi tayi da key ɗin motar sa ahannuna har yanzu ?kaduba kan madubin sa"ta faɗa tana ajiye kofin tea ɗin.

girgiza kai Aman Yayi kawai,tare da ficewa cikin sauri.makullin ya dauko agurin data ce,hakan ya ƙara tabbatar masa ita ta kulle Aslam cikin motar.
Cikin sauri yaje ya buɗe Aslam daga cikin motar,
Ajiyar zuciya Aslam ya sauke mai ƙarfi,lokacin daya fito daga cikin motar,jingina bayan sa yayi da motar kafin ya lumshe idonsa,aƙoƙarin sa na kawar da ɓacin ran da ke cinsa.
"Yaya is ok, kayi hakuri karka bata ranka dan Allah"Aman ya fada cikin tausayawa ɗan uwan nasa,Allah kadai yasan tsawon lokacin daya ɗauka cikin motar nan.
Buɗe rinannun idanunsa Aslam Yayi tare da kallon Aman,baice masa komai ba ya nufi cikin gidan.
Alwala yayi tare da fitowa ya nufi masallaci,yayi alƙawarin bazai sake kula Islam ba,har sai ranar da aka ɗaura musu aure,lokacin zai nuna mata shi ba tsaran ta bane.dan haka koda suka zo cin abinci bai nuna komai ba haka yaci abincin sa ya tashi da wuri.

Washe gari da safe ya kai Islam makatan kamar yadda pricipal ya fada,duk irin yadda Islam ke neman sa da bala'i sam ƙin kulata yayi,ta taɓa nan ta taɓa can,ta kunna redio ta kashe haka tayi tayi,amma yaƙi kula ta.dan kanta ta gaji ta hakuri tare da jan tsuka.

Duk wani interview da ya kamata ayiwa Islam anyi mata,sosai malaman sukayi mamakin ƙoƙarin ta,hatta uban gayya saida ta burgeshi,dan wata tambayar ma kafin agama take bada amsa.dan haka ajin su hanan aka kaita.kujerar gaba aka ajiye ta kusa da moninta.
To ranar dai ƙalau akayi karatu aka tashi islam bata kula kowa ba,hatta hanan bata kula ba.
Lokacin da aka tashi,driver yazo ɗaukan su.harta buɗe motar zata shiga ta hango wata yarinya zaune tayi tagumi,da alama jira take azo ɗaukan ta,haka kawai taji yarinyar ta kwanta mata arai.da yake akwai bangaren primary cikin makaranta,yarinyar ma da alama bata wuce aji biyar ba a frimary.
Rufe motar Islam tayi tare da nufar yarinyar.
Hanan na mata magana akan tazo sutafi ina kuma zata?amma ko sauraron hanan batayi ba.
Tana zuwa ta zauna kusa da yarinyar.kyakykyawa da ita mai saurin shiga rai.
Tana zama yarinyar ta juyo tana kallon Islam,murmushi Islam tayiwa yarinyar itama ta maida mata martani,tana mai cewa"anty kema ba'azo ɗaukan ki bane?"yarinyar ta faɗa cikin muryar ta mai daɗi tana kallon islam.
Kallon yarinyar Islam keyi cike da jin wata irin ƙaunar yarinyar cikin ranta tace"a'a an zo daukana kinga motar can,ta faɗa tana nuna motar tasu,kafin taci gaba--ke na gani shine nazo gurin ki,naga kamar kina cikin damuwa,ya sunan ki?kuma Meya sameki kika zauna anan ke kaɗai?bayan naga an tashi masu irin kayanki tun dazu"Islam ta faɗa tana kallon yarinyar.
Turo baki yarinyar tayi kamar zatayi kuka tace "anty tun ɗazu aka tashi,amma ba wanda yazo ɗaukana daga gidan mu,kuma Ni wllh na gaji,kinga yaya Hisham yace zai zo ɗauka na yau,amma baizo ba abbana kuma baya ƙasar"yarinyar ta faɗa tana wani yatsina fuska.
Murmushi Islam tayi tana jin son yarinyar sosai cikin ranta,akwai iyayi yarinyar ga wayo.
"To kiyi hakuri ya Hisham zai zo yanzu kinji?ya sunan ki?
Islam ta faɗa tana shafa kan yarinyar.

"Sunana Aisha Amma abbana Yana cemin mamana,anty kema ya Hisham yayan ki ne?"A'isha ta fata tana kallon Islam.
Dariya Islam ta ɗanyi mai sauti kafin tace "Ni bani da yaya sai Kani,amma daga yau kema ƙanwata ce kinji?"Islam ta faɗa tana kallon A'isha.

Murmushi A'isha tayi kafin tace "to anty mu kulla ƙawance"ta faɗa tana miƙowa Islam hannunta wanda ta sarke yan yatsun ta guda biyu.
Dariya Islam tayi kafin ta mika manuniyar ta tare da shigarwa cikin yatsun Aisha tana ware wa.
Kafin wani daga cikin su yayi magana sukajiyo horn din mota.
Da sauri A'isha ta mike tana tsalle "anty ya Hisham yazo na tafi sai gobe bye bye"ta faɗa tana nufar motar da gudun ta.

Murmushi Islam tayi tare da bin bayan yarinyar da kallo,sannan ta mike ta nufi motar su.
Hanan sai cika take tana batsewa,amma ba damar magana,dan tsoron Islam take.
Tun daga wannan ranar kullum Islam na tare da Aisha,hatta abinci ita ke ba A'isha abaki,kuma bata taɓa yarda wani yayiwa yarinyar koda kallon banza ne.musamma take tafiya bangaren yan frimary ta tambayi A'isha ko wani yayi mata wani abu,duk ranar da ta kama yaro kuwa yayiwa A'isha koda kallon banza ne,saita daddoke yaro kuma tasashi yaba A'isha hakuri.cikin ƙanƙanin lokaci Islam tayi suna cikin makarantar,dan duk wanda ya taɓa ta,saiya yabawa aya zaƙinta.kowa tsoron ta yake cikin makarantar.
Shaƙuwa ce sosai tsakanin A'isha da Islam,duk gidan su Aisha ba Wanda bai san da Islam ba,kamar yadda labarin A'isha ya isa gidan su Islam.
Iyayen A'isha suna jin daɗin yadda Islam ke kula musu da yarinya,kuma sunyi alƙawarin wataran sai sun ziyarci gidan su Islam,dan yin godiya.

Yau saura kwana uku bikin Islam da Aslam,duk wani gyara da akewa jannat shi akewa Islam,kasancewar yawancin abubuwan gyaran masu dadine,wanda maman Yusuf yar mutan saƙkwato ta haɗawa mommy shi,yasa sam Islam bata ƙin ci ko shan duk abinda aka bata.
Tayi wani freesh da ita har yar ƙiba ta kara,ba abinda ke damunta,uzurin gabanta kawai take,kuma yau kusan sati guda basu hadu da Aslam ba,tana ta mamakin ina ya shiga kuma oho.

Rana bata ƙarya saidai uwar ɗiya yaji kunya,yau ta kasance ranar juma'a,wacce dubban daruruwan mutane suka shaida daurin auren Muhammad Aslam da amaryarsa Islam,akan zunzurutun sadaki,dubu dari da hamsin,sai kuma jannat da nata angon Saleem akan sadaki dubu dari.sosai mutane suka halarci gurin daurin auren,Kasancewar aslam baida abokai hakan tasa koda aka gama daurin auren can part ɗin sa da aka gyara inda zasu zauna ya nufa.ko ina agyare fes sai ƙamshi ke tashi ta ko ina,an tsara part ɗin sosai,yayi kyau.yana zuwa ya cire babbar rigarsa ya kwanta akan gado yana tunanin wai yau shi Aslam aka daurawa aure,kuma da yarinyar da ya tsana,wacce take masa kallon sa'anta,bata bashi girmansa ko kaɗan,cije lips ɗin sa na ƙasa yayi tare da jinjina kai yana tunanin irin yadda zai gyara Islam,duk wannan iskancin nata wllh sai ya saita ta.
Yanzu zata gane asalin waye Aslam,yasan zuwa yanzu mommy ta gama aminta yana son Islam,Dan sosai yake nuna kulawar sa agareta idan suna gaban su mommy.

Waya ya dauka tare da kiran mommy.tana daga wa yace cikin shagwaba "mommy wllh yunwa nake ji,akawomin abinci please"ya ƙarasa adan marairaice.

" Ayya Me yasa ka zauna da yunwa Aslam?har abinci fa na aika maka dazu,amma akace baka nan,yanzu kana ina?"cewar mommy cikin kulawa.

"Ina wancan sabon part ɗin "ya faɗa ahankali.

"To bari akawo maka abincin yanzu"

"To mommyna"Aslam ya fada da ɗan murmushi.
Itama murmushin tayi tare da kashe wayar.

Gidan acike yake da yan uwan mommy Dana daddy,sosai yan uwan mommy keta jin haushin wannan haɗin na Aslam da Islam,dan gani suke ga ya'yan su amma aka wucesu aka haɗa Aslam da bare.dan basu san asalin wacece Islam ba,kawai mommy tace musu yar abokin daddy ce.

Bayan mommy ta gama haɗawa Aslam abincin cikin wani ɗan kwando ta fito dan neman yaron da zai kai masa.
kiciɓis sukayi da Islam tana fitowa daga ɗakin granny,tana sanye da wata doguwar riga ta shadda mai shegen kyau da tsada,ba ƙaramin kyau tayi ba,duk da ba kwalliya afuskarta,dan taƙi yarda ayi mata make up.amma tayi kyau sosai simple make up ne afuskarta.ɗan ƙaramin lips ɗin ta sai sheƙi yake na man lebe.kanta yasha gyara anyi facking ɗin sa da riboms masu kyau,sai ƙamshi take bugawa.
"Masha Allah ƴata kinyi kyau sosai"cewar mommy tana kallon Islam cike da yaba kwalliyar Tata.
Murmushi Islam tayi tace "na gode mommy,Ina zaki da wannan kwandon mommy?ko wani za'a kaiwa?"Islam ta faɗa tana kallon kwandon.
"Wllh wai Aslam ke jin yunwa,shine na hada masa abincin ina neman wanda zai kai masa"cewar mommy tana kallon Islam.
Wani daɗi Islam yaji cikin ranta,dama neman sa take ruwa ajallo, dan tayi masa tijara .dan haka cikin sauri tace "laaa mommy kawo na kai masa mana"ta faɗa tana karbar kwandon,
"Yauwa Islam,yana wancan ɓangaren naku"mommy ta faɗa tana daga wayar ta dake ringing.

Murmushi Islam tayi tare da cije lips ɗin ta kafin ta nufi ƙofar da zata sadaka da part din ta cikin Falon.

Masu karatu amarya fa ta tafi kaiwa ango abinci koya zata kaya .

Anty mammy ce.
[10/7/2022, 11:23 AM] Abk: ________Murmushi Islam tayi,tare da cije lips ɗin ta na kasa, kafin ta nufi hanyar dazata sadaka da bangaren nasu ta cikin Falon.
Tana ta jin daɗi cikin ranta,wllh yau zata yaɓawa Aslam maganganu,gashi dai yau anɗaura musu aure da ita ,yace ya wuce da ajinta, idan ta aureshi zata sha wahala,to so take taga yadda zai iya wahalar da itan.
dan wllh saita gana masa azaba,zata gasa masa aya ahannun sa,saiya gwammace kiɗa da karatu.
Tana ta faman zancen zuci na salon mugunta da zata yiwa Aslam, ta ƙara so part ɗin.kai tsaye ta kunna kai cikin Falon.
"Masha Allah"shine abinda Islam ta faɗa tana bin falon da kallo.komai na falon ya kasance light purple ne da pinch ,kujeru,labulaye,carpet.hatta docoration ɗin dakin irin kalar ne,banda ƙamshi ba abinda falon keyi,murmushi tayi tana mai lumshe ido tare da shaƙar ƙamshin falon.cikin annashuwa tace "gaskiya falon nan ya haɗu matuka,ga kalolin irin wanda nake so,lallai zanyi tsiya idan na dawo nan wllh"ta faɗa cikin dariya tana nufar wani daki dake kusa da ita. Dakuna ukune acikin falon,amma wannan yafi kusa da ita,tunanin ta nan ya bata Aslam na ciki,dan tanan take jiyo mayen ƙamshin nan nasa.

Kai tsaye ta tura ƙofar ta shiga da sallama cikin maƙoshin ta,wacce ko Aslam ɗin bai jita ba,dan yayi nisa cikin tunani.
Sai ganin mutum yayi tsulum ya shigo.
Da sauri ya tashi zaune ya kafeta da ido,tabbas ko maƙiyi ya kalli Islam yasan tayi kyau baƙarya,rigar ta zauna ajikin ta dass.duk da rigar ta kasance A shape ce,hakan bai hana manyan na shanun ta kunburowa sosai ta cikin rigar ba,sunyi dass amuhallinsu.daga ƙasa kuma manyan hips ɗin ta sun samu guri sun ƙara bajewa. Nan take asalamamiyyar Islam ta fara motsi.dan sosai kwalliyar ta Islam ta tada masa tsohon tsumin sa.

Kallon sa Islam tayi bayan ta gama ƙarewa dakin kallo tana murmushi shikuma wannanan ɗakin komai fari ne da pink,shima ya kawatu sosai da sosai.
"Wllh ba ruwa na da koma me zai faru,ko kuma nan ɗin dakin waye,tabbas wannan ɗaki,shine nawa.nan na zaɓa matsayina na matar gidan"ta faɗa cikin isa da gadara tana wani murmushi da juya idanu.wanda tana yi ita da sunan batawa Aslam,rai,amma batan san cewa ƙara kunno shi take ba.idonsa akan na shanun ta yake,dama can lokacin Aslam Yana ɗan hannu sune abubuwan da mace ke ruɗarsa dasu,bare yanzu daya kwana biyu bai jisu cikin hannun sa,kuma sai gasu gabansa matsayin mallakin sa.
Hakan ya kara ingiza shi faɗawa cikin matsananciyar sha'awa sosai.
Zagaya ɗakin Islam ta fara cikin wani irin taku mai rikita mai kallo,duk taku ɗaya idan tayi,aslam ji yake kamar tana kara masa buƙatuwa ne,banda bugawa ba abinda gaban sa keyi,idanun nan nasa sunyi jaaa tsabar jarabar dake cinsu.

"Malam Aslam ango,amma fa kayan nan sunyi maka kyau matuƙa,kamar wani ango gaske"Islam ta faɗa cikin murmushi tana kallon Aslam wanda ya zama kamar wani gaula yana Binta da ido.
"Na tabbaba ko yanzu ka san wacece Islam rainon dawa ce,idan nasa kaina yin abu babu wani wanda ya isa ya hanani yinsa,kaima shaida ne, kodan wannan auren bogin da mukayi da kai,kuma kasani bazan sake ka ba har saina gama gyara maka zama,zaka yi ta zama cikin ƙunci tare da wacce baka so"Islam ta faɗa cikin dariya sosai .
Binta kawai Aslam keyi da kallo zuwa wannan lokaci ya kai matsayin da bazai iya jurewa ba,dan shi ko jinta ma bayayi,kawai Binta yake da kallo, yaga bakinta na motsi kamar tana son yi masa kiss ne,dan haka cikin sauri ya mike tsaye tare da nufar inda Islam ke tsaye tana wani girgiza jiki,batare da tsoron ganin ya nufo ta ba , Islam ta kara gyara tsayuwar tana jiran karasowar Aslam gareta.Aslam kuwa yana zuwa baiyi wata-wata ya kamo fuskar Islam,da hannayensa duka biyun,wanda suke ɗan rawa,bai jira komai ba ya haɗe bakin su guri daya.cikin wani irin salo da zaƙuwa ya fara tsotsar bakin Islam kamar ba gobe,yayin da hannayensa ke yawa cikin jikin Islam, ta ko ina,ba abinda ke fita sai sautin nishin da Aslam keyi kamar yana tsere.
Cike da wani zazzafan tsoro da tashin hankali,Islam ta zaro idanun ta waje,meye hakan ?me Aslam keyi mata?ba dai iskanci yake ƙoƙarin yi mata ba, innalillahi.ba abinda yafi dagawa Islam hankali,irin yadda Aslam ke matse mata dukiyar Fulani kamar ya samu fulawa,wato wancan karon ganin su kawai yayi shine yanzu kuma harda taɓa wa? Cikin hanzari da tashin hankali isalam, ta fara kiciniyar kwace wa daga gareshi,saidai kamar mayen ƙarfe haka Aslam ya manne ajikinta.saima ƙoƙarin zuge zif ɗin rigar ta da yake,wanda cikin nasara ya zuge zip ɗin tare da sakin rigar tayi kasa, nan da nan Islam ta zama daga ita sai bra da fant fararen tass, dasu.cikakku kuma tsayayyun na shanu ta suka bayyana cikin farar bra ɗass dasu.
Tsoro ne ya ƙara kama Islam ganin Aslam ya cire mata riga,gashi tayi iyakar ƙoƙarin ta wajen tureshi daga jikin ta ko cire bakinta daga cikin nashi amma ta kasa,ji tayi kamar dutse take turewa,nan tsoro ya kara kamata,jikinta sai rawa yake idanun ta suka ciko da kwalla.
Aslam kuwa kwata -kwata baya cikin hayyacinsa yayi dogon zango,sam baya ji baya ganin komai sai abubuwan dake gabansa.yamutsa Islam yake iya don ransa,kamar ya sami kayan wanki.
Gaba daya Islam ta rasa ya zayi ta kwaci kanta daga gareshi,gashi sosai take jin zafin yadda yake matse mata ƙirji.
Wani yunkuri Islam tayi cikin hanzari ta fizge bakinta daga na Aslam,tare da tureshi can gefe guda,jikinta na rawa,tsabar rikicewar da tayi tama kasa ɗaukan rigar ta rufe jikinta sai hannu ta sanya tana rufe ƙirjinta dashi.
Aslam kuwa kamar wani dan giya yayi tagal -tagal zai faɗi amma yayi saurin dafe jikin bango,kallo ɗaya zakayi masa kasan baya cikin hayyacinsa.
Ɗago rinannun idanuwansa yayi ya saukesu akan Islam,nan take idanunsa sukayi masa arba da kwawawan na shanuntada suka bayya ta mahadar brar dake jikinta,wani irin abune ya tsirga masa,wanda kamar an zabureshi ya ƙara tunkarar Islam,gadan gadan,ganin haka yasa Islam juyawa da sauri ta nufi ƙofa jikinta na rawa,amma taku ɗaya biyu Aslam ya kamo ta,ƙara ta kwalla cikin tsoro tana faɗin"wayyo Allah na mommy kizo Aslam Yana min iskanci,na shiga uku,Aslam meye hakan ka bari bana so ka daina taɓani banaso wayyo Allah mommy kiz.......
Kalamanta suka tsaya cak!sakamakon wata damka da Aslam ya kaiwa na shanunta,runtse ido tayi da ƙarfi saboda zafin daya ratsa kwakwalwarta,tareda cije lips ɗin ta.
Shikuwa Aslam cikin wata murya mai kama da zaiyi kuka yake faɗin"Please karki gujeni awannan lokacin bazan iya jurewa ba ki tsaya ina buƙatar ki Please Islammm "ya fada tare da jan harafin sunan ta.
Ganin abinna Aslam ba alamun hankali,dan gani kawai islam keyi kamar ya haukace ne,yasata fashewa da kuka mai ƙarfi sosai.
Aikuwa cakk!Aslam ya dakata da abinda yake mata.saidai ya kasa barin jikinta,amma ya daina taɓa jikin nata.runtse ido yayi da ƙarfi,ahalin da yake ciki ji yake shima kamar ya sanya kukan,dan yakai ƙololuwa wajen buƙatuwa,ahankali ya fara ja da baya idanunsa ko gani basayi sosai,sai lokacin tunaninsa ya fara dawowa jikinsa,zama yayi bakin gado tare da dafe kansa,jikinsa sai rawa yake,idanunsa ko budewa basayi.

Zamewa Islam ma tayi agurin tana ci gaba da kukanta,dan ba karya yau kam Islam tasan me ake nufi da tsoro,sosai tsoron Aslam ya kamata.
Kusan minti ɗaya Aslam yana dafe da kansa kafin yayi zunbur ya mike tsaye wata loka ya buɗe tare da ballo wata ƙwayar magani ya hadiyeta ba ko ruwa,kamar wani ɗan giya haka yake tafiya ya nufi toilet.yana shiga ya sakarwa kansa ruwan sanyi ko kayan bai iya cirewa ba,yana tsaye ruwan na sauka akansa kusan minti goma kafin ya samu ƴar nutsuwa.ya rasa me yasa ya kasa controling kansa yau,wanda abaya yana iya sarrafa kansa akan Islam,amma yau ji yayi sam bazai iyaba,har saida yakai gareta.
Cire kayan yayi tare da rataye su sannan ya sanya rigar wanka bayan ya tsarkake jikinsa.bude kofar yayi tare da fitowa.

Rass gabansa ya faɗi, ganin har lokacin Islam na zaune agurin da ya barta,zuwa lokacin nan ba kuka take ba,amma hawaye na zuba akan fuskarta,kuma jikinta bai daina rawa ba.tana jin motsin buɗe kofar da itama ta zabura tare da ƙanƙame jikinta.
"Uban me kuma kuma kika tsaya yi min adaki?abinda kike so ɗin ai nayi miki ko?kuma dan me zaki sani gaba kina min kuka?ko bai isheki bane kina buƙatar kari?"Aslam ya faɗa cike da borin kunya,yana son kare kansa.
Duk da yadda Islam ke jin tsoron Aslam ahalin yanzu hakan bai hanata balla masa harara ba cikin kuka tace "ai dayake nice nazo na kama ka da kokawar sai ka taɓani,wllh kaji kunya tunda baka iya tsallake haram,kuma saina fadawa mommy kai da kowa ma na gidan nan sai sunsan halin ka na iskanci"Islam ta faɗa cikin mugun jin haushin Aslam,kuma kwata -kwata ta kasa mikewa tsaye,kafafunta rawa kawai suke,amma da tuni ta bar masa ɗakin tun kafin ta fito.
Shi dariya ma kalamanta suka bashi,wai baya tsallake haram,kota manta yanzu suna da aure ne?azahiri kuma tsaki yayi kafin yace "banza sakarai,jeki fadawa mommyn mana,kanki zaki ba kunya,dan kowa yasan da aurena akanki,duk abinda nayi miki halal ɗina ne"ya fada yana nufar gaban madubi.

Cikin masifa Islam tace "dan an daura mana auren wasan da kai ,shine akace ka tabani?har da taba min...sai kuma ta kasa ƙarasawa hawaye sharr ya zubo daga idanunta,dan taji mugun haushin yadda Aslam yayi ta taɓa mata na shanun ta,kuma wllh bata yafe masa ba.

Tsaki Aslam Yayikafin yace "wato kin manta lokacin da kike cewa na taba miki su suna miki kaiƙayi ko?zaki dawo gobe ma kice kina so" ya fada cikin dakiya yana shafa man

Zaro ido Islam tayi cikeda mamaki tana tunanin yaushe tace ya taba mata ƙirji wai suna mata ƙaiƙayi? Kodai ta faɗa bata sani ba? innalillahi yanzu da kanta zatace ya taɓa mata jiki?
Shiru tayi bata ce komai ba,har ya gama tana zaune agurin ta na hawaye.so yake ya nuna mata shima dan duniya ne,dan haka kayan da zai sauya ya dauko tare da inner wears ya fara ƙoƙarin cire rigar wankan.
da sauri Islam ta kife kanta agwuiwarta gabanta na faɗuwa,yanzu saiya cire kaya agabanta ?ta shiga ukun ta ita kam yau.

Murmushi Aslam yayi yana faɗin "mara kunyar banza,da saiki ci gaba da rashin kunyar ai"ita dai shiru tayi batace komai ba.saida ta tabbatar ya gama,sannan ta ɗago kanta ko kallonsa batayi ba ta fara ƙoƙarin janyo rigarta ta sanya,sannan ta fara yunƙurin tashi,cikin Sa'a kuwa ta mike tsaye saidai har lokacin ƙafafun ta rawa suke,dafa bango tayi ahankali tana tafiya.

Murmushi Aslam Yayi cikeda jin daɗin ya gano lagon Islam kuma wllh ta haka zai ringa hukun Tata.
Saida taje bakin ƙofar fita kafin ta juyo tana kallonsa tace"kuma wllh Allah saiya sakamin yadda kayi min kaima sai anyi maka,sannan ka sani wllh bashi ka ɗauka,dan saina rama abinda kayi min azzalumi kawai"tana faɗin haka ta juya taci gaba da tafiyarta.
"Duk lokacin da kika shirya ramawa to ashirye nake ina jiran ki"Aslam ya faɗa cikin murmushi.ashe sam Islam bata da wayo,duk rashin kunyar ta iya baki ya tsaya.
Abincin sa ya janyo ya zauna yaci ya koshi,amma sam ya kasa mantawa da moment ɗin su na yanzun nan.sai faman murmushi yake.

Islam kuwa saida ta sami guri ta zauna ta huta sosai, kafin ta share fuskarta ta nufi cikin gidan,tana shiga falon gidan, gaba ɗaya mutanen dake falon suka bita da kallo,ganin yadda gaba ɗaya shaddar jikin ta ta ya mutse yamutse,sosai ,itama tsarguwa tayi da yadda mutane ke kallonta,dan haka cikin sauri ta nufi dakin granny....

Muje zuwa masu karatu.
Anty mammy ce
Mrs babi.
[10/8/2022, 4:34 PM] Abk: _____________Cikin sauri Islam ta nufi dakin granny,har zuwa lokacin jikinta rawa yake,sosai take jin wani iri ajikinta,ji take kamar har lokacin hannun Aslam akan ƙirjinta yake.cikin Sa'a kuwa bata tarar da kowa cikin ɗakin ba sai granny,dake zaune tana cin abinci.

Kai tsaye ta haye gado, tare da kwanciya ta ƙanƙame jikinta.
Kallon ta granny tayi,tare da cewa"islama ,lafiya kuwa?naga kinzo kin kwanta,keda ake auren ki?" Granny ta faɗa tana kai loma da ƙatuwar tsokar nama.
Shiru Islam tayi, kafin ta turo baki tana mai cewa"granny wllh Aslam Dan iska ne,kinsan abinda yayi min yau kuwa?"ta faɗa cike da alhini tana kallon granny.
Ajiye abincin da take ci granny tayi tana mai kallon Islam,cike da taraddadi tace "Ni yar nan me yayi miki na iskancin?"
Granny ta fada tana kallon Islam,
Tagumi Islam ta buga tareda kafe granny da ido,kusan minti biyu batayi magana ba,ita Bama tasan ta ina zata sanar da granny wannan ta'addancin da Aslam Yayi mata ba,dan kuwa abin yayi mata nauyi,amma dole ta faɗa mata,dan asan matakin ɗauka,tunda yanzu guri ɗaya zasu koma da zama.
"Kiyi magana mana islama,wllh kinsa gabana sai lugude yake"cewar granny cikin zaƙuwa.
Kallon granny Islam tayi,kafin ta ja dogon numfashi,tace "granny wai daga naje Kai masa abinci fa,kawai ya kamoni ya fara shamin baki,hakan bai isheshi ba harda taɓa min ƙirji bayan ya ciremin riga,kuma wllh Ni bazan yar daba,wannan maganar saita je har gaban daddy"Islam ta kai zancen ta tana turo baki cikin masifa kamar Aslam na gabanta.

Salati granny ta fara kwadawa tana tafa hannu,"yanzu wannan yaron dan tsabar jarabar sa bazaiyi hakuri akaiki ɗakin nashi bama?tun anan zai fara nuna miki shi jarababbe ne?kai Allah kayi mana tsari da wannan zamani,yo mu Allah na tuba lokacin da akayi mana aurema ba saikiyi shekara da miji bai ko taba hannun ka ba,to bamu san ma me akeyi aɗakin mijin ba,mudai kawai anyi mana aure,amma yan wannan zamanin wllh jarabar su tayi yawa"granny ta kai dogon zancenta tana riƙe da haɓa.
Cikin turo baki Islam tace "wllh granny Ni tsoro ma ya bani, yadda jikinsa ke wani rawa kamar mai zazzaɓi,idonsa kuwa yadda kikasan an saka masa barkono haka yayi ja,da ƙyar fa na kwaci kaina"Islam ta faɗa tana ɗan zaro ido da riƙe haba.

"Ohhh Ni yar nan,shikuma inaga kakansa ya gado,irin mazan nan ne da basa iya sarrafa kansu ga mace,lallai dole ki shirya Islam,dan aiki ya ganki,saikin yi hakuri dashi, dan nima haka na sha fama daga ƙarshe .
Sannan karki fadawa kowa wannan maganar kinji?dan sirrin kune keda shi"cewar granny tana kallon Islam cikin yanayi na tausayawa.

Haɗe fuska Islam tayi tare da kallon granny,lallai ma grannyn nan,wai tayi shiru?kenan yaci banza?wllh bai isaba,saita fadawa mommy, adau mataki,dan bazata koma bangare daya dashi yaci gaba da mata wannan iskancin ba.
"Yanzu ke granny idan akace ma zan bar wannan maganar saiki yarda?wllh saina faɗawa mommy ta ja masa kunne,haka kawai yaje ya iskanta ni ina zamana,har yanzu fa ji nake kamar yana taɓani ne"Islam ta faɗa tana saukowa daga kan gadon tare da nufar kofar barin ɗakin.
Riƙe haɓa granny tayi tana kallon islam tace "yau naji sakarar yarinya,yanzu

Please Login or Register in order to submit comment