Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cewa "Mahomet daga ina kake?ina ka tafi tun ɗazu mu na ta neman ka?"bai bashi amsa ba ya wuce ya bar sa nan tsaye.
Ammi na kwance an saka mata ƙarin ruwa da sauri ta tashi zaune ganin ya shigo kamar an jefosa,yayi dauɗa fututu ƙafafunsa duk sun yi baƙi ƙirin saboda tafiya ga wata riga ya rakita wacce kallo guda za ka yi masa ka kira sa da mahaukaci.
Kuka Maryam ta fashe da shi kafin ta tashi daga zaunen da take ta je ta faɗa ƙirjinsa ta na rusa kuka,wata ajiyar zuciya ya sauke ya na jin wani ɗan sanyi haɗuwar jikinsu waje ɗaya.
Murmushi kan fuskar Inna ta goge hawayen da ke kan fuskarta tace "Maryam je ki sa yayi wanka,sannan kiyi duk abinda na gaya maki"
Sai da aka ɗauki lokaci kafin ta ja sa zuwa ɗakin sa na ƙasa,kayan jikinsa ta fara cire masa shi kuwa ya na tsaye ya na dube-dube kamar mai neman wani abu.
Wanka ta yi masa soso da sabulu yayi kwance cikin bawon wanka kamar wani jariri,sosai ta tausaya masa ganin yadda ƙafafunsa suka kumbura tsabar tafiya.




Su na fitowa ta ɗauko kaya ta saka masa shi ma ya ɗauki rigar da ya tsinta a jubji ya saka,duk yadda ta so hana sa amman ya ƙi dan wani irin son rigar ya ke.
Abinci ta basa sannan ta bashi ruwan addu'ar da Inna ta bata,ya na gama sha ya zube a nan sai barci da MP3 ta kunna Suratul Baƙara.


Daf da shi ta kwanta ta na mai rungumesa ba tare da ƙyanƙyamin rigar jikin sa ba, fuskar sa ta tsurawa ido kafin ta kai hannu ta na shafasa.Tarau ya buɗe idonsa suka shiga cikin nata,yadda ya yi mata ƙuri ya sa ta manta shi ɗin mahaukaci ne kawai sai ta turo baki.Cikin jin haushi shi kuma ya gantsara mata cizo a leɓen ƙasa,ta saki ƙara za ta tashi kenan yayi saurin mayar da ita haɗi da yi mata rumfa ya na jin wata uwar sha'awa na taso masa wacce bai san daga ina ta zo ba....
[23/02 à 19:37] Mrs SADAUKI 💫: *PAID PAGE 31-32*




*Littafin kuɗi ne ki biya ki karanta hankali kwance ƴar uwa ba tare da kin shiga haƙina ba ki biya 200₦ kacal ki sha karatu in kin shirya kin tuntuɓe Ni ta WhatsApp* +22795045822




MATAN ALBARKA HERBAL MEDICINE


INA KUKE ISASUN MATA MASU AJI MASU DARSJA DA GIRMA MU MATSO KUJI GA GYARA NA MUSSAMN NA ISASUN MATA MASU AJI


INA MAI MATSALAR SAURIN KAWOWAR MAI GIDA KI ZO GA HADIN NE DA KAI ZAKU SAMU QARFI DA ISASHEN RUWA
MAI FAMA DA BUSHEWAR GABA
MAI BUDEWAR GABA
MAI QAIQAYIN GABA
MAI FITAR RUWA BA KAN GADO
INA MAI SO TA MATSE MUNA DA MAIDA TSOHUWA YArinya
Kuma muna gyara amare gyaran da zai shekara a jikin su ina masu jego
Kuma ga naku gadin ISASUN MATA
Muna gyara dukan matasalolin mata na cikiy Dana waje kedai ki tuntubemu a wanna nombar kuma muna wa,azin aure 08163199051


Sign manager c,e o maman shukura
___________________________




Da sauri ta ƙanƙamesa zuciyarta na bugawa sa'ilin da Mahomet ya raba su da kayan jikinsu,luf ta kuma yi cikin ƙirjinsa ta na sauraren salon da ya zo mata da shi kuma.
Ta rumtse ido da ƙarfi bisanin ta saki wata uwar ƙara,da sauri Mahomet ya fita daga cikin jikinta ya koma gefe ya na kallonta.
Rau-rau tayi da ido ta na shirin sauka da sauri ya riƙe mata ƙafa,ya kwaɓe fuska kamar zai yi kuka turo baki tayi ya kuwa buge sa ya harzuƙo mata tare da danneta ya na zarar ido.






Tsawon minti biyar Mahomet yayi ta daga kafin ya samu hanyar shiga,a tare suka saki wata ƙara wacce ta janyo hankalin duk ahalin gidan.
Da sauri Daddy ya nufi gun amman Inna ta dakatar da shi,ya juyo ya kalli Inna zai yi magana ta ɗaga mashi hannu doli ya ƙyale duk suka yi jungum a falo.
Balkisu na shigowa daidai nan Maryam ta saki ihu ta na kururuwar neman agaji "wayyyo Inna zai kashe ni dan Allah dan Annabi kayi a hankali,Inna ki zo ki cece ni Mahomet zai huda min abun fitsarina"tsit ta ƙyale sai kuma ihun Mahomet da ya ke wani surutu maras kan gado.
Daɓas Balkisu tayi zaman ƴan bori domin kuwa maganar Maryam kaɗai ya isa mai hankali ya gane sex ne su ke ba bugunta ba ne ya ke, murmushi Inna tayi ta na mai cigaba da jan tabzaharta wanda tun zuwanta gidan malam mai ruwan ikon Allah ya bata wuridin da kuma ruwan da Mahomet ya sha.




Abbasi tuni ya bar gun saboda kunya,Ammi kuwa kai ta sunne ta na yiwa Ɗan nata fatan samun lafiya tare da addu'ar Allah azurta shi da ƙaruwa.
Hajiya Atine na gefe ta na karkaɗa ƙafa wani baƙin ciki ta ke ji a ranta na Mahomet ya angonce kafin Abbasi ƙila ma shi zai fara kawo jikan farin,wani ɓangaren kuma na zuciyarta fes ya ke ganin yadda Balkisu ta kasa ɓoye rauninta ta wannan fannin duk da ba kowa ya fahimci hakan ba.
"Wai ni kam Alhaji mi ya samu amaryar ka ta wani zube a ƙasa sai kace ruɓaɓar tabarma"cewar Atine, Daddy da tun ɗazu zuciyarsa ta ke faman lugude saboda tausayin halin da Maryam ke ciki,ya ɗago ya dubi Atine sai ta sakar masa murmushi tare da yi masa nuni da Balkisu wacce jikinta yayi sanyi idon ta sun ja tsabar ɓacin rai.
Kallon Balkisu yayi yace "ya dai lafiya kika yi zaune a ƙasa?"
Inna ta bashi amsa da "ƙila tsoro ne ya kamata "Daddy yace "tsoron mi?"Atine tayi karaf wajen cewa "na Mahomet ta zata kashi ne ya ke baiwa Maryam kamar wancan karon to shine na san ta ke gudun ya ɓalle ƙofar ya dawo kan mu.Ki kwantar da hankalin ki ƙanwata in shaa Allah babu abinda zai faru yaron mu na raya sunnah Manzo shi da matar shi ne ku...."Daddy ya katseta"Atine kan ki ɗaya kuwa?miye to na yayata shi ga duniya?"haƙuri ta bashi "dan fah ta kwantar da hankalin ta ne ba wani abu ba,bari na tashi na ɗora ruwan zafi ma"cewar Atine ta na mai tashi ta nufi kitchen Inna ta bi bayanta da kallo a zuci tace "ke ma ban yarda da ke ba munafuka"




Atine na shiga kitchen ta bushe da dariya tace "go wofi kenan wai harare cikin duhu,wanda kike haukan samun ya na can ya na raƙarƙashewa wuuu!"sai kuma ta game fuska ta ce "shege ɗan banza a halin haukan ma sai da ya shaida mace tsabar jaraba ƙila halin uban ya gado mtws"ta ɗauki ƙatuwar tukunya ta ɗora a gaz kafin ta zuba ruwa.






Wata irin zufa ce ta rinƙa tsatsafowa a jikin Mahomet mai wani kalar ƙamshi na daban,ga wanda ya san sihiri kuwa zai iya gane ba normal zufar da kowa ya sani ba.
Kansa ya sara ya na jin wani irin kasala na game masa jiki,mirginawa yayi gefe ya jawo blanket ya rufe jikin sa.
Can kamar minti goma Inna ta leƙo ɗakin,sosai ta girgiza ganin irin ta'asar da Mahomet ya yiwa Maryam.
Ammi wacce ke take mata baya ta shigo ganin Mahomet ya suturta kansa,zane suka luluɓa mata kafin su kaita toilet.
Tamkar wata mai jego haka Inna ta yi mata wanka haɗi da tausata cikin ruwan zafi tamkar kaza,banda ihu da kururuwa babu abinda Maryam ta ke a haka dai aka gama wanka.
Kasa tafiya tafiya tayi sai da suka taimaka mata,ɗakin Inna suka wuce Ammi ta je ta ɗauko mata doguwar riga.
"Abbasi zo ka duba ta kafin kaje ka taya Mahomet wanka shi ma ka duba lafiyar sa"cewar Daddy dan kuwa Ammi ta tabbatar masa da Maryam ta ƙaru.
Babu wata kunya Abbasi ya ɗauko kayan aiki ya yiwa Maryam ɗinki wanda sai da ya ɗauki lokaci saboda allurar kashe zafin da ya yi mata yasa gun yin tauri.
Allura yayi mata sai barci,daga nan ya wuce gun Mahomet bayan sun sha daga kafin ya yi wanka shi ma Abbasi ya yi mashi allura.










Balkisu tsakiyar gado ta haye ta na ta rusa kuka a ƙarshe ta miƙe ta fara haɗa kayanta a cikin trolly,har ta nufi ƙofa sai kuma ta fasa saboda tsoron tonuwar asirinta dan kuwa ta na tafiya doli ayi zargin miye dalilin yajin.
Atine kuwa dare na yi ta fara maganar bikin Abbasi a doli Daddy ya saurareta tare da yi mata alƙawarin cikin sati nan za su je ayi komi.








★★★ *NIAMEY*




Hawali ce kwance kan gadon asibiti yanzu tsawon sati biyu kenan da faruwa accident ɗin,duk ta rame tayi baƙi saboda damuwar da ta saka a ranta.
Farida na bakin ƙoƙarin ta na ganin ta bata kulawa tare da kwantar mata da hankali amman kusan a banza ne,kullum tension ɗin ta ko ta sauka to kafin a jima sai ta hau.
"Dan Allah ƙawa kiyi haƙuri ki sa ran ki cikin ruwan sanyi,kar fah ki manta aure rai ne da shi kamar ƴan Adam da zarar lokacin mutuwar sa ya yi doli a rabu."Farida ke faɗa ma Hawali, murmurshi kawai tayi tace "na sani ƙawa ai komi lokaci ne ba ga shi an kawo lefen ki ba har an tsayar da ranar biki"ta ida maganar ta na jan hancin Farida ,ganin kamar Hawalin ta ɗan saki ranta yasa Farida ta fara jan ta da hira su na nan zaune Dr ya shigo ya basu takardar sallama.






A nan Maradi kuwa tun bayan kai lefen Abbasi Atine ke rawar ƙafa kullum cikin hirar Farida ta ke wacce Abbasi ya gwada mata hoton ta.
A ɓangaren Maryam kuwa sosai Inna ke kula da ita kullum sai ta tafasa bagaruwa ta baiwa Maryam tayi tsarki tuni an cire mata zare.
Kamar wani mai hankali haka ya fito cikin shigar larabawa har da sa harami,ɗago kai tayi ta dube sa tun ranar da ya sa ta leƙo lahira ba ta sake ganin sa ba sai yanzu.
Da sauri ta sunne kanta ganin ya na kallonta, zuciyarta kuwa sai "fat-fat"ta ke yi,wata irin dariya Mahomet ya sheƙe da ita yace "ke ce?kamar na san ki ko?"ya nufi Maryam,tashi tayi tsaye jikinta na kyarma Atine kuwa kawar da kai tayi gefe kamar ba ta gun.
Jawota yayi zuwa jikinsa ya rungume tsaf yace "ke ce wannan ko?wacce ki ka yi min wani abu a baki bari na gwada maki"yayi maganar ya na kai bakinsa kan lisp ɗin ta.




"Laha'ilah kai Mahomet miye wannan?ke kuma Hajiya miyasa ba ki yi mashi magana?"cewar Daddy wanda shigowar shi kenan.Atine tace "ah to harakar yara ni babba na shiga?"tsuki Daddy yayi ya nufi gun su Maryam wacce Mahomet ya kama leɓenta kamar ya samu bonbon sai sha ya ke ya na jujuya kai.
"Saketa maras kunya"Daddy ya faɗa ya na mai son jaye sa,da sauri Mahomet ya ture Daddy ya ɗauki Maryam cak ya nufi ɗakin Inna da ita.
Su na shiga ya sauketa yace "to ke ma yi min abinda nayi maki"Inna wacce ta fito daga wanka tace "miye Mahamadu?"da sauri ya juyo yace "yauwa Inna ki cewa anty ta yi min "ya faɗa ya na turo bakin sa,Maryam wacce tun tuni ta daskare da sauri ta nufi Inna sai dai ko tako biyu ba ta yi ba ya cabkota.
Ƙara ta saki shi kuwa yayi kane-kane,Inna kuwa wasu ruwa ta zuba ma Mahomet a kai kafin ta fita ta basu waje😂
[25/02 à 13:01] Mrs SADAUKI 💫: *PAID PAGE 33-34*


*Littafin kuɗi ne ki biya ki karanta hankali kwance ƴar uwa ba tare da kin shiga haƙina ba ki biya 200₦ kacal ki sha karatu in kin shirya kin tuntuɓe Ni ta WhatsApp* +22795045822




MATAN ALBARKA HERBAL MEDICINE


INA KUKE ISASUN MATA MASU AJI MASU DARSJA DA GIRMA MU MATSO KUJI GA GYARA NA MUSSAMN NA ISASUN MATA MASU AJI


INA MAI MATSALAR SAURIN KAWOWAR MAI GIDA KI ZO GA HADIN NE DA KAI ZAKU SAMU QARFI DA ISASHEN RUWA
MAI FAMA DA BUSHEWAR GABA
MAI BUDEWAR GABA
MAI QAIQAYIN GABA
MAI FITAR RUWA BA KAN GADO
INA MAI SO TA MATSE MUNA DA MAIDA TSOHUWA YArinya
Kuma muna gyara amare gyaran da zai shekara a jikin su ina masu jego
Kuma ga naku gadin ISASUN MATA
Muna gyara dukan matasalolin mata na cikiy Dana waje kedai ki tuntubemu a wanna nombar kuma muna wa,azin aure 08163199051


Sign manager c,e o maman shukura


_________________


"Wayooo Inna dan Allah kar ki tafi ki bar ni"Maryam ta faɗa murya na rawa Inna kuwa tuni tayi ma ƙofa key ta baya.
Jiki na ɓari kamar wanda aka jona da courant Mahomet ya fara kissing na ta haɗi da zazafan romance wanda ya sa Maryam nutsuwar doli ta fara karɓar saƙon sa,a tare suka sauke ajiyar zuciya lokacin da jikinsu ya mannu da na juna bayan sun tuɓe.
Boobs ɗin ta wanda suke masa kama dama balom-balom ya kai hannu ya taɓa da niyyar ya ga ko sun fashe murmurshi mai sauti yayi jin taushinsu ya ratsa ƴan yatsun sa,a sannu ya fara massaging nasu Maryam kuwa ta ƙasan ido ta ke kallon Mahomet yadda ya ke wani sarrafa ta tamkar mai hankali.
Tuna shi ɗin mahaukaci ne ya sa Maryam tace "ah to bari nima nayi yadda ni ke so kar in cuci kaina😹"a zuci tayi maganar kafin ta gyara kwanciya ta na shafar ƙirjin Mahomet,cak ya tsaya da massaging ƙirjinta ya na kallon ta baki ta turo tace "eh kai ma ai taɓa ni kake shine ni ke ramawa"hannunsa ya kai ga bakin ta ya ja lips ɗinta na ƙasa sai kuma ya kai bakinsa da sauri ta lumshe ido jin damshin yawunsa.
Halshenta ya kama ya fara yi mashi shan alawa bisanin ya rinƙa zuba mata yawunsa da sauri ta yunƙura za ta tashi shi kuwa ya danneta ya sakar mata nauyin sa a doli ta haɗiye yawun.
An ɗauki lokaci kafin ya ɗan ɗaga ta sai kuma ya fara shafar ta har hannunsa ya kai ƙasanta,zumut ya tashi zaune tare da ware ƙafafunta ya ƙura ma ƙasanta ido da azama ta haɗe cinyoyin ta shi kuwa ya buɗe su da ƙarfi tare da ƙoƙarin ziyartar ta dan ganin abun ji yayi kamar an tsokane shi.
Ido Maryam ta waro ganin zai saka mata abarsa sai dai duk ƙoƙarin hana shi da ta so yi a banza dan da ƙarfi ya shigeta ai kuwa ta saki ihu ta na kuka Mahomet kuwa banda dariya babu abinda ya ke "wuuu!"kawai ya ke faɗi ya na mai cigaba da hidimar sa.










"Haba Inna wannan abu sam bai kamata ba a gaban idon ki fah wancan karon ya illatar min da ƴa shine yanzu za ki basa lasisi?Ni kam yanzu na fara tantama"cewar Daddy Inna kuwa kankanar da Ammi ta yayanka a plate ta ɗauka ta guntsura kafin tace "ai ban san kai ma ka shigo layi ba sai yanzu"
"Layin mi kuma Inna ?"Daddy ya tambaya
"Ah na ƴan baƙin ciki mana uwanda ba sa son ganin jikana cikin farin ciki"
"Haba Inna ta yaya zan yi baƙin cikin Ɗan cikina kuma?"Daddy ya faɗa cikin ƙasa da murya,Inna tace "tunda ƙarshen zamani ne ai komi zai iya kasancewa,su ma masu yi masa hassadar haka za su gaji su bari yadda kwana ya bar ido doli su bar Mahamadu ya shana da matar sa kamar kowa"
Daddy ya girgiza kai yace "Inna ba fah baƙin ciki ni ke ba,kawai yadda...."Inna tayi saurin katse sa da kwakwazo tace "wai dan Allah maganar ka zan bi ko ta malam han ?na gaya maka ba yin kaina ba ne malam ne yace ayi haka kuma wannan abu da ka ga ya na yi hanyar samun lafiyar shi kenan"Daddy bai ce komi ba sai kallon Balkisu da yayi wacce ke tsaye tun ɗazu ta kasa ƙarasowa,ihun Maryam da dariya Mahomet sun baƙanta mata rai sai kuma ga Inna ta na yada mata habaici.




Da ƙarfin hali ta sauko ta zauna bisa ƙafar kujerar da Daddy ke zaune a kai,Inna kuwa pastèque ɗinta ta cigaba da sha ta na rera waƙa "komi gudun Zomo ba zai yi na barewa ba,hassada ga mai rabo ashe taki ce,masu son mu da ƙaruwa ya Allah ka ƙara ɗaukaka su😍 wanda ba su son mu haƙuri za ku yi 🤪 haƙuri za ku yi ƴan sa ido sanar banza" Atine dai murmurshi tayi ganin Balkisu sai ƙara kumbura ta ke kamar fulawa cikin son ƙara gulala ma Balkisu dan ta ɗauka Inna da ita kaɗai ta ke Atine ta ce "haka ta ke Innarmu Allah ya ja da zamanin ki,tsohuwa mai ran ƙarfe a daka a kirɓe doli a barki kainuwa dashen Allah ba dashen mutane ne ba,maricin kan dutse tsone idon ..."hannu Inna ta ɗaga mata tace "dakata!na gode da zagin,ni ke da ran ƙarfe ko?wato kin matsu na mutu "
"Masifafar tsohuwa duk yadda mutum ya so burge ta sai ta watsa masa ƙasa a ido"Atine ta faɗa a zuci a fili kuwa haƙuri ta shiga baiwa Inna wacce ta miƙe tace "bari na dafa ruwan zafi"da sauri Atine tace "a'a haba Inna ga mu har mu uku sai ki yi aiki da kan ki?"
Inna tace "a'a ku biyu dai saboda ita wannan kunya ta ke ji saboda Ɗan ta ne da surukarta shiyasa ba za ta iya ɗora ruwan ba,ku kuma ban isa da ku ba balle na saka ku amman yanzu tunda niyyar kan ki ce sai ki je ki ɗora ni bari na leƙo su"
Daddy ya so yin magana sai kuma ya ƙyale saboda a tunanin sa sam hakan bai dace ba kar Inna ta tarar da su a wani yanayi.
Ƙofar Inna ta bubuga tace "Maryamu?" Maryam wacce ke kwance jikin Mahomet ta turo baki gaba ta na hararen ƙofar tace "mi aka yi?"waro ido Inna tayi tace "au !tambayata kike mi aka yi?ƴar batar Uba yau ba ki yi laushin ba shiyasa kike gayan magana ko?to ku kimtsa kan ku zan shigo nan da minti goma"Maryam ba ta ce komi ba sai Mahomet da ta ɗago ta kalla wanda ke taɓa gashin kanta.
"Tashi mu je mu yi wanka"ta faɗa a raunane,kamar mai jiran umarnin ta ya kuwa miƙe ta turo baki tace ɗaukan ni.
Cak ya ɗauke ta suka nufi toilet,a gaban shower ta yi masu wankan tsarki.Da suka fito ta taimaka ma Mahomet ya saka kayan shi ya fice ita kuwa kunya ta hana ta fita,ta na nan zaune Inna ta shigo da bokiti cike da ruwan zafi haka ta na ji ta na gani Inna ta yi mata wanka.




Mahomet na fita ya nufi inda su Daddy ke zaune,bai yi ma kowa magana ba ya ɗauki tray ɗin da aka yanka fruits ya sa shi gaba ya cenye tasss ya sha ruwa tare gyatsa kwanciya yayi kan capet sai barci.
Balkisu sai zagi ta ke auna mashi a zuci ta na cewa "ai doli ka cinye wannan uban fruits kaje ka tsiyayar da ruwan jikin ka,hege har da wani barci zai mtsw"tayi tsukin ya fito fili,Ammi da Atine suka ɗago suka kalleta bisanin Atine ta bushe da wata dariya.






Tsabar baƙin ciki ya saka Bilkisu tashi ƙuuu ta hau sama Daddy ya miƙe zai bin bayanta Atine tace "ba fah ita ke da girki ba yau"bai kulata ba hakan yasa ita ma ta miƙe ta nufi sama.
Ammi ta sauke ajiyar zuciya ta na kallon Mahomet sai kuma tayi murmushi ta duƙa ta shafi sumar kansa da ta ke jiƙe da ruwa tace "Allah baka lafiya,da ace ƙalau kake ba za ka iya zama gida guda da mu balle har ka nemi matar ka da rana tsaka"
Inna ta fito hannunta riƙe da kwalbar man zaitun wanda aka yi ma karatu ciki,bayanta ta duba ta ga dai har yanzu Maryam ba ta fito ba kawai ta zauna ta fara shafe Mahomet da shi.












Haka rayuwa ta cigaba da tafiya tun Maryam na jin kunya har ta kai ta saba saboda a gaban kowa Mahomet nuna mata soyayyar shi ya ke,wani sa'in har taɓa ta ya ke ba tare da ya ji kunya ba sai dai ta buge masa hannu.
Wata irin shaƙuwa da ƙaunar junansu ta shiga tsakani,yanzu Maryam ta saba ba ta jin zafin sex dan wani sa'in da kanta ta ke neman sa in sun keɓe a ɓangaren su.
Sosai Mahomet ke samun sauƙi kullum ya na shan ruwan addu'a ayi mashi wanka da su sannan a shafe sa da man zaitun,abu guda ne matsalar shi yanzu suratai in abun ya motsa ya aniya yi kenan sai dai maganar yawo ya ƙi bari ya na fita ya yawuce unguwa ya dawo.
Ɓangaren karatun Maryam kuwa tuni ta koma zuwa,bikin Abbasi da Farida ma an yi amman kan amarya sai nan gaba.




Gidan ne ya cika tanƙam da mutane da dangi da mutanen arziki,a gajiye ta shigo gidan ta dawo daga devoir ɗin marice.
"Inna wai lafiya na ga gidan ya cika?"Maryam ta tambaya lokacin da ta shiga part ɗin Inna ,"lafiya lau amaryar Abbasi ce ta iso shine suka sauka a nan kafin dare ya yi a wuce da ita gidanta"Inna ta bata amsa
"Dama ba nan gidan za su zauna ba?"cewar Maryam ,Inna tace "au !ba ki da labari Abbasi ya tantatsa gida na faɗa a gani ai can za su tare"kafin Maryam tayi magana aka turo ƙofa Ammi ce hannunta riƙe da ƙatuwar leda fuskarta ɗauke da murmurshi ta ƙaraso ta na cewa "yauwa ungo zo ki gwada mu gani in kayan sun yi maki,na kan amarya ne da kuma na shigar gobe damu da kuma coktail"da murna Maryam ta amshi kayan ta bubuɗe tace "Ammi ai ba sai na gwada ba su na yi min ma bari na tafi ɗakina"Inna ta taɓe baki tace "ai gwara ki tafi Mahomet na can ya na aikin da ya saba saboda kin tafi école kin bar sa"jin haka yasa ta ɗauki kayan da sauri ta fita.






Ta na shiga part ɗin su tace "oyoyo Hubby je suis de retour"a hasale Mahomet ya yo kanta ya ɗauke ta da wani gigitacen mari da ya sa ta sakin kayan ba ta shirya ba,a tunaninta rungumeta ne zai yi kamar kullum.
Ido na zubar da ƙwalla ta dube sa tace "mi nayi m..."wani marin ya kuma ɗauke ta da shi kafin ya ɗauki faux du fleur zai buga mata da gudu ta baro ɗakin.
A guje ya biyo ta da bibiyu ta ke take step ɗin,ganin ba zai cimmata ba ya sa ya jefo faux du fleur ɗin nan take ya bugi katanga ya rotse ƙasa ƙarar fashewar sa ya saka hankalin mutanen da ke falo dawowa kan su.
Cikin ikon Allah sai ga Abbasi da sauri Maryam tayi bayan sa ta ɓoye Mahomet kuwa ya ƙyarƙyace da dariya yace "hegiya gobe ma ki tafi tafi ki bar ni hhhh"ya ɓaɓake da wata irin dariya.
Cikin ƴan uwan amarya wata tace "Innalillahi ashe gidan da mahaukaci"wata kuma tace "Allah ya yi sa'a ba a nan Fati za ta zauna ba ai da mun shiga uku"
Daga can saman bene Mahomet ke aiko masu da daƙuwa da dukan hannuwan sa ya na cewa "uwaku! Uwaku hhhh nace uwa ku"sai kuma ya yi ta dariya.
Ɗakin Inna Maryam ta shige yayinda Abbasi ya je ya lalaɓa Mahomet wanda dakyat ya haƙura bayan Abbasi ya yi masa alƙawarin Maryam ba za ta sake zuwa makarantar marice ba.








Bayan sallah magrib Maryam ta koma part ɗin su, Mahomet na ganinta ya zo ya rungumeta ya na wani turo baki.Murmushi tayi ta ja hancin sa tace "yi haƙuri mu je mu yi alwala mu yi sallah"bai musa ba suka shiga toilet suka fito suka yi sallah,karatun addu'o'i suka yi kafin su mayar da sallar isha'i.
Abinci ta ɗebo suka ci ta basa maganin sa ya sha, kan bed suka hau ta fara dadaɓa sa kamar wani yaro sai da yayi barci sannan ta shiga tayi wanka ta fito ta shirya tsaf cikin less ɗin Ammi ta bata.
Ko da ta sauko ƙasa tuni an fito da amarya wacce ke durƙushe gaban su Inna , Daddy,Ammi Atine da kuma Balkisu.Nasiha mai ratsa jiki Daddy ya yi mata kafin ƴan uwanta su miƙar da ita dan tuni abokan ango ke Horne.
Motoci ne birjit a ƙofar gida,Ammi da Balkisu da Maryam motar Adamu suka shiga abokin Abbasi.
Gidan Abbasi ko maƙiyi sai yaba kyawun sa,an kai amarya lafiya an yi hotuna sosai kafin su dawo gida.
Bayan abokan ango sun rako sa babu wata kunya Farida ta tarbi mijinta, Adamu da sauran abokanan suka kama gaban su.
Sallah suka yi raka'a biyu tare da neman albarka kafin ya gabatar masu da abinda ya shigo,sosai Abbasi ke mamakin yada Farida ta zauna tsaf ta ci kaza

Please Login or Register in order to submit comment