Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

maganar ne tare da daddana waya ta kara a kunne,bugu biyu aka ɗauka cikin zumuɗi Farida tace "ƙawata gobe ki shirya na kai ki gidan malam ai kin ce ba za ki yarda ba sai in har délégué ya amince da ni ko?to yanzu mu ka gama raƙarƙashewa"daga can ɓangaren Hawali tace "jira ni gani nan zuwa ai ki na office ko?"da "eh"ta bata amsa kafin ta kashe.






Babu jimawa sai Hawali,bayan ta zauna Farida ta yi mata bayani tiryan-tiryan sannan ta ɗora da cewa "ai ƙawata kawai ki sa a ranki kin samu aikin yi,dubi wannan gudar ma'aikatar dukan mutanen da kika gani ƙarƙashin ikona su ke kuma wlh duk ta silar malam ne"Hawali tace "ai na sani kawai ni tsoron zuwa gidan boka ni ke" Farida ta harareta tace "wa ya gaya maki boka ne?to wannan malami ne kuma yanzu in mun tai za ki gani har alƙur'annai cikin ɗakinsa"da wayo da daɗin baki ya saka Hawali yarda suka tafi gidan malam.








*Unguwar Gamkalé*


Unguwa ce ta masu matsakaitan hali wanda za'a iya kiran su da masu rufin asiri,cikin unguwar Farida ke ƙara kutsa kai cikin mota Hawali na gefenta har suka kawo wani gida mai zanen aljannu da wasu kalolin mugayen sheɗanu.
Ƙarƙashin ƙaton iccen Kurna ta parker motar ta kafin su fito,jiki a sanyaye Hawali ke bin bayan ta sai kauda kai ta ke saboda ba ta son ganin zanen da suke a jikin katangar gidan.




Malam Jaye shine cikakken sunan shi,shi ɗin ya kasance bafulatani mai ilimin addini sosai.Ya karanci tsibo fiye da tunanin mai karatu direct za'a iya kiransa da malam-ta boka,ya ƙware a harakar sihiri ko wane irin launi kuma mutane na jin daɗin aikin sa hakan yasa ba'a ɓoye ya ke sana'arsa ba kusan kowa ya san sa.
Farida uwa mahaifiyarta tayi sanadin ta san malam Jaye dangane da lamarin aurenta sai dai juyin duniya Farida tace ita ba ta jin komi dangane da namiji,da farko Mama ta so ta tursasa amman malam Jaye yace ta bi abun a hankali da sannu komi zai zo daidai, wannan kenan.






Kamar kullum yau ma gidan da mutane wasu sun zo yi masa godiya wasu kuma sun zo ayi masu aiki.Su na nan zaune har layi ya zo kansu,shigar su ke da wuya malam Jaye yayi murmurshi yace "lalle marhaban da matar gwamna,first lady ɗin Niger"kallon juna su Farida suka yi.
Waje ya nuna masu suka zauna,malam Jaye yace "kafin ki faɗi buƙatar ina mai yi maki bushara da zama première dame du Niger domin kuwa taurari sun nuna za ki auri président (gwamnati) sai dai ban sa waye ba na yanzu ko kuwa wani sabo wanda zai hau"ya na maganar ne ya na kallon Hawali wacce sai fiddo ido ta ke da alamun mamaki Farida kuwa da fara'a tace "ƙawata na taya ki murna"Hawali ba ta tankata ba tace "Ni dai kiyi masa zancen abinda ke gabana" Farida tace "malam na gode sosai da kwallin mannau maganar da ni ke yi maka tuni délégué ya amince da ni ,mun yi da shi za mu haɗu gobe a hotel"malam Jaye yace "toh madalla amman ki canza shawara hotel bai dace da ke ba kawai ku wuce sabon gidan ki"Farida ta girgiza kai tace "ban so a san sirrina kuma mai gadi zai iya zargina"malam Jaye yace "sai ki san yadda za'a yi ya bar gun, wannan ƙawar ta ki da alamu har yanzu ba ta yarda da aikina ba"ya canza akalar maganai,Farida ta kalli Hawali da sauri ta girgiza malam yace "ba za ta faɗa maki ba amman ga shi nan a zuciyarta ta na ƙwanƙwanto"
Farida ta ɓata rai tace "kin ga ki nutsu ki yi bayani kuma ki yarda ma buƙatar ki ta biya" kai kawai Hawali ta jinjina dan ita cikinta har murɗawa ta ke dan tsoron lamarin malam Jaye.
Bayani tayi masa ta na son samun aiki ne "an gama in shaa Allah za ki samu aiki nan ba da jimawa ba,za ki kawo baƙin ɗan akuya da jajayen kaji biyu sai balma kuɗin aiki kuma sai buƙata ta gama sannan ki biya"cewar malam .
Hawali ta zuge zip ɗin bag ta fiddo kuɗi tace "ga shi dai a saye kayan buƙatar in ya so mu dawo ko ya kika ce?"Farida ta karɓi kuɗin tace "tace ai malam bai amsar kuɗi sai ki je ki sayo da kan ki,tashi mu tafi tiraku mu nemo"murmurshi malam ya yi kafin ya sallame su.






Da suka fito Hawali tace "ƙawata yanzu kam na yarda da batun ki,ki na ga tsabar iya aiki wai har ya gane maganar zucin da ni ke"dariya Farida tayi ta na shigewa mota sai bayan sun shiga ne ta ce"ai sai ma kin gan ki zaune luntsum cikin office ɗin ki sannan za ki tabbatar"nan suka cigaba da tattaunawa har suka kawo inda ake sayar da awaki,ba su sha wahala ba kuwa suka samu har kajin da sauran abinda malam yace.
Sai da suka kai masa sannan Farida ta aje Hawali gida ita ma ta nufi na su.A falo ta tarar da Mama ta na zaune Papa na yanke mata farce kai kace Ɗan ta ne,babu sallama balle gaisuwa haka Farida ta wuce ɗakinta.








★★★ *MARADI VILLE*






Wani irin tantatsetsen gida ne Daddy ya ƙera kai kace aljannu ne suka gina sa,bene wajen huɗu ne sai kuma ɓangarori daga ƙasa.
Dukan matan sun ɗauki part ɗaya-ɗaya a can sama yayi saura ɗaya tal,Daddy kuma a can ƙasa ya ɗauki wani babban sashe wanda duk ya fi sauran girma.Abbasi da Mahomet su ma kowanensu sahen sa a ƙasa ya ke,Maryam kuwa ɗakin Ammi ta baje kolin ta.


Yau kwana biyu da suka tare amman har yanzu matan ba su zauna gu ɗaya ba amman Daddy ya tsara masu zaman dîner duka ahalin.
A ɗan gagauce ta shirya cikin wata farar riga doguwa irin mai buɗewa daga ƙasa,hoda ta shafa tare da kwalli sannan ta fesa turare ta fito.
Tun daga nesa ta ƙarewa jama'ar gun kallo,Ammi na zaune gefenta Mahomet ne ya sunne kai sai Hajiya Atine ita ma Abbasi na gefenta,Romeo da Juliet kuwa wato Daddy da amaryarsa Balkisu su ma su na kusan juna.
Ƙarar takalmin ta yasa shi saurin ɗagowa ya kafeta da ido,zuciyarsa ta fara motsawa sannan sauran gangar jikinsa.Kasa ɗauke ido yayi a kanta har sai da ta ƙaraso,ajiyar zuciya ya sauke ya na tuna baya.Hara Balkisu ta ɓalla masa wacce tun ɗazu ta ankare irin kallon da ya ƙure Maryam da shi kamar wani mai hankali,sunne kai yayi kamar farko.
Gaishe da su tayi kowa ya amsa banda Balkisu da Mahomet wanda dama can magana ba ta dame sa ba.Kujerar da ke kusa da Ammi ta ja ta zauna,sai a lokacin sabuwar mai aikin da Daddy ya ɗauka ta matso tayi saving na su.
A nutse kowa ke cin abinci har suka gama, Daddy yayi gyaran murya yace "Abbasi gobe sai ka shirya ka kai Maryam makarantar in ya so daga baya sai a samu driver da zai rinƙa kai ta"
Abbasi yace "Daddy gobe ne fah tafiyar mu ko ka manta?"Daddy yace "wai miye za ka yi a Niamey ɗin?"kai Abbasi ya sunne kafin ya ɗago ya sosa ƙeya yace "to abu biyu ne dai na farko taron likitoci da za ayi gobe sai kuma wani abu mai muhimmanci da zan yi"Daddy yace "miye shi?"gaban Abbasi ya faɗi "ta ya zan faɗa ma Daddy mazantaka ta za'a duba min lafiyarta saboda saurin izani?kai ba zan iya ba"Abbasi ke maganar zuci Daddy kuwa ganin ya Abbasi ya yi shiru yasa cewa "to ko ma dai minene ka ɗaga tafiyar ta ka zuwa ƙarfe tara na safe in ya so bayan kayi réglé komi sai ka tafi" "toh Daddy"Abbasi ya amsa nan Daddy ya shiga yi masu nasiha gami da huɗuba kafin ya tashi ya nufi part ɗin sa,amarya Bilkisu ta tabi bayansa dan yau ita ce da shi.
Hajiya Atine ta bi bayanta da harara tace "jarababbiyar tsiya"da sauri Abbasi ya tashi ya bar wajen.
Ammi tayi murmurshi tace "miye laifinta daga ta bi bayan mijinta?"Hajiya Atine ta ja tsuki ba tare da tace komi ba dan so ta ke ta yaƙi zuciyarta ta bar kishin Ammi sai su haɗewa amarya Bilkisu kai.
"Maryam tashi ki kai ɗan uwan ki ɗakin sa"cewar Ammi,miƙewa Maryam tayi ta na jin haushin nauyin kula da shi da aka liƙa mata a duk lokacin da Abbasi bai kusa.
Hannunsa da ta kama yasa shi miƙewa,kamar raƙumi da akala haka suka nufi sashen Mahomet.Su na shiga ta hararesa tace "sungumemen ƙato da kai amman komi sai an yi maka mtws...da wasu idon shi kamar na fara je ka kwanta ga shimfiɗar ka can"ta nuna masa gado amman ya ƙi gusawa sai ma ido da ya tsura ma ɗan ƙaramin bakinta da ya ke masa masifa.Tsuki ta kuma ja ta kama hannunsa ta kai shi bakin bed tare da zaunar da shi,har za ta tafi sai kuma ta tuna Ammi tace ta rinƙa tofe sa da addu'a.
Maɓalan rigar sa ta ɓalle ta cire masa rigai "tashi tsaye na taimaka maka ka cire dogon wandon tunda ka fi son zama da gajere sai kace tsohon kwarto"ta na maganar ne tare da ƙoƙarin cira sa tsaye har da wani riƙe tsaka-tsakin hammatar sa irin yadda ake yi ma yara,da gangan ya ƙi tashi ita kuwa ta yunƙura dakyat ta miƙar da shi sai kuma suka yi baya suka faɗa kan gado.Shi ke ƙasa ita kuma sama,da dukan hannuwan sa ya zagaye ƙugunta ita kuwa sai ƙoƙarin tashi ta ke zuciyarta na lugude ta na tuna huɗubar Inna na cewa da zarar mace ta kwanta da namiji ciki ta ke samu😹






Abbasi kuwa ya na fita ya kira Adamu abokinsa wanda tare suka shirya tafiyar,"allo abokina wlh yanzu ni ke shirin kiranka na shaida maka na yiwa Dr Farida magana tace babu damuwa in dai za ka biya ta to miye na damuwa"Abbasi ya sauke nanauyar ajiyar zuciya yace "Adamu ka tabbatar babu wata matsala kuwa ?kar ta je ta fitar da sirri na"Adamu ya ja tsuki yace "kai fah matsalata da kai ƙauyanci,na faɗa maka aikinta ne kusan ko wace likita ta Niamey ta na yin aiki musamman matsalolin ga da ya shafi maza in an yi accident mazantakar namiji ta bugu in ana son tabbatar da ingancinta to ita ake kira ko kuma inda namiji na so a duba masa ƙwan hallitar sa to ita ake kira tayi dubarar da sperm ɗin sa zai fito"
Abbasi yace "ok to babu matsala amman Daddy ya ɓata mana tsari wai sai naje kai wannan bagidajiyar école mtws"Adamu yace "kamar ya?"Abbasi yace "kar ka damu zuwa 9h za mu tafi ai"nan dai suka cigaba da hira irin ta abokai.










★★★ *NIAMEY*




Zaune ta ke bisa makeken gadonta wanda yau ne karon farko da ta taɓa hawa kansa tunda ta saye shi.Ɗan ƙaramin littafi ne a hannunta sai biro ta na rubuta abubuwan da za ta yi cikin satin ga,kama da zuwa taron likitoci da za ayi,mutanen da ke son ganin ta da uwanda ta ke son gani.Har za ta rufe littafin ta dafe kai tace "oh!shaf na manta da Adamu yace zai zo shi abokinsa Farida Allah shirye ki mantuwa da ƙurciyar ki"sunan Adamu ta rubuta da lokacin da ta tace masa su zo.
Ta na nan zaune sai ga délégué ya fito daga wankan da ta sa shi,da sauri ta ajiye littafin gefe ta miƙe tsaye ta na kallon yadda ruwa ke masa ɗiga.
Jikinsa ta faɗa ta na sauke ajiyar zuciya kafin ta fara shafar kwantacen gashin ƙirjinsa da ya kwanta luf saboda danshin ruwa, nipple ɗin sa ta ɗan murza kafin ta tallabo wuyan sa tayi ɗigigire ta cabki masoyanta wato lips ɗin sa.
Da sauri délégué ya lumshe ido har bai san lokacin da ya ɗora hannunsa kan mazaunanta ba,kissing juna suka fara kafin a haukace Farida ta zuge zip ɗin rigarta ta faɗi ƙasa manyan breast ɗin ta uwanda su ke a cike suka bayyana.
Délégué bai da wani zaɓi haka ya cabke su ya na sha ya na massaging,a haka ya ja ta zuwa bed ya na mai cire sket ɗin ta tayi sauran pant kawai.
Rumfa yayi mata da ƙirjinsa,ya na mai cigaba da romance ɗinta babu kunya haka Farida ta janye towel ɗin ƙugun sa daidai nan free page ya ida😹😹😹




*Mai son cigaba zai turo 200₦ ta account ko kuma katin mtn*


3184721842
Bala Maryam Mikailu first bank


*Sai ki yi screenshot ki turo min ta lambar WhatsApp ɗina* +22795045822


*Ƴan Niger carte ɗin airtel za ku turo ta 300f ta waccan numéro na sama*👆🏻




🚫 Dan Allah in ba ki tashi saya ba kar ki min magana,kuma dan Allah kawai ki turo da shaidar biya ko katin da na hau zan saka ki PAID GROUP . please banda kira🙏🏻




Jikar Rabo ce 😎
[09/02 à 20:08] Mrs SADAUKI 💫: *M.M* 11-12




*Littafin MATAR MAHAUKACI na kuɗi ne ki biya ki karanta hankali kwance ƴar uwa ba tare da kin shiga haƙina ba ki biya 200₦ kacal ki sha karatu in kin shirya kin tuntuɓe Ni ta WhatsApp* +22795045822




💔 Assalamu alaikum ƴar uwa ki na da matsalar ni'ima,bushewa ko kuma buɗewar gaba?to ki matso nesa ta zo kusa muna sayar da KM ingantattu masu kyau wanda da kin sha za ki ji kamar kankana,gaban ki zai danƙo da maiƙo da garɗi ta yadda oga zai baki kyautar da bai shirya ba😅 Maza kuma ba'a bar ku a baya ba akwai ingantattun magunguna iri-iri ya dai danganta da kalar wanda mutum ke so.Mai buƙata ya yi min magana ta WhatsApp +22795045822






A haukace Farida ta kai hannunta kan jikin délégué,ya ja wani dogon numfashi saboda karon farko kenan da mace ta taɓa kai hannu gun sashe ma fi sirri a gangar jikinsa.
Tsayawa yayi da romance ɗin ta ,da sauri ta tashi zaune gami da kamo D ɗin sa ta saka a baki ta fara sucking ba tare da tsoron yadda girman hallitar ta sa ta ke ba.Gashin dokin kanta délégué ya fara shafawa ya na lumshe ido,tsikar jikinsa sai ƙara tashi ta ke ya na jin wani uban feeling da tunda ya zo duniya bai taɓa jin makamancin sa ba.
Ido ya buɗe jin ta tsaya,kwantawa tayi ta cire pant ɗinta murya a harhaɗe tace "sucking..." Ta na mai ƙare gwale ƙafafu.
"Dif..dif..!"haka zuciyar délégué ta fara dokawa ya na kuma sake kallon sirrinta wanda yayi damshi sosai,kamar ba zai yi ba sai kuma ya duƙa ya saka kansa tsakiyar cinyoyin ta tare da riƙe su gam.Wata irin miƙa tayi ta na nishi yayinda shi kuma ke sucking na ta na tsawon lokaci kafin ya fara neman hanyar shiga.








★★★ *MARADI VILLE*


Maryam ta yunƙura karo na biyu za ta tashi Mahomet ya riƙeta gam,ta buɗe baki za ta yi magana yayi saurin kai ma laɓanta cabka tare da zira halshen ciki ya fara shan yawunta.
Mirginata yayi ta koma ƙasa shi kuma sama sannan ya cigaba da kissing nata,Maryam banda zara ido babu abinda ta ke tuni zuciyarta ta gama tsinkewa da lamarin sa ta na ji ta na gani Mahomet ya yi mata ciki.
Ba da son ransa ya ke embrassé ɗin ta ba,yayi hakan ne dan dasa bishiyar soyayyar sa a zuciyarta ya sani sarai da wuya ta iya mance wannan abun da ya faru.
"I love You "ya furta lokacin da ya saki bakinta ya na ƙoƙarin tada ta sai kuma ya ji ya na son sake jin ɗumin bakinta.
Ya na tsaka da tsutsar laɓanta suka jiyo salati "laaa ha'ila !mi ni ke shirin gani Ni Lando?"Inna ta furta tare da nufar Mahomet wanda bai da niyyar tada Maryam ma.
Ture sa Inna ke ƙoƙarin yin amman ta kasa,shi kuwa Mahomet tun lokacin da Inna tayi magana yaji wani abu ya soki kwanyarsa shikenan ya dawo asalin mahaukacinsa.
Yadda ya tsinci bakinsa cikin na Maryam kuma ba ƙaramin daɗin hakan ya ji ba shi yasa ya ƙi tada ta,kuma bai ji zai iya yin hakan ba ko da kuwa duniya za ta taru kan su.


Kuka Inna ta fashe da shi tare da fita waje dan kuwa yau ta shaida haukan gaske Mahomet ke yi,a bakin ƙofa suka yi kiciɓis da Daddy wanda dama Ammi ta je shaida masa zuwan Inna wacce ta kasa haƙurin rashin ganin Maryam ɗin ta shigo part ɗin.
"Inna lafiya?"shine abinda Daddy ya tambaya,ƙofar bedroom ta nuna masa da sauri ya nufi can Inna na take masa baya.
"Innalillahi wa'inna iley raji'un Mahamadu mi kake shirin yi haka kar ka cire mata riga"jin furucin kar ya cire riga yasa Inna rufe idonta.
Gefe Mahomet ya koma ya harɗe hannuwa kan ƙirji alamun fushi,ita kuwa Maryam doguwar rigarta wacce duk ya cimimiye ta gyara tare da dirowa kan bed ɗin ta na kuka......






*Mai son cigaba ya tuntuɓe Ni* +22795045822
[10/02 à 17:10] Mrs SADAUKI 💫: 13-14




*Littafin kuɗi ne ki biya ki karanta hankali kwance ƴar uwa ba tare da kin shiga haƙina ba ki biya 200₦ kacal ki sha karatu in kin shirya kin tuntuɓe Ni ta WhatsApp* +22795045822






Ture sa tayi jin azaba ta fara ratsata,jiki na rawa délégué ya nufota ya na jin wani matsanancin feeling.
Hannu ta kai ƙasanta ta shafo sai ta ga jini tuni ashe ya fara fasa tantanin budurcinta,ya kai hannu zai janyota ta sake turesa ta nufi toilet ta na mai hararar sa tace "ban so je ka saka kayan ka"
Tsaye délégué yayi jikinsa na tsuma ƙarfin sha'awarsa na yawaita amman babu halin yin abinda abarsa ke buƙata.A dolin sa ya zauna ya na jin wani raɗaɗin hanasa cimma burinsa da Farida ta yi amman kuma bai ji zai iya ƙetare umarnin ta ba.
Farida kuwa wanka ta yi ta gasa kanta da ruwan zafi ta na jin wata irin tsanar sex sam ba ta yi tunanin ciwo ke da kwai ba,ta zata daɗi ne tsagwaran sa.
Ko da ta fito a zaune ta tarar da délégué ya na wasa da al'aurarsa na ƙoƙarin biya ma kansa buƙata,juye kai tayi daga kallon sa ta shiga kimtsawa ta na jin sautin fitar numfashin sa na saukar mata da kasala amman ta ƙi juyawa ta kalle sa.




Bayan ya samu gamsuwa ya shiga ya yo wanka shi ma,bai tarar da ita ba hakan yasa yayi saurin saka kayan shi.
A falo ya ganta ta na dadanna waya,kamar wani sauna haka ya zauna can kusan ƙafafunta bisa capet "tashi mu tafi"shine abinda tace ya kuwa miƙa.








★★★ *MARADI VILLE*




"Shikenan wannan banzar mahaukacin ya yi min ciki ga shi Inna fushi ta ke da ni"Maryam ke zancen zuci ganin ta na gaishe da Inna ta ƙi amsawa,ta na matsar ƙwalla haka ta fita ta nufi motar da Abbasi ke zaune ya na jiranta.
Kicin-kicin yayi da fuska ya na yiwa mota key,har suka isa CSP HIKIMA bai tankata ba sai kuka ta ke a zuci ta na cewa "shikenan shi ma haushina ya ke ji ƙila ma yace bai sona tunda nayi cikin shege"
"Fito Malama in kuma kukan za ki yi sai kije kiyi ta yi ai"cewar Abbasi ya na mai fita daga mota,a doli ta fito ta mara masa baya.
Administration suka je ya yi mata versement bayan ya bada shaidar inda ta tsaya da karatun ta,sai da suka yi mata tambayoyi kafin surveillant ya yi mata jagora zuwa classe ɗin da za ta shiga.








A ɓangaren Mahomet tun daren jiya zuciyarsa ta kasa sukuni lafuzan Maryam kawai su ke masa yawo a kwanya inda ta ke ce masa «Allah ya isa tsakani na da kai kuma sai na gayawa mijina kai ne ka yi min ciki ai na san zai ɗau fansa ne ko ta hanyar yi maka allurar mutuwa ne»
Wasu hawaye suka zubo kan kumatun sa ya na jin soyayyarta maƙale cikin ruhinsa,ɗagowa yayi daga sujudar ya fara tahiyar sallah ya na salmcewa ya ji ya rasa hankalinsa dama lokuta biyu ne kawai ya ke jin sa a mai hankali in ya na tare da Daddy ko kuma in ya na sallah sai kuma ya zamana su na yi masa wuyar samu Daddy ba ka sau ya ke zama gida ba balle ya bashi lokaci,sallar kuma sai ranar da Allah ya cidasa ya ke tunawa da ita.
Fita yayi zuwa falo,a zaune ya tarar da Inna da Daddy su na tattaunawa ya ƙarasa ya na mai zama kusan Daddy.
Ya rungume mahaifinsa ya na sauke ajiyar zuciya can ƙasan maƙoshi yace "Daddyna..."sai kuma ya yi shiru Daddy ya dubesa yace "miye Mahomet"murmurshi ya saki yace "ina son ta" "wa kake so?"Daddy ya tambaya "Maryam"ya bashi amsa da mamaki Daddy yace "Maryam kuma?"kai ya jinjina yace "ka aura min ita"Daddy yace "sam hakan ba mai yiyuwa ba ne auren mai lafiya da marar lafiya ka bari har ka samu sauƙi"sharrr hawaye suka zubo kan fuskar Mahomet Inna tace "ai ko ba kace ba hakan za ayi dama tun jiya na yanke shawar haɗa su aure dan da alamu Mahamadu na buƙatar abokiyar zama,kuma a yadda ya ke haka in ba tilashinsa ba wacce uwa ce za ta bashi Ɗiyar ta ya aura?"tsabar murna Mahomet bai san lokacin da ya tashi ya rungume Inna ba sai kuma ya juye a zabure jin Daddy na cewa "sam hakan ba zai yiyu ba haba Inna!Maryam marainiya ce ba zan bari a cutar da ita ba"kallon Inna Mahomet yayi ya kwaɓe fuska.
"To Baba yadda kuka ce haka za ayi tunda kai ka haife ni"cewar Inna da sauri Daddy ya sunne kai yace "Allah baki haƙuri Inna sai ni ke ganin ba a yiwa Maryam ɗin adalci ba a bari ta fitar da zaɓin ta"
Inna tace "wane irin zaɓi?ai gwara auren wanda ake yiwa duban mahaukaci kan ɓarawo,shi fah yaron da suke soyayya ɓarawo ne kafin ta tawo ya sato zomaye ya kawo mata sai ga shi jiya ƴan iskan yara sun zo su na min balbali wai na saci zomaye na ɓoye a gida har ce min suka yi za su biyo dare su yanka ni shiyasa na baro masu garin ban kwana gidan ba balle su kashe ni"
"Subahanallah !su waye uwannan maras kunya suka firgita min uwa?haba ni nayi mamakin yadda kika zo jiya da dare ba tare da kin shaida zuwan na ki ba,na so na tambaya kuma na ƙyale amman ba komi yau zan je Mai Jan Gero ɗin "Inna tayi saurin katse sa da "kul!ban lamunce ba ƴan daba ne fah ina jin ma daga wani yankin suka zo,ban lamunce ba ka bari har bayan biki sai ka mayar da ni na san lokacin sun wuce"
Daddy yace "wani buki kuma Inna?"
"Na Mahamadu da Maryamu"ta basa amsa ta na mai tashi ganin amarya Balkisu na saukowa,Mahomet ma da sauri ya miƙe ya na komawa bayan Inna dan sosai ya ke tsoro da shakkar Bilkisu wacce a shekaru za su iya zuwa ƴan âge guda.




"Sweety zan fita ina son zuwa salon,zan amso ɗumkuna na dan haka zan ɗan jima a waje"shine abinda ta faɗa ba tare da tayi sallama ba balle ta gaishe da Inna da tayi tsaye ta na son ganin ƙarshen rashin kunya.
"Ba ki ga Inna ba ne?miyasa ba za ki gaisheta ba?"Daddy ya tambaya,ɗan yamutsa fuska tayi tace "dan na ga gida guda mu ka kwana to miye na gaishe-gaishe kamar wasu ƙauyawa"cikin jin zafin Inna tace "kin yamutsa ma uwar ki fuska ƴar iskar yarinya da ba ta san darajar uwayenta ba balle na wasu kin ji kunwa kin yi asara wlh,ban san jarabar da ta saka shi auro ki ba dangin tsiya"
Hajiya Atine wacce ita ma tun ɗazu ta fito kuma ta ga duk abinda ya faru da sauri ta ƙaraso ta na cewa "Innamu dan Allah kiyi haƙuri ai ko wa yi tagari dan kansa,dan Allah kar ki ɓata mana ran ki da bazan da wofi"
"Toh baƙar munafuka algunguma waye kaso da ke ?ina ruwan ki in muna faɗa da sarakuwata?"Balkisu ta faɗa ta na harar Atine kafin ta koma ga Inna ta duƙa har ƙasa tace "tuba ni ke Inna ki yi haƙuri ki yafe min sharrin sheɗan ne"murmurshin su na manya Inna tayi kafin tace "ki tashi ya wuce Allah shirye ki ya sa kuma tuban gaske kika yi"
Wata sanyayar ajiyar zuciya Daddy ya ja jin Inna ta yafe ma abar ƙaunarsa ƴar gaban goshi.
Gaba Inna tayi Mahomet na take mata baya yayinda Bilkisu ta rakata da harar ƙasan ido kafin ta dubi Daddy a shagwaɓe tace "baby mu je kayi driving ɗina"tayi

Please Login or Register in order to submit comment