Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ko wace mace farin ciki a duniya, idan ka barni da wannan kadai ya isheni, peck ya mata a goshi tare da fadin jawaheer ina jinki cikin raina da zuciyata lallai nafi ko wani namiji sa'a dana mallake ki, zan nuna miki gata zan mayar dake sarauniya na gode da babbar kyautar da kika bani, wanda bazan iya biyanki ba, lallai jawaheer a jiya zuwa yau sonki ya kara nunkuwa a raina ninkin baninki ban taba zaton akwai budurwa virgin ba a wannan duniyar tamu data lalace ba, sai gashi tunani na ya zama karya tunda na sami matata a virgin, hannunta tasa ta rufe fuskanta alaman taji kunya, dariya yayi ya dauko wasu takardu ya bata yace wannan na kamfanin motoci na ne dake kasar london na baki halak malak, ya kuma bata wani takardan yace wannan na gidan da nasiya a nigeria ne guda biyu na baki dayan, check ya bata wanda yayi signing yace gashi ki rubuta iya adadin kudin da kike bukata na baki kyauta, kuka ta farayi tare da girgiza kai tace nagode amma bazan amshi wannan kyautar ba, bana bukatar komai a gareka burina in kasance dakai har abada duk rintsi duk wuya banso kayi nesa dani koda kuwa mai zai faru in kamin haka shine kamin babbar kyauta a duniya ta, murmushi yayi tare da fadin nayi miki alkawari bazan taba barinki ba jawaheer yanda bazan iya rayuwa babu ruwa ba haka bazan iya rayuwa babu ke ba, sannan wannan kyautar na riga nayi niya bazan amsa ba, saiki adana zai miki amfani sannan daka yau za'a fara turo miki duk wata riba da aka samu cikin acct dinki na company din motar, kara rungumeshi tayi tace mai yasa zaka matsamin in ina tare dakai bana bukatar komai, kai daya ne jin dadin rayuwa na, kara matseta yayi cikin jikinsa yana fadin i love you my angel, sun dade a haka kafin ya saketa yace karta kara cemai bata son abunda ya bata, hannunta yaja sukai dinning abinci ya zuba mata, kallonshi tayi tare da fadin wa yayi? Yace ni mana, dariya tayi ta faraci tace wow ashe ka iya abinci yace yes da mai kika daukeni, dariya tayi taci gaba daci har ta koshi, shida kanshi ya kwashe kayan tare da fadin anjima masu aiki za suzo su farayi, tace ok, ranan suna tare daka tayi motsi yace mai nene haka yaita tarairayanta cikin so da kauna.










Yau su mum za subar kasar dan haka yace jawaheer ta shirya su rakasu airport, cikin sauri ta shirya tana ta murna, bayan sunje ta rungume zarah ta gaida iyayenta adda kam sai kallonta take tayi dan ta gano yanzu jikar tata ta zama babbar mace, karfe 11 ta musu a airport 11:30 jirginsu ya daga jawaheer ji tayi kaman ta bisu, amma babu dama dan yace shida suzo nigeria saiya gama wasanshi da zaiyi, wani supermarket sukaje ganin mutane sun fara ihu yasa yabar wajan tare da fadin ita taje ta dauki abunda take so, tace a'a haka suka dawo gida, samir yana nunama jawaheer so da kauna tunda sukai sex sau daya har yau babu abunda ya kara shiga tsakaninsu duk da yana matukar bukatanta amma yana tausaya mata dan yaga har yanzu tafiyanta bai koma normal ba, amma hakurinshi ya kare a matse yake sosai, gashi sai taita saka kaya masu fito mata da sura, yau yana zaune akan kujera yana danna laptop sai gata ta fito cikin riga da wando rigan rabin nononta a waje, idanshi ya sauka akan nononta gashi ta matso kusa dashi tana manna mishi jikinta tun yana kokarin ya mayar da sha'awar shi har abun yafi karfinshi bai san lokacin daya saka bakinshi cikin nata ba tare da yage mata riga ya fara murza mata nono yana shafawa a hankali ita kam tsoro ne ya kamata dan har yanzu bawai ta daina jin zafi bane,duk yanda taso ta hanashi amma abun ya faskara domin bada wasa yake ba, duk da itama tana jin dadi amma tana tsoran yasa stick dinshi cikin gabanta, saida ya bari ta saki jiki ta fara fita hayyacinta sannan ya saka sandar girma cikin gabanta, ido ta fara lumshewa tana dan nishi sai dai abunda ya bata mamaki wannan karan bata ji zafin da take tunani ba duk da akwai zafin amma tana jin dadi, sai surutai yake ta mata tare da fada mata kalaman soyayya, tayi realising yakai sau uku amma shi ko sau daya baiyi ba, tun tana daurewa dan gajiya harta fara tureshi amma ina ko gezau baiyi ba saida yayi wajan awa uku yana abu daya, sanda ya cire stick dinshi daka gabanta har wani zugi taji yanayi dan tsabagen ciyuwa, lallai ta dade tana jin labarin akwai maza harijai masu yin awa biyar shida fiye da haka suna sex har karyata take sai gashi ita nata mijin abun nashi sai a hankali inda zata barshi to shi tana ganin saiya wuce awa takwas yana abu daya, baccin wahala ne ya dauketa, shiko janyota yayi jikinshi yana mai kara sonta.












Sonia lokacin da taga abun ya washe tana cikin murna taga ya kuma dawowa baki, cikin tashin hankali take ta sintiri a dakin, kuma dawowa tayi ta fara cire alluran lokaci daya glass din ya fashe ya tarwatsan mata a fuska, sai farkawa tayi ta ganta a hspt, glass ya shigan mata ido bata gani gaba daya, tayi kuka kaman ranta zai fita ga takaicin bata samu abunda take soba ga idonta ya nakasa, kasarta tasa aka mayar da ita dan tasan kam a yanzu samir ko kallo bata isheshi ba dan tasan yasan ita ta musu magic dole ma tayi nesa dashi inma batayi ba da wani idon zata ganshi, hmmmm lalli in zaka gina ramin mugunta gina shi gajere wata kila kaine zaka fada wanda gashi ya faru akan sonia, a yanzu babu abunda take saida na sani inda batai magic ba da tasan yanzu da idonta bai makance ba, gashi yanzu bata gani komai sai anyi nata babu asibitin da ba'a kaita ba amma ance glass din ya nakasa idon haka dole aka hakura.










Jawaheer yanzu ta saba da mijinta kuma duk wani bukatarshi tana kokarin jurewa shima da kanshi yasan tana daurewa ne amma bukatarshi yafi karfinta dan yana da yawan sha'awa tunda yayi aure, sannan ita duk wata hanya da za tabi dan ta nuna mishi bata gaza ba ko gajiya tana bi, yanzu watansu biyu duk ya buga match dinsu kuma sunci cup din, yanzu ana shirin yin world cup ne wanda za'a buga a kasar canada, ita burinta a kullum suje nigeria amma yace babu inda zasu sai ta sami ciki, yanda ya lura da ita kaman bata son ana mata maganan haiyuwa daka ya fara zata canza maganan sannan kullum akwai maganin da yaga tana sha, ya tambayeta kona miye tace na karin jini ne dana sa mace ta sami ciki da wuri, yaji dadin hakan duk da ya nuna mata ta daina sha tunda ba dr bane ya bata, tace dr ya bata tun a nigeria, bai kara bi takan maganin ba, yau tana zaune ita daya a dakinta tana chatting ita da zarah tana fada mata suda khalil sun fahimci juna har manya sun shiga zancen, dariya jawaheer tayi tare da doka mata kira bugu daya ta dauka, jawaheer tace dama nace da wani abu aketa min rufa rufa ashe dai da walakin goro a miya, dariya zarah tayi tare da fadin lokaci yayi kin sani yanzu ai, jawaheer tace a ina aka tsaya da zancen? Tace ansa rana nan da wata biyu, jawaheer tace kai Allah ya kaimu sai a fitar mana da anko mai kyau, zarah dariya tayi tace kafin lokacin cikin ki yayi girma, tace uhm su ciki manya rufamin asiri ban gama cin amarci ba, maza yanzu daka ja haiyu zaka ga canji, zarah tace babu wani canji shine ma zai karasa ya soki, jawaheer tace mubar zancan ya maganan skul? Zarah tace alhmdl, ke naji ai sun yarda kinayi ta online, jawaheer tace eh ai nayi sa'a wlh, sunce exam kawai zan dinga zuwa, zarah tace ina ma nice dariya suka sa sunyi fira sosai daka karshe sukai sallama, tana kashe wayan taga samir a tsaye yana kallonta yana sakar mata murmushi ita kam tamke fuska tayi tare da juya mishi baya, dariya yayi dan ya gano yau rigima take ji tun dazu, wajanta ya nufa tare da kwanciya akan gadon yasa kanshi akan cinyanta, yace baby waya tabamin ke ne wai? Cikin shagwaba tace bakai bane, yace ni mai nayi? Tace kaki bari muje nigeria kuma in an fara world cup nasan baka da lokaci, yace ai world cup zai kai nanda 3 to 4 month kafin a fara, ni nafi son muje wajan su mum lokacin cikin ki yayi girma, baki ta turo tare da fadin nifa bani da wani ciki kawai muje, kallonta yayi tare da fadin baby wannan maganin da kike sha plz ki daina ni ban yarda dashi ba, may be shine yake hanaki ma daukan ciki, dan shuru tayi can tace amma ai na daukan ciki ne tunda baka so zan daina, yace gud ki shirya cikin week din nan sai muje nigeria din, wani irin ihu tasa tare dakai bakinta cikin nashi ta fara kissing dinshi, shima dai biye mata yayi dan dama shi baiki koda yaushe yayi sex da ita ba, kokarin cire bakinta tayi daka nashi tana kokarin tashi rigota yayi tare da fadin ai baki isa ba tunda kika fara sai kinje karshe tace nifa bana so, ya kwaikwayi magananta da fadin ni kuma inaso, dariya tayi ya janyota ta fado kanshi, nan ya fara wasa da nononta da harshenshi tana wani karkashe ido tana lumshewa tana budewa, wasa yake da nononta sosai yana lasa yana tsotsewa wani irin abu takeji tun daka kan kanta har kasan maranta, cire mata kayanta yayi a hankali lasanta ya farayi da harshe tun daka sama har gabanta wajan dan kullutun gabanta ya tsaya inda ya cafkeshi yana tsotsa kaman sweet wani irin kara take saki mai ciki da dadi tare da nishi mai sauti, gaba daya ta fita cikin hayyacinta sai shafa mishi kai take tayi yayin da bakinshi yake tsotsan mata tsinin gabanta, kafanta ya daga duka biyun ya ware su yanda zaiji dadin sha, tayi realising yakai sau biyu amma bai daina shafa saida tayi sauri ta juya da karfi kafin tayi baya tana mai sauke ajiyan zuciya, janyota ya kuma yi yasa hannunshi cikin gabanta ya fara fingering nata ihu takeyi tana lumshe ido lokaci daya tayi baya tare da cafko stick dinshi tana wasa dashi, tashi tayi daka kwancen da take tasa bakinta akai ta fara tsotsa ido yake lumshewa tare da kara tura mata kanta ciki ruwa ne ya feso mata daka ciki bi tayi tana shanyewa tare da kashe ido jan stick dinshi yayi ya fara watsa mata ruwan sperm din a fuska, tana bi da harshenta tana son ta lashe sun dade suna haka kafin ya saka mata sandar cikin gabanta dan kara ta saki shigo sambatu yake ta mata tare da nishi itama ta gefenta haka wani irin nishi take saki mai sauti samir ya iya juya mace suna style kala kala sai yayi wajan realising sau biyar a kalla yayi wajan awa uku da wani abu kafin ya barta, wani irin nishi take saki mai kara, bacci ya daukesu gaba dayansu.












Yau su jawaheer za'a zo nigeria tun da asuba da tayi sallah bata koma bacci ba take ta kara shirye shirye shiko koda ya dawo daka masallaci bacci ya koma, bai farka ba sai wajan 9 wanka yayi ya fito falo yaga ta shirya harda akwatinansu a gabanta dariya ma ta bashi yace tafiyan nan an fasa sai wani week din, da sauri ta tashi ta tareshi tare da fadin plz kayi hakuri wlh kirjina zai buga, dariya yayi tare da fadin muga kirjin, kokarin budemai take yace muje wani irin ihu ta saki sannan yaja akwatin suka fita security dinshi suka amsa suka jera a mota, sannan suka kama hanyar airport, jirgin 10 suka hau suna zuwa jirgi ya daga zuwa nigeria, koda suka sauka daka airport sun tarar da driver din gidan mama yazo daukansu, shiga sukai direct gidan mamanta suka nufa, jawaheer tayi mamakin ganinta a nigeria mama tayi musu abinci kala kala, bayan sun kimtsa samir yace zaije gidan mum a can zai kwana sukai sallama jawaheer ta rakashi har mota inda yake fada mata zaiyi missing dinta itama hakan tace mishi ya mata peck sannan tace ya gaida su mum kafin tazo, ciki ta koma inda ta sami mamanta a ciki, tambayan mamanta tayi mai takeyi a nan? Tace ta dawo nan da zama labari ta fara bama jawaheer bayan bikinta an raba gado sun sami company da yawa ga tarin dukiya sai taga gwara ta zauna a nan ta dinga juya kudin ita da dan uwanta muhd daya dawo nan shida iyalanshi, jawaheer tace ina kakanninta wato iyayen mamanta, maman tace mamanta ta rasu saura babanta shiya bata shawaran ma ta dawo nan, jawaheer taji dadi sosai suna ta fira ita da mamanta wani irin shakuwa ya kara shiga tsakaninsu. Washe gari tun karfe 11 samir yazo gidan dan yana kewar matarshi bayan sun gaisa da mama ta kawo mai abun taba baki sunyi fira sosai sanda zai tafi tace ma jawaheer tabi mijinta su tafi, wani irin dadi yaji da mama ta fadi hakan ita ko jawaheer bata so binshi yanzu ba amma babu yanda ta iya, kayanta ta hado aka kai mata mota suka wuce, tasha ko gidan mum zasu sauka amma sai taga sunje wani gida mamaki ya kamata tace nan ina ne kuma? Yace gidanmu a nan zamu dinga sauka in munzo, gidan ya hadu sosai tace nasha koh gidan mum zani in kwana hararanta yayi tare da fadin bazan kara yarda ki kwana a ko ina ba, jiya naji jiki, bata fuska tayi tace nidai gaskiya ka kaini gidan mum, wucewa yayi ya barta tare da fadin wasa ma kikeyi, ganin ya shige ciki yasa ta bishi a kan gado ta ganshi daka shi sai boxer babu riga a jikinsa, zama tayi a gefen gadon tana bata fuska, a hankali yace mata anjima zan kaiki ku gaisa sai mu dawo, tace plz ka barni in kwana daya mana, yace ban yarda ba in kika karamin maganan kwana zuwan ma ba zaki ba, tunda taji haka taja bakinta ta tsuke tayi shuru, sai wajan karfe 2 suka fita zuwa gidan mum, mum taji dadin ganin yanda jawaheer ta kara kyau da girma, dad shima yaji dadin ganin yar lelen tashi, haka ma su khalil inda jawaheer take ta tsokananshi da angon kawata, yace kuma dole kice mata anty ba, mum tace rabu da khalil kizo kici abinci, zama tayi akan dinning ta fara cin abinci samir yace mum ni baza'amin tayi ba, mum tace ai naga cikin kane in kaga dama zaka ci, dariya yayi tare da fadin shikenan nama koshi zani gidan mamana inci, mum tace kai ka sani ai, dad yace zoka zauna kaci kaji yarona, zama yayi kusa da jawaheer tashi tayi ta bude cooler tasa mai tare da ajiye mai mum tana jin dadin yanda suke nunama juna kulawa, sun dade a gidan sai wajan 10 suka bar gidan suka koma gidansu.














Bikin su zarah ya gabato zarah da jawaheer suna ta shirye shirye na shirin biki, suna zaune a falo samir ya shigo ya kalli zarah yace bride to be, dariya tayi tace insha Allah, jawaheer takai mata dukan wasa tace yayan mijinki nefa, ko yar kunyan nan bakyaji, dariya zarah tayi tace eh din, zama yayi sukai ta fira tare, samir yace ana gama bikin su zarah zasu koma spain, gaba daya iyayensu suna zargin ciki jawaheer gareta amma basu sam wayam bane bata da komai samir shima ya kosa ta samu ciki domin yana masifar son yara, an shiga hidiman bikin su khalil jawaheer kam gaba daya ta shiga busy bata da sakat yau za'ayi arebiyan night su jawaheer dama jinin larabawa ne sai ta fito sak balarabiyanta sunyi kyau sosai ita da gogan nata, tare suka tafi anci ansha taro ya watse, biki ya rage kwana biyu akai dinner, jawaheer gaba daya bata da lokacin kanta balle na wani, shima samir bai matsa mata ba ya barta dan yasan yanda take da zarah gashi kuma dan uwansu zata aura, ranan friday aka daura auren zarah da khalil, maitama aka kai zarah gidanta yayi mugun haduwa sosai da sosai, dad din m samir shima yazo tunda yaga maman jawaheer ya tabbatar bata da aure ya fadama dad shifa yana son aurenta, dad yaji dadi dan dama yace zama babu aure babu kyau, koda aka fada mata da farko tace a'a saida dad da yayanta muhd suka mata nasiha harda mum cikin masu yin campaign dakyar dai ta amince ba karamin dadi dad din m samir yaji ba, samir da jawaheer basu san da zancen ba sai dai sukaji ana fadin daurin aure ranan friday sunyi mamaki sosai amma sunji dadin hakan, dole suka kara daga tafiyansu sai bayan bikin baban mum din jawaheer shima yazo daka saudiya jawaheer taji dadin ganinshi inda aka daura aure ranan friday kowa ya watse mama tare suka tafi spain ita da mijinta inda tabar komai nata a hannun dan uwanta, sai muce Allah ya bada zaman lafiya, suma su jawaheer sun koma.












Rannan samir ya dawo gida ya tarar da jawaheer nashan wannan maganin daukewa yayi tare da fadin bana hanaki shaba, tace toh naga har yanzu ban sami ciki bane sai yasa nake sha, fita yayi da maganin gidan ya bari gaba daya sai da yamma ya dawo, sai gashi ya shigo ranshi a bace kallonta yayi idonshi har rinewa yayi saboda bacin rai, yace nagode da abunda kikai min ban taba tunanin bakya kaunata ba sai yau, ashe dama ba sona kike ba duk karya ne, kullum kina fadin wannan maganin na daukan ciki ne ashe duk karya ne, ashe maganin hana daukan ciki kike sha, hawaye ne ya fara zubar mishi tare da fadin maina miki maina aikata miki dana fuskanci wannan hukuncin, ta bude baki zatai magana ya dakatar da ita tare da fadin ya isa haka ban son jin komai ki tafi bana son ganinki i hate you jawaheer plz ki tafi ki barni, kuka take sosai tare da kokarin bashi hakuri ganin haka yasa yabar gidan gaba daya cikin bacin rai, zama tayi a kasa tana kuka toh ina zata ma inta tafi sai yanzu tayi nadama akan maganin da take sha, ita a tunaninta tunda mijinta celebrity ne kaman bazai so haiyuwa ba, sannan tana ganin inta haiyu zai canza mata hmmm kunji jawaheer da wani irin tunani, kuka take sosai tashi tayi zata daki jiri ya dibeta ta fadi, tadai farka ta ganta a gadon asibiti ga mum dinta ga samir a kusa da ita, kuka ta saki tare da fadin dan Allah kayi hakuri wlh bada nufin kuntata maka nayi b...... Hannu yasa ya toshe mata baki mamanta ta mata sannu sannan ta fita ta basu waje, kallonta yayi yace jawaheer kina shan maganin planing dan karki haiyu gashi Allah ya kamaki yanzu kina da cikin wata biyu, ido ta lumshe tabbas hakan zai iya faruwa kwanaki tayi missing din kwana daya bata shaba, kuma lokacin bata dade da gama period ba, katseta yayi da fadin idan kikai gigin zubar min da ciki sai nayi shari'a dake, cikin kuka tace kayi hakuri na tuba wlh nayi nadama bada nufi nayi ba wlh saboda sonka nayi haka tace nasha koh ba zaka so haiyuwa yanzu ba sannan ina tsoran in haiyu ka rage sona, hancinta yaja da karfi yace jawaheer karki kara wannan tunanin bana daya daka cikin maza marasa son yara ina matukar kaunan yara,jawaheer karki kara yin wani mummunan tunani a kaina komai zai faru sonki bazai taba raguwa a cikin raina ba, matse hannunshi tayi tana kuka tare da bashi hakuri tace mum ta sani? Yace a'a bata san komai ba ta dai san kina da ciki komai za kiyi min zan jure bana daya daka cikin maza masu yawan kai kara, peck ya mata a goshi tare da fadin mai zaki ci? Tace babu komai bana bukatar cin komai, kwanan jawaheer uku aka sallameta, suka dawo gida samir na nuna mata kulawa sosai daka tace wash zaice mai nene mai yake miki ciwo mai za kici, haka zaiyi ta tambayanta,mum tazo taga jawaheer din ita da dad sati daya sukayi suka koma, mama kullum ita take kawo musu abinci dan tace ta daina girki. An fara world cup samir shi daya ya tafi canada domin da spain za'a fara bugawa, jawaheer kam gidan mama ta koma da zama, kullum tana kan tv tana kallon kwallo, saida yayi wata biyar a can lokacin jawaheer ta kusa haiyuwa an gama world cup kasar spain taci kofi anyi ma yan wasan mugun manyan kyauta musamman ma m samir daya zama zakaran kwallon kafa, tunda sunci world cup kuma duk shi yake zura ball din, m samir ya kara samun mahaukatan kudade sosai, ranan daya dawo gida ba karamin dadi yaji ba na ganin matarshi a gida, tun daka falo ya fara nuna nata soyayya tare da nuna mata yayi kewarta cikin ta yayi girma sosai, tunda ya dawo baya fita yaba mama kudi masu uban yawa a musu siyayyan kayan babys. Wata ranan monday jawaheer ta tashi dana kuda, ama bata bari ya ganeba, tunda yaji ta shuru taki fitowa daka daki ya kira mama, ba'a dade ba mum tazo, dakinta mama ta shiga taganta tana cije baki tare da kuka, da sauri mama ta karasa wajanta tana fadin lafiya jawheer, tace mama ciki na ke ciwo, dauko mata hijab tayi tasa mata dai dai lokacin samir yazo shiya kamata suka fita har mota akai asibiti da ita, ana zuwa akai labour room da ita, samir kasa zama yayi batai doguwar nakuda ba ta haiyu ta haifi yan biyu duka maza lokacin da aka fada musu ba karamin murna yayi shiga dakin yayi yaga yaran kyawawa sak shi, farin ciki yake tayi har baya iya boyewa, mum washe gari suka iso harda zarah kwananta biyu aka sallamesu, gaba daya gidan jawaheer din suka nufa, mum ce ta zauna da ita take mata wanka, samir zama yake ya tasa yaran gaba yaita kallo, wani irin so yake ma yaran tare da mamansu. Ranan suna yaran suka sukaci sunan dad dinshi muhd ali da muhd jibrin sunan dad din jawaheer ana kiran yaran da suhail da suhal, ranan suna an kashe naira dad ya kashe kudi sosai haka dad din samir ma, saida jawaheer tayi arba'in sannan mum ta koma.




















BAYAN SHEKARA BIYAR


Abubuwa da dama sun faru ciki harda kammalawan karatun jawaheer gashi ta kara haifan yan biyu mata, akasa nadia da bilkisu, suna kiransu da ummi da ma-ma, mum din jawaheer ta haifi yarinya mace mai suna fatima, haka zarah ma ta haifi mace mai suna aysha, samir ya kara samun arziki fiye da nada yana bala'in ji da iyalanshi, jawaheer na zaune a daki samir ya shigo yace ina yara? Tace suna bacci, yace bari in kara baki yan biyu, koda yake wannan karan yan uku zan bayar dariya tayi tare da fadin na yaf..... Bata karasa ba ya cafkota tare da kissing dinta, kashe wuta samir yayi alaman in fita daukan rahotan ya isa haka.......... Toh anan zan dakata ALHAMDULILLAH




SAI MUN HADE A SABON NOVEL DINA GODIYA GA MASOYANA MASU BIBIYAR NOVELS DINA MARYAM OBAM NA MATUKAR YINKU SOSAI Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment