Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fito, hankalin kowa ya tashi na ganin irin halin da yake ciki, mama ta matsa kusa dashi tana fadin samir maiya sameka ina jawaheer accident kukayi? Kai ya girgiza alaman a'a yace mama jawaheer ta sami tabin hankali itace tamin duk wannan abun, kowa dake wajan ya tsorata mum tace kaman ya labarin abunda ya faru ya basu, kowa yayi shuru yana jimami, mum tace ai sai muje gidan muga halinda take ciki sannan a kira dr, tashi sukayi da mum da dad da muhd da mama sai adda, suka shiga mota samir na tuki har gidan, salati kowa yasa da suka ga yanda falon ya dawo an wargaza komai dake falon, jin karan ihunta yafi komai daga musu hankali tare da gunjin kukanta, dr yace bari ya dubata, dakin suka nufa samir ya bude kofar, aiko suna shiga idonta ya sauka akan na samir da gudu ta cafkeshi tana fadin saina kashe ka wa yace ka kira mutane? Sakinshi tayi kuma ta saki dariya tare da kallon dr ta nunashi da hannu alaman ya fita daka dakin, ganin haka dr yayi saurin fita har zufa yake dan tsoro, kowa dake wajan ya tsorata da ganin yanayin data shiga, musamman ma da sukaji yanda take magana kaman ba ita ba, samir kam kuka yakeyi ganin yanda jikinta yake zubar da jini duk taji ma kanta ciwo sosai, matsawa yayi kusa da ita amma tayi baya da karfi tare da kwashewa da dariya mai sauti, kara nufanta yayi wannan karan bata matsa ba yana tabata tayi wurgi dashi su dad sukayi saurin riqoshi, fita sukayi sukai sauri suka sama dakin key, buga kofar tai tayi da karfi, shuru sukai a falo su duka, maman jawaheer kam ita da mum babu abunda suke sai kuka, adda ce tayi gyaran murya tace kunyi shuru ku dukanku ya kamata a nema mafita fah, dad yace inaga mu kaita asibiti, mum tace kana ganin yanda take fusge fusge ba bari zatai a kamata ba, shuru sukai kowa yana tunanin yanda za'ayi samir yace ina zuwa dad tashi yayi ya bude kofar shiga yayi tare da addu'a a bakinsa kaman dazu tana tabashi ta sume da sauri ya ciccibeta akai mota da ita suma tashi sukayi suka shiga akai asibiti da ita, ana zuwa aka sata akan gado, aka daure mata hannu da kafa dan dr din yaga yanda takeyi kafin yabar gidan, ana gama daureta kam ta fara fisge fisge, tare da ihu, kowa dake wajan saida ya tausaya mata, dr suka mata alluran bacci amma sam baccin yaki zuwa haka taita ihu mai karfi, dukansu haka suka kwana babu bacci, hankalin kowa a tashe yake musamman ma samir da yake jin jawaheer din kaman ranshi a yanzu, har rama yayi na lokaci daya, haka itama ta kwana tana ihu, duk wani abu an mata ba'a ga wata matsala ba kwakwalwanta an gwada lafiya qalau babu wani ciwo, hankalin kowa ya tashi sosai, adda tace nifa wannan ciwon ban yarda na asibiti bane gaskiya a kira malami, mum tace adda bari muga mai za suce, adda ta fara masifa ai matsalanku kenan abu gashi a fili inba aikin sihiri ba taya magananta zai canza sannan kuce ciwon asibiti ne ni wlh ku kira malami tun kafin abun ya girma, ganin yanda take ta bala'i yasa dad yama samir magana akan a kira malami, samir dad dinshi ya kira dabai san maike faruwa ba, bayani ya mishi a waya dad din yana ta salati, yace gashi nan zuwa, bai dade ba sai gashi da mlm sun zo, malamin yana daya daka cikin manyan malaman kasar spain, dakin da jawaheer take aka kaishi kallo daya ya mata yayi murmushi tare da fadin a kwance ta, dr din sukace a barta in aka kwanceta akwai matsala, yace toh su basu ita a mayar da ita gida, suka ce sam saita sami lafiya tana karkashin gwamnati ne yanzu tunda a kasar ta fara ciwon, saida samir yayi magana aka kwanceta ta fara zabure zabure mlm ya fara addu'a ihu ta fara tare da sumewa, yana ganin haka ya kalli samir yace dauketa ka kaita mota, hakan yayi suka bar asibitin gidan suka koma, akan kujeran falon ya ajiyeta malam din yace ya kwantar da ita a kasa, yace a bashi cup da ruwa samir da sauri yayi kitchen ya dauko cup da ruwan roba, ya miqama mishi, budewa yayi ya zuba a cup din yayi addu'a sannan ya miqama samir yace gashi ya shafe mata jiki dashi, amsa yayi ya fara shafa mata a jiki wani irin nishi takeyi mai karfi tana jijjiga jikinta malam din yace yaci gaba karya tsaya har sai yace ya daina, haka yaita shafa mata tana nishi daka karshe ihu ta fara mai karfi malam din yana ta addu'a yana tofa mata shi kuma, lokaci daya ta fara ihu mai karfi kowa dake falon ya tsorata dajin irin ihun da takeyi musamman m samir dake jin ciwon kaman a jikinshi yake, ido ta bude daya kara kadawa yayi baki, hannunta take ta kokarin dagawa amma ta kasa idon malam din ya sauka akan hannun zoben hannuta ya gani da yake kaman hayaki da sauri ya kamo hannun ya cire mata zoban wani irin ihu ta saki tare suka suma ita da m samir yana tsaye ta fadi tim, a kasa hankalin kowa ya kara tashi malam ya koma kan m sami yana shafa mai ruwan addu'a shima yana karatu shima hannun nashi ya kalla yaga zoben irin na jawaheer din cire mai yayi wani kara dakin yayi mai karfi, zuba ya fara keto musu su duka mlm din ya kalli su mum yace bari su farka mu gani anyi musu mugun sihiri ne, amma mun godema Allah abun ya hada da zoben dake hannunsu a ciki akasa sihirin bayan sun sa ne abun ya kamasu yanzu sai su dinga kula sosai domin inda abun ya dade samir zaiji tsanan jawaheer a ranshi sai su kara dagewa da addu'a, sai fadin alhmdlh suke bacci suke sosai mum tace bari ta kira masu aikinta suzo su gyara falon haka akayi aka gyara falon wajan da suke kwance kuma a haka aka barshi har su tashi, mlm din yace zai tafi yayi addu'a yace gashi in sun tashi a basu susha sannan yace a hadashi da wani ya amso musu maganin da zasu dinga shafawa na wani lokaci.












Sonia dake zaune a gaban wani farin glass taga yayi baki ihu ta saki domin ance indai ya canza kala to komai zai lalace da sauri ta shiga daki ta dauko wasu allura ta fara ajiyewa akan glass din lokaci daya ya fara washe wa yana haske dariya ta farayi tare da fadin tunda ka yaudareni bazan taba bari kaji dadin aurenka ba saina lalata muku rayuwa, wannan sihirin har china naje dan inyi maganin ku, bazan taba barinku ba kuda jin dadin aure har abada dariya ta saki mai karfi........ Toh masu karatu muje zuwa muga ya farkawan su jawaheer zai kasance mu hade a next page


























*maryam obam*


*JAWAHEER*






*STORY AND WRITEEN BY......*


*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(maryam Obam)*




*🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝*
*{united we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}*


*wattpad @maryam-obam*


*WWW.Maryamobamnovels.com*








https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/










*DEDICATED TO.....*


*Nafisa mrs dan malikin kawo*


















Page 57-58














Gaba daya kowa dake falon yayi jigum, kowa jiran tashinsu yake, har wanda yabi mlm ya dawo ya basu abunda ya bashi ya kawo ya karayi musu bayani, adda tace a shafa musu mai din kafin su farka, hakan akayi aka shafe musu jiki dashi, sunyi a kalla wajan awa uku suna bacci, jawaheer ce ta fara farkawa tare dayin salati, ganin samir kusa da ita jikinshi duk jini yasa ta rude tare da fadin sunanshi da samir maiya sameka haka, su mum ne suka karaso inda take suka riqeta kuka take sosai tare da fadin mum maiya sameshi dan Allah kuce ya tashi, karan hayaniyarta ne yasa ya farka ido ya kura mata yanda take kuka bai san lokacin da yayi hugging dinta ba dukansu sauke ajiyan zuciya sukeyi, lokaci daya kuma suka saki juna suna murmushi gaba daya sai yanzu yaji ciwon jiki na damunshi na wurgin da yasha haka itama gaba daya jikinta ciwo yake, adda tace sai kuje kuyi wanka aje asibiti wannan ciwukan a baku magani tunda jini na zuba, taimaka mata yayi ta tashi mum ta amsheta tace mishi ina ne dakinta? Nuna mata yayi mum ta riqeta sukai ciki, bayan sun shiga shima yayi nashi dakin, mum ce ta tayata cire kayan jikinta sannan tace toh maza kije kiyi wankan shiga toilet din tayi bata dade ba ta fito fuskanta duk a jagule mum tace yadai? Ko jikin ne? Tace mum bazan iya wankan nan ba wlh nasa ruwa a jiki na kaman nasa garwashi zafi jiki na yake ni na rasa garin yama naji ciwon nan ba, mum tace toh kisa kaya muje haka, bude wardrobe din dakin mum tayi ta dauko mata riga da wando tare da after dress mum ta dauko turare ta feshe mata jiki dashi, sannan suka fito koda suka fita basu ga samir ba zama sukayi suna jiranshi, basu dade ba sai gashi ya fito cikin wani riga mai gajeran hannu na yan kwallo, da dogon wando, yayi kyau goshin shi dai ya fashe amma wankan da yayi yasa jinin ya dan rage zuba, fita sukayi su duka bayan sunje asibitin aka duba su aka basu magani, mum tace suje gidanta hakan akayi mum tace abar jawaheer a nan harta warke, samir bai so haka ba amma babu yanda ya iya dole ya hakura, mum ta bashi maganinshi tace ya dinga amfani dashi kullum ta mishi bayani sosai yanda zai dinga yi, amsa yayi sannan yace zashi gida yaje ya huta, fita yayi ya nufi gidan, dakinshi ya nufa ya shafe maganin a jikinsa sannan ya kwanta bai dade ba bacci yayi awon gaba dashi, itama haka ta gefen jawaheer bata dade ba bacci yayi awon gaba da ita.










Jawaheer na samun kulawa sosai wajan mum, ga zarah itama ta dawo gidan dan duk an tafi da yan bikin kowa ya koma sai zarah ce kadai ta rage wacce zasu koma tare dasu mum jibi, jawaheer na zaune a falo tana shan kankana da adda ta bata, samir ya shigo babu kowa a falon sai ita dan haka ya kura mata ido yanda take shan kankanan kaman ba zata shaba, ji tayi kaman ana kallonta ta dago dakai suka hada ido, murmushi ta saki shima mayar mata da martani yayi tare da nufanta ya zauna kusa da ita yace dear ina mutanan gidan? Tace suna ciki mama da mum kuma sun shiga kasuwa kai ya daga tare da fadin wai yaushe zasu bani matata ne? Dariya tayi tare da fadin tare dasu zan tafi nigeria tunda kasan har yanzu bawai na gama warkewa bane, wani irin kallo ya mata wanda ya sata yin dariya mai sauti,yace wasa ma kike yi, ni hakuri na ya kare kawai aban matata mu tafi yau tare,kamo mata hannu yayi yace ke bakya jin tausayina yanda nake kwana ni daya? Abun dariya ma ya bata sai kace sun saba kwana tare toh da dawa yake kwana, in banda fitina irin nashi miye na kosawa su koma gida shida bawai sonta yake ba kawai dai ya aureta ne, katse mata tunani yayi da fadin plz kice masu mum zaki bini yau, ido ta zaro tare da fadin rufamin asiri, yace ok to ni zan fada musu, dariya tayi tace uhm Allah ya taimaka, jan hancinta yayi tare da fadin tunda bakya so nima bazan yi magana ba suna cikin haka saiga su mum sun shigo tashi yayi daka kusa da jawaheer tare dajin kunyan yanda su mum suka gansu dan hannunshi nakan kafadanta, yi sukai kaman basu gani ba,gaida su mum sukayi bayan sun amsa mum tace mishi ya jikin yace da sauki, itama mama tambayarshi tayi ya amsa mata da jiki da sauki, mama tace jawaheer sai ki shirya kibi mijinki yau, mum tace mai makon ki bari ta kara warwarewa, mama tace a can ta warware ni banga amfanin zaman nata ba a nan tunda mu jibi zamu wuce, zarah ce ta fito mama tace yauwa zarah hada mata kayanta suzo su tafi gida, zarah ta amsa da toh tare da gaida samir sannan ta wuce ita kam jawaheer fuska ta tamke ya lura da hakan amma saiya basar sai sun tafi zaiji dalili, zarah bata dade ba ta gama hada mata kaya tare da adda suka fito tace ma jawaheer tazo, bayan sun shiga ta miqa mata gora tace oya shanye amsa tayi tana fadin ni ban cika son irin wannan abun ba wlh aita bama mutum tarkace, adda tace ke kika ga tarkace ni ban ganshi ba ja'ira, bayan ta shanye ta miqa ma adda goran, adda tace toh kardai a manta da addu'a sannan a riqe ibada sallah akan lokaci kuma banda wasa, tace insha Allah sannan ta fita, sallama tama su mum suka karayi mata nasiha sannan zarah ta rakata har mota bayan ta bude mata ta shiga sukai sallama yaja suka wuce.












Bayan sun karasa gida ya kalleta yace saiki fito, fita tayi ta shiga ya dauko mata jakarta gidan ya canza mishi abubuwa yayi kyau sosai har yafi da haduwa, dakinta ta nufa ta fada toilet tayi wanka tare da alwala, shafa jikinta tayi da mai din da mln ya basu sannan ta shafa nata man a kai ta feshe jikinta da turare tasa wata doguwar riga daka sama ta kama kasan kuma ya bude, sallan la'asar tayi bayan ta idar ta kwanta akan gadon dakin, shigowa yayi ya ganta a kwance shima kwanciya yayi a bayanta tare da janyota jikinshi yace kin bar mijinki shi daya kinzo kin kwanta, bata cemai komai ba sai dan murmushin da tayi jin tayi shuru yasa ya juyo da ita ta gabanshi idonta a lumshe yace ina son a bani alkawarin da akamin, bude ido tayi tace name? Yace wanda kika min komai nakeso kince zan samu, dariya tayi tare da fadin mai kake so toh? Bakinshi yasa a nata ya fara tsotsa yayi wajan minti uku yana tsotsa gaba daya jikinta ya mutu sakinta yayi yace bari inje in dawo inna dawo zan fada miki coach dinmu yana nema na, bata iya magana ba sai kai data daga mishi alaman ok, fita yayi bayan ya manna mata peck a goshi, ido ta lumshe tana tuna abunda ya mata, ta dade tana kwance kafin ta tashi ta fito falo kitchen ta nufa dan ta duba abun ci,fridge ta bude ta dauko wani milk ta xuba a cup ta fara sha, saida tasha da yawa sannan ta dauko kaza a fridge din ta wanke tare da barbada mishi maggi da sauran kayan hadi tasa a oven baiyi 30mnt ba ya gasu ta ciro shi, tasa a cikin wani plate ta rufe da full paper, sannan ta dafa indomie da egg, bayan ta gama taci ta koshi jin kiran sallah magrib yasa ta shiga toilet tayi alwala tare dayin sallah, bayan ta idar ta koma ta karayin wanka tare da dauro alwala saida tayi sallah isha'i sannan ta zauna ta fara shafe jikinta da man da aka basu sannan ta shafa nata akai dasu turaruka masu dadin kamshi dakin ya bide da kamshi tako ina, wata shegiyar rigar bacci ta dauko mai daukan hankali, tana kokarin sawa taji an rungumota ta baya ihu ta saki tare daja da baya dariya yayi sosai ita kam sai sauke ajiyan zuciya take, cikin wani wando yake 3quater da singlet daka gani ya dan jima da dawowa nufanta yayi yana fadin sorry my dear tsoranki yayi yawa, kukan shagwaba tasa mishi tare da fadin shine ka bani tsoro in zaka shigo basai kamin sallama ba, yace sorry na tuba, tare da share mata hawayen data fara, yace kawo insa miki rigan, mika mishi tayi ya cire mata towel din dake jikinta idanshi ya sauka akan kirjinta dake tsaye kyam dasu, gaba daya jijiyoyin jikinshi suka fara harbawa da karfi, ganin haka yasa ta amshi rigan tasa da sauri tare da janshi tace muje kasi kazan dana maka, binta yayi kaman wani karamin yaro har dinning sukaje ta bude mai kazan ta yago ta bashi ci yayi tare da lumshe ido, tace yayi dadi kai ya daga mata alaman eh, haka taita bashi ganin bataci yasa shima ya fara bata har suka gama suka wanke hannu dakinta ta koma shima yayi nashi dakin jim kadan sai gashi ya shigo lokacin tana kwance akan gado, kallonta yayi yace tashi muyi sallah, bata musa ba ta tashi sukai raka'a biyu domin nuna godiya ga uban giji, bayan sun idar ya kama kanta yana addu'a gabanta taji ya fara fadi domin tasan yau mai cetonta sai Allah, bayan ya gama ya dauketa cak sai dakinshi akan gadon dakin ya kwantar da ita, cire mata hijab din yayi idonshi ya sauka akan nononta da suke rudashi a hankali ya furta i love it, ido ta lumshe gabanta na bugawa, hannunshi taji akan nononta yana shafawa tare da murza kan nipple dinta, idanta a lumshe amma tana jin abunda yake mata har cikin tsakiyan kanta, bakinshi taji akan nononta yana sucking tun tana dauriya harta fara saukar da numfashi tare da nishi mai sauti lokaci daya ya saka bakinshi cikin nata tare da murza mata nononta da hannunshi wani irin nishi takeyi mai sauti, kokarin saka hannunshi yake a gabanta tayi sauri ta juya tare da matsawa gefe tana hawaye tare da sauke ajiyan zuciya, ido ya kura mata yana kallonta ba tare da yace mata komai ba, ganin kuka take sosai yasa ya tashi ya matsa kusa da ita yana fadin jawaheer mai yake damunki? Cikin kuka tace ina jin tso........ Bakinshi yasa ya fara kissing dinta wanda shine ya hanata fadin abunda tai niya, duk yanda tai kokarin ta kwaci kanta abun yaci tura ita burinta ya furta mata kalman so kafin wani abu ya shiga tsakaninsu amma gashi bata ji hakan ba kuma yana kokarin yi mata aika aika, tun tana kokarin tureshi harta gaji ta sallama mai, cire mata rigan baccin yayi gaba daya babu komai a jikinta hannunshi daya yasa yana murza mata nononta dayan kuma yana wasa da gabanta dashi ta wajan dan kunlutun ta, wani irin nishi takeyi wanda bata san tanayi ba bakinshi yasa a gabanta ta wajan tsinin wato dan tsaka, wani irin kara ta saki tsotsa yake tana kankame jikinta saboda yanda takeji wani irin abu takeji yana mata yawo tun daka saman kanta har tsakiyan kwanyanta, tsotsa yake taa nishi tare da kara ruwa ne ya fara zuba daka gabanta ya fara bi yana shanyewa, saida yaga ta fita hayyacinta gaba daya bama ta gane a wace duniyar take sannan ya saka stick dinshi cikin gabanta ihu ta saki da karfi lokacin da yake kokarin shiga dakyar ya samu ya shige saboda matsin wajan, jawaheer kam bata jin komai sai azaba shi kam bai masan wace duniyar yake ba sai surutai yake ta mata tare da gaya mata kalamai na soyayya wacce ita bata na san yanayi ba dan azaba, tun tana maganan ya barta tare da kokarin tureshi harta kasa ta hakura domin jikinta ya mutu nishi take sama sama a kalla yayi awa biyu kafin yayi realising ganin jini na zuba a gabanta yasa ya rude gashi ko motsi batayi dan azaba, da sauri ya ciccibeta yayi toilet da ita, yasata cikin bab kankameshi tayi tana kuka, tausayinta ya kamshi da wani irin sonta sa yaji yana shigarshi, shiya mata wanka sannan yace tayi na tsarki fita yayi ya barta tashi tayi taji wani irin zafi babu shiri ta kara zama cikin ruwan zafin, shigo zanin gadon ya canza ya nufi dashi washing machine ya wanke tare da bussar dashi, dakinshi ya dawo dashi yasa shi cikin wardrobe dinshi, jinta shuru shuru bata fito ba yasa ya koma toilet din ganinta yayi tana ta baccinta, murmushi yayi tare da nufanta ya watsa mata ruwa a fuska tayi firgit ta tashi tsaye tare da sosa ido, shiya taimaka mata tayi wankan tsarkin sannan yace ta fito kuka ta saka mishi ba tare data daga koda kafarta ba, ganin haka yasa ya dauketa cak yayi kan gado da ita, dakinta ya koma ya dauko mata rigan bacci yasa mata sannan ya kwantar da ita tare da fadin plz kibar kukan haka ki kwanta ki huta, kwanciya tayi tana mai jin haushin abunda yayi mata bata dade ba baccin wahala yayi awon gaba da ita, wani irin tausayinta yake ji shida kanshi yasan bai mata da wasa ba gata virgin, daga hannu yayi yana karayi ma Allah godiya daya sami matarshi a matsayin budurwa, lallai ya kasance cikin maza masu sa'a wanda yanzu mata masu kai budurci gidan aurensu sunyi karanci an maida zina kaman ba komai ba, kira ga yan mata wlh budurcinki shine kimarki idan kika bama wani kato kanki wlh idan kikai aure baki ba mutunci wajan miji har abada bama lallai bane yaci gaba da zama dake dan yasan yar iska ya aura, kai budurci gidan miji yana kara ma mace kima daraja da soyayya a wajan miji tare da yarda dake, mata da yawa suna yaudaran kansu wajan bama saurayi jikinsu da sunan shi zamu aura ko ya kawo sadaki na ai, wlh yar uwa karki kuskura ki fara yarda daka ranan da yayi zina dake wlh ya barki kenan koda ma bai barki ba zaki ga maganan aure ya zama yana yawo, domin fah shi a kullum zarginki zai dinga yi yana ganin tunda kika bashi zaki bama wani, kar so ya kaiku ya baro, sannan akwai gwajin da maza da dama suke yima mace kafin aure banda lokacin yin bayani amma gamai bukatar bayani ya iya min magana ta pc ko kuma masu number ta, Allah yasa mu dace.










Jawaheer bata farka ba sai da taji ana kiran sallah asuba, bata ganshi ba dan haka ta tashi taja jiki tayi dakinta alwala tayi tazo tayi sallah, wani irin sanyi take ji domin jikinta akwai zazzabi sosai, kwanciya tayi akan darduman,koda ya dawo daka masallaci ya nufi dakinshi bai ganta ba dakinta ya nufa ya ganta a kasa tana bacci daukanta yayi yaji jikinta da zafi, jin an dauketa yasa ta bude ido ajiyeta yayi tare da fadin fever kikeyi? Kafin ta bashi amsa ya fita jim kadan sai gashi da tea tashinta yayi ya bata kadan tasha sannan ya bata paracetamol bayan tasha ta kwanta bacci ya kara dauketa, shima kwanciya yayi a bayanta.












Sai wajan karfe goma ta tashi taji jikinta yayi mta wayam kaman an cire maa wani abu daka jikinta hka take ji, toilet ta nufa tayi wanka bayan ta fito ta shafe jikinta da maganinta sannan ta shafa manta wata doguwar riga tasa yar kanti kafanta har yanzu yana mata zafi in mutum ya lura da yanda take tafiya zai gane anyi wani abu, falo ta nufa tana zuwa taga an zagaye falon da stikers masu wuta da marasa wuta ko wanne an rubuta i love you jawaheer thanks for yesterday night, ido ta lumshe tana kara nanata kalman i love you jawaheer, bude ido tayi ta ganshi a gabanta a hankali yace ina sonki jawaheer kece farin ciki na, zan baki farin cikin da duk wani namijin bana tunanin zai iya baki, wani irin hawaye ne yake zuba a idonta wanda zan iya dangantashi dana farin ciki ne, a hankali tace yaushe ka fara sona? Yace tun sanda na fara ganinki naji ina sonki ban dai nuna miki bne dan a lokacin ina tare da sonia, ki yarda dani ina sonki har cikin raina kuka ta saki tare dayin hugging dinshi......... Ina labarin sonia ku biyo ni a next page wanda zan warware muku komai.














*maryam obam*




*JAWAHEER*






*STORY AND WRITEEN BY......*


*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(maryam Obam)*




*🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝*
*{united we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}*


*wattpad @maryam-obam*


*WWW.Maryamobamnovels.com*








https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/










*DEDICATED TO.....*


*Nafisa mrs dan malikin kawo*


















Page 59-60








*LAST PAGE*














Cikin kuka take fadin mai yasa kaki fadamin tun tuni bayan baka tare da sonia, lallai yau nafi

Please Login or Register in order to submit comment