Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dad, yace ok Allah ya kaimu, nan suka fara tattaunawa akan harkan kasuwancin da samir yake son farawa da nigeria inda mahaifinshi yayi na'am da batun tare dayi mishi addu'an samun nasara yaji dadi sosai ya dade suna fira sannan yamai sallama ya tafi gida.












Yana shiga gida dakinshi ya nufa shi yama manta da sonia tana gidan, yana kunna wutar dakin ya ganta a zaune cikin wani shegen night gown wanda ya tsaya mata dai dai cinyanta ga nononta nan duk a waje gaba daya komai nata ana gani, ido ya dan kura mata lokaci daya kuma ya kawar da idonshi gefe gaba daya miyan dake bakinshi ya kafe magana yake son yi amma ya kasa, ganin haka yasa ta task tana karkada jiki ta karaso inda yake tare da hugging dinshi tana wani sauke numfashi, dan sakinsji tayi ganin yayi tsit yasa taji dadi dan tasan ya gama fadawa tunda ya kasa magana, hannunshi ta kamo ta fara janshi har gadon dakin ta zaunar dashi akai, shi kam jikinshi gaba daya yayi weak baya jin wani kuzahari a tare dashi dan sha'awa ce ta kamashi lokaci daya, jin bakinta yayi cikin nashi bai san lokacin daya biye mata ba ya fara tsotsan bakin nata shima, tare da shafa mata nononta wanda yafi daukan mishi hankali murza kan nononta yake tana wani irin nishi...... Karan wayanshi yasa ya dan tsagaita yayin da ita ta afka dan sakinta yayi lokaci daya kuma ya tashi da sauri tare da daukan wayanshi yabar dakin.... Har wayan ya tsinke bai dauka ba, falo ya nufa yana mamakin abunda yake kokarin aikatawa lallai Allah ya soni dubawa yayi domin yaga waye ya kira shi, jawaheer ya gani ido ya lumshe tare da fadin you are a darling u save me from zina, sonia kam tana kwance kan gado tana jira ya dawo sai wani irin nishi take saukar wa dan itama wani irin mugun sha'awa ne ya kamata gashi abunda take so gashi ya samu, jin shuru shuru bai dawo ba yasa ta tashi dakyar ta fito falo ganinshi tayi yana bacci akan kujeran falon ido ta bude tana mamaki tare da fadin mai yake nufi toh badai duk wannan abunda tayi mishi ace bai fada ba, kaman zata tashe shi sai kuma ta fasa, ciki ta koma ta bude jakarta ta dauko stick irin na maza amma na roba doguwa mai kauri, kwanciya tayi tasa a gabanta tana sawa tana cirewa tare dayin nishi tana lumshe ido lokaci daya kuma ta saki kara tare da cire stick din alaman tayi realising, zufa ne yake ta keto mata tako ina duk da akwai ac a dakin bata dade ba bacci yayi awon gaba da ita, shiko samir yana falo yana bacci abunsa bai san wata wainar take toyawa ba.














Washe gari daya tashi da asuba, dakin ya koma ya ganta a kwance tana ta sharan bacci, dan tsaki yayi sannan ya shiga toilet yayi wanka tare da dauro alwala ya tafi masallaci, koda ya dawo kayanshi ya hada a cikin akwati yabar gidan, direct gidan dad dinshi ya nufa, koda yaje ya sami dad dinshi yana bacci, dakinshi na gidan yakai kayanshi sannan ya kwanta bacci ya kuma daukeshi.














Jawaheer kam tunda ta kirashi taji ya shiga sai murna take tayi duk da bai dauka ba tasan yana cikin koshin lafiya tunda ya kunna waya, yau tana da lecturer karfe hudu, dan haka bata sauko kasa ba abinci tasa a kawo mata daki, sai wajan 3 ta fito cikin shiri inda ta samu mum bata nan, dan haka ta wuce skul kai tsaye, sai wajan 6 suka gama lecture gida ta dawo direct, ta sami su mum suma ta fira duk firan akan shirin bikinsu ne, sai wajan 10 ta nufi daki inda ta shiga toilet tayi wanka tana fitowa ta kwanta dan tana fashin sallah.












Yau basu da lecture dan haka tunda ta tashi tayi wanka ta shirya cikin wani less mai shegen kyau dinkin riga da skirt ta dan shafa powder tare da lipstick, ta fito dan gidansu zarah take son zuwa tayi kyau sosai ko gyale bata yafa ba, a falo ta sami mum tana jera abinci akan dinning daka gani baki yau za'ayi dan taga cooler da yawa akai, mum ganin yanda tayi kyau yasa tace masha Allah, dariya tayi tare da fadin bari inje in dawo mum, mum tace ok sai kin dawo, fita tayi ba tare data tambayi waye ne zai zoba, tana fita ta shiga mota bude gate din gidan akayi itama lokacin ta tada motar ta, ido biyu sukayi dashi dam taji kirjinta ya buga tare da fadin anya shine, dan rufe idanta tayi tare sa budewa taga ana rufe gate din da sauri ta kalli wajan motocin da suka shigo taga dad din m samir da sauri ta bude motar ta fito, nufanshi tayi tare da fadin welcome dad cikin sakin fuska ya kamo hannunta tare da fadin jawaheer gaidashi tayi ya amsa cikin sakin fuska dai dai lokacin dad ya fito suka fara gaisawa ganin haka yasa tayi baya dan taga wani shegen kallo da samir ke mata, motarta ta nufa ganin su dad sunyi ciki, ji tayi an janyota ta dan saki kara dan taji zafi jan da akayi mata, waigowa tayi taga samir ne yace ina zaki a haka??? Sannan kina gani na dawo kike kokarin fita ina zaki???






















*maryam obam*




*JAWAHEER*






*STORY AND WRITEEN BY......*


*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(maryam Obam)*




*🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝*
*{united we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}*


*wattpad @maryam-obam*


*WWW.Maryamobamnovels.com*








https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/










*DEDICATED TO.....*


*Nafisa mrs dan malikin kawo*


















Page 45-46
















Ji tayi ranta ya mata zafi tare da tunawa sanda sonia tayi hugging dinshi, kokarin jan hannunta tayi amma ta kasa dan ya riqeta da kyau, ganin irin kallon da yake mata yasa tayi kasa da kanta ranta na mata zafi tare da tunani kala kala, lallai namiji dan rai nin hankali ne wlh ya gama runguman budurwanshi zai zo ya dameni a nan,dan tsaki tayi jin hannunshi tayi akan bakin nata yaja da karfi kara ta saki tare da hawaye dan taji zafi sosai, ganin tana hawaye yasa ya barta tare da wucewa, bakin ciki ne ya isheta tare da takaici ji tayi kaman ta koma gida amma saita fasa ta shiga motarta taja ta fita, direct gidansu zarah ta nufa, sun gaisa da mum din zarah cikin sakin fuska sannan sukai ciki ita da zarah din, suna shiga jawaheer kwanciya tayi tare da fadin bacci nake ji bari in kwanta, zarah ta tabe baki tare da fadin kedai kika sani sai kiyi tayin baccin, dariya jawaheer tayi tare da fadin naji din, bata dade ba bacci yayi gaba da ita*JAWAHEER*






*STORY AND WRITEEN BY......*


*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(maryam Obam)*




*🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝*
*{united we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}*


*wattpad @maryam-obam*


*WWW.Maryamobamnovels.com*








https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/










*DEDICATED TO.....*


*Nafisa mrs dan malikin kawo*


















Page 45-46
















Ji tayi ranta ya mata zafi tare da tunawa sanda sonia tayi hugging dinshi, kokarin jan hannunta tayi amma ta kasa dan ya riqeta da kyau, ganin irin kallon da yake mata yasa tayi kasa da kanta ranta na mata zafi tare da tunani kala kala, lallai namiji dan rai nin hankali ne wlh ya gama runguman budurwanshi zai zo ya dameni a nan,dan tsaki tayi jin hannunshi tayi akan bakin nata yaja da karfi kara ta saki tare da hawaye dan taji zafi sosai, ganin tana hawaye yasa ya barta tare da wucewa, bakin ciki ne ya isheta tare da takaici ji tayi kaman ta koma gida amma saita fasa ta shiga motarta taja ta fita, direct gidansu zarah ta nufa, sun gaisa da mum din zarah cikin sakin fuska sannan sukai ciki ita da zarah din, suna shiga jawaheer kwanciya tayi tare da fadin bacci nake ji bari in kwanta, zarah ta tabe baki tare da fadin kedai kika sani sai kiyi tayin baccin, dariya jawaheer tayi tare da fadin naji din, bata dade ba bacci yayi gaba da ita.












Shiko m samir tunda ya shiga yake ta dubawa ko zata shigo amma yaji shuru su dad nata fira amma shi hankalinshi baya wajansu ganin taki shugowa yasa ya tashi ya fita amma yaga babu motarta alaman ta fita kenan hannunshi ya buga da karfi tare da fadin damn, ciki ya koma rai bace wato batai murnan ganinshi ba tunda har zata iya fita ta barshi bayan tasan ya dawo, ina taje da har ya fini muhimmanci? Doka mata kira yayi harya tsinke ba'ai picking ba, tsaki yayi dad dinshi yace samir lafiya? Yace lafiya dad na gaji ne, dad din su khalil yace toh sai kaje ka huta tashi yayi yabar falon ya nufi dakinshi na gidan kara kiranta yayi harya gama ringing ba'a dauka ba, toh ina taje? Mai takeyi da taki daukan waya na? Tashi yayi yana ta sintiri a dakinshi daka yaji kaman motsin bude gate saiya leqa yaga koh itace ta dawo jin shuru2 gashi har yamma tayi dad dinshi yasa a kira shi dan ya rakashi masaukin shi, hakan suka fita shida khalil suka kai dad din nashi hotel sai bayan isha'i suka tawo gida suna shiga jawaheer na shigowa abun ya bashi mamaki sosai bayan sunyi parking khalil ya wuce ciki dan yana waya ne, shiko wajan motarta ya nufa ya bude dayan gefen ya shiga tare da rufewa, kallonta yayi tare da fadin sau nawa na kiraki? Tace ban gani ba, yace muga wayanki amsa yayi yaga alaman bata bude ba yace daka ina kike? Tace gidan kawata, dan shuru yayi sannan yace daka yau banso ki kara fita saida izini na, dan bazan dauki wannan yawace yawa cen ba, tace ai ba'a daura auren ba, kallonta yayi ya saki wani irin murmushi tare da fadin ko dai miye ki shiga ciki kiji daka yau saida yarda na zaki ko kofar gida, wayanta ne yayi kara ta duba taga zarah ce dauka tayi tare da fadin zarah na dawo yanzu, fisge wayan yayi tare da sawa a kunnenshi dan yaji ko waye jin muryan mace yasa yayi magana zarah tace badai ango bane? Yace eh nine cikin harshen turanci tace wow ashe kuna tare na kira toh asha luv lafiya zan kira anjima yayi dan murmushi tare da kashe ma jawaheer ido daya, sannan ya kashe wayan, ganin yanda ta tamke yasa ya janyota jikinshi tare da fadin haka ake tarban miji yau sati nawa bana gari amma na dawo babu wani tarba mai kyau, tace da zaka tafi ka fadamin? Aini na dauka ma kana gari, dariya yayi tare daja mata hanci yace ai naga fada mikin bashi da amfani, tace ok nima sannu da zuwan da kake so inyi maka kaga kenan baida amfani, hararanta yayi tare da fadin kinma isa, tun dazu banci komai ba ke nake jira ki dawo kiban, uhm tace tare da fadin nifa bacci nake ji, kwai kwayan magananta yayi tare da fadin kice yau zan kwana da yunwa ido ta zaro tare da fadin saboda me? Yace saboda ba zaki bani ba, tace uhm muje kaci toh fita yayi saida suka shiga falo yace takai mai dakinshi tace toh, hada mai kayan abinci tayi ta haura dashi dakinshi, bata ganshi ba amma taji motsinshi a toilet kuma daka ji wanka yake yi, dan haka ta fita tana shirin zuwa dakinta taga dad, yace yauwa jawaheer zo mana dakim mum suka shiga inda taga mum a zaune itama, zama tayi a kusa da mum, dad yace jawaheer gashi amsa tayi taga kudi yan dubu daya daya, sai kuma wasu dollars, dad yace naira din da kika gani kudin sadakinki ne dubu dari sannan sauran dollars din kudin na gani ina so ne,duk da sunso sadakin yafi haka amma nace a'a hakan yayi,wani irin hawaye ne ya fara silalo mata tare da mamakin yanzu wannan sadakinta ne a hannunta, miqa ma dad tayi tace gashi ka riqe dad, kai ya girgiza tare da fadin naki ne, dan haka sai ki adana, kuka ta saki mum ta fara rarrashinta tashi tayi ta nufi dakinta, ajiye kudin tayi tare da fadawa toilet tayi wanka yasa night gown, tazo zata kwanta taji ana mata nocking hijab tasa sannan ta bude kofar samir ta gani saida ya kalleta sama da kasa sannan yace ke nake ta jira, bata ce mai komai ba tabi bayanshi, bayan sun shiga ya kura ma fuskanta ido yace kinyi kuka koh? Kai ta girgiza alaman a'a yace karya ne, idan nan yayi kuka, wani hawayen ne ya gangaro mata tare da fadin ina kukan rabuwa da mum da dad ne plz idan mukai aure a ina zamu zauna? Murmushi yayi tare da fadin spain mana, tace nidai plz ka barni a nan nafi son zama a nan, tamke fuska yayi tare da fadin plz bani abinci inci yunwa nake ji, bata kara magana ba sai tray din data dauko ta ajiye mai, kallonta yayi tare da fadin waye zai bani? Baki ta dan turo tare da bashi abincin dambun cous cous ne, bayan yaci yace woa delicious wannan miye? A hankali tace cous cous yace akwai dadi abun bashi tai tayi daka sun hada ido ya kanne mata ido daya tana cikin bashi taji ya janyota tare dayin hugging dinta yana son kamshin turarenta ido ya lumshe yana shakar kamshinta dan tureshi ta farayi tare da fadin ka barni plz, sakinta yayi tare da hura mata iska a fuska yace jawaheer saura lokaci kadan ki zama tawa har abada,da sauri ta dago da kai ta kalleshi hancinsu ya hada waje daya yana girgizawa jan fuskanta tayi tare da tashi tsaye tace saida safe, harta fara tafiya ya janyo mata hijab wanda yasa dole ta tsaya tashi yayi ya shiga gabanta yace jawaheer zan miki wani babban kyauta ranan bikin mu, amma ke me zaki bani? Shuru tayi na wani lokaci sannan tace komai kake so zan baka, yace komai fah kika ce? Tace eh yace ok Allah ya kaimu saura kwanaki ai, tace kwanaki kuma? Yace eh an canza komai kin kusa zama matar aure yana fadin haka ta fara kokarin ta fita janyota yayi tare da manneta a jikinshi har suna shakan numfashin juna, lokaci daya yasa bakinshi cikin nata ya fara kissing dinta...... Yayi wajan minti daya sannan ya saketa gaba daya ta dauke huta shima wani irin mugun sha'awa yaji ya kamashi wanda bai taba jiba, saida tayi wajan 2mnt kafin ta dawo hayyacinta fita tayi da sauri, shiko cikinshi ya fara ciwo dan haka ya riqe cikin tare da matsawa kan gadon dakin ya kwanta yana juye juye.










Ita kam tana shiga daki ta rufe tana sauke ajiyar zuciya, ido ta lumshe tana murmushi tare da tuna abunda ya faru, kwanciya tayi tana tunani wayanta data bari a daki ya fara kara dubawa tayi taga dr nazir ne mamaki ya kamata dan yayi kwana biyu bai kirata ba, har kiran ya tsinke bata daga ba, wani kiran ne ya kara shigowa dan haka ta dauka, yace barka da dare sarauniyar mata, tace ina wuni dr, ya amsa da fadin lfya gani a abuja kuma danke nazo ido ta dan zaro tace danni? Yace eh danke, tace shine baka kirani ba ka fadamin zaka zo ba, yace nasan idan na fada miki ba yarda za kiyi ba amma tunda nazo nasan za'aji tausayina a barni inga sarauniya,tace uhm amma dai ba yanzu bako? Yace eh gobe, tace Allah ya kaimu nan yace ta bashi address ta fada mishi yace ya gane gidan, sukai sallama, tashi tayi da sauri tare da fadin mai na aikata samir na gari gashi ya tsani dr, kaiwa da komowa tai tayi domin neman mafita tama rasa mai yasa ta yardan ma dr yazo tsaki tayi mai karfi, shiko samir ciwon ciki ya sashi gaba ga zazzabi ya kamashi sosai yama rasa abunyi dakyar ya janyo wayanshi ya kira jawaheer dauka tayi taji yace kizo plz, jin muryanshi wani iri yasa ta fita da sauri, dakinshi ta nufa taga yana ta shure shure da sauri ta nufeshi tana fadin samir maiya sameka? Jin jikinshi da zafi yasa tace fever bari in kira dr kamo mata hannu yayi tare da janyota jikinshi yace nop bana bukatar dr ke nake bukata dam taji kirjinta ya buga, wani irin runguma yayi mata tare da kokarin shafa mata jiki tako ina, cikin sanyin murya tace ka bari..... Yace plz jawaheer karki dakatar dani nine zan aureki na biya sadakinki plz allow me hawaye ne ya fara gangaro mata a fuska mai yake damun samir haka?......... Ku biyo ni danjin yanda zata kaya.....plz ina bukatar comment da sharhi




















*maryam obam*


*JAWAHEER*






*STORY AND WRITEEN BY......*


*MARYAM ALHASSAN DAN'IYA*
*(maryam Obam)*




*🌈 KAINUWA WRITERS ASSOCIATION🤝*
*{united we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}*


*wattpad @maryam-obam*


*WWW.Maryamobamnovels.com*








https://www.facebook.com/kainuwawritersassociation/










*DEDICATED TO.....*


*Nafisa mrs dan malikin kawo*


















Page 47-48
















Jin hannunshi tayi akan nononta yana matse mata su da karfi alaman yana matukar bukata ido ta lumshe ga kirjinta dake ta faman bugawa da karfi, bata ankara ba taji bakinshi cikin nata kissing dinta yake sosai yana tsotsan bakinta kaman yana shan sweet duk da ita bata mayar mishi da martani, dan sakin bakinta yayi tare da kokarin cire mata riga kuka ta saki mai karfi tare da fadin samir kar son zuciya ya sa mu aikata aikin dana sani, ina sonka bazan iya hanaka jiki naba, amma ina gujewa sabon Allah da aikin dana sani, kar mu aikata abun da zamu haramta ma juna auran mu dan Allah kayi hakuri har zuwa ranan da...... Wani irin runguma yayi mata ya matseta da karfi a jikinshi har tana jiyo stick dinshi domin ta riga ta tashi, kwanciya yayi ya kara janyota ta kwanta a jikinshi, ido ta lumshe domin abunda take ji yana tabata ya fara bata tsoro shafa mata baya yake tako ina tare da sauke nishi kadan kadan, kwanciyan da tayi yaga kaman batai mishi ba ya kara juyar da ita ta koma kasa shi kuma yahau samanta goga jikinshi yai tayi akan nata yayi wajan minti goma yana abu daya lokaci daya ya saki wani irin nishi tare da kara kankameta da karfi, zufa ya fara keto mishi ita kam babu abunda take sai kuka tare da fargaban karya aikata mata abunda take tsoro, sakinta yayi tare da tashi ya shiga toilet ganin ya shiga toilet itama tayi kokarin tashi taga jikinta ruwa ya jiqata dubawa tayi taga sperm ne, da sauri ta tashi tabar dakin tayi dakinta da gudu tana kuka, koda ta shiga daki rufe kofa tayi tana ta kuka tare da godema Allah da yasa babu abunda ya shiga tsakaninsu lallai dole tayi nesa dashi kar wani abun ya shiga tabbas duk wanda ya kauce ma hanya yana tare da aikin daya sani, shigewan da sukema juna yayi yawa sosai gashi sun maida taba junansu kaman ba komai ba, ido ta lumshe tare da fadin tabbas dole inyi nesa dashi, inko ba haka ba muna gab da aikata aikin dana sani, ranan haka ta kwanta sai juyi take, shiko koda ya fito daka toilet bai ganta ba murmushi yayi tare da fadin Allah na gode maka daka bani mace mai tsoran Allah yasan inda sonia ce da yau sai sun aikata aikin sabo da ita bazata taba kokarin hana shiba, lallai sai yasa kayi soyayya da mace mai addini kwanciya yayi yana tuna abunda ya faru yana dan murmushi gaba daya tsoro ya bayyana a fuskan jawaheer din ido ya lumshe tare da fadin kina da kyau jawaheer da haka har bacci ya daukeshi.












Tunda jawaheer tayi sallah asuba, take ta fargaban zuwan dr gashi ta bashi address, yanzu idan yazo suka hadu da samir ya zatayi? Wani zufa taji yana keto mata, tasan muddin dr yazo suka hadu da samir tasan akwai kura namiji ya ganta ya mata magana bai masan miye tsakaninsu ba yayi fushi da ita balle shi wannan da yasan sonta yake yi, daukan wayanta tayi ta doka ma zarah kira ringing hudu ta dauka cikin muryan bacci, jawaheer tace baki tashi ba kenan? Tace na tashi nayi sallah na koma, aike nasan kina fashin sallah, jawaheer tace jiya nayi wanka na fara, zarah tace toh wannan kiran fah da sassafe, jawaheer tace ban sani ba, zarah tace wlh bacci nakeji fadamin miye, jawaheer tace mata dr da nake baki labari yace yana abuja anijma kuma zai zo wajena, wlh nama rasa abunyi na rasa mai yasa nace yazo har ina bashi address, zarah tace toh miye dan yazo? Tsaki jawaheer tayi tace kin manta samir na gari, da sauri zarah ta tashi tace kai wlh na manta yanzu miye abunyi, jawaheer tace shine nake so ki fadamin dan shuru zarah tayi sannan tace yauwa ki kira shi kice ku hadu a wani waje, jawaheer tace hmmm samir ya kafa min doka akan in zan fita saina tambayeshi, nidai na shiga uku, zarah tace toh zanzo anjima saimu fita tare nasan bazai ce komai ba, jawaheer tace hakane sai kinzo toh, zarah tace ok sai ki kirashi ki fada mai inda zaku hadu tace anjima kam zan kira shi.












Tun wajan 11 zarah tazo gidan su jawaheer bayan sun gaisa da mum da dad sannan ta haura dakin jawaheer, buga kofar tai tayi saida ta dade tana bugawa sannan jawaheer tazo ta bude mata zarah tace sannu ke bacci ma kike yi, jawaheer ta saki hamma tare dayin miqa tace wlh kuwa gwara in kwanta in huta jiya banyi wani baccin arziki ba, zarah tace dakyau yau ma in bakiyi wasa ba baccin saiya gagareki kin kira dr din kuwa? Tace karfe nawa yanzu zarah tace oho, dauko wayanta tayi tace kai 11:22 bari in kirashi yanzu tsaki zarah tayi tace in kika bari har yazo ai matsalanki ce, jawaheer bata ce mata komai ba sai kiranshi data farayi taji a kashe, kallon zarah tayi tace kinji number dinshi baya zuwa a kashe yake, zarah tace toh mu bari zuwa anjima basai mu kira shiba, tace toh, bari inyi wanka sai mu fita kinga inna sameshi sai in fada mishi inda nake, zarah tace ok hakan yayi, toilet jawaheer ta fada tayi wanka tasa wata doguwar riga na yar kanti tare dasa wani hula mai kyau ta feshe jikinta da turare tayi kyau sosai duk da ba makeup takeyi ba, amma komai yayi kyau, daukan jakarta tayi karama tare da wayarta, a falo ta tarar da mum gaida mum tayi tare da cema mum zan raka zarah ansan sako, mum tace ok jibi zamu dubai fah, tace mum da huri haka? Tce eh wlh an canza date din bikin ne, zarah bani number din mum dinki zanje gidanku anjima koh gobe ta bari muje tare dake kina da international password koh tace eh mum ina dashi, mum tace ok anjima zan zo gidan naku, bata number din mum din tayi tare da mata kwatancen gidansu, sannan suka fita.














Jawaheer sai trying number din dr take amma taji switch off, zarah tace may be ma ya fasa zuwa gashi yanzu har 4 yayi, jawaheer tace nifa ina jin tsoro kar ace yazo tunda na mishi kwatance kuma wlh idan suka hadu da samir akwai matsala sosai, zarah tace ni nama rasa miye mafita wlh, amma tunda wayanki a kunne yake ai dole in yazo gidan ya kiraki, jawaheer tace hakane, tunda taji zarah ta fadi haka sai taji hankalinta ya kwanta, suka barke da fira har 6 yayi jawaheer tace kinga dr ba zuwa zaiyi ba bari inzo in tafi gida, zarah tace kai tun yanzu ai kya bari anjima koh, tace wank anjima ni tashi muje ki kaini, tashi zarah tayi suka fita tama mum din zarah sallama mum din zarah tace dazu mamanki ta kirani jawaheer tace zata zo anjima, jawaheer tace eyya sannan suka fita, zarah na driving cikin kwanciyan hankali suna ta fira har suka karasa cikin gidan samir ta gani akan mota yana zaune yana danna waya, baiko dago kaiba balle yaga suwa suka shigo, zarah tace kai amma gaskiya a fili ma ashe yafi kyau sosai, zarah tace bari inje mu gaisa fita tayi itama jawaheer ta fita, bayan sun isa wajanshi ya dago zarah

Please Login or Register in order to submit comment