Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ka xo ka fita gidan nn yau na gani, ni dama nasan bbu abinda surutan Alhaji usman xae yi a kanka, da dae ya biyo ka har nn, nai masa bayani yana kallona ina kallonsa ya gane irin tashin hankalin da nake ciki, ohh ni kam na banu" sumy ta tabe baki tace "wllh mum ki sa masa ido da kyau, ni dae ina suspectn kila ma wajen shegiyar 'yar aikin nn yake xuwa don fa akwae ranar da na gansa hanyar suleja ko ina xa sa oho, ni kuma na raka kawata zee wajen wani saurayinta da yace muje can mu same sa," Hajiya tace "ke ban san mugun fata, wace 'yar aikin, yar aikin da yace min ya ajiye a titi yace ta wuce gida kar ta sake dawowa, ko ba gaban ki ya fada hkn ba," meenah ta fashe da dariya tace "Allah yasa" Hajiya ta juya tana kallon zeenah da ta gama rudewa ganin Aliyu, ba karamin kwarjini yyi mata ba ita kam, ae ita irin wa innan take so, nn da nn taji wani mugun sonsa na mata yawo a xuciya, ta kasa daina kallon stairs din, shknn ita kam ta sami mijin aure, Hajiya ta katse mata tunaninta ta hanyar cewa "ki kwantar da hankalinki zeenah, hka Aliyu yake, amma nasan yana ganinki sae da ya rude nunawa ne kawae baxe yi ba," zeenah ta kirkiro murmushi tace "ba komai Hajiya," sumy da meenah suka kauda kai suna mata dariyar wayyo yarinya. Aliyu ya sauko rike da jakar kayansa ba tare da ya kallesu ba xae bar falon, Hajiya ta shige gabansa tana huci "kana da hankali kuwa Aliyu, ni kke mayar wa ba komai ba ko," sae ta fashe da kuka ta koma gefe tana cewa "dama hka rayuwar take, kaje Aliyu, ni nasan da mahaifinku na da rae duk hkn baxae faru dani ba," ya tsaya kallonta can ya dan yi tsaki ya juya ya koma sama, yana hayewa sama tayi murmushi ta dawo ta xauna tace "idan ba hka nayi masa ba baxae koma ba," ta ciro wayarta ta kira Alhaji usman tayi masa bayanin komai, tana kashewa ko minti biyar ba ayi ba ya kira Haydar din, ranar kasa bacci haydar yyi tunanin Aneesah kawae yake, ga shi har lkcn bae taba furta mata kalmar so ba, ya kasa yin hkn, yana tuna zeenar da Alhaji usman yace masa lallai lallai ita ce matarsa sae yaji ransa yyi mugun baci, to shi macece da xa ayi ma auren dole, yyi tsaki yace nasan maganinku. Washegari alhamis Aneesah ta kare waec dinta, suna tsaye da kawayenta bakin makarantar suna ta murnar gama waec, ita ko hankalinta yyi nisa duk a hargitse xuciyarta yake, wae yau xata wuce gombe to yayanta fa, ita baxata iya rabuwa da shi ba, mota ce tayi park dae dae bakin makarantar matan da ma mutanen dake wajen gaba daya suka maida hankalinsu ga motar har Aneesah, aka sauke glass din motar ana kallonsu, salima tace "waww wnn wajen wa ya xo," Aneesah dae ta tsura masa ido tana kallo, fateema tace "kai maxaje na inda suke, ku dubesa fa, ae Allah ya bani saurayi hka an banu," hka duk suka dinga fadin albarkacin bakinsu, ita dae Aneesah tsit ake jinta, shi ko ita yake ta kallo, suka ce ke Aneesah ke yake kallo f,a ko gurin ki ya xo ko dae yayanki ne, dama gashi kuna kama, lips dinku iri daya, hancinku iri daya, bakin ki iri daya, Aneesah ta dan yi dariya ta karasa kusa da motar tana kallonsa, mates din nata suka bi ta da kallon mamaki, ya hade rae yace "bayan kin gama walakantani gaban kawayenki kinyi kamr baki san ni ba," ta marairaice masa tace "aa nifa banyi kmr ban san ka ba yayana," yyi murmushi yace "to ya angama exams lfya," ta gyada masa kai tana masa wani shegen kallo, yace "hmm wnn kallo hka," ta kauda kai tana dariya, tace "bari ka gaisa da frnds dina," tana fadin hka ta gayyatosu suka karaso bakin motar, yace masu "hi" suka gaishesa gaba dayansu, ya amsa yana murmushi yace masu "hw 're yhu ol," "fyn thank u, nd yhu," suka mayar masa, ya gyada kai yace "same" nn ya tambayesu ya suka gama jarabawa duk suka ce lfya lau snn yace "nyc 2 meet yhu oll 4 d first tym," "nyc 2 meet yhu 2," suka mayar masa suna 'yar dariya, nn Aneesah tayi masu sallama ta shiga motar suna binta da kallo snn yyi reverse suka bar anguwar.
Like · Report
[9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar
37...... Dai-dai wani shoppin Mall
Haiydar yyi parkin motarsa Aneesah
ta juya tana kallonsa tace "yayana
xan fa yi tafiya yau, naga kuma ba
gida mu ka taho ba," ya kashe mota
yana kallonta yace "ina xaki," ta dan
marairaice masa tace "gombe xan
tafi," ya tsaya kallonta da mamaki
yace "wae me xaki je yi gombe
Aneesah," ta tsura masa ido ko
kiftawa bata yi, ya kamo hannunta
yace "talk 2 me Aneesah," ta kauda
kanta a raunane tace "Ammi ce tace
tunda yau xan gama exams na wuce
can kawae,"ya lumshe ido yace "sbda
me Aneesah," nn da nn hawaye ya
taru idonta a hankali tayi masa
bayanin abinda ke faruwa da irin
maganganun da Abdul ke gaya mata
na cewa ta kusa xama matarsa,
Haiydar yyi murmushi yana kallon
mutanen dake ta shige da fice cikin
mall din, can ya juya yana kallon
Aneesar da ta tsura masa ido yace
"wae a wani anguwar ma baffan naku
yake," Aneesah tayi shiru kmr baxa ta
ce komai ba can dae ta gaya masa
sunan Anguwar, yace "to Address fa,"
tace "me xaka yi da address yayana,"
ya daga kafada yana kallon cikin
idonta yace "just wants 2 knw," xata
yi magana wayarsa yyi ring ya daga
yace "srry bbyna gani nn xuwa,"
Aneesah ta xuba masa ido tana kallo,
ya hura mata idon yace "mu je
kanwata," ta dan hade rae tace "ni
don Allah ka barni na wuce gida
yayana, ammi xatai ta jirana," yace "i
knw kanwata ynxun nn xamu fito ae,
kin dae ga ina ne nn," da kyar ya
lallabata ta fito daga motar fuskarta a
daure snn suka shiga ciki yyi mata
siyayya sosae ita dae binsa kawae
take bata ce komae ba, daga
bayansu taji muryar pretty, gaba daya
suka juya suna kallonta ta karaso
tana tura trolleyn kayan da ta siya a
hankali Haiydar yace "sae ynxu kika
gama," tayi murmushi tana kallon
Aneesah tace "ya exams mumy,"
Aneesah tayi murmushi tace
"Alhmdllh, ya gida," pretty tace "lfya
lau, ya su Ammi" Aneesah ta kalli
Haydar tayi murmushi ta ce tana nn
lfya, Haydar ya hada kudin gaba daya
ya biya da na prettyn don ita ma ta
gama siyayyanta snn suka fita ixuwa
mota... Tare suka yi gidansu
Aneesah da pretty, ta shiga ta gaida
Ammi da yayanta, ita dae Aneesah
bin ta kawae take da kallo, tana son
yarinyar ssai, Ammi ta xuba masu
abinci suka ci tare da ita, haydar
kuwa yace ya koshi, sun jima suna
hira daga bisanni yyi ma Ammi
sallama yace xasu koma gida,
Aneesah ta rakosu har bakin mota,
ya fito mata da kayan shoppin din da
yyi mata yana kallonta yace "no more
gombe kina ji na," ita dae murmushi
kawae tayi ta kauda kanta a xuciyarta
tana cewa gombe kam dole naje sa,
pretty ta shiga mota tana daga ma
Aneesar hannu, haydar yace "yauwa
baki bani Address din da na
tambayeki ba Aneesah," tace "wae
me xaka yi da Address din yayana,"
ya harareta yace "ina son nasan ko
nasan anguwan ne," da kyar ta gaya
masa Address din baffan nata, yyi
mata sallama suka bar anguwar, ita
kuma ta koma cikin gidan a sanyaye.
Haydar yyi parkin dae dae kofar
gidan Baffa yana kare ma gidan da
anguwar kallo, sanye yake da suit
baki har lkcn, ya kalli agogan
hannunsa karfe biyar na yamma, ya
karasa bakin gate din ya danna bell
maigadi ya leko yana tambayar waye,
a nutse Haiydar yace "nn ne gidan
Alhaji shehu?" mai gadin yace "eh nn
ne, akwae matsala ne, don baxa ka
samu ganinsa ba ynxu bae jima da
shigowa ba" Haydar yace "No ni
wajen Abdul naxo ae yana ciki?" mai
gadin yace "ko minti goma ba ayi da
fitarsa ba sae dai in jiransa xaka yi a
ciki," Haydar yace "eh ba matsala xan
iya jiransa," mai gadin ya bude masa
gate ya shiga gidan yana kare ma ko
ina kallo yana murmushi har ya isa
kofar shiga falon, ya tsaya ya danna
bell, 'yar aiki ta taho da sauri ta bude
kofar, yace "Alhaji shehu na ciki ko?"
tace "eh amma hutawa yake yi," yace
"kije kice masa ana nemansa
urgently, a dan tsorace tace "A'a ni
ba a bani ixinin hawa sama ba sae
dae na kira maka kande, yace "to me
kike jira," da sauri ta juya sae ga ta
da kande, ya gaya ma kande abinda
ya fada mata, ita ma a tsorace tace
"aa ni iya ka ta kofar dakin Hajiya,"
cikin tsawa yace "eh kije kice da
Hajiyar ana neman mijinta," ta dan
koma baya tace "gskya baxan kuma
hawa sama ba sae gobe don na
gama duk ayyukana na yau," xae yi
magana sae ga hajiya ta sauko, tana
kallon yan aikin tace "me ya faru,
wnn daga ina," kande ta durkusa da
sauri tace "A'a ranki shi dde wnn
bawan Allahn ne ke neman Alhaji
wae," ta karaso cikin falon tace
"akwae damuwa ne yaro?" Haydar yyi
murmushi mai sauti yace "gun Alhaji
shehu na xo," tace "in ji lfya" ya daga
kafada yace "lfya lau, kan wani
business ne," tayi murmushi tace
"Ayyo xauna mana, bari na kirasa
yana ciki,"
[9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 38...... Haiydar yyi
murmushi ganin bata gane sa ba bayan ta bar falon xuwa
kiran maigidan nata, bayan kmr minti biyar baffa ya sauko
cikin bakar jallabiya, har lkcn Haiydar na tsaye a falon, ya
karaso falon yana kallon Haiydar daga sama xuwa kasa yace
"hw may i help yhu gentleman?" Haiydar ya gyara tsayuwa
yana kallonsa da kyau yace "srry fa, hope am speakin 2 Alhaji
Shehu," Baffa ya basa hannu yace "ehh ni ne, have a sit
mana," Haiydar ya girgixa masa kai ya juya masa baya yace
"ba xama ya kawo ni ba Alhaji Shehu, am barrister Aliyu
muhammad," yana fadin hka ya juyo yana fuskantar baffan da
dan fara'ar dake shimfide a fuskarsa ya bace da gudu,
fuskarsa a daure yace "ehem hw may i help yhu? kana da
matsala da ni ne?" Haydar ya girgixa kai a nutse yace "ko
daya, i came on behalf of the late Alhaji mukhtar's family,"
baffa ya yo waje da tulelen idonsa a fusace yace "Alhaji
mukhtar meye hadinka da mukhtar, da'alla malam fice min a
gida, wnn ae xancen bnxa ne wae on behalf of Alhaji mukhtar,
kasan alaka ta da mukhtar xaka xo kana gya min magana
malam," Haiydar yyi murmushi mai sauti ya fito da takardar
aljihunsa ya jefa ma baffan yace "gidaje biyar, motoci hudu,
filaye hudu, 2 companies ba a maganar kudin da ya bari a
acctn ma tukun, duk ka tattaro ka damka ma iyalansa nn da
sati daya, if nt i will sue yhu, bnxa kawae jahili mara tunani
masu cin haram" yana gama fadin hka ya juya yyi kofar fita,
baffa ya bude baki yana kallonsa, dae dae bakin kofa Haydar
ya juyo yana kallonsa yace "just a week," snn ya fice daga
falon, baffa ya girgixa kai cikin tashin hankali ya shiga kwada
ma matarsa kira, ta sauko da sauri tana tambayar lfya, me ya
faru Alhaji, cikin in ina yace "wnn waye kika turo ni wajensa,
kina da hankali kuwa, ni ni ya gaggaya wa magana hka ya
fita, ta ina ya shigo gidan nn, yasan ko ni wanene ma kuwa"
Hajia zuwaira ta rude tace "wllh ca nake business partner
dinka ne Alhaji, mai yace maka?" baffa ya dinga kai komo a
falon yana salati, "lallai sae nayi maganin tsinannun mutanen
nn, nn ba da dde wa ba, ni xa su toxarta??" duk yanda Hajiya
zuwaira ta so jin me bakon ya gaya ma mijin nata hkn bae
yiwu ba don duk ya fita hayyacinsa, kira wnn a waya, kira
wancan a waya, duk lauyoyinsa biyu sae da ya kirasu, daga
karshe ya kira wani abokinsa Dpo, ita dae Hajiya duk inda yyi
binsa take kawae a baya, gashi ya ki sauraranta, suna nan a
wann hali Abdul ya shigo gidan a fusace, yana kiran abbansa,
dad, dad, baffa ya juyo da jajayen idonsa yana kallonsa ba
tare da ya amsa ba, "kana sane dae gobe ne daurin aurena da
yarinyar nn ko?" Baffa yace "nonsense kasan tashin hankalin
da nake ciki ynxu kuwa xaka min maganar auren wa inda
suka sa ni cikin tashin hnkalin," cikin tsawa Abdul yace "ina
ruwana da tashin hankalinka dad, ni kasan irin tashin hankalin
da nake ciki, shit! dad wllh komai xae iya faruwa idan yarinyar
nn bata xama matata gobe ba, idan ma kai baxa ka daura min
auren ba sae na biya wani ya daura mana, wnn ae walakanci
ne kke min dad" baffa ya xauna kan kujera ya dafe kansa
yana girgixa kafa, Hajiya Zuwaira dae an sa ta a duhu ta rasa
gane abinda ke faruwa, a nutse baffa ya shiga yi ma Abdul
bayanin abinda Haydar ya xo yyi masa, Abdul yace "shit shine
dad saurayin Aneesar ne, shine wanda nake gaya maka
shekaranjiya, shine yyi min tijara daxu" Hajiya ta saki salati
tana gwale ido tace "ban gane sa ba wllh Alhaji, ba ranar da
naje gidan ba nima nace mka na ga wani a xaune a dakinsu,
au shine ya xo yau, tab" abdul yyi tsaki yace "wnn duk ba
matsalata bace dad, gobe nake son wnn mara kunyar yarinyar
ta xama mata ta don na gwada mata hankali, period," yana
kai wa nn ya haye sama yana huci. Baffa ya dafe kai yace
"innalillahi wa inna ilai hi raji'un," Hajiya ta xube kan kujera
tana kuka, baffa ya mike ya bar falon da sauri yana cewa
"nasan abin da xanyi," Hajiya ta bisa da sauri ita ma.
[9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 39..... Dai-dai bakin kofa Hajiya Zuwaira ta hadu da mai gidan nata yana kkrin fitowa daga dakinsa rike da makullin motarsa, da mamaki tana kallonsa tace "A'ah ina xuwa kuma Alhaji...." yyi saurin katseta ta hanyar daura yatsansa a baki yace "shhiii" alamar tayi shiru ta ja gefe ya fito daga dakin kmr mara gskya yana kallon kofar dakin Abdul, ya dan yi gyaran murya yace "guy kayi bacci ne!" duk da idon Abdul biyu bae tanka masa ba, baffa ya karasa har bakin kofar dakin ya tura kofar yana kallon cikin dakin, ya ga Abdul din xaune yana xugar taba, ga wine mai sanyi a gabansa, baffa yyi murmushi yace "ashe dae baka yi bacci ba, wae da fa fita xa muyi guy!" Abdul ya juyo da jajayen idonsa yana kallon uban nasa a walakance yace "mu fita muje ina?" baffa yace " No Alhaji kasim ne ya kira ni gidansa ba lafiya shine xan je ynxu," Abdul yyi tsaki yace "shine xan bi ka" baffa yyi murmushi mai sauti yace "mai da wukar Angon gobe, bari naje ynxun nn xan dawo muyi maganar yanda shirye shiryen bikin xae kasance gobe," Abdul yace "A'a ana daura auren a bani matata na tafi da ita kawae bbu wani bikin da xa ayi," " baffa yace "an gama guy, bari naje na dawo" snn yyi masa sallama ya fice Hajiya Zuwaira da hankalinta ya gama tashi jin mijin nata na xancen auren dan ta da Aneesah gobe, ta dinga binsa a baya har suka sauka kasa snn ta fashe da kuka ynxu Alhaji da gske aura masa shegiyar yarinyar nn xaka yi, yyi mata wani mugun kallo yace "da yake na ce maki mahaukaciya ce ta haifeni ba, ni shehu na hada zuri'a da tsinannun mutanen nan baki san ni bane Zuwaira, look ba lallai bne na dawo yau har sae na idda abinda na fita yi, kiyi min addu'a kawae kuma bana son Abdul ya gane ban kwana gida ba, be vry watchful," yana kai wa nn ya fice yana kiran driver a waya, ta bi shi da Allah ya kiyaye xuciyarta ya dan yi sanyi sanin mijin nata shaidanin gske ne. Kofar gidansu Aneesah drivern baffa yyi parkin dinsa, ya fito yana kallon agogo karfe goma da rabi na dare, yace ma drivern gashi nn fitowa ynxun nn snn ya shige gidan.
Like · 9 · Report · 26 minutes ago
[9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 41..... A tsorace Aneesah ta farka ta dalilin buga kujeran bayan motar da Driver ya dinga yi da nufin tada ta, ta fara waige waigen cikin motar xuciyarta na bugawa, xata tambaye Drivern ina ne nn suka kawota, baffa ya xagayo bayan motar a fusace yana cewa "kin fitowa tayi don ubanta," da sauri ta fito daga motar gabanta na faduwa daga ita sae dankwali tana kare ma inda suke kallo, ko ina tsit sae ciyawa dake ta bow down wa iskan dake ta kada su, ga uban duhu, crow din cock da ta dinga ji ne yasa ta gane Asuba tayi, cikin tasin hankali ta shiga tambayar kanta ina ne nn kuma baffa ya kawo ta, tsawarsa ta tsinta a tsakiyar kanta yana cewa "duk inda na bi ki bi, idan ba hka ba xan wurga ki cikin dajin can na bae ma macixae sadakar ki, kae kuma saleh ka jirani daga nn, ba jima wa xanyi ba," yana fadin hka ya bi ta dan wani hanya duk ciyawa, Aneesah ta bi sa a baya tana hawaye, da taimakn hasken wayar sa suka dinga ratsa grasses din wajajen ga hanyar duk cabi da ruwa, har suka bullo wata hanyar daban da karamar abun hawa xata iya bi, tafiya yake kmr xae tashi sama yana yi yana waiga bayansa ya tabbatar tana biye dashi, ita ko binsa kawae take tana hawayen tsoro, sun kusa minti talatin suna tafiya har daga karshe taga sun shigo wani dan karamin gari, abinda Aneesah ta fara cin karo da shine bukkokin mutane, abun yyi mugun daure mata kai ko ba a fada mata ba tasan kauye ne nn, hka Aneesah ta dinga binsa a baya har daga karshe taga sunyi fullstop a dai-dai wani katon bishiya duk bawon rake a watse a kar kashinta, ya juya fuskarsa daure yana kallonta yace "ki jira ni a nn," kai ta gyada masa taga yyi wata 'yar hanya, ta fashe da kuka abun tausayi, to ita ynxu ya xata yi ita ba wae tasan guri bane bare ta gudu ga ko ina duhu, ta fara waige waige tana nema ma kanta solution kafin baffan ya dawo sae ko gashi da wani mutum sun dawo gabanta yyi mugun faduwa har suka karaso, mutumin yace "to ku shigo daga ciki mana Alhaji, ashe xaka tuna dani Alhaji gaskiya naji ddi sosae," baffa ya kalli Aneesar yace "maxa ki biyo mu a baya," hka ta dinga binsu a baya har suka shigo wani dan gida da bukka guda uku, cikin tsawa baffa yace ta tsaya daga bakin kofa snn suka karasa cikin gidan da tsohon mutumin, baffa yace "ina mai dakin naka mati," mutumin da xa su xo sa'anni da baffa yace "bari na tado ta Alhaji tana ciki ai," da sauri ya shiga sae gashi sun fito tare tana mitsika ido tace "wanga ai walakanci ne malam, me ya faru xaka tado ni cikin sanyin nn," yana wage baki yace "ke shatu Alhaji shehu ne a kauyan namu yau," ta bude ido da sauri tana kallon baffa tace "lah Alhajin Allah ashe baka manta mu ba, sae ta fashe da dariya tana cewa ikon Allah, sannu da xuwa Alhaji amma da asuban nn me ke tafe da kai hka," baffa dake dan murmushi yana sosa keya yace "A'a wnn yarinyar na kawo ku taimaka min ku riketa amma ba amana ba, don 'yar iskar kanta ce, karuwanci take a birni wllh, mun rasa yanda xamuyi da ita 'yar wata abokina na kut da kut ne, ga ta nn nasan shatu ke ce maganinta, idan Allah yasa ta samu mijin da xae jajuban ma kansa wahala ku aurar da ita kawae ko sadaka ce, nasan baxa ta taba gane hanyar fita daga kauyen nn ba bare ta gane hanyar komawa gida, kar ku sake tayi kawaye ni dae ynxu tamkar na kawo maku baiwa ne, dan tallan nn da aikace aikace duk ta iya xata maku, kuma nn ba da ddewa ba nke son ku bada sadakarta ga duk mai so," yana kai wa nn ya ciro duba daddaya har ashirin ya mika ma mati da ya xube har kasa yana gdya "an gama Alhaji in'sha Allahu duk yanda kace hka xa ayi," shatu tayi wani shegen dariya irin tasu ta 'yan kauye tace "ka xo inda xa a share maka kukan ka Alhajin Allah, ka manta mu su waye ne, ka kwantar da hankalinka kawae Alhaji kar ka samu damuwa," baffa yyi dariya sosae yace "ae na yarda daku, ni ynxu xan koma driver na can bakin hanya yana jirana don ma kar ta gane hanyar fita yasa ban bari muka shigo ciki da motar ba, na dinga ratsawa da ita ta daji, cikin ikon Allah kuwa muka iso nn," suka yi dariya suka rakasa har bakin kofa suna masa Allah ya kiyaye hade da gdya, har lkcn Aneesah na bakin kofar shigowa gidan tunda baffa bae ce ta shigo ba, tana ganin su ta ja gefe gabanta na faduwa, cikin tsawa shatu tace "kya tsaya kina rabe rabe bakin kofa kmr warce bata san duniya ba shegiya, da'alla shiga daga ciki ki tsaya," jikinta na bari ta shiga gidan tana kallon baffa, kar dae tafiya xae yi ya barta, nn suka yi ma baffa dake ta washe baki ganin har shatu ta fara aikinta sallama, yyi masu sallama cike da farin ciki ya bi hanyar da xae sada sa da bakin hanya xuciyarsa fari kal. Mati shaidanin mutum ne da yyi ma baffa aiki a birni da ddewa, aikinsa kuma baya wuce kashe wancan binne wancan kamo wancan, nemansa da ake ruwa a jalo a Abujan ne dalilin da yasa ya dawo kauye da xama da karuwar matarsa da 'ya yansu biyu zano da xulai.
[9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 40..... Aneesah
na kwance bayan ta ci kukanta ta koshi tana ta
kallon Amminta dake ta faman har hada mata
kayanta don gobe xata wuce gombe wae, ta kauda
kanta a hankali wata xuciyar na ce mata tafiyarki
gombe shine kadae kwanciyar hankalinki, da ta tuna
abinda Abdul ya xo yyi masu daxu da maghrib sae
ranta yyi mugun bacewa, ta tsani Abdul ta tsane sa,
da ta auri Abdul gwara ta shiga duniya ita kam, sam
bata dace da shi ba, to idan da gske ne kmr yanda
ya fada masu gobe ne daurin aurenta dashi ya xata
yi, ohh da shiknn karshen rayuwarta ta xo, ko da
yake ae gobe da asuba xata bar garin Abuja idan
Allah ya yrda, tayi assure din kanta, hakan ya kara
sa taji hankalinta ya kwanta ta samu kwarin gwiwa,
damuwar ta daya basu yi sallama da ya Haiydar ba,
ynxu sae dae ya xo ya ga ba ta, hkn yasa taji
hawaye ya silalo gefen idonta, ta mike xaune a
hankali ta goge idonta, Ammi bata ko kalleta ba tana
ta faman hada kaya abun ta, Aneesah xata yi
magana knn suka ji an banko kofar xaure da karfi
aka shigo gidan, duk suka tsaya kallon juna har
baffa ya turo kofar dakin yana huci yace, "maryam,
maryam ina tsinanniyar 'yar nn take, maxa maxa ta
tattaro kayanta ta fito daga gidan nn kar na balla ta,
don na gaji da abun kunyar da kuke janyo mana a
gari ko kuma nace kuke janyo min tunda shi
ibrahim ba a nn yake ba, maxa ta fito da jakar
kayanta bata sake xama a gidan nn," cikin tsawa
yake maganr yana nuna Aneesah da ke xaune dakin
tana kallonsa da mamaki, Ammi tace "kmr ya abin
kunya baffa, wani abun tayi ko kuma....." ya daka
mata wani mugun tsawa yace "ki rufe min baki
bnxa dake kawae, nace fateema ta tattaro kayanta
ta fito daga gidan nn ynxun nn ina tsaye idan ba hka
ba wllh wllh xa ku sha mamaki na ynxun nn,
matsiyatan bnxa kawae" kuka Aneesah ta fashe da
tace "wllh bbu inda xan je daga nn Ammi," ya shigo
dakin a fusace har yana neman faduwa ya gaura
mata mari mai lafiya, "don ubanki tashi, tashi, nace
ki tashi," ya fixgota da karfi, ta fixge hannunta tana
kuka tace "wllh bbu inda xani ka kyaleni," ya fita a
fusace sae ga shi ya dawo da icce, Ammi dake
xaune ta kasa cewa komai sae hawayen da take yi
ba kakkauta wa ta mike da sauri ta shiga
tsakaninsu, "kar ka dukan min 'ya baffa, ina xaka
kai ta da daren nn da xata hada kayanta?" yana huci
ya nuna ammi da dan yatsa yace "ke,,, ke maryam
ki fita idona kar na watsa maki mari munafuka
kawae makira, maxa ta

Please Login or Register in order to submit comment