Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dayan dakin ya shirya, ita ko ta shiga gyara dakin tana cikin moppn bayan ta daura xanin gadon kan kujera ba tare da ta lura da kmai ba nufinta in ta gama sae ta linke ta ajiye taji Aneesah na kwarara amai ta juya da sauri tayi kanta ta riketa ta dinga aman ga drip hannunta, dole pretty ta shiga kwala ma yayanta kira ya shigo da sauri yana tambayr lfya ya rike Aneesar yace ta debo masa ruwa ta debo da sauri ta kawo masa, Aneesah ta fada kansa tana mayar da numfashi, ya ciro wayarsa ya kira Dr umar yaki shiga hkn yasa ya kira Abdul kawae cikin minti ashirin ya iso gidan, sae da ya fara cire mata drip din snn Hydar ya kwantar da ita kan gado, Abdul yace "me ya sameta? Hydar yace "xaxxabi take" Abdul ya durkusa kusa da ita yana kallnta yace "ina ke maki ciwo Aneesah" tayi shiru bata ce komai ba sae hawaye, Hydar ya kirasa suka fita waje, Aneesah ta mike da kyar xata shiga bathroom taji ta kasa tafiya, pretty ta lura da hka tace "me ya sami kafar?" bata ce komai ba ta koma ta xauna, ita ko ta ci gaba da abinda take ta dauki xanin gadon xata linke taga jini, ta juya tana kallon Aneesah da tayi saurin juyawa taji kmr ta nutse kasa don kunya, pretty ta shiga bathroom da bedsheet din a sanyaye ta fito ta fita daga dakin, magunguna kadae Abdul ya bata ya bar gidan, Hydar na xaune gefenta bayan ya rakata bathroom, pretty ta shigo ta ajiye abinda ta girka ma ta ta fita, ya bita har downstairs yana kallnta yace "meyasa kika ma Aneesah sharri Zainab" ta fashe da kuka tace "yaya ni ban mata sharri ba wllh abinda na gani na gaya maka" ya juya bae ce mata komai ba ya koma sama, lallai Mujaheed na son Aneesah, kula ssae Aneesah ta dinga samu daga Hydar da kanwarsa, canxawan pretty lkci daya gareta ya bata mamaki, shiri ssae suka fara yi kmr da, Hydar kam ko da yaushe yana manne da ita amma ko da wasa bae taba nuna mata xae sake kusantar ta ba hkn yasa ta saki jikinta don da dari dari take da shi don ya gama bata tsoro, wani soyayya ta daban ya shiga nuna mata har abun ya dinga bata mamaki take ganin kmr ba Hydar ba, duk bayan kwana biyu ya kan kaita gun Amminta, wani lkcn su biya gidansu Mujaheed, Hajiyarsa na bala'in ji da ita tana sonta. Ranar wata asabar Hydar yace masu Hajiya xata iso gobe tare da Meenah, suna ta murna ita da pretty suka shiga masu girki kala kala, da yamma suka iso murna kam ba a magana gun Aneesah don taji kewan Hajiyar ssae, meenah jikinta yyi sauki kmr ba ita ba, akwatuna sha takwas ta dawo da, goma na Aneesah, takwas kuma na Mujaheed da yace tayi masa, da Hajiya tayi masu maganar biki Aneesah ca tayi ita bata so a bari kawae, Hajiya tace lallai sae anyi hkn yasa suka yi fixin date din bikin, da daddare Hajiya ta kira Mujaheed ya xo gidan ya dauki boxes dinsa yana shigowa bayan sun gaisa da Hajiya Aneesah da pretty da Meenah suka shiga bude masa kayan ciki ya gani ko sunyi, shi dae dariya kawae yake yana cewa kai amma Hajiya kin iya xabe, sae da suka gama suka rufe snn yana kallon pretty yace sun maki ko sae an karo? Duk suka tsaya kallonsa kmr sha sha shai, yyi dariya yace "to fitsararriya ai naki ne kin wani xage ko kunya bbu kina bubbudewa," duka suka sa dariya banda ita, Hajiya tace "kmr ya Mujaheed," yace "kayan lefenta ne Hajiya," da sauri pretty ta mike tayi hanyar stairs meenah da Aneesah na ta dariya, pretty bata gama yarda da batun Mujaheed ba sae da taga an kawo sadakinta, daurin aure da biki rana daya aka sa da nasu Aneesah da Hydar," tare da Abdul mujaheed ya dinga xirga xirgan bikin nasu, Abdul yace "to ni xaka bani kanwarka Ameera" Mujaheed yyi dariya yace "idan ka min alkawarin xaka daina shan wine," ana saura sati daya bikin nasu Aneesah ke ma Hydar maganar jamb dinta yace "sae ki jira nxt yr don har an xana,"Aneesah taji haushi ssae amma bata ce komi ba don tasan Hydar na sonta da karatu baxae hanata yi ba, daren ranar bikinsu suna kwance da Hydar dinta a gidansu da suka tare nn Abj bayan kowa ya watse ita ma pretty an kai ta nata gidan yace "kanwata ki gaya min me xan maki a rayuwa da xaki yafe min xargin ki da na dinga yi a baya don Allah, har yau na kasa daina jin haushin kai na," tayi murmushi tayi lamo a kirjinsa snn tace "na farko yayana ku taimaka a sakar min baffana, na biyu xan so ka taimaki mutanen da na xauna gunsu a kauye, snn lastly ka rike ni amana yayana kasan ni marainiyace," kmr xatayi kuka ta karashe maganar ya kankameta yace an gama kanwata, amma yara nawa xaki haifa min? Ta boye fuskarta tace "nima ban sani ba yayana," yyi dariya yace "sha biyu nake so," bae jira mae xata ce ba ya rufe su da bargo ya kankameta yana dariya yace "I LOVE U ANEESAH.*** To fa! Alhmdlh ni dae a nn na sauke littafina mai suna #Aneesah, Allah bar xumuncin mu ya kuma sa mu cika da imani. Taku har kullum Jiddah M. Bello, A.k.A... Khaleesat Haiydar, na barku lfya.

VISIT www.aihausanovels.com.ng For More Novel.

AIHAUSANOVELS is website consists of hausa novels note, the reason of launching this site is to Entetaint, Motivate and Educate our readers.



We provided hausa novels of many type, Such Adventure, love, romance, fiction, non-fiction, mystry, fantasy, action e.t.c from hausa Authors



We provided a new and old novels both softcopy and hardcopy from our Author with thier permission.



AIHAUSANOVELS shafin yanar gizo ne wanda yake ?auke da littattafan hausa, dalilin bude wannan shafin shine domin Kayatar masu karatu da kuma ilimantar da su.



Mun samar da littattafan hausa na nau'uka daban-daban, kama daga littafin, soyayya, tatsuniya, almara, Hikayoyi, gyara kayanki (yadda mata zasu kula da kansu a gidan mijinsu) da dai sauransu, daga Marubutan hausa.


Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment