Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ci," bata yi musu ba ta
dauki spoon tayi bismillah ta fara cin abincin,
kallonta kawae yake yana tauna apple a hankali, ta
dago kanta yyi saurin kauda kansa yana tace "kai
baxa ka ci bane," yana kallonta yace "ae baki ce na
ci ba," tayi murmushi ta ci gaba da cin abincinta,
yace "ohh baxa ki ce na ci ba," ba tare da ta kallesa
ba tace "ka ci mana," yace "to xuba min," tace
"abinci nake ci," yyi murmushi yace "to yyi kyau
bari na xuba da kaina," ita dae bata ce masa komai
ba, ya xuba abincin shima ya fara ci, ta ci rabi ta
tura sauran yace "ya dae, bae maki ddi ba ko?" tace
"A'a na koshi ne," xae yi magana wayarsa tayi ring,
ya dauka yana kallon mai kira, yyi murmushi yace
Hajiya knn, Aneesah ta tsura masa ido, ya daga
kiran taji yace "an yini lfya mum, eh ina Abuja
daxun nn na shigo wllh... A'a ba sae kin xo ba ina
gama cin abinci xan taho ynxu dama, ok bata mu
gaisa, Hello 'yan matan yayanta ykk," Aneesah tayi
murmushi ganin yanda yyi maganan, shi ko dariya
yyi yace "to srry bby sae na xo," snn ya katse kiran
ya ajiye, ya kalli Aneesah da ta kasa daina kallonsa
har lkcn yyi mata far da ido yace "ya dae," kunya
ya kamata ta sunkuyar da kanta bata ce komai ba,
yyi murmushi yace " je ki shirya xa mu fita
kanwata," ta hade rae tace "ina xa mu?" yace
"gidansu wnn frnd din nawa da nake baki lbri, mum
dinsa ce ta kirani ynxu," Aneesah tace "bbu inda xa
ni," yace "sbda me kanwata, so kike na bar ki ke
daya a gida," tace "ehh" yace "hmm sbda me baki
sn xuwa ki gaya min kanwata," "don kar su yi wani
tunanin daban," ta fadi ba tare da ta kallesa ba, yyi
dariya yace "bbu ruwansu da hkn bby, they live a
vry free life," ganin tayi shiru ne yasa yace "oya je
ki shirya, ki bude wardrobe ko wani kaya yyi suit
dinki ki dauka ki sa, nima shiryawa xan je nayi" ta
mike tsaye tace "ni fa bbu inda xanje, ka je ka
dawo," ta bar dinning din ta haye sama, ya bita da
kallo yyi murmushi yace "perfect!" snn ya haura
sama shi ma, yana gama shirinsa ya fito, yyi
sallama ya shiga dakin da take, yace "idan
kwanciya xaki yi ga bed, bana son kina kwantawa a
kasa," yace "na kunna maki tv ne?" ta girgixa masa
kai yace "to kina karanta Novel ne?" ta juya tana
kallonsa tace "wani iri?" ya jingina jikin kofa ya
rungume hannayensa yana mata wani irin kallo
yace "na turanci mana, love nd romance," ta kauda
kanta da sauri tace "A'a bna karantawa," yace
"amma daxu na ga Novels a dakin ku ae," ba tare
da ta kallesa ba tace "ba nawa bne," ya juya ya fita
tayi tsaki a xuciyarta tace "wnn dae gantalalle ne,"
a tunanin ta wucewa yyi sae ga shi ya dawo da
Novels har kusan uku ya ajiye gabanta yace "nyc
Novels amma fa akwae romance....." a fusace tace
"kai wae ni nace maka ina karantawa ne, ni ka tafi
da kayanka," ya daga kafada yace "just 2 while
away ur tym, ni na tafi bye, me xan siyo maki," ta
galla masa harara tace "ba kmai," yyi dariya yace
"to, idan lkcn sllh yyi kiyi," yana kai wa nn ya fice
daga dakin, ita tsoro ma yake bata wllh, sae da taji
fitar motarsa snn ta mike ta kulle kofar dakin da
makulli[truncated by WhatsApp]
[12/8, 21:11] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 62..... Aneesah ta fashe da kuka tace " uhm shine," Mujaheed ya wara ido yace "innalillahi wa inna'ilaihi raji'un," me ya samesa?" ta kasa ba sa amsa sae kukan da take yi har da shessheka, ya dago kanta yace "ya isa Aneesah Allah ya sa ya hutu, kar ki sake kuka, Addu'a xa kiyi masa," kai kawae ta gyada masa, ya dago ta yace "ina kike tunanin ammi xata tafi ynxu?" ta girgixa kai tana hawaye tace "nima bn sani ba," ya ciro handkerchief ya goge mata fuskarta yace "wani neighbour ne kuka fi close da a anguwan nn muje mu ji ko sun san inda Ammi tayi," a hankali Aneesah tace "Anty Amina ce," ya kamo hannunta yace "to xo mu je gun ta," suka fita daga gidan ta nuna masa gidan matar, Aneesah ce ta fara shiga da sallama Amina na xaune tsakar gida tana alwala, ta amsa sallamar tana cewa "wanene," Aneesah tace "ni ce maman mubarak," sororo ta tsaya kallon Aneesah baki bude, Aneesah ta yi murmushin dole tana gaisheta, matar ta rike haba tace "anshiga uku ke Aneesah daga ina hka?" Aneesah bata ce komai ba sae murmushin karfin halin da take, Aminar ta ja ta da sauri suka shiga daki tace "ikon Allah Aneesah ina kika shiga, daga ina hka" Aneesah tace "maman mubarack Ammina fa?" Matar ta girgixa kai cike da jimami tace "ae Ammi rabona da ita yau kusan wata uku Aneesah ban san inda tayi ba wllh, tun bayan sallaman da ta xo tayi min gashi ita ba waya ba, na kira su kaka a can gombe sun ce bata je ba, amma kuma suna waya ko ta yaya oho," Aneesah ta shiga xubda hawaye ba kakkautawa maman mubarack tace "ynxu me ya kawo ki nn Aneesah rayuwarki na cikin hatsari wllh kullum a kalla mutane fiye da biyar sae sun xo anguwan nn don ke, tsinannan baffanku ma duk kusan bayan sati yana xuwa kila don ya xo ya ga ko Ammi ta dawo ne ya sake korata oho, don ca tayi min shi yace ta tafi, wllh nemanki ake ruwa a jallo ban san me ke faruwa ba har kudi aka ce xa a bama duk wanda yasan inda kike ko ya gano inda kike a anguwan nn kuma mugayen mutane ne da alama, ynxu ke da waye, daga ina kike kuma?" kuka ssae Aneesah take tace "ni da bako ne maman mubarack," tace yana ina shi kuma a ina kika san sa, ko wnn ne mai xuwa gun ki, dama baffanki ba gidansa ya kai ki ba, Aneesah tace "yana waje," matar tace "to ya shigo mana, Aneesah bana son ki kara ko da minti goma ne a anguwan nn kar yan iskan layin nn su gan ki mu shiga uku," ynxu dae maxa je ki ce bakon ya shigo," Aneesah ta fita gabanta na faduwa suka shigo tare da Mujaheed ya gaisheta ta amsa da fara'a snn ta fara masa bayanin abinda ake ciki ynxu, Mujaheed ya fara jero mata tambayoyinsa na gado taki amsa ko daya tace ita dae ba ruwanta kawae ya tafi da Aneesah kar su sake dawo wa anguwan, Aneesah na kuka Amina ta hadata da nikaf ta saka, ta rakosu har mota suka shiga, Mujaheed ya bata kudi mai yawa ta karba da kyar snn suka bar anguwar har lkcn Aneesah na kuka kmr ranta xae fita, cikn kuka tace "ina xaka kai ni yayana," bae tanka ta ba har suka isa gida ya shiga yyi parkn snn ya juyo yana kallonta a nutse ya fara magana "ki yarda dani Aneesah ba xan taba cutar ki ba, ki daukeni a matsayin yayanki da kuka fito ciki daya, idan ma baxa ki iya tsayawa tare da ni a gida daya ba ni xan bar maki gidan snn na maki alkawarin xan nemo maki amminki, Aneesah me yasa baki gaya min gskyan cewar baffan ku ne ya rike dukiyarku ya hana ku ba, wllh wllh ni Mujaheed sae na sa mutumin nn ya gane kuransa, xan sa ayi masa abunda har ya mutu baxae manta ba kuma baxae sake sha'awar cin abinda ba nasa ba, snn ko tsinkenku baxan bari a hannunsa ba" yana gama fadin hka ya fito ya bude mata mota ita ma ta fito a sanyaye, yana gaba tana binsa a baya har suka shiga cikin falon, ta xauna kan kujera duk jikinta a mace shi kuma ya haye sama. Ba a jima ba ya sauko yace "xan tafi masallaci, ke ma kije kiyi sallah," to kawae tace masa ya fita daga gidan, ita kuma ta hau sama ta shiga dakin da ya gwada mata daxu. Tana idar da sallah ta sake wanka, tayi kwanciyarta kan carpet din dakin abun duniya ya isheta.
[12/8, 21:11] ‪+234 803 751 8717‬: Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 64..... Karfe takwas Mujaheed ya shiga da motarsa gidansu Haiydar, ya nemi gu yyi parkin ya fito, ya daga ma mai gadin dake gaishesa ba kakkautawa hannu kawae ya shiga falon gidan da sallamarsa, Hajiyar na xaune tana cin tufar dake gabanta a kan dan table, pretty na kwance kan kujera tana kallo, tana ganin Mujaheed ta mike da sauri ta rungumesa tana cewa "yayana oyoyo," yyi dariya ya daga ta sama yace "kai garin yaya kika yi nauyi hka bbyna," ta galla masa harara tace "ni ba nauyin da nayi yaya, karfinka dae ne ya ragu kila," yyi dariya ya kamo hannunta suka karasa cikn falon ya gaida Hajiya dake ta murmushi tace "sannu da xuwa jaheed ya hanya," yace "lfya lau wllh mum, ashe abun da ya faru knn?" Hajiya tayi kwafa tace "ka bari kawae," yace "to mum tun farkon faruwan abun meyasa baki kirani ba ai ina Nigeria," Hajiyar ta tabe baki tace "to dan iskan ya sanar min kana Nigeria ne jaheed, ae ni Haydar da ba dan wani abu ba da sae nace musanya aka min a asibiti" Mujaheed yyi dariya yace "to ynxu ya ake ciki mum, amma lawyern da kika dauka bae iya aikinsa ba ina ga dae ko, ya xa ayi ya bari a kai sa har prison, haba don Allah," Hajiya ta bude baki tace "in ji wa yace maka bai iya aikin ba, shi umar din ne bae iya aiki ba, tab, ae wnda yake karewan ne babban dan iska kuma shi ya kai kanshi kurkuku" Mujaheed yace "ae Aliyu ban san irin shi ba, wae ma ina suka hadu da yarinyar tukunna Hajiya?" Hajiya tayi murmushin takaici tace "kaddara fa jaheed, rabon ayi, aiki na kawota take min a gidan nn, ashe wae soyayya Haiydar yake da tsinanniyar shegiyar bamu sani ba, wancan munafuka algungumar prettn na sane bata gaya min ba Mujaheed," Mujaheed ya juya da sauri yana kallon pretty, ta dan yi tsaki ta mike tsaye ta haye sama Mujaheed na kiranta ko waigowa bata yi ba, Hajiya tace "tsayawa xata yi aka ce maka" Mujaheed yace "ikon Allah da 'yar aiki kuma haydar ya buge da soyayya anya kuwa yana da hankali mum?" Hajya tace "ka bari kawae ashe ma har gidansu yana xuwa ban sani ba, dama su sumy na ce min suna xargin soyayya yake da ita sbda irin reactions dinsa a kanta, kiri kiri fa sae ya hanata mana girki muna ji muna gani wae ae mu ma mata ne," Mujaheed ya dinga dariya har da buga kafa, Hajiya ta girgixa kai tayi murmushin takaici tace "ka bari kawae Jaheed ae Haydar ya cuce ni a rayuwa," Mujaheed yace "to yanxu wa kuke tunanin ya dauke 'yar aikin, to wae ma ya gani jikin mere mai aiki yake so idan ba wautan Haydar ba" Hajiya tace "ka bari kawae Mujaheed, yau da xan ga tsinanniyar 'yar nn wllh wllh bbu abinda xae sa baxan kashe shegiya ba ko kuma na sa a kasheta, kai ba ita ba har wni nata xan iya kashewa wllh ace sbda ita dana da na haifa na galallawa a gidan yari, kuma ynxn ma bae baci ba don nasa ana ta min bincike har a gano ta, kaji fa kullum maganrsa idn naje gunsa baya wuce na hankalinsa ya kasa kwanciya don bae san halin da take ba ynxu, kaji tsiya jaheed" Mujaheed yace "anya ma ba asiri suka masa ba," Hajiya tace "wllh naje ance bbu abinda aka masa, tsabar iskanci ne da wlknci irin na Aliyu," Mujaheed yace "to ita yarinyar kyau gareta ne Hajiya," Hajiya ta hade rae tace "ni ka rabu dani idan baxa ka min tambayar arxiki ba Mujaheed, kyan banxa, uban me ake da kyan talaka matsiyaci," Mujaheed yyi dariya yace "Allah ya baki hkuri, ynxu wa kuke tunanin ya dauke yarinyar ko kuwa da gsken sharri aka masa," Hajiya ta tabe baki tace "oho dae ko sace ta aka yi da gsken ko ma karya ce ba ruwana ni dae dana ya fito," Mujaheed ya gyada kai yace "shknn mum, gobe xan je gunsa na samu wasu informations din kuma," Hajiya tace "ahaf Allah ya sa ya baka hadin kai tunda yace shi dabba ne," Mujaheed yace "ae ki bar ni da shi kawae mu, don uwarsa kar ya bani hadin kan," hajiya tace "to, amma ka bari jibi don ba lallai bne a bar ka ka gansa gobe, tunda jiya mun je kar kayi wahalan bnxa ga dankaran nisa gun," Mujaheed yace "sun ci ubansu, don me baxa a bar ni na gansa ba," Hajiya tace "a'a ni fa taurin kanku ke hada ni da ku, nace ka bari jibi," Mujaheed yace "to yyi ni xan koma mum," tace "lah ko ruwa baka sha ba bari sumy ta hado maka dinner ko baxa ka ci ba ka tafi dashi," yace "A'a nagode mum, sae wani lkcn dae, su sun fi karfin su sauko su gaida mutane 'yan rainin wayo ko," Hajiya ta mike da sauri tace "aa bafa su san ka xo ba Mujaheed, meenah ma bata nn," ya tabe baki yy kofar fita sae ga meenah ta shigo cikin matsatsun kaya da dogon heel, tana ganinsa ta gyara gashin dokin kanta ta bi ta gefensa xata wuce ya fixgota "don uwarki daga ina kike ynxu?" ta galla masa harara tace "kaji min mutum aikena kayi ne?" ya xabga mata mari yace ni kike gaya ma hka don ubanki, hajiya ta karaso a fusace tace "kaga mujaheed fitar min a gida tun kan raina ya bace wnn wace irin jaraba ce xaka marar min 'ya daga xuwanka," ta fixge hannunsa daga rikon da yyi ma meenar dake ta rusa ihu tace "Allah ya kiyaye," ta ja 'yarta suka haye sama tana ci gaba da masifa. Yyi tsakin taka[truncated by WhatsApp]
[12/8, 21:11] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 65.... Washegari Aneesah ta tashi da asuba ta shiga bathroom tayi alwala ta fito tayi sallah, snn ta fara gyara daki duk da ba abinda ya samu dakin don ko ina fes, a xuciyarta tace "ko wancan mutumin ya dawo jiya, don bata ji shigowarsa ba da wuri tayi bacci, tana gamawa ta shiga wanka ta ga sabon toothbrush ta dauka ta wanke bakinta snn tayi wankan ta fito, bata yi karambanin taba kayan shafe shafe da turarruka da kayan kwalliyan dake cike gaban madubi ba, ta dae sane jikinta da dankwalin kayan da ta sa don ko towel ma bata taba ba, snn ta dauki wata jallabiya baka da ta gani linke a dakin a gefen gado ta xura, ta dauki Hijab ta saka. Har gari ya washe bata yi gigin bude kofar dakin ba, tayi jigum tana tunanin duniya aka kwankwasa kofar dakin, tayi shiru tana kallon kofar, yyi sallama da muryarsa mai sanyi nn ma bata amsa ba, sunanta ya shiga kira a hankali, ta mike tsaye ta isa bakin kofar ta jingina tace "ya akayi?" taji yace "to fa, Allah ya baki hkuri sallah dama nake son sanin ko kin yi," tace "dama da safe ake sallhn?" yyi 'yar dariya yace "nasani ko a kauye hka ake yi," tayi murmushi mara sauti tace "to ka kyauta ma kanka," yace "baxa ki bude kofar ba kanwata," tace "in maka me?" ya dan yi shiru snn yace "breakfst xaki hada mana," tayi shiru snn tace "to ka tafi xan fito," yace "ok kanwata tnx," bayan kmr minti biyar ta bude kofar a hankali don a tunaninta ya tafi, tana bude kofa suka yi ido hudu da shi yana jingine jikin bango sanye da jallabiya baka, yyi murmushi ya kashe mata ido a rude don bata yi xaton yana nn har lkcn ba ta juya da sauri xata shige dakin ashe ta jawo kofar ta buge da kofan ta fasa ihu "wayyo kai na" ya rikota da sauri ta xube jikinsa suka durkushe wajen gaba daya yace "subhanallahi srry kanwata, kin buge ssae koh," bata ce masa komai ba ta fashe da kuka tana rike da goshin nata, yace "ohh don Allah kiyi hkuri kanwata, xafi yake maki ne" nn ma bata tanka masa ba sae kukan da take, duk ya rude ya shiga hura mata goshin ta turasa a fusace tace "da'alla ka tashi gabana ni," ya rungumota yace "A'a sae goshin ya daina maki xafi," ta tsorata ta fara turasa don ta mike tsaye ya ki sakinta, hkn yasa ta sake fashewa da kuka, ya dago kanta yace "ni fa bana son kuka kanwata," ya fara kkrin cire mata hijab din jikinta ta buge masa hannu bae damu da haka ba, ya cire hijabin ya dagota suka ta shi tsaye yace "haba sae kace matan malam," kinga yanda rigar ta maki kyau kuwa, bae jira cewarta ba ya ja ta suka sauka xuwa kitchen snn ya fara nuna mata kayan girkin yace kinga duk jiya da nyt na siyosu kafin na shigo gida, na dawo naga kin bingire kina bacci daga ke sae inner cloth da xani, xanin ma ya kwanta shi daya gefenki abinsa, ni ban san me yasa wasu matan basu iya kwanciya da xani ba, gashin ki ma yyi relaxin abinsa baki takurasa ba amma me yasa baki sa net din bby ba, kinga ni bana cin plantain kar ki soya da yawa, snn ki dan mana farfesu kadan kuma karki dafa ruwan lipton sae dae idan kece ke so don ni coffee xan sha, duk wnn surutun da yake yana yi ne yana ciro kayan da xata girka, jin shirun yyi yawa ne ya sa ya juyo yana kallon Aneesah da mamaki ya gama cikata tana kallonsa kmr xata fashe da kuka yace "hope ba wahalar da ke xan yi ba kanwata," ta kasa cewa komai sae mamakin yanda aka yi ya san yanda ta kwanta jiya take, da dan damuwa bayyane a fuskarsa yace "me ya faru kanwata, goshin ne har ynxu" ta hade rae kmr xata yi kuka don takaici tace "jiya ina bacci ka shigo min daki koh?" ya xaro ido da mamaki yace "ni? Wa yace maki na shiga ba kinsa key ba kanwata, ta ina xan shiga?" ta girgixa kai hawaye har ya fara taruwa idonta tace "wllh ka shiga, ga shi nn ka gama gaya min komai," ya wara ido don shi bae san ma ya fada ba yace "me ma nace kanwata?" ya fara kkrin tuna surutan da ya gama yi, ta juya a fusace xata bar kitchen din ya rikota da sauri yace "am srry kanwata, i just want 2 make sure u re comfortable snn baki bar A.c a kunne ba don kar kiyi mura kinga akwae sanyi ynxu, amma xan baki spare key din ki hada duka." ta hararesa tace "bad habit knn," ya kauda kai yana dan murmushi yace "srry, ynxu dae ga ki ga kayan girki ni xan je nayi wanka don akwae inda xa mu yau," ta galla masa harara tace "sae ka xo ka ja ni mu tafi," yyi dariya yace "xaki gani kuwa," har ta gama hada breakfst bae sakko ba, hkn yasa ta haye sama kawae ta shiga daki, tana shiga wayar da bata san ynda aka yi ya shigo dakin ba na katsewa, ta dauki wayar tana kallon screen, aka sake bugowa pretty ta gani gaban screen, hkn ya tuna mata da ya Haydar ta juya a sanyaye jiki ba kwari ta bar dakin xata kai masa wayar, a hankali ta tura kofar dakinsa ta shiga, duk hankalinta ba ya tare da ita tuno Haydar da tayi, yana tsaye gaban madubi sanye da singlet da gajeran wando yana combn din kansa. Bata san lkcn da ta fasa wani ihun da ya raxanasa ba don a tunanin[truncated by WhatsApp]
[12/8, 21:11] ‪+234 803 751 8717‬: Khaleesat Haiydar

~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 66..... Tun kan Mujaheed ya karaso inda take ta sake masa wayar ta juya da sauri ta bar dakin, ya bita da kallon mamaki, can dae ya girgixa kai yyi tsaki ya dauki wayar yana kallon screen din da ya tsage a dalilin faduwar da yyi, ya daga kiran yace "xan kira ki pretty," ya ajiye wayar ya ci gaba da shirinsa. Yana gama wa ya dauki makullin motarsa ya fita, ya kullo kofar falon snn yyi hanyar garage ya dauki motar da xae dauka, mai gadi ya bude masa gate ya fice daga gidan. Sae bayan fitarsa da minti goma snn Aneesah ta sauko falon a sanyaye ganin ta bata masa rai tunda bbu abinda ya taba a dinnin table din, kukan da bata san dalilinsa ba ta shiga yi durkushe a falon, tayi mai isarta ta mike ta haye sama ta shiga daki ta fara sabon kukan, daga hka bacci ya dauketa ba ita ta farka ba sae kusan Azahar, tana xaune bakin gado har lkcn sllhn yyi snn ta mike ta shiga bathroom ta dauro alwala ta fito tayi sllh, yunwa ya isheta don bata yi break ba har lkcn amma bata damu da hkn ba, abin duniya ya fi isanta akan yunwan, to meye amfanin xamanta a gidan Mujaheed tunda gashi haushinta ma yake ji ynxu, ta goge hawayen da ya silalo mata ta mike daga kan dardumar jiki ba kwari, ta linke shi ta ajiye inda yake snn ta bude kofar dakin ta fita, ita kam bata ga amfanin fitowarta daga kauye ba indae hka ne, da kawae can aka barta ta karashe rayuwarta tunda ba Amminta, tunanin hkn yasa ta fashe da kuka, ta sauko falo tana goge hawayen fuskarta ta fice daga falon tayi hanyar gate gwara ta koma gun baffanta ya mayar da ita kauyen kawae, tana isa bakin gate ta tarda mai gadi xaune da dan radionsa a hannu, ganin babba ne ya sa ta dan risina ta gaishesa ya amsa yana dan murmushi ganin yanda ta girmama shi, tace "xan fita ne baba," yace "ke ko ina xaki yar nn," ba tare da ta kallesa ba tace "xan siyo abu ne," ya girgixa kai yace "yallabae yace kar a bari ki fita," amma xaki iya bada kudin ki fadi me xa'a siyo maki na kira driver ya je ya siyo maki ynxun nn," ta girgixa kai tana kkrin boye hawayen idonta tace "ka bar shi kawae baba," ta juya da sauri ta koma cikin gidan ta fashe da kukan takaici, to meye nufin Mujaheed xae ajiyeta gidansa kmr matarsa yyi ta harkokin gabansa, ita kam tayi da ta sanin biyosa da tayi, kuka kam tayi shi har ta gode Allah, ta mike ganin la'asar yyi ta hau sama tayi alwala tayi sllh, kan darduman bacci ya kuma dauketa. Karfe bakwae da rabi Mujaheed ya shigo gidan, tana jinsa ya hayo sama ya shiga dakinsa, bata sake jin motsinsa ba sae after eight da ta ji ya bude dakinsa ya fito ya sauka kasa, tana kan darduma ta i
[1:00PM, 12/23/2016] Khaleesat: [12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar
90....
A Eatry Mujaheed ya hadu da Abdul kmr yanda suka
shirya, suna gama gaisawa Abdul yace "nayi ta jiran
call dinka shiru, kuma naje can gidan sau dayawa
bana samunka," Mujaheed yace "eh ina kano" Abdul
yace "ok, ina kanwartaka," Mujaheed ya shashantar
da batun yace "ya kuma aka ji da abinda ya faru da
dad dinka" da mamaki Abdul yace "A ina kasan dad
dina?" Mujaheed yace "A haba dae wanene bae san
Honourable Shehu ba a nn Abuja," Abdul ya daga
kafadarsa yace "wnn kuma shi ya siyan ma kansa,"
da mamaki Mujaheed yace "don me xaka ce hka
Abdul, ba dad dinka bne," Abdul bae ce komai ba ya
daga wayarsa dake ringing, Mujaheed ya tsura
masa ido yana dan murmushi jin irin turancin da
yake, har ya gama wayar snn yace "A abroad kke
knn?" Abdul ya gyada masa kai ba tare da ya
kallesa ba, Mujaheed ya jinjina kai yace "wae me
dad naka yyi

Please Login or Register in order to submit comment