Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bakin ya
fixgota ya daura goshinsa kan nata yace fito da shi, da
sauri ta fito dashi, ya sa baki ya karbe kankanan hade da
kiss dinta. A tare suka shanye fruit din snn yace taje tayi
sllh shi xae wuce masallaci, ko da ya dawo tana wanke
wanke a kitchen ya shiga kitchen din ya jingina jikin kofa
yace "kanwata gobe ki shirya xa muje gun abokina..... " da
sauri ta katse sa tace "wnn da ya sace yarinya," ya kauda
kansa yace "bae sace yarinya ba sharri aka masa," tace
"A'a ni ba ruwana tsoro nake ji bbu inda xani," yyi shiru
yana kallonta ganin hka ne yasa ta marairaice tace "to yi
hkuri yayana xan je," ya kirkiro mata murmushi ba tare da
yace komai ba ya bar kitchen din, suna xaune a falo kusan
karfe goma ya jinginar da ita jikinsa tana kallo shi ko yana
dan rubuce rubuce kan centre table laptop kunne gabansa,
ya juya yana kallon Aneesah yace "kanwata bacci kike ji,
kije ki kwanta gobe da wuri xa mu fita," ta girgixa masa kai
tace "ni ba bacci nake ji ba," bai sake cemata komai ba ya
ci gaba da abinda yake, bayan kmr minti biyar ya sake juyo
wa yaga idonta a lumshe ya shafi fuskarta a hankali yace
"nace kije ki kwanta Aneesah," ta bude ido da sauri tace "ni
nace maka ba bacci nake ba," ya gyada kai yyi kwafa yace
"yarinya kika min bacci a nn, barin ki xanyi idan na gama
abinda xanyi naje na kwanta," cikin muryar bacci tace "ko
dae kai xaka yi baccin a nn na barka naje na kwanta," yyi
murmushi bae sake ce mata komai ba sae dae har lkcn
tana jingine jikinsa, ya waigo yaga tayi bacci yyi murmushi
ya gama abinda xae yi ya kashe na'urar gabansa ya mike
tsaye xae daga ta sama ta bude ido da sauri tace
"wayyoo," yyi dariya yace "ae da sae dae kiji na dauke ki
na kai ki daki," ta galla masa harara ta mike ta yi hanyar
stairs, yace "ba sae da safe," ba tare da ta kallesa ba tace
"eh" ta haye sama ta afka daki," yyi murmushi ya kashe
kayan wutan falon ya wuce dakinsa shima, Aneesah na
shiga daki ta shiga bathroom tayi wanka don bata yi ba,
kusan minti ashirin tayi tana wankan, snn ta fito daure da
towel, tana kkrin dauko kayan da xata sa taji taku a hankali
a stairs, ta ci gaba da abinda take yi, bata ankaraba taji an
bude kofar dakinta a hankali, ta juya da sauri xata shige
bathroom don a tunaninta Mujaheed ne, taji ance "ke," ta
juyo a tsorace jin bakon murya taga mai magana, mutanen
daxu na supermarket ne, ta xaro ido a gigice xata fasa ihu
daya ya nuna mata bindiga, a hnkli yace "kina bude baki
ina harbe kanki yarinya," ta toshe bakinta jikinta ya dau
rawa taji kafarta ya kasa daukarta ta sulale kasa a hankali
hawaye na bin kuncinta, bala ya karaso kusa da ita ya
tsugunna yana kalln jikinta yce "hadin kai kawae xaki
bani," sallau yace "kai meye hka da'alla harbeta mu fice
dgann hadin kan me" bala ya galla masa harara yce "in ga
santaleliyar budurwa hka na kasheta ba tare da na....."
yana fadin hka ya daura hannu kan cinyarta yana shafawa
yana murmushi yace "ban san ki bar duniya a wahale 'yar
budurwa, bna son kwarmato kawae ki bani hadin kai," cikin
rada yake mata maganar, sallau yyi tsaki yace "ae sae kayi
sauri mu bar nn ko"
Like · 2 · [truncated by WhatsApp]
[12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: Khaleesah Haiydar 73..... Likitan
yace "to ina kayan aikin da xan duba ta da?"
Mujaheed ya hararesa yace "dole sae da kayan aiki
kawae ka duba min ita malam," Aminu ya girgixa
kai yana kare ma su bala dake kwance shememe a
tsakar dakin kallo ya karasa kusa da Aneesah ya
kara dubata snn yace "ka kwantar da hankalinka
yallabae tsorata ce kawae tayi ba wani abu ba,
basu taba ta ba ina ga, wae yan fashi ne wa in nan
koko?" mujaheed yace "oho," snn ya ciro wayarsa
ya kira wani abokinsa dan sanda yyi masa bayanin
abinda ya faru, dayake dan sandan babba ne yace
to gasu nn xuwa, ya katse wayar yana kallon
Aminu yace "don Allah kaje gida ka dauka su
stesthoscope da allurori ka farfado min da yarinyar
nn Aminu," Aminu yyi dariya yace "asibiti ma gaba
daya xan dauko," yana fadin hka ya fice daga
dakin yace "ina xuwa," mujaheed ya bi bayansa
yace "ni ban ma je na duba mai gadin nn ba," suna
fita suka tura dakin mai gadi suka tarar da shi a
kwance an xuba masa cocaine, da sauri Mujaheed
ya kullo dakin kar shima ya shaka yace "Allah
sarki," ya bubbude windows din dakin don warin
ya fita snn ya koma ciki bayan fitar Aminu da kamr
Minti sha biyar 'yan sanda suka shigo gidan, suka
shiga yi ma Mujaheed tambayoyi yace "ni fa ban
san ko suwa ye ba" nn dae yyi masu bayanin
abinda ya shigo dakin ya tarar yyi defendin din
kansa kuma, suka kwashe su bala da bindigoginsu
suka saka cikin motarsu mujaheed yace ma su
gobe xae xo station din snn suka wuce, suna barin
gidan Aminu ya dawo, yyi mata allurori, snn ya
taimaki Mujaheed suka gyara dakin, bayan kmr
minti ashirin ya duba ta yace "kaga ynxu bacci
take, at anytime xata iya farkawa ga magunguna
nn ka bata idan ta tashi ni xan koma gida,"
Mujaheed yace "haba dae it's too late ka bari gobe
mana," Aminu yace "aa bbu koma ae da mota
nake," Mujaheed ya rakosa waje ya nuna masa mai
gadi, shima yy masa alluran snn yace "ka bar kofar
dakin a bude gobe xae dawo hayyacinsa shi
kuma," Mujaheed yace "ok," snn ya rakasa ya
shiga mota ya dawo ciki ya kulle gidan yana
mamakin me ya hana mai gadi kulle gidan da wuri,
bae san tun karfe tara su bala ke labe a anguwar
ba, suna ganin mai gadi ya fito suka shaka masa
cocaine suka shiga da shi dakinsa suka kulle, snn
suka fita daga gidan suka rufo gate, sae daxun nn
suka shigo. Mujaheed na komawa dakin ya yaye
bargon da ya lullube Aneesah da ya tsura mata ido
yana kallonta daga ita sae inner wears, tausayinta
ya cikasa, ya rumtse ido rufeta ya koma gefen
gado ya xauna ya dafe kansa, yana xaune wajen
har kusan karfe daya ya ga tana motsi, ya juya da
sauri yana kallonta a hankali ta bude ido tana kare
ma dakin kallo, lkci daya ta fasa ihu, ya mike da
sauri ya karasa gabanta ya riketa yace "menene
kanwata" ta fashe da kuka tana kkrin mikewa
xaune ya rikota yace "haba Aneesah nine fa
yayanki," ta kankamesa tana kuka tace "na shiga
uku yayana," ya rufe bakinta da sauri yace "sun
maki wani abu ne kanwata," kuka kawae take kmr
ranta xae fita bata ce masa kmai ba, hankalin
Mujaheed ya tashi yace "haba kanwata kiyi min
magana mana, sun maki wani abu ne," ta girgixa
masa kai da kyar tana kuka tace "wae kasheni
suka xo yi," ya rungumota da sauri yace "bbu
wanda xae kashe min ke kanwata sae lkcn ki yyi,
bana son ki sake wnn kukan" gyada masa kai
kawae take tana hawaye yace "xaki sha tea na baki
maganinki" ta girgixa masa kai da sauri tace "aa,"
yace "to ina ke maki ciwo ynxu kanwata," bata ce
masa komai ba sae ajiyar xuciyar da take, ya sake
tambayarta ta girgixa masa kai tace "ba ko ina," ya
dago kanta yana kallonta yace "ki kwanta kinji
kanwata," ta kankamesa ta fashe da kuka tace
"wllh ni baxan kwana cikin dakin nn ba tsoro nake
ji don Allah kar ka tafi ka barni," yace "haba
kanwata, add'ua fa xaki yi ki kwanta, baxa su sake
dawowa ba, nasa an tafi da su station," cikin kuka
tace "wllh tsoro nake ji ka kaini gun Ammina,"
Mujaheed ya rasa me xae ce mata yyi shiru yana
kallonta, a hankali tace "yayana kar ka tafi ka barni
don Allah ina rokanka," yace "to naji, kiyi
kwanciyarki a kan gado ni sae na kwanta a kasa,"
ta rikesa tace "A'a wucewa xaka yi ka barni
yayana," a hankali yace "shekaranki nawa
Aneesah," ta na goge hawayen fuskarta tace "16"
ya mike tsaye ta rikosa da sauri tana kuka tace
"wayyo yayana wucewa xaka yi," ya girgixa mata
kai yace kaya xan dauko maki ki sa, ita ma ta mike
da sauri ta bisa ya juya yana kallonta bae ce
komai ba ya fito mata da wani gown mara nauyi ya
mika mata tana rike da shi duk don kar ya fita ya
barta ta sa rigan, ya koma kan gadon tana biye da
shi a baya ya kwantar da ita ta riko hannunsa tana
sabon kuka har wani rawa jikinta yake tace
"wucewa xaka yi ka barni yayana?" ya girgixa mata
kai ya kwanta ta daya side din yace "kiyi baccinki
bbu inda xa ni kinga na kwanta," ta gyada masa
kai ta matso kusa da shi a hankali ta kwanta tayi
lamo a bayansa tana sauke ajiyar xuciya, ya juyo
yana kallonta da kyar yace "kinga Aneesah idan
baxa ki kwanta a can ba ni xan bar maki dakinki,"
Like · 5 · Reply · Report · 15 minutes ago
Hauwee Abdulkadir
[12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 74...... Aneesah ta girgixa masa kai da sauri tace "A'a kar ka tafi ka barni yayana," a hankali yace "to koma can," ta koma inda ya nuna mata tana hawaye ta kwanta, ya juya mata baya, Mujaheed ya kasa bacci, kuma bae sake juyawa ba bare ya kalli inda take, a hankali yaji ta birginowa kusa da shi tayi lamo a bayansa, ya rumtse idonsa bae dae ce mata komai ba, har bayan kusan minti talatin snn ya juyo a hankali yana kallonta ta takure kanta amma bacci take, ya mike xaune a hankali kar ta tashi, ya kusan minti biyar a xaunen daga bisani ya mike ya shige bathroom dae dae lkcn da agogon dakin ke struck din 2 o clck ya dauro alwala ya fito, ya dauki darduma ya shimfida ya fara sallah, ya kai kusan minti sha biyar yana sllh Aneesah ta farka a tsorace ta mike xaune da sauri cikin kuka tace "na shiga uku yayana ina kke," tayi shiru hankalinta ya kwanta ganinsa yana sllh, ta bar kan gadon ta dawo gefensa da sauri ta xauna, can dae ganin ba gama sllhn xae yi ba, ta tashi ta shiga bathroom ta wage kofar yanda xata dinga ganinsa da kyau tayi alwala ta fito ta dauki hijab dinta ta fara binsa sllhn ita ma, daga karshe gajiya tayi da binsa ta sallame ta kwanta kan darduman a bayansa nn da nn bacci ya kuma dauketa, ba shi ya idar da sllhn ba sae kusan karfe hudu, ya mike ya dauko bargo ya lulluba mata snn ya koma kan darduman ya xauna yana addu'a, daren ranar dae Mujaheed bae yi bacci ba asuba tayi xae tafi masallaci ya tuna kar Aneesah ta tashi ta dinga rusa mashi ihu a gida hkn yasa yyi sllhn a dakin, snn ya tasheta ita ma tayi sllh, har gari ya waye bata bar gefen Mujaheed dake duba wani littafi ba, can ya juyo yana kallonta yace "kin tashi lfya kanwata?" ta dan yi murmushi ta sunkuyar da kanta a hankali tace "ina kwana yayana," yyi murmushi ya gyada mata kai ya mike yace "kije kiyi wanka, nima shi xanje nayi, da wuri xamu fita yau don sae mun fara xuwa station," ta marairaice fuska tace "aa ni yaya kar ka tafi ka barni," yace "to je kiyi wankan ki fito ina jiranki, baxan tafi ba," ta mike jikinta a sanyaye ta shiga bathroom ya bi ta da kallo yana murmushi, bayan kmr second talatin ta budo kofar ta ga ko yana nn har lkcn, ta rufe da sauri ganin yana nn, shi ko yyi murmushi sae da ya ji ta bude tap snn ya bude kofar dakin a hankali ya fice, ko da ta fito bata gansa ba ta fashe da kuka ta fice daga dakin da sauri tayi hanyar dakinsa, ta jirasa xaune a dakin har ya fito, yana ganin ta yace "xan fa bata maki rae kanwata baki shirya ba xaki fito," muryar ta na rawa tace "tsoro nake ji," ya harareta yace "tsoron idonki ba," ya rakata ya tsaya daga bakin kofa ta sa kayan snn ta fito da sauri, tana xaune ya shirya a dakin, snn suka sauko falo tare, coffee kawae ya sha ita ko ya tilasta ta ta ci tea da bread snn suka bar gidan bayan Mujaheed ya duba mai gadi, a hanya ya kalleta yace "Aneesah su waye mutanen jiya," nn da nn hawaye ya cika idonta tace "nima ban sani ba, amma jiya na gansu a supermarket, kuma naga kmr suna biyo mu har muka kai gida snn suka canxa hanya," yyi parkin da sauri yace "wat, shine baki gaya min ba Aneesah," ta fashe da kuka tace "ni ban san da gske binmu suke ba ashe," mujaheed yace "to me suka ce maki?" a hankali tace "sunce aiko su akayi su kasheni," Mujaheed ya gyada kai yace xasu ci ubansu, snn ya ja motar suka bar wajen, kin shiga station Aneesah tayi tace xata jirasa a waje, ya shiga shi daya, bae fito daga station din ba sae kusan karfe tara, yace "srry kanwata kin gaji da jira ko," ta girgixa masa ka kawae yyi reverse suka kama hanyar gidan yari, bae ce mata komai ba ita ma bata tambayesa ya akayi ba, ko da suka isa ba su sami ganin haydar a lkcn ba, aka ce masu sae eleven, suna xaune suna jiran eleven din yyi Aneesah tace "yayana tsoro nake ji gabana sae faduwa yake ban san meyasa ba," ba tare da ya kalleta ba yace "kiyi ta addu'a," a hankali tace "yaushe xaka nemo min Ammina yayana," ya juya yana kallonta yace "vry soon," tace "yayana amma ba gidan nn xamu kwana ba yau ko?" yyi murmushi yace "eh" ba tare da ya kalleta ba, karfe sha daya aka basu ixinin shiga gun Hydar, Mujaheed ya juya yana kallonta a sanyaye murya can kasa yace "tashi muje kanwata," Aneesah ta xaro ido tace "aa ni baxan shiga ba yayana tsoransa nake ji, ba kace yarinya ya sace ba," Mujaheed yyi murmushi ya kamo hannunta yace "c'mon sharri aka masa abinda ma xae ga yarinyar ynxu," bae jira me xata ce ba ya ja ta tana nonnokewa kmr xa tayi kuka suka shiga inda Hydar yake. Hmm wae Khaleesah ta cika abinda ya saba ma al'adar Hausa fulani a lbrin Aneesah inji mutane, ohh hka nace maku baxan sa side effect din hkn ba ba, nifa na san abinda nake yi kuma idan ina sa batsa a lbrina tun a Inteesar xa ku gane hkn, in kun bi ni sannu a hnkli xaku ga yanda xa a kaya. I knw wat am doin.
[12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 75..... Haydar ya dago kai yana kallonsu, har lkcn Aneesah na labe bayan Mujaheed wae ita tsoro take ji, Hydar ya hade rae yana kallon Mujaheed ganin ba shi kadae bne don a xatonsa daya daga gantalallun 'yan matansa ya taho masa da, Mujaheed ya kyaleta ya karaso kusa da Haydar ya xauna yana kallonsa, kasa karasa wa Aneesah tayi ganin Hydar bayan Mujaheed ya bar ta gun a tsaye, ji tayi kafarta ya kasa daukar ta ta durkushe wajen jikinta na rawa, hkn ne dalilin da ya sa Hydar dago kansa yana kallonta don har lkcn bae kalle da warce Mujaheed ya shigo ba, ya mike tsaye a hankali yana kallon Aneesah da mugun mamaki, Aneesah ta fashe da kuka tana kallon Mujaheed da ya tsiri danna waya tace "wayyo Allahna ya Hydar me kke yi a nn," Hydar ya juya yana kallon Mujaheed da alamar tambaya, amma ya kasa cewa komai, ba tare da Mujaheed ya kallesa ba yace "ita ce Aneesar da kke gaya min ko," Hydar ya koma ya xauna da kyar yana ci gaba da kallon Aneesah da mamaki yace "ina ka samo ta Mujaheed," Mujaheed ya juya yana kallon Aneesah dake kuka ssae tana kallon Hydar, bae ce komai ba ya ci gaba da danna wayarsa, Hydar ya karasa kusa da Aneesah ya durkushe gabanta yana kallonta, ta dago kai ita ma tana kallonsa, a hankali yace "Aneesah," ta girgixa masa kai ta fashe da wani sabon kukan ta fada kansa, ya dagota ya girgixa mata kai yace "No Aneesah," muryarta na rawa tace "ya Hydar me kke yi a nn dama kai ne yayana ke fada min," ya tsura mata ido yace "waye yayanki," ta juya tana kallon Mujaheed da har lkcn idonsa na kan waya bae ko kalle inda suke ba, Hydar ma ya juya yana kallonsa, mujaheed dae bae ce masu kmai ba, Hydar ya dawo da dubansa ga Aneesar yace "ina ya kai ki Aneesah?" ta goge hawayen fuskarta tace "wa?" yace "baffanki" ta dan yi shiru tana ci gaba da goge hawayen da yaki tsaya mata tace "can wani gari ya kai ni," Hydar yace "gun wa?" ta fashe da kuka tace "ban san su ba, can wani kauye ya kai ni a kaduna," Hydar yyi shiru snn yace "Ammi fa?" cikin kuka tace "ya Hydar ban ga Ammina ba amma yayana yace xae samo min ita," Hydar yace "gun wa kike ynxu?" tace "gun yayana," yace "waye yayanki," ta juya tana kallon Mujaheed, wnn karon dae Hydar bae kallesa ba, Hydar bae sake ce mata komai ba ya kauda kansa, ganin yyi shiru ne ya sa tace "ya Hydar ka gaya min wa ya kawo ka nn, me kayi?" ba tare da ya kalleta ba yace "ca akayi na sace ki," ta fashe da kuka tace "wa yace hka ya Hydar?" Hydar yace "baffanki," kuka ta shiga yi ssae, ya dagota ya sa hannu yana share mata hawayenta yace "kar ki damu Aneesah, in'sha Allah komai ya xo karshe ki kwantar da hankalinki," ta gyada masa kai kawae, ta juya bata sake ganin Mujaheed ba, ta tsayar da kukanta ta mike tsaye da sauri tace "ya Hydar ina yayana?" bae ce mata komai ba ya tsura mata ido, ta fara waige waigen neman Mujaheed, Hydar yace "ki duba sa a waje," ta fice da sauri ta gansa xaune daga waje, tace "yayana," ba tare da ya kalleta ba yace "kun gama?" ta gyada masa kai, ya mike ya shiga inda Hydar yake yace "sae mun hadu a kotu ran monday," Hydar yyi shiru yana kallonsa ganin ya juya xae wuce ne yasa yace "so early?? Bbu bayanin komai jaheed?" Mujaheed ya juyo yana kallonsa yace "bayanin me?" Hydar yyi shiru yana kallonsa can kuma yace "shknn Allah ya kiyaye hanya," har mujaheed ya juya xae wuce sae kuma ya fasa ya juyo ya dawo ciki yana kallon Hydar yace "kar ka damu Aliyu gobe xan dawo a kwae lbri, ynxu sauri nake wllh" yana gama fadin hka yyi murmushi yyi pat din shoulder dinsa yace "c yah," snn ya juya ya fita Hydar ya bi sa da kallo, Mujaheed ya kalli Aneesah dake tsaye daga bakin kofa a hankali yace "ki je kuyi sallama," tace "to ka jirani" ya gyada mata kai ta karasa kusa da Hydar a sanyaye tace "ya Hydar mun tafi," yyi shiru yana kallonta snn yace "ina xaku ynxu?" ta sunkuyar da kai tace "ni da yayana xamu wuce gida," ya dauke kansa yace "ok," Aneesah ta juya hawaye cike a idonta ta fita ta samu Mujaheed tsaye a waje ya jingina da bango idonsa rufe yana jiranta, tace "yayana," ya bude idon yana kallonta bae ce komai ba yyi gaba tana biye da shi a baya har suka fita ya bude mata mota ta shiga snn ya xaga ya shiga driver sit ya ja motar suka bar wajen.
[12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 76..... Mujaheed na gama parkin Aneesah ta bude motar xata fita ya kirata a nutse, ta koma ta xauna tana kallonsa, yace "kinji ddin ganin Hydar yau ko?" ta sunkuyar da kai bata ce komai ba, ya kira sunanta ta dago a hankali tana kallonsa yace "magana nake maki" tace "yayana a ina ka san shi to" yace "ki amsa min tambayata," ta dan karyar da kai ta marairaice tace "ehh mana ssae ma," ya gyada kai yace "to yyi kyau," ya bude motar ya fito ya bar ta a ciki, ta bishi da kallo har ya shiga cikin gida snn ta fara kuka, tayi mai isarta ta fito ita ma ta shiga gidan a sanyaye, yana kwance falo ya lumshe idonsa, ta karaso falon kmr bata son taka tiles din dake shinfide a falon, ta isa gabansa ta sulale kasa tana kallonsa a hankali ta shiga kiransa "yayana," ya bude ido yana kallonta, ta sunkuyar da kai hawaye na xuba idonta, ya mike xaune yace "ya akayi," ta girgixa masa kai bata ce komai ba, yace "ko na sake maida ke gun Hydar din ne?" ta tsura masa ido tana kallonsa bata ce komai ba, ya mike tsaye yace "fine! Sae ki je ki harhada kayanki," yana kai wa nn ya juya ya bar wajen da sauri ya haura sama, ta fashe da wani sabon kukan ta kife kanta kan kujera. Baffa ne xaune hankalinsa kwance a falonsa yana kallon tashar bbc, Hajiya zuwaira na xaune gefensa tana waya, Abdul ya shigo falon da jakar kayansa ya xaune kan kujera yana kallonsu, shehu yace "ya dae guy na ganka da katuwar jaka hka?" ba tare da ya kalli mahaifin nasa ba yace "yau xan kama hanyar london ne dad," baffa ya dan sace kallon Hajiya da ta kauda kanta tana dan murmushi yace "a haba dae guy, har ka gama hutun," Abdul yace "ni nama rasa me ya xaunar da ni har ixuwa ynxu a Nigeria yau fa watana kusan biyar," Hajiya tace "ae shine son, kar ma kaje ka samu matsala gurin aiki," baffa yace "shknn son Allah ya kiyaye, kana bukatan wani abu ne?" Abdul ya mike ba tare da ya kallesa ba yace "ba komai," ya ja jakarsa ya fice daga falon, baffa yace "amma driver ne xae kai ka airport ko?" basu ji ya ce komai ba, Hajiya ta juya tana kallon baffa, tayi dariya tace "ya kaga aiki na Alhaji," cike da jin ddi yace "yana kyau matata, shi yasa nake bala'in san ki wllh," ta mike tana dariya tace "bari naje muyi sallama mai kyau da dana," karfe hudu Mujaheed ya sauko kasa tun bayan hawansa sama, har lkcin Aneesah na xaune inda ya barta, ya karaso cikin falon yana kallonta yace "kin gama hada kayan," ba ta kallesa ba kuma bata ce komai ba, ya xauna kan kujera yace "na fa gaya maki ki je ki hado kayanki na kai ki gun Hydar din ki xauna," ta tashi tsaye tana kallonsa tace "ae ba da kaya naxo gidan nn ba," tana fadin hka ta juya tayi hanyar fita daga falon, ya mike tsaye da sauri yace "ke ina xaki" bata ko juya ba bare ta tanka sa, ya fito shima da sauri yana kiranta, har ta kusa gate, mai gadi na sllh dakinsa don hka kawae ta bude gate din ta fice, tana fita ta saka gudu sanin Mujaheed xae biyota, ko da ya fito kofar gidan tayi nisa, yace "ya salam," ya koma ciki da sauri ya dauko makullin mota ya bude gate ya bita, ya rasa hanyar da ta bi don hanyoyin daban daban ne, Aneesah gudu kawae take tana kuka ba tare da ta san inda xata ba, ta isa titi xata tsallaka wani mai taxi ya tsaya yace "tafiya ne Hajiya," bata ce masa komai ba ta bude bayan taxi ta shige, ya ja taxin yana tambayarta ina xata, tace "can gaba," sae da yyi nisa don har sun fito babban titi snn tace "malam banda kudi fa?" ya juya yana kallonta snn yyi parkin yace "to fita," tace "to ngd," snn ta fito ya ja motarsa yyi gaba, ta fara kalle kalle ta rasa inda xata yi ta fashe da kuka, xata tsallaka titi kmr daga sama taji mota ya bugeta ta fasa ihu ta durkushe wajen don bata wani bugu ba amma ta tsorata, mutane suka taru gun suna mata masifa bata kallon inda xata wae, mai motar ma ya fito yana kallonta a fusace yace "ke wace irin mara hankali ce kina tafiya hankalinki na karkashin takalminki haka kurum ina xaman xamana ki ja min sittin," Aneesah ta dago da sauri jin

Please Login or Register in order to submit comment