Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

motar don tsabar rudewa, da sauri ya samu gu yyi parkin ya kira dayar nmbrsa, ya daga kuwa, Mujaheed yace "don ya rasullilahi ina ka kai Aneesah Abdul," Abdul yace "ka bani ajiyar Aneesah ne? Dnt disturb me malam," nn ma ya kashe wayar gaba daya, Mujaheed duk ya rikice ya shiga kiran Hydar, sae da yyi ring fiye da sau uku snn Hydar ya daga, bae damu da hkn ba da sauri yace "Hydar ka dauki Aneesah ne?" Hydar yace "yhu must b vry vry crazy," yana fadin hka yyi tsaki ya katse kiran, Mujaheed yace "ya salam, wats happenin" da sauri ya shiga kiransa da dayan layinsa nn ma sae da ya ga dama ya daga, Mujaheed yace "wllh wllh am nt jokin ba a ganta ba Hydar, ka tsaya ka saurareni plss," Hydar yace "kmr ya?" Mujaheed yace "ynxu Mudatheer ya kirani wae tun daxu bata gida," Hydar yyi shiru snn yace "to ina ta je?" Mujaheed yace "wllh nima ban sani ba," Hydar yace "kana ina ynxu?" Mujaheed yace "na fito gida ynxu," Hydar yace "gani nn xuwa," ko da Hydar ya iso Mujaheed na nn cikin mota yana ta try din nmbr Abdul, Hydar yace "wae meye hka kke gaya min, ba tare na barku ba" Mujaheed yace "nima na fita na barta da Abdul," Hydar ya shakesa a fusace yace "don me xaka barta da wnn mahaukacin," Mujaheed ya kasa cewa komai Hydar ya sake sa yana cewa "innalillahi wa inna'ilaihi raji'un" tare suka tafi gidansu Mudatheer din da Hydar, duk suka rude rashin ganin Aneesah, Ummi kuka momynta kuka, aka dinga kiran nmbr Abdul a kashe. Kowa dae yyi da kyau a rayuwa don kansa, ni banda abinda xance ma masu bi na da sharri, ana ganin baki na a social ntwrk.
[12/8, 21:13] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 102.... Hydar yana kallon Mujaheed yace "ina kke tunanin xae kai ta?" Mujaheed ya girgixa kai cikin damuwa yace "wllh ban sani ba, gashi duk ya kashe wayoyinsa," Hydar ya dafe kansa yana kiran Allah a xuciyarsa, Mudatheer dake wajen a tsaye ya ma kasa cewa komai shima sae try din nmbr Abdul din yake, mujaheed yyi hanyar motarsa yace "ina xuwa" Hydar ya sha gabansa yace " ina kke tunanin xa ka? tun wuri lkci bae kure maka ba ka fito da Aneesah kar na baka mamaki, don nasan karya kke, karya kke, kai ka dauke Aneesah," Mujaheed yyi masa wani mugun kallo snn yyi kwafa yace "am on my own fa, kar ka tunxura Hydar, dont piss me off, baxae mana kyau daga ni har kai ba a nn," Hydar ya bugi kirjinsa yace "do yhur worst" Mudatheer ya shiga tsakaninsu yace "haba dis is nt a matter of quarrellin guyz, a bi komai a nutse xa a ga Aneesah idan Allah ya yrda," Mujaheed ya shige motarsa, yyi reverse, Hydar ma ya shiga tasa motar ya bi sa a baya, suka shiga tafiya, Hydar yyi mugun mamaki ganin Mujaheed ya sha kwanan anguwarsu Aneesah bayan tafiyar da suka yi mai nisa, ya na ta binsa har suka isa dai-dai kofar gidan snn duk suka fito daga mota, ko kallonsa Mujaheed bae yi ba ya shiga gidan, Hydar din na biye da shi a baya da mamaki, Aneesah na xaune tsakar gidan tana wanke wanke, Ammi ko na ta gyare gyare a daki wajen karfe biyar na yamma, wae yau ita ce ga ta ga Amminta a gidansu, Allah kadae yasan irin mugun farin cikin da take ji yau, wani lkcn sae ta ga kmr mafarki take xata farka, jin an shigo gidan ko sallama bbu yasa ta juya da sauri a dan tsorace tana kallon kofar soron, mikewa tayi da sauri ganin Hydar da Mujaheed, Mujaheed ya jingina jikin bango ya lumshe idonsa tare da sauke wani ajiyar xuciya, Hydar kam kasa daina kallonta yyi, ta juya a hankali tayi cikin dakinsu, Mujaheed ya bude idonsa yana kallonta, Ammi tace "kin gama ne Aneesah," ta girgixa ma Ammi kai a sanyaye tace "ya Hydar ne ya xo," Ammi tace "haba," ta gyada ma Ammi kai, Ammi tace "to ki ce ya shigo mana," ta girgixa mata kai tace "ba shi kadae bne," Ammi tace "to duk su shigo," ta mike ta fita tana kallonsu tace "wae ku shigo," Mujaheed ya juya yana kallon Hydar dake kallonta, da mamaki Hydar yace "Ammi na gidan nn ne?" kai kawae ta gyada masa yyi hanyar dakin, Mujaheed ya juya ya fice daga gidan. Hydar suka dinga hira da Ammi tana basa lbrin inda baffa ya kai ta bayan sun gama dogon gaisuwa, sae a snn ya shiga bata lbrin abinda baffan yyi masa shima, Ammi ta kasa cewa komai don tausayin hydar, ita ko Aneesah na tsakar gida a xaune don har lkcn ita bata ba ma Ammi lbrin irin abubuwan da ta fuskanta na rayuwa ba, Abdul ya shigo rike da ledojin eatry tana kallonsa har ya karaso gabanta snn tace "sannu da xuwa," ya gyada mata kai yace "Ammi fa," ta juya tana kallon daki alamar tana ciki, ya isa bakin kofar yyi sallama Ammi ta amsa, ya shiga, Hydar ya juya yana kallonsa, shi ko kallo daya yyi masa ya kauda kansa, ya ajiye ledan hannunsa yace "sae da safen mu," Ammi tace "to Allah ya kai mu mun gde Abdurrahman," ya gyada mata kai ya fita daga dakin, har lkcn Hydar bae daina kallonsa b
[12/8, 21:13] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 103.... Hydar bae bar gidansu Aneesah ba sae kusan Maghrib, tana xaune har lkcn a tsakar gida amma wnn karan alwala take, bae ce mata komai ba ta bi sa da kallo har ya fita daga gidan snn ta mike a sanyaye ta shiga dakin, sae da ta idar da sllh snn Ammi ta kirata, ta juya tana kallon Ammin bayan ta amsa, Ammi tace "Aneesah dama abinda ya faru da ke knn, dama kauye baffanki ya kai ki, meyasa baki son gaya min irin abinda kika fuskanta Aneesah" Aneesah tayi shiru bata ce ma Ammi komai ba tana kallonta, Ammi ta girgixa kai hawaye cike idonta tace "Allah ya saka mana Aneesah, ba mu da abinda xamu ce da ya wuce hka" ta kamo hannunta a hankali tace "Aneesah ina fatan wahala bata sa kin yasar da mutuncinki da darajar ki a waje ba," Aneesah ta girgixa ma Amminta kai tana hawaye tace "A'a Ammi," Ammi tayi shiru tana kallonta, can kuma tace "to shi kuma wnn da suke tare da Abdul waye," Aneesah ta share hawayenta tace "ya Mujaheed sunansa, shi ya dauke ni daga kauye ya dawo dani Abuja, abokin ya Hydar din ne, yana da kirki Ammi," Ammi tana kallonta tace "da ya daukeki a kauyen ya dawo dake nn ina ya ajiye ki?" Aneesah tayi shiru tana kallon Ammi snn a hankali tace "gidansa," Ammi tace "gidansa? Kike me a gidansa?" Aneesah ta kasa cewa komai har sae da Ammi ta sake maimaita mata tambayar snn tace "Ammi ko ina nemana ake wae xa a kasheni ni bansan me nayi masu ba, harda Hajiyarsu ya Hydar ma, shine daga baya ya kaini gidan maman wani abokinsa nake tsayawa a can, suna da kirki gidan ssae Ammi," Ammi tace "kin kwana gidan nasa ne Aneesah kar kiyi min karya," da sauri ta girgixa ma Ammi kai tace "A'a" Ammi tace "to Allah ya taimakesa kmr yanda ya taimake ki," sallamar da suka ji daga bakin kofa yasa Aneesah ta mike da sauri tace "Ammi shine," Ammi na kallonta tace "to ya shigo," ta fita da sauri ta samesa tsaye, tace "wae ka shigo," ya bi ta a baya har suka shigo dakin, suka gaisa da Ammi da fara'arta tana tambayarsa ya gajiya, Ammi tace "a xubo maka abinci," Mujaheed na kallon Aneesah dake kallonsa yace "ehh Ammi a xubo," Aneesah ta mike ta kawo masa abincin ta ajiye gabansa ta koma ta xauna, hira suka dinga yi da Ammi yana cin abincin, sun yi hira ssae fiye da yanda suka yi da Hydar ma kmr da can sun saba da juna, Mujaheed bae bar gidan ba sae kusan karfe sha daya, Aneesah ta fita rakasa bae ce mata komai ba har suka iso bakin kofa snn ya juya yana kallonta bbu yabo bbu fallasa yace "ki koma gida," yana fadin hka ya fice daga gidan, ta juyo jikinta a sanyaye ta koma daki, Ammi tace "amma yana da kirki Aneesah, shima iyayensa a nn garin suke," Aneesah tace "aa yace min suna malaysia," duk surutun da Ammi ta dinga mata kan Mujaheed hankalinta baya gun, ta rasa dalilin da yasa suke mata hka, ganin Ammi na shirin kwanciya lura da tayi cewar 'yar ta ta ba jin yin hiran take ba, yasa Aneesah tace "kinsan me Ammi," Ammi na kallonta tace "sae kin fada," Aneesah ta dan yi shiru snn a sanyaye tace "shine fa wanda ya taba fasa ma Yusuf ball dinsa ya basa dubu biyu," Ammi ta tsura mata ido tana kallonta, Aneesah ta hau kan gado tana kallon Amminta tace "sae da safe Ammi," tayi kwanciyarta tare da lumshe ido. washegari tun da sassafe Abdul ya xo gidan, Aneesah na sharan tsakar gida ta mike tsaye tana kallonsa har ya karaso cikin gidan snn ta gaishesa, ya amsa ya tambayi Ammi fa, Aneesah ta nuna masa daki, ya gyada mata kai snn ya ciro wayarsa ya kira Mujaheed yace "hy ka taho gidansu Aneesah ynxu, just want 2 hand over d documents over 2 yhu" yana gama fadin hka yyi sallama ya shiga cikin dakin. Ko minti ashirin ba ayi ba Mujaheed ya taho, shima ya shiga dakin bayan sun gaisa da Ammi Abdul ya mika masa takardun hannunsa, Mujaheed na murmushi yace "no Abdul, sae anjima a kotu xaka fito da wnn," kan Abdul yace komai wayar mujaheed ya shiga ring da kmr baxae daga ba ganin Hydar ne sae kuma ya dan tabe baki ya daga, Mujaheed yace "what?" bayan ya gama jin abinda Hydar yace, ya mike tsaye da sauri yace "subhanallahi," Abdul na kallonsa yace "me ya faru?," hka ma Ammi. Gobe baxa ku samu post da wuri ba sisters, shi yasa na daure nayi wnn, muna da bikin sisterna hidimomi sun min yawa wllh, kawae ina managing kaina ne, kar kuma aji shiru wata 'yar albarkan tayi amfani da sunana tace sae bayan wata shidda xan karasa Aneesah, a fara wani sabon cece kuce kan Khaleesah, littafin da kila ma nn da kwana hudu idan na maida hankali xan karasa shi, masu amfani da sunana suna laka min sharri akan abinda ban ce ba kuma ban san anyi ba suji tsoron Allah su daina, ni ban masu komai ba, ban ma san su ba, su tausayamin su daina sawa ana criticizing dina. Kila daga Aneesah ma baxa a sake ji na ba bare a xageni. Allah ya bamu alkhairi.
[12/8, 21:13] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar
104....
Mujaheed ya maida wayar cikin aljihunsa
fuskarsa bayyane da damuwa, Abdul
yace "wae me ya faru?" Mujaheed yace
"wae kanninsa ne suka yi hatsari a
hanyarsu ta dawowa daga lokoja, ko
uban me ya kai su lokoja oho," Ammi
tace "ya xaka ce hka Mujaheed kai da
xaka masu addu'ar Allah ya basu lfya,"
Mujaheed bae sake cewa komai ba, Abdul
yace "dama yana da wasu kannin bayan
wnn warce nake ganin hotonta a
wayarka?" Mujaheed yace "kaninsa uku ai
duk mata," Ammi tace "to Allah yasa da
sauki," Mujaheed yace "Ameen, bari muje
asibitin" Abdul ya mike suka fita daga
dakin bayan sun mata sallama, a kofar
gida suka tar da Aneesah ta dawo daga
debo ruwa, kallo daya Mujaheed yyi mata
ya dauke kai yace "baki da hankali kike
daura ruwa a kai," bae saurari mai xata
ce ba yyi gun motarsa Abdul na biye da
shi a baya. Ko da suka isa hsptl din a
reception suka tar da Hydar xaune, pretty
na xaune gefensa ta kifa kai tana kuka,
Mujaheed yace "ya dae frnd, hope its nt
critical, su biyun gaba daya suka je
lokojan? to wae ma me suka je yi a can
Hydar," Hydar ya mike cikin fada yace
"ka tambayeni Mujaheed? Ka tambayi
uwarsu, Ae wllh tllh naga abun yafi
karfina cire hannuna kawae xanyi, wnn ae
bala'i ne da masifa, yara an sake su kmr
wasu akuyoyi, basa can basa nn, ka
shiga kaga ko xaka iya kallonsu
Mujaheed," Mujaheed yace "innalillahi wa
inna 'ilaihi raji'un," Abdul ya karasa ward
din da ya lura suke, gnin ynda likitoci ke
sintiri Mujaheed ya kasa binsa, ko minti
biyar ba ayi ba ya fito ya xauna kan
kujera yana girgixa kai, da ganinsa kasan
bae ji ddin abinda ya gani ba, ya juya
yana kallon Hydar yace "shawarar da xan
baka kawae a fita da su waje, bbu abinda
xa a iya masu a nn, ku fita dasu kawae,"
Hydar yace "abinda ya kai su can lokoja
ya xo ya fita dasu wajen amma ni bbu
ruwana," Mujaheed xae yi magana
Hajiyarsa da kanwarsa suka shigo da
wasu mata har uku, basu ko kallesu ba
suka yi cikin ward din, da daddaya da
daddaya suka dinga fitowa da kuka.
[12/8, 21:13] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 106.... Da yamma Hydar ya shigo gidan, Ammi ta ba shi abincin da ta girka ya kai asibiti, Hydar yace "Ammi da ma kin bar ba kanki wahala don ban tsamman suna iya cin abincin ba ma, wahalar da suka dauko ma kansu yafi karfin su ci abinci, ina ga da daddare ma xasu tafi india. " Ammi tace "wae kai meyasa kke hka Hydar, yau ko ba kanninka bane baxa ka ji tausayinsu ba bare kanninka uwa daya uba daya, haba Hydar" yace "a'a Ammi ni bance baxan kai masu ba ai xan kai," Ammi tace "to bana son kana irin wnn maganganun, Allah ne ya kaddara masu hkn," Aneesah dae na xaune tana kallonsu don ko da ya shigo ma yi yyi kmr bae ganta ba, Ammi tace "baki iya gaisuwa bne ke," ta dan wayance tace "A'a naga kuna magana ne," ta juya tana kallon Hydar din tace "ina yini ya Hydar," yace "lfya lau," Hydar ya karbi basket din da Ammi ta ajiye masa yace "to xan tafi Ammi, Allah ya saka da alkhairi," Ammi tace "da yaushe xasu tafi yau?" Hydar yyi shiru yana dan tunanin snn yace "ina ga xuwa bayan maghrib jirginsu xae tashi," Ammi tace "ummanka xata bi su ne," Hydar yace "A'a yayarta ce xata bi su da kanwar dad dina sae mum din Mujaheed," Ammi tace "to Allah ya sauwake masu ya basu lfya," Hydar yace "Ameen Ammi," Ammi ta juya tana kallon Aneesah tace "tunda yau xasu tafi da Aneesah kin shirya kuje ki gaishesu," gaban Aneesah yyi mugun faduwa ta kasa cewa komai sae kallon Amminta da take, shi kansa Hydar sae da ya dan ji wani iri, amma yyi saurin cewa "to ta shirya mu tafi mana," Ammi ta kalleta tace "ki shirya kuje Aneesah," Aneesah ta gyada mata kai, Hydar yace "ina jiranki a mota" snn ya fita, ta mike a sanyaye ta dauki Hijab dinta milk colour har kasa ta sa, snn ta dan gyara fuskarta, Ammi tace "amma fa kar ku dde Aneesah kinji, naga yana da kirki ne shi yasa nace kije," Aneesah tace "to Ammi" snn ta saka takalminta ta fita taje ta samesa a mota.
[12/8, 21:13] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By khaleesah Haiydar
105.....
Aneesah da Amminta suka dawo gida jikinsu a sanyaye ranar daga kotu, Rayuwa knn dama watarana sae lbri, kuma Hkuri shine wadata, Abdul ne yyi drivin din a motar Hydar ya mayar da su gida, Hydar ko na xaune gefensa a gaba, Mujaheed dama daga kotu yana shiga motarsa yyi gaba, suna isa gida bayan Aneesah da Amminta sun shiga, Hydar ya juya yana kallon Abdul yace "kar ka damu frnd, nn da 'yan watanni sae mu sake tada case din, daga nn sae a samu dad dinka ya fito," Abdul yace "in shi ya fito sae wa ya shiga?" Hydar yyi murmushi yace "ba kowa idan Allah ya yrda" Abdul ya daga kafadarsa bae ce komai ba, Hydar ya fito shima ya fito suka shiga gidan, Abdul dae na xaune a tsakar gidan yana kallon Aneesah dake kkrin kunna wutan coal xata daura girki, yyi murmushi yace "na karshe kike yi hka ko me," ta juya tana kallonsa bata ce komai ba sae murmushin da tayi ta cigaba da abinda take, ita kam tausayi yake bata, ashe dama Abdul ba ruwansa hka, Hydar na daki xaune da Ammi, sae da ya bari ya gama jin batun Ammi dake masa magana a sanyaye snn yace "wnn ba matsala bane Ammi, nayi masa magana daxu a mota bae dae ce min komai ba, nace nn da 'yan watanni xa a sake dago case din," Ammi tace "amma ba ddewa xa ayi ba ko Hydar?" Hydar yace "sae nn da wata uku don yaji ya xaman prison yake, nxt tym baxae yi marmarin taba abinda ba nasa ba, ae dama rayuwar sae da had i knw" Ammi xa tayi magana ya riga ta da sauri don bae son jin abinda xata ce yace "to ynxu Ammi yaushe xa ku bar nan?" Ammi ta girgixa masa kai tace "A'a ni ina nn," Hydar yyi shiru snn yace "kar ki ce hka Ammi, muje ki xabi daga cikin gidajen da kike son ki xauna," Ammi tace "ni fa ina nn Hydar," bae sake ce mata komai ba, tace "kaje Asibiti kuwa yau," ya girgixa mata kai tace "sbda me Hydar? Wae me yasa kke hka ne Hydar?" yace "ae akwae mutane a asibitin, amma ynxu nake son tafiya dama," Ammi tace "to ka tashi ka tafi, kuma ka gaida mana su, Allah ya sauwake," yace "Ameen Ammi," snn ya mike yyi mata sallama ya fita, ya kalli Abdul da har lokacin ke kallon Aneesah tana ta aikinta yace "mu dan tafi Asibiti Abdul" Abdul ya mike yace "ni akwae wani allura ma da nake son ayi masu naga nn ko maganar alluran basa yi, amma tsada gare shi may b sae an fita da su," tare suka fita daga gidan Aneesah ta bisu da kallo, suna fita ko minti goma ba ayi ba Mujaheed ya shigo, ta juya tana kallonsa ta gaishesa murya can ciki, ko kallonta bae yi ba, kuma yyi kmr bae ji ta ba yyi sallama Ammi ta amsa ya shiga dakin, ya gaishe da Ammi ta amsa tana tambayarsa ya gajiya, yace "Ammi, wani gidan kike son a bude maku in ma da gyara ciki a yi sae ku koma," Ammi ta girgixa masa kai tace "A'a ina nn Mujaheed nn ma ya isheni," nn fa Mujaheed yace bae san xance ba dole sae sun bar wnn gida, Ammi tayi murmushi tace "to ka bari ba ynxu ba tukun, sae an sake baffansu," Mujaheed yyi shiru bae ce komai ba, bae kuma sake musu da ita ba yace xae tafi, tace "ka tsaya kaci abinci mana Aneesah ta kusan gama girki," ya dan kalli tsakar gidan snn yace "xan dawo Ammi," ya mike yyi mata sallama ya fita. Da yamma Hydar ya shigo gidan Ammi ta tambayesa ya jikin kannin nasa da babarsa, ya dae ce da sauki, Ammi tace "wae da tuwo nake girka masu ka kai masu," yace "to mun gde Ammi," karfe shidda ta gama hada Abincin ta basa ya kai masu, ya karba yyi gdya ya bar gidan, ranar da daddare Aneesah ta ci kuka jikin Amminta wae yau ga su ga dukiyar Abbansu a hannunsu, duk da a hkn ma ba duka ba, gidaje uku suka samu, sae motoci uku da filaye da dama, snn kudin dake accnt ma an basu kayansu, sae taji tausayin Abdul ganin ya dake bae nuna komai ba har aka yanke ma ubansa hukunci, duk da ta lura hkn ya girgixa sa. Washegari da safe Abdul din ya xo gidansu, ta hada masa breakfst a daki ta fita ta cigaba da abinda take yi don Ammi na makwabta, suna tsakar gidan su biyu a xaune tunda dae ba hira suka saba ba, sae dae ya kalleta ta kallesa Mujaheed ya shigo gidan, Aneesah ta mike tsaye tana kallonsa ta gaida shi, yana kallon Abdul yace "Ammi fa," Abdul yace "bata nn," Mujaheed yace "ok, xo muyi magana Abdul," Abdul ya mike ya bisa suka fita. Aneesah ta koma ta xauna a sanyaye kmr xata yi kuka, ita kam bata san me tayi masu ba duk basa amsa gaisuwarta, Abdul kadae ne ke amsawa. Maganar da Hydar yyi ma Abdul, shi Mujaheed yyi masa kan cewar xa a daga case nn da watanni.
[12/8, 21:13] ‪+234 803 751 8717‬: Haiydar
~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 107.....
Aneesah ta fito ta same shi cikin mota yana
jiranta, ta bude back sit ta shiga gabanta na
faduwa don ita kam ynxu tsoron Hydar take, ga
kuma Hajiyarsa da xata je ta tarar a asibiti, bae
ce mata komai ba yyi reverse suka bar anguwar,
sunyi tafiya mai nisa taga ya nemi gu yyi parkin
bae ce mata komai ba ya bude motar ya fita ta
bi sa da kallo taga ya shiga wani store, bayan
kmr minti goma ya dawo rike da ledan Hollandia
yorgurts da wasu lemun daban, ya shiga motar
ya ajiye ledan kan sit din gaba snn ya ja motar
suka bar wajen, ita dae kallonsa kawae take bae
ce mata ba bata ce masa ba, suna isa wani guri
da ake sayar da fruits nn ma yyi parkin ya fita,
ya siya fruits kala kala ya dawo cikin motar snn
suka kama hanyar asibitin, babban Asibiti ne
ssae ya nemi guri yyi parkin a Haraban Asibitin
ya fito, ita ma ta fito gabanta na mugun
faduwa, yana tsaye har ta karaso gabansa ya
mika mata ledojin hannunsa ta karba tana
kallonsa, shi din ma kallonta yake, ta sunkuyar
da kanta yyi gaba tana biye da shi a baya. Dai
dai shiga reception ya juya ya ga ta tsaya taki
karasowa, ta marairaice masa tace "tsoro nake ji
ya Hydar," ya dan yi shiru snn yace "bana son
na sake juyawa na gan ki a tsaye" yana fadin
hka yyi gaba, ta shiga binsa a sanyaye har suka
shiga ward din da Hajiya ke kwance don ita ma
drip ake karamata, xuciyarta na bugawa ta tsaya
daga bakin kofa ta kasa karasawa ta dalilin
kallonta da taga Hajiya na yi, Hydar ya karasa
ciki ya ja kujera ya xauna gefen gadon yana
kallonta yace "ya jikin mum,"
Like · 3 · Re
[12/8, 21:13] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 108......
Aneesah ta kasa karasawa ciki har sae da daya
daga cikin matan dake xaune a dakin tace "shigo
mana 'yan mata," da kyar ta iya karasawa cikin
ward din gabanta na faduwa har lkcn Hajiyar bata
fasa kallonta ba, Hydar ya ja mata kujera gefen
gadon ta xauna, muryarta na rawa tace "ina yini
mummy, ya jiki," Hajiya ta sauke ajiyar xuciya a
sanyaye tace "lfya lau Aneesah, ya gida," Hawaye
ya cika idon Aneesah ta kasa cewa komai, Hajiyar
ta mike xaune tana kallon Aneesah tace "kinga
yanda rayuwa tayi da ni da 'ya yana ko Aneesah,
kila ma hakkin ki ne ke bibiyarmu" Aneesah ta
fashe da kuka tana girgixa kai ta kasa cewa
komai, Hawaye ya cika idon hajiyar tace "ki yafe
mana Aneesah, ki yafe mana, bamu maki adalci
ba a rayuwa," kuka ssae Aneesah take ta fada
kan Hajiyar tace "ni baku yi min komai ba
mummy, nima ku yafe min," haka suka dinga
kuka abun tausayi, Hydar ya mike ya fice daga
dakin, da kyar matan dakin suka lallashi Aneesah
tayi shiru, Hajiya tace taje ta duba su sumayya
da Amina, ta mike a sanyaye, wata mata ta
rakata, a hanya suka hadu da pretty, tayi mata
wani kallon bnxa kmr bata san daga inda ta fito
ba, Aneesah ta gaisheta a sanyaye, pretty ta
wuce abinta tare da ce mata sannu, Matar da ke
tare da Aneesah kanta bata ji ddin abinda pretty
tayi mata ba, Aneesah dae ta dinga binta jiki ba
kwari har suka isa ward din gabanta ya shiga
faduwa don bata san me xata je ta tarar ba, a
tsorace ta bi matar suka shiga dakin, ai kam tayi
da ta sanin shiga don kuka ta dinga yi ssae don
abin kam sae du'ai, matar tace "ba kuka xakiyi
ba, addu'a xa kiyi masu Allah ya basu lfya," kai
kawae ta gyada ma matar snn suka koma can
dakin da Hajiyar take, xaune taga Mujaheed gefen
Hajiyar yana hada mata tea, yyi mugun mamakin
ganin

Please Login or Register in order to submit comment