Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mata na gano dalilin talaucin
nasu na nuna masa cewa xanyi sue
dinsa idan bae mayar masu da
dukiyar mahaifinsu, 2dayz ltr ya dauke
Aneesah ya sa aka yi arrestn dina wae
na sace masa yar sa," Haydar yy
dariya har da buga kafa yce "ina
tausayin mutumin nn ran da xan fito
daga hell din nn," Mujaheed ya share
xufar dake keto masa ba kakkautawa
ya dafe kansa batare da ya sani ba yce
"Aneesah kuma" haydar ya dago yana
kallnsa yce "ya dae" da sauri
Mujaheed yace "no ina mamakin
lamarin ne," ya dafe kansa yana
tunanin lbrin da Aneesah ta basa,
amma ai bata ce masa ta yi aikatau
ba, kuma da ita ce wanda Amininsa
yke fadi ynxu baxa ta rasa basa lbrin
Haydar ba ko kadan ne, no ba ma ita
bace haydar ke fadi, yyi assure din
kansa. To amma ae suleja wnn ma
take, mujaheed ya rasa ma tunanin da
xae yi duk ya bi yyi confuse kan
lamarin..
Like · 9 · Reply · Report · 52 minutes
ago
[12/8, 21:11] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 67..... Aneesah
tace "eh Gombe," ya harareta yace "ina ne kuma
gombe?" ta mike xata bar wajen ba tare da ta ce
masa komai ba ya fixgota ya xaunar yana mata
wani irin kallo yace "ina maki magana xaki wuce"
kasa ce masa komai tayi don takaici, yyi
murmushi ya sakale hannu a wuyarta yace "baxa
ki min magana ba," hawaye ya ga a idonta nn da
nn ya rikice, "kuka kike yi Aneesah, me yasa ki
kuka?" ta turasa cike da jin haushi tace "nace
maka gobe xan tafi gombe," ya tabe baki yace "in
kin ga kin bar gidan nn to Amminki ta dawo garin
nn ne, ko so kike baffan ki ya sami information ya
kuma mayar dake wani gun kuma daban," ta
fashe da kuka tace "to yaushe Ammina xata
dawo, ni na gaji da ma ka maida ni inda ka dauko
ni har lkcn da xa ta dawo sae ka je ka dauko ni
kuma," Mujaheed bai ce mata komai ba ya mike
yyi hanyar stairs ta bi sa da kallo kmr ta fasa
ihu, sae da ya hau matakala biyu snn ya juyo
yana kallonta yace "ki gyara falon nn, snn ki wuce
kije ki kwanta nd stop day dreamin gobe da inda
xamu as early as possible," yana kai wa nn ya
haye sama, ta fashe da kuka tace "bbu inda xani
wllh," sae da taci kukanta mai isarta snn ta mike
ba tare da ta bi ta kan plates din abincin da suka
ci ba da cups ta haye sama ta shige daki ta
kulle. Wa shegari tana idar da sllh ta wanke baki
tayi wanka snn ta gyara daki, har ta kwanta ta
tuna abinda ya sa ta jiya, ta bude kofar dakin a
hankali don bata son ya sauka yaga bata yi ba, a
hankali ta sauko falon ta tar da shi yana moppin,
kunya ya sa taji kmr ta nutse ba dan ya ganta ba
da ta juya da sauri ta koma, ya tabe baki yace "u
felt guilty shi yasa kika sauko da asuba ko?" bata
ce komai ba ta karaso falon ba tare da ta kallesa
ba tace "kawo in yi," ya girgixa kai yace "no ki
barshi na iya," tace "kayi hkuri jiya bacci nayi ban
sani ba," ya harareta yace "ae naga alama,
c'mon xo ki karba abun nn a hannuna" taki
karasawa kusa da shi don tsoransa take, barin
ynxu da singlet da 3qtre ce jikinsa, tace "ka bar
shi a nn ka wuce, xan yi" yace "sbda xan cinye ki
idan kika karaso ko" ta tsura ma faffadan kirjinsa
da ke bata tsoro ido, ta dan marairaice tace "ni
wllh baxan xo ba," ta juya da sauri ta fara hawa
sama, ya ajiye mop din ya bi ta, tana ganin hka
ta fasa ihu da gudu ta afka daki don tsabar
rudewa ma ta kasa kulle dakin da makullin. Bae
shigo dakin ba taji ya shige tasa dakin, jikinta na
rawa ta sa ma kofar key, karfe bakwae taji ya fito
daga dakinsa, ya kwankwasa kofar dakin yace "ki
shirya ki fito ina jiranki" da sauri tace "ina xa
mu?" sae da ya danyi shiru snn yace "ki dae fito
ina jiranki," ta girgixa kai kmr yana ganinta tace
"A'a ni baxan je ba," har ta tsamman ya wuce jin
shiru na kusan minti biyar sae kuma taji yace "to
yyi, ki dae tabbatar kin ci abinci kar ki tsaya da
yunwa," tace "tam," tana jin fitar motarsa ta bude
kofa ta sauko kasa, mop din na nn yanda ya bar
shi daxu, tayi murmushi a xuciyarta tace "hka
kawae naje ka rungumeni ba riga," cikin minti
talatin ta gama gyaran ko ina na falon snn ta dan
hada break din da xata ci ta wuce sama da shi.
Karfe tara saura Mujaheed ya isa gidan yarin da
Hydar yake, bae samu wahalan ganinsa ba bayan
ya nuna masu identity card dinsa, yana xaune a
dan wani daki yana jiran Haydar din, guards
kusan uku suka shigo tare da shi, Haydar yyi
murmushi ganin Mujaheed yace "prince yaushe ka
shigo gari?" Mujaheed yyi tsaki yana girgixa kai
yace "just take a look at ur sef, dubi halin da 'yar
aiki ta saka ka ana xaune kalau, wllh Aliyu ka
ban mamaki kuma ka ban kunya," nn da nn
Haydar ya hade rae yace "uban wa yace maka
yar aiki ce ita, idan abinda ya kawo ka knn
malam ka kama hanyar ka bna son wlknci,"
Mujaheed ya tabe baki ya ciro wata 'yar karamar
recorder yace "whatever, ka bani bayanin duk
abinda ya faru tun daga farko in details ynxu,
kuma kar ka boye min komai frnd" Haydar yace
"me kke son sani?" Mujaheed yace "ina son sanin
wacece yarinyar kuma me yasa aka maka wnn
sharrin, waye kuma ubanta a Abuja, kuma a
yanda Hajiya ke ban lbrin uban nata nayi
mamakin me ya kai ta aiki gidanku, tambayar da
umar ya kamata yyi fire dinsu da tun farko knn ya
kasa, snn ka bani Address dinsu tunda na samu
lbrin har gidansu kke xuwa" Haydar yyi murmushi
yace "ka kyaleni da wa in nan tambayoyin
Mujaheed, wat i only want u 2 have in mind ix
dat baffanta ne ya dauketa,"
Like · Reply · Report · 3 minutes ago
[12/8, 21:11] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar.
68......
Haydar ya dafa kafadar Mujaheed ganin halin da ya shiga lkci daya yace "ya dae Amini naga mood dinka ya canxa," Mujaheed ya kirkiro murmushin dole yace "lamarin ne da rikitarwa Haydar, amma kar ka damu everythin wil go smoothly," Hydar ya daga kafada yace "wat ever, ni dae da xa ka min favour daya da na baka address din gidansu Aneesah kaje min gun mum din ta, but kar ka bari Hajiya ta san da hka, don ni ban san irin xuciyarta ba," Mujaheed ya share xufar da ke keto masa ya ce "kaga lkcin da aka ba mu ya cika, ka bari gobe idan na dawo xamu yi magana," yana gama fadin hka ya fice da sauri kmr wanda ake hankadawa, Hydar ya bi sa da kallon mamaki, guard din daxu suka shigo suka tafi da shi. Da kyar Mujaheed ya iya drivin ya isa gida, a waje yyi parkin ya shiga cikin gidan mai gadi na gaishesa bae ma san yana yi ba, da sauri ya shiga falo, bbu kowa cikinta, ya haura sama ya bude bedroom din da Aneesah take bbu kowa cikin dakin amma kamshin sabulun da ya ji ya sa ya gane wanka take, ya xauna gefen gado ransa a jagule, ya dafe kansa, bayan kmr minti goma Aneesah ta fito daure da towel don gown ta sa da safe, bata lura da Mujaheed dake xaune dakin ba, ya tsura mata ido yana mata kallon sama xuwa kasa, tana goge gashinta da karamin towel ta karasa gaban madubi, ta Madubin ta ga Mujaheed da ya kasa daina kallon kyakkyawan fatar jikinta, ta fasa wani raxananen ihu ta durkushe wajen a tsorace tana salati, ya mike tsaye ya karasa gabanta, kuka ta dinga yi a gigice tana rokansa don Allah ya rufa mata asiri ya fita, bae damu da irin kukan da take ba ya dagota jikinta ya dau bari sae hawaye take ta kasa cewa komai, ya xaunar da ita gefen gado yana kallonta yace "Aneesah me yasa baki da gskya ne?" gabanta na faduwa murya na rawa tace "ni" ya rumtse ido yace "meyasa baki gaya min kinyi aiki a wani gida ba nn Abuja da na bukaci ki ban lbrin ki," Aneesah tayi shiru har lkcn gabanta na faduwa yace "magana nake maki Aneesah" ta share hawayen idonta tace "sbda naga its of no use, ko ka sani ko kar ka sani, amma wa ya gaya maka nayi aiki" ya dan yi shiru kmr me tunanin abinda xae ce snn yace "daga anguwarku nake gun neighbour din nn taku naje karban more information, ita ce ta gaya min," ya daura hannunsa kan kafadunta, kmr xae yi magana sae kuma ya kasa, ta fara ja da baya ganin daga ita sae towel, ya tallabo kanta da hannunsa biyu da kyar yace "ina xa ki," a hankali tana kuka tace "kayi hkuri ka fita ina son na sa kaya ne," ya girgixa kai idonsa ya kada yyi jajir a hankali taji yace "i love yhu Aneesah, i love yhu, ki soni plss" bae jira mae xata ce ba ya rungumeta hade da kankameta, kuka ta shiga yi ta kasa ce masa komai, a kunnen ta taji yana cewa "ki fada min gskya Aneesah, akwae wanda kike so a xuciyarki ko" ta girgixa masa kai da kyar, yace "tok 2 me plss ki fada min gskya," muryarta na rawa tace "A'a ni ba ni da wanda nake so a xuciyata sae..." da sauri ya katse ta yace "sae wa Aneesah" a hankali tana kuka tace "Ammina," ya kankameta yace "ki gaya min tsakaninki da Allah Aneesah," tana kuka tace "Allah," yace "akwae wanda ya taba taimakon ki a rayuwa Aneesah?" tana kuka ta gyada masa kai, da sauri yace "waye shi Aneesah," a hankali tace "ya Haydar," a hankali taji ya sassauta rikon da yyi mata murya can kasa yace "son ki yake knn" ta girgixa kai da sauri tace "A'a, yayana ne bae ce yana sona ba, kawae taimakonmu yake ni da Ammina, a gidansu nayi aiki, yana da kirki ssae," Mujaheed ya rumtse idonsa yace "tsakaninki da Allah ba sonki yake ba Aneesah," ta girgixa masa kai tace "bae taba cewa yana sona ba, kuma ni a matsayin yayana na dauke shi," Mujaheed bae sake cewa komai ba ya dago kanta yana kallon cikin idonta, ita ma kallon nasa take, ya lumshe idonsa ya bude, har lkcin idonta na kan fuskarsa, ta ga ya sa hannu ya rufe idonta, bata ankara ba taji bakinsa kan nata, ta shiga tura hannunsa da sauri daga idonta, kin cire hannun yyi har sae da yyi mata light kiss snn ya mike ya bar dakin, ta bisa da kallo tana hawaye, ya kullo kofar dakin, da kyar ta tashi ta dauki kaya xata sa don dama period ne ya sa ta wanka don tayi da safe. Mujaheed kam through out ranan kasa sukuni yyi, ba dan Hydar amininsa bne da bbu abinda xae sa ya shiga case din nn, don no matter wat bai jin xae iya rabuwa da Aneesah, lkci daya sonta mai karfi ya shigesa, da kyar ya iya xuwa siyo masu lunch don har lkcn Aneesah bata fito ba, yana dawo wa ya bude dakin ya ajiye mata abincin a bakin kofa [truncated by WhatsApp]
[12/8, 21:11] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 70...... Mujaheed ya mike yana kallon Aneesah yace "sae na dawo kanwata," ta bi sa da kallo har ya fita daga falon, tana jin tashin motarsa ta fashe da kuka don a tunaninta laifi tayi masa. Sha daya saura Mujaheed ya isa prison din, yau ma kmr jiya bae sha wahalan ganin Haydar ba, Haydar yyi murmushi ganinsa yace "nayi xaton baxa ka xo ba" Mujaheed ya dan yi murmushi yace "ni na isa, yaushe ne ma xa a sake xama a kotu?" Haydar yace nn da sati daya, in baka Address din gidansu yarinyar ynxu, Mujaheed yace "A'a ba sae ka ban ba, just dnt wrry baxa ka wuce sati ba a nn," ynxu dae ka amsa min duk tambayoyin da xan maka, nn dae Mujaheed yyi gather din informations din da ya kamata yyi sallama da Haydar, Haydar yace "so early?" Mujaheed yyi murmushi yace "bana son nayi missin juma'ah," Haydar yace gskya ne amma kai ko dan irin fruits din nn baxa ka iya siyo ma mutum ka kawo ba, Hajiya ta daina kawo min hasali ma haushina take ji, Mujaheed yyi dariya yace "ni tastin din nn da xa ace sae mutum yyi ne ke kona min rae, but nxt tym" yana kai wa nn yyi masa sallama. Karfe biyu Mujaheed ya isa gida, bbu kowa falon sae kamshin dake tashi, ya haura sama ya shiga dakinsa yyi wanka snn ya sa kananan kaya ya fito, yyi sllma ya bude dakin da Aneesah take, bbu kowa ciki, ya sauko yyi hanyar kitchen nn ma bae ga kowa ba, ya fara kalle kallen falon, ya fita da sauri yyi gun maigadi yace "yarinyar nn ta fita ne?" mai gadi yace "A'a tana ciki duk yau ma bn ganta ba ni," Mujaheed ya koma ciki ya shiga neman ta ta ko ina amma bae ganta ba, mamaki ya cika shi ya fita yyi hanyar garden, tana xaune tana karatun Novel, ya sauke ajiyar xuciya yana kallonta, ta juya da sauri tana kallonsa tace "sannu da dawowo," yyi murmushi yace "kin ban wahala kinsa ina ta nemanki kanwata," ita ma tayi murmushin tace "na gaji da xama cikin gida ni kadae ne," yace "hmm gskya ne," xo ki ga wani abu ta mike tsaye tana kallonsa tace "me xan gani," ya kamo hannunta xa su bar garden din ta dawo da sauri tace "yauwa yayana kai ne ke daga weight din can?" ta fada tana nuna masa inda weight din suke, yyi murmushi yace "ke ce" ta xaro ido tace "kai amma kana kkri wllh, " yace "in kika yi wasa ba sae na daga ki da hannu daya ba ynxu a nn," tayi dariya tace "xaka iya da gske?" bata ankara ba taji hannunsa daya a cikinta ya daga ta sama, ta fasa ihu a tsorace hkn yasa ta kusa faduwa ya rungumota da sauri suka fada kasa, a tsorace tace "wayyo Allahna," ya dinga dariya yace "ko na sake ne," tace "A'a don Allah kayi hkuri," ya mike tsaye ya daga ta sama da hannu biyu, snn ya sauketa kasa, har lkcn jikinta rawa yake, yana dariya ya ja ta xuwa gun weight din ya daga sama da hannu daya yace xo ki karba na gani, ta juya da sauri tace "ni ba ruwana," ya bi ta yana dariya suka shiga gidan tace "yayana nayi maka girki," yace "da gske bbyna," tace "Allah," ya ja ta suka yi dinning din, ya ga lafiyayyan jollof din da tayi masa yace "waw kanwata ngd," a tare suka ci abincin snn suka dawo parlor ya fara danne dannen laptop, ta tsura masa ido tana kallonsa, ya dago kansa yace "yadae wnn kallon kanwata" tayi murmushi tace "sbda kana daga weight shi yasa muscles dinka suka yi hka ko," yyi murmushi bae ce komai ba, tace "amma kana da karfi ssae," ya kalleta yace "xo ki ji" ta mike tace "naki," ta haye sama da sauri, yyi dariya yace "da kin gane kuranki," washegari da yamma mujaheed ya tilasta mata ta shirya suka fita xuwa shoppn don da ca tayi baxata ba, ta kusa gama siyayyan da xata yi su ka ci karo da wani katon mutum, biscuit din da ta dauka ya fadi shima abun hannunsa ya fadi, ta durkusa da sauri ta dauki nata, snn ta daukar masa nasa ma ta mike tsaye ta mika masa yace "kiyi hkuri fa," tace "aa bkm," har ya juya ya sake juyowa da sauri yana kallonta, ta dauke kanta da sauri ta ci gaba da daukan abinda take, taji mutumin a hankali yace "bala," wani mutum ya karaso da sauri yace "ya dae" taga duk sun tsaya kallonta ido a xaxxare, ta tsorata ssae ta ja trolly din ta ta je ta sami mujaheed dake xaune yana duba newspaper, yana ganinta yace "ba dae har kin gama ba kanwata," ta gyda masa kai da sauri kmr munafuka tace "Allah na gama yayana," yace "aa dae kanwata ki dauki duk abinda kike so," kmr xata yi kuka tace "aa ni nace mka na gama," ya daga kafada ya ja trollyn xuwa inda xa su biya kudi. Aneesah ta dan waiga taga lekota suke, suna ganin ta juyo suka dauke kansu da sauri bala yace "kan uban nn, wllh ita ce sallau," ya fito da hotanta a aljihunsa yana nuna ma sallau, sallau yyi dariya yace "ba karamin farin ciki Hajiya xata yi ba yau miliyan biyar cash" Aneesah ko a tsorace tayi bayan Mujaheed yace "ya dae kanwata," ta girgixa masa kai kawai, ya gama biyan kudin aka xuba masu kayan a booth, ya bude mata mota ta shiga shi ma ya shiga suka bar wajen, biyosu Aneesah ta ga mutanen sunyi a motarsu, tayi mugun tsorata amma bata ce ma mujaheed dake ta mata surutu komai ba. Suna isa gida taga sun canxa hanya, hkn yas[truncated by WhatsApp]
[12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: Khaleesah Haiydar 69..... Karfe
shidda saura Mujaheed ya shigo dakin, Aneesah na
xaune gefen gado tana karanta daya daga novels
din da ya bata, tana son karanta novel ssae, bata
yi xaton ganinsa wnn lkcn ba, kuma can ciki yyi
sallamar ya shigo dakin, don hka bata ji sallamar
ba shigowarsa kawae ta gani, da sauri ta boye
novel din bayanta, ya tsura mata ido yace "me kike
boye wa?" da ganinta kasan bata da gskya tace
"ni?" ya karaso cikin dakin tace "wayyo ni wllh kar
ka matso kusa da ni" ya tsaya tsakiyar dakin yana
kallonta yace "me kike boyewa," ta fara kame kame
"ni, ni dae bbu abinda nake boyewa, Allah kar ka
xo kusa dani xan maka ihu," ya harareta ya karasa
gabanta, xata kwala ihu ya xauna gefenta da sauri
ya rufe bakin, ya hango Novel din a bayanta ya
dauka ya mike tsaye yana murmushi, kunya ya
kamata tayi tsaki ta kauda kai, ya ajiye gefenta
yace "ynxun ma baxa ki mana girki bne?" ganin
tayi masa bnxa ne ya sa ya xauna kusa da ita
yana kallonta, ta mike tsaye ba tare da ta kallesa
ba tace "me xan girka?" yace "abinda ke ranki,"
bata ce komai ba ta fice daga dakin ya bi ta da
kallo, tana isa kitchen ta fito da indomie da kwai,
cikin minti sha biyar ta gama girkin ta fito, ta debi
nata ta ci snn tayi hanyar daki, a stairs suka hadu
yace "har kin yi me?" tace "na gama." yyi shiru
yana kallonta, xata wucesa ya riko hannunta yace
"to xo muje mu ci together," tace "na ci nawa," ya
harareta tace "wlh kuwa," ya ja ta suka isa dinnin
din ya bude plate din da ta rufe masa nasa ya
xuba ma indomien ido, can yyi murmushi yace
"kin yi kkri," amma ni bana cin indomie, tace
"ayya," sae abun ya basa dariya jin yanda tayi
maganan, yace "je dauko hijab din ki," tace "mu je
ina?" ya girgixa kai yace "bna sn musu Aneesah ki
dinga yin duk abinda nasa ki," ta sunkuyar da
kanta, yace "maxa je dauko hijab din ki," ta juya ta
bar falon, ta dawo sanye da hijab din," yana gaba
tana biye da shi a baya, suka isa mota, ya bude
mata ta shiga snn ya xaga ya shiga, suka bar
gidan, eatry ya shiga ya siyo masu kaxa da drinks
sae ice-cream da hamburger, tace "na waye wnn?"
yace "ni da kanwata," tayi murmushi bata ce
komai ba, yace "in xa ga dake ki ga Abuja
kanwata?" ta gyada masa kai, yace "ko ke fa
kanwata," hka ya dinga nuna mata wajajen da ta
sani da wanda ma bata sani ba a Abuja har kusan
karfe tara snn suka kama hanyar gida, tace "yaya
bamu yi sllh ba," yace "na sani kanwata," ta
hanyar gidansu Haydar ya bi da su da xa su koma
gida don kawae ya ga reaction dinta, bin gidan ta
dinga yi da kallo, yace "ya dae kanwata" ta sauke
ajiyar xuciya tace "bkm," ya hade rae yace "bna
son karya ki fada min gskya," a hankali tace
"wancan gidan ne gidansu ya Haydar, ko yana nn
ma" bae ce komai ba taga yyi parkin snn yace "to
fita ki je gun sa" ta xaro ido tace "iyye" ya hade
rae yace "eh mana," ta girgixa kai tace "ni bance
xan je ba fa," gate din gidan suka ji an bude ta
juya da sauri sae ga pretty ta fito, Mujaheed ya
tada motarsa ya bar wajen da sauri, Aneesah ta
kasa daina kallon pretty, har suka isa gida
Mujaheed bae ce mata komai ba, ya shiga dakinsa,
ita ma ta shiga daki jikinta a sanyaye, har kusan
karfe sha daya bae nemeta ba bare ya bata abinda
ya siyo masu, jikinta a sanyaye ta sauko
downstairs yana xaune yana danna laptop ya dago
kansa yana kallonta, ta kasa karaso wa cikin falon,
can ta juya xata koma sama, ya kirata, ta juya
hawaye ya cika idonta tana kallonsa, yace "come
kanwata," ta karasa gabansa ya xaunar da ita yace
"baki yi bacci ba," bata ce masa komai ba, ya
rungumota a hankali yace "am srry kanwata, amma
bana son kina min xancen wani namiji a gabana,"
ta gyada masa kai ya share hawayen idonta yana
murmushi, a hka suka xauna tare a falon ita tana
kallo shi ko hankalinsa na kan na'urar gabansa,
karfe daya saura ya gama abinda xae yi, ya kalli
Aneesah da tun sha biyu tayi bacci ya shiga
tashinta, a hankali ta bude ido tana kallonsa, ya
mike tsaye ya kamo hannunta yace "xo muje ki
kwanta kanwata," binsa kawae take don bacci na
idonta har lkcn, suka hau sama ya bude dakin da
take suka shiga ya kwantar da ita ya ja mata bargo
ya rada mata gudnyt a kunne, snn ya kashe A.cn
dakin dn garin da sanyi, ya kashe wutar dakin ma
ya fita ya ja mata kofa ya shiga nasa dakin.
Washegari friday da yace ma Haydar xae xo sae ya
tsinci kansa da kasa xuwa gun Aminin nasa,
Aneesah tace "yayana ba kace xaka fita ba yau,"
ya juya yana kallonta ya kasa ce mata komai, ta ce
"kun gama case din wnn abokin naka da kace min
ya sace yarinya?" bae ce mata komai ba ya kauda
kansa ya shiga danna wayarsa.
Unlike · 3 · Reply · Report · 3 minutes ago
[12/8, 21:12] ‪+234 803 751 8717‬: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 71..... Mujaheed na
gama parkin Aneesah ta bude motar xata shiga gida
Mujaheed yace "show! Wa xae daukar maki load din naki
kanwata," ba tare da ta juyo ba tace "ni na gaji, snn ta
shige gida, yyi murmushi ya shiga fiffito da kayan yana
shiga da su, mai gadi ya xo ya taimaka masa suka shiga da
dukka kayan, a tsakiyar falo ya dire kayan snn ya haura
sama ya bude kofar dakinta ya shiga, tana kwance ta
kudundune cikin bargo har lkcn xuciyarta ya kasa nutsuwa,
ya karaso kusa da ita da sauri ya xauna ya cire bargo yace
"ya dae kanwata, me ya faru," a hankali tace "kai na ke
ciwo," ya dagota ya daura hannu kan nata da damuwa yace
"subhanallahi tun yaushe kanwata baki gaya min ba" ta
girgixa masa kai bata ce komai ba, ya kwantar da ita kan
faffadar kirjinsa yace "srry kanwata xo ki ci abinci ki sha
magani," bata yi masa musu ba ya dagota suka bar dakin
suka sauko downstairs ya hada mata tea ya bata ta sha snn
ya dauko magani ya bata ta sha da kyar daga nn bacci ya
dauketa a falon. Ba ita ta farka ba sae kusan karfe shidda
yana xaune gefenta yana kallon American film, ta mike ta
xauna, ya rikota yace "ya jikin kanwata," ta hararesa tace
"baka kai kayan can daki ba," ya juya yana kallon kayan
shoppn din da yyi mata baki bude yace "iyyee, ni ma xan
kai maki daki ko" ta ce "eh mana," ya fixgota yana dariya
yace "ke din nn ko kanwata, kan ya daina ciwo ynxu ko" ta
gyada masa kai ya jawo ledan fruit yace "ga shi na sa a
siyo maki," tayi murmushi tace "ngd yayana," ya gyada
mata kai yana kallonta, ta mike taje kitchen ta dauko plate
ta juye don anyi slice dinsu, snn ta fara sha, ta daga kai
taga kallonta yake tace "xaka sha ne, ya gyada mata kai,
tace "to bude bakin," ya bude ta dauki kankana kmr xata
kai bakinsa ta saka nata bakin, ya xaro ido yana kallonta ta
dinga dariya, tace "srry bude to na baka," tana daukan fruit
din kuma tayi kmr xata kai bakinsa ta tura nata

Please Login or Register in order to submit comment