Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

idonta yana kallon cikin idon, ita ma kallon nasa take, dai-dai nn aka bude kofar falon aka shigo ta mike a tsorace tace "nashiga uku,"
[9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 21..... Meenah ta tabe baki tayi hanyar stairs tana cewa "wnn jarabar da yawa take, mutum sae kace shaidan," ta karasa dakinta da gudu ta kullo kofar, Hajiya tace "ka dinga hakuri da kanninka Aliyu, yarane basu san abinda suke ba sae ana yi ana nuna masu," ya mike tsaye yace "A'a jarirai ne, yau ma aka haifosu karewarta, amma wllh idan na cafke mutum a gidan nn ko," yyi kwafa yyi hanyar dinnin, pretty ta mike tabi sa, Hajiya tce "Allah ma baxae sa ka cafke sun ba," ita da knta ta mike taje ta xuxxuba masu abincin snn ta aiki pretty taje ta kira mata su suxo suci ba kunya suka sauko kuwa, suka xauna daga su har uwar tasu tsakiyar carpet tnda oga na kan dinnin, sn gama cin abnci suna ta kallo sumy na masu hira, Haiydar da pretty dae na kan dinnin suna kallo a wayarsa, sumy tace "wae har ynxu 'yar aikin can bata gama guga bne a sama, gashi ina son na aiketa supermarket siyo min sabulu, don soap din wanka na ya kare, Hajiya tace "to ni ina nasani, wae Haiydar har ynxu bata gama gugan bne, xata mana farfesun kifi fa kafin ta tafi," yyi kmr bae ji su ba yana ta kallonsa da pretty, Meenah tayi tsaki ta mike tsaye tace "bari dae naje na duba, kila shegiyar taji sanyin A.c ma bacci ya dauketa a gun," Haiydar ya mike da sauri cikin tsawa yace "wat! Dakina xaki shiga, da ko kinga yanda ake cin uban mutum yau, don Allah je ki, na rantse da Allah idan ban sumar dake ba to sae na karya ki yau," Hajiya ta mike tace "ohh ni fateema na shiga uku, sae kace ba kanninka ba Aliyu meyasa kke hka, duk ka dauki karan tsana ka daura ma 'ya yan nn, meye a ciki don tace xata je dubo 'yar aiki, wnn wani irin rayuwace hka irin naka," ya daga kafada alamar bae damu da xancen nata ba yace "ai yaran ne basu da tarbiyar arxiki," sumy ta tabe baki tace "ni dae ko min dare wllh sae taje siyo min sabuluna, ba ma kaya ba in xata iya har dakin ma ta goge dole ta fito taje min market," meenah tace "nima wllh ko min dare kafin ta bar gidan nn sae ta min gugan kayana," Haiydar ya mike tsaye ya fara saukowa daga matakalan dinning din, gaba daya suka fasa ihu a tsorace suka yo bayan Hajiyarsu, ita ko ta mike tsaye da sauri tana cewa "kana ma Allah da annabinsa ka rabu da 'ya yana a gidan nn Aliyu, wllh wllh xan bata maka rai na Hada ka da Alhaji usman fa, wnn wace irin jaraba ce," ko kallon daga ita har 'ya yan nata bai yi ba ya haye sama, bayan kmr minti biyar sae gashi ya sakko Aneesah na biye da shi a bayansa, har lkcn Hajiya na tsaye, su meenah na rabe a bayanta sumy har da kuka, ya kalli Aneesah cikin tsawa yace "ke kama hanyar gidanku, kin gama aikinki 4 today," ta marairaice tana kallon Hajiyar da ta galla mata wani mugun harara, ya daka mata tsawa yace "nace ki fice ko bakya ji ne," a sanyaye ta fita daga gidan karfe hudu saura minti biyar," ya koma ya xauna, Hajiya tayi shiru tana kallonsa cikin lallami ta fara magana "Haba Aliyu so kke yarinyar nn ta raina mu ne, wnn ai bae yi ba, biyanta fa nake yi ka dinga hanata kuma tana ma yarana aiki, don su fa na kawota gidan," yace "sae randa suka canxa halinsu nima xan canxa," snn ya haye sama, meenah ta ja dogon tsaki tace "bnxa kawae dan wahala, in ina son dawowar wnn gantalallen mutumin gidan nn nayi ma Allah karya wllh," sumy tace "ke ko ni, wnn ai obstacle babba ne a gidan nn gare mu" Hajiya dae na tsaye tana kallonsu ta kasa cewa komai, pretty ta mike tayi tsaki tace "fitsararrun bnxa kawae, ai kune gantalallun," snn tayi hanyar stairs da gudu meenah ta bi ta har tana faduwa ta cafkota ta shiga xuba mata mari tana duka, pretty ta fasa ihu, sae ga Haiydar da sauri ya sakko, meenah ta juya da gudu xata bar wajen ya cafkota ya haye sama da ita Hajiya ta taho da gudu tana cewa "wllh ka sake min 'ya ta kasan abinda tayi mata ne," ko saurararta bae yi ba ya shige da ita dakinsa, ya kulle kofar da makulli, ranar shegen duka yyi mata da belt, su Hajiya da sumy aka tsaya bakin kofa suka dinga rusa kuka yaki bude kofar har sae da yyi mai isarsa snn ya cillota waje ya kulle kofarsa. Aneesah na komawa gida ranar Ammi ta tambayeta da mmaki me ya dawo da ita lkcn, tay mrmushi tace "nace mata bana jin ddi ne shine tace naje gida na huta, Ammi tace "Allah sarki, Allah ya kara masu budi, matar na da kirki," Aneesah tayi murmsuhi ta shige daki kawae a xuciyarta tana cewa lallai kam tana da kirki. Ko da Aneesah ta tafi aiki washegari bta ga Haydar ba, ta sha wahala ranr dn knta suka huce dk abnda yyi msu jiya daga su har uwarsu, ita de pretty bata ce kmai ba kallnsu kawae take, sun aiketa kasuwa ranr ya kai sau uku kuma a kafa, snn dk se da tyi masu guga da kwalemar dakunansu, krfe uku suka bar gidn bayan sn ci abncin rana, sumy ta kawaso mata takalmnta ta wanke na wankewa na gogewa kuma ta goge tce mata to, snn suka bar gidn gaba daya har da Hajiya amma banda pretty, sae bayan fitarsu pretty tayi mata magana ta kuma kawo mata maganinta na jiya da Haydar ya siyo mata tace yace ta bata, ta kuma kama mta sauran aikin da suka rage a gidan kafin 'yan uwanta su dawo.
[9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar
20.....
Pretty ce ta shigo gidan, ta tsaya bakin kofar
tana kallonsu ba tare da tace komai ba, Aneesah
ta juya da sauri cikin tashin hankali xata bar
wajen, sai maimaita nashiga uku take yi, Haiydar
yyi saurin rikota, ta buge masa hannu tare da
fashewa da kuka tace "ni ka rabu dani don Allah,"
ya ki sakinta sae ma xaunar da ita da yyi
gabansa, ya juya yana kallon prettyn da har lkcn
ke tsaye tana kallonsu yace "c'mon Zainab xo mu
ci abinci," ta karaso falon ta ajiye jakarta kan
kujera ta xauna kan carpet tace "washh yaya wllh
na gaji dayawa akwae rana," ya mika mata spoon
yace "to meyasa kika dawo da wuri," tace "kawae
na gaji da xaman gidan ne," Haiydar ya juya yana
kallon Aneesah da har lkcin yana rike da ita don
kar ta tashi yace "kanwata kukan me kike kuma,"
tayi shiru bata ce komai ba sae faduwa da
gabanta ya ke yi tana kallon prettyn a tsorace,
pretty ta fara cin abincin ta tana ba yayan nata
lbrin kawarta da taje wajenta, shi ko hankalinsa
na kan Aneesah da ta ki sake wa, ya dubi pretty
dake ta cin abincin ta yace "je ki sa key a kofa
pretty," taje ta sa ta dawo, ganin Aneesah taki
karban abincin da yake bata a baki yasa ya bata
spoon ta ci da kanta, nn ma taki, pretty tace "kila
bata son ta ci da kai ne yaya, ka xuba mata nata
daban," yyi yanda pretty tace ya tura mata
gabanta ya hade rae yace "oya maxa ki ci idan
baki son nayi fushi," ta dago kai a hankali tana
kallon pretty, prettyn ta sakar mata murmushi, ita
ma ta dan yi murmushin snn ta fara cin abincin a
hnkli, hka suka dinga cin abinci pretty na basu
lbri har suka gama pretty ta kwashe kwanukan ta
kai kitchen ta dawo suka ci gaba da hira, tun
Aneesah na yi masu shiru har ita ma ta sake
suna yi, pretty ta kalleta tace "yauwa wae me
kike shafawa a lips dinki kullum sae na gansa
pink" Aneesah tayi murmushi tace "ni bna sa
komai," Haiydar yyi murmushi yace "ke ma kina
son naki ya xama irin nata ne" pretty tayi dariya
tace "eh yayana," yace "to xan ce ta tsam maki,
ynxu dae je ki wanke plates din da muka ci abinci
ki dawo" Aneesah ta ce "A'a xan wanke," ya riko
hannunta yace "A'a bar ta ta wankesu, ke da baki
da lfya magani xaki sha ynxu ma," pretty tace
"bata da lfya ne," yace "eh" tace "Allah ya
sauwake snn ta kwashi kwanukan tayi kitchen
dasu ta wanke," ya lallabata ya bata magani
tashi da kyar, snn tace masa xata je tayi masu
gugan kayansu, ya harareta yace "baxa kiyi ba
wllh," ganin yaki barin ta ta shi yasa ta hkura ta
tsura masa ido kawae tana kallonsa ya hura mata
idon yace "wnn kallo hka," ta boye fuskarta tana
murmushi. Pretty ta dawo falon bayan ta gama
wanke wanken tace "yayana na gama," yace
"yauwa kanwata," ta xauna suka ci gaba da
hirarsu kmr da can sun saba da Aneesah,
budewar gate da suka ji yasa Aneesah ta mike
tsaye da sauri, pretty ma ta tashi da sauri tayi
hanyar kofa don lekawa taga ko waye, ta dawo
da sauri tace "yaya mum ce da su meenah,"
Aneesah ta fixge hannunta daga rikon da yyi
mata tace "na shiga uku don Allah ka sake ni,"
yace "baxa fa ki kara yin aiki gidan nn yau ba,
gwara kawae ki tafi gida in hka ne," ta marairaice
masa tace "lkcn tafiyata bae yi ba don Allah ka
rabu dani guga xanje na masu," ya fixgota yyi
hanyar stairs da ita tana masa magiyan ya
kyaleta suna hawa sama ya bude bedroom dinsa
ya jefata ciki yace "kar ki kuskura ki fito, gwara
kawae kiyi bacci har lkcn tafiyar taki yyi," ya ciro
makulli ya kulle dakin ta waje snn ya sauko
downstairs, pretty ta ruga ta bude masu kofa
Meenah ta ce "ina wnn shegiyar yarinyar taxo ta
yi serve din mutane yunwa nke ji," Hajiya ma ta
xauna tana tambayar haiydar har ya dawo, yace
"ehh snn ya gaida ta, ta amsa tana cewa prettyna
kin ci abinci, pretty tace "eh naci," a fusace
hajiya tace " wae ina wnn gantalalliyar yarinyar
take bata ji shigowrmu bne," Haydar yce "tana
sama na sa ta guga ne," cikin gadara meenah
tace "ni tayi min nawa gugan ne pretty?" pretty
tace "na yaya take yi," meenah cikin bacin rae
take "ba ni na fara sa ta ba xata bar min kayana
don rainin wayo," Haydar yyi mata wani irin kallo
yace "idan baki yi hnkli ba wllh yau sae na fasa
mki kai "dare me" kuma ki gni," meenah ta
hararesa tace "to kai naga ba dry cleaning kake
kai kayanka ba idn ba gulma ba yaushe 'yan aiki
suka fara maka guga," sumy ta tabe baki tace
"shi dae na gani," ya mike cikin xafin nama ya yo
kan meenar da ta fasa ihu a tsorace Hajiya ta
tashi da gudu ta tsaya gabansa ta rikesa har da
durkusawanta "don Allah don annabi kayi hkuri ka
rabu dasu Aliyu, kaga yarane basu san ciwon
kansu ba," sumy dama tuni ta haye sama da
gudu, yyi kwafa ya koma ya xauna, tsit kke jin
meenah don ta tsorata, pretty sae dariya take,
Hajiya ma ta koma ta xauna tace "to yarinyar nn
taxo ta fara bamu abinci kafin ta ci maka gaba
da gugan mana Aliyu wllh yunwa duk muke ji,"
meenah tce "nima shi dae na gani," yce "A'a kafin
ta bar gidan nn yau duk se ta gama min gugan
kayana idn ma xaku je ku xuba abincinku kuje ku
xuba tunda de ku ba kutare bane," ya fadi yana
kallon Meenah.
[9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 21..... Meenah ta tabe baki tayi hanyar stairs tana cewa "wnn jarabar da yawa take, mutum sae kace shaidan," ta karasa dakinta da gudu ta kullo kofar, Hajiya tace "ka dinga hakuri da kanninka Aliyu, yarane basu san abinda suke ba sae ana yi ana nuna masu," ya mike tsaye yace "A'a jarirai ne, yau ma aka haifosu karewarta, amma wllh idan na cafke mutum a gidan nn ko," yyi kwafa yyi hanyar dinnin, pretty ta mike tabi sa, Hajiya tce "Allah ma baxae sa ka cafke sun ba," ita da knta ta mike taje ta xuxxuba masu abincin snn ta aiki pretty taje ta kira mata su suxo suci ba kunya suka sauko kuwa, suka xauna daga su har uwar tasu tsakiyar carpet tnda oga na kan dinnin, sn gama cin abnci suna ta kallo sumy na masu hira, Haiydar da pretty dae na kan dinnin suna kallo a wayarsa, sumy tace "wae har ynxu 'yar aikin can bata gama guga bne a sama, gashi ina son na aiketa supermarket siyo min sabulu, don soap din wanka na ya kare, Hajiya tace "to ni ina nasani, wae Haiydar har ynxu bata gama gugan bne, xata mana farfesun kifi fa kafin ta tafi," yyi kmr bae ji su ba yana ta kallonsa da pretty, Meenah tayi tsaki ta mike tsaye tace "bari dae naje na duba, kila shegiyar taji sanyin A.c ma bacci ya dauketa a gun," Haiydar ya mike da sauri cikin tsawa yace "wat! Dakina xaki shiga, da ko kinga yanda ake cin uban mutum yau, don Allah je ki, na rantse da Allah idan ban sumar dake ba to sae na karya ki yau," Hajiya ta mike tace "ohh ni fateema na shiga uku, sae kace ba kanninka ba Aliyu meyasa kke hka, duk ka dauki karan tsana ka daura ma 'ya yan nn, meye a ciki don tace xata je dubo 'yar aiki, wnn wani irin rayuwace hka irin naka," ya daga kafada alamar bae damu da xancen nata ba yace "ai yaran ne basu da tarbiyar arxiki," sumy ta tabe baki tace "ni dae ko min dare wllh sae taje siyo min sabuluna, ba ma kaya ba in xata iya har dakin ma ta goge dole ta fito taje min market," meenah tace "nima wllh ko min dare kafin ta bar gidan nn sae ta min gugan kayana," Haiydar ya mike tsaye ya fara saukowa daga matakalan dinning din, gaba daya suka fasa ihu a tsorace suka yo bayan Hajiyarsu, ita ko ta mike tsaye da sauri tana cewa "kana ma Allah da annabinsa ka rabu da 'ya yana a gidan nn Aliyu, wllh wllh xan bata maka rai na Hada ka da Alhaji usman fa, wnn wace irin jaraba ce," ko kallon daga ita har 'ya yan nata bai yi ba ya haye sama, bayan kmr minti biyar sae gashi ya sakko Aneesah na biye da shi a bayansa, har lkcn Hajiya na tsaye, su meenah na rabe a bayanta sumy har da kuka, ya kalli Aneesah cikin tsawa yace "ke kama hanyar gidanku, kin gama aikinki 4 today," ta marairaice tana kallon Hajiyar da ta galla mata wani mugun harara, ya daka mata tsawa yace "nace ki fice ko bakya ji ne," a sanyaye ta fita daga gidan karfe hudu saura minti biyar," ya koma ya xauna, Hajiya tayi shiru tana kallonsa cikin lallami ta fara magana "Haba Aliyu so kke yarinyar nn ta raina mu ne, wnn ai bae yi ba, biyanta fa nake yi ka dinga hanata kuma tana ma yarana aiki, don su fa na kawota gidan," yace "sae randa suka canxa halinsu nima xan canxa," snn ya haye sama, meenah ta ja dogon tsaki tace "bnxa kawae dan wahala, in ina son dawowar wnn gantalallen mutumin gidan nn nayi ma Allah karya wllh," sumy tace "ke ko ni, wnn ai obstacle babba ne a gidan nn gare mu" Hajiya dae na tsaye tana kallonsu ta kasa cewa komai, pretty ta mike tayi tsaki tace "fitsararrun bnxa kawae, ai kune gantalallun," snn tayi hanyar stairs da gudu meenah ta bi ta har tana faduwa ta cafkota ta shiga xuba mata mari tana duka, pretty ta fasa ihu, sae ga Haiydar da sauri ya sakko, meenah ta juya da gudu xata bar wajen ya cafkota ya haye sama da ita Hajiya ta taho da gudu tana cewa "wllh ka sake min 'ya ta kasan abinda tayi mata ne," ko saurararta bae yi ba ya shige da ita dakinsa, ya kulle kofar da makulli, ranar shegen duka yyi mata da belt, su Hajiya da sumy aka tsaya bakin kofa suka dinga rusa kuka yaki bude kofar har sae da yyi mai isarsa snn ya cillota waje ya kulle kofarsa. Aneesah na komawa gida ranar Ammi ta tambayeta da mmaki me ya dawo da ita lkcn, tay mrmushi tace "nace mata bana jin ddi ne shine tace naje gida na huta, Ammi tace "Allah sarki, Allah ya kara masu budi, matar na da kirki," Aneesah tayi murmsuhi ta shige daki kawae a xuciyarta tana cewa lallai kam tana da kirki. Ko da Aneesah ta tafi aiki washegari bta ga Haydar ba, ta sha wahala ranr dn knta suka huce dk abnda yyi msu jiya daga su har uwarsu, ita de pretty bata ce kmai ba kallnsu kawae take, sun aiketa kasuwa ranr ya kai sau uku kuma a kafa, snn dk se da tyi masu guga da kwalemar dakunansu, krfe uku suka bar gidn bayan sn ci abncin rana, sumy ta kawaso mata takalmnta ta wanke na wankewa na gogewa kuma ta goge tce mata to, snn suka bar gidn gaba daya har da Hajiya amma banda pretty, sae bayan fitarsu pretty tayi mata magana ta kuma kawo mata maganinta na jiya da Haydar ya siyo mata tace yace ta bata, ta kuma kama mta sauran aikin da suka rage a gidan kafin 'yan uwanta su dawo.
[9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: ~Aneesah~ By Khaleesah Haiydar 25..... Cikin
ikon Allah Aneesah ta isa gida ranar gabanta
na faduwa, amma me, sae taga mutane fal a
kofar gidansu, nn da nn ta daina ganin jirin da
take gani bugun xuciyarta ya tsananta kuma
duk wani ciwo ta neme shi ta rasa sae bugun
xuciyar, ta karaso da sauri a rude tana
tambayar mutanen me ya faru, bbu wanda ya
tanka mata, a gigice tace "nashiga uku ina
Ammina," nn ma bbu wanda ya bata amsa sae
ma hawaye da taga wasu nayi ba manyan ba
ba yaran ba, haba bata san lkcn da ta fasa
wani raxanannen ihu tayi cikin gidan da gudu
tana kwala ma Amminta kira a rude, bata damu
da kiran da makwabtansu dake tsakar gidan ke
mata ba, wasu suka bi ta a baya da sauri, da
gudu ta fada dakinsu tana ci gaba da kwala
ma Amminta kira, xaune ta ganta
makwabtansu da dama na xaune gefenta wasu
na hawaye wasu sunyi jigum, nn da nn ganin
Amminta yasa Hankalinta ya kwanta ta xube
jikin Ammin tana maida numfashi har lkcn
jikinta na rawa tana hawaye tace "Ammina me
ya faru," Ammi bata tanka mata ba sae kkrin
boye hawayen da take yi tana shafa kanta tace
"har kin dawo," sae kuma Ammi ta fashe da
kuka, Aneesah ta fara kalle kallen dakin a
tsorace murya can ciki tace "ina yusuf Ammi,"
Ammi bata ce mata komai ba sae kukan da
take yi, Aneesah ta shiga jijjiga Ammin tata a
rude tace "Ammi don Allah ina yusuf ki gaya
min," kmr ance ta juya taga abu a nannade
cikin farin kyalle ta karasa da sauri hannunta
na rawa ta bude, me xata gani, kaninta a
kwance ba rai, bata san lkcn da ta fasa wani
irin kara ba daga nn kuma bata sake sanin me
ya faru ba, ta dae farka can cikin dare ta ganta
kwance kan gadon amminta da makwabtansu
har uku a dakin, Ammi ko na kan darduma a
xaune.
[9:30PM, 12/21/2016] Khaleesat: Aneesah~ By Khaleesah Haiydar
23....
Aneesah ta koma baya a tsorace ta fara kkrin mikewa xata bar wajen ya rikota da sauri ta fixge hannunta a tsorace tace "meye hka malam wnn wani irin iskanci ne," ya wara idonsa ya sake kamo ta da sauri yace "wats wrong bby yhur temperature is high," ta buge masa hannu tare da fashewa da kuka tace "wae meye hka a ina na sanka ni fa ba 'yar iska bace" yy dariya ya rungumota gaba daya yace " nima ba dan iskan bane ba ai, kuma sae kin gaya min inda ke maki ciwo ko kuma na duba ki ynxun nn a nn," Haiydar ya shigo garden din kmr wani xaki tana ganinsa ta fara kkrin kwace kanta amma ta kasa don kin sakinta yyi, har Haiydar ya karaso gurinsu Najeeb bae gansa ba ita ce dae ta gansa, Haiydar ya fixgota a fusace ya wurgar yana huci yace "a hkn kike yawan gaya min ke ba 'yar iska bace," ta fashe da kuka ta hde kanta da gwiwa, ya juya a fusace yana kallon Najeeb yace "ka fita gonata malam kar na baka mamaki, bnxa kawae dan iska," ya juya a fusace ya bar garden din, najeeb ya bi sa da kallo yana murmushi, ya karaso gabanta ya durkusa yace "am srry bby, xan basa magani ya kawo maki ltr bye," ya mike shima ya bar garden din, tana jin fitar motarsu a gidan ta mike da kyar tana goge hawayen da ya ki tsaya mata ta shiga gidan kafin hajiya ta fara kwala mata kira tana nemanta. Har Aneesah ta bar gidan ranar bata ga Haiydar ba, da kyar ta isa gida ta tarda jikin Ammi yyi sauki don har ta gyara gidan tayi masu girki, wanka da Alwala kadae ta iya yi ta kwanta don kasa sallahn tayi ammi tace ta sa kaya su tafi Asibiti amma tace aa don sanin kanta ne kudi kadan ya rage a hannunsu ynxu kafin karshen wata a biya su, Ammi ta fita siyo mata magani a chemist suka shigo tare da yusuf ya dawo daga makaranta, ya xube jikinta yace "Antyna baki da lfya har ynxu," ta gyada masa kai da kyar, yace "to Anty idan na girma xan xama Doctor don na dinga baki magani idan baki da lfya ke da Ammina" Aneesah ta mike da sauri tace "A'a lawyer xaka xama yusuf don ka dinga kare ryt din mutane," ya mike tsaye da sauri yace "A'a na manta Anty soja xan xama don na kama baffa na dauresa nae ta dukansa na sa shi frog jump idan ya sake yi ma Ammi da ke ihu, kuma xan xama mai kudi na siya maku gida na dinga baku abinci kullum" Aneesah ta dinga dariya ta rungumosa tace "yauwa yusuf dina shi yasa nake son ka, Allah ya bar mu tare," Ammi ta dinga murmushi tana kallonsu, nn da nn Aneesah ta nemi xaxxabinta ta rasa, hka suka dinga hira yusuf na basu dariya da shirmensa har dare ya raba snn suka kwanta. Washegari Aneesah ta tashi da karfinta taji bbu wani sauran xaxxabi a tattare da ita, ta kama hanyar gidan aikinta bayan ta ajiye yusuf a sch, don ca yyi ita xata kai sa ranar baxae bi su jamia ba, hkn yasa ta fara ajiyesa bakin gate tayi peck dinsa tayi masa bye bye snn ta tafi gidan aikinta, har kusan rana bata ga Haiydar ba, da yake duk 'yan gidan sun tafi gantali daga ita sae pretty a gida tana tae mata hira, karfe hudu saura tana wanke wanke kafin 'yan gidan su dawo pretty na sama taji wani mugun xaxxabi na neman rufeta, ta dinga ganin jiri ga ciwon kai da ya sa ta kasa bude idonta, ta gama wanke wanken da kyar ta shiga garden ta xauna ta jingina jikin bango tana mayar da numfashi, a hka Haiydar ya xo ya sameta a garden din ya durkusa gabanta ba tare da ya bari sun hada ido ba yace "har ynxu jikin ne kanwata," bata ce masa komai ba kanta a sunkuye, xae yi magana motarsu Hajiya suka shigo gidan, ya mike da sauri ya shiga kitchen sae gashi ya fito da ruwa a glass ya fito da ledar magani ya balla ya durkusa gabanta yace "gashi ki sha kanwata hope kinci abinci," ba tace masa komai ba kuma bata karbi maganin ba, ya dinga rokanta yana lallabata ta sha maganin amma taki ko da dagowa ta kallesa sae hawayen da take tayi, ya mike yyi tsaki ta dalilin kiransa da yaji Hajiyarsa nayi a falo, bae sake shigowa garden din ba har karfe biyar saura, ganin baxa ta iya daurewa bne kuma yasa ta mike da kyar

Please Login or Register in order to submit comment