Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels

 zallah
RIKON KAKA BOOK1
CHAPTER1
Rukayya, wai me kike anan ki ka barni nan tsaye
ina jiranki iye
Yarinyar da ta kira Rukayya ta dago ta dubi
dattijuwar matar, tace. '
"Kiyi gaba Kaka idan na gama tsintar kyallayen
zan same ki". ' ‘
Tsohuwar tace"Ban tafiya yar ncma zo mu wuce
kinji,Yarinyar taci gaba da tsintar Kyallayen natA
a gcfen bola hankalinta kwance sai
"~ da ta cika kallabinta dasu sannan ta mike,
tana .
juyowa‘ taga tsohuwar tsaye tana jiranta. Ta ta
zumburo baki. "Ashe kina nan Kaka, ai ni na zata
kinyi .
‘ gaba dana zauna nan na fara dinkawa diyar -, _
qashi ta“. _ ' , Kaka ta ja hannunt-a, "Ina zan iya
tafiya '
in barki Rukayya' yan iskan garin nan suzo su
dakeki haka kawai saboda mugunta Ai na ce duk
wanda ya Kara dokar' min jika sai nayi shari'a da
shi a garin nan wallahi, yara marasa mutunci,
'yar marainiyar Allah a maida min ita sai kace
jaka a gari". _ Yanda kaka take surfa masifa yasa
duk” wanda suka gif’ta'Suka wuce k0 ya gifta su
sai .ya kallesu babu wanda ya tanka masu
saboda duk garin babu wanda bai san bala. in
Kaka ba Suna shigowa layin gidan Rukayya ta
tirje, tace. . "Kaka ki bani kudi in siyo zare da
allura na ’ dinkawa' yar tsanata kaya Kaka ta ce
"Kcni kar ki ishe ni da wani zanccn zare da allura
kinji, tunda ke baki san ciwon kankiba ki fita
yaran gari suyi ta dirkar ki Rukayya ta fashe da
kukan shagwaba. ‘ "Ni dai ki bani don Allah
Kaka". _ Ta ce "Ke kinji fa matsalar ki abu kadan
saurin kuka
Ta zira hannu cikin dan'tofinta 'ta ciro
wata kodaddiyar Naira goma ta mika mata, tai
-tsallen jin dadi ta fice tana tsallen murna Kaka
ta nufi cikin gidan tana fad‘ar, Haka kawai' yan
iskan gari 'yar Allah su hana ,
ta sakat a cikin gari
Abubakar wanda'ya idar; da sallah, yai saurin
fito'wa daga dakinsa ya fito tsakar gida
yana fadar. ‘ "Ya aka yi ne Kaka? Keda wa kuma
keda baki gajiya da mita Ta watso masa harara,
"Ban sani ba, idan ‘ na fada maka maganin abin
za kai min? K0 _son gulma" .
Yai murmushi kafin ya ce, "Ya za ai naki miki
magani Kaka? Ai in kinga na Kyale to sai dai idan
harku ne da rashin gaskiya".
. Kaka ta dau dogon Salati, tana tadar "Yanzu ni
ce marar gaskiyar Habu? Ni kake fadawa marar
gaskiya?" Sai ta Sa kuka. ’ Abubakar yai dariya
kafin yace
"To ai da sauqi tunda kin san nan bada jimaWa
ba zaki mutu ki
‘barta da makiyinta, na tankWara ta yanda nake
so, duk wannan rawar kan sai ta barta ta dawo
_ tai laushi, idan kinji haushi ki dawo ki rama '
mata".
Kaka ta rarumo murfin kwanon dake ,' gefenta ta
wurga masa, yai saurin kaucewa
.yana dariya, zuciyarta na suya ta ce. _ “Idan ka
tashi ka kasheta ' , Yai hanyar zaure yana Iadar,
"Bazan
kasheta. ba ai bare taje ta iske ki inda ki ka tafi,
zadai tasha wahala". '
ne kawai
Bai tsaya sauraron zagin da take surfa . mashi ba
ya fice daga gidan yana dariya _ abinsa, don
yasan halin kayansa sarai
******** '
Washe gari tunda sanyin safiya Abubakar ya tashi
ya nufi dakin Kaka ya“; “yaye
labulan dakin
Kaka na zaune. tana lazimi, Rukayya tayi matashi
da cinyarta.
Abubakar ya duka har kasa ya gaiShe da Kaka, ta
amsa baki a washe kamar ba su ne ke . fada Jiya
ba, yace ' "Ki tayar da jikar ki ta tashi ta jido
ruwa ta kuma siyo kalaci". . Kaka ta Bata rai,
"Kai k0 Habu kana son ‘ takurawa yarinyar nan,
nifa na fara. qosawa da diban ruwan nan da.
kake sanya ta da sanyin , safiya haka, bata karya
da komi ba‘sai da diban ruwa, haba!. " '
Abubakar ya ce"Yanzu Kaka ni ba ki tausayina da
garin Allah ya_ waye inyi Shara, in gyara wurin
tumaki in basu abinci sannan in tafi wurin aikina
ban dawowa gida sai yamma, amma ni duk baki
ganin koKarina Idan maraicin ne ai nima marayan
ne, kuma duk ke kika haifi iyayenmu". "
Kaka ta ce, "Oho, ai sai yanzu na fahimci ashe
kishi kake da' yar uwar taka. To kai in‘
Abubakar yace, "Kaka kenan, to ai nima ba dutse
bane". . .
Ya shammace ta ya finciko kafar Rukayya, ta
Zabura ta tashi zaune tana mazurai, ya ce
' "Tashi maza kije ki jido ruwa". A tsorace ta
yunkura ta mike tai waje, _ ' Kaka ta ce. '
"Wallahi kaji tsoron gamuWar ka da . Allah,
saboda kana takurawa rayuwar baiwar Allan nan".
‘ ‘ ,Abubakar ya mike yana fadar, "Kinyi da “ wani
kuma dai, ba dai Abubakar ba". ‘. ‘Ya dauki
tsintsiya ya soma sharar gidan ‘ ‘ Rukayya ta
dauki karamin bokiti ta fice‘, . ' solar ma tana
gaban gidansu kadan, k0 ihu tayi ' za a iya jiyo
ta, babu nisa. = ,1 . ‘ ' 'Yan diban'. ruwa duk Sun
jajjera ‘ ' kwanikan su a layi suna tarba ruwan,
Rukayya
na zuwa ta rungu‘me nata tai tsayc bata saka a .
layi ba.Duk'yan matan dake tsaye babu
wadda bata girme mata ba, babu wadda ta kulata
Wata budurWa na janye nata wanda ta tarba,
lol AIS is back barkada sallah to y'll brothers and
sister Allah kuma ya maimaita mana
c yu at the next chapter
allah shared a profile .
RIKON KAKA
CHAPTER2
Rukayya na tarba bokitin ta, yan“ matan dake
tsaye suna bin layi suka hayayyaqo mata.
"wai ke Rukayya wacce irin marar kunyar yarinya
ce? Wane ne kikafi duk nan da ba za ki biyo layi
ba?" .
"Yo ai uban kuturu ma Yayi don k0 ‘ ' kakar ki ta
zo nan bata isa ta debi ruwan nanba ', idan bata
bi layi ba".
"Wai yarinya Karama amma kin raina mutane, an
'sangartar dake, to yau zamu gani k0 . mu k0 ke
Duk 'yan matan dake wurin suka ‘ hayayyaqo
mata kowa da abinda yake fada.
Dayar wadda bata tanka, ba, tace,' ku saurara, ba
layina bane? Ku barta ta tarba". '
' Dukkansu su kai kanta, "haba. Jamila; yanzu -
saiki barta ta dibi ruwan nan? Bafa, rokar mu tayi
bafa. ai sai ki ja yarinyar ta raina mu" ; ‘ Jamila.
1a cc, "Ku dai ku barta
ba yanda suka iya dole suka bARTA
Rukayya ta murguda baki tana ta harareharare
tamkar zata iya dukan su. Wata a cikinsu 'sai da
ta bari ta cika taf ta_ tattake zata dora akai
Jamila ta zubar da ruwan
RuRayya tai saurin bin bokitin da aka halbar da
kallo, ta ce. ' '
"Kam uban nan! Ni ki ka zubarwa ruwa? Ai k0
wallahi sai kin biya ni"
Jamila ta riqe kugu ta cc, "Z0 ki bige ni sai in
dibar maki wani ruwa "
Rukayya ba tai wata-wata ba ta cakumi "
Jamila da kokawa wadda a girme ta. girme mata
sama da shekaru biyar k0 ma fi. Kokawa ta
kaure, Rukayya duk inda ta samu cizon Jamila
take, ita k0 Jamila dukanta take, sai ta cicciBeta“
ta kayar. Kokawa sosai suke, yarinya Karama sai
bala'i ana cikin kai da rigima. . ' Kaka ta nufo
wurin famfon saboda ' almajirin da yaje ya sanar
mata, saboda. dama . suna son suga an takuli
RuKayya fada k0 don suji masifar Kaka. Tun daga
nesa ta soma zabgo ashar. '
"Wacce 'yar... take bugar min jika? 'Yar gidan
uban wace ce a garin nan? Yau k0 sai naga
ubanki". ‘
Jamila ta wurgar da Rukayya can gefe ta rike
Rugu cike da maSifa, ta ce
’ "Ai k0 ba dai ubana ba wallahi".
‘ Kaka ta dauki Salati, "Kalu Innalillahi. wa inn'a
ilaihi raji'un! Yarinya ni kike zagi tsofai-tsofai
dani? Ai k0 zaki gani, ai duk . Wanda bai
girmama tsohon wani ba, to dama can bai saba
girmama nasa ba, ai duniya ce".
Rukayya tayo kukan kura ta cakumi . Jamila wai
taji zafin an zagar mata kaka,‘ ta. samu ta rike
hannunta ta gaftsa wani irin cizo, ta rike fatar
gam taKi saki har sai da jamila ta
fasa. Karar azaba, kuma ta Ki saki. "
Kamar daga sama taji an cukwikuyo ta‘ gaba
daya, ta saki Jamilar saboda yanda taji riqon
tasan kowaye. Ya sa hannu ya shiga
. makarta tana ihu sai da, yai mata lilis sannan'
ya saketa ta tsere gida tana ihu.
Ran Abubakar a bace ya dubi Kaka wadda ke ta
zazzaga masa masifa, ya ce
Kaka don Allah don annabi" kakabi ki Juya ki tafi
gida
"Naqi in lafi gidan tunda ka dakar mani jika kai
mata jina-jina ”saboda wadannan 'yan iskan
marasa mutunci, wadanda basu San darajar
lyayen suba". .
' , Abubakar ya ce"Naji Kaka ki wucr, in ba haka
ba wallahi daukar ki zanyi cak in maida ke
gidan". . . .
Ta ce, "To zoka dauke ni; marar mutunci, wanda
bai san darajar' yan uwansa ba. Ke: kuma ki
saurari sammaci, sai nayi shari' a da ' iyaycn ki
Ta juya ta nufi gidanta tana masifa. ‘
Abubakar ya dubi ‘yan matan jikinsa a .sanyaye
yace. ‘
"Kuyi hakuri don Allah ku rinqa haquri .da ita,
kunga tsohuwa cc hankali yayi nisa, don Allah ku’
rinqa hakuri da ita ba don halinta ba, saboda
tsufanta.
Ya samu ya lallashe ~su sannan ya juya gidan
A tsakar gida ya samesu su duka suna ta faman
kuka, yana shigowa Rukayya ta kwasa agujc ta
nufi dakinsu ta kulle.
. Abubakar ya dauki farin bokitin fenti ya fita bata
dai tanka masa ba, da alama ta Shaka, shima bai
kulata ba ya debo ruwan ya ciccika randunan
gidan, sannan ya kira almajiri ya bashi ya siyo
mashi koko da Kasai.
Yana kewaye yana wanka almajirin ya ~dawo yai
sallama, kaka la dube shi kafin ta ce.
‘ “Ya shiga wanka, sai ka jira ya fito“: Almajin
yace“Ai makaranta zan koma. Ta ce“To ajiye nan
ka lafi".
Almajirin ya aje yai gaba abinsa, kaka , ta mike
taja tsaki tai cikin dakin k0 kallon knkon da
kosan batai ba ita ala dole fushi take.
Abubakar ya gama wankan sa ya fito daga
bandaki yai karo da akuyoyi ‘sun zubar da kokon
suna ta lasa, bai ga ma qosan ba sai dai ledar da
akuyar keta tauna a bakinta.
‘ Yai tsaye yana kallon ikon Allah. zuciyar ' sa tai
masa ba dadi, ya nufi dakin kakar
daga
bakin “‘dakin ya tsaya ya bisu da kallo, ya girgiza
kai.
"Ina ma ni Allah Ya dauka ya bar iyayena, tabbas
da, ban rayu ina kallon wannan abun bakin cikin
da takaicin 'ba, zuciyata tayi kankantar daukar.
Wanan takaicin da kuke dora mani. . babu
damuwa, ‘duk ranar da bakin ciki ya kasheni sai
kuma ku yiwa wani.
Kuma da kika bari akuyoyi suka cinye kalacin sai
sai dai ku zauna haka, ba'zan Kara fltar da kudi
na ba na rantse".
, Kaka. tace, ".Ai“dama ba kai ke ciyar damu ba,
bakin da. Allah Ya tsaga bai hana shi abinda zaici
daka : bamu da ka hana mu duk ci za muyi Da da
kaike ciyar damu
Abubakar ya saki labulen ya juya ba tare daya
tanka mata ba, ya kora tumakan ya kaisu ya
daure, sannan ya debi ruwa ya wanke wurin
sannan ya nufi dakinsa dake zaure ya shirya ya
fito ya kulle dakin yai tafiyar sa ba tare da yai
musu sallama ba. '
:,Sai dai yana' jin Zuciyar ba zata iya daurcwa ba
ya hana su abinda zasu ciba tunda yasan babu
Wanda zai basu ida ba shidinba
" Ya tsaya kofar gidan Mairo mai koku ya kira
yaron gidan dake wasa a, ' kofar gida ya bashi
Naira dari yace
. ‘Don Allah ka karbar mani kokon talatin sugan
ashirin cikon hamsin dink kasai kosai ka kaiwa
Kaka a gida".
Ya bama yaron Naira goma cikin doki k0 ya tafl
saboda 'yar goman .da ya' bashi, shi kuma ya
tari acaBa ya tafi wurin aikinsa, ...
"
"""""" """""""""" """""""""""" """"""""""
Yau an tashi da zfine a garin don haka . kowa
burinshi ya kaucema ranar data kunno kai ‘Kaka.
natA famar damun fura da
‘ ludayi ga mafici sai faman yiwa, Rukayya fifita
; take wadda ke kwance saman cinyarta
,"Kaka, ‘ni fa na fara gajiya da
wannan furar, kullum fura kullum fura wai sai'
dare ya yi sannan mutum ya ci abinci?"
Kaka ta ce, "To ai kece jika, da kin
iya sanwar :dakin dinga dafa mana, nik0 tsofai
. tsofai dani ba zab iya gaganiyar girki ba
” Ta ce “To Kaka yaya Abbakar ya rinqa girka
mana Kafin ya tafi wurin aikinsa mana". Kaka ta
dube ta kafin tace “Yi maza ki
_ rufebakin ki kar ma ya shigo ya ji ki ya far
maki, kin sanshi ba mutunci ne da shi ba, qiris “
= yake Jira yai ta dukan ki kamar jaka".
‘ Rukayya ta ce, "Ai wallahi daga yanzu ramawa
zan rinka yi tunda ba jaka aka aje masa ba yai ta
duka”
,Kaka tace"Ashe k0 kina tare dashan
wahala, don ko duk randa tsautsayi ya kai
ki k0 zagin ‘sa ki kai Bansan irin dukan da zai
' makiba,ina tausaya miki wallahi" _ .
’ Ta zumBuro baki “Haka kawai mutum baya
qaunata yaita dukana toshi wake dukansa .lah shared a profile .
RIKON KAKA
CHAPTER3
Kaka tace”Ba kowa, zaluncine kawai da kuma ba
ya qaunar . ki" Rukayyah tace “Ai nima shi yasa
bana Raunar sa, dama ya mutu
~ Kaka tace"Idan ya mutu ai muma da mun
mutu, don da Allah muka dogara da shi muka
dogara, idan ya mum jika ai sai munyi bara“
‘Rukayya ta diro daga kan gadoh ta , dauko kofi
ta zuba furar da kaka ta gama damawa, sannan
ta koma bakin gado ta soma sha. *
_ Kaka ta mike ta kuskure bakinta saboda kiran
sallar la'asar da aka fara a masallaci.
Misalin karfe biyar dai-dai taiwa Abubakar a Kofar
gida, a gajiye liqis ya dawo gidan tamkar Wanda
aka bawa kashi. Ya cire kayan jikinsa ya fito ya
:nufi kewayrn gidan ya watsa ruwa ya dawo
ya‘saka ‘yan Kananan kaya mararsa nauyi,
sannan ya fito tsakar gidan ya
nufi dakin kaka.
Tana kwance tana hutawar ta sai jika ce keta
faman * ‘ wasan kyallaye, tana ganin Abubakar
gabanta ya fadi, ta shiga faman raba idanuwa.
Abubakar ya tsaya bakin kofar dakin ya watsa
mata harara, kafin yace
"Naga ranar da zakiyu hankali, qatuwa dake kin
tile kina wasan kyalle. Mtsw! Allah wadaran naka
ya lalace'. .
Kaka tai saurin tashi zaune, “Ah! Ka dawo kcnan
k0, sarkin mita uban 'yan iyayi?"
Ya cc, ”Ni ba mita nazo ki min ba'“.
Ya wurgawa Rukayya Naira hamsin, yace
"Tashi maza kiyo min cefane wurin Haladu in
dora sanwa, kuma saura idan kin tafi kije ki ta
neme-nemen fitina".
Ya juya ya barsu ya nufi wurin murhu ya hada
itatuwa ya dora sanwar wake, sannan ya koma
dakinsa ya kunna kallo a wayar sa
Rukayya ta tafi siycn cefanen tanata faman
dirc~dircn ta a hanya, tana shawo kwanar
Rukayya ta rinqa krta musu dariya har tana
dukawa ta zub da sauran duwatsun ta nufi gida
tana tsallen murna.
Ta kawo masa cefanen dakinsa, a lokacin ta
tsaya daga bakin kofa.
“Ga cefanen".
Yai kamar bai ji ta ba, sai da ta mai maita wurin
sau uku sannan ya mike yazo ya amsa tamkar
wanda ya rike wani abin kyama, yana binta da
kallon kyama
Duk tai dagaje-dagaje da ita, kayan nan duk
sunyi dauda, ita kanta fatar jikinta taji jiki. Har
zata wuce yace.
“Ke, zo nan.
Ta dawo, "Gani“.
Kamar ba zai tanka ba. can kuma ya dame ya ce
”Yaushe rabon da kiyi wanka?" Shiru ba amsa, ya
daka mata tsawa koba dake nake bane
Tace; "Nima na manta
Abubakar ya girgixa kai wuce kije ki ciro kayan
jikin da sauran
daudar ki kawo min a bakin maguji, kije ki debi
ruwa kiyi wanka, sakarya, qazamar Wofi. Wuce ki
tafi
Da hanzarintata wuce, .ya rufa mata baya. Haka
kawaiyake jin tsanar yarinyar a. ransa saboda
qazantar ta da kuma‘ kin jinta kamar _ wadda
aka kadawa da ruwan sanyi. ., ’
Ya wanke cefanen ya zuba a turmi yana
jajjagawa, Rukayya ta debo kayan ta kai masa a
bakin maguji ta ajiye masa tuli guda, sannanta
debi ruwa a bokiti ta nufi kewaye tai wanka, ta
wuce daki. '
Kaka ta cc, "Da yake shi ne ai gashi nan kinyi
wankan,anfi sati ina matsa miki da kiyi wankan
amman kin kiya sbd kin rainani
Rukayya ta xumBuro baki, ta janyo jakar kayanta
ta fito da wata cukurkudaddiyar
doguwar riga ta saka, bata shafa mai ba balle
hoda, tai zamanta abinta.
' K0 kadan Rukayya bata son kwalliya,
Bata ma damu da tsaftar jikinta ba ballantana
wata kwalliya. .
Kaka tace, "Ki dauko k0 mai :neki murza Jika, kin
zauna da jiki haka furu-furu".
Ta zumBuro baki tai kwanciyar ta hankalin ta a
kwance
Abubakar yai jalof din shinkafa da wake,
yana kammala sallar magariba ya filo ya ,dibi
nashi 'abincin ya kwashe masu sauran ya kai
masu sannan ya wuce dakinsa. Washe gari .
tunda sanyin safiya Abubakar ya gama jidar ruwa
sannan ya ta da Rukayya ta nemo masa tsari, ta
zunguro baki‘ alamar bata so ba, ta dauki bokitin.
Abubakar na kallonta cike da takaici, ya. danne
zuciyar sa ya kyale ta. "
Gida biyu ta shiga ta samo tsarin ta nufo ~gida,
tana cikin tafiya ta hadu da Zulai da Rakiya, bata
kula su ba saboda tsarin da ta debo. Abokanen
fadanta ne sosai suma 'yan neman rigima ne
Zulai ta bangaje ta har bukitin tsarin ya fado
daga kanta ya zube bokitin ya fashe.
Rukayya ta ce, "Kaikai! Ni ku ka fasawa bokiti?
Wallahi ba zan yarda ba
Sukace "An zubar, k0 akwai abinda za kiyi?“
Ba ta tsaya mai da masu magana ba ta cakumi
Zulai da kokawa, ta yarbar da ita a cikin tsarin
tana duka, ganin haka yasa Rakiya ta shiga
dukan Rukayya, suka tararmata su biyu, sai da
Allah Ya kawo wani mutum sannan ya raba su.
‘ Rukayya ta dauki fashasshen bokitin tsarin ta
nufi gida tana kuka, Abukabar na 'shara a tsakar
gida yaji kukan ta, ya mike da tsinsiya a hannun
sa yana jiran shigowar ta.
Bai ,yi mamakin ganinta da fashasshen bokiti ba,
jikinta duk tsari da qasa. Wani irin bakin ciki ya
turnike mashi zuciya, yai tsaye yana kallonta. Ta
kasa motsawa daga inda take,
tai tsaye tana rera masa kuka. Kaka tai saurin
hankado labule
tana fadan ‘ ”Mugu, dukan nata din kake k0?
Indai ka
kashe ta Habu ka huta
Ganinta da tayi tsaye da tsari duk jikinta yasa tai
saurin nufarta tana fadar. '
Jika, wane la'anannen ne yai miki haka? Lahaula
wala quwata, kashe ki ake so ayi ne Jika? Wai
me ki kaiwa mutane ne yasa basa kaunar ki?”
Sai tasa kuka har da hawayen ta, cikin kuka tace
Waye yai miki haka Jika?" Rukayya ta ce, ”Su
Rakiya ne da Zulai'. * Kaka ta ce, ”Ai ko yau sai
na rama miki, don wallahi basu bugi banza ba”.
Abubakar ya qaraso yana fadar, ”Allah Yasa kije
su hada da ke ai ni zuciyata fari ta Allah Ya qara,
ai da ana miki haka da kin rage wani iskancin da
kike wa jama'a". Kaka ta ce ”Tunda dama ba
tausayine dakaiba Ai idan sun kashcta baka da
asara, ai ni nasan ba qaunar mu kakc ba"dama.
Ta juya ta janyo zani ta yafa ta nufi hanyar fita,
Abubakar ya ce ' ' "Ina zaki kuma?"
“Zuwa zanyi in ramo mata tunda
Kai baka da amfani. Na lura ai na lura matsoracin
, banza nekai, baka da fushi sai cikin gida",
Tayi waje tana mita ganin, bai ce mata Kala ba
har ta fice. Ya dubi Rukayya dake kokarin binta,
ya daka mata tsawa
"Karki kuskura , munafukar banza, duk wata
masifa ke ke haddasa ta, kinja ana ta zagar
mana kaka, kuma duk saboda ke. In bacin keda
kr debo mana rigima da wa ma yasan damu?
Masifaffiyar yarinya kawai.
Sai ki wuce kije ki cire kayan kiyi wanka ki canza
wasu, aike ne tunda baki so daga yau an gama
aikcn ki, sai ki zauna", Ya watsa mata harara ya
wuce abinsa. .
Ta wuce simi-simi ta dauko zani ta debi ruwa ta
nufi krwaye tai wanka, ta dauro zanin ’ ta ajiye
mashi masu tsarin a bakin maguji, ta wuce daki
ta canza‘ wasu kayan. Sai dai babu mai ba
kwalli, haka aka sa kayan ta kama tai kwanciyar
ta saman gudo.
RIKON KAKA
CHAPTER 4
Kaka tai sallama qofar shagon Malam salisu mai
tireda, dattijon mutum mai mutunci ya fito daga
shagon yana fadar.
"A'a Hajiya, sannu da zuwa, yau kece da, kanki?
Ina jikar taki?"
Kaka tace, "'Yarka tai mata dukan kawo
wuqa, tana can gida a kwance
Mal. Salisu ya dauki salati, kafin ya ce.
"Wacce yar tawa daga ciki Hajiya?"
Ta ce, "Zulai".
Ya cc, "Don Allah kiyi haquri Hajiya, insha Allah
zan ja mata kunne daga yau ba za'a sake ba,
kiyi-hakuri". _
‘ Kaka ta cc, "Ainazone don in sanar da kai, don
wallahi kotu zan kai ku, don ni ban hada jika da
kowa ba. don haka duk Wanda ya nrmi takurawa
marainiyar Allah to kotu kawai
za ta raba ni dashi
..Mal Salisu ya ce, "A'a, kar ki haka, don Allah
Hajiya kiyi haquri, insha Allah ba za'a » sake. Ba.
Zanje yanzu ma in sameta, wallahi sainaci
mutuncin ta zanja mata kunne.
‘ Kaka tace To taci, albarkacinka , ”amma wallahi
ka fada‘ mata kada ta sake". "
Ya ce Insha Allahu”.
Sannan ta juya ta tafi kai tsaye gidan su Rakiya
ta nufa tai sa' a kuwa Rakiyar na zaune 'a tsakar
gidan ita da uwarta Kaka tace, ".Suwaiba. wurinki
:naxo ki jawa 'yarki kunne akan Jikata wallahi
idan har suka Kara dukar min 'ya to fa kotu ce
zata rabani , da ku don ba zan lamunta ba". .
' Suwaiba ta ce, "Kaka idan kin gadama daganan
ki wuce kotunma, ki tati kon woli, amma.idan
Rukayya ta Kara dukan Rakiya, nace su rama
suyi mata' dukan tsiya. inga.tsiyar: daure mata
gindin da kike yarinya zata zauna ta addabi
Kowa a gari
' Kaka ta ce, "Oh, ashe ma ke kika
’ sa su dakarmin ita kenan. to da kyau ‘ki saurari
_ sammaci
Suwaiba tace ba sammaci ba 'falwaya ma ubanta

Nimafa da kike ganinanan ba qaramar tantiriyar
'yar iska bacr, babu wanda nake tsoro duk garin
nan don kiji“. ‘*
Kaka ta’ce, "La ila ha iilallahu! Yanxu suwaiba ni
kike zagi saboda 'yarki'?"
"Saita fashe da kuka ta fice daga gidan wai an
Zage ta Tun daga daki *Abubakar ya jiyo ta, ya
mike ya fito a hasale sukai karo a zaure, ya ce.
Ya aka yi ne kuma Kaka?“ . Cikin kuka tace,
"Kyale ni Habu, wai ‘ yau ni cc Suwaiba ke zagi‘
Kiri-kiri ba kunya Abubakar ya ce "Suwaibar
Kaka? Anya. kuwa‘?“ ' , “Karya nake Habu, ai
dama na saba,to nai maka wadda na saba".
Yace"Ni fa ba haka nake nufi ba, kaka baki
fahimceni bane" Ta ce; "Gafara can, wallahi idan
baka Je ka ramo min zagin da taiminba allah Ya
isa wallahi" Abubakar yai murmushi kafin yace
“T0 daina kukan haka nan, zan je in ramo miki
yanzu, shige cikin gidan"
Ya samu ya ‘lallaBata ta wucc cikin gidan,
sannan shima ya shige dakinsa. Yana gamawa
ya fito ya kulle dakin ya kwallowa Rukayya kira
yana daga zaure, tana fitowa ya bata Naira darin
kalaci sannanya ficce ya tafi
wurin aikin sa.
::::::::: :::::::::: :::::::::::::
Babbar sallah ta kusa, don haka duk hada-hada
ta koma ta shirye-shiryen sallah, .kowa ka gani
ta yanda zai yi ya samu ya tafiyar‘ da 'ya'yansa
da iyalinsa yake.
' Abubakar tunda wuri ya samu yai musu siye-
siyen sallar su tun daga shi kanshi har‘ Kaka
zuwa’Rukayya, hatta kudin dinkin ya . biya saura
na Rukayya kawai.
, Kullum‘ sai ‘Kaka tai masa mitar dinkin Jika,
tun yana sharewa abin har ya soma isar sa, gashi
yana saura kwana hudu sallah,kuma har yanzu
ba ai masu albashi ba.
Don' haka Abubakar ya nemi aron Naira dubu
wurin abokinsa, yana dawowa gida k0 dakinsa bai
shiga ba ya nufi dakin Kaka. Tans zaune ita' da
Rukayya suna cin abinci, Abubakar ya ce
Yau dai'na fita Kaka, ga kudin dinkin wannan
mummunar da ake ta yi min mita kullum, na huta
da ciwon baki_
Kaka ta dauka tana fadar, “To ka kuwa kyauta,
amma da har na fara tunanin k0 in siyar da dan
maraqina in amso mata dinkin nata,dashine don ‘
na dauka baka da niyyar amso mata".‘
Abubakar yace Hmm! Kaka kenan, ai gashi nan na
ranto nabada, na huta . ’ Ya wuce zaure abinsa
ya shige dakinshi.
Rukayya ta warci dubun tana tsallen' murna,
tace.
“Kaka baje na karbo?‘
Ta ce, “Jeki ki karb0 abinki kiyi sauri, ko
Yan iskan yaran garin nan sun tsokane ki kar ki
kula su“.
Ta ce, “To kaka".
Ta dauki hijabinta tana tsallen murna ta fice.
Tana shawo kwanar gidansu ta hango yara sunyi
dandazo ana ta kade kade jikin Rukayya har ciri
yake ta nufi wurin, inda ake_ ta ihu, "Ga 'yan
kura. ga 'yan kura masu wasa da kura)" sai a
kwasa aguje ayi nan riii, ayi nan rii
Rukayya ta samu abinda take so, ta ma ~"mance
da aiken da akai mata, ta rufawa sauran yara
baya suka shiga bin masu wasa da kura, sai da
suka zagaye garin kaf.
. Ita da aka aika tun wurin la'asar amma har
duhun magariba ya keto babu ita babu labarinta.
'
‘Hankalin Kaka ya tash ta leqa dakin Abubakar ta
kwalla mashi 'kira, ya fito yana fadar.
"To wani abin ne kuma k0?"
Kaka 'tace tunda fa na bawa Rukayya kudin
dinkin nan taje ta karBo har yanzu bata dawo
ba". .
Ya ce”To sai me Kaka? Idan ta bata ba mun huta
ba, kema kin zauna bakin ki ya huta". Cikin
rikicewa ta ce, “a bakin ka ba mara mutunci me
bakin tsiya, bari inje ni na nemota dukma indata
shiga". _ Tai waje tana mita, Abubakar yai
murmushi wanda iyakar sa saman laBBan sa, ya
koma dakinsa ya sanyo rigar sa ya fita ya ja
gidan ya nufi hanyar neman ta, duk inda ya ga
dandazon yara sai ya je ya duba amma babu ita.
Yana Shawo kwanar gidan Maigari ya hango dan-
dazon yara suna bin ‘yan kura. 'Tabbas tana nan
ciki". ‘ _Abinda zuciyar shi ta ce mashi kcnan, ya
shiga kutsawa yana neman ta. Can gaba-gaba ya
hangota ita da wata yarinya suna ta rabzar fada,
sai qokarin raba su ake sunqi rabuwa, da alama
ta sami 'yar masifa irinta. Abubakar ya kutsa ya
riqo hannunta, tana ganinshi kuwa 'yan cikinta
suka rikice, idanuwan nan suka yo war waje.
Yanda ya riqo

Please Login or Register in order to submit comment