Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ku dauke kudai ku gwara kawunan
mazaje‘ Allah Ya shirye ku mata":
_ Rukayya ta sa dariya tana fadar, "Kai Allah Ya bar mana ke Aunty-". Itama dariyar tayi, kafin ta ce
"Amin 'yar nan. Duk abinda zan fada miki Rukayya ki daukc shi ki ajiye shi kusa da. zuciyar ki, ki aiki dashi don shi ne zai taimake ki tun daga. duniya‘ har lahira.
Rukayya, da farko ya. kamata' na fara da ‘ abinda zai gyara miki fuskar taki ta. zama (very clear) tayi (smaoth)ne D0n haka da, farko ki nemi: '
lol frnds zamu tsallake nan don ba tallan magani mukeba so lets go A,I,S na tare daku
_ Rukayya idan na ce zan shiga ‘zayyano miki abubuwan nan saimu wuni ba a gama ba, ._d0n haka yanzu abu guda zan tunasar maki Rukayya, saboda nasan duk abinda zan fada miki makaranta sun fada muku, sai dai wanda suké jin nauyi da kunya, don haka ni ma nan zan sanar miki.
Rukayya a rayuwar auratayya ana son ki Zamo tantiriyar' yar iska amma a wurin mijinki
kadai Sai kin Cire kunya idan har kina. son mallakar mijinki kin gane ai‘?" . .
Murmushi kawai tayi bata tanka Aunty Ma'imuna ta cigaba. tace
"Uhm! Ai dama nasan ba ganewa zakiyi ba Rukayya, sai nai miki practically
Ta mike tana gwada mallta yanda zata yi, daidai da kwanciyar auren sai da ta nuna mata yanda yakamata tayi,tun Rukayya na jin kunyar Wasu abubuwan idan ta fada har ta gaji ta‘daina, saboda babu alamar wasa a fuskar ‘Aunty Maimuna. Idan ma tai‘ abin dariya ita bata yi,-idan Rukayya na daria sai ta kara hade fuska tana fadar. ' Meye kuma na dari Meye abin dariya anan?" -Don haka dole Rukayya ta nutsu ta
rinqa gimtse duk wata daria'har aka gama,
sannan Aunty Maimuna ta ce. To aje ai sallah, gobe sai adasa";
_ , Haka Rukayya ta tashi cike da nauyi a jikinta.
'Wasa wasa kullum sai ,sun zauna abin ya zame . masu kamar wajibi data tashi makaranta gidan~ zata sauka. Kuma da alamun karatunna anty yana shigar Rukayyar don da , kanta‘ ta' cewa Aunty ' ‘ Maimuna taiWa abubakar magana ya turo da. kudi a hada mata mayuka da sabulan gyaran jiki masu dan haskawa.
Aunty Maimuna tai dariya sosai kafin ta ce; ' . uhm"Ashe dalibar tawa tana gane karatun?" Dariya kawai Rukayya tayi don ita ba ma 'don‘ ‘Abubakar din ba, saboda 'yan makarantar su,‘
. don akwai wayayyune har'gasar kwalliya ake '
Cikin lokaci qankani Rukayya tacanza, ta zama ‘wata daban kamar ba ita ba, bakin nan ' nata ya disaShe ~ ta . zama wata' (chocolate’ colour), baqinta ya'zama mai baske, irin wanda’ “ k0 farar. fata na sha‘awarsa. Gashin kannan nata sumul ya samu gyra, ya. ‘qara‘baqi da. sulBi, yana ta faman daukar ido Kurajen nan da sukai mata caba caba a fuska duk basu ‘ sun bace : babu k0 alamar tabbansu
fuskar tai gWanin kyau
Ni kaina ban san Rukayya kyakayawa . bace sai yanzu da gayu ya ratsa ta, ta. goge ta zama wata daban. Ashe k0 mummuna ya samu . gyara kyau yake? lol
-” Dama Hausawa sunce baqo yafi dan gari lalata . To '. kuwa na yarda,don Rukayya a yanxu kuwa‘cewa Aunty Maimuna zatai Kauce nan ban wuri don 'kwalliya da tsafta har na banza yi take yi Don ‘haka Aunty Maimuna ta yanke shawarar bude
’ wurin (make up) da gyaran gashi {saloon}
Lokaci nata tafiya Rukayya ta kammala makarantar ta, amshi (result) dinta. ta kuma samu result mai kyau don haka Aunty Maimuna ta sama mata gurbin karatu a makarantar mata jeka dawo (Day) W,I,C
. Hankalin rukayyah a kwance karantunta kawai take kuma tana ganewa sosai don a yanxu saita rubuta letter da turanci
Bacin tafiyar Kaka ta sake dawowa, amma a wannan karon kwananta daya ta koma, shima da kyar ta yarda ta kwana.
Rukayya bata jima ,da fara zuwa W.I.C ba don k0 shekara bata hada“ ba suka zana jarabawar J.S.S.C.E. Jarrabawar‘ na filowa.ts shiga ss a lokacin Abubakar shckararsu daya da ‘ wata ' bakwai ' da ' tafiya. Rukayya 'yan makaranta, qarfe biyu da mintuna mai adaidaita sahu ya sauketa a qofargidan, ta zaro Naira hamsin ta bashi,sannan ta ‘ nufi gidanta. ’
Tana shiga ta nufi (toilet) ta Watso ruwa' ta fito ta zauna gaban madubi. Kwalliya tayi sosai, gashin kan nan tai masa ,wata kanannada sannan ta ciro wasu riga da siket ta saka, ta yafa mayafinsu ta nufi falo. Kai tsaye (dinning) ta nufa, ta zauna ta qarasa cinye sauran '(brcak) din safenta, sannan ta mike ta fice daga gidan
‘ gidan Aunty Maimuna ta nufa, falo ta {sameta rike da mayafi tana shirya wasu kaya
. cikin jaka, tana ganin Rukayya ta ce
"Yauwa. shi kenan dama gidanki zan
shiga“. . rukayya ta zauna tana fadar, "Allah
Yasa dai lafiya". Aunty Maimuna tace "Babba ma ,don
-sai kin bani tukuici zan fada Rukayya tai dariya tana fadar, "Oho!
Aunty ki share kawai, idan naje (school) gobe Zan miki tsarabar katin waya". *Ta ce, "Na nawa?" ‘
Tace ,"ina laifin na (four hundrcd) Aunty?"
Ta ce "A gaskiya ba zan iya fada ba in har katin (four hundrcd) ne
Rukayya tace ' "Kai Aunty, na (five humh fa?" Tace"Uhm (is okay) na yi maleji tunda .
tuxuruwa ceke ba kayan lol Uhm 'Yarinya albishirinki?" .
Tace "Goro share kawai, gobe war haka zaki
amarce don ‘ angonki na kan hanya". Rukayya ta yamutsa fuska,"Kai Aunty ni
wallahi. dana dauka wani abinne mai muhimmanci Allah bakici kati ba " Anty Maimuna ta zaro id0 waje. "Wannan ba abin farin ciki bane Mijin naki zai dawo daga tafiyar daya share . , fiye da shekara. da rabi? To sai ki fada meye abin murna idan har wannan ba, abin murna bane?" Rukayya ta koma ta jingina, jikin kujera tana
fadar. ' "Aunty Maimuna kenan, ke kanki kinfi
kowa sanin zaman da nake da Abubakar, kinfi koWa sanin bafa ’kona yakeba. Ni tafiyar su . tafi komi yi min dadi wallahi. Aunty Maimuna ta Ce "Kina maganar" wancan lokacin ne, ai’ Iokacin da kike ’~ Rukayyar ki amma yanzu Rukayyar dana sani ada ba ita ce zai dawo ya iske a yanxu ba. rukayyar yanzu ta hada duk wata haduwa da wayewar da' yan matan birni ke taqama da ita Ina mai tabbatar miki a yanzu Abuhakar ba zai iya juya miki baya ba don ba namijin ‘ zai iya wannan jarumtar. don haka idan har kin
’ idan har kikai amfani da shawarwarin dana baki wallahi
sai kin ja wa Abubakar aji har kin masa yanga Dama. nuna masa za ki baki ma san zai dawo ba goben". Tajanyo jakar kusa da ita ta miqa mata. "Ga wannan kayayyakin dana harhada
‘ miki‘ne,‘ akwai hadin hade haden dana miki da ‘ruwan turare, ' idan zaki kwanya ki yayyafa a jikinki ki kwanta _
dashi,'idan gari ya waye ki, hada ruwan dumi kiyi wanka, sannan', ki dauki wannan. ruwan turaren‘
ki wanke jikinki dashi sai kiyi kwalliyar ki.
Akwai less yana nan na amso'miki dinki
‘wurin tela, ‘shi zaki'saka, akwai takalmi 'da
sarka da dan kunne da abin hannu duk na less . dinne, sai ki saka. Don haka yanzu zaki tashi muje a miki (saloon) dilka, sannan a zana miki lalle
Rukaya ta amsa da "To Aunty". Haj Maimuna ta dauki mukullin mota
' Suka fice, basu suka dawo gidan ba sai bayan
sallar magaruba, kai tsaye kowa'ya' wuce gidansa. ‘ '
Rukayya na'idar da sallar isha'i ta shiga' gyaran gidan, saboda Aunty Maimuna‘ ta fada mata zuwan safe za suyi, don cikin dare za su taso. ‘ Karfe . goma na safe ta gama komi
sannan, ,ta cirekayan jikinta ta shafa hadin lalle mai ruwan turare sannan ta kwanta. , Da asuba tana farkawa ta nufi (toilet) tai wanka, ta Kara wanke jikinta da ruwan turare, sannan ta fito ta shafa (lotion) mai laushi a jikinta. Ita kanta tayi mamakin hasken da fatar jikinta tayi Kwalliya tayi sosai irin wadda akewa 'amaren yanzu, hatta gashin kanta sai da ta. ‘gyara shi, ta daurc, ta matsa mashi acUci maza
saboda babu abin. lol
_ Tana gamawa ta mike ta CirO kayanta, less ne fari sosai, an masa adon ja mai haske,. sai digo-digon bakaqin‘ duwatsun dinkin riga da siket.din Sun bala'in zaunawa a jiki'nta, tamkar a jikintra 'aka dinka su; Ta kafa daurin kallabi kamar an nada .rawani, sannan ta Saka sarka da
dankunne da abin hannu duk jajaye sun hau fatar jikinta wadda ta sha dilka da kurkur, ta zo tai lalle kuma.
Takalminta ja masu tsini ne ta saka, ita kanta ta jima tana kallon kanta a madubi.
"So beautiful" Ta fada tana murmushi. . Ta daga kai ta dubi agogo, qarfe bakwai
da mintina, don haka ta dauki turaren'wuta ta
fita tana‘turare falon har zuwa hanyar shigowa.
Das! Das'!! Gabanta ya fadi jin tsayawar
motar da tayi a harabar gidan. _ Tai saurin nufar taga ta bude labule, su din ne. Sun Kara wani haske da sheqi, har wata
' 'yar qiba sukai. Shi yana sanye cikin shigar
(suit) baka, Suhailat tana sanye da baqar lifaya.
_. tai mata irin nadin nan da lndiyawa keyi. tayi
kyau kamar wata baturiya
A take wani tsoro ya dirarwa Rukayya "da faduWar gaba mai tsanani, anya kuwa zata iya takara da wannan mai kama da aljanar
saboda kyau? .
taja numfashi mai qarfi lokacin da taga suna nufo cikin gidan
shin in koma ko in tsaya ta tambayi kanta to amman idan na karaya tun yanxu bansan irin hukuncin da anty maimuna zata dauka a kaina ba
Ta bawa kanta amsa.
Kafin ta gama tunane tunanen da take taji an murda hannun kofa alamar za‘ a shigo gabanta ya hau wata irin rugurguza, tai mutuwar tsaye a gurin. , , Ni kaina dai tSayaWa nayi da typing ’ina jiran su shigo inga yanda zata' al kaya. Shin wace ce ba wacece ba? .
-. Cikin su kuma wace ce zata zama
.Zakaran' gwajin dafin zuciyar Abubakar? '
Shin Suhaiiat din ce ko Rukayya”
wace ce zata mallaki zuciyar‘ namijin maza Abubakar? '
Shin yana. dAsawa da canjin da rukayyah ta samu k0 gwaleta yake?
T0 idan ma ya dasa ina matsayin alkawarin da ya daukarwa Suhailat akan ba Zai taBa yi mata kishiya ba? Shin ita Suhailat din zata ma yarda ta zauna da Rukayya k0 , kuwa? . ' ' ’ ' Dukkah amsoshin ku na qunshe
a ciki
RIKON KAKA BOOK3
[7/23, 11:34 AM] 🅰 " 🅰 " D🅱⭕Y: 📚📚DAGA GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100📚📚
[10:03AM, 8/3/2017] ‪+234 803 484 0276‬: [7/23, 11:36 AM] 🅰 " 🅰 " D🅱⭕Y: RIKON KAKA
CHAPTER21
gabanta ya hau wata irin rugurguza tamkar ta‘ fasa kirjinta ya fito mutuwar tsaye tayi daidai sanda suke shigowa. . ' Suna sarke da hannun juna suka shigo falon, lokaci daya idanuwansu suka sauka a kan Rukayya wadda ta hau makyar-kyatar murya wurin furta. ' ”Sas...san..nunku da... da zuwa"Dukkansu suka qureta da idanuwa, babu wanda yai nasarar samun amsa mata abinda ya Kara tarwatsa mata zuciya, bata san lokacin da kyarma ta kamata ba, sai. dai taji kaskon da ' take turaren wutar yana qokarin kufce mata daga hannu. , Ta sadda idanuwanta tana kallon tiles cike da firgici, don haka bata san wuccwar su ba, sai dai tana jin qarar takun wucewar su. Don haka‘ ta dago kanta da niyyar ta koma sashinta. karaf sukai ido hudu da Abubakar Wanda ke tafiya yana:~ Wai-wayenta. Hasken idanuwansa suka‘ soki kwayar idanuwanta tamkar kibiya, tai sauri ta dauke idanuwanta
'da wanna _tai cikin' falonta har tana dubsa tuntube da qafa
‘ Tana shiga falon nata ta fada saman gadonta tai rub da ciki ta makalkale filo, wani irin 'farin ciki ne da nishadi ke shigarta wanda bata taba jiba, wai Yaya Abubakar din neya koma haka? 'tamkar wani bakin bature gaba daya ya ida cunjawa, lailai kuwa zai zame mata abin alfahari idan har Abubakar ya dauketa matsayin mata. . _
ta lumshe idanuwanta tana fasalta' qirar
jikinshi bata san yanda akai ba ta tsinci xuciyarta da yaba lafiyayyen kirjinshi tare da . ayyanawa lokacin da zai rungumeta a cikinshi Dariya ta kufce mata tasa tafukan
hannuwanta ta rufe fuskarta tana murmushi Ni
' ‘kuwa nace "Lallai abin nayi ne hmm" ta rinka juyi akan gadi tsawon lokaci 'kafin ta zaburata mike don Samawa matafiyan abinda zasu -_ci, ta fice. Babu kowa a falon dun haka ta wuce‘ kicin din kai tsaye, tai tsaye a. kicin din tana ‘tunanin abinda zata Shiryawa mijin nata don ta
burge shi. Tun gida can ta sanshi da son alala da qosan wake.
‘ Store ta nufa tasa roba ta debo wake ta dawo ta surfa shi da kanta ta wanke shi sosai. ta fitar da dusar, sannan ta zuba a‘ (blender) ta markada shi da sauri.
Tana gamawa ta raba qullunta gida biyu, kashi na farko na kosai ne, shi ne ta jajjagawa attarugu ta zuba, ta yayyanka albasa mitsimitsi, ta zuba ta fasa kwanta guda takwas ta zuba a ciki, ta sa magi, gishiri da curry. Ta buga kullun sosai sannan ta zuba ruwan mai a kaskon suya ta ‘soya wannan qosan ta zuba a kula. ‘ Sannan ta dauko daya Kullun ta jajjaga mashi attarugu mai yawa ta zuba, ta yanka albasa'tana. mai ‘yawa ta zuba. Sannan ta koma ta dauko danyen kifinta ta tafasa shi sannan ta zare qayar ta mashi sala-sala ta zuba a cikin kullun alalan, ta dauko dafaffen kwanta guda goma ta raba kwan gida
biyu tana sakawa a cikin kullun.
Ta dauko dafaffiyar hanta ta wadda ta dafa ta yayyanka qanana ta zuba a cikin qullun, ta dauko kabejinta da 'karas ta yayyanka ta 'zuba a ciki. "ta' saka maggi, gishiri, curry da thyme ta juya' sosai sannan ta zubamanja da man gyada ta Kara juyawa, sannan ta kukkulla a fararen ledoji ta.saka a tukunya ta zuba ruwa ta dora akan Wuta:
sannan ta koma ta dauko sauran dankalin turawanda ya rage mata ta wanke shi' ta feraye . sannan ta rinka raba shi gida biyu.
'. Tana gamawa ta ‘debo kayan miya ta jajjaga, ta dauko tukunya ta dauraye ta dora akan wuta, ta kawo man 'gyada rabin ludayi ta zuba, ta dauko albasarta
lets go frnds ba koyon abinci mukaxo yiba am sorry
Ta kammala tsab, sannan ta soma shirya
su cikin qaton faranti, taji motsin fitowar’su a falon. gabanta ya dan fadi kadan ta dai dake ta dauko farantin ta fito. Bata dubi inda suke ba sai da ta jajjera .
kayan saman tebirin bin abincin, sannan ta dubi inda take jiyo dumin su, gabanta ya fadi ras'! ~rassl! Lokacin, da sukai ido hudu da shi a yanzu, ya canja kayan jikinshi zuwa kayan 'shan iska
‘ fara tas irin na turawa. ita kuwa gimbiyar
dogon wandon jeans ne a jikinta baki, sai jar
shirt mai yankakken hannu. Rukayya ta sadda idanuwanta a qasa
muryarta a raunane tace
"ga abin karyawa nan na gama".
"Sannunki, mun gode" .
Abinda taji ya fada kenan a sanyaye kafin sautin Suhailat ya karade falon.
"Waye zai ci ne Dcar‘? Ba dai Suhailat ba, sai dai k0 kai...
"To wa kika ji yace dama kici‘?"
Ya katseta.
Da mamakin Rukayya sai taji ta ja mashi tsaki, abinda yasa Rukayyar dago kai da sauri ' tana kallon su. kenan
Mikewa taga Suhailat din tayi daga gefenshi ta zira flat shoe dinta dake kan carpet tai wuce warta tare .da balbale Rukayya da
_ harara, tai gaba. Abinta Rukayya ta rakata da Idanuwa shi kuwa bai sake kallonta ba ya "mike Ya nufi wurin dinning din da ta shirya abincin akai yana fadar
"Bari naga me aka shirya mana".
Rukayya dai ta kasa motsawa daga inda take har sai da ya zauna ya ja kayan abincin yana duddubawa, wani irin razanannen kamshi ya doki hancinshi, ya dago da sauri yana kallon inda take tare da fadar.
"Kinyi tsaye k0 kema ba zaki karya
bane?"
Da sauri ta kada mashi idanuwa alamar a'a, ba wai wani salo bane yasa ta yin hakanba illa ' nauyin da bakinta yai Shi kuWa zuba mata mayatattun idanuwansa ya yi kallonta yake yi tamkar ba Rukayyar da ya sani ba, ganinta yake tamkar wata ta daban Ce aka musanyo mashi ba wadda ya sani ba. Don a‘ ' farkon shigowar su k0 kadan bai ganeta ba, don ya yi zaton wata bakuwa ce, sai da tayi magana ya gane muryarta.
‘ K0 da wasa bai taba tunanin Rukayya zata zama haka ba,har a yanzu bai daina tantama akanta ba.
Wani abu yai mashi tsaye a zuciya ganin ta juya ta tafi yasa Shi saurin furta..
. "Ina kuma za kije? Ba zaki (saving) dina _ ba?" ' . ‘ ' Bata ce Kala ba ta juyo ta dawo ba tare da ta bari sun hada ido ba ta zuzzuba mashi komi idanuwanshi na kanta har ta gama, bata jira abinda zai ceba ta juya tai ‘gaba abinta.
' ', Ya bi Rugunta da kallo karo na farko da ya kalli sigar data data kusa kidimar daShi tare da sanya Shi suman_wucin gadi, ya dafe kanshi lokacin da' ta Bacewa ganinshi.'Ya rasa abinda ke damunshi, idanunshi suka kada sukai . jajjawur. Da kyar ya samu ya lallashi zuciyarshi . ya ci abincin.
Ai kuWa ba kadan yaci ba, don shi da kanshi sai da yai mamakin irin abincin da yaci, to yauahe yarinyar nan ta iya wannan girkin haka? Lallai akwai wani Boyayyen al'amari dake shirin faruwa nan ba da Jimawa ba.
Ya rasa abinda ke damunshi, shi dai ya sani tunda ya tafi tausayin yarinyar ya tsaya mashi a zuciya har bai iya bacci ba tare da ya kira Hajiya Maimuna ba yaji yanda Rukayyar ta wuni,ba to amma yanzu da ya dawo
sai yakc jin abin yana neman ya rikide ya zama‘ wani muhimmin al,amari lallai dole ya kula, inba haka ba zata tono wuqar yankata
Rukayya ‘ _kuwa tunda . ta koma Bangarenta ta kunshe a daki ta kasa fitowa, .‘ duk rawar kan da take a wurin Aunty Maimuna ‘na wurin koyin lakanin mallakar maza amma kallon da Abubakar yake kafeta dashi shi kadai ya firgitar da ita, ya hanata sukuni. ' 'Tana‘so ta fito amma tana gudun su bade, bata so suna haduwa kallon da yake mata yana firgitar da ita har taji tana ncman sukurkucewa, duk wata tsika ta jikinta sai ta tashi. Sabon yanayi ne takc ji a jikinta wanda bata jiba karo na farko kenan a rayuwarta da ta soma jin tana sha'awar su kasance a tare, to amma yaushc? Ta yaya‘? Dukkan wadannan tambayoyinne wadanda bata da amsar su ke addabarta har bacci Barawo ya lallabo ya sureta ba tare data saniba
ba ita ta farka ba sai qarfe biyu dan yan mintina
Ta zabura a hanzarce ta nufi (toilet) ta dauro alwala tayi sallar
akan sallayar tana addu‘a Abbakar ya dago labulen falon ya tsaya daga bakin kofa yana kallonta har ta shafa addu'ar ta mike. Tana juyowa sukai ido hudu bata san lokacin da bakinta ya soma gayar da shi ba. Sai da ya fadada bakinshi da murmushi kafin ya amsa mata idonshi na akanta, ya ce. “Kin qosa da baqin naki kenan?" Muryarta a sanyaye tace, “Da nai me?" ‘ Ya ce, "To ba gashi kin hana su abincin ‘rana ba bayan ~ kin basu na safe". Rukayya ta dayi wani takaitaccen murmushi ~kafin ta ce. . , "Bacci ne ya dauke ni, yanzu zan je inyi", Tana maganar tana linke hijabin da tai sallar dashi Yana tsaye yana kallonta har ta nufo shi
a_ tunaninta zai kauce ya bata hanya ta wuce.
.amma sai taga bai da niyyar matsawa don haka taja‘ ta tsaya dan gab dashi tana fadin.
2pages is damages am sorry plz
jera akan dinning table ta nufi sashinta ta dauko hijabi ta saka ta fito tabar gidan
’ Kai tsaye gidan Hajiya Maimuna ta nufa . tai sa a kuwa bata je wurin aiki ba, tana zaune a. falo tana jera lemuka da ruwan roba a cikin firij, tana ganin Rukayya ta mike daga durkuson da tayi tana kallon Rukayya.
"Ke kuma me ya fito dake yau ke da miji ya dawo amarci yau sabo?" '
.Rukayya ta zauna saman hannun kujera jikinta a sanyaye tana kallon Aunty Maimuna tace
"Na gaji da gadin gidan haka nan Aunty, * Ya Abbakar ba zai taBa sona ba k0da kuwa Balarabiya zan koma don kyau'
Hajiya Maimuna tace"inji wa‘? Haba Rukayya, kada ki karaya tun yanzu mana duka yaushe daren ya yi balle garin ya waye?" '
Ta raBa ta zauna akan kujerar ta dafo
Rukayya tana fadar . Meya faru? Me yai miki kuma daga
dawowar “ sa?
Zuciyar Rukayya ta Kara karyewa, cikin raunanniyar murya ta soma fadar.
"Aunty tunda ya dawo bai shigo inda nake ba, da zai kirani inyi mashi girki ma daga baKin kofa ya tsaya, Aunty na gaji ba zan iya ba, kaUye kawai zan koma".
Hajiya Maimuna ta ce "Saboda wauta? Ke yazu k0 wani ya baki shawarar yin hakan na zata ba zaki dauka ba".
Taja numfashi kafin ta cigaba da fadar. "Dole sai .kinyi hakuri Rukayya, shi mai ‘ hakuri yana tare da nasara. 'Abinda nake so yanzu shi ne da kinji motsin sun fito falo ki ,sauri ki gyara kanki, kema ki fito ki soma .share-share da goge-goge a falon. 'Sannan ki cire tsoronsa, ki rinka yi mashi magana da' yar xolayar sa cikin shagWaBa k0 da shi bai miki magana ba ke ki masa.
Sannan ki cire tsoron Suhailat ‘daga zuciyar ki,~ ki daina shakkarta, sannan ki rinka qokari ki cire shakka da tsoro k0 da sau biyu_a rana kiyi yanda zaki jikinku ya hadu".
HMMM LOL
[7/23, 11:36 AM] 🅰 " 🅰 " D🅱⭕Y: 📚📚DAGA GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100📚📚

RIKON KAKA
CHAPTER22
Rukayya ta waro ido waje tare da toshe baki cikin
matuqar firgici Hajiya Maimuna ta 'harareta. _‘
“Meye wani abin zaro ido anan? Da
Allah ba wai cewa nayi kije ki rungume shi ba, a‘a
k0 dai ki fadi masa da zummar baki sani ba, k0
kuma ‘dai ta wasu hanyoyin. Ki fara_ 'gwada
wannan din tukunna; -duk_rintsi kuma . kada ki
yarda ki zauna, babu~ kamshi jiddin walahairan,
ki zamo cikin ; kamshi da...". Rukayya ta katse ta
da niyyar yin magana, Aunty Maimuna ta tsayar
da' ita ta hanyar fadar. ~. "Kada kice komi, ke
dai kiyi yanda nace Tashima ki koma kada ya
lura kin fito'.
Ba yanda Rukayya ta iya haka ta dawo gidan ba
don zuciyarta ta gamsu _da bayanin Hajiya
Maimuna ba sai don ba yanda ta iya, tai ' sa'a
kuwa: babu kowa a falon don haka tai .
wucewarta dakinta tai kwanciyarta zuciyarla ‘
cike da qunci bata fito ta dora girkin dareba sai
bayan' sallar magaruba lokacin da taji .
shigowarsa ya dawo daga salla masallaci.
, Ta Zira takalminta mai madaidaicin tsini ta fito,
ai kuwa tai sa'a suna baje cikin falo shi da 'yar
mulkin matarsa, dukkansu suka rakata da
idanuwa
' Sanye take da riga da :zani na sabuwar
atamfarta super exculisive wadda aka matse ‘
akaiwa lafiyayyen riga da siket wanda suka zauna
mata mata a jikinta,
"Me kake kallo‘?”
Muryar Suhaiiat ta katse Abubakar yai saurin
maido hankalinshi’ da tunaninshi a
wurinta, ya dan soshi Keya alamun rashin
’ gaskiya kafin ya ce.
"Me kika 'gani?“ Suhailat ta watsa mashi harara ‘
"Ban gane wannan tambayar ba, ta mi na gani?" .
"To gani nayi ka tsareta da idanuwa, ban gane
wannan kallon ba to meye? meye ma 'anarsa?"
Abubakar yai murmushi kafin Yace
"To yanzu mc zan kalla a can wanda ban taBa
kallonshi anan ba?" Yai wata shakakkiyar dariya
yana fadar. . "Yanzu duk ki rasa da wacca za kiyi
kishi sai da qanwata? Haba SUhaila, ai» k0 ana .
‘ Sara a tsallake icen kuka". ' Suhailat ta Kara
Bata fuska tana facfar. . ,"A'a Wallahi, ai dan
hakin da ka raina shi . yake tsokane maka
idanuwa. Ni kuwa ban yarda ba, kai kace da mun
dawo zaka mayar da ita, kauyen su, ni dai kawai ‘
ka maida ita kamar yanda kace din". Abubakar ya
shafi kansa yana fadar. "K0 baki ce ba insha
Allahu zan mayar “ da ita ta ma cigaba da
karatunta a can" '
Suhailat ta tabe baki tana fadar. "Da dai yafi"
Abubakar yai dariya yana girgiza kai cike da
mamakin halin kishi irin na Suhailat na
,babu gaira babu dalili, lallai ashe akwai
takaddama a gaba.
Rukayya dake tsaye a kicin tana jiyo-duk abinda
suke fada, ta lumshe idanuwanta _'
wasu hawaye masu zafi suka biyo kuncinta, ashe
dama ita ke haukanta a banza shi bai dauketa a
matSayin mata ba? Ashe dama tuni ya warware
auren nasa dake kanta.
"Innalillahi wa'inna 'ilaihi raji'un!".
Kalmar da bakinta ke iya maimaitawa kenan, inda
ruwan hawaye ke ta faman' zarya a saman
kuncinta‘.
Yanzu ya zata yi kenan? Ya zata yi da dumbin
soyayyar sa da ta mamaye mata zuciya?
Ta rungume idanuwanta tana _ wani irin kuka
marar sauti. Tabbas Abubakar ya Cika babban
makiyinta, ya zalunccta, bai mata. adalci 'ba.
Tabbas ya zame mata wajibi ta cire Sonshi a
zuciyarta ta cike gurbin da tsanarsa da kuma
kiyayyarsa ta

Please Login or Register in order to submit comment