Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zauna ‘tana gaisheta, “Ina wuni
Aunty" ‘
"Lafiya lau Rukayya kin wuni lafiya‘. ’"
Ta ce "Lafiya qalau".
Aunty Maimuna tace“A'a ko dai' k0
dai k0 dai?" Rukayya ta sa dariya tana fadar
ko dai me Aunty ?"
Ta ce KO dai tunanin mijin na nan na
dawainiya dake?" Rukayya ta ce "Kai haba, Allah
Ya sauwake
" "Da me?" . Aunty Maimuna ta fada cikin nuna
alamun firgici Rukayya ta ce, "Yo Aunty sai kawai
na
kama tunanin namiji don Allah kema ba zaki
min fada ba?" ' Aunty Maimuna ta ce "Ba zan
miki ba
Rukayya, .ai abu ne mai kyau ki nunawa mijinki
kin damu dashi, 'ki nuna masa ke baki ’ ma da
lafiya tunda ya tafi ya barki kewarsa ta hana ki
sukuni". ‘ . ’ Rukayva ta fasa qara, "La'ilaha
illallahu! Kai don Allah Aunty?" ‘ Haj. Maimuna ta
Bata fuska kafin ta ce.
"Ke dubcni nan Rukayya, kinga alamun wasa a
idanuwana?"
Ta girgiza kai alamar a'a.~Sannan Haj. Maimuna
ta ci gaba da fadar.
lol naku har kullum A,I,S ke cewa asha karatu
lafiya[9:59AM, 8/3/2017] ‪+234 803 484 0276‬: [7/23, 11:32 AM] 🅰 " 🅰 " D🅱⭕Y: RIKON KAKA
CHAPTER18
bayansa jikin (wardrop) din dake like a‘ bango, idanuwansa a rufe. Surarta ce kawai ke faman kai komo a idanuwansa, shi kanshi bai san tsawon loakcin‘ da ya dauka ba, sai
dai yaji muryar Suhailat na fadar. "Da kyau, dama nasan wannan ranar
, tananan zuwa Abbakar, nasan k0 ba dadade k0 ba
jima sai kazo kana son yarinyar nan" Abubakar ya bude idanuwansa ya kafe
su akanta yana maimaita.
"So... So fa kika ce Suhailat?"
Ta daga murya, "So na ce Abbakar! Ka ‘ soma son Rukayya, karya na fada?" * Shiru ya danyi, shin k0 abinda yake ji game da yarinyar nan shi ne son? Kai gaskiya a'a ba‘ so bane; To meye? Ya tambayi kansa kai ' tsaye tambayar dabata da amsa.
D0n haka ya girgiza kansa yana fadar.
"Ki yarda dani Suhailat, abinda yakr cikin zuciyata ba so bane. '
Cikin daga murya ta'ce, "Rufe min baki munafiki, idan ba so bane mene ‘ne? Sha' awa ?
ce ? tunda' .ka kalleta a tsirara Allah dau yai wadan irin wannan zuciyar taka Abubakar, wadda ba
zata iya kare kanta daga fadawa sharrin shaidan ba.
Kuma idan ma ka soma sonta Abubakar . ka sani wallahi'tallahi ba zan taBa yarda wata mace a matsayin kishiya ba ballantana
wannan sokuwar yarinyar, ballagaza, jaka, akuya, 'yar matsiyata. Wallahi ba zan yi kishi
da ita ba, sai dai kwarya tabi kwarya, 'don haka ina gargadinka da kada ka ballo wutar da zai kasheka Abubakar ya ce, "Ki dawo hayyacinki Suhailat, kada ki yanke hukuncin da zuciyar ki ba zata iya dauka ba, alhalin kin san zuciyata bata tanadi dakarun da zasu kareta daga kamuwa da son wata ba .. idan kuma kin aikata abinda kika ' so don ki salwantar da rayuwarta saboda kina tunanin bata da gata to ki sani ni nine gatanta
daga yau kuma daga yanxu inason ki sani abinda nakeji a zuciyata gameda ita baso bane
bane kuma ba Sha'awa bace, sai dai wani abu mai kama da sha,awar". Suhailat ta fasa wata uwar Kara . "Wayyo na shiga uku! Inna lillahi Wa'inna ilaihi raji un Ta zube Kasa ta fashe da wani irin kuka
mai Kairfi.
Abubakar ya duKa gabanta, "Kiyi a hankali, kinga dare ne, idan da kuma za ki dauki shawara da kin adana haWayen tun yanzu, don wata qila akwai ranar zubarsu". Ya yunkura ya mike.
Suhailat tai saurin riqo hannunsa, "Kar kai min haka Abbakar, don Allah don Annabi kada ka zamo sanadiyyar rugujewar farin,cikin rayuwata, ,don Allah Abbakar don Allah, wallahi ba zan‘iya kallon ka ‘da wata macc a duniya ba idan kace kai. min kishiya
Abbakar mutUWa zanyi, wallahi mutuwa
zanyi. Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un! Yau‘ 'na shiga uku". ‘
ta hada kanta da hannunsa ta cigaba da rera kukanta mai ban tausayi, Abubakar ya ja wata nannauyar ajiyar zuciya kafin ya ce.
"Me yasa kike dauka cewa isarki da tinkahon ki da zamantowar ki wata zai iya samar miki abinda kike so da arziqi k0 da
tsiya? Me yasa kika dauka kudi zai iya samar miki duk abinda kike so a duniya? Me yasa kike zaton don ina qarkashin mahaifinki
zan iya kwantawa ki takani yanda ranki yakeso?
Kinyi kuskure Suhailat, zuciyar ‘ Abubakar tamkar dutse take, dutscn ma na ‘ niqa wanda k0 nakiya ba zata iya masa ba. ‘
‘Suhailat ina sonki son da ba zan iya misalta miki irinshi ba, a duniya babu abinda 'zaki‘nema a wurina ki rasa, sai dai in in raina ne‘shima don ban iya cire shi daga jikina in bayar.ne Amma ke sai kike ganin kamar wata isarki ko da arziki yasa nake miki abninda nake yi.~ Kinyi kuskure Suhailat, dOn.
har yau ba ai dukiyar da zata sa in yima mace bauta ba, kuma”
"Kayi haquri don Allah Dear, Wallahi ba zan Kara ba. Ni dai don Allah kai min alkawarin ba zakai min kishiya ba, wallahi zuciyata ba zata iya daukar wannan tashin hahkalin ba".Suhailat ta katse shi. .
, , Abubakar ya danyi. jim yana jinjina girman lamarin,” Suhailat ta‘mike ta kwanta a jikinsa', Cikin muryar kuka ta Ce. '
"Ba don halina ba, don Allah Abbakar, ni kuma nai maka alKawarin zan zame maka . daya tamkar da dudu. Nai maka alkawarin babu abinda zaka nrma ka rasa na daga zamantakewar . aure da kyautatawa da soyayyah Ta lalubo hannunsa ta rike tana matsawa.
"Kai nake saurare my Dcar". Abubakar ya ja Wata ajiyar zuCiya mai
qarfi kain yace."Nai miki alkawari Suhailat"
ta qara makalkale shi
tana sumbatarshi ta k0 ina. "Na gode my Dear, Allah Ya saka da
alkhairi". Murmushi kawui yayi saboda nauyin
jinjina girman alkawari da zuciyarshi tayi.
Misalin qarfe tara na safe Rukayya da kuku suka kammala abin karyawa, sannan ita ’ ta dawo falon tana gyarawa, bayan ta gama gyaran 'kicin din, Abubakar' da Suhailat suka fito‘daga falo‘ suna 'janye da akwatina, Rukayya ta sadda kanta tare da gaishe su cikin girmamawa. Abubakar ne . dai ya amsa banda
Suhailat da ta juye idonsa ta watsa mata harara
« Abubakar yaCe, ”Yauwa Rukayya, dama sallama zamuyi za muyi tafiya sai idan mun dawo. na sallami kuku saboda
gidan yanzu ke kadai ce akwai kayan abinci sai ki rinqa dafa duk abinda kike so Sai har
Allah Yai mana dawowa".
Ya zaro kudi masu yawa cikin aljihu ya ajiye mata
"T0 sai Allah Yai mana dawowa".
Muryar Rukayya na rawa tace "Allah Ya kiyaye
Ya amsa da, "amin".
Sannan suka fice
. RuKayya ta raka Su da idanuwanta ‘wadanda suka ciko da hawaye, haka kawai takejin tana kewar su,‘ to me kenan?
Ta ajiye tsintsiyar hannunta ta zauna saman hannun kujera tana kallon Rofar da suka fita 'sharar da hata idar ba kenan ta lallaba ta miqeta nufi sashinta ta kwanta.
‘ Da yamma liqis Rukayya ta fIto falon ta ida shararta ta dazu, sannan Ia nufi kicin ta dora Indomic saboda yunwar da ta soma ji
sama-sama ta rinka jiyo sallama. Ta dan
tadan
sauarara kadan, sallama ce kuma muryar mace.
Rukayya ta ajiye wukar da take yanka albasa ta fito tana amsa sallamar. . "Lah Aunty. Maimuna, sunnu da zuwa". . ’ Ta nufeta da murmushi a fuskarta, "Don Allah zauna ga kujera, bisimillah". ‘ Haj. Maimuna ta zauna itama da fara'a ‘ a fuskarta ta ce. ‘ "Rukayya kenan, ya zaman kadaici‘. ’" Murmushi kawai tayi, Haj. Maimuna ta
ce. "A'a ban gane ba, 'sai. dariya ba magana?’Rukayya ta bar murmusawa kafin tace. ‘ "Alhamdulillahi". _ Aunty Maimuna tace, "Haka nake so
ki saki jikinki duk maganar da zanyi ki maido
mani amsa, "To, bari na kawo miki ruwa
’ ‘Tace "A'a sha zaman ki. na hutasshe ki 'Yar raihin wayo, kika'ce min kanwar Abubakar: ceke, ashe Shara min ita ku kai jiya. Ogana (mijina) yake-fada min cewa ke
matarsa ce.ke Nayi miki murna Rukayya sosai,
kin dace da miji kamar yanda shima nake masa murnar samun qaruwar iyali, Sai dai ~ kiyi hakuri mijinane yace nazo na danyi miki wasu 'yan nasihohi wadanda zasu amfane mu gaba daya. Ina fata ba zaki damu ba shiga rayuwar ki da zanyi" _ , Kai tsaye Rukayya ta ce, "A'a ba komi Aunty". Auty Mai‘muna ta ce "Okay, Rukayya kinyi makaranta kuwa‘? ' Ta danyi Jim kafin ta ce. "eh nayi (primary) a kauye
Haj. Maimuna ta ce "Daga nan baki Kara ba?" “ '
Tace Eh, Yaya Abbakar ya so kaini
makarantar gaba kakata ta hana
Tace-"Wayy0, Allah :sarki.. aidata sani da ta‘ barki kinci gaba don karatu yana da matukar muhimmanci ga rayuwar 'ya'ya mata ’ '
Yanzu Rukayya idan nace zan saki a makarantar mata kina so?"
Tayi shiru tana wani dan nazari can anty
Maimuna ta datse mata tunanin ta hanyar ‘fadar. . ' "Rukayya, shi ilmi; da kike ganinsa yana da matuqar muhimmanci, yin ilimin nan zai .taimakeki ya taimaki 'ya'yan da zaki haifa.‘ Ta hanyar ilimin zaki koyi hanyoyin da ya kamata ki' tarbiyyantar dasu, ta hanyar ilimin ne Zaki koyi yanda ya kamata ki kula da kanki da kuma maigidanki
Makaranta ce wadda kungiyar kare haqqin‘ mata ta _budé don horar da irinku da ' karatun shekara guda, sai a baki kwalinki idan har kin maida hankali sai mu tura; babbar makarantar sakandire ta yan mata
ya kika gani?
Rukayya ta ce, "T0 dUk yanda yayan
ya ce" ' Haj Maimuna ta ce, "Ture batun yaya
mai sauki ne idan kekin amince, yanzu zan
cikc miki (form), ni na riga na gama magana da shi, zai biya duk abinda aka kashe" Tace"To shi kenan, ba matsala" .
’ » Aunty Maimuna tai dariyar jin dadi, sannan ta bude jakarta ta Ciro (form) guda da biro ta cike mata, ta‘dauketa hoto da wayarta sannan tamike tana fadar.
"To ni zan tafi, insha Allahu zuwa gobe zan _ . ‘ -' dawo". Rukayya ta ce, "To Allah Ya kaimu".
' Har wajen harabar gidan ta rakata sannan ta dawo, ta nufi kicin din ta Cigaba da girkinta, a zuciyarta dadi ne fal zata koma
makaranta, k0 banza ta rage zaman kadaicin da take a gidan. '
Washegari bayan sallar magarina Rukayya na zaune a falo tana kallo
haji
Malmuna ta shigo da sallama dadi ya kama Rukayya ta zabura cikin doki.
"Sannu da zuwa Aunty, wallahi yanzu nake tunanin ki cikin raina".
Aunty Maimuna tai dariya, “Kuma ba zaki lya shiga ba?"
Tai dariya saboda yanda ta watsa mats harara, ta ce
"Ba haka bane Aunty“. ‘
"To yaya ne?" Ta ce "Dama ina da niyyar shiga".
Aunty Maimuna ta zauna tana fadar, "To ai gani ni na‘shigo". ‘
Rukayya ta zauna ‘tana gaisheta, “Ina wuni Aunty" ‘
"Lafiya lau Rukayya kin wuni lafiya‘. ’"
Ta ce "Lafiya qalau".
Aunty Maimuna tace“A'a ko dai' k0
dai k0 dai?" Rukayya ta sa dariya tana fadar
ko dai me Aunty ?"
Ta ce KO dai tunanin mijin na nan na
dawainiya dake?" Rukayya ta ce "Kai haba, Allah Ya sauwake
" "Da me?" . Aunty Maimuna ta fada cikin nuna
alamun firgici Rukayya ta ce, "Yo Aunty sai kawai na
kama tunanin namiji don Allah kema ba zaki
min fada ba?" ' Aunty Maimuna ta ce "Ba zan miki ba
Rukayya, .ai abu ne mai kyau ki nunawa mijinki kin damu dashi, 'ki nuna masa ke baki ’ ma da lafiya tunda ya tafi ya barki kewarsa ta hana ki sukuni". ‘ . ’ Rukayva ta fasa qara, "La'ilaha illallahu! Kai don Allah Aunty?" ‘ Haj. Maimuna ta Bata fuska kafin ta ce.
"Ke dubcni nan Rukayya, kinga alamun wasa a idanuwana?"
Ta girgiza kai alamar a'a.~Sannan Haj. Maimuna ta ci gaba da fadar.
[7/23, 11:32 AM] 🅰 " 🅰 " D🅱⭕Y: 📚📚DAGA GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100📚📚
[9:59AM, 8/3/2017] ‪+234 803 484 0276‬: [7/23, 11:33 AM] 🅰 " 🅰 " D🅱⭕Y: RIKON KAKA
CHAPTER19
To ba wasa nake miki ba, ya kamata ki fidda kanki daga cikin duhun jahilci, ki sani tuni Annabi ya faku. '
Kin sani kin shigo cikin sahun manyan mata, wadanda suka dauki aure bautar Ubangiji, don haka yaki ne mai girma ya tunkaro ki ba wai dan Karami ba. D0n haka sai ki tanadi manyan makamai don tserar da
rayuwar ki". ‘ ‘
Aunty Maimuna ta janyo jikanta ta zuge
' ta ciro mata wasu litattafai da abin rubutu tare
da qaton hijab mai ruwan toka har Kasa da _ nikaf ta miqa mata ‘ ’ "Amshi, ga wannan na gama miki' k0mai gobe idan Allah Ya kaimu qarfe goma na Safe zaki shirya direba zai zo ya danke ki ya kaiki makaranta.idan da abinda ya shige miki. '_ duhu kizo ki tambayeni in kOya miki. . ‘ Kowacce ra‘na da abinda za'a koya muku ranar Litinin za'a koya muku Turanci, " ran'ar Talata Hausa da Lissafi, ranar Laraba
' za a koya hausa da lissafi ranar, Alhamis,
za su koya muku yanda ake gyaran muhalli ranar Juma'a kuwa za'a koya muku yanda ake kwalliya, ranar Asabar kuma girki za su koya muku, Lahadi kuma su koya muku karatun lslamiyya da yanda ake kula da miji da yaran gida”.
Rukayya tace to Aunty Allah Ya kaimu".
Aunty Maimuna ta dan tsareta da idanuwa kafin 'ta ce
"Wai Rukayya ba zaki kwance Wannan dankararren kitson dake‘ kanki ba? Dubi akaifanki yanda sukai baqiqiRin a ciki da dauda, kin san fa na miki magana tun '
' rannan, kar ki bari gobe inzo in same ki da su kinji na fada miki".
Yanda ta daure fuska ne tamkar ba ita bace sarkin zolaya da ban dariya ba yasa Rukayya amsawa a raunane
Aunty Maimuna ta ciro rcza daga
jakarta ta mika mata.
"Amshi, ga rcza nan. Ke yanzu wani namijin k0 me zaki dafa ki bashi ai ba zai cishi ba. Dubi akaifunki, dube su don Allah“.
Ta ja .tsaki ta mike ta suri jakarta tana fadar. ‘
"Idan na koma Zan turo miki mai aiki ta kawo miki kayan da na bawa teta ta gyara miki, ki huta da yawo da rigar maza k0 duk Kaunar ce?" . ‘
Ta fada sigar zolaya.
Rukayya tai _murmushi ta girgiza kai * alamar a'a, Anty! Maimuna tace
"A'a? Ba Kaunar bane Murmushi RuKayya tai bata ba ta amsa '
ba Haj. Maimuna ta ce ' "A' a k0 da naji. ni dai nasan qaunar nan
, dai akwaita". Dariya kawai tayi saboda’ ita halin
matar na bata mamaki, shin. ita kuma k0 wace irin mace cc? Rayuwarta na bata sha'awa.
w . w. . m.
Ganin ta sake yasa Aunty Maimuna ta tafi, don dama ta dan razanata ne don kar taqi yin abinda tasa ta
Ai k0 tana fita Rukayya ta bude rczar ta yanke akaifunanta tas, ta kankare su sukai Kalqal Sannan ta sa hannu ta kwance kai ta tafi (toilet) ta wanke shi da sabulu sosai, ta barshi ya bushe sannan ta shafe shi da mai, ta sharce sosai, sannan ta daure shi. Duk da gashin nata bai wani cika tsawo ba, to amma yana da sulBi sosai, gashi bakikkirin kamar wadda ta shafa masa baqin lalle. ‘
Tana idar da . sallar ish‘a‘i 'mai aikin 'Aunty Maimuna ta kawo mata kaya cikin wata qaramar jaka, Rukayya ta amsa tana godiya ta zauna tsakar daki ta bubbude
Kaya ne masu kyali, don kai da baka 'sani ba sai ka, rantsc da Allah daga wurin dinki aka karBo su, sum kai kala 'goma. Dadi ya gama Rukayya, itama ta samu kayan
canjawa, don haka cikin farin. ciki ta kwanta.
Washe gari ko garina wayewa ta watso ruwa ta zauna gaban madubi ta murza‘ mai da hoda, sannan ta dauko daya daga cikin kayan da anty maimuna ta kawo mata ta saka.wata Material mai fari da adon ja, ya hau jikinta ta dauki dankwalinsa , ta saka hijabinta, ta daura niqab din, ta sa takalmi sannan ta. dauki litattafanta.
' K0 karyawa bata tsaya yiba ta dauki hanya, ta fito. Maigadi ya rufe gidan, ta nufi gidan Aunty Maimuna. ,
' A can ta tsareta sai da tayi kalaci sannan dircba ya dauketa,_ har cikin makarantar ya. kaita kamar yanda Aunty Maimuna ta sanya shi, ya nemi Haj Rahma ya hadata da Rukayya sannan ya tafi da
niyyar dasun tashi zai dawo ya daukcta.
Wasa-wasa haka‘ Rukayya ta .soma
’ karatunta, sai 'gashi har ta fara iya karatu da‘
rubutu, Turanci ma dan wanda bai‘taka kara ya karya,_ba tana dan damalmalawa.
Aunty Maimuna ma ta dage tana koya mata dan abinda bata gane ba.
Wata uku da tafiyar Abubakar amma Rukayya har ta soma canzawa sai kace ba itaba, duk wannan duhun kan da Rauyancin nata ta rage shi, an zama' yan makaranta
Wata rana ta dawo daga makaranta da maraice ta sauka gidan Aunty Maimuna ta baje tana kallon kayan da aka kawo mata talla; lesissikane masu kyau da materials, sai _ lndian gaunt ‘ 'kala-kala da jakunkuna da ‘ takalma na mata masu kudi. ~
. Aunty Maimuna ta dauki jaka da takalmi kala biyar, sannan ta dauki less biyu, materals biyu,sai indian gaunt guda da wasu riga da Siket
rukayya ta zauna tana yaba kyan kayan, Anty Maimuna tace "ke bazaki dauka bane? Bashi ne biya
uku nasan Abubakar ba zai qi biya miki ba" . . ‘
Rukayya ta cc, "Ah waceni da daura zani uwar miji na yawo xindir‘? Aunty bafa wani dasawa mukeda Yaya Abbakar din ba hasalima ya tsaneni don ko maganar kirki bamayi
. . ‘ Haj. Maimuna ta saki baki kafin ta ce"Yanzu dama zaman doya da'manja kuke kenan? K0 da yake nasan dama hakan zata faru, amma ki share kawai, kina'son irin nawa sun miki?" ' Rukayya ta ce, "Sun min mana". ~ ‘Ta ce"T0 Kyale shi akwai wata' mai kawo mana atamfofi zan mata magana ta kawo miki masu kyau k0 kala goma ne ai mishi bill dolensa zai biya" rukayyah tace wallahi baki san haiinsa bane .Aunty Maimuna ta'ce, "Kyaleni dashi, ‘ .da Oga zan hada shi, har kudin dinkin sai ya hiya, don shago za 'a kai dinkin". Dadi ya kama Rukayya ta miqe tana
murna.
Anty Maimuna tace "Sai daifa matsala "daya Rukayya, dole da sai anbi dare an k0rbo baqin aljani, don wannan baqin fuskar taki . yayi yawa". ‘ “ Rukayya ta ce "Bakin aijani kuma Aunty?" ‘ tace Eh mana ai wannan baqin fuskar taki daketa sheqi ai shi ne baqin aljanin dake damun da yawan 'yan matan zamanin nan da irin qananun kurajen nan na fuskar ki, idan kin shirya zan ' baki magani". . Rukayya ta dawo ta zauna da zumudinta tana fadar. '
"Na shirya mana Aunty', aikin me nake a gidan?"
Aunty Maimuna tace 'ai ni ban. shirya ba, baki ji an soma kiran sallah ba? Ki bari dai gobo: ki shigo da wuri ni kuma zan karantar dake'darussan maza ‘ wanda k0 shaidan bai'san dasuba". ' _ Cikin zumudi Ruqayya ta ce"to shi
kenan Aunty qarfe tara zanzo
Aubty Maimuna ta ce "A'a, inama laifin Sha daya sannan na sallami mijina?“ Rukayya tace, "To shi kenan, Allah Ya
kaimu". _
Ta amsa da, "Amin Sistcr
Rukayya ta mike ta fice daga gidan ' tana kokarin shiga gidan nata taga mai keke napcp Shima ya'na Kokarin fakawa a kofar gidan nata, don haka ta dan tsaya taga waye?
kakace ta fito tana kokarin bawa mai keken kudinsa, Rukayya ta fasa qarar murna ta ruga ta rungume Kaka tana ihun murna
' "Muhammadu dan Abdullahi! Sakammrni ja‘irar nan kar ki karya ni'kinji".
Rukayya ta saketa tana dariya, ta ce. "Wayyo Kaka ashe zakizo, baki manta dani ba?"‘
Kaka ta ce, "Jika kenan, ina ni ina mantawa dake? Ai kina cikin raina, dake nake kwana dake nake tashi".
Rukayya. tace, ,"Wayyo, nima kina cikin raina Kaka". '
Ta dubi mai keke napep din 'Malam nawa ne kudin ka?"
"Dari . ne Rukayya ta zaro dari cikin jakar makarantarta ta mika mashi, sannan ta kama hannun Kaka
suka nufi cikin gidan ‘ A falonta ta sauketa cikin doki tace
"zauna nan kaka, me zan dafa miki?"
Kaka ta ce, "Karki 'sakc ki wahalar da kanki Jika, a qoshe nake. Zuwa nai dama in ganki, kuma na ganki hankalina ya kwanta". Rukayya ta ce "Ai k0 Kaka dole ne in dora , girki yanzun nan, dama muna da sauran. ,naman kaza da dankali, bari inyi sauri in hada -, miki (French soup) da tuwon semovita minti kadan"
‘ Kaka ta ce, "'Yar nan yanZu nan birni har wani tuwon sama ake? Kai indai mutum yana duniya ' bai gama kallo ba", Rukayya tasa dariya kafin tace, "Ba tuWon sama nace ba Kaka, tuwon scmonvita fa na
Ce.
Kaka tace, "To shi kuma wani abin ne
haka?" Rukayya tace, "Tuwo ne dai Kaka, amma da gari dan kanti ake yinsa, bari in miki kici kiji". » Kaka ta ce, "A’a hanzana ki min 'yar nan tunda naji kin ambaci nama". Rukayya ta sa dariya ta mike ta nufi 'kicin, mintina Kalilan ta gama .hada mata tuwon da miyar sannan ta gasa mata 'yar Sauran hantar da ta rage, ta hada mata ita da kayan lambu, ta dauki komi ta kai mata, ta hado mata robar ruwa da fresh milk guda, da lermon . Duk Aunty Maimuna ce ta aiko mata dasu jiya. Kaka ta xauna suna Ci suna hirar yaushr gamo, kaka Sai zuba santi take suna zabgar .dariya. Sai da suka gama cin abincin sukai
sallah sannan suka dasa wata hirar, Kaka kira take. ' '
"Jika ashe dama za ki qiba? Ai ni ban taBa tunanin za ki qiba Ba. Na rantse da Allah .
kina jin dadinki, yanzu sai yaushe masu gidan zasu dawo? Don yaje min sallama, Ya maqare min kicin da uwayen kayan abinci sai kace ya ganni da yunwa". * Rukayya ta ce "Kuma kina iya yin ' girkin Kaka?" , ta ce "Ni fa Lami ya dauko min 'yar gidan Malam Hadi, ita ke min girkin, kin san ta dawo gida zawarci".' Rukayya ta ce "Allah Sarki baiwar Allah; har yanzu babansu yana nan kenan?" ' Kaka ta ce "Yana nan". ' Kaka ta mike ta Belle zani cikin dan tOfintA lalita ta ciro wasu kulle-kulle ta miqawa Rukayya tana fadar. * "KarBi wannan Jika, da zan taho na ' biya ta wurin Malam Zakiru na karBo miki. ' Wannan hayaki ne na sammu, wannan kuma aniya makomiya ce da karya tambaya da ruwan bakin wuta ake shansa. Wannan kuma
maganin mu ne na tsaffi na biya na tsinko
hehehe su kaka manya
jama,a suwaye sukai missing din kaka to yau ga kaka har gida lol
[7/23, 11:33 AM] 🅰 " 🅰 " D🅱⭕Y: 📚📚DAGA GROUP OF HYPE HAUSA NOVELS BOOK WHATSAPP 08064400100📚📚
[10:00AM, 8/3/2017] ‪+234 803 484 0276‬: [7/23, 11:34 AM] 🅰 " 🅰 " D🅱⭕Y: RIKON KAKA
CHAPTER20
A SHA KARATU lfy
miki, ki shanya ya bushe ki daka ya zama gari, ki tankade, ki dinga sha da madara ake sha". RuKayya tayi murmushi, "Na gode ’Kwarai Kaka". . i '
Tace, ."Ba komi Jika, yiwa kaine".
Hira suka sha sosai, basu suka iya bacci ba sai da dare ya tsala sosai sannan bacci ya dauke su
' ‘ Kaka ta ga tattali wurin RuKayya, hatta 'anty Maimuna da taji Kaka tazo kullum sai ta aiko'mata da abinci kala-kala. Sai da Kaka, ‘ta kwana uku sannan ta ce zata koma . ~RuKayya tai juyin duniyar nan ta Kara kwana taKi wai idan duniya ta samu labari sai a ' zageta. . '
RuKayya ta bata'kudin da Abubakar ya bata da zai tafi dubu goma ceta bawa' Kaka, da Kyar ta samu ta‘karBi rabi, suma sai ‘da ta dage da gaske Aunty Maimuna ma tsaraba ta hadawa Kaka sosai a gaskiiya matar tana da mutunci ba wai dan kadan ba;
. Karfe hudu ‘na yamma Rukayya ta dawo daga rakiyar Kaka, kai tsaye gidan Aunty Maimuna ta Sauka, ta ,samu itama ta dawo daga unguwa.
Rukayya ta zauna tana fadar, "Wannan
kayan kuma fa aunty? Unguwa kika je?" Anty Maimuna tai dariya, kafin ta ce. "Yara najewa visiting (ziyara)". RuKayya ta ce,"Wai yara kuma Aunty?" ‘ Sai da ta sake yin dariya kafin ta nuna mata qaton hoton dake falon, ta ce.
' "Gasu, Ammar da Saudiyya, Hassana da Husaina". '
Rukayya tace, Ban gane ba Aunty wai dama wadannan manyan 'ya' yan naki ne?" Tai dariya, "Nawa ne Rukayya, Ammar ne babba ya gama (secondary school), yana qasar Saudi Arabia zai hada (degree) dinSa,
sai Saudiyya da Hassana da Husaina su kuma
suna «(secondary school). Saudiyya na aji ‘ hudu .Hassana da Husaina aji uku, su ne najewa visiting". .
Rukayya ta ce "Ikon Allah, amma wallahi babu wanda zai kalle ki ya ce kin ajiyevkamar Hassana, ni na dauka ma: baki taBa haihuwa ba"
Haj. Maimuna ta sa dariya tana fadar, "Kai Rukayya, banda sharri".
Ta ce, "Wallahi Aunty da gaske". Ta ce "To na yarda. Yau dai ya kamata mu fara , darasinmu don nasan gobe za ki koma makaranta k0?" _ Rukayya ta ce "'Wallahi kuwa Aunty, , abinda ke cikin zuciyata kenan". Aunty Maimuna tai murmushi kafin ta cc. ‘ ‘ ‘ 'Uhm,!‘ Mata, kenan, ku dai haka Allah Ya yiku, kuna nan kun kasa kunne, Kiris ku 'ke jira

Please Login or Register in order to submit comment