Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zamani ya canza".
Suhaila ta fice tana gunguni, mommy ta bita da
kallo harta fice, ta girgiza kai ta ci gaba da aikin
gabanta. .
Suhailat tana shiga dakinta (toilet) ta fada ta
watso ruwa, ta jima tana wanke lungu " da sako
na jikinta tamkar amaryar da sabon angonta zai
zo gareta. Ta fito daga (toilet) din tana tsane
jikinta da tawul. .
' Ta zauna bakin (mirrow) ta murzawa jikinta
(cream) mai kamshin gaske yabi fatar
jikinta yai (smooth) sannan ta shafa hoda ta kai
kala hudu. Ta qawata fuskarta da kayan kwalliya
irin na zamani, tai gwanin kyau. ' Ta mike ta nufi
kan gadonta ta dauki kayan dake sama, sabon
less né mai matukar kyau da tsada Wanda aka
amso mata dinkin shi jiya daga shago
' , Ta saka dinkin riga da siket ne sun bi jikinta
Sosai, ta dauki kalabin ta ta nufi gaban madubi
ta , raba gashin kanta gida biyu, ta jawo shi ya
hau 'saman bayanta sannan ta nade ‘ shi a'baya
ta daure: Ta kafa daurin kallabinta mai“ kama
da_rawani, ya dauru sosai, gashin kama ya zame
mata tamkar acuci maza.
’ Dan kunne da sarwa duk na (gold) ne ta saka'
ta hau Wata 'yar siririyar agogonta shima na gold
ne Ta dauki siririn mayafinta ta,yafa saman
kafadar ta ts saka takalminta’ mai tsinin gaske
saboda bata ‘da .tsaWo sosai ta dauki 'yar
Karamar jikar ta’ :ta hannu ta dauki manyan
wayoyinta
Suhaila kyakkya'wa ce ajin farko, fara ce ' .
tas.har_ wani yalo-yalo take, gajeriya ce mai
matsakaicin jiki, Allah Ya wadala ta da dirin jiki
na daukar hankali. Tana da matsakaiciyar fuska
mai daukeda daradaran idanuwa da dogon hanci,
bakinta daidai misali.
Suhailat tana da kyau matuKa, matsalar ‘ta
kawai gajarta, itama gajartar ba a gane mata
saboda duktakalman da lake amfani da su masu
matukar tsini ne , . _ Suhailat ta wucc kai tSaye
zuwa harabar gidan ba tare da ta bi ta sashin
mommy dinta ba,tana fitowa harabar gidan direba
ya kwaso da dan gudu-gudun sa ya bude mata
gidan baya ta zauna, sannan ya tambaye ta.
"Ina muka yi Hajiya?" . . . Ta ce, "Gidan Alhaji
Maiwada zaka kaini, gidan su Hanifa" '
Dircba ya ce, "Oh,na gané"
Sannan ya rufe mata kofar, ya zagaya ya shiga
ya tashi motar suka fice daga harabar gidan,
maigadi ya hangame musu gate suka fice
Unguwar alkali suka nufa daidai saman
sabon titin unguwar alkali, qaton gida ne wanda
yake saman titi. Direban yai hon maigadi ya bude
ya sa hancin motar'cikin get din gidan. Sai da ya‘
fara gaisawa da maigadin Sannan ya nufi harabar
gidan kai tsaye ya faka motar Wurin da aka
tanada don ajiye motoci, sannan Suhailat ta bude
motar ta fito ta nufi gidan kai tsaye.
Katon gida ne kai da ganinsa kasan a .gidan an
zuba Naira, sai da Suhailat ta wuce faluka kusan
hudu Sannan .ta shiga Wani Emwaton falo, tana
yin sallama taji ihun qawarta Hanifa, ta kwaso
aguje suka rungume juna suna dariyar murna
suka shiga falon. .
Hajiya Sadiya tana hakimce cikin kujera . tana
lallatsa laptop, , ta dago tana kallon Suhailat har
ta shigo falon ta zauna tana fadar.
"Ina kwana Momcy“.
Sannan Hajiya sadiya tai murmushi, "Lafiya lau
Suhailat, ashé ana ganinki? Ai mu , tuni na riga
nayi fushi, mu baza kizo ki
Koxo“ ki ganmuba amma tunda hasken ranki ya
dawo ai gashi kinxo
Suhaila tai dariya ta dubi Hanifa cike da jin
kunya, tace
”Ba haka bane momcy'.
Hajiya Sadiya tace, 'To yayane? K0 kina nufin
bakisan ya dawo bane
Murmushi kawai tayi don bata: data cewa kuma.
. Hajiya Sadiya ta miqe da laptop dinta a
hannuma tana fadar.
”Ni kinga nama haye sama tunda dai nasan
wannan :zuwan Mansir ne, idan kingama ganinsa
kin biya mu gaisa. Dariyn kawai tayi, Hajiya
Sadiya ta haye sama.
Tana barin falon Suhailat ta ce, “Ke qawar ina
Yaya Mansir din yake ne? Ni fa qagare nake naga
yanda ya koma‘
Hanifa tace, 'Amma kya bari a kawo Maki
abubuwan motsa baki saunan k0?" , Suhaila
tace'A‘a, idan na ganshi na dawa naci. Hanifa ta
harare ta ce "Allah Sarki dadi
‘ ai nasanma k0 kinje yaxu bai farka
daga barci' ba, ‘don Yaya Mansir sai ya kai
dayan rana yana barci". Suhailat tace, "Eh naji,
dai yana ina .inje in tayar da shi?" ‘ Hanifa ta ce,
"Ai da yake kece nasan zai tashi, ba zai miki
masifa ba. Kije yana dakinsa da kika sani"
Suhailal ta mike da sauri tana dariyar murna ta
nufi hanyar dakin nasa, sai da ta fita ' falon ta
shiga wani sannan ta nufi bangaren sa,
ta, tura kyauren dakin. ' A bude ta Same shi, don
haka ta shiga da
sallamar ta. Duk da ba a amsa mata ba hakan‘
bai hana ta sa kai ba cikin falon, qaton falo ne
mai dauke da wasu kananan kujeru irin na‘
ma 'aikata, sai wasu kujeru biyu da katon tebir a‘
‘tsakiya aka dira computer desktop a sama, a.
gefe kuma, jikin bango aka sa kayan kallo ‘ '
Suhailat ta nufi dayar kofar ta tura ta
; shi ga, karamin falo ne babu abinda ke cikin sa
.sai karamin gado da qatuWar wardrop da
“sauran tarkacen kayan maza.
Yana kwancc saman gadonsa a lullube da bargo
yana faman sharar barcinsa hankalin sa a kwance
Ta nufi kan gadon ta zauna. gefe idanuwanta na
kansa. Ya qara haske da qiba har wani tumbi-
tumbi ya ajiye, sai taga ‘ qibar tasa ta? rage
masa kyau kok0 saboda sumar da ya kara ne
oho.
"Yaya Mansir mutancn Brazil"
_ Suhailat ta furta tana murmushi tare da dan
bubbugar kafafuwan sa.
Ya motsa jikinsa kafin ya bude idanuwansa kadan
yana kallon ta, kallon qurillah. Suhailat ta sakar
masa murmushi _‘ wanda har ya bayyanar da
haqoranta.
Mansir ya yamutsa fuska ya tashi zaune suna
qarewa juna. kallo, babu riga a jikinsa, daga shi
sai dan gajeren wando na maza
Cikin nitsatssiyar murya ta ce, "Sannu da zuwa
Yaya Mansir ina‘ kwana?"
Cikin rashin kulawa ya ce, "Suhailat ashe ba kiyi
aure ba? Amma dai gaskiya kinyi jinkiri da
Aini na zata tuni kin tSUfa gidan miji qila ma har
da yara'‘ Kirjin Suhaila ya Shiga barazanar ‘
fashewa duk da A.c din dake dakin bai hana zufa
kwararowa jikin Suhaila ba ta rinqa jin tamkar
ana kada kalangun tashin hankali a ’kirjinta. Take
idanunta suka ciko da kwalla Fashewa da kuka
‘tayi, tace, ".Yaya Mansir ba dai kana nufin harka
mace da. alkawarin mu ba? Yaya Mansir kana
nufin har ka mance da Suhailar ka, Wadda kake
so take son ka, wadda ku kaiwa juna alkawarin
soyayya da amana? Haba Yaya Mansir, kada ka
cutar da ‘zuciyar da bata da tunanin cutar da kai
ba, kar ka guje ni don Allah‘ ‘wallahi zuciyata ba
za
ta iya jure rashinka ba, (please) Yaya Mansir don
Allah"
Hawaye suka ciko gaba da bin kumatun ta ‘
tamkar an kunna famfo
Mansir yai dariya kafin ya ce,"Suhailat
kenan, har yanzu kina nan da halinki
da na' sanki da shi" .
Ya kara murmushi kafin ya ce, "Ke yanzu in
banda abinki Suhailat ai kin min tsufa; ina ke ina
ni me qananun shckaru? Yanxu haka fa shekarar
ki biyu da gama digiri, inajin ma har kin soma
aiki.
. Haba Suhailat,‘idan za kimin adalci _ai kema kin
san ba mu dace ba, yarinya nake ncma karama
mai kananun shekaru, wadda bata wuce (lebcl
'200) ba a jami'a, (please) Suhailat ki taimaka
don Allah ki janye wannan xanccn tun wuri". Cikin
firgici Suhailat ta ce, "Ban gane abinda» kake son
fada ba Mansir dukaduka a nawane shekarun
nawa‘? 25ycars nefa only, meye tsufan da nai wa
saurayi me shckara talatin da wani abu? Kai dai
kawai ka fadi. wani abin amma ba dai‘ wannan
ba,‘ kawai kaCe kai dai ka daina sona, ka sami
wadda ta fini kyau da komi amma ba kaita yimin
zagaye zagayeba, ka filo kafito kawai kacc ka
daina so na"
' Yanda take magana cikin daukar zafi yasa
Mansir ya lahimci ta soma shaqa don haka ya
kara kular da ita da cewa
"Suhailat, duk yanda kika dauka haka nake nufi
shiyasa: kike birge ni wani lokacin, saboda kinada
saurin ganewa. Ai dama na taba gaya miki Shi so
tamkar tsuntsu yake yakan tashi a duk lokacin
dayaso ya canja bishiya. Kiyi hakuri Suhailat in
har so cuta ne hakuri, ma magani'''''''''
' "Ya isa Mansir! Wadannan jahilan kalaman naka
sun ishe ni haka" .
Ta mike ta bar dakin gudu gudu sauri sauri ta
bar masa falon
Yana kallonta k0 a jikin sa don dama hakan yake
bukata. yai murmushi ya ‘ koma ya kwanta
abinsa yaCi gaba da barcinsa ' hankalin sa
kwance
Suhailat tana fitowa daga sashin sa kai ' tsaye ta
bar gidan, direba na tambayar ta lafiya‘! Amma
bata kula shi ba a dole yai shiru gida suka nufa
kai tsaye
: Kuka take sosai tamkar wadda " aka . aikawa
uwarta da ubanta sun rasu ‘gaba daya har suka
isa gidan tana abu guda, jikin direban yai sanyi.
Yanda yaga ta bude murfin motar
Cikin tashin hankali
Lol soyayyah kenan
Mu kwana lfy
zallah
RIKON KAKA
CHAPTER10
Fice tana shasshekar kuka ya bita da kallo, sai
dai bai da ikon da zai bata baki sai yaji duk
jikinsa yayi sanyi dole ya tsaya inda aka ajiye shi
Suhailat na shigowa falon gidan k0 gani bata yi
har karo take da tebir din dake tsakiyar falon,
mommy ta ce
"Ke meye haka da za ki shigowa mutane ~ . k0
sallama babu?" . Ba ta tankaba ta nufi -
bangarenta tana ' , faman kukanta, jikin’ mommy
din yai sanyi
ganin irin kukan da Suhailat din take tamkar ta ,
share ta, sai dai ba zata iya ba, a_ dole ta daure
'ta mike ta nufi sashin nata.
Tana kwance saman gadonta tana faman ‘ ~ rera
kuka, k0 takalman ta bata cire ba. ~ ' ' ‘ Mommy
ta zauna gefenta ‘cikin tausassar‘ murya ta ce:
"Lafiya Suhailat? Me ya faru?" ‘ ‘
Ta gaza magaba sai dai kuka, mommy "tai juyin
duni'ya amma Suhailat taqi magana, sai dai kuka
har ta'gaji ta tashi ta barta‘ Ta nufi falo ta dauki
wayar ta, ta kira Hajiya Sadiya , taji k0 sun san
abinda akai mata?
Hajiya Sadiya ta ce'ai bata ma'san tafiyar taba,
tace bari ta kira Hanifa taji abinda ke faruwa. "
Mommy ta Ce, "To" '
_, Wasa-wasa har yamma Suhailat na abu -'
daya, k0 abincin da aka kawo. mata taki. ci sai ;
. dai kuka kawai take, kuma taqi? magana. ,
' Ana idar da sallar isha'i Alhajin: su ya
dawo, tana falo Hajlyar ta tare shi, ta ce.., .
"Babu fa lafiya a gidan yau Aihaji,
Suha’ilat tun safe take kuka har yanzu, taqici.
taqi sha sai kuka".
Alhaji ya ce "Dama nasan hakan zata‘
faru". ‘ Ya‘ mika mata jakar hannunsa, yace
"Haumin da ita sama,‘ sai ki kirawo min ita
, Suhailat din".ta‘ Dole mommy ta janye
tambayoyin da
' suka Cika’mata zuciya, ta wuce ta_hau benen
da ' '
zai kaita sashin Alhajin. ‘ Tana; fitowa ‘ta nufi ‘
Bangaren Suhailat din, a kwance ta ' same ta
tana kukan nata kamir'wata karamar yarinya;
Mommy ta tsaya daga bakin qofa, ta ce ,"Kije inji
Alhaji yana falo yana jiran ki".
‘ Bata ji ma abinda za ta fada ba tajuya ta fice.‘ ‘
‘ Suhaiiat ta yunkura ta mike jikinta a mace ' ta
ja kallabinta ta daure gashin nata wanda duk ya
yamutse,sannan ta sauko daga .kan gadon ta
nufi falon. ‘
. Muryar ta a shake tamkar mai mura, tai ‘
sallama ta shiga falon, Alhaji ya kafa mata
idanuwa har ta zauna. Rana daya kacal harta
zabge, ta lalacc, sai kace wadda tai ciwon
’ shekara.
. Alhaji yace, "Suhailat, dazu Alhaji Maiwada ya
sameni kamfani yazo min da wani zance Wanda
ga dukkan alamu kema kin . sami labari , to
abinda nake so Suhailat ki sawa . ,zuciyar ki
haquri don Allah ki ‘mance da , Mansir da
labarinsa', tunda bashi kadai bane namiji a "
duniya ‘
Suhailat ta Kara fashewa da kuka kafin tace ‘ "Ba
zan iya ba Alhaji, wallahi ba zan iya
' ”Zancen banza kenan Suhailat, ai ya zame miki
wajibi ki mance da shi tunda mahaifinsane ya
same ni ya sanar dani sun janye ' wannan
maganar tsakanin Suhailat da Mansir tuni dama
ai ba wata magana mai qarfi ta shiga tsakanin ku
ba, ke kika Kara karfafa abin har kika Bata
lokacin ki akan sa. ,
Mahaifinsa ya sanar dani dansu ya kawo masu
yariyar da yake so a yanzu, kuma babu yanda: za
suyi da shi tunda ba zasu yiwa dansu , auren
dole ba duk wadda ya kawo ya ce ita yake so ita
za su ba shi.
. Don haka kiyi hakuri Suhailat, nima a matsayina
na mahaifinki tun. a dazu da mahaifin Mansir ya
zomin da wannan zancen nima na Samar maki
nawa. Zan
hadaki da wani yaro dake aiki a kamfanina mai
suna Abubakar Dandagoro, shi da kakarsa suke
iyayen sa sun mutu, nai miki sha'awar auren‘ sa
tunda yaron kirkine, yana da mUtunci da
nutsuwa.
_-Mahaifinsa a lokacin yana rayé shi ya . kawo
min shi a kamfani na muka dauke shi aiki da
N.C.E dinsa; yana cikin aikin ya jona
yai digiri dinsa, na tabbatar yaron zai miki
saboda yaron bai da makusa. Nai mashi magana
kuna ya amince gobe zai zo ya ganki ki ganshi ku
gaisa kiga idan ya yi maki Suhailat ta ce, "Yanzu
Alhaji har nayi girman da za ace ana talla na?
Alhaji yanzu ban da kyan da zan iya samarwa
kaina mijin da ya cancanta dani? Wayyo Allah na"
Sai ta sa kuka ' Alhaji ya ce, "Kinji wani zancen
banza Hajiya, kinji wani sakarci. Ai' maki miji ya
amince zai aure ki ai arziki ne, kuma shi kanshi
idan yazo ya ganki ai yasan ba rasa mijin aure
kikai ba, ban son sakarcin banza kinji, tashi ki
ban wuri, ki shirya kuma gobe zai zo"
‘ Suhailat ta mike ta Kara sa‘kuka ta nufi falonta,
jikin momy ya qara yin sanyi liqis, 'tace .
"Amma Alhaji naji . kace yaron
.kamfaninka ne, anya ya dace da Suhailat
“kUWa?
Alhaji yace, "Ai idan dai har ya yi mata ” babu
abinda bazan iya yi masa ba, zan
bashi qaton gidan da k0 shi Mansir din iyakar shi
zai gina mata, zan bashi mota kuma in ‘samar
mashi aiki irin warida zai iya riKeta da Shi
Mommy ta ce, "To hakan ya yi, kuma'; Alhaji
Allah Ya taimaka Ya Kara budi". ’ Ya ce, "Amin"
Ya mike ya nufi sama, Hajiya ta bishi a baya. ‘ ‘ .
A daki Suhailat kukanta yafi nada karuwa, saboda
a yanzu ta tabbatar da ta rasa; 'Mansir, gashi
yanzu bata San ko waye Alhaji , ya zaba mata ba,
bata san ya yake ba. Yau dai ; " tai kuka har ta
godewa Allah, batun barci kuwa babu shi a
wannan ranar. , Suhailat ta shiga tsananin
damuwa da tashin hankali, ta riga ta sadakar
data rasa Mansir, . , haka har‘ girin Allah “Ya
waye tana abu guda, sai da mommy dinta tai da
gaske sannan ta " samu tai break, shima ba wani
da yawa ta ci ba. '
. Karfe hudu saura nayamma mommy ta tiSa
Suhailat gaba sai da tai wanka ta tsareta ta
shirya cikin wata doguwar riga baqa mai hawa -
hawa, rigar tai mata kyau, musamman
kasancewarta na farar fata.
Ta nada dan qaramin gyalensa saman kanta. Tai
kyau sai kace balarabiya, sannan mommy ta
kyaleta ta tafl,
ta sa masu aiki su gyara sashin da ake saukar
baqi. . ‘
*****************
Haka nan Abubakar-ya sami kanshi da damuwa
tun Iokacin da Alhaji Halliru ya kira shi ya sanar
da shi buqatar sa yake jin tsananin damuwa. Sai
dai babu yanda za ai ya watsa mashi qasa a ido,
ya ce baya son kyaular da yai masa, saboda irin
halaccin da yai masa a rayuwa. Kuma duk
jama’ar dake kamfanin bai, zabi kowa ba sai shi,
saboda yana ganin shi xai iya rufa masa wannan
asirin, bai kamala ace ya watsa masa qasa a
idanuwa' ba, kuma tunda shi ba wata tsayayyar
budurwa ke gareshi' ba. ’ yasan yana da 'yan
mata amma, duk irin sha ka '. tafi dinnan ne.
Ya dade a gaban (mirrow) yana juya hular
hannun sa kafin yai ta maza ya dora ta a kansa,
ya dauki siririn farin gilas din ya dora a fuskar
shi. " ‘
Ya tsaya yana karewa kanshi kallo shi dai yasan
ba wani kyakkyawa bane na azo a gani,ba to
amma yasan bai da muni. Yanada daidai nasa
kyan na misali.
Kuma inda yake kara birge kansa indai _ zaisa
kaya sai sun masa kyau a jiki tamkar don . ' shi
akayisu . don haka wata (light brown) din ’
shadda Ce. mai haske a jikinsa, an mata dinkin :
Hannu. {dark brown) din zare akasa mai cizziWa,‘
’ takalminsa sawu ciki da hular sa duk kalar
shaddar ne. . .
' yai kyau sosai, ya dauki turaren sa 24 hour ya
feshe bangarorin jikinsa sannan ya dauki makullin
dakinsa ya fito ya kulle, ya jefa ‘ key din a aljihun
wandon sa ya nufi dakin
Kaka . ,
A kwance ya sameta sai Rukayya dake zaune
tana kwance
Kitson daya gaji da_ dauda har ya
daddale dakyar take iya kwanceshi saboda kitson
ya harhade sai warin dauda kan yake
Abubakar ya tsaya daga bakin kofa ya tsugunna.
"Ni zan fita Kaka. xan shiga can cikin birni, gidan
ubangidana, ina tunanin wurin magaruba zan
dawo .
Kaka tace, "Me zaa kayi gidan nasa kuma? Ni
kasan ban son kana shisshigewa masu kudin nan
Habu, saboda yawancin su duk matsafane ajc a
sai da kai a banza,
. ' Abubakar ya cé, "Dadina da ke tsohuwar nan
tsoro, saboda' ni kawai ake'jira'daga zuwa sai a
kama tsafe ni gasu sarakan tsafi Ai ni ‘naman
jikina ya haramta ga duk wani aljani ballantana
bil'Adama. ‘ ‘
Kaka tace, "Kai tashi can sai shegrn cika
_ bakin tsiya, ai sai wanda ya girka kanshi da
aYOyin Allah yake irin wannan ikirarin, wanda ya
sha kuma yai wanka".
Abubakar ya ce "to ai abun sirri ne Kaka tunda ba
ki nemu mani ba ni da kaina nake nemowa
kaina".
Kaka tace, "Hmm! Dama dai wata wata furar
amman bata gero ba".
Abubakar ya mike yana fadar, "Kai bari in tashi
kinji, idan na biye maki sai mu kai magaribar
anan ban tafi inda zani ba abubakar ya dubi
rukky yace kai mai hali dai bai canja halinsa
amman wannan kan nasan ko tantama babu .ba
a rasa kwarkwata acikin sa ,
" Kaka tace,"inma da kwarkwatan ina ruwanka?
Kanka ne k0 nata‘? K0 dakin ka aka shiga , ana.
kwantar?" Abubakar yace, "Ko daya, sai na
daWo".
Tace , "A dawo lafiya". '
Yasa kai ya fice abinsa.
********* *************
Suhailat tana kwance a falo saman
duguwar kujera zuciyarta ta lula duniyar
tunani,kana kallonta kasan tana cikin damuwa
Sai admin yacemu tara donjin yaddah haduwar
abubakar da suhailat zata kasance
Naku har kullum A, I, S
ke cewa asha karatu lafiya
zallah shared a profile .
RIKON KAKA
CHAPTER11
end of book1
Mommy dinta ta shigo falon ta dan
bubbugata‘ "tashi kinji ga bakon can ya iso tun
Dazu na sa masu aiki sun kai masa abubuwan
motsa baki"Suhailat ta yunkura ta mike ta Sako ‘
qafafuwanta daga saman kujerar, ta saka
takalmantata mike; mommy tace . "A'a Suhaiial
ai kya dai Kara gyara fuskar mana, kin tafi haka
fuska duk a yamutse Suhailal ta Cinkuno baki, "Ni
dai ki barni ‘ mommy kaWai, ina ruwana "? .
‘ Mommy taja hannunta har gaban madubi ta
dauki hodar da kanta ta Kara shafa. . mata', ta
dauki turaren bb ta fesa mata a , dukkann
gab0bin jikinta,dakin ya dauki , _ kamshi sannan
taja hannunta suka fice har bakin kofar dakin ta
kaita. Sai dataga Shigarta sannan ta juyo ta
koma tana roqon allah Yasa yai mata itama ita
tai masa ta samu ta aurar da yar tilon.’ yar tata
kwara daya
Sai Yayanta Wanda yanzu haka yana . qasar
Misra yana karatu
\
Suhailal ta Shiga falon da sallama idonta na
saman fuskar AbUbakar wadda take mannevda
siririn farin gilas '
Gaban Abubakar , yai mummunar faduwa,
tsantsar kyan da ya gani kWancc a ', fuskar
Suhaiiat ya rudar da shi. ~
"Anya wannan itace kuwa‘?" ' ' tambayar da
yaiwa kansa wadda bai da .mai amsa mashi ita. '
" kenan. , Suhaillat ta karaso cikin falon ta zauna
.saman kujerar dakr fuskar tasa, taci gaba da
.wasa da yatsun hannunta ba_ tare data furta
masa qala ha. '
Wani irin abu ne mai kamar iska wanda ke
tafiyarda dukkanin bakin .ciki da damuwa Suhailat
taji yana kewaye' zuciyarta ha bata'san,“ lokacin
da bakinta ke bayyanarda Wani kyakkyawan
murmushi ba, abinda ya nutsar da ’
Zuciyar Abubakar kenan daga tsananin bugun' ‘
da take harya samu
yai karfin halin fadin ' " "Sannu da, zuwa Hajiya
,Suhailat, barka
Da isowa yake wannan kyakkyawar halittar
Shiru ta dan ratsa wurin xuciyar'
Abubakar taCi gaba da harbawa saboda tsananin
tsoron da ya cika ta, duk da yasan
Ba wannan bane lokaci na farko da ya saba zuwa
wurin budurwa tadi ba" Tsawon wasu daqiqu
sannan Suhailat ta
. iya danne tsananin farin cikin da ya dabaibaye"
Ta ta dube shi‘ "Sannu da zuwa YallaBai, -barka
da zuwa
', Abubakar yace' "(Am sorry) Hajiya Suhailat,
sunana Abubakar Saddiq ai Yallabai yana Kofar
soro
Suhailat tai wani lakaitaccen murmushi "
kafin tace
"Na so ace ka karBi qarin ginnan da ka
samu daga wurin Hajiya Suhailat, amma tunda ka
noqe ba komi".
Abubakar ya ce “K0 kusa ba haka nake nufiba,
naga dai kowane turmi da taBaryar data
Dace da shi ne shi yasa". Suhailat ta cr, "Karka
damu Abbakar,
indai Suhailat ce zaka same ta a yanda kake ’“
Kake buKata, burina guda daya a rayuwa In auri
Wanda yakr so na nake son shi, ba wai wanda
yake sona ni kuma bana son shi ba".
Abubakar ya dan yi jim, kafin ya ce, "Suhailat zan
fada miki wasu maganganu na gaskiya da
gaskiya, don Allah ki wa maganganun nawa
kyakkyawan kallo da kuma kyakkyawar fahimta.
Wallahi tunda na dora idona akan ki zuciyala ta
amince da cewar ke ce kadai wadda, . zuciyata ke
ncma, take yi min hasashen samu a matsayin
matar aurcna. .
Suhailat ki amince min na kasancc a tare dake
duk rintsi mu kasancc da juna. Soyayyar ki ta
garzayo a gare ni tunda na dora idona akanki
Zuciyata ta'darsu da qaunar ki, gangar jikina na
maki lale marhabin da zuwan sabuwar rayuwa
zan kasance cikin farin ciki da jin dadi idan har na
kalli kaina a matsayin mijin da aka kawo miki
Suhailat ki dauka ni na ganki ina so, son da idan
har muka kasance_ ma aurata zan'nuna miki shi
irin wanda babu macen data taba samun irinsa a
wurin masoyinta.
’ Ki amince min Suhailat mu gina wata
kyakkyawar alaka mai cike da soyayya irin wadda
k0 bayan ranmu za a dade ana tunawa da mu
Suhailat, please".
Suhailat lai wani kyakkyawan murmushi, wani irin
shauki ya rinqa ratsa 'zuciyarta, ta bishi da
kyawawan idanunta kafin ta ce . '
. "Abubakar idan soyayyar Suhailat kake nema to
ka' riga ka samu, in baccin' ma ina tsoron halin
ku na‘ maza~ ai dana ce kamar yanda na baka'
Soyayyata Abubakar haka na baka kaina gaba
daya, to ku din ne maza ‘ lamarin ku sai Allah". ‘
Wani dadi ya kama Abubakar don tunda ‘ yakcmr
bai‘ taba tunanin zai samu soyayyar '
“kyakkyawar mace irin wannan ba, ya ce. "insha
“Allah Suhailat zaki same ni
mutum mai riqon amana da kuma alkawari".
Suhailat ta ce, "Allah Yasa Abbakar". . Hira sukc
a hankali a hankali har suka ‘ cinye lokaci, basu
ankara ba sai dai suka ji ana’ kiran sallar
magariba. Abubakar yai saurin
' " kallon Suhailat da murmushi a fuskar sa, ya
ce.
"Wasa-wasa mun cinye loka¢i fa".'~ Suhailat ta
dan hatare shi da wasa, kafin"ta ce'
"To da ba zaka yanxu ba kcnan?" _ Abubakar yai
dariya, "Tuba nake gimbiya Suhailat, ~aimin
afuwa, garin namu kauye ne dole zan wuce.
Gashi ba abin hawa nazo da shi ba Ran Suhailat
bai Soba,banda abinsa ma nan da garin
Dandagoro, amma don kar
tacika bayar da kanta ta sa ta ce ’ "To shi kenan,
muje ka gaishe da
mommy sai na sa direba ya mai da kai gida".
Abubakar ya mike tai masa jagaba har
falon mommyn tata, suka gaisa ita kanta ta
' yaba da Abubakar har harabar gidan ‘ Suhailat
ta rako shi ta sa direba ya mai da shi, ' sannan
ta dawo
A falo momy na; tai mata tsiya, 'tai ta Shiga
sashinta tana’ tsallen murna, ta. samu wayayyen
namiji irin wanda take, so.»
Ana sallar isha'i Abubakur ya iso gida zuciyar shi
fari tas don haka k0 dakinsa bai shiga ba ya
wucc dakin Kaka saboda alamun hira da yake Ji a
dakin Ya: xauna yai la zolayar. Kaka har sai data
gaji ta
Korashi
, sannan ya shafa masu lafiya ,. Washegai'i bayan
Abubakar ya Je wurin
aiki Alhaji Halliru ya kira shi office dinsa ‘ ya
Sanar da shi ya tura iyayensa da maganar aure
Abubakar ya nuna a dan jinkirta masa.
Alhaji Halliru yace Karka damu Abubakar babu
abinda ban tanada ba. na maganar auren nan kai
da Suhailat kaje kawai
ka ci gaba da shirye~ shiryenka kawai kuma
gobe idan zaka xo wurin aiki ka zomin da
lakardun ka Abubakar yace "Insha Allahu".
Yai g0diya sosai
Rukayya ta dawo daga gidan kitso-Kaka ta lura
da, gashin ma Saida aka hada da ,
Da zare sannan ya 'kamu, saboda duk ya
cUKurkude. ‘
Tana dawowa ta shigo tsakar gidan Kaka tace
"Haba har kin zama mace wallahi". _Rukayya ta
zauna saman labarma kusa‘ da Kaka dake
Kunsawa kafa lalle, ta kwanta a gefe saboda
kanta dake faman zuqi
rashin sabo da kitson. Kaka tace "Dazu kina
makaranlar allo _
da safe lokacin da HabU-xai lafi wurin 'aiki ya din
ga kiranki yana ncman ki, har sai dana fito da
kaina ina rokon Allah Yasa batun soyayyar ne xai
miki na tambaye shi mai zai miki. sai cewa yai
ba komai a barshi kawai .Don yanxu tun kafin ya
shigo ki tashi kiyi wanka ki canja wadannan
daudaddun kayan, don 'Allah ya dan ganki da
haske tunda kema ba: sonki bane ace kina xaune
har yunzu~ babu mashin shini duk sa'o in ki duk
SUnyi aure
Rukayya tace ni Wallahi Kaka har' ‘na fara shiga
damuwa ace yana sona amma har
yanzu yaki magana ni dai ko nagwna zaki
masa Kaka?" Kaka tace "Ki barshi muga iya
gudun
ruwansa tukun, kedai tashi. kije kiyi wankan" ' Ba
musu RuKayya ta tashi ta nufi bakin tanda, ta
dcbi ruwa a bokiti ta nufi kewaye ta watso
ruWan. ' ‘ta nufi dakin kaka ta bincika ta gano
wata atamfa mai saukin sakawa riga'da lani ta
daura 'kallabin saman kanta ta ’ mike ta jawo
basilin, ta..murzawa fatar jikinta, ta shafawa
idonta farin'kwalli sannan ta fito tsakar gidan
Kaka ta ganta tace. "Haba k0 kefa jika, amma
kullum mutum .yai ta yawo kamar farar. kura?
Sai dai daurin

Please Login or Register in order to submit comment