Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta
bude da ‘niyyar' ta motsa, da gangan ta zabga
atishawa a ciki har sau uku don taga iYakar shi.
Takaici da haushi ya cika Abubakar, yace"Kinyi
dai-dai, kin kyauta, daman burinki ki haramta min
cin naman kuma kinyi nasara".
Ya karkace ya zaro dari biyar ya miqa mata. '
"Amshi, gashi kije ki siyo mani balangu na dari
biyu, tsire na dari, sai ki biya shagon dan Inna ki
siyo mani maltina guda"
Rukayya ta amshi kudin ta fice, tana jinsa yana
fadar.
Saura kuma ki tafi ki tsaya dambe k0 tsokanar
fada".
Zuciyarta tai fes, saboda muguntar da ta shirya
mashi Tana siyo naman ta sami
zauren wani gida ta bude ta tattofawa naman
yawu sannan ta nannade yanda ba zai gane ba,
tai dariya ta wuce tai gida.
Yana zaune tsakar gida saman kujera 'yar
.tsugunne, sai kaka wadda ke zaune saman~
tabarmar kaba, hira ake yi tana cin falfcsun
kamar duka kenan don da wuya a . gama hirar
abin bai zama fada ba.
Rukayya tai sallama ta kai mashi naman, ya
amsa ya ce ta dauko mashi flet ta nufi kicin ta
duko ta kawo masa.
* Ya ce, "Jeki daurayo min shi".
. “ Dabi‘ar da ke konawa Rukayya rai,kenan sai
dai babu yanda zata yi wankakkrn filet din amma
sai an sake daurayo masa.
Ta daurayo ta kawo masa, ya ciro hankicif cikin
aljihu ya goge fllet' din yana wani yatsina hanci,
ya zazZage naman cikin filet din ya Balle murfin
maltinar ya soma ci, yana ci yana Shan maltina
yana suburbudo . ” zance da alama naman na kai
masa karo
Rukayya ta zauna gefen Kaka suna cin falfcsun
naman, tana kallon yanda‘ Abubakar ke kwasar
naman har yana lumshe ido;
Dariya ta kwace mata sai kace wata zararra, ta
fashe da dariya har tana kyakyataWa. ‘
Abubakar ya tsaya da shan maltinar da yake
ya daddaure fuska.
, "Ke miye haka? Hauka k0 rashin hankali? K0 k0
mahaukata ne mu da zaki tisa mu a. gaba kina
kyalkyala mana dariya?" Rukayya ta guntse
dariyar saboda tsoron ‘ duka, ya ja tsaki ya ci
gaba‘ da cin naman sa.
Kaka ta ce "Ina ma laifinta harta iya yin dariya?
Haka kawai ka dauki karan tsana ka dorawa
yarinya, kai ta nuna mata tsana da Kyama haka
kawai, ai kaga naman yai mana auki, mu ci yau
har da safe a dunduma".
' Abubakar ya ce, "Ba komai, da dai inci abinda
qazamar yarinyar nan tai Wa atishawa
to gwara in zauna da yunwa, saboda tunda nake
ban taba ganinta tana wanke baki ba balle
yankan akaifa, kullum hannunta na cikin baki tana
taunar akaifa, sai tai shekara kanta bai ga kitso
ba wai nan sunan tana mace sai fama ‘ take da
muni cike da fuska"
Kaka tace "Barakallahu masha Allah, duk wanda
ya raina tsayuwar wata to ya hau sama ya
gyara, kai nan har kyau ka fita?"
Yace, "Ai kyan namiji aljihunsa Kaka" ‘" . Tace,
"Gafara can, ai dai aljihun bai isa ya siyo maka
kyan ba". , Abubakar ya ci gaba da cin namansa
yana fadar. "Maza dai ki kware saboda zafin
surutu, an kushc rabin ranki, masoyiyar ki. Kaka
tace "Fadi da‘ ihu ka qara da
' kururuwa" . Abubakar ya dukunkune takardar
Sannan ya wurga a Shara, ya shanye maltinar
yana faman gyatsa. Rukayya ta fashe da dariyar
da bata san
ta kwace mata ba. haushi ya kama Abubakar
ya zaro belt din wandonsa ya janyota daga gaban
Kaka ya soma dukanta, wai sai ta fada masa:
abinda takewa dariya.
Rukayya taji bugu ya ishe ta, tana kuka .. Tana
rokon sa yaKi ya kyale ta, Kaka sai zaginsa take
amma bai kulata ba. Da bugun ya isheta tace
“Tsaya don Allah in fada maka, wallahi naman na
tofawa miyau na kawo maka".
Abubakar yai saurin sakinta.
What!". ,
Ya fada hannunsa dafe da kirlji, ta ruga daki ta
rufe, Abubakar ya nufi wurin maguji yai ta kakare
kakaren amai, ya gaji aman yaqi zuwa,
idanuwanshi sukai jawur, ya nufi dakinshi.
~Kaka tai ta masa dariyar mugunta, tace
“Anqi cin biri anci dila ba Ai tai min dai dai, sai
muga ta kyankyami“. :
. Tsananin Bacin rai bai barshi ya kulata ba.
Hmmmm lol
a zallah shared a profile .
RIKON KAKA
CHAPTER7
Wata ranar Asabar abubakar ya zowa Kaka da
zancen yana so ya ajiye aikin kamfani ya ci gaba
da karatunsa.
Kaka ta ce "A'a Habu, yanzu sai ka
ajiye dan aikin da kake yi ka tafl wani karatun
boko?"
. Ya ce, "Kaka karatun boko yana da amfane
tunda aikin kamfani banda tabbacin dorewar sa,
gara in ajiye in samu in ida hada digiri dina, tunda
dai Allah bai hana
mu abinda za a ci ba. Ni dai ki min addu'a kawai
nake so".
Kaka ta ce "To Allah Ya tsare, Ya ba
da sa'a, Ya shige maka gaba".
Ya ce, "Amin Kaka, haka nake so".
Lokacin da Abubakar ya jewa
Ogansa da zancen aje aiki ya ce
"Karkai gaggawar ajiye aikin ka Abubakar, yanda
aiki yake da wuyar samu a
Qasar nan, abinda ya Flye maka ka nemi alfarmar
kaje ka qarasa karatun ka
Akwai taimakon da muke bawa ma'aikatan mu
masu tafiya Karo ilimi, tunda wannan kamfanin
ba na gwamnati bane balle ace k0 ka tafl karo
karatu za a ci gaba da biyan ka albashi, ko ya ka
gani?"
Abubakar ya ce, "Hakan yayi YallaBai, ai ban san
da wannan tsarin ba, a gaskiya naji
dadi na gode Allah Ya tsare, Ya Kars budi".
Ya ce, ”Amin Abubakar".
Da wannan Abubakar ya baro kamfanin ya dawo
gida yaci gaba da buga-bugar. neman
(addmission) a Umaru Musa 'Yar Adua University
amma abin ya gagara uban gidan ' nasa da
kansa ya sama masa (addmission) din.
A gaskiya Abubakar ya yi sa‘ar uban gida na gari,
mai tausayin na Kasa da shi.
Ba, a jima ba Abubakar ya soma zuwa (school)
suka kaishi aji biyu saboda yana da kwalin N.C.E
dinshi.
Abubakar ya soma karatu gadan-gadan, shigar
sa University ya haifar masa da ci gaba matuka,
daga Dandagoro yake hawa: mota zuwa Umaru
Musa Naira hamsin ya dawo hamsin.
Zuwansa makarantar yasa ya Kara wayewa, ya
Kara gogewa, ya fita daban da samarin kauyen.
Sai ma ya kasance kamar koyon kwalliya da sa
kaya yake zuwa, k0 k0 ganin samarin birni da
yake ne a wankc a goge yasa yake ta ruwan‘
dunkuna? Kullum cikin yin dinki da siyen kananan
kaya yake, gayun ya bi masa jiki k0 yaushe za ka
ganshi a cikin hadin (to match) yake
Da kansbi yake shiga cikin gari ya harhado kayan
kwalliya irin na samari masu jida kansu.
Abubakar ya samu ci gaba sosai a rayuwa, sai
kuma daukar kai da jan aji
wurin Rukayya kuwa abin sai , hamdala, ta dai
rage yawan tsokanar fada,
Amman qazanta da rashin san kwalliya sai inda
ya qaru k0 kadan bata son moriya. Ko Kaunar
abinda zaisa ta motsA jikinta
Harta shiga aji biyar a (primary) a lokacin
Abubahr ya kammala digiri dinsa, aka tura shi
(service) Kaduna
Rukayyu tai matuqar jin dadin; tafiyar shi
(service) din nan, ta sami sakewa. Ta ida hargitsa
tum, babu mai mata fadan tayi wanka ko wanki
Hatts gidan ya ida qazanccwa, Kaka k0 bata
sata: bata : hana ta, duk abinda ta ga dama take
yi
Duk lokacin da Abubakar ya dawo hutu ya
sameta haka zuciyarsa zataits: Baci, ya tirke. Ta.
sai ta gyra komi, hammr wankin sai ta yisu gaba
daya
A haka ya kammala (scrvice) dinshi ya dawnma
gida, wata ranar Juma‘a lokacin anyi ruwa: an
dauke ,
Ruwa yaima rukky mugun duka duk dauda ta
taso mata cikin jiki ta ishe ta da kaikayi
Kaka ta dube ta, "Don Allah Jika ki tashi k0 ruwa
ki watsa kiji dadin jikin ki".
Rukayya ta ce, "Ni fa bazan yi wanka cikin sanyin
nan ba gaskiya Kaka".
Kaka tace, "Ai shi kcnan, sai ki zauna jikin ki ne".
Tana rufe baki Abubakar na yo sallama. tsakar
gidan, gaban Rukayya yai mummunar faduwa
saboda ta san sauran.
Abubakar ya sawo kai cikin dakin, sukai ido hudu
da Rukayya, yana sanye da suit baqa, ta matuqar
dacewa da jikinsa, idon sa na sanye da siririn
farin gilas, kamshin turarensa ya karade dakin.
Ya tsuguna ya gaishe da Kaka, baki washe take
amsawa.
"Lafiya lau Habu mutancn Turai , tubar kallah
masha‘Allah. Ni sai yanzu ma nake ‘ganin kamar
kana da dan kyau, ko k0 dai
idona‘ne?"
Abubakar yai dariya kafin yace ”Ke dai ki ka sani,
tsohuwar nan baki gajiya"
Ya mai da kallon sa kan Rukayya, ya bata fuska.
"Meke tsami ne a dakin nan?"
Ya kalli Kaka, "Hala waccar qazamar ce?"
Kaka ta ce "Ban sani ba, kafa dawo kenan zaka
soma k0?"
' Ya sake kallon ta, "ikon Allah, anya kina .da
hankali Rukayya? Kin k0 duba madubi kinga
yanda ki ke kuwa? Wallahi , wannan idan zan
ganki cikin dare sai in zaton Aljana ce take
kokarin firgita ni da mummunar kamar ta, tashi
kiyi: wanka ki sauya kayan jikin ki. Kazama kawai
dake, shi yasa gaki nan har yau babu bakon
takalmin da ya .taba takowa yana neman ki. Yo
wa ma
.zai kalleki yaji sha'awar kallon ki balle haryaji
sha'awar zuwa wajen ki?"
Kaka tace, "Kai ban son tsinannen surutun tsiya.
duka Rukayyar nawa take da harza a kafa mata
mugun bakin tsiya ‘
Abubakar yace, ”Amma k0 wancan zuwan da nayi
naji ance anyi bikin Zulai' yar gidan malam Salisu
Mai tireda kuma ai duk
Sa o'inta ne.
Kaka ta ce ”Ka barts bawin jinin ya kashe ta kai
zaka aureta ne idan ta rasa nashinshinin balle
abin duniya ya ishe ka?"
Ya ce, "Allah Ya sauwaqe in auri wannan kucakar,
ai wlh k0 mata sun kare"
Kaka ta ce, itama Allah Ya tsare ta da auren
mugu kamar ka".
Abubakar ya daka mata tsawa, "Za ki wuce ki tafi
kiyi wankan k0 sai jikin ki yayi tsami?" Aguje ta
wuce shi tai waje, ya Kara gyara zama
"Wallahi Kaka jikar ki kullum giRma take amma
tana cin qasa, wallahi ki mata
fada k0 ta gyara ta sami mashinsini". Kaka ta ce,
"Kaga ka tashi ka fita idona
in rufe ka fada min inda ake da bolar mata?"
Abubakar ya mike yana fadar, "Allah YaSa kada a
bude ta a gidanki". , .
‘ Ta ce, "Ba bakin ka ba mai mugun
bakin tsiYa, tunda fa ka dawo ai bakina ya
gama hutawa".
Baice qala ba ya wuce dakinsa, Rukayya .ta
gama wankan ta fito ta sake wasu
Kayan ta fito ta shiga gyara kayan tsakar gida ta
dauki tsintsiya ta share gidan tai wanke-wanke,
don tasan sai ya saka ta tayi
Kaka ta ce "Sannu Jika, ai tunda wannan
jarababben ya dawo baki da sauran hutu sai dai
haquri".
Bata dai ce komi ba saboda haquri ai ya zamar
mata dole
Kwanan Abubakar biyu da dawowa daga (service)
Rukayya ta gama karatun firamare dinta, har
(party) aka hada musu a makaranta.
Da dare Rukayya tana tsakar gida ita da Kaka
suna hira, '_Abubakar ya shigo da
« sallamar shi; ya ja kujera ya zauna yana fadar.
_ "Wasu samali na gani kofar gidan nan, na ma
dauka wurin jikar ki sukazo har zan kora su, ashe
makota suka zo zance
Kaka ta ccme,'"Ashe idan wurinta suka zo zancc
sai ka kora su' saboda kai zaka aure ta ko?"
Ya. ce, "Ai ba ni din zan aurcta ba sai naga masu
aurcn nata sun zi
Kaka tace“Ai da yake idan zasu zo din sanar da
kai za muyi tunda muua jin tsoron ka", ‘
Abubakar ya cc, "Wai da nayi magana saiki hau ni
da masifa, sai kace ni na hana mijin nan
yazo‘Tunda dai tayi nauyin jini Kaka ki haqura
kawai ta ci gaba da karatun ta har Allah Ya
k'awo mata mashinshini".
Kaka ta cc, "Oho, sai yanzu na gane abinda .kake
ta yiwa 'yan kewaye-kewayen nan, kace so kake
ka sa ta wata makarantar bokon, to baka isa ba,
wallahi kaci karya ka kwana da yunwa. Ai ba
tereren iskanci zanyi da 'yar marainiyar Allah ba
kaji k0? Aure zan mata
Yanda ta taso mashi yasan ba karamin damben
tsiya za suyi ba kafin ta yarda ta amince masa
ya kaita (secondary school). Dinba yasa
Ya tausasa muryar shi kafin ya ce haba Kaka,
yanzu tunda babu mijin a hannu kiyi hakuri kawai
a kai yarinyar nan makaranta, tana ciki; kuma sai
kiga Allah
Ya kawo mata mijin ba har gida. amma yanxu
waye kike tunanin zai auri wannan gaibun?
Yarinya ba kyau, ba tsafta, ba natsuwa. ba
kwalliya, haba Ai abin yai yawa, don Allah ki bari
a kaita makarantar nan kawai sai kiga ma Allah
Ya taimaka ta 'natsu ta zama‘ kamar kowacce
mace.
Kaka ta ce, "Kaga tun muna shaidar juna ka fita
idona in rufe
Yanda ta Bata rai yasa dole Abubakar
ya miqe ya fice ya bar gidan ma gaba daya.
Rakayya ta ‘sa kuka,"Wai ni Kaka kullum ya rinqa
cemin mummuna, wai ban da samari, wai ba farin
jini ne dani,ba wai haka ne Kaka?"
Kaka ta ce, "Ke kyale shi kinji, karyar banzar shi
ce, kina da kyan ki, kuma samari kisha kurumin ki
gobe da safe zan je gidan Malam mai almajirai in
karBo miki maganin farin jini, kiga yanda samari
za su rinwa tururuwar zuwa wajen ki. Sharc shi
kawai, dama .ai shi haka yake so ya samu ya
tura ki Hmmmm lol kakafa ta riqe wuta maizai
faru?????
allah shared a profile .
RIKON KAKA
CHAPTER8
wata makarantar boko, duk ki tsofr ki tsiyaye ‘ a
saman titi, ba dani ba sa lallrn kaza. Tashi mu
koma'daki ma kada ya sake dawowa ya ishe mu
da shegen dumi". ,
Rukayya ta miqe suka wucc daki abinsu suna
labarin su har bacci ya' kwashesu. _ ’ , ' ‘
Garih Allah na wayewa kaka‘ta dauki dan zaninta
kamar jira take gari ya waye ta tafl gidan Malam
mai ~almajirai; ta bashi sadaka ya bata rubutu
na sha da na wanke fuska, ya bata turare na
shafawa a jiki tarc da hayaki.
" Yanda ya rinka zuzzuta lamarin yasa Kaka ta
dawo gida da kwarin gwiwa, ta sami Abubakar ya
tisa Jika gaba tana cizgar wanki, a gefe kuma ga
sanwa ta saka, gidan yai wal, da alama shima
shire shi akai.
Kaka ta ce, "Kai jama'a Habu-baka da imani
wallahi yanZu duk rai. Daya ne kasa yai wannan
wahalar? 'Daga wa‘yewar gari' saboda rashin
tausayi?"
Abubakar ya ce, "ldan bata yi aikin gida yanzu da
sanyin saflya ba sai yaushe kike son tayi shi a
matsayin ki na mai rikon ta? Budurwa ce fa,
aurc’zata yi k0 yau k0 gobe, idan bata koyi aikin
gida ba sai yaushe kike son ta koya? K0 so kike
ta je gidan mijin tana Kazanta kwana biyu ya
koro ta?" Kaka ta ce, "Kai dai ka sani" ‘
Ta wuce daki ta barshi yana faman mita, ba
Rukayya ta samu '.ta samu kanta ba sai da ta
kammala aikin tas, tai wanka sannan ya kyaleta
ya wuce dakinshi.
Sai da ta ci abinci ta huta sannan Kaka ta dauko
mata kullin rubutun, ta ce
"Amshi kiyi bisimillah _ki shanye ki shafe fuskar
ki".
Rukayya ta amsa ta sha ta shafe fuskar, sannan
Kaka ta bata turaren ta ce
' "Gashi wannan ki Boyeshi cikin kayan ki, duk
sanda za ki fita ki rinka murzawa a fuskar ki.
Jeki. ki. debo garwashi a marfin kwano ki kawo".
Rukayya ta miqe ta fita taje wurin' murhu ta debo
garwashin ta dawo daki, Kaka tace
"Dauko zani gashi can saman gado ki ‘ lulluBa".
Ta mike ta dauko zanin ta zauna Kasai Kaka ta
lulluBa mata, sannan ta-zuba garin hayakin cikin
garwashin ta tura ‘ mata cikin‘ zanin. Hayaki ya
turnike Rukayya ta shiga tari, amma Kaka ta
hana ta fito da kanta .
‘ Abubakar ya hankadc labulen ya shigo. ’idon shi
ya sauka saman Rukayya wadda aka‘ rufe ruf da
zani, Abubakar ya zauna yana' fadar ~ ‘
"Meye haka kuma?"
Kaka tace, "Hayaqi nake mata". ‘
Abubakar ya,ce‘ "Subhanallahi! Don Allah bude ta,
ai sai ta sirqe, ke Ciro kanki ‘ kinji".
RuKayya ta Ciro kan tana faman tari ,.
Abubakar ya cc, “Maganin mene wannan haka a
tura mutum cikin zani ai ta banka mashi hayaki?“
Kaka tace, "Maganin farin jini ne da kwarjini na
amso mata wurin Malam".
Abubakar yasa dariya yana fadar, "Kai duniya,
idan har baka mutu ba baka gama kallo ba.
Yanzu samarin kuma har kiranyen su ake?
Kaka ta ce “Ashe baka da labari?"
Yace"Ban taba gani ba". ‘ Ya mike ya dauke
zanin da Rukayya take lulluBe ya ce . ”Ke bude~
ki sha iska kinji, karku biyewa ‘ malaman‘ tsubbu
suyi ta cin kudin .ku saboda neman‘wasu sanari
haka kawai. Kema kin gaji da zaman gidan ko
kema samarin kike sone? " Bata iya ce masa Kala
ba sai gwaggwale idanuwa take, Abubakar ya ce.
“To wa zai"so ki kina 'yar banzar qazanta Ai k0
asiri yana bukatar
‘ mataimaka“.
Kaka ta ce, "Shin wai kai ina ruwanka
ne a cikin lamarin ,mu_ iye? .lna harkar ka daban
tamu daban, ka barmu muyi sha'anin . mu
kakoma kai naka tunda ciwon mace na mace ne. ‘
Abubakar ya ce, "Nima ba sa muku baki nai ba,
amma ba zan so samari su rinqa zo mana gida
ba haka kawai babu gaira babu dalili". ,ba
Kaka ta tsare shi da idanuwan ta' kafin ta ce,
'Shin yarinyar nan idan sonta kake ka fito ka fada
kawai, ' ba wai kai ta 'yan Zagaye zagaye ba". ‘ '
‘ Abubakar ya mike yana dariya saboda zafin
yankar da Kaka tayi masa, bai ce uffan ba ya fice
abinsa
Kaka ta bishi da kallo har ya fice yana
murmushi, Rukayya ta zauna bakin gado tana
turo baki sai kacc shantu.
‘ Kaka ta ce "Jika anys sai inaga fa~kamar
Abubakar sonki yake don na_ lura duk
lokacin da za ayi maganar auren ki k0 saurayi
hankalin shi na tashi".
Gaban RuKayya yai mummunan faduwa, ido waje
ta ce
"Kaka shi ya fada miki? Don Allah kada ki Kara
maimaita zancen nan har yaji".
‘ Kaka tai murmushi kafin ta ce, "Jika Habu sonki
yake na riga na gama gano inda _. ya dosa".
Rukayya ta ce "Kaka Yaya Abubakar din da ya
tsane ni, keda kanki kike fada mani ba ya sona,
yanzu shi nc za kice yana sona? To ni bana
sonshi, macuci, aZzalumi kawai". Kaka ta girgiza
kai'Nima da farko
haka na dauke shi Jika, amma yanzu na ~ gama
amincewa Habu ne mijin daya dace dake'irinsa.
Dubi shekarun ki mana,‘yanzu shekarar ki sha
shidda, ya dace ‘ace .yanzu kina dakin mijin ki
amma kullum‘sai ya nuna mana ba haka ba.
Yanzu be na fahimci abinda , ke qarkashin ransa,
murmushin da yai kawai
‘ ya tabbatar min da komi". ' ' ' ~
Rukayya ta kwanta bakin gadon ‘tace, "Ni dai‘
ban son maganar nan Kaka, k0 yana sona ni bana
son shi, ba zan auri wanda zai rinka zalunta ta
ba".
Kaka tace "Ke denawa zai yi da anyi aurcn". . '
Rukayya ta shareta tai kamar ma barci ‘ ya
dauke ‘ta, don bata ma son wannan 'maganar,
dole Kaka tai shiru tunda babu , abokin magana.
********************
Da .yamma liqis Abubakar ya dawo wurin aikinsa
da ya koma yau tun dawowar sa daga sabis. Ya
rage kayan jikinsa ya leqa dakin Kaka yai mata
sannu da gida, a “lokacin Rukayya tana
'makarantar allo.
’. Ya dawo ya nufi kewaye ya watso ruwa ya fito
sannan ya nufi dakinsa ya shirya cikin wani
lallausan farin yadi marar zane mai
gaShi-gashi ya saka (light blue) din hula ’marar
nauyi Ya sa farin gilas da takalmi kalar
hular, ya fcsa turare 'mai sanyin kamshi sannan
ya fito tsakar gidan.
A lokacin Rukayya ta dawo makaranta tana zaune
tsakar gida ita da Kaka suna shan iska Abubakar
ya shigo, yana daga tsaycmr bakin Kofa yace.
‘ "Kaka, ni zan dan fita shagon hadi in dawo".
Kaka ta ce, "Allah Ya kiyaye.
Ya juya‘ya fice abinsa ya bar su suna Shakar
kamshin turaren sa.
Kaka tace "Wallahi Jika ina maki kwadayin aurcn
yaronnan Habu, shi ne irin , mijin da idan ki ka
same shi za ki shiga cikin jerin sahun matan da
suka more miji a duniya".
Rukayya ta kafewa Kaka idanuwa tsawon lokaci
tana mamskin yanda akai Kaka ta mance da
mugunta da zaluncin Abubakar cikin kankanin
lokaci.
Bata da abin cewa don haka ta mike ta nufi daki
tai kwanciyar ta don bata san
abinda zai dami zuciyar ta, in banda ma abun
Kaka ina ita ina yaya Abubakar? Dan birni,
wayayye, wanda boko ya ratsawa kai, yake ji da
kansa. '
"Mtswl".
Ta ja wani gajeren tsaki tai juyi abinta, ta janye
tunanin ma kwata-kwata a zuciyarta.
Washegari tunda garin Allah Ya waye Rukayya ta
shirya ta tafi makaranta amsar (Testimonial) a
can wurin dawowa sukai fada ita da wata har ta
keta mata tata, aka taho gidan su Rukayya riyyy!
Abubakar yana tsakar gida yana wankin ‘
kananan kayan sa yara suka shigo, ya ce ‘ "Kai ‘
ya akayi ne?" Aka soma yi mashi bayani, "Ai
Rukayya Lawal ce ta yagawa Hamida Testimonial
dinta, daga suna fada Abubakar ya cire
hannunShi daga cikin bokitin wankin ya nufo su" .
" :tana ina?"
Sukace , "Tana baya".‘.'
Ya amshi Testimonial din ‘yasa salatEf ya gyara
masu, sannan ya basu haquri. Kaka za ta hausu
da masifa wai jan Rukayyar .suka yi, Abubakar ya
basu hakuri suka tafi.
_ Suna fita tana shig0wa gidan°Abubakar ya bita
da kallo cike da takaici, har zata wuccme shi
yace.
"Ke, zonan".
Ta dawo ta duka gabanshi, cikin takaici ya ce -‘
"Wai yaushc za kiyi hankali ne Rukayya? a,
Kullum kina girma kina~ qara cin kashi? Yanzu
baki ga yaran nan qannen ki bane duk kin
girmesu amma ki mai da kanki sakarya a. cikin
su sai kacc ba babba ba? Ke kenan kullum baki
gajiya da masifa, ta yau daban ta gobe daban tun
kina karamar ki har yau ba ki
barmu mun huta ba? _ . Yanxu dubi jikin ki, dubi
kayan dake ji kinki da yanda kike da qokarin fada
haka' kike da qokarin tsafta ai da anji dadi. Tashi
. kije Allah Ya shirye ki". ’
Rukayya ta mike ta wuce daki tana ..gun-guni
qasa-qasa. yanda ba zai jiyo ta ba. ~
Ta zauna gefen Kaka tana ta tukubiri,
Kaka ta ee. ' ' . . "Jika tunda kinga baya son
yawan fadace-fadacen nan ki barshi mana, ki
rage yawan Bata mashi rai tun kan ayi auren nan,
ba‘a son masoyi na yawan Batawa masoyin sa
rai, kidaina". ‘ Cikin takaici Rukayya tace, "Ina
kika‘ taBa ganin yace yana -sona? Wai 'tsanar da
yake mani ita ce soyayyar k0 mi? Ki daina fadin
yana_ so na wallahi bai taBa sona ba, qina' kawai
yake". Sai ta sa kuka.
' Kaka tai murmushi ta janyo ta jikinta, "Yi haquri
Jika, ki daina kukan nan, da za ki rage yawan
abubuwan da baya so da kin , .tabbatar da
abinda nake fada miki. Wallahi Habu yana sonki,
kuma za ki tabbatar da ' hakan, kiyi tunanin me
yasa yake yawan son kiyi kwalliya me yasa yake
son kiyi karatu.’ Me yasa yake son ki natsu‘ Ba
don kewa
yake yi ba Jika sai don kanshi yake yi. kiyi
tunanin hakan". :
. Rukayya tai ‘shiru tsawon lukaci, a wannan
karon zuciyarta ta soma hararo mata abinda
Kaka ke son nusar da ila, to amma idan yana'
sonta me yasa ya tsaneta yake yawan dukan ta
yana hantarar ta? K0 k0 dai ~ shi kalar tashi
soyayyar kenan?
Tambayar da bata da mai amsa 'mata, ta lumshe
idanuwanta tana hararo kamannin sa,
kyakkyawan saurayi ajin farko wanda ya kware a'
Bangaren iya sanya sutturar da ta dace da ‘shi
da hada kalar masu kudi.
Ta ji muryar. Kaka na fadar, "Ki budr-zuciyar ki ki
cusa sonsa Jika, saboda kada lokacin da zai
furta kisha wahala da zuciyar ‘ ki wajen amsa
tayinsa.
Yayanki namiji ne irin wanda matan
birni ke yayin sa kuma insha Allahu kafin ayi
auren zaku dai daita tsakanin ku, ku fahimci juna
ku watsar da duk ‘wasu makaman ,wiyayyar dake
tsakanin_’ku. Jiya har wajen
Rukayyah aurenku akwai alheri kuma akwai rabo
tattare dashi don haka Rukayyah ki nutsu sannan
iso habu sosai kii ragewa. kanki Kiyayyar nan don
Allah".
Rukayyya tai shiru bata da abin ccmewa, ita ba
wai Rayuwar aurensu take jiba illa tsoron yanda
abin zai kasance, Ina fargabar yanda al'amurin
zai kasance don ita kanta ba wai sai ‘ an gaya
mAta ba, tasan Abubakar yafi karfinta ta kowace
fuska tasan ba sa'an aurcnta bane.
. Sai dai yanda Kaka take ta nanata
Kamarin ta sa ta soma ingiza zuciyarta a kogin
soyayyar sa ta soma yaudarar kanta, ta soma
sawa'zuciyarta kwadayin auren mutumin‘da yafi
karfin ajinta.
Abu kamar wasa Karamar magana ta soma zama
babba, saboda yanda soyayyar Abubakar ta soma
girma a cikin zuciyar ruky, .musamman yanda
'_takcme ganin yana daukar Wanka', dukkayan da
ya saka sai sun masa
kyau manyan kaya k0 qanana k0 shigar turawa
suit, har kayan lndiyawa yake sanyawa Pakistan,
suma suna masa kyau matuqa. ldan ka ganshi
sai ka rantse da Allah bai san hanyar kauyc ba,
saboda gogewa da haduwa amma ciki yake
kwana ya tashi.
Yanda zuciyar Rukayya take kwana ta tashi da
qaunar sa yasa har ta kai ta kawo bata iya barci
idan ba ta ji muryar sa ba k0 ta ganshi ko da
tsawa ce yai mata sannan take samun nutsuwa.
Abun har mamaki yake bata yanda ta tsinci kanta
a soyayya, abinda bata taBa yi ba.
Fatan ta dai Allah Yasa shima abinda kezuciyar
sa kenan.
‘ ****************
Suhaila ta kwaso a guje ta nufi falon
_ mommy dinta wadda ke zaune kan
lumtsimemiyar kujera 3 sitter
tana gyaran wasu tulin takardu, Suhaila ta fada
kanta gamida rungumeta cikin murna tana fadar
"Mommy albishirin ki?"
Hmmm lol
llah
RIKON KAKA
CHAPTER9
Ta saketa ta zagayo ta zauna gefenta ta
ce "Mommy Mansir ya dawo daga Brazil, ya
kammala karatun sa" . ~. Mommy tai murmush1
kafin ta ce
"Hmmm! Ke wa ya fada miki?"Ta ce "Yanzun nan
Hanifa kanwar sa ta
kira ni take fada min jiya ya dawo cikin dare‘ ’ Ta
ce "Shi ya ce ta fada miki k0 k0.
gaban kanta . ne‘? " Suhaila tace, "Kai mommy,
kema dai wanda ‘ya dawo cikin dare hadmr ya
isa yin wata hira?" Mommy ta tabe baki kafin ta
ce, "Iska na 'wahalar da mai kayan kara, ni
wallahi in bacin 'so‘_sone amma banga abin so
‘wurin wannan ‘yaron ba. ‘Yaro yana tafe yana
faman doro sai kace‘ ,shugaban zabbi‘, mutane
masu mutunci suna ‘sonki amma ki ka‘ zauna
jiran wani Mansir shekara uku kamar daga kansa
maza sun kare". Suhaila ta mike tana fadar,"Kai
ni dai 'kinga tashina, mommy ke kullum ba ki
gajiya
da mita. Ai dai . .tunda ya dawo zan iyasa direba
ya kaini in masa sannu da zuwa". Ko
Mommy ta ce, "Da yake baki da magayi k0? Ai
duk saurin unguwar zoma ta bari a haife, tunda
bai fada miki ya dawo ba da bakinsaba sai ki
saurara ya kira ki ko yasa a taho miki da
Iefensa".
Suhaila tace, "Kash! Mommy kina da (problem),
wa ya fada miki zamanin ku da namu iri daya
ne? Ai da mata ke Jawa maza aji,
amma banda yanzu". ' Mommy ta ce "To aje a
yubar da ajin
tunda

Please Login or Register in order to submit comment