Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

.dai mu sauke mu dora wani‘ Rukayya ta
tabe baki ba tare data tanka ba,taci gaba da
abinda‘ take. Shima ganin hakan yasa ya juya ya
soma abinda ke gabanshi, don yasan in ya biyeta
sai ya wuni yana maga’na bata bashi amsa guda
ba, don haja yaja bakinshi ya tsuke
Suka hadawa baqin kayan kwalama irin su
(snaks) kusan kala hudu, sai dambun naman kaji,
sannan farfesun da sukayi na naman zabi suka
hada masu dashi, Rukayya ta dauka ta fito musu
‘ dash
Kallo ,’daya taiwa bakin ta janye idanuwanta a
qasa ta ajiye kayan abincin ta yunkura ta mike ta
nufi (fridge) ta Ciro musu lemuka da robobin
swan water.
Muryar wata daga cikin qawayen ta daki dodon
kunnen Rukayya.
"Kai Suhailat, yanzu ki rasa wadda xaki dauka
aiki sai wannan. qazamar bakauyar? Haba! Ni
wallahi k0 cokalin data taba ba zan iya cin abinci
dashi ba Dubrta fa don Allah ' sai tsami take".
*
Suhaiiat tace, "Haba Rahma, yar gayu kikeso in
dauka wadda zata kwace min mijin cikin qan
kanin Iokaci k0?"
Wata daga cikinsu ta ce, "Ah! Ai daga, baya
kenan , in banda sakarcin ki Suhailat ki rasa
wadda za ki dauka aiki sai mai
coca Cola sharp? Aike da gani wannan k0 bata
samu gyara ba sai ta dauki hankalin 'yan maxa.
Ke baki ga yanda take ba a dire, ga tsawo ga
sharp? Ai wannan ita ce bature yaiwa laqabi da
Coca-cola , don haka tun wuri ki sake shawara,
don kada wata rana tazo ta tsokale maki ido har
yai ruwa, don kin san dan hakin daka raina...”.
Rukayya da ta ajiye musu lemuka saman tebir tai
sauri ta juya ta bar wurin, gabanta na faman
faduwa, saboda tsoron matakin da Suhailal din
zata iya dauka akanta yanzu kuma.
Yau sunyi daren girki, ba su suka kammala
abincin dare ba sai bayan sallar magariba,.
saboda Bata Iokacin da sukai wurin hadawa
baKin Suhai'lat abin motsa baki.
Suna kammala girkin kuku ya fice daga kicin din,
Rukayya ta dauki farfesun naman zabin ta zauna
ta ci da ruwan tca mai zafi tana gamawa ta mike
ta share kicin din ta gage, ana kiran sallar isha'i
ta filo daga kicin din a lokacin Abubakar ya fito
shima daga sashinshi yana daurA agogon hannu,
da alama alwalar sallar isha'i ya dauro.
Sukai ido hudu da Rukayya tana Rokarin gaida
shi, ya daga maya hannu.
"Rike gaisuwar ki"._
.Ya kare mata kallo cikevda kyama yace'
"Yanzu dama a haka kuke mana girkin da muke ci
da wannan tsinanniyar qazantar? Dubeki Rukayya
sai kace ba 'yar mutum ba‘? Shin wai k0 dai
aljanu garc ki wadanda sukesa ki qazanta ne
iye?" Shiru ya dan ratsa wurin kadan, yaja yar
gajeren tsaki.
' .“Mtsw!". _
Ya dubi Suhailat dake can zaune saman (
daya daga cicin kujerun dake baje a Cikin falon,
ya ce‘ .
"(My love) don Allah ki dan tsintsinto mata wasu
daga kicin kayan da kika gama dasu, wallahi ban
.qaunar qazantar nan k0 ’kadan". ‘ Suhailat ta
mike tana fadar, "Wah! Ni zan bawa 'yar aiki
kayana ta saka" Wallahi ba dai niba, a koma
qauye kenan aji dadin kullo mani wani 'mugun
abin'? Ai ni bani 'daga cikin
matan dake bawa yar aiki kayan da suka gama
ashema
Na kwashe kayana, a sami wurin jera nata kenan.
Abubakar ya ce. 'a"a Yar uwar tawa?"
Suhailat ta ce. "Koma wacece inda har tana nan .
a matsayin 'yar aiki to fa haka nake son ganinta".
Abubakar ya ce "Ba zan iya ba, ai tsafta tana
daga cikon addinin Musulunci, kuma ke kanki za
ki iya rantsuwar kayan Rukayya ba za ' suyi
sallah ba. Dubi yanda take yawo da kaya a
yayyage".
Suhailat ta ta tabe baki, "Matsalarta ce wannan
Dear, wa yace ta yayyaga in bata son yawo dasu
haka?"
Abubakar ya Juya ya dubi rukayya cike da bacin
rai, yai gaba yana fadar.
"Z0 muje Rukayya". .
Ta bi bayasa a tsorace, kai tsaye gidan suka fita,
yana gaba tana baya. .
Gidan dake jikin nasu suka shiga, shima qatone
sosai,mai gadi yana sallah don haka kai
kai tsaye suka wuce ciki. haduwar gidan ya ninka
na Abubakar sosai, kai da gani 'gidan wani
babban hamshaki ni
. Salda ya danna (bell) sannan aka bude suka
shiga matar gidan ce tsaye a bakin kofar da
murmushi a "fuskarta.
"A'a dan duniya, kaineka dawo? Ka gama yi min
tsiyar taka?" Matar gidan ta fada tana murmushi.
Abubakar ya ce, "Yanzun ma ba zama ‘nazo ba,
Kanwata na kawo miki don Allah ki bata' kaya
kala guda ta canza wanda ke'jikinta kafin zuwa
gobe in san yanda za'ai". ,Matar ta mai da
kallonta akan Rukayya tana fadan . "Wayyo Allah,
ina ka samo ta ,kuma Abbakar kai ko baka gajiya
da rakice-rakici Abbakar ya ce "Na'ce miki
qanwata ce, baki , yarda bane?" ’ Dariya tayi ta
janyo Rukayya jikinta tana "fadar.
matar tace”Ai qaryarka ba sallah take ba ”yan
mata ya sunanki‘!”
"Rukayya".
Ta bata amsa a taqaice.
Matar ta kada kai uhm tace "Nice name“.
_ Abubakar ya ce, "Bari injr masallaci in
dawo.
Ta ce "Sai ka dawo".
Ya juya ya fita sannan matar taja hannun
Rukayya suka nufi cikin gidan tana
murmushi
Saman bene suka hau kai tsaye suka shiga wani
qaton falo sannan ta jata suka shiga cikin dakin
dake gefe qaton (bedroom) ne wanda ya gaji da
haduwa
Rukayya tabi wani hoto da kallo wanda
aka girke a falon matar gidance da wani
magidanci suna mngume da juna sunsa wasu
yara a gabansu
To wai dama haka rayuwar birni take Mace tai ta
rungumar namiji ba kunya koko ya abin yake ne?
_
Duk zuciyar Rukayya ce ke raya mata hakan, bata
ankara ba, sai dai taji matar ta ambaci sunanta.
Tai saurin waigowa ta ga ta bude mata wata
qatuwar (wardrop) bango guda, babu abinda ke
danqare a cikinta sai suturu, tsoro ya kama
Rukayya, ta ce.
"A'a, ki bani k0 wanne Hajiya”.
Matar ta ce,‘ "A'a, kar muyi haka dake kizo kawai
kizaba idan kuma kina ganin sun miki girma bari
na kawo miki wasu dogayen riguna ki zaba
wadda kike so jiya maigidana ya dawo daga
Dubai yaxo min dasu guda hudu, ne naga duk
sunmin yawa, daya ce kawai tai mini Ina zuwa,
bari na dauko miki su". .
RuKayya bata ce komai ba, matar ta fice daga
dakin, bataci minti biyar ba sai gata‘ ta .dawo
rungume da kaya a hannunta ta zubesu gaban
Rukayya
tace lol mu tara donjin ci gaba naku har kullum
A,I,S
KE cewa asha karatu lfysa zallah
RIKON KAKA
CHAPTER17
'Gashi, ki dudduba'.
Rukayyya tasha jinin jikinta matuka, harta kasa
bincika kayan, sai saidai ta zari guda. ~ Mata
tace 'To ga (toilet) can ki shiga ki wanka kisa
kayan ga kayan kwalliya a gaban (mirrow) sai ki
shirya'.
. Rukayya tace 'To'.
Ta mike ta nufi (toilet) cike take da mamakin
yanda matar ke janta a jiki haka, ba tare da nuna
tsana ko kyama ba.
Wanka tayi sosai a(toilct) ta, fito sannan Matar
_bata nan don haka rigar kawai ta dauka ta saka,
ta rataya dan sirin gyalen rigar saman kanta ta
daure shi a wuya.
Tana cikin tattara kayanta matar ta shigo da
sallamana riKe da wasu takalma ruwan kalar
rigar ta nunawa rukayya.
“tace mahadin rigar, ne ai sun hau ko?‘
Rukayya bata iya magana ba amsa kawai ta bata
tace
“Nagode'.
Ta saka lakalmin mai mutuqar tsini ita ita kanta
tasan ta yaudari kanta idan tace zata iya
tafiya da takalmin, don haka ta dan dubi matar a
kunyace ta ce
"Anya zan iya tafiya dasu? Ba zan iya ba, sunyi
tsini".
Matar tai murmushi, "Sister kenan, ai takalmi mai
tsini yana daya daga abinda ke fitowa mace
sharp dinta. Karki damu da ‘tsawon ki, ki daure
za ki iya tafiya da su, kije ki danyi (makeup) kafin
yazo k0?”
Shiru tai don k0 za'a dora mata bakin bindiga
bata san k0 meye haka ba. Ganin ta‘. danyi dam
yasa matar ta fahimta, don haka ta dafa kafadar
RuKayyar tana murmushi, tace.
"Ina nufin ki danyi kwalliya ko yaya".
. Rukayya ta girgiza kai, alamar a'a, matar ta ce.
' ”A'a, kar muyi haka dake ‘yar uwa, tunda kika
ga Abubakar ya kawo ki nan to ki saki jikinki, mu
da shi tamkar 'yan uwa muke, abokin aikin
maigidana ne, mijina shi ne babban su a (office)
din da suke aiki, don haka ki saki jikinki. Muje in
taya ki kwalliyar ma da kaina".
Ta kama hannunta suka nufi gaban madubi, ta
zaunar da, ita saman kujera, ta mika mata mai ta
shafa a jikinta, sannan ta dauko (foundation) ta
shafa mata, ta dauki ta gari ta shafa mata,
sannan ta shafa mata wata kalar kuma. Sannan
ta zane mata girra da (brown air pencil) ta zana
mata a qasan ido tai‘ mata line a
, labba sannan ta shafa mata jambaki (24hours),
ta‘koma ta dora mata (pink) a sama. (Eye
shadow) shima (brown) ta shafa mata a saman
ido, sannan ta zana mata (cyc leaner) sannan ta
sharce mata girar ido da mascara ta shafa mata
bakin kwalli, sannan ta gyara mata mayafin, ta
nada mata shi irin yanda larabawa ke yi. Sannan
ta feffesa mata turare ta k0 ina a jikinta,‘ ta riqe
hannunta.
tace to dubi kanki a madubi yanxuu Rukayya,
har kin flto a macer ki sak”.
Rukayya ta bi kanta da kallo, ita kanta tasan tayi
kyau matuqa," amma yanda ri gar tabi
jikinta shi yafi komi birgeta. Ashe haka take
dama? Ashe ba wani kyau ne aka fita ba kawai
an flta iya fito da kyan ne. ?
.Matar tace, ”T0 amma me yasa ba ki
gyarakanki? Baki ga yanda kitson kanki ya
dankareba Ga faratan ki sunyi zaqo-zako, . na
qafarkima tayi kina macen ki me yasa haka? ‘ ,
Haba Rukayya, ai ita, mace 'yar gyara ce sai da
gyara. Na tabbatar Abubakar bai kai ki gidansa
kai, tsaye ba sai ‘don kar matarsa ta . ganki a
yamutse haka, kin san mata ’yan rainin wayo ne,
yanzu data ganki haka wani sabon (page) din
rainin wayo ne zai bude Don haka gobe "da kin
gama abinda kike ki dawo zan tsin-tsintar miki
kaya k0 kala goma ne aba tela ya gyara miki ki
rinka dan sauyawa kinji?"
Rukayya ta amsa da, ”To".
. Matar tace "Yauwa, haka" nake so, kinga idan
kika gyara kanki matar bata isa ta raina miki ba
ballantana yayan naki Muje qasan don nasan
wata qila ya dawo
Sannu a hankali Rukayya ke taflya sai kace 'yar
koyo, abin har ya bawa Hajiya
malar gitan), ta rinqa gwada_ mata yanda ake
taflyar har suka isa qasa. '
A zaune suka samu Abubakar da mutumin da
Rukayya ta gani a hoto suna cin abinci, Abubakar
ya kafe su da wani irin kallo tun daga nesa. Ba
wai kwalliyar da Rukayyar tai ya dauki hankalinsa
ba, saboda idan maganar kyau ne Suhailat ta
ninka ta, gaban rigar-shi yafl komi daukar
hankalinsa, 'saboda duk tsawon rigar babu inda
akaiwa ado sai a' Kirji, aka kuma qara ciko gaban
rigar da soso (breas cup) mai da tsohuwa yarinya
kenan, ko na ce a cuci maza. ’
To ila wannah dama yarinyar ce kuma . mai
kayan ya abin zai' ba da kenan? Abuhakar ya
sauko da kallonshi har saman kugunta Wanda yai
wata Irin budewa tare da cinyoyinta, a take kuma
ya dauke kansa daga kallonsu saboda yanda yaji
kirjinsa ya buga da karfi Yai gaggawar kawar da
abinda ya zunguri zuciyarshi, don haka bai san
qarasowar su ba sai dai yaji maganar‘ Hajiya
Maimuna na ' fandar.
"Kai Yallabai, abin har ba’a ganin masu shigowa,
anya ba zamu ware maka kwano a gidan na ba?"
' Abubakar yai dariya kafin ya ce, "Magori wasa
kanka da kanka, idan maciyan abincin kike nema
ai kisha kurumin ki, don na fada miki, . Oga
Mahmud nan zai santalo maki tsala~tsalan 'yan
mata har guda biyu, kinga sai kiji dadin
.girkin".Dariya tayi sosai kafin ta ce "Ai k0 da kun
gwammace ku tari (transformer) da ruwa a jikinku
da kuce za kuyi wannan gangancin, don duk dan
da ya hana uwarsa barci wallahi shima ba zai
runtsa ba, kaji in fada maka".'
-_Abubakar ya ce"Yo araduma tayi ta gama
kuma walqiya kawai akai aka dauke".
'Ta ja numfashi, "Hum! 'to ai sai ku tanadi
manyan na' urori don shirya sabon (film) din
Dakin Amarya (one to four).
Dukkan su suka kwashe da dariya banda Rukayya
da Hajiyar, Abubakar ya mike yana dariyarsa.
"Ke tashi muje kinji, idan muka biyewa wannan
sai mu kwana anan".
Ya maida kallonsa wurin Hajiya Maimuna.
"To ranki shi dade, godiya marar adadi, sai na ce
Allah Ya sada mu da alkhairi,'d0n gobe zamu
wuce Atlantic insha Allahu ni da madam, saboda
Wani (course) da zanyi na shekara daya da rabi,
sai ai mana addu' a".
_ Ta ce, "Kai don Allah Abbakar da gaske?"
Ya ce "Gaskcn gaske"
. Ta ce"To ita wannan baiwar Allan fa ya . zakai
da ita? Ba zaka maida ita gida ba har zuwa
lokacin da zaku dawo?"
Abubakar ya ce "Nan zata zauna tunda akwai'
maigadi,kuma kema zaki rinka. shiga tana
shigowa itama, saboda zaman kadaici naiwa Oga
Mahmud magana“;
Haj. Maimuna ta ce, "To shi kenan,
Allah Ya kiyaye, Ya tsare Yasa a aje a sa' a a
dawo a sa‘
Abubakar ya ce, "Amin, kuma don Allah duk
abinda ke nan Zan rinqa kiran waya sai ki fada
mana k0 da bukatata kudi k0 ta wani abu sai a
turo
Haj. Maimuna ta ce "Ba komi, Allah Ya kaiku
lafiya". .
‘ Ya amsa da, "Amin".
Har bakin kofa ta rako su tana zabga musu
addu'a, sannan ta koma su kuma suka fice. . .
A tare suke tafiyar, sai dai ba wanda ke tankawa
wani a tsakaninsu har suka shi'go cikin gidan.
Abubakar yabi ta baya ita kuma ta shiga ta falon
da sallamarta
' Kallon-kallo suka shiga yi tsakanin Rukayya da
Suhailat, Suhailat ta zabura ta mike a sukwane
tayo kan Rukayya tana fadar.
"Kaza-kazan uba! Uban wa za aiwa ‘ wannan
shigar a gida? Bala‘ il".
Kafin Rukayya ta ankara har ta shiga kai mata
duka ta k0 ina, tsoro da fargabar abinda
zai iya faruwa shi ya hana Rukayya kwatar kanta
Dukanta take kamar mahaukaciya, ta rinqa keta
rigar, saida taga tabbalar ta yagalgala rigar . ta
yanda bata Kara sanyuwa sannan ta hankada ta
waje, tana. fadar.’
"Yau sai' kin bar gidannan 'yar iskar banza
inko ba hakaba wallahi sai na 'tsugunar dake".
ta hankadota tamaida kofar ta rufe, Rukayya tai
duke a gurin-tana .faman dibar kuka kamar ranta
zai fita gaba'daya Wata irin
iska mai qarfi ta taso mai hade da guguwa irin
mai Balle kwanikan Jama' ar nan. _ Hankalin
Rukayy’a yai masifar tashi, tsoro da fargaba suka
Kara shigarta, ta rasa
mafita, To ina zata nufa? Kafin 'ta gama
tunanin ruwan sama mai. Rarfi ya sauko tare da
faukewar wutar lantarki a tare.-Tsoron ne ya
dabaibaye ‘zuciyarta don saboda ko danyatsanta
bata iya gani saboda duhu.
Ta dunkule a gurin. ruwa‘ na sauka a jikinta da
karfi, kuka take sosai irin wanda bata taba yi ba
tudna Allah Ya halicceta. '
Abubakar dake nashi Bangarcn kwance saman
duguwar kujerar dake gefen gado yana
latselatse a laptop ya ga an dauke wuta, cikin
takaici yaja tsaki a zuciyarsa yana takaicin halin
wutar Nigeria.
Ya yunkura ya mike ya jawo rigar ruwa. ya saka,
ya dauki lema da (tourch light) sannan ya fito
daga falon don kunna (generator). Ya bude falon
yana faman haske-haske, tun kafin
ya fita kamar kar ya fitan saboda yanda yaga
ruwan na sauka da qartinsa, sai dai ya zama
wajibi ya fitan saboda sanin halin 'yar mulkin
tasa, yasan ba zata iya kwana ba wuta ba.
‘ Ya runtse ido yai waje ya nufi inda injin yake, ya
sa makulli ya tayar sannan ya wuto . gabansa yai
wata mummunar faduwa, hatta (toureh light) din
hannunsa ta nemi suBucewa saboda razana. Ya
Kara ware ido, tabbas mutum ne a dunkule a
wajen.
Cikin dakiya irin ta mazan jiya ya daga 'murya. ~
"Waye nan?" Rukayva ta dago a galabaice saboda
dukan da ruwan yai mata ba na wasa bane.
"Subhanallahi! Rukayya meye haka?" Ya nufeta da
sassarfa, ya kamo ta gaba daya ya dagata tsaye.
"Subhanallahi! Inna lillahi! Wa yai miki ' haka?"
Shiru ba amsa sai dai kyarmar haqoran da take.
' .
. Abubakar ya riqota sosai a jikinsa ya nufl falon
da ita, kai tsayr falonta ya nufa ya direta kan
kafet, ya mike da sauri ya fita bai jimaba ya
dawo da tawul da jallabiyya a hannunsa, ya
kamata ya tsane mata jikinta da tawul din,
sannan ya mika mata jallabiyyar.
"Amshi ki sanya, za ki iya?" Rukayya ta daga
mashi kai, ya-mika mata farar jallabiyyar sannan
ya juya ya fita.
Ta lallaBa ta mike ta cire rigar jikinta da ta
yayyage sannan ta saka jallabiyyar, sabuwa ce
qal irin ta mazan nan mai hade da hula, ta lallaba
ta koma kan kujera ta kwanta. .
Bata jima da kwanciya ba Abubakar ya
dawo riKe da (Cup) a hannunsa ya miKa mata
tare da Ballin magani, ta karba ta shanye sannan
ta miqa mashi kofin Abubakar ya amsa yana
kallonta, haka
kawai yake jin wani abu na masa yawo a
zuciyarsa game da yariyar, to meye? Shi dai
yasan ba so bane, sai dai wani abu mai kama da
sha'awa.
"Na gode.
Rukayya ta fada da sanyin muryar da bai san
tana da ita ba, abubakar ya dawo dashi ‘cikin
hankalinsa, don haka yai saurin (contoling)din
zuciyarsa.
"Okay, ba matSala".
Ya fice da saurinsa sai kace wanda aka kora, ya
fice daga falon yaja mata Kofar. Rukayya ta raka
shi da idanuwanta wanda suka ciko da hawaye,
ita kanta ba zata iya ccwa ga k0 kukan meye
take ba
‘ Abubakar ya koma sashinsaya cire jallabiyyar
jikinsa, daga shi sai dan qaramin (short nickcr)
'sai .dai ' ya 'gaza’ kwanciya, ‘ qirjinshi yai mashi
nauyi matuka. Ya jingina
LOL akwai rikici fa
naku har kullum A,I,S ke cewa
asha karatu lafiya
CHAPTER18
bayansa jikin (wardrop) din dake like a‘ bango,
idanuwansa a rufe. Surarta ce kawai ke faman kai
komo a idanuwansa, shi kanshi bai san tsawon
loakcin‘ da ya dauka ba, sai
dai yaji muryar Suhailat na fadar. "Da kyau, dama
nasan wannan ranar
, tananan zuwa Abbakar, nasan k0 ba dadade k0
ba
jima sai kazo kana son yarinyar nan" Abubakar ya
bude idanuwansa ya kafe
su akanta yana maimaita.
"So... So fa kika ce Suhailat?"
Ta daga murya, "So na ce Abbakar! Ka ‘ soma
son Rukayya, karya na fada?" * Shiru ya danyi,
shin k0 abinda yake ji game da yarinyar nan shi
ne son? Kai gaskiya a'a ba‘ so bane; To meye?
Ya tambayi kansa kai ' tsaye tambayar dabata da
amsa.
D0n haka ya girgiza kansa yana fadar.
"Ki yarda dani Suhailat, abinda yakr cikin zuciyata
ba so bane. '
Cikin daga murya ta'ce, "Rufe min baki munafiki,
idan ba so bane mene ‘ne? Sha' awa ?
ce ? tunda' .ka kalleta a tsirara Allah dau yai
wadan irin wannan zuciyar taka Abubakar, wadda
ba
zata iya kare kanta daga fadawa sharrin shaidan
ba.
Kuma idan ma ka soma sonta Abubakar . ka sani
wallahi'tallahi ba zan taBa yarda wata mace a
matsayin kishiya ba ballantana
wannan sokuwar yarinyar, ballagaza, jaka, akuya,
'yar matsiyata. Wallahi ba zan yi kishi
da ita ba, sai dai kwarya tabi kwarya, 'don haka
ina gargadinka da kada ka ballo wutar da zai
kasheka Abubakar ya ce, "Ki dawo hayyacinki
Suhailat, kada ki yanke hukuncin da zuciyar ki ba
zata iya dauka ba, alhalin kin san zuciyata bata
tanadi dakarun da zasu kareta daga kamuwa da
son wata ba .. idan kuma kin aikata abinda kika '
so don ki salwantar da rayuwarta saboda kina
tunanin bata da gata to ki sani ni nine gatanta
daga yau kuma daga yanxu inason ki sani abinda
nakeji a zuciyata gameda ita baso bane
bane kuma ba Sha'awa bace, sai dai wani abu
mai kama da sha,awar". Suhailat ta fasa wata
uwar Kara . "Wayyo na shiga uku! Inna lillahi
Wa'inna ilaihi raji un Ta zube Kasa ta fashe da
wani irin kuka
mai Kairfi.
Abubakar ya duKa gabanta, "Kiyi a hankali, kinga
dare ne, idan da kuma za ki dauki shawara da kin
adana haWayen tun yanzu, don wata qila akwai
ranar zubarsu". Ya yunkura ya mike.
Suhailat tai saurin riqo hannunsa, "Kar kai min
haka Abbakar, don Allah don Annabi kada ka
zamo sanadiyyar rugujewar farin,cikin rayuwata,
,don Allah Abbakar don Allah, wallahi ba zan‘iya
kallon ka ‘da wata macc a duniya ba idan kace
kai. min kishiya
Abbakar mutUWa zanyi, wallahi mutuwa
zanyi. Inna lillahi wa inna ilaihi raji'un! Yau‘ 'na
shiga uku". ‘
ta hada kanta da hannunsa ta cigaba da rera
kukanta mai ban tausayi, Abubakar ya ja wata
nannauyar ajiyar zuciya kafin ya ce.
"Me yasa kike dauka cewa isarki da tinkahon ki
da zamantowar ki wata zai iya samar miki abinda
kike so da arziqi k0 da
tsiya? Me yasa kika dauka kudi zai iya samar
miki duk abinda kike so a duniya? Me yasa kike
zaton don ina qarkashin mahaifinki
zan iya kwantawa ki takani yanda ranki yakeso?
Kinyi kuskure Suhailat, zuciyar ‘ Abubakar tamkar
dutse take, dutscn ma na ‘ niqa wanda k0 nakiya
ba zata iya masa ba. ‘
‘Suhailat ina sonki son da ba zan iya misalta miki
irinshi ba, a duniya babu abinda 'zaki‘nema a
wurina ki rasa, sai dai in in raina ne‘shima don
ban iya cire shi daga jikina in bayar.ne Amma ke
sai kike ganin kamar wata isarki ko da arziki yasa
nake miki abninda nake yi.~ Kinyi kuskure
Suhailat, dOn.
har yau ba ai dukiyar da zata sa in yima mace
bauta ba, kuma”
"Kayi haquri don Allah Dear, Wallahi ba zan Kara
ba. Ni dai don Allah kai min alkawarin ba zakai
min kishiya ba, wallahi zuciyata ba zata iya
daukar wannan tashin hahkalin ba".Suhailat ta
katse shi. .
, , Abubakar ya danyi. jim yana jinjina girman
lamarin,” Suhailat ta‘mike ta kwanta a jikinsa',
Cikin muryar kuka ta Ce. '
"Ba don halina ba, don Allah Abbakar, ni kuma nai
maka alKawarin zan zame maka . daya tamkar da
dudu. Nai maka alkawarin babu abinda zaka
nrma ka rasa na daga zamantakewar . aure da
kyautatawa da soyayyah Ta lalubo hannunsa ta
rike tana matsawa.
"Kai nake saurare my Dcar". Abubakar ya ja Wata
ajiyar zuCiya mai
qarfi kain yace."Nai miki alkawari Suhailat"
ta qara makalkale shi
tana sumbatarshi ta k0 ina. "Na gode my Dear,
Allah Ya saka da
alkhairi". Murmushi kawui yayi saboda nauyin
jinjina girman alkawari da zuciyarshi tayi.
Misalin qarfe tara na safe Rukayya da kuku suka
kammala abin karyawa, sannan ita ’ ta dawo
falon tana gyarawa, bayan ta gama gyaran 'kicin
din, Abubakar' da Suhailat suka fito‘daga falo‘
suna 'janye da akwatina, Rukayya ta sadda kanta
tare da gaishe su cikin girmamawa. Abubakar ne
. dai ya amsa banda
Suhailat da ta juye idonsa ta watsa mata harara
« Abubakar yaCe, ”Yauwa Rukayya, dama sallama
zamuyi za muyi tafiya sai idan mun dawo. na
sallami kuku saboda
gidan yanzu ke kadai ce akwai kayan abinci sai ki
rinqa dafa duk abinda kike so Sai har
Allah Yai mana dawowa".
Ya zaro kudi masu yawa cikin aljihu ya ajiye
mata
"T0 sai Allah Yai mana dawowa".
Muryar Rukayya na rawa tace "Allah Ya kiyaye
Ya amsa da, "amin".
Sannan suka fice
. RuKayya ta raka Su da idanuwanta ‘wadanda
suka ciko da hawaye, haka kawai takejin tana
kewar su,‘ to me kenan?
Ta ajiye tsintsiyar hannunta ta zauna saman
hannun kujera tana kallon Rofar da suka fita
'sharar da hata idar ba kenan ta lallaba ta miqeta
nufi sashinta ta kwanta.
‘ Da yamma liqis Rukayya ta fIto falon ta ida
shararta ta dazu, sannan Ia nufi kicin ta dora
Indomic saboda yunwar da ta soma ji
sama-sama ta rinka jiyo sallama. Ta dan
tadan
sauarara kadan, sallama ce kuma muryar mace.
Rukayya ta ajiye wukar da take yanka albasa ta
fito tana amsa sallamar. . "Lah Aunty. Maimuna,
sunnu da zuwa". . ’ Ta nufeta da murmushi a
fuskarta, "Don Allah zauna ga kujera, bisimillah". ‘
Haj. Maimuna ta zauna itama da fara'a ‘ a
fuskarta ta ce. ‘ "Rukayya kenan, ya zaman
kadaici‘. ’" Murmushi kawai tayi, Haj. Maimuna ta
ce. "A'a ban gane ba, 'sai. dariya ba
magana?’Rukayya ta bar murmusawa kafin tace.
‘ "Alhamdulillahi". _ Aunty Maimuna tace, "Haka
nake so
ki saki jikinki duk maganar da zanyi ki maido
mani amsa, "To, bari na kawo miki ruwa
’ ‘Tace "A'a sha zaman ki. na hutasshe ki 'Yar
raihin wayo, kika'ce min kanwar Abubakar: ceke,
ashe Shara min ita ku kai jiya. Ogana (mijina)
yake-fada min cewa ke
matarsa ce.ke Nayi miki murna Rukayya sosai,
kin dace da miji kamar yanda shima nake masa
murnar samun qaruwar iyali, Sai dai ~ kiyi hakuri
mijinane yace nazo na danyi miki wasu 'yan
nasihohi wadanda zasu amfane mu gaba daya.
Ina fata ba zaki damu ba shiga rayuwar ki da
zanyi" _ , Kai tsaye Rukayya ta ce, "A'a ba komi
Aunty". Auty Mai‘muna ta ce "Okay, Rukayya
kinyi makaranta kuwa‘? ' Ta danyi Jim kafin ta
ce. "eh nayi (primary) a kauye
Haj. Maimuna ta ce "Daga nan baki Kara ba?" “ '
Tace Eh, Yaya Abbakar ya so kaini
makarantar gaba kakata ta hana
Tace-"Wayy0, Allah :sarki.. aidata sani da ta‘
barki kinci gaba don karatu yana da matukar
muhimmanci ga rayuwar 'ya'ya mata ’ '
Yanzu Rukayya idan nace zan saki a makarantar
mata kina so?"
Tayi shiru tana wani dan nazari can anty
Maimuna ta datse mata tunanin ta hanyar ‘fadar.
. ' "Rukayya, shi ilmi; da kike ganinsa yana da
matuqar muhimmanci, yin ilimin nan zai
.taimakeki ya taimaki 'ya'yan da zaki haifa.‘ Ta
hanyar ilimin zaki koyi hanyoyin da ya kamata ki'
tarbiyyantar dasu, ta hanyar ilimin ne Zaki koyi
yanda ya kamata ki kula da kanki da kuma
maigidanki
Makaranta ce wadda kungiyar kare haqqin‘ mata
ta _budé don horar da irinku da ' karatun shekara
guda, sai a baki kwalinki idan har kin maida
hankali sai mu tura; babbar makarantar sakandire
ta yan mata
ya kika gani?
Rukayya ta ce, "T0 dUk yanda yayan
ya ce" ' Haj Maimuna ta ce, "Ture batun yaya
mai sauki ne idan kekin amince, yanzu zan
cikc miki (form), ni na riga na gama magana da
shi, zai biya duk abinda aka kashe" Tace"To shi
kenan, ba matsala" .
’ » Aunty Maimuna tai dariyar jin dadi, sannan ta
bude jakarta ta Ciro (form) guda da biro ta cike
mata, ta‘dauketa hoto da wayarta sannan tamike
tana fadar.
"To ni zan tafi, insha Allahu zuwa gobe zan _ . ‘
-' dawo". Rukayya ta ce, "To Allah Ya kaimu".
' Har wajen harabar gidan ta rakata sannan ta
dawo, ta nufi kicin din ta Cigaba da girkinta, a
zuciyarta dadi ne fal zata koma
makaranta, k0 banza ta rage zaman kadaicin da
take a gidan. '
Washegari bayan sallar magarina Rukayya na
zaune a falo tana kallo
haji
Malmuna ta shigo da sallama dadi ya kama
Rukayya ta zabura cikin doki.
"Sannu da zuwa Aunty, wallahi yanzu nake
tunanin ki cikin raina".
Aunty Maimuna tai dariya, “Kuma ba zaki lya
shiga ba?"
Tai dariya saboda yanda ta watsa mats harara,
ta ce
"Ba haka bane Aunty“. ‘
"To yaya ne?" Ta ce "Dama ina da niyyar shiga".
Aunty Maimuna ta zauna tana fadar, "To ai gani
ni na‘shigo". ‘
Rukayya ta

Please Login or Register in order to submit comment