Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wajen sukazo. Suka tambayeshi Akan me yake so.



Snacks Da juice kawai ya bukata Ba Bata lokaci aka kawomai abunda ya bukata.


Najmat sai 3:00pm suka gama lectures kasancewar sund'an tsaya practical a matukar gajiye take Ga yunwar data ciwota kai tsaye capteria ta nufa.



Batare da ta lura DA mutumin dake zaune ba taja kujera ta zauna tare DA bukatar akawo Mata abunda take so.


Ba Bata lokaci aka kawo Mata tafara CI tun zamanta Najib yaganta Bai tanka Mata ba Saboda baya son abunda Zai had'ashi Da marar kunyar yarinyar can wayarshi ce tayi ringing dubawa yayi yaga Habib ne me Kiran Tashi yayi Dan ya Matsa tare DA cup d'in juice a hannunnshi ringing d'in wayar yajawo hankalin Najmat wajenshi kallonshi tayi Tsaki taja a ranta tace Kome ma yasa Na zauna kusa DA Yaron nan yazo zaiwuce ta gefenta cike DA mugunta Najmat tasa k'afarta Dan ta tad'e Shi ya Fadi mutane suyimai dariya koya rage fad'in ran nan Aiko ta samai k'afa Kenan maimakon yafadi Sai akayi Rashin sa'a lemon hannunnshi ya kauce dukanshi ya kwarare a jikin Najmat tundaga fuskarta Har kayanta gabaki d'aya ya kwarare.......✍🏿






*Masoyan asali kardai a gaji DA sharing fisabilillah*😄




_*Miss Hajo ce*_🤙🏿
[10/27, 8:58 PM] 🪴Mhixx Hajo ✍🏿: 🪴
🪴
🪴
*NAJMAT ABIY*
🪴
🪴
🪴
*Story and writing*
*By*
*Hajara L Sadeq*
( *Mhiss Hajo*🖤)


💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*


https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*
________________________________
*PAGE 35 & 36*
________________________________

Tashin hankali ba agwada Maka Rana Najma Ba k'aramun rudewa DA rikicewa tayi ba d'ago rinannun idanunta DA sukayi ja Tsabar b'acin Rai ta saukesu akanshi tare DA nuna kanta DA yatsa tace "Ni ka zubama lemo a jiki Kai mahaukacin Ina ne Ko kai makaho ne baka Da hankali ne Ko me stupid kawai Kuma yau sainaga Wanda ya tsaye Maka a garinannan.



"Najib DA ranshi yayi kololuwar baci Har wannan karamar marar kunya yarinyarnan zata zaga Aiko baisan sanda ya d'aga hannu Zai wanke ta DA Mari ba Yaji an rik'emai hannu.




Cike DA b'acin Rai ya Kalli Wanda ya rik'e Mai hannu yace"sakemun hannu malam"mutumin ne yace "Haba aboki kayi Hak'uri Kar zuciya ta rudeka harka biyewa mace Kuna sa'insa Ka Danne fushinka kayi Hak'uri kai "Najmat ce tace "Ai DA baka rikeshi ba Da Ka bari ya mare Ni din Ai wallahi DA Koda Wasa kayi gigin Mari Na Da saikayi nadamar zuwanka Duniya sannan taja tsuka Fuuuu tayi waje Kamar zata Tashi sama Tsabar b'acin Rai Dan iya rayuwarta ba a tab'a Bata Mata Rai irin Na yau ba.




Najib Ko Hak'uri mutumin. Nan yabashj Amma a ranshi Shikadai. Yasan k'unar DA yakeji ganin hankalin mutane ya Fara dawowa wajensu Shima fita yayi cike DA b'acin Rai Baima saurare Suba kai tsaye abokinshi murxa ya Kira Akan yazo ya. D'auke shi.




Najmat Ko kai tsaye inda tayi .parking ta nufa ba tare ta jira Amira Bama ta fisgi.mota ta tafi cike DA b'acin rai.




Tundaga abunnan yafaru Najib Bai sake Shiga motar Najmat ba haka Najmat Bata sake Shiga sabgarshiba Shima ta bangaren Shi haka Dan Ko ganinta Baya son yi haka rayuwa taci gaba Suna gudanar DA karatunsu kowannensu cikin. Kwanciyar hankali.



*5months later*


Zaune suke Suna dinner Abiy Najmat Aunty Nafisa Sai faruq Abiy ne yace "Daughter kina sane Dai DA tafiyarmu Umrah Jibi ne kuwa naso mutafi tare Amma Kinga jarabawa kuke Idan Kuka gama Kema saikuje"Murmushi Najmat tayi tace "Ina sane Abiy Allah Dai ya kaiku lafiya ya maidoku lafiya "murmushi yayi yace "ameeeen my angel kidai CI gaba DA Maida hankalinki Akan karatu DA jarabawar DA zakuyi sannan kinsan gidan Abban Amira Zaki zauna Ki Kula DA kanki "Gabanta ne yafadi Jin Abiy yace gidan su Amira zata zauna tunowa datayi Da marar tarbiyar Nigeria d'innan Dan ita Ko sunanshi Bata rik'e ba Dan harma ta manta dashi Saboda ba had'uwa sukeba kowannensu ya toshe Hanyar DA zasu had'u Dan sabida Shi Ko gidansu Amira tadaina zuwa Hakan yasa Amira tayi fushi ta kwashen kayanta ta koma gidansu gaba daya a zuciyarta bataji dadin zaman DA zatayi gidansu ba Amma ba yanda zatayi dole Dai gidan su amirar zata zauna sabida tasan Basu Da Kowa a garin nan gashi tana son tambayar Abiy game DA asalinshi DA iyayenshi Amma tana tsoron karyayi fushi.




Tafin DA Aunty nafisa tayi Mata ce ya Maido DA ita Daga duniyar tunanin data Lula Aunty nafisa ce tace ''yadai dear tunanin Me.kike"Murmushi Najma ta k,,'ak'uro tace "Bakomai aunty kawai tunanin missing d'inku ne nake"hmmmm Daughter Kenan yanzu two weeks din dazamuyi shine Zaki Shiga damuwa to kodai mu fasa tafiyar ne.lokacin Da kika gama jarabawar saimu tafi tare "dariya Najmat tayi tace a a a Aunty kuyi tafiyarku Bani DA damuwa fa fatana Dai Allah kaiku lafiya ya maidomunku lafiya ''Ameeeeen dear Abiy DA Aunty nafisa suka fad'a.


Ranar alhamis haka su Abiy DA aunty nafisa tare DA faruq DA Har an yayeshi suka d'aga zuwa kasa Mai tsarki domin gudanar Da ibadar Umra Wanda Har airport SU Najmat suka raka su Saida suka ga tafiyarsu tukwana suka dawo gida cike DA kewar family din nata.




DA misalin karfe takwas Na Dare kwance take tana chat a wayarta Tana Hira DA sababbin friends d',inta na school Sanye take cikin Riga DA Wando Na baccci Yunwace ta faraji ya Sanyata Tashi tare DA Aje wayar Da niyyar tafita ta samawa kanta abunda zataci dukansu Yan gidan Suna palour hatta Najib Dan yanzu ya Saba dasu ummy DA Abba Duk dare Yana nan Suna tab'a Hira dukda ba magana ya fiyaba"Ummy ce tace "Ummm su Najmat Ogannin chat anfito Kenan"murmushi tayi tace "kai ummy Ai yanzu na rage chat fa yawaici karatu nake a wayarfa "Abba ne yace "Eh Yana dakyau kuwa Daughter Kucigaba Da dagewa Dai so Nike Naganki Kunzama k'wararriyar likita wadda Zamuyi alfahari DA ita Sannan yayi murmushin Su na manya yace ''Ya maganar Rama allurar DA zakiyiwa Doctor kharina Idan kika Zama likita Ko Harkin yafe"Dariya Najmat tayi tace "Abba Ashe kana sane Ai ban yafe ba Ko Rannnan Saida nayi Mata tuni Dan ta shirya ta kanta zan Fara Amira ce tace ,"Kafin ki Fara ta kanta nizan Fara ta kanki yarinya "Harararta Najmat tayi tace "Ke Idan manya Na magana kidaina sanya mana baki kina yarinya dake Ko mema ya Hada economic DA allura "chab yarinyar nan nalura fa kinrainani Nikike cewa yarinya Kuma ma Ai Na girmeta Ko Abba "Amira ta fad'a tana kallon Abba "Kunga Babu ruwana Da wannan gardamar Taku wacce Bata k'arewa Ko wannenku Sai son Girman Tsiya Ummy ce tace ''kaima Dai ka fad'a Abban Sarat "Najma ce ta Gallawa Amira Harara tace dagayau Aunty zakidinga cemun "Lallai kam SU Aunty ansha wuya "Najib Yana zaune Yana jinsu Dan tunda Ta Shigo d'akin Bai sake.magana ba Yana jinsu Yayi Kamar ma Baya. D'akin Sai Tsaki yakeja a ranshi yace "Na rasa ta inda Uncle Umar ya Had'o dasu najmat yalura Suma saiwani Ji suke.da ita Tsaki yaja aranshi Dan Saboda yarinyar nan Yama k'agara yagama karatun Daya kawoshi ya koma gida.





Washegari Najmat ta tashi DA Wani zafaffan zazzabi Gidan Duk sun rikice gashi ba yanda ba ayi DA ita ba Akan akaita asibiti ta kiya Saboda a rayuwarta Babu abunda ta tsana sama DA allura Ko Karin ruwa hakan yasa ta tubure ita baza a Kaita asibiti ba Gashi Taki Shan magani Har Isha'i Najmat zazzabi Bai sauka ba Gashi Duk ta Fara galabaita Amira ce Yar jinya dukta rikice Sai sannu take jera Mata Yanzu ma Amira ce gefenta tana lallashinta Akan ta tashi Ko ruwan tea ne Tasha Amma Ta k'i Tashi "Tashi Amira tayi tayi Dusti waiso.kike.ki.illata kanki ne.ance Kisha magani.kin'kiya ance akaiki asibiti kin k'iya gashi ba abunda Kikaci tunyau ki daure Ko tea ne Kisha banza Najmat tayi Mata tana jinta Dan yanda takeji bazata iya Cin komaiba Tashi Amira tayi tace ''bari naje nakira Abba tunda kin k'iya Dole akaiki asibiti"sannan tafita a palour ta Tarar DA Abba Sai Najib Zuwa wajenshi tayi tace "Abba Najmat fa Har yanzu zazzabin yak'i sauka gashi tak'icin komai tun safe please Abba mukaita asibiti ,"Cike DA nuna.damuwa Abba Yace "jeki ki lallasheta taci Wani Abu saimu tafi asibitin" Tunowa Abba yayi DA Najib doctor ya sashi cewa "son Na manta fa Ashe Muna DA doctor a gidan Dan Allah Ko zaka Shiga ka duba ta " Wace ba lafiya cewar Najib"Abba ne yace "Yarinyatace Najmat tun safe take kwance Dan Allah Shiga ka dubata Ko allurar ta kama kayi.mata Tunda ba Shan magani take ba kartayi ta Zama DA ciwo".




"To shikenan Abba Bari naje naduba ta Amira tamai jagora Har d'akin Najmat kwance cikin bargo ya hangota Tsaki yayi a zuciyarshi yace "gwara DA aka damkeki Yanzu Kuma muga ta Rashin kunya"Bakin gadon yaja ya zauna tare DA Hade Rai Kamar Bai tab'a dariya ba amirace ta taimaka Mata ta zaunar DA ita Kan gadon juyawa Najmat tayi idonta ya sauka Kan Najib Daya Hade Rai Kallon Amira tayi cike DA mamaki tayiwa Amira alamar me yakeyi a d'akinsu Amirace tace ,"Doctor ne duba ki zaiyi Ji sukayi Najib ya jefo Mata tambaya"me yake damunki"Kamar bazatayi magana ba hakanan Dai ta Danne zuciyarta tace "zazzabi Sai ciwon kai "Batare Daya Kalle Ko Daya daga cikinsu ba ya tashi baiyi minti biyar ba ya dawo d'auke DA akwatin first aid box Najma Dai tana kwance tanajira taga Ikon Allah batare DA ya kulasu ba yafara Hada allurarshi Saida yagama tukwana ya Kalli Amira yace "Kiyi Mata magana ta shirya allura za Amata "okay Amira tafad'a sannan tace dusti Tashi ki daure"Gwalo idanu Najmat tayi tare DA Tashi zaune tayi kamar Abun tausayi tace "Dan Allah Yayan Nigeria kataimaka ka Maida allurar nan wallahi Bana sonta namaji Sauk'i Dan Allah Kayi Hak'uri ka Maida ita "tafad'a Kamar zatayi Kuka Dan ta lura akwai alamar mugunta Zai Mata Musamman abunda ya hadasu a baya "Shi Najib ma abun dariya yaso ya bashi Amma ya fusge yace "to Idan ba ayi Miki allura ba me Xa ayi Miki ni allura nakeyiwa patients Dan haka Kijuya Ko Kuma so kike Sai an rik'e munke",Amira abun dariya ma Yabata barinsu tayi tace ''bari taje na Hada Mata tea kada ayi allurar ta d'auketa Dan bataci komai ba sannan tafita Dan ta Hada Mata tea Mai kauri.




"Uhm uhm Nafa warke yayan.nigeria Nahakura zansha magani Amma a daure a Maida allurar nan "tafad'a tana muzurai tare DA neman Hanyar DA zata tsere Dan bazata tab'a yadda mutumin nan yayi Mata allura ba "Najib Tsaki yaja a ranshi yace" Ashe Duk Rashin kunyar Tata ta iskanci ce jifa yanda ta rikice Akan.allura "Najmat ganin Dai DA gaske allura za ayi Mata Aiko batasan Sanda wata jarumta tazo Mata ba Da gudu ta sauko Daga gado zata Arce hannu Daya Najib yasanya ya fardo Aiko take ta Fad'o jikinshi rigijib saigasu a gado Yana kasa tana Samar kirjinshi Ko wannensu Sai Maida numfashi suke Hakan yayi daidai DA shigowar Abba Dan ya Shigo yak'araganin jikin nata.........✍🏿

*SAUYIN ZUCIYA*
*Littafin kuɗi ne!*
*It's all about Love, dislike nd romantic story💋*

*Nrml grp 300, Vip grp 600, Speacial grp 1k*

*Duk da kasancewarsa bawanta ne! amman tun kallon farko da tayi masa taji ta tsaneshi bata son ganinshi ko kaɗan! har ta kai ga wata rana ta saka ƙanwarsa mai suna ifteehal ta gyara turakar Gimbiya Abeela! yayarta ce ta samu matsala a kwakwalwarta sanadiyar hatsarin da sukayi, bata iya tuna komai! Ifteehal kwata-kwata bata huce shekara biyu ba! ko da ta dawo ta tarar da Ifteehal ta rufewa Gimbiya Abeela ido da ɗankwalinta suna wasan ɓuya, Gimbiya Abeela ta zame ta faɗi, ganin haka yasa ta kama Ifteehal ta dinga buga kanta da tiles*

*Shin Ifteehal mutuwa za ta yi! ko kuma za ta rayu?*
*Shin Bassim wane yanayin zai shiga idan yaji abun da Gimbiya Afsheen tayi wa ƴar uwarsa?*

*Idan Ifteehal ta mutuwa ya zai yi da rayuwarsa? ba shi da kowa sai ita! yana da shekara takwas ita kuma Ifteehal tana jaririya aka tsincesu a bola, haka suka taso cikin baƙin ciki da ƙuncin rayuwa! yau kuma ace an wayi gari! ƴar uwarsa da ta rage masa ta mutu ta barsa*

*Ana haka Gimbiya Abeela tayi tozali da Bassim! babu abun da bakinta ya fara faɗa sai kiran Bassim da tayi da mijinta! shin ya Gimbiya Afsheen za ta ji al'amarin nan ita da mai martaba tunda halinsu ɗaya dashi*

*Gimbiya Abeela za ta auri Bassim ko kuma ba za ta aureshi ba?*

*Ana wata ga wata! Hajiya Asabe matar ƙanin mai martaba wacce take da yara guda biyu mace da namiji gaba ɗayansu ƴan fancy life ne! babu abun da suka iya sai yawon club dan ita Iklima har mata nema take🥺basu da wani buri irin su ga bayan mai martaba da iyalansa babban ɗanta wanda ya zama kamar bunsuru wajen neman mata take so ta ga an haɗa a matsayin sarki*

*Shin burinsu zai cika kuwa?*
*Gimbiya Afsheen zata ankare da shirinsu kuwa? tunda ita gaba ɗaya hankalinta yana kan Bassim dan bata da wani buri irin ta ga bayansa shi da ƙanwarsa! to gashi ita ma ana so a ga bayanta ita da iyayenta da ƴan uwanta*

*Labari ne mai dogon zango, wanda tsayawa nayi muku bayanin yadda yake to zamu daɗe ban gama ba, idan kuna buƙatar karantashi ku turo kuɗinku ta wannan account number 0017770369, Aisha muhammad Yusuf, Unity bank, sai ku turo shaidarku ta 08122188717 ko kuma hoton kati ta number ban da vtu plss*



*Dan Girman Allah Idan kun karanta kuyimun sharing fisabilillah*





_*Miss Hajo ce*_🤙🏿
[10/30, 7:30 PM] 🪴Mhixx Hajo ✍🏿: 🪴
🪴
🪴
*NAJMAT ABIY*
🪴
🪴
🪴
*Story and writing*
*By*
*Hajara L Sadeq*
( *Mhiss Hajo*🖤)


💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*


https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*
_______________________________
*PAGE 37 & 38*
________________________________

Turus yayi ganin wannan bakin tashin hankalin a gidanshi a zuciyarshi yace "watau yaran nan daman irin abunda suke Kenan Amma a fili su nunawa mutane basa jituwa lallai yaran nan suna mana Wasa DA hankali lallai Yaran zamaninnan a Gansu a kyalesu Amma Idan kunsan wata bakusan wata ba sannan ya juya Dan bazai juri ganin abun. Takaicin wannan ba.





Najmat DA Najib DA basusan Bama za wanzuwar Abba a wajen harya tafi kowannensu sauke ajiyar zuciya kawai suke kowannensu ya kafe Dan uwanshi DA kallo Kamar su cinye juna Najmat ce tayi karfin halin cewa " Dan Allah ka tadani nauyi "Sai sannan Najib yatuna Akan ta yake Tsaki yaja sannan ya Mike itama ta Mike tana gunguni DA turo baki.

Najib ne ya ce
"Karamar marar kunya kina Bata mun time Bana Bata lokaci na a banza Dan haka ki nutsu nayi Maki inada aikin Yi "Turo baki tayi tare DA kauda kai tace "Ai ba cewa nayi kaduba niba Ko nace Ina bukatar taimakonka Kuma allurace banaso Ko ana dole kujimun naci Wanda za ayiwa Abu yace Baya so to dole ne "ta ida fad'a tana murguda baki.




Najib. Tsayawa yayi Yana kallon ikon Allah a zuciyarshi yace "watau yarinyarsam Bata DA mutunci Ko kadan "Yace "Okay haka kika ce Ko"Murguda baki tayi tace "Eh din"Bata rufe bakiba taji ya damkar Mata hannu tare DA juyata ya kwantar DA ita rubda ciki Kan gado ya Danne Mata hannu Da k'afa Kuka ta fashe dashi tare DA ihu baima San tanayiba Take Ko ya Danna Mata sirinji Hada muguntarshi Ihu Najma tasa Saida yagama tukwana ya tadata tare Da Jan Tsaki yace "Duk Rashin kunyar Taki ta banza ce Ashe matsoraciya kawai common allura Amma Ji yanda tarikice Kamar wacce akace za a kashe "Cikin kuka tace Allah ya isa mugu kawai Kuma anyidin Azzalumi Allah saiya sakamun,"Wara idanu yayi tare DA nuna kanshi yace "Dani kike"Eh din dakai din Ake me zaka iya"Zako kiga abunda zan iya yafad'a Yana nufarta DA allura gadan gadan Aiko DA gudu Ta Arce tayi waje A palour ta Tarar DA Ummy DA Abba nan tafad'a cinyarta tana Mata Kuka ummy dukta rikice tana tambayarta lafiya ta kyaleta Najib ne yafito cikin tafiyarshi ta kasaitattun maza masu Ji DA kansu ta fito baiko Kalli gefen taba yasamu wuri ya zauna Abba Ko kallonsu baiyi ba musamman Najib Dan a k'ule yake dashi.




Najmat tanaga shigowarshi palour tace "Ummy Wai Dan Allah yaushe mutumin nan Zaibar gidan nan Wallahi Ni Na k'agara Yatafi Mugu ne ta ida fad'a tana jefa mishi Harara"Murmushi ummy tayi tace "Kee Najmat bansan Rashin kunya fa Baki ganin ya girmeku Kuma Babu inda zashi Shima yayanku ne Yana nan tare damu"Najib Ko baiko d'ago ya kallesu ba bare har suyi tunanin Zai tanka Saima Danne Danne wayarshi Daya Fara Karshema ficewa yayi a palourn.




Cikin 4days Najmat taji Sauk'i sosai Ba abunda Ke damunta Kamar kullum.tana Tashi Bayan tayi wanka tayi brush ta wanke kanta Gaban mirror tazauna tare DA kunna hand drayer ta busar Da lausassan bakin gashinta Mai matukar baki DA silbi Ga tsawo Parking dinshi tayi a kasa tare DA shafeshi Da mayuyyukan gyaran gashi masu dadin kamshi lotion ta shafa sannan tadanyi simple make up bamai wata hayaniya ba hadaddiyar doguwar Rigarta Abaya brown ta d'auko ta Sanya Sannan ta yafa k'aramin belt d'in rigar turarurrukanta masu mugun kamshi Ta feffesa inbanda sihirtaccen kamshi ba abunda Ke Tashi daga.wajen ta Koban fad'a ba Mai karatu kunsan Irin haduwar DA tayi ma B'ata baki ne wayarta kirar iPhone 12 pro max ta d'auka sannan tafice Dan sauri take kartayi latti Saboda Amira yau tana gida Bata DA lectures.





Abba DA Ummy ta Tarar a palourn
Hug d'insu Daya bayan d'aya tayi tare DA gaishesu tayi suka amsa Mata cike DA kulawa Kai tsaye dining area ta nufa Tare Da Jan 'Daya daga cikin chairs d'in kujerar Ta zauna d'ago idonta tayi ta kalleshi Sanye yake cikin bak'ar suit Sai Wando White Sumarnan Tashi lufluf gwanin sha'awa waya mak'ale a kunnenshi Duk kusancinta dashi ba tajin abunda yake cewa Sosai Sai murmushi yake DA alamar Yanajin dadin hirar DA suke Tsaki taja kasa_kasa tace "mutum yayi ta Wani mak'ale murya Kamar wata mace tafad'a tare DA Fara Breakfast dinta.


Najib Ko Yana jinta Dan Koya kayi magana Sai yajika Shi yanzu Shirmen yarinyar nan ya rage bashi haushi ma Dariya ta koma bashi Aunty amarya ce suke waya tanacemai tayi missing nashi Shima yace nayi missing naki Over my mom ''daga bangarenta tace "son yafa kamata ace kazo ka kawo mana ziyara karkaga Babu kai gidan ba Dadi ,"shagwabe Face yayi yace "Karki damu Mom Ai shekara biyu Kamar Sati biyu ne Kamar Wasa zakiji Ance nagama"Son Kenan wayau zakamun Sannan. Tace "Patan Dai kana yawaita karatun alk'ur'ani sannan zoben nan Dana baka Fatan Tana hannunka kasan Ba a Wasa DA kyautar iyaye "Murmushinshi Mai tsada ya saki sannan ya murza zoben hannunnshi yace "Mom kinganta nan ma Hannuna Koda yaushe ita nake kallo sainaji Kamar kece a gabana Ai bazanyi Wasa Da special Abu Daga wajen Mama Na ba"Murmushi Dayan bangaren tayi tace "Allah yayi Albarka son Ya baka Mata tagari Murmushi kawai yayi yace Sai anjima.mom sannan sukayi bankwana.



"Najmat tana jinsu Duk abunda sukecewa Daga Karshe kasancewar sunyi kusa DA yawa Lura DA tayi DA mahaifiyarshi ce yake waya Duk tana sauraren hirarsu gwanin sha'awa abun saiya burgeta tayi inama ace itace Ke haka Da mahaifiyarta Ko a waya ne Hakan yasa zuciyarta saurin Karaya Batasan lokacin DA wasu zafaffun hawaye suka zubo Mata ba Jin an ambaci zobe ya Sanyata d'agowa Idonta ne ya sauka a Hadaddiyar zoben zinaren dake hannunnshi Sai walk'iya take Ji tayi a Duniya Babu Abunda take so sama DA zoben dake hannunnshi Kafe zoben Tayi DA kallo ba Ko kiftawa gabantane ya tsananta fad'uwa ba tasan lokacin DA hawaye Ke zuba Daga idanunta ba Kuma Taki kauda idonta Daga Kan zoben Saboda batajin zata iya gajiya DA kallonta Najib Duk Yana Lura DA sauyawar yanayin nata DA Kuma hawayen nata lokaci guda Shi Abun mamakima ya bashi ganin. Lokaci guda mood d'inta ya chanza ta Zama wata kalar tausayi gashi yalura DA yanda ta Kafe zoben hannunnshi DA kallo bako kiftawa Lokaci guda kallon zoben yayi sannan ya kalleta d'auke hannunnshi yayi Daga Kan table din dining ya maidashi gefen Shi Amma ga mamakinshi Sai Yaga Ta koma kallonta saitin inda hannun nashi yake Gyaran murya yayi Wanda shiya maido DA Najmat Daga duniyar tunanin data Lula Sai yanzu ta tuna zoben a hannun .Wanda take Ba tare DA tagama breakfast dinba Dan gaba d'aya hankalinta Baya jikinta ta Tashi tare DA ficewa DA niyyar Kota halin k'ak'a zoben .nan saitazo hannunta hakanan.kawai taji tana k'aunar zoben Dukda zobayen gold d'in dake hannayanta wadda dayar ma Abiy ne ya Saya Mata Amma batajin tana sonsu Rabin yanda takeson ta hannun marar tarbiyar d'an Nigeria d'inchan Kamar yanda tasa mashi Suna a haka harta Shiga Mota DA tunanin yanda zatayi zoben can tazo hannunta ...✍🏿



*Dan Girman Allah Idan kun karanta kuyimun sharing fisabilillah*





_*Miss Hajo ce*_🤙🏿
[11/2, 7:47 PM] 🪴Mhixx Hajo ✍🏿: 🪴
🪴
🪴
*NAJMAT ABIY*
🪴
🪴
🪴
*Story and writing*
*By*
*Hajara L Sadeq*
( *Mhiss Hajo*🖤)


💫💫
*🅙︎ARUMAI 🅦︎ WRITERS 🅐︎SSOCIATION📚🖊️*


https://www.facebook.com/108544471437073/posts/108546644770189/?app=fbl

_*Marubuta masu aiki da jarumta domin wa'azantawa ilimantarwa, nishad'antarwa tare da fad'akarwa da jama'a bisa harshen hausa💪*_

*💫(🅙︎.🅦︎.🅐︎)💫*

*Shafin nan sadaukarwane gareki Maman siddiqa hakika comment d'inki ba k'aramun karfafamun guiwa yake ba Shafin nan nakine kiyi yanda kikeso dashi love you wujiga wujiga wollah*😄
._________________________________

*PAGE 39 & 40*
___________________________________

Najib Ko d'age kafad'a yayi tare DA Tashi ya tafi school Dan yanzu dakanshi yake zuwa yagane hanyoyin.




Suna gama lectures kai tsaye inda tayi parking ta nufa taja motarta ta tafi Tazo daidai wata unguwa a hanyarta ta zuwa gida kawai taji motar ta ta tsaya Tayi_tayi ta tada ita Amma tak'i Tashi Gashi ta kãsa gane inda matsalan take fitowa tayi Daga motar gashi ta lura unguwar tsit ce bakajin Karan komai Sai tsintsaye Ko wucewar mutane Ko motoci Bata gani Saboda ba afiyabin Hanyar ba itama tana bine Saboda tafi Mata saukin zuwa gida sabida kwata kwata anguwar kamarma a daji ne take Dan gidajenma basufi Goma ba Shima a ciccire Chan gida saikayi Nisa ka hango Wani gidan.




"Waige waige kawai take Ko zata samu Wanda Zai taimaka Mata Amma Bata samu ba Gashi Har yamma Tayi tsorone Da Fargaba suka ziyarceta Dan ita kanta ta Fara tsorata DA wajen Addu'a kawai take ta neman d'auki gashi wayarta ta Mutu Babu chaji bare takira gida azo a tafi Da ita GA magriba Na gabatowa Har k',Walla tafara Tana Haka ta hango wasu Maza su biyu Na fitowa Daga Wani gidajen dake cikin anguwar .



"Alhmdllh tafad'a Suna hangota kai tsaye wajenta suka nufa d'aya yayi dariyar mugunta cikin harshensu Na Hindi yacema d'an uwanshi "Rohan see this beautiful baby gaskiya yau munyi babban kamu"Daya ne yayi dariya Shima yace "Ai saina rigaka d'anata Waccen dagaci zatayi sugar harsuka Isa wajen DA take Suna firarsu ta iskanci.



Suna Isa gab Da ita d'aya yace "Hey Baby barka DA hutawa"Kallonsu Najmat tayi lokaci guda tsoro ya

Please Login or Register in order to submit comment