Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kwana goman karshe na azumi muke tafiya Adamawa kuma sai bayan sallah da kwana hudu muke dawowa" yarfa hannu tayi tana murna tace" kai wlh naji dadi, dama ban taba tafiya Adamawa ba, zanje naga garin Dada kawalli na, Allah sarki mutuniyar arziki tun ranan da aka kaini ban kara ganinta ba harta tafi" haka suka cigaba da hiransu suna dariya. Karfe sha dayan rana suka shiga kitchen dan dora abincin rana, suna girki suna hiransu gwanin burgewa, tana cikin rolling shawarma taji ya rungumeta ta baya ya manna mata a kiss a wuya daidai weakpoint dinta har saida ta sauke ajiyar zuciya, da sauri hadi da gudu Nana tabar kitchen din,Ya Aryan yayi nisa itakam, abu har haka ba ko kara, iko sai lillahi. Komawa yayi ya rufe kofar kitchen din harda sa lock yadawo inda take tsaye yakara rungumeta, turo bakinta tayi tace" kaga kasa ta gudu ko, yanzu wazai tayani da hira" wani kiss din ya kuma manna mata a cheeks yace" bagani ba, Baby love yunwa nakeji" dama tasan abunda yakawoshi kenan,ashe dama haka yakeda ci baya wasa da cikinsa? Arana fa saiyaci abinci sau hudu ma bai dameshi ba, shawarma ta gasa a grill pan ta hada masa da orange juice ya zauna a wani kujeran dinning dake kitchen din yanaci yana tayata hira. Knocking din kofa sukaji,hade rai yayi yace " waye " ummi dake tsaye awaje gana jin wani karfin hali irnna Aryan, yanzu jarabar nasa har kitchen din gidanta, hararan kofar tayi kamar suna ganinta tace" gidanku Aryan, taho ka bude mun kofar kitchen dina, ni naga ikon Allah, yanzu girkin ma bazaka barta ta..." Tana cikin bombomi taji ya bude kofar ya fito da shawarma da cup din juice dinsa ahannu, murmushi yamata sannan ya wuce yayi falo. Da kallo tabisa tana mamakin irin ci na Aryan, inda ada ne yadda yaci breakfast dazu ai shida cin wani abincin sai dare kuma, darenma saidai yasha tea da biscuit. Girgiza kai tayi ta shiga kitchen wurin Noor, lokacin hartama kammala abincin tana zubawa a warmers ne. Kallon ta ummi tayi tana jin son yarinyar har cikin jininta, asanadiyyarta Aryan yazama mai magana da mutaane har adanyi hira kadan dashi, me kuma take buqata inba godiya ga Allah ba. Koda ummin tace zata tayata su shirya abincin ki tayi saidai ummi tabar mata su shirya tare da masu aiki, babu yadda ta ita haka tabari.

Bayan isha'i yadawo yace ta shirya su tafi, uwar rigimar tace ita ina sam anan gidan ummi zata kwana, sosai ransa ya baci, yaushe tadawo gida da shine har takeso takara kwana anan, ita dai ummi batace komai ba dan ba'a shiga fadan masoya saikaji kunya. Dayaga dai batada niyyar yarda baice da ita komai ba ya dau handbaga dinta da takalmanta da mayafinta da wayarta duka yakai mota duk suna zaune suna kallonsa suna jiran suga mezaiyi, yana shigowa ya sungumi abarsa kamar jaririya sai wutsil wutsil takeyi da kafa amma yaki saketa har saida yakai bakin motarsa, bude kofa yayi ya shigar da ita sannan ya rufe kofar, turo baki tayi tana kukan shagwaba, su ummi suna tsaye abakin entrance sun gama sandarewa da mamakin Aryan. Sallama yayi masu sannan ya dawo ya shiga motarsa yabata wuta ya dau hanyar asokoro. Koda suka iso gida, kin fitowa tayi daga motar saidai shine ya kara daukarta zuwa ciki. Dakinsa ya kaita, direta yayi kan gado sannan yafara tube kayansa, Kau da kanta tayi gefe dan har yanzu kunyarsa takeji aduk lokacin dazai tube agabanta. Harya gama ya daura towel akugunsa sannan ya dau wani towel din ya nufota,harararsa tayi harda murguda baki, dariyan mugunta yayi ya karaso daidai kuunninta yace" badai ni kike harara ba, zakiyi bayani ne, I'll make sure I fuck you this night to the extend that your legs keep on shaking tomorrow morning baby gurl" sannan yaja tsinin hancinta ya kashe mata ido in a sexy way. Ture hannunsa tayi daga fuskarta ta juya masa baya,dagota yayi zuwa kirjinsa ya wuce da ita toilet, tubeta yayi tas sannan ya manna kirjinta da bago inda bayanta ke facing dinshi, zare towel dinsa yayi ya kunna cold water daga shower, ahankali ruwan ke sauka kan fatar jikinsu, motsowa yayi ya rungumeta daga bayanta inda hannayensa ke kan boobs dinta, tuni Noor tafara shiga cikin wani hali, skin to skin hug yayi mata tanajin yadda aliyarsa ke yawo a ass dinta. Sanyi ne yafara ratsa jikinta harta fara bari yasashi canza ruwan zuwa warm water. Yadda yake mulmula mata boobs dinta shi yakara zautar da ita, ahankali yasauke hannunsa har zuwa mararta yana dan mammatsawa, babbar yatsan left hand dinsa yasa atsakiyar babban dinkin majalisan duniyarta(na bakin Mom sani😂😂) kara tasaki ahankali takama dantsen hannunsa da karfi tana kara turo masa ass dinta baya, yadage sai wasa yake da yar tsakarta sai sauke numfashi suke sauri sauri, toilet duk ya amsa da karar da suke saki. Juyowa yayi da ita tana facing dinsa, daukarta yayi ta zagayo da kafafunta ta bayansa shikuma ya manna ta da bango, nipples dinta ya cafka ya fara sucking harda lumshe idanunsa yana budewa ahankali. Shafa bayansa takeyi tana manna kannashin da kirjinta, sai tsiyaya sukeyi atsaye, tun a tsaye yafara aikinsa yana moaning kamar zai fasa ma mutum dodon kunninsa, yanayi yana surutai da sambatu. Itama ta taimaka masa wannan karon, har saida suka release sannan sukayi wanka suka fito, still fa ba'a gama ba suna fitowa suka haye gado aka cigaba da gashi, niko tsaki nayi kasa kasa yadda Aryan bazai jini ba balle ya min kafa, nace amma anyi jarabbabu anan, naja kofa na fita ina kunkuni.

********************

Ya labarin Su Anty Aisha da Lubna

A wannan satin da babanta ya kwace komai na hannunta suka koma Sabon gidansa kamar yadda ya fada. Kwata kwata basa samun sakin fuska daga wurinsa, kuma har yanzu bai mayar mata da wayanta ba, a halin yanzu tun last week take ciwo a tsatssaye amma babu wadda yasani har mamanta. Sai ranan kwatsam ta shigo kitchen inda mai aikinsu ke dafa abinci, jin kamshin abincin yasa Lubna fara amai ba kakkautawa, babban tashin hankalin ma babanta na gari, yadda take aman yabawa mutanin gidan tsoro, Anty Aisha ido ya rena fata Allah yasa ba abinda take tunani bane. Aikuwa ba tare da bata lokaci ba aka wuce da ita asibiti inda likitoci suka diagnosing dinta aka gano tana dauke da juna biyu ne. A wurin babanta ya yanke jiki ya fadi sumamme. Da kyar aka samu aka shawo kan al'amarin kafin ya farfado, yana farfadowa ya danna wa Anty Aisha saki biyu alokaci guda, babu irin haukan da ba tayi ba a asibiti har saida likitocin suka koreta akan asibiti ba wurin hayaniya bane. Ita lubna mamaki ma yasa ta rasa me zatayi, babanta kuma ya saki mamanta Allah kadai yasan wani mataki zai dauka akanta ita ma'aikaciyar laifin. Har aka sallameshi yadawo daga asibiti Anty amarya itace ke kula dashi, aranan yasa anty Aisha ta tattara nata da nata tabar masa gidansa, duk rokon datayi masa abanza. Harda lubna ya koro yace daga yau bashi ba ita saidai ta nemi wani uban, ga mamakinsa ko ajikin Lubna, kamar ma murnan abun take tunda at long last yanzu zata samu tana fita yawon facakanta. Wa iyazubillah. Bayan sun gama tattara kayansu, yabasu mota daya yace ba dan halin anty Aisha ba saidan Lubna datake matsayin ex yarinyarsa(kujifa dama akwai ex a yara ma). Sun rasa inama zasu dosa, can lubna ta dau wayarta ta fara kiran samarinta, bata wani sha wahalan samun wadda ya yadda ta zauna agidansa ba. Wani babban dan siyasa ne mai ji da kansa a garin Abuja shiya karbe ta awani farm house dinsa. Da Anty Aisha taso ta muzantawa amma dataga ba sarki sai Allah babu yadda ta iya haka ta yarda suka tafi gidan. Wani dattijon mutum ne mai kimanin shekaru sittin aduniya, kana kallon idanunsa kaga dan iskan mutum, tunda ya kyallara ido akan Anty Aisha saiyaji tama fi Lubna cikar komai. A wani special apartment na farm house din aka saukesu, within some time saiga Anty Aisha ta ware kamar ba ita bace dazu take kuka dan an sake ta, har sawa Lubna albarka take. Itako shegiyar a daren ranan tafara fita, inda suka hadu da wannnan wadda ya tona mata asiri a wurin babanta. Kusan a wurinsa ta kwana a wani hotel inda suka raba dare suna abu daya. Washe gari da safe ta koma wurin mamanta. Haka suka cigaba da rayuwan zunubi suna abubuwan da Allah ya haramta.


****************
Next week mai zuwa su Noor zasu fara exams dinsu na first semester 200lvl. Sosai take karatu, wasu lokutan sai yamma lilis Aryan ke daukota daga makaranta. Shima aiki ya masa yawa kwana biyunnan, sannan kuma anata shirye shiryen Ramadan wadda ake sa ran nan da sati biyu za'a fara Insha Allah. Kamar kullum yauma da yamma suka dawo gab da maghrib. Tana dawowa gida bata haura sama ba ta wuce kitchen. Within 30 minutes sai gata ta fito da bowl din pounded yam da egusi soup wadda yaji wasali masu uban yawa, kana kallon abincinnan kasan bazata taba iya cinye wa ba komai hadamarta, bajewa tayi akan carpet ta cire rigarta daga ita sai bra, tafara cin abincinta kamar wacce tayi shekara bataci abinci ba, fitowarsa kenan dakinsa yana gyara hannun jallabiyarsa da alama alwala yayi, tsayawa yayi yana kallon abun mamaki, yadda Noor kecin abinci in wani yaganta saiya rantse watanni tayi bai bata abinci ba. Yasan dai komai hadamarta bazata iya cinye wannan abincin ba dan haka ya karaso inda take zaune ya zauna kan cushion ya zuba mata ido, dama akwai dan sauran lokaci kafin ayi sallah, sai yanzu ya lura da yadda boobs dinta suka kara cika da tudu sai sheki sukeyi, wani yawu ya hadiye yace" babylove shine ko wanka bakiyi ba daga zuwa har an fara da'amun" yafada da sigar zolaya, saida ta cinye wadda ke bakinta sannan ta dago ta kallesa tace" Ya Aryan, Allah bazaka gane bane, tun a mota ji nake kamar nayi flying naganni agida saboda wani azabbaben yunwar dake kwakular hanjin cikina" murmushi yayi yana jiran ganin ta cinye abinci, ai tunda ta kafa kai a bowl din sakwaranta inta dago saidai ta kurbi juice dinta dake wani katon jug mai sanyi dashi. Wasa wasa fa saiga Noor ta share kwano gaba daya, wannan ya tashi a mamaki ya koma tsoro a wurin Aryan, ko shi dake da ci bazai iya cinye wannan uban sakwaran ba harda juice amma ga Noor ta gama dashi kamar ba komai taci ba. Gyatsa tayi tace Alhamdulillah sannan ta mike da kyar tashige Kitchen, da kallo yabita har ta shige kitchen sannan ya mike ya wuce masallaci. Wanke plate din tayi ta haura dakinta tayi wanka sannan tayi sallah. Koda daddare ma wuraren karfe goma saida taci wani heavy food din kafin suka kwanta, shi yanzu wannan al'amarin na Noor yafara bashi tsoro. Cikin dare ya juya ya taba inda take kwance yaji babu ita a wurin, tashi yayi ya zauna yana kalle kalle, shidai baiji motsi a toilet ba meaning bata ciki, to ina ta tafi, wutan falo yagani akunne hakan yasa ya mike ya fita har babban falon kasa. Hasken kitchen ma akunne yake dan haka yashiga dan dubawa ko tana ciki, kan kujera yaganta, ta dora kanta kan island din ga kwano data gama cin abinci agefenta da alama baccine ya kwasheta awurin. Hannu yasa a kumatu yana kallon ta, anya Noor ba aljanu masu uban ci ne suka shafeta ba kuwa. She's eating abnormally today. Karasowa yayi ya dauke ta cak ya kashe wutan kitchen din sannan ya wuce dakinsa ya kwantar da ita ya shiga toilet. Alwala yayi ya fito, dama tare suke sallan dare in ya tashi dan haka yadan tasheta amma saiyaga ta kara gyara kwanciyarta harda munshari, babu yadda baiyi ba amma sam taki tashi. Koda lokacin sallan subh yayi da kyar ya samu ta tashi kafin ya tafi masallaci. Tana idarwa ta kara bingirewa da bacci a kan sallayar. Karfe 6:30Am yadawo, ganinta yayi kan sallaya ta baje sai bacci take kamar matacciya, murmushi yayi ya wuce toilet yayi wanka dan yanada meeting da safennan. Daya fito kuma ta riga ta farka harta fita, yana cikin sa kaya saigata ta dawo da plate din chips da kwai tanaci, karasowa tayi ta shige jikinshi ya manna mata kiss agoshinta suka gaisa cikeda soyayya yace" honey har an fara aikin ba" murmushi tayi ta koma gefen gado tacigaba da cin abincinta shikuma yana karasa shiryawa. Yau bashi ya kaita makaranta ba saboda meeting din dayake dashi. Da kyar ta iya shiri ta tafi makaranta saboda laziness din datake ji a jikinta. Ga baccin dayakeso yafi karfinta amma haka ta daure ta tafi.

A makaranta ma bini bini tana canteen taje cin abinci kuma ba small quantity take ciba ,harsu Nana sunfara zargi anya Noor klau take kuwa, itada bata wani cin abincin makaranta amma yau itace take sintiri ashagon abinci. Harmasu canteen din sun shaida fuskarta tana zuwa sun San me take so, pounded yam dinnan dai shine take ta ci. A lectures ma sai bacci take tayi saidai su Nana su taking mata note. Da aka tashi kuma ta kasa tuki saboda baccin dake damunta, yasmeen ce ta tuka ta ta kawo ta guda, su Nana kuma suka dawo da yasmeen suka ajeta a gidansu sannan suka dawo gida.



COMMENT AND SHARE


REEMAH✍️
11/1/23, 8:16 PM - Reemah: 🌼MIJIN TACE🌼

REEMAH

PG 51_ 52

✯D͟A͟Z͟Z͟L͟I͟N͟G͟ S͟✯T͟✯R͟'✯S͟W͟R͟I͟T͟E͟R͟S͟✯


Kwana biyunnan Aryan ya lura da yadda Noor ke ciye ciye abnormally, gashi kowane safe rana dare har tsakar dare sai taci heavy swallow. Ga kuma yawan bacci, akwai lokacinda suna zaune afalo ta kwanta a cinyarsa yana massaging kanta yana dan hira da ita, within two minutes kawai yaji harta fara munshari. Abun yanzu yafara damunsa anya babynsa klau take kwana biyunnan, har saida ya kira ummi ya fada mata amma tace itama bata saniba su gwada zuwa asibiti. Shikam kullum saidai ya sha ruwan tea da biscuit tunda bazai jure cin tuwo akai akai ba dama can bawani damunsa yayi ba. Yanzu ma haka ne suna kwance kan gado bayan sun idar da sallan subh dan yau besamu ya tafi masallaci ba ya makara dalilin Noor datasa shi agaba da aika aika har kusan dayan dare sai kukan shagwaba take masa. Cikin bacci yaji kakarin amanta a toilet, da sauri ya mike ya nufi toilet din inda ya hangeta wurin sink area tana ta kwararar amai harta gala baita. Taimaka mata yayi ta tsaftace kanta sannan ya daukota suka dawo cikin dakin, rungumesa tayi ta fashe da kuka wai ita yunwa takeji kuma shi takeso ya girka mata abinci, bai musa mataba ya daukota suka sauko zuwa kitchen, zama tayi kan slab din kitchen din kusada gas tana kallonsa yadda yake kiciniyar kunna gas abunka daban saba ba. Sai kumshe dariyarta takeyi, tambayarta yayi mezata ci, turo bakinta tayi gaba tafara lissafo masa abubuwa, daga plantain fritata, zuwa golden yam can tace Irish zata ci, haka ya kafeta da ido kamar zaiyi kuka, Shifa duk wannan abubuwan datake lissafo mai cinsu kawai yake amma bawai yasan sunansu bane. Babu yadda ya iya haka ya dinga bin instruction dinta tana nuna mai yadda zaiyi, daya fara soya golden yam kawai yaga ta ruga aguje zuwa guest toilet dake falon tafara amai kamar dazu, yanzu bawani abunda ke fita sai kakari duk ta losing wani energy dinta. Bayan ya taimaka mata ta tsaftace kanta ta fito ya karasa girkin, amma to his greatest surprise wai ita bazata ci ba, infact batason ganin abincin tada mata hankali yake. Aryan fa in ransa yayi dubu to ya baci, kenan duk talent dinsa daya wasting a kitchen yatafi abanza kenan, amma Noor bata kyauta masa ba. Tea ya hada mata da bread wadda ya shafa mata jam da butter aciki, successfully tagama ci bata fitar dashi ba har yana murna, kawai yaga ta mike again ta nufi hanyar toilet, tas ta fidda abun data ci. Bai wani bata lokaci ba yakira doctor Amina dan yanzu wannan aman nata yafara bashi tsoro, batare da bata lokaci ba doctor Amina ta karaso. Duddubata tayi tare da tambayarta wasu abubuwa harda when last taga period dinta, sai yanzu ma Noor ta tuna bataga period dinta na wannan watan ba gashi har watan yazo karshe, PT doctor Amina ta bata sannan tace gobe da sassafe tagwada wannan PT din da fitsarin farkonta sannan takoya mata yadda zatayi amfani dashi. Oga Aryan na tsaye yana kallon duk wani abunda akeyi, Allah yasa lfy matarsa take duk da dai fuskar doctor Amina bai nuna wani damuwa ba, but he still prays for the best. Da kansa ya raka doctor har waje inda yake tambayarta ko da wani matsala amma tace masa karya damu idan Noor din tayi abunda tace zuwa gobe zata sanar masa abinda ake ciki. Sallama yayi mata sannan ya dawo cikin gida inda ya sami Noor akwance duk ta zama abun tausayi,farat daya harta dan rame saboda amai gashi babu abinda yake zama acikinta. Shima saiya shiga damuwa ganin yar lelensa cikin wannan hali.

Kamar yadda doctor Amina ta fada, da sassafe sai gata agidan, tasa Noor tayi yadda ta gwada mata, tashin farko PT yanuna positive, tun yadda Aryan yaga fuskar doctor ke dauke da murmushi yasan cewa wannan ba abun damuwa bane. "Congratulations Aryan, kakusa zama baba, matarka na dauke da juna biyu har na tsawon sati uku" abun kamar a mafarki yaji, saida ya nemi wuri ya zauna da kyau sannan yace" pls Doctor can you repeat your self, kamar wani abu ya shiga kunnina I didn't hear you well " murmushi doc tayi takara maimaita masa abinda ta fada, wani irin tsalle yadaka yana juyi hadi da sujjada yayi sujudush shukur yana mika godiyarsa ga uban gijinsa. Noor dake zaune akan cushion tana kallonsa tama rasa mezata ce, yau itace ke dauke da juna biyu, toh yaushe ma aka haifeta itadin balle ace itama zata haifi wani(kunji wani shirme). Matsowa yayi ya kneeling down kusa da kafarta yana kallonta hawaye na taruwa a idanunsa yace"honey kin biyani wlh kinbiyani, bansan dame zan saka miki ba,words alone cannot express how much you've made me happy, yau nine zan zama mahaifi asanadiyyarki what more could I ask from you, kin cika mar'atussaliha, wlh ance aljannar mace na karkashin kafafun mijinta toh ni na daga miki tunda dadewa kin shiga, I promise to keep you happy till the end of my life, I promise to fulfil all your wishes, na miki alqawari zan zame miki komai na rayuwa, I love you soooo much NOORIEEE❤❤❤" duk wannan zuban dayakeyi ya mance da doctor Amina dake tsaye tanata faman zabga uban murmushi, wannan son da Aryan kewa Noor harya zarce misali, samun masoyi irinsa sai an tona. Rungumeta yayi tsam ajikinsa yana jin yadda soyayyarta ke yawo akowani lungu da sako na jikinsa, itama rungumesa tayi tana kukan murna, lallai Allah ya gama mata komai daya bata miji mai tsananin sonta da kaunarta, what more could she ask for. Gyaran murya doctor Amina tayi wadda yasanyasu rabewa daga jikin juna,kunya ya rufe Noor, shikuma ya mike yacewa doctor " doc, I'm so greatful for your visit, namiki alqawarin 2 million a matsayin godiyata, thank you so much" baki har kunni Doctor Amina, itama sai godiya take zubawa tana jin dadin wannan kyautar da akayi mata. Sallama tayi dasu sannan ta tafi. Tana fita suka kara rungume junansu kamar zasu maida juna ciki. Nan da nan Aryan ya fara kiran family yana fada musu maganan cikin Noor, kan kace me saigashi gida ya cika su ummi su Nana harsu Anty Jamila da yan biyunta da Ya Shareef da matarsa duk sunzo, sai nan nan akeyi da ita, dan mosti kadan Aryan zai susuce ya dimauce yace metake buqata, hakama su ummi the same, kitchen dinta matan suka shiga harda Anty Na'ima kowa na gwada sa'arsa ko akwai abinda zai dafa da Noor zataso, daga karshe peppersoup din kayan ciki wadda ummi ne tayi shi kawai ta iya ci sai apple juice din da Anty jamila tayi, duk sauran abincin kuma haka aka serving sukaci shi as abincin rana. A wannan ranan Noor taga soyayya musamman daga gefen mijinta da yan uwansa. Sai bayan sallan asr suka fara tafiya, inda ummi da Nana kuma sai bayan isha'i suka tafi. Daren ranan gaba daya arnan Nigeria saida Noor da Aryan suka kashe mana su tass.

Washe gari suka fara exams, inda bini bini Aryan ya kirata ko kuma ya turo mata text yana tambayarta ya lafiyan babynsa, harta gaji da amsa kiransa da kuma replying text messages dinsa. Nana da yasmeen basa bari tawani taka zuwa wuri mai nisa, duk abinda take so gudu gudu zasuje su sayomata. Ita abun harya fara damunta, saikace cikin dan sarki? Paper biyu suka rubuta ranan amma na biyun saida yamma suka rubuta shi, tun kafin su fito Aryan harya iso harabar makarantar yana jiran fitowarsu. Dasuka fito, tun daga nesa ya hangota tana takawa ahankali alaman ta gaji, da sauri ya fito a motar ya karasa wurinsu, sanye yake cikin royal blue colour suit wadda ya bala'in yimasa kyau, gaba daya hankali kowa dake wurin ya koma kansu, amsar Jakarta yayi yafara tambayarta ko zata iya takawa, hararan wasa tayi masa, Allah kadai yasan ya zaiyi kuma in cikin yafara girma, wannan zumudi haka. Hannunsa yasanya a waist dinta batare daya damu da idanun mutane dake Kansu ba. Taimaka mata yayi har ta karasa wurin motar, duk yadda tayi ya saketa yaki, acewarsa ai basu bane da asara in cikinsa ya zuba toh dan meyasa shi zai damu da kallon da mutane suke mai, besides ai ba saurayinta bane shi, mijinta ne. Girgiza kai tayi tana murmushin jin dadi. Haka ya bude mata kofar mota ya taimaka mata ta Shiga sannan shima ya shiga ya dau hanyar barin makarantar. Ga mamkinta sai taga bai dauki hanyar zuwa gidansu ba, kallonsa tayi zatayi magana yasa hannunsa ya toshe bakinsa alaman tayi shiru kawai ta zuba ido. Haka taja baki tayi shiru tana kallon hanya. A daidai wani jewelry shop mai azaban kyau ya tsaya, wurin ya kawatu sosai, ba karamin wuri bane, ko ina kyalli yakeyi tun daga waje har kana iya hango abinda ke faruwa cikin shagon saboda glass ne aka zagaye ko ina dashi. Mutane kowa na harkan gabansa babu wadda ya kellesu, hannunta ya kama suka shiga cikin shagon, bin ko ina tayi da kallo tana zazarre ido. Gwala gwalai ne da su diamond and silver jewelries azube ta ko ina na wurin. Wani kofa taga ya nufa da ita, suna shiga ta kara shiga cikin tsananin mamaki. Kamar office ne na mai wurin gaba daya, babban office ne sai tashin kamshin Arabian perfumes yake ga kuma ko ina an kawata shi da golden abubuwa sai kyalli da daukar ido suke. Zama sukayi a kujeran dake facing large table na owner din wurin. Can sukaji sallamar mace, juyawa Noor tayi taga wata kyakkaywar mata wacce bazata wuce kimanin shekaru 45 ba a duniya. Murmushi matar ta sake mata itama ta maida mata, karasowa tayi ta zauna akan kujerarta tana facing dinsu Noor, gaisawa sukayi da Aryan. Telephone din dake kan table din ta dauka ta dialling wani number cikin mintuna biyu saiga wani matashin saurayi ya shigo da box guda biyu na jewelry. Ajewa yayi agaban Noor wacce ta zaro ido waje kamar zata ciresu tana kallon abinda ke gabanta. Tunda take aduniyar Allah bata taba ganin set of jewelry masu azaban kyau irin wannan ba. Diamond set ne na sarka da yan kunne da komai na cikin jewelry set sai shining sukeyi da walwali. In har ba karya zatawa kanta ba kowani set zai ya kaiwa kimanin 20M each. Kutt ta hadiye wani yawu tana santin abinda ke gabanta.

Please Login or Register in order to submit comment