Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dogayen buildings, ga hayaniga, ga yellow danfo buses, sukahau wani titi dake kan ruwa, ga jiragen ruwa manya manya irin wanda take gani a films su titanic akan ruwa, ga boat na gudu, sunyi kusan 20min sunabin bridge din chan ta hango wani babban UBA bank building tacema Anas "kalli UBA bank, banki su Baba yanada account awajen har number account dinshi nasani" dariya Anas yayi, garin yazamema yaran abin kallo securities duk suna jinsu sai murmushi kawai suke, sanan suka shigo wani hadaden kayataccen anguwa dake dauke dawani dankareren babban gida dagawani dankareren statue din mutum akofar gidan tsaye rikeda sandar girma, gaban gidan anyi wasu rubutu manya an rubuta ILE OTUN OBA LAGOS (GIDAN WAZIRIN SARKIN LAGOS).



_MBM ENTERPRISE company ne mai zaman kanshi that are into anything computer design, graphics design, sunayin ID card, folder, files, meo, baje, sunayin jotter na biki da sauransu, sunayin customize mug da magic mug, sunayin jacket da riguna signout irin idan kun gama school, sunayin invitation card, sunayin p-caps, sunayin throw pillows da sauran su, sunayin calendar na turenci dana larabci, dakomima har kwalaye sunayi, ko'ina kake zasu maka su aikamaka dashi, suna logo creation, suna customized links, flash da souvenirs na biki na birthday na suna daza'a lika suayenku ajiki, sunayin receipt, gift box na birthday koma na menene, jama'a bari kuji indai design ne da ake amfani da kwamputa ayi to MBM Enterprise kaman sunmiki sun gama, har award sunayi, customize umbrella, key holder banda haka all services dinsu are at a very low discount rate, super affordable, idan zaki tuntubesu zaki samesu awanan number takira 07010439656 , sanan zaki samesu a watsapp ta wanan number 08106788714 kuyi saving ku musu magana ko a watsapp kokuma ku kirasu awaya._
6/23/21, 6:12 PM - My Mtn Number: 💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫



_MASIFAFFIYAR KAUNA_



EPISODE 1️⃣3️⃣

_FREE PAGE_

Suna zuwa katafaren gate din mai kama da madubi wani babban mopol din yabude musu gate suka shiga cikin gidan, itadai tunda take arayuwanta na duniyan nan bata taba ganin hadadden gida hakaba, wani irin babban gidane naban mamaki, asalin mansion din dake compound din taga sun wuce suyi kasa nan ma wani dankareren gate ne aka bude musu suka shiga, wani babban gidane dabaikai wanchan kyau ba ga yara da sunkai su 60 suma maza a compound din suna zazzaune wasu nawasa wasuna hira, parking motar sukayi, securities dinne suka fara saukowa sanan sukace su sauko, ahankali suke saukowa aka nuna musu wani babban Palo mai kama da hall suka shiga sukai layi atsaitsaye, sanan sega wani sabon mutumi yazo da turencin shi dabata da kyau kana ganinshi kasan bayerabe ne yanuna musu toilets dasuke ajere guda 10 yace "go bath get ready" hanyan bayi sukayi, kusan 4 to 5 mutane abayi daya, tsayawa tayi tana kallo ganin anshigo da ganamasgon ta yasa tai wajen jakan security dayakawo yace "mezakayi"? Bakinta har rawa yake ganin yanda ya murtuke fuska sabida tsoro tace kayan dazan sa zan dauka, hararanta yayi yawuce yafita ahankali tabude jakan tadauko wani wando da riga, bakin wando ne shima sai bakar riga t-shirt mai zanen Paris aciki sanan ta tashi, tana ganin wani yafito daga bayi tawuce ta shiga da sauri kafin wasu set subiyota ta kullo kofa tareda saka sakata da key duka, yanda bayin ke warin jikin mazane yasa ta taushe hancinta takai kusan 1min atsaye sanan tabude boturin riganta tacie rigan tacire singlet dinma kafin ahankali ta kwance daurin silkin kirjinta, dawani irin sauri ta tsugunna tareda rike boobs dinta sabida wani mahaukacin azaban ciwo dasuke mata tadade ahaka sanan ta tashi tacire wandon ta madubi ta kalli boobs dinta sunyi jajir abunku da fara da kyar tacire wando sanan tai wanka agurguje ta shirya tsaf bayan tasake kulle kirjinta da silkin, bakaken kayan data saka sun mata kyau bakadan ba, kallon kanta tasakeyi amadubi ahankali tadaura hannunta kan saikon fatar kanta tana kallon kanta wai yanzu itace wanan, wani irin mugun tausayi tabama kanta saikuma tafashe da kuka ahankali Allah kadai yasa irin tsoron datakeji azuciyanta wani irin bubbuga kofan bayin da akayi yasa afirgice tajuyo cikin ihu security guard yace "ubanwa yace maka ana rufe bayi kai kadai ke jiran bayin bude kofarnan" da dauri ta tattare kayan data cire tarike a hannu sanan tabude kofan daya daga cikin security ne tagani tsaye gaban bayin ga yara tsaye abayanshi duk sunaso suyi wanka, cikin fushi yakai hannu zai watsamata mari da gudu ta tsugunna wani daga cikin security yarikemai hannu yace "kayakuri mana he's just a boy, baku fadamusu ga yanda ake yi ba" cikin fushi shima yace "just 30min fa aka bamu musasu su shirya su fito ya shiga bayi shi kadai ya kulle ga mutane dayawa nan basu yi wankan ba abinda mutum biyu ko uku yakamata su shiga at once" dayan security dake bashi hakuri ne ya kalli Fatima da jikinta ke rawa sosai tana tsugunne kanta akasa yace "kaikuma tashi kaje ka maida kayan daka cire jakanka kadau jakan ka maida mota sanan ka shiga cikin assembly dakukeyi awaje" tashi tayi da sauri tana goge hawayen dasuka zubo mata, wajen gana masgonta tayi tasaka kayan sanan taciro kiton da Mama ta saimata baki shima ta saka ta manna igiyan dan kafarta yagaji da kambas din jiya tasaka kambas ajakan sanan tadau ganamasgon ahankali tafita har lokacin jikinta rawa yake, wajen motarsu tayi ta shiga ta ijiye jakan sanan tafito tana kalle kalle bataga yaro ko dayaba sanan bataga inda ake assembly ba hakan yasa ta tsaya tana kalle kalle, tana cikin kalle kalle kaman daga sama taji anwani irin zubamata dorina wani irin ihu tayi da mugun kuka arude tajuyo tana kuka sosai jikinta narawa tana kallon mutumin daya zuba mata wata muguwan sharbebiyan dorina dake hannunshi da tsayinta yafi tsawon mutum. Cikin harshen turenci yace "angayamaka uban gidana uban kowa najiran mutane ne ance kaje assembly ka tsaya anan kai wayekai" yasake daga nabiyun zai shaula mata da gudu tashiga mota tana kuka sosai hartana fadi har lokacin tana sosa bayanta kaman wacce ta zare bulalan gawani mahaukacin zafi sanan ga mugun kaikayi, zai shigo motar kenan security daya ceceta dazu taga yazo harda dan gudunshi yama mutumin magana mutumin yajuya yatafi yana masifa, shigowa cikin motar yayi yana kallon yanda take kuka da hausa yace "wai ka dauka har yanzu a garinku kano kake ne? Idan baka natsu kasan mekake ba duka zaka dinga ci agidan nan harsai kadawo abin tausayi ba assembly nace kaje ba" cikin kuka sosai tana soshe soshe tace "ai ban gansu ba sunake nema" hannu yamika mata alamun tashi, tashi tayi ahankali batare data rikeshiba har lokacin tana kuka, hannunta yakama yajata suka fita daga motan tana kuka sosai sanan yay gate da ita, bude gate din yayi daya sadasu da mansion din dasuka fara wucewa kafin su shigo nan, nan taga yara dayawa basu kadai bama harda wasu another set daba yan kano ba sunyi assembly ma'aikata sai gyarasu suke, kallonta yayi yace "wuce katafi, kuma ka natsu inba hakaba anan ma wani sabon dukan zaka karaci, oya tafi" ahankali tawuce ta tafi har lokacin takasa dena kuka dan bulalan shima yaki dena mata zafi da kaikayi duk uban dukan da Mama kemata da wayan wuta bata tabajin irin wanan bulalan mai zafi da kaikayi duka at the same time ba, tana karasawa wajen wani guard yajata a tsakiyan wani layi yasata daidai ta inda tsayinta yakai sanan yawuce yatafi suna patrol suna zagaye su suna gyara duk wanda yafita daga layi, itakuma sai goge kwalla take tana kuka ahankali yaran kowa na kallonta.


Sunkai kusan 30min atasaye Sungaji ga yunwa amman anhanasu tsugunnawa, sanan sukaga an bude glass door dasukai assembly gabanshi suke facing, stairs ne dabazasufi 10 ba, sai space babba dawani katon kujera, sai glass sliding door, ga flowers masu kyau an jera awajen.
Sliding glass din akayi, gani tayi wayanan lawyers dinan na jiya da Barrister jiya dukansu sun fito suna sanye da suit bakake sunyi layi akan dakalin saikuma gawani babban mutumi daya sanya wani hadaden embroidered lace akamai, agbada ga sandar girma maikan maciji a hannunshi yana dogarawa kaman baison ya dogara yana tafiya dai dai cikeda isa dakuma iko yafito yakaraso ya zauna kan hakimin kujeran dake wajen, yadaura kafa daya kan daya yana kallonsu, guards din dake wajen ne suka fara zubewa akasa yaranma suka bisu gabaki dayansu suka zube akasa sukai kneeling kan kowa akasa. "Angaishe da Wazirin Sarki"... jin iska na bugunta tako'ina tana kuka kuma taji anyi magana duka atare sanan wajen yay tsit kaman ba'ai hallita ba yasa ta ahankali tacire hannunta dake kan idanunta tana share idanunta dasukai jajir dashi hawaye na zuba, ganin mutumi zaune ga Lawyoyin nan tsaye agefenshi duk ita suke kallo yasa da sauri itama ta tsuggana akasa kaman yanda taga sunyi tawani sake rushewa da kuka sosai dan tasan hala sai ansake mata duka dan laifi takuma yi an tsugunna an gaida sarki ita tana tsaye, ta daura hannayenta akan bakinta tana taushe bakin sabida kar sautin kukan yafito amman ko'ina najikinta rawa yake.


Batare da Wazirin ya amsa gaisuwan suba balle yabasu izinin tashi tsaye yakafe Fatima da idanu yanda ta tsugunna kanta akasa jikinta na bari tana kuka sosai ta taushe bakinta, yara 100+ ne awajen amman ita kadai ke kuka gabaki dayama ma atsorace take. "You"! Yakirata cikin cikakkiyar muryanshi da babu alamun wasa aciki ko sanyi, ko kadan batasan ita ake kiraba tadaiji ance you, wani yaro dake kusada itane ahankali gudun kar ajishi yace "Otun is calling you" da sauri ta dagokanta ta daga jajayen idanunta ta kalli inda suke, ganin ita yake kallo har lokacin ya kafeta da ido kur yasa tamike tsaye ahankali tareda share idanunta jikinta ko'ina yadau kakkarwa kaman mazari, da hannu yamata alamu tazo da sauri ta tafi gaban Mansion din hawa about 10stair case din wajen tayi sanan takai gaban kujeranshi kasa jure yanda yacikamata idanu tayi da sauri tai kneeling down ta kulle idanunta gam cikin harshen turenci tace "please i am sorry, I will not repeat my mistake again, dan Allah karkasa adakeni I am so sorry, please, please" saikuma tafashe da kuka ahankali jikinta nabari har lokacin idanunta akulle wani irin tsorone aranta bana wasaba bata taba ganin irin this set of mutane ba kokuma set of life dinan, she is not use to any of this, arayuwanta daga iyayenta sai Maryam su kadaine in her life, wanan set of people dinfa dabama tasan takamaimen menene su ba, Muslim ne ko Christian.
Gabaki daya compound din yay tsit babu abinda kakeji sai sautin sheshekan kukanta, sosai Waziri ke kallon kyakkyawan yaron da baisan mesaba amman yaron yay mugun capturing attention dinshi at a glance, dan gyaran murya yayi sanan strictly yace "open your eyes" dasauri tabude idanunta dahar sunsoma kumbura tsabagen kuka amman bata kalleshi ba kanta akasa, anatse yace "what's your name"? Ahankali cikin muryanshi bana namiji ba bakuma nq mace ba mai dadin sauraro da intonation din hausan ta tace "My name is Khalid Muhammad" "how old are you"? Waziri yay maganan har lokacin bai dauke idanunshi daga kanshi ba, ahankali tace "I am 19yrs old" shiru Wazirin yayi kaman mai nazarin abu yace "why are you crying? Bakasan kuka namata bane mazan this kingdom basa kuka, so why are you crying"? Hadiye bushashan yawun dayarage abakinta tayi saita shiga kama wandon ta tawajen cinya tanaja tana rikewa tsabagen yanda gabanta kefaduwa kaman yar karaman yarinya tace "I am scared" for the first time sai Wazirin yay murmushi irin na manya dinan, sanan ahankali yace "stop being scared okay" gyadamai kai tayi ahankali itama, sanan yace "stand up and go back to your place" tashi tayi da sauri tajuya tafara sauka daga dakalin Waziri yace "and stop crying and behave like a man" gyadamai kai tayi takoma wajenta ta tsugunna kaman yanda kowa kenan atsugunne har lokacin.


Gyaran murya Wazirin yayi sanan yace "raise" tashi tsaye sukayi, Baban Barrister nanne dan tsohon jiya ya matso gaba rikeda wani book cikin harshen turenci yace "you are all welcome to wanan kingdom din inji Wazirin mu mai albarka, Mai Martaba dakuma tausayi, nasan yawancin ku sunajin yunwa sunkuma gaji amman karku damu abinci mai dadi dakuma makwanci lafiyayye na jiranku a various wajajen aikun ku, idan kunji sunayen ku kufito gaba guards zasu tafi daku wajen aikinku kuci kuyi bacci kuhuta kufara aikatau gobe" akai tsit ana sauraronshi, yafara kiran sunaye, sunayen yara su 20 yakira suka fito akace za'a kaisu poultry house wuce dasu aka sasu a mota, aka sake kiran 20 akace su suna factory house, aka kiran wasu 20 suna water company, aka kira wasu 20 suna farm cikinsu harda Anas yamata bye tana kallo suka kwaso kayansu daga motarsu aka tafidasu awata motar, yarage basufi su hamsin ba a filin, kiran sunayen aka cigaba dayi taji ankirata."Khalid Muhammad" ahankali tafita zuwa gaba, daidai nan taga Waziri yay gyaran murya hakan yasa Barrister yajuyo yaduka yakai kunenshi wajen bakin waje bakin Waziri, yamai whispering abu, gyadamai kai yayi yatashi yajuyo ya kalli Fatima yace "Khalid go back to your place" ahankali tajuya takoma wajen tsayuwanta ta tsaya tana gani aka kira duka yaran tatas aka tafi dasu yarage saura ita daya kacal a filin sanan Waziri yatashi yana tafiyar kasaita ya shiga ciki, Barrister ya kalli daya daga cikin guards din yace "abashi abinci shi Otun zaima aiki" dudda batasan menene Otun ba amman tagane wanan sarkin dayamata magana shine suke kira da Otun.




_MBM ENTERPRISE company ne mai zaman kanshi that are into anything computer design, graphics design, sunayin ID card, folder, files, meo, baje, sunayin jotter na biki da sauransu, sunayin customize mug da magic mug, sunayin jacket da riguna signout irin idan kun gama school, sunayin invitation card, sunayin p-caps, sunayin throw pillows da sauran su, sunayin calendar na turenci dana larabci, dakomima har kwalaye sunayi, ko'ina kake zasu maka su aikamaka dashi, suna logo creation, suna customized links, flash da souvenirs na biki na birthday na suna daza'a lika suayenku ajiki, sunayin receipt, gift box na birthday koma na menene, jama'a bari kuji indai design ne da ake amfani da kwamputa ayi to MBM Enterprise kaman sunmiki sun gama, har award sunayi, customize umbrella, key holder banda haka all services dinsu are at a very low discount rate, super affordable, idan zaki tuntubesu zaki samesu awanan number takira 07010439656 , sanan zaki samesu a watsapp ta wanan number 08106788714 kuyi saving ku musu magana ko a watsapp kokuma ku kirasu awaya._
6/24/21, 9:35 AM - My Mtn Number: 💫 _DISASTROUS LOVE_💫




_MASIFAFFIYAR KAUNA_



_This novel is 500, idan kinaso pay into 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turomin evidence of payment to my watsapp number._



✍🏾M SHAKUR



EPISODE 1️⃣4️⃣
_MBM ENTERPRISE company ne mai zaman kanshi that are into anything computer design, graphics design, sunayin ID card, folder, files, meo, baje, sunayin jotter na biki da sauransu, sunayin customize mug da magic mug, sunayin jacket da riguna signout irin idan kun gama school, sunayin invitation card, sunayin p-caps, sunayin throw pillows da sauran su, sunayin calendar na turenci dana larabci, dakomima har kwalaye sunayi, ko'ina kake zasu maka su aikamaka dashi, suna logo creation, suna customized links, flash da souvenirs na biki na birthday na suna daza'a lika suayenku ajiki, sunayin receipt, gift box na birthday koma na menene, jama'a bari kuji indai design ne da ake amfani da kwamputa ayi to MBM Enterprise kaman sunmiki sun gama, har award sunayi, customize umbrella, key holder banda haka all services dinsu are at a very low discount rate, super affordable, idan zaki tuntubesu zaki samesu awanan number takira 07010439656 , sanan zaki samesu a watsapp ta wanan number 08106788714 kuyi saving ku musu magana ko a watsapp kokuma ku kirasu awaya._



_FREE PAGE_
Barrister na gama maganan shima ya juya yashiga ciki daya daga cikin guards din gidan ne ya kalleta yace "let's go" tashi tayi ahankali har lokacin gabanta nafaduwa ganin yanda take rayuwa cikin maza tabisu, dakin dasu suka kaita, zama tayi ahankali akasa ba'a wani jimaba aka kawo mata lafiyayyen tuwon semovita da miyan egusi gawani dankareren nama dasaida takara bude ido tana kallon naman dan yayi kan wani karamin jariri girma, daya daga cikin securities din dasuka tuko motarsu ne yafashe da dariya dan tuntuni suke kallonshi yace "dalla jibi dan kauye angayamaka nan kano ne, yarbawa haka sukecin nama katun katun, yimaza kaci abinci yanzun nan zaku fita" dukarda kanta tayi tai bismillah tafara cin abincin, tanacin loma daya tafara tari sabida yaji nanma securities din sukahau mata dariya kaman zasu suma da gudu tadau goran ruwa tabude tasha tana kallon abinci gashi shegen yunwa takeji, cigaba da cin tuwon tayi batawani dangwala miyan sosai ba dan yajin yafi karfinta ahaka tacinye tass sanan takarasa shanye ruwan batare dataci naman ba sabida tsoron yaji kaman jiranta ake wani sabon guard wanan uniform nashi daban ya shigo yace "let's go" tashi tayi suka fita bama yabari ta wanke hannun ba saidai ta lashe yatsunta tass sanna taga sunfita daga compound din sunyi compound din white Mansion, bude sliding glass door din guard din yayi suka shiga, wani dankareren falone girmanshi yayi kusan duka gidansu na Kano, wasu lafiyayyun kujeru ne aka zuba dabata taba ganin irinsu ba sai lallausan carpet da tana tafiya akai tana kallonshi dan tunani take ko katifa ne ga dankararen kujeran Waziri dake zaune akai shi kadai a falon yana kallonsu, har gabanshi sukaje guard din ya tsugunna hakan yasa itama ta tsugunna da sauri da yarbanshi guard din yace "Allah taimaki Otun ga yaron nan" gyadamai kai Waziri yayi hakan yasa yawuce yafita saida yarufe sliding door din sanan Waziri yajuyo ya kalleta har lokacin kanta akasa anatse yace "raise and sit" tashi tayi sanan ta zauna akan carpet din ahankali tareda lankwashe kafa gabanta nafaduwa, gyaran murya Waziri yayi cikin turenci yake mata magana dan yasan yaron daga North yake yace "look at me" ahankali kaman wacce ke tsoro tadaga kanta ta kallai kirjinta na dukan uku uku dan yamugun cikamata ido, gyaran murya yasakeyi sanan yafara magana cikeda isa da girman kai da gadara gabaki daya dakuma kakkausar murya yace "nasa anbarka anan ne sabida you are going to work for me" yanunamai kanshi, sanan yasake gyaran murya kaman mai crack throat, ya kalleta yace "your work is very simple, Sarkina yanada yaro daya namiji tak aduniya sunanshi OLUWATOBI TAJUDEEN ADEWALE, right now baya Nigeria but kwanan nan zai dawo, zaka dawo errand boy dinshi, kai zaka dingamai komi dayakeso dakuma yake bukata, aikinka dayane tunda kana tareda shi koda yaushe kadinga haddace kome yakeyi, kodawa yay magana koma meyayi, kullum ina zuwa fada da safe ina barinshi da yamma wuraren shidda, idan nazo zam tafi kafinma nafito inaso nasameki a parking space ka sanar dani komi nashi komi dayayi ranan saikuma ka, aikin ka nabiyu shine daukan rahoton kome prince yayi kazo ka sanar dani kanajina" da sauri ta gyadamai kai ya gayada kai yace "good, sanan duk randa ka kuskura ka sanarda wani aikin dakakemin kashinka yabushe saina batardakai daga doron kasar nan understood" da sauri tace "yes sir" sake gyadamai kai yayi sanan yace "yanzu zan tafi fada zan nunama Sarkina kai sanan nabarka achan har uban gidanka yadawo Prince kagane, daga ranan daya diro kasarnan ranan zaka fara kawomin rahoto kagane" ahankali yace nagane, da hannu awulakance yamai alamun dismiss hakan yasa ta tashi tafice da sauri, abakin kofan Guard yatareta yace "tsaya anan" tsayawa tayi awurin kusan 20min harta gaji da tsayuwa sanan taga wasu manya manyan hadaddun motoci jeep guda uku sai roll royce saikuma taga guards sun budema waziri kofa yafito yana tafiya kaman bazaiyiba yasauka daga stairs yahau roll royce din dasuka budemai kofa yashiga ya zauna suka rufe sanan daya daga cikin guards din ya kalli Fatima yace "zoka shiga nan" saukowa ahankali tayi ta shiga motan dayake nuna mata, ita kadaice abayan motan sai guards guda biyu agaba daya na tuki daya na zaune adayan kujeran taga an tada motar anfita daga gidan.


Tafiyan kusan minti goma sukayi zuwa sha biyar tagansu agaban wani layi mai kama da estate agaban dankareren gate din layin an rubuta OBA OF LAGOS PALACE (FADAN SARKIN LAGOS), ana ganin motarsu masu gadin dake sanye da uniform suka bude gate din sanan suka duka alamun gaisuwa motoci suka shiga ciki suka wucesu, wani dogon layi ne taga sunata tafiya dayaji interlock sanan sukaka second gate taga an kara budewa sanan masu gadin suka duka gaida Waziri kafin su shiga wani irin dankareren gida da girmanshi yayi girman wani kauye ko garima, ga statues na dankareren lion da akayi ya tsaya bakinshi abude kaman zai hadiye mutum, ga wani bangare daban na parking motoci motocin wajen kadai sunfi guda 35 hadaddu gaske irin wayanda bata taba ganiba ga sunayen su customized, gawasu irin flowers dabata taba ganiba ga water treatment plant a compound din dayay kaman roundabout ashema gidan farkon data fara zuwa ba gida bane, guards ne kusan su goma akowani staircase din shiga palace din suna sanye da uniform gajeren wando blue daya tsaya musu a guwiwa saikuma black t-shirt sukai zanzaro dashi, parking motar waziri yayi sanan suka fito suka budemai itama tafito daga tata motar, ahankali yake tafiya kaman bazai takaba haryakai staircase din duka guards din wajen suka zube sunamai kirari da yarensu da batajin meake cewa budemai kofa yayi ya shiga yayinda ita aka tsayarda ita awajen batare data shiga cikiba.




Babban falone ba kadan ba, komi na falon farine da blue, mukarraban fadane zazzaune saikuma wani babban hamshakin mutum dake kan kujeran sarauta yana sanye da full kayan sarki anamai fiffita dudda ga AC dake tashi adakin amman fifita akemai, mutumin yadan tsufa dan akalla zaiyi 70yrs, bakine ga furfura ko'ina agemunshi, kowa na fadan zubewa sukayi akasa sukayi suka gaida Waziri dayashigo yana tafiyan kasaita banda Oba dake zaune akan kujeran mulki, ahankali Waziri yakarasa gaban Sarkin sanan yazube akasa cikeda girmamawa cikin harshen yarensu yace "nagaishe da Sarkina, ubangidana, takawan ka lafiya jikan Oduduwa, Baban ka Sarki, Baban Babanka Sarki, Baban Baban Babanka ma Sarki, takawan ka lafiya Baban AREMO (Prince) OLUWATOBI TAJUDEEN ADEWALE" asanan Sarki yasaki wani kayataccen murmushi yakai sandar sarautan shi dakedan kan zaki na zinare yadaura abayan Waziri yace "sannu da zuwa, tashi kazo kazauna Otun" tashi Waziri yayi yace "godiya nake Sarkinmu Sarkin Haske" kujeran dake gefen daman sarki wanda baikai na sarki girma bane yazauna yana gyara zama, Sarki yadubi mutanen dakemai magana sanan ya kalli Waziri hakan yasa Waziri ya matso da kunnenshi magana Oba yamai sanna yakoma ya gyara zama, gyaran murya Waziri yayi yace "Sarkina yanzu yana bukatan huta, zai huta sanan zaiyi tunanin magananku kome ya yanke zaisa asanar daku" godiya sukayi sanan suka tashi suka fice yarage saura su kadai afalo, Oba yace "tuntuni I've been stressing myself inata magana bakazo da wuri ba but I understand aikin danasaka ne saisa ban kiraka ba amman dukna gaji wlh" dariya Waziri yayi yace "nazo yanzu wahalan ka yakare Sarkina, kome kakeso shi za'ayi jininka yabaka, komunki komunso dole mubika" dariya Oba yayi yace "tom ya aikin yakuka kare" nan Waziri yabashi full details din komi da wayanda suka biya bashi dayaran dasuka shigo hannunsu aikatau sanan yace "amman nataho dawani yaro guda daya yanzu haka ma yana waje" anatse Sarkin yace "why"? Dan yasan kome Waziri zaiyi yanada dalili saisa babu wanda yasan cikinshi da wajenshi sai Wazirin shi nadama Otun, gyara zama Waziri yayi yace "Prince Tobi nadaukarma yaron" ambaton Tobi dayayi yasa Sarki yasaki wani kalan murmushi dayasa shima Waziri yay murmushi cikedajin dadi yace "Tobi kullum in yana gida korafi yake akan masu aikinshi na damunshi suncika girma kaza kaza kaza shi baisonsu baiso suna shigomai daki alhalin idan an barshi ko takalmin shi bazai iya sawa da kanshi ba, saisa danaga yaron nan naji ya shigan mini rai, he is just 19yrs

Please Login or Register in order to submit comment