Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wata magana yace "good morning second Dad, good morning second Mum" duk murmushi sukayi cikeda jin dadi suka cemai ya zauna, mamanta ta shiga zubamai abinci kala kala suka fara breakfast, bini bini Ayoka saita kalleshi she can't actually believe tasami Tobi haka, wajajen 8:30 babansu yatashi yace "children am off to work" sanan yaduko yama Ayoka peck a kumatu yace "bye princess" cikeda farinciki tace "bye Dady" sanan yama Tobi peck shima yace "bye Son" bye second Dad yafadi ahankali, Mamansu itama tai murmushi ta tashi tace "lemme allow the love birds su zanta, princess ina dakina idan kuna bukatan anything" da sauri tace "alright Mumy" saida yaga Maman ta tafi sama abinta sanan yajuyo ya kalli Ayokan yace "have you gotten the thing i asked for" washemai baki tayi ta tashi dagakan kujeranta tazauna akan cinyanshi tareda dafa shoulder shi tana kallonshi kaman yauta fara ganinshi, kallonta shima yayi shifa bayama sha'awaan ta, yana ganinta kaman su Dami ne, saisa ko kayama zata cire gabaki daya he don't think zaiji wani abu, dukar da kanta tayi daidai saitin fuskanshi da sauri ya kulle idanunshi Light kiss ta sakanmai ahankali akan soft pink lips dinshi da sauri yatureta yace "Ayoka stop this" murya chan kasa tace "but that's what boyfriend and girlfriend sukeyi" dan yatsine fuska yayi yace "I know but let's take this slow" ganin tabata rai yasa ahankali yace "pls" murmushi tayi tace "to tashi muje room dina nabaka" tashi tayi daga jikinshi shima yatashi tana rikeda hannunshi suka wuce sama wani daki tabude suka shiga, kana ganin dakin zakasan Ayoka itama yar gatane, princess room komi na dakin pink ga gayu iya gayu, akan gadonta ta zaunar dashi sanan tawuce tadauko wayanta tadawo kan cinyanshi tasake zama baice mata komiba sanan tabude wayan nata taciro wani hoton Bank form da aka rubuta loan organization ga account number awajen tace "kaga wahalan danayi kafin nagani kuwa" dan murmushi yayi ya karbe wayan nata yaturama kanshi ta watsapp sanan yace "dagani natafi" kaman zatai kuka tace "ni please stay with me, bari nakashe wutan dakin yay duhu muyi kallo abinmu kaji Boyfriend" cikeda da dan lallashi yace "I need to do something first Ayoka pls" dagashi tayi tace "to zaka dawo"? Gyadamata kai kawai yayi tasake rungumeshi sanan tasakeshi tace "namaka gayu kokace nai kyau" dan yatsine fuska yayi yace "kidena saka kaya haka kina fita kowa na ganinki, akwai ma'akata dayawa agidan nan" da sauri tace "sokake intajin zafi" baisake cemata komiba, har motanshi tarakoshi tamai peck akumatu tace "call me" gyadamata kai yayi ya shige car, tarufemai kofa sanan tadagamai hannu yawuce yatafi.



Tsalle tahauyi a wajen batajin akwai wata wacce takaita farin ciki yau dinan ba, tanason Tobi ita karan kanta batasan lokacin data fara sonshi hakaba wlh, dataga kuma irin halittan da Allah yamai taji she's now crazy for me, she crazy about him, she's mad over him, anywoman datai sa'an samin Tobi a miji wlh tamore, tadade awajen tana tunane tunane sanan tawuce ta tafi cikin gida.



A Bank yafara tsayawa sanan yafito rikeda wata yar karaman leda hakanan, sanan yashiga mota yawuce gidan, yana shiga yay parking, sanan yadau wata takarda da byro yay rubuce rubuce sanan yafito, Mai gadinshi dake jiranshi ne yace "inaso na aikeka banki" da sauri yace "yes Aremo" ledan yabashi da takardan, yace "go and deposit this money zuwa wanan account din dana nuna maka, all the information dake wajen nan dashi zakai amfani, bazanje ko'inaba zan jiraka kadawo dazaran kagama comeback sabida kana dawowa zan kara fita" karban komi yayi yarike sanan yaciro 10k yabashi yace "use this as transport, saika dawo" yawuce ciki abinshi.



Ahankali yabude kofa yashiga falon, babu kowa a falon dayake nan agyare, hakan yasa yawuce sama yashiga dakin, nanma baiganta ba, bayi yabude da sauri bai gantaba hakan yasa yafito ya shiga bude dakunan saman duk bata aciki, wani irin faduwa gabanshi ya shigayi yasauko kasa dasauri yay hanyar fita danya tambayi gateman kenan yaji motsi a kitchen da sauri yay hanyar kitchen din, ahankali ya tsaya abakin kofan yay folding hannunshi tareda sauke ijiyan zuciya yana kallonta, tana sanye da asalin kayan datazo dashi dan tagaji da saka half kayan nan kafafuwanta awaje, tana sanye da black t-shirt dinta da milk wandon data wanke tun jiya suka bushe, kanta babu dan kwali, kitson da aka mata sun zubo, saidai wanan karan bakin ya kara nannadewa yay coil sabid iya tsakiyan bayanta yanzu gashin ya tsaya amman dazakaje ka warware kajasu zaikai har wajen waist dinta, dudda baya ganin fuskanta dan indomie take dafawa dan yaga ledan indomie kananu guda biyu but he could see yau tana cikin farin ciki ba kaman jiyaba that she was so down. Kamshin dataji yana shiga hancinta yasa tajuyo kanta da sauri, hada ido sukai dashi da sauri ta dauke kanta sabida yanda yawani irin cikamata ido ahankali tace "good morning Sir" gyadamata kai kawai yayi yawuce yafita batare daya bata amsaba, fridge yabude yadauki bottle water yadawo ya zauna kan kujera sanan yamika hannunshi yadauki remote yana kokarin chanza tasha.





Fitowa tayi tana tafiya ahankali feeling uncomfortable sabida yanda kanta ke waje tadaura bowl of indomie da kwai a tray, indomie yay kyau sosai gwanin ban sha'awa har gabanshi tazo ta tsugunna tareda jawo stool tadauramai akai kaman bazai kalli abinda takeyiba saikuma ya kalleta batare dayay magana ba, tashi tayi tana wasada yatsunta sanan murya chan kasa kaman wacce ke tsoron fadin abinda zatace tace "Ya Tobi I brought Indomie for you" tunda tafara maganan yake kallonta yanzu yake kara ganin yanda spa dinan suka kara karamata kyau, jin shiru yasa tadan kallehshi hada ido sukayi hakan yasa yadauke kanshi da sauri ahankali yace "I don't eat indomie, indomie is for children" murya chan kasa still kaman tana tsoron fadamai tace "should I cook another thing for you" da sauri ya kalleta yace "can you cook" gyadamai kai tayi ahankali, samin kanshi yayi dacewa "okay" dan bai yarda small girl irin wanan can cook ba, yayinshi manya ma basu iya girki ba balle wanan, da sauri tajuya zata tafi yace "Za.......raaaaaa" chak ta tsaya duk idan yakirata sai gabanta yafadi kodan sabida bada intonation na hausa yake kiran sunan ba oho, juyowa tayi ahankali ta kalleshi, idanunshi nakan tv yace "come and eat your indomie first" gyadamai kai tayi tazo sanan tawuce dinning dan kunyan cin abinci take agabanshi tafara cin indomie dayay dadi sosai.



_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.

_‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp

_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHuMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR
7/5/21, 8:44 PM - My Mtn Number: 💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫



_MASIFAFFIYAR KAUNA_



✍🏾M SHAKUR

_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.

_‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp

_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR


EPISODE 4️⃣2️⃣





Jefi jefi yake dan satan kallonta, bata iyacin abinci ba but yanda takecin indomie zaisa ranka yabiya gashi sunyi dogaye tana jansu everything datayi looks damn cute and childish to him kodan baida kanine saisa yake ganin abinda takeyi yana shiga idanunshi oho, tashi tayi tawuce kitchen din saikuma tafito tataho wajenshi kasa daurewa yayi karya kalleta yajuyo yazuba mata idanu harta karaso gabanshi ahankali tace "banga knife a kitchen ba" danjim yayi saikawai yatashi yace "am coming" binshi da kallo tayi yawuce sama saikuma ba'a jimaba yadawo da wuka gda daya yamika mata yace "be careful" gyadamai kai tayi ta karba tawuce kitchen, fridge din kitchen din tabude, Allah ma yasan tanason girki duk in suka hadu da Maryam ta karbi wayanta Facebook take zuwa direct tana kallon videos ma girki, wani spaghetti datagani takeso ta dafamai, dako tabude fridge taga akwai komi na girkin ita tana mamakin yanda suke dumping kayan girki a fridge kaya harsu gaji dayin kankara basa dafawa, kifi taciro saidin guda biyu ta ijiye tana jiranshi kankaran ya narke sanan ta wanke hannunta ta shiga slicing su Ball peppers, yellow green da red sanan tafara wani irin girki.


Yana zaune a falo but kamshi ya isheshi hakan yasa kawai yatashi he want to see what this small girl is doing dayake shiganmai hanci haka, agaban kitchen din ya tsaya ya rungume hannunshi yana kallonta uta kadai sai murmushi take tana girkin kana ganinta kasan she drives happiness in cooking, indai hakane koda jagwalgwalone zai dinga barinta tana dafawa just so that she will forget everything and smile like this, yana tsaye awajen yaga takashe gashi din tagama saman yaga ta juya tana kallon wani cabinet da anan taga an jera plates da tray konata ma mai gadi yaciro mata dan yay tsayi kuma batada tsawo. Shigowa kitchen din yayi da sauri tajuyo ta kalleshi daidai inda take yazo ya tsaya ta bayanta yace "wat do you need Miss Chef" wani irin washe baki tayi tamai murmushi this is the second smile datakemai bayan na lokacin dayakira mata Baba, chak ya tsaya yana kallon fuskanta smile dinta yay gripping heart nashi staring at his small small set of white teeth, her pink lips da dimples dinta. "Plate with a tray" data fadi yasa yadawo hayyacinshi ahankali yamika hannu dudda shima saida yadanyi dage dan bawani tsawon azo agani yakeda shi ba sanan yaciro yabata yawuce yafita, wankewa tayi tashare ta tsane ruwan jiki saman tazubamai abincin that looks yummy and inviting yaji kifi, sanna tadaura a tray ta ijiye a gefe, juice data hada na apple da cucumber tasaka a fridge tadauko ta daura jug din da mug akan tray din sanan tafita dashi harzuwa inda yake zaune a falo ta tsugunna tadaura akan stool sanan tadan dago kanta hada ido sukayi ahankali ta tashi tawuce kitchen dan gyara komi, abincin ya kalla sanan ya kalli juice din dat look a lil bit greenish shidai baisan dame akayiba, baison yaci abincin dan shi idan yana Nigeria abincin mamanshi kawai yakeci, but tunanin dayayi idan baiciba she will feel bad bayan shitamai yasa he just decide bari yayi koda one spoon ne, fork din wajen yadauka yadebi taliyan datai kyau bata wani nuna tai lugub ba taji su carrot da peas ga kifi yala yala yakai bakinshi ahankali dan ware ido yayi tastebuds dinshi sukai motsi danko hasidin iza hasada yaci abincin yasan yay dadi, cewa yayi bari yakara one more spoon kartaji haushi baiciba ahaka yatada abincin nan tass, shida baicin abinci dayawa saida yatake duka abincin harma kari yake nema sanan yadebi juice din mai sanyi yakai baki Omg baitana shan juice mai dadi irin wananba, is so refreshing and calming kanasha zakaji yana ratsa ko'ina a brain dinka da heart, OMG he enjoy every bit of this food wlh, gashi babu karnin kifi ko kadan, yakasa daina murmushi sai mamaki yake shine yaci abinci dayawa haka dudda yay breakfast agidan su Ayoka dudda tea kawai yasha. Shiru yayi yana tunani duk idan su Dami sunyi girki koda babu dadi inhar Dady zaidau spoon yaci koda one spoon ne saiya musu kyautan kudi dudda baisan menene the technique behind the money ba samin kanshi yayi da tura hannunshi a aljihu luckily yanada wrap nayan 500 sababbi fil yarike kudin a hannu yana kallo daidai lokacin tafito daga kitchen tagama gyara kitchen din, ganin yagama cin abincin tmya cinye tass juice dinne yarage kadan yasa ta taho ahankali gabanshi ta tsugunna tadauki plate din tasa a tray da jug din da mug zata dauki tray din ta tashi yamiko mata kudin, da sauri ta kalli kudin saikuma ta kalleshi murya chan kasa yace "take" ahankali tasa hannu ta karba jin yayi shiru yasa tasake kallonshi taga yamaida fuskarshi kan TV, ahankali tace "the money is for what"? Batare daya kalleta ba yace "for Za.....raaaa" sake kallonshi tayi looking a bit confuse, ahankali yajuyo yazuba mata Idanunshi sanan ahankali yace "thanks for the food, is amazing" samin kanta tayi dasakin wani irin murmushi da sauri yadauke kai murmushin ta nasa zuciyanshi yabuga he don't even know, kallon kudin hanunta tayi tagane tukwuici yabata na girkin datamai, ahankali ta tsugunna cikin siririyan muryanta da hausa intonation dinta tace "Sir the money is too much, I can't take it" batare daya kalleta ba yace "you can throw it away i don't care" shiru tayi kanta na kasa, saikuma ahankali tace "thank you Sir, May Allah bless you" samin kanshi yayi da dan lumshe ido sanan yabudesu yaga harta tashi tadauki tray dakomi tawuce yabita da kallo harta kusan shiga kitchen kaman daga sama taji yakirata ahankali kaman baison yakirata. "Zaaaaa.....raaaaaa" idan yakirata kaman yaron dabai iya kiran sunan ba dan saiya raba sunan gida biyu kowanne yaja hakan saiya karama sunan wani irin dadi, tsayawa tayi chak sabida yanda gabanta yafadi takasa juyowa batasan mesaba, chan kasan makoshi yace "you are a good cook keep it up" sake murmushi tayi tawuce kitchen, ijiye kudinta tayi a gefe sanan tawanke komi ta kifa kafin tafito tai hanyar stairs rikeda kudinta, daki tashiga tazauna agaban gado tana taba kudin 500 sababbi kal kal, tunda take bata taba ganin kudi masu yawa haka a idoba, zata boye taba Baba idan takoma gida, da sauri wata zuciyan tacemata Baba? Wani Baban wani gida kuma? Har yanzu taki gasgata abin takuma yi alkawari zata nemi waya takira Baba daga ita saishi hala ranan ranshi abace yake saisa yagaya mata maganganu haka kwanciya tayi abinta tanata juya kudin kaman yar baby har bacci ya kwasheta kudin akan jikinta.



Wajajen 3 maigadi yadawo yacemai yadawo yatura kudin hakan yasa yaja motarshi direct zuwa gidansu, koda yay parking shida inba wani abu yakaishi ba shidai dakanshi baya daga kafa yaje fadarnan, yana shiga guards suka zube suna gaidashi Babanshi yabishi da kallo da waziri da sauran mutanen dake fadan, kusada Baban nashi yazauna batare daya gaida kowaba ashagwabe yace "Daddddd" washe baki Babanshi yayi yace "ya akayi OluwaTobi" kwantar da kanshi yayi a hannun Baban nashi yace "Dad I just feel like coming to your place and do this" gyaramai hannun yayi da kyau tareda shafa kanshi daidai lokacin guards suka shigo da wanan babban lawyer dan tsohon nan yana sanye da suit, Otun na ganinshi yace "kubarshi" shigowa yayi ya kwashi gaisuwa, Otun yabama sauran mukarraban fada sufita daga dakin, hakan yarage dagasu sai lawyer da Tobi a fadan, Otun yace "meya kawoka nan"? Ahankali yace "actually Sir daga gidanka nake akaxe kana nan" Otun ne ya kalli Dad yace "this is the head lawyer representing the north, sanan shike handle account din biyan bashin yan north" gyadakai Dad yayi yana kallonshi yana shafa kan Tobi dake hannunshi har lokacin. Otun yace "meya kawoka" laptop mutumin yashiga budewa yace "Sir anbiya kudin daya daga cikin yaran dasuke aiki anan dazunan bada dadewaba the sum of 3million naira ya shigo account dinmu" gyadamai kai Otun yayi cikeda gamsuwa yace "that's nice wani yaro kenan" sake daddanna laptop din yayi yace "Khalid Muhammad shine yaron da aka biyamawa" da sauri Otun yakira sarki yace "wow that's Tobi errands boy" da sauri Sarki ya kalli Tobi yace "Son anbiya bashin Errand boy dinka" tashi zaune yayi saiya yatsine fuska yana kallonsu baice komiba. Otun ne ya kalli Lawyer yace "call the father yafada maka yaushe za'a aika mishi da danshi" gyadamai kai yayi sanan yay dailing number shi daya dauka daga computer under details na information dinshi sanan yakira Baba.

"Assalamu Alaykum" "Sir we are calling in the respect of payment din dakayi na yaronka Khalid Muhammad dazun nan munason musan yaushe kakeson mu aiko maka dashi" da sauri cikin harshen turenci Baba yace "mene? Waye yabiya kudi? Da sauri Lawyer yacire wayanshi daga kunne ya kalli screen din, katse wayan yayi ya kalli number Baba dake kan laptop dinshi yagadai daidai ya dauki number Waziri dake kallonshi ne yace "ya akayi"? Ahankali yace "am coming sir" yasaka wayan a speaker yasake kiran Baba, Baba na dauka kafin ma lawyer yay magana cikeda masifa Baba yace "kaga bani nabiya kudin nanba kuma koma waye yabiya shiya sani, all I know is Khalid kowaye ma is not my son! I repeat he's not my son, he's just someone I helped and pick up on the street and shelter him that's why I use the boy to pay back my debt yayita zama agidan ku ai kaman charity kuke yanda kuke bada taimakon nan nasan zaku rikeshi, please I don't know him nobody should send him back to me because I will send him away, I am not his father, I have no blood ties with him, nabaku yaron, please since anbiyaku bashin ku wanda banmasan waye yabiya kinda Alhamdulillah amman that boy I hate hearing his name talk more of seeing him, thank you sir bye" sake kallon wayan Lawyer yayi sanan ya kalli Waziri yace "what kind of father is this"? Ahankali Otun yace "I don't blame him ance haka northerners suke ai, basu damu da yaransu ba saisa ma suke kaisu almajiranci, they hate their children yet sunfi kowa haihuwa" juyowa Otun yayi ya kalli Mai Martaba dayay shiru duk yakejinsu yace "what do we do with the boy now" kafin Babanshi yay magana Tobi yace "Dad I want the boy, he should keep working for me but every month zamu dinga bashi salary shi a hannu yatara later he can use it for something tunda ubanshi doesn't want him again, i want my Boy" tunda yafara maganan Babanshi ke kallonshi sanan ahankali yace "why do you love that Boy so much Tobi, I've never seen you love anyone like that" dan murmushi yayi yatashi yay hanyar fita, yace "just keep my boy for me if his Dad don't want him ni I want him, zanma dawo dashi side dina nabashi daki daya awurin yabar bangaren Guards, love you Dad" yawuce yafita, ahankali Babanshi yace "love you too" sanan yakalli Otun yace "the Boy states with Son tunda yana sonshi" gyadamai kai Otun yayi ya kalli lawyer yace "that boy is soIm lucky, prince loves the boy he will take him u can go" tashi yayi lawyer yawuce yatafi abinshi.
7/5/21, 8:45 PM - My Mtn Number: 💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫




_MASIFAFFIYAR KAUNA_



✍🏾M SHAKUR





EPISODE 4️⃣3️⃣
Wuraren Magrib yay parking agidan ya sauko ya wuce ciki bai ganta a falo ba hakan yasa yawuce sama ahankali yatura kofan bedroom din ya shiga, kan carpet din dakin yaganta tana salla sanye da daya daga cikin hijaban daya siyo mata dasuka tsayamata aciki, jingina yayi da bango yay folding hannu yana kallon yanda take sallan harta sallame sanan tajuyo hijabin yamata kyau sosai bana wasaba, juyowa tayi ta kalleshi sanan ahankali tace "good evening" batare daya kalletaba yace "stand up let's go back home" gyadamai kai tayi gabanta nafaduwa tamike tsaye, wajen yan kayayyakin daya saimata yayi ta tattare yarike sanan yatsaya yana kallonta yace "let's go" akaro nabiyu ganin tsoro take, kito dinta tasaka sanan ta tashi batare data cire hijabin nanba suka fice har zuwa mota, a boot yazuba kayanta sanan yabude baya wani leda yabude yaciro p-cap sanan ya tsaya gabanta, hijabin jikinta ya kwabe mata gashinta suka zubo, ahankali yakoma ta bayanta ya tattare gashin da hannunshi dayaji santsi sanan ya tupke da kyar danbai iyaba yanadai ganin idan Anty Ayobami nama Princess sanan yasamata p-cap din yabita da kallo tana sanye da riga da wando har lokacin yace "enter" shiga motan tayi ahankali tazauna gabanta nafadi sanan ya ijiye hijabin kusada ita yamaida kofan yarufe yawuce gaba yazauna yatada motan mai gadi namusu bye suka tafi gabanta sai dukan uku uku yake.

Har cikin gidansu ya shiga yay parking wurin parking guards sunzomai sannu da zuwa yace suwuce su bashi waje, suka tafi sanan yabude kofar bayan motan yamika mata hannunshi ahankali takama hannunshi yaji hannunta zufa sosai, saukowa tayi yakai hannunshi p-cap din ya gyara mata duk yakareta daga jikinshi sanan yarike hannunta suka fara tafiya dadan sauri sauri duk set din guards din dazasu zo gaisheshi kafinma suzo zaimusu hannu cewa bayaso cikin ikon Allah sukai flat dinshi har sama yakaita sanan yabude mata wani daki dake facing nashi yace "this is your room henceforth always stair indoors, if anybody comes dayake yaganki maybe Dad or mum wear your stuff suna cikin wardrobe din dakin kafin kifito ki gaidasu kina komawa saiki cire" gyadamai kai tayi ahankali saikuma ahankali tace "thank you Sir, May Allah bless you" juyawa yayi kawai ya sauka yana murmushi itakuma ta kalli dakin, dakin yahadu sosai bana wasaba bakin gado tasamu tazauna sai gashi ya shigo da kayanta tabishi da kallo harya wuce yafita tana mamakin mesa yake fama da ita haka he's so good.



Wuraren 9 taji anyi knocking saikuma aka bude kofan yashigo yana rikeda tray, daga kofa ya tsaya batare daya shigo cikin dakinba yace "come" tasowa tayi ahankali cikeda kunya dan babu dan kwali akanta harta karaso gabanshi ta tsaya, batare daya bata abincin ba cikin murya yar karama yace "se ooje amala"? Da sauri tadaga fuska ta kalleshi dan this is the first time ever dadai take taredashi taji yay yare, kowaye zai mishi magana da turencin nan nashi mai dadi yake reply, yanda take kallonshi haka yake kallonta shima hannunshi daya yazare daga tray din ahankali yakai saitin idanunta dasauri ta lumshe idanun tasaki dan karamin murmushi ahankali tace "I didn't hear what you say sir" murya chan kasa kaman wanda zaimata whispering abu yace "open your eyes lemme tell you

Please Login or Register in order to submit comment