Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

even realize is me u are talking to me Tobi" gyadamai kai tayi tana jan majina tace "is you Tobi i know is you, and ni kai nakeso, idan baka aureni ba zan mutu wlh" wani irin mugun tsaki yayi kaman zai maka mata duka yace "are you sick upstairs ne komene, do you even realize that ni da ke are agemate? I can't marry a woman of my age who will be the husband tsakanin nidake, listen Ayoka, you are just like a sister to me, I see you as my sister kaman su Anty Dami, and I will always look at u that way and care for you that way, bansan wazan aura ba but all I know is bazantaba auren waccen is of my age ba saidai a woman that is much more younger than me, so zero this whole mess u have in your heart, I don't have an atom of feelings miki, I don't love you and don't you ever touch me nor come close to me, like I don't even want the friendship again, stay away from me, when u are done find your way out of my room" yay maganan yabita gefenta yawuce yafita daga dakin yasauka kasa yawuce yafita daga flat din nashi gabaki dayama, tsaki yayi daya tuna bai fito da car key ba, hakan yasa ya shiga dakin Mum dinshi key dayagani a centre table na motan Dami kawai ya dauka yafito, daidai lokacin yaga Fatima na zuwa, wanda hangoshi yasa ta taho da sauri inda yake kafin tazo yakai wajen parking space da sauri tabishi tace "good afternoon Sir, is two I am back, what do you want this afternoon" cikin mugun zuciya yace "want i want is for you to shut up and get in the car boy" wani irin rawa jikinta ya shga yi da sauri ta shiga motan, yaja motar bayan tarufe, yay gate aka budemai yafice abinshi yahau kan titi yana wani irin gudun dayasa ta kankame jikinta tana wasu irin addu'a dabata tabayinsu ba tsabagen tsoro.




Sunyi tafiyan kusan 1hr sanan sukazo wani Estate mai suna Presidential Estate, zuna zuwa ana ganin shine aka budemai ya shiga, horn yayi agaban wani dankareren gida house number 2, mai gadi yafito yana ganinshi ya bude gate din yaja motarshi ya shiga ciki, parking yayi sanan yabude motar yafito hakan yasa itama tafito tana kallon gidan nan kuma wani gidane, wajen kofa yayi yabude ya shiga ciki daidai wata mace datai kama da Tobi nafitowa daga kitchen dukta hargitse tarame tana ganinshi ta tsaya kam tana kallonshi cikeda mamaki dawani irin sauri yazo ya rungumeta tsam, rungumeshi back tayi tanajin yanda kirjinshi ke beating tasan ba lafiya ba, ahankali cikin harshen yarbanci tace "what happen to you me aka maka Tobi"? Cikin harshen turenci yamata magana calmly yace "I want to sleep Anty Ayobami my head is banging" da sauri tasake shi tace "go upstairs to my room" gyadamata kai yayi yawuce yay stairs tabishi da kallo saida ya bace mata sanan ta kalli Fatima datai Kneeling wajen kofa tace "common in, are you hs new errand boy"? Tunda tazo garinnan saiyau taji wani cikinsu yamata magana so soft dakuma nuna kulawa hakan yasa ta dago kanta ta kalli matan taga tana kama da yaron sarkin Amman ita Babba ce da alamu ta girmesu ma duka ahankali ta gyadamata kai alamun eh, gyadamata kai Ayobami tayi sanan tawuce takoma kitchen tadan jima aciki sanan tafito dauke da tray tazubama ta Amala da miyan ewedu da stew da namomi saikuma drink da ruwa da cup tace "eat i will be upstairs when u are done kakai kitchen" gyadamata kai tayi ahankali tace "Thank you Ma" dan murmushi Ayo tamai jin yanda yaron yace mata Ma, tace "you are welcome fine boy" sanan tawuce sama, gyara zama tayi dan dama yunwa takeji ta nadi amalan tass dan nata babu yaji, ta cibye da cinye namomin tasha drink din tass sanan akora da ruwa kafin ta tashi takai kitchen kamab yanda aka cemata, tana shiga kitchen din taga kayan wanke wanke dayawa kitchen din yayi datti, batasan ya akayi ba kawai samin kanta tayi da wanke wanke tagama tass, sanan ta share kitchen din tagoge ko'ina harda kan gas di daya baci da abinci sanan kamanfa ansata tabude kofar datagani na kitchen din tafitar da shara sanan tadawo tawuce tafita falo, wata yarinya dazatakai shekara biyar tagani fara akan kujera tana kallon cartoon, jin alamun tafiya yasa yarinyar tajuyo tace "who are you" shiru Fatima tayi tana kallon yarinya data iya turenci sanan tace "ahhhhh ohhh" tama rasa mezatace saichan tace "your Uncle's house boy" da sauri tace "Uncle Tobi? He's sleeping in Mummies room, and my Mummy is with him, Mum said he's having a headache, you see I love Uncle Tobi so very much but now I am worried" zama Fatima tayi akas kusada yarinyan tace "why are u worried fine girl" washe mata baki yarinyar tayi tace "because I don't want him to be sick, anytime Uncle Tobi is sick Mum use to be worried, what do one does whenever he's worried?" Shiru tayi tanajin yanda yarinyar ke Koro mata bayani tana tunanin wani amsa zata bata saichan tai jim tace "you see anytime someone is worried always pray and seek Allah's help because he is the most beneficent and the most merciful" murmushi yarinyar tayi tace "why is your English different from my own, mumues own and Uncle Tobi's own" murmushi itama tamata tace "because I come from kano, and u come from Lagos, your Mum come from lagos and so is your Uncle" shiru yarinyar tayi tana kallonta sai chan tace "Uncle Tobi Errand boy u are so beautiful but your head is so big, and you don't have hair that makes your head bald" murmushi tayi takai hannunta tadaura akanta saikuma ta murmusa tace "what is your name?" Da sauri yarinyar tace "My name is Rohima but My Yoruba name is Funke, but My Dady and Uncle Tobi use to call me Baby K" murmushi sosai Fatima tayi saitana ganin yarinyar kaman Abida su didda abijda bata magana tace "I love the last name Baby K" dariya yarinyar tayi tace "since you love it from today i will be calling you Baby EB, that's is baby errand boy" daroya tayi itama Fatima ta kwashs da dariya, kaman ance yarinyar ta dagakai taga Uncle Tobi a sama yana tsaye a second palor na upstairs yana kallonsu, da sauri ta tashi tana tsalle tace "yeee Uncle Tobi is awake" da sauri itama Fatima tadaga kanta ta waiga daidai ya janye jikinshi daga wajen yakoma cikin falon.




_MBM ENTERPRISE company ne mai zaman kanshi that are into anything computer design, graphics design, sunayin ID card, folder, files, meo, baje, sunayin jotter na biki da sauransu, sunayin customize mug da magic mug, sunayin jacket da riguna signout irin idan kun gama school, sunayin invitation card, sunayin p-caps, sunayin throw pillows da sauran su, sunayin calendar na turenci dana larabci, dakomima har kwalaye sunayi, ko'ina kake zasu maka su aikamaka dashi, suna logo creation, suna customized links, flash da souvenirs na biki na birthday na suna daza'a lika suayenku ajiki, sunayin receipt, gift box na birthday koma na menene, jama'a bari kuji indai design ne da ake amfani da kwamputa ayi to MBM Enterprise kaman sunmiki sun gama, har award sunayi, customize umbrella, key holder banda haka all services dinsu are at a very low discount rate, super affordable, idan zaki tuntubesu zaki samesu awanan number takira 07010439656 , sanan zaki samesu a watsapp ta wanan number 08106788714 kuyi saving ku musu magana ko a watsapp kokuma ku kirasu awaya._
6/30/21, 9:09 AM - My Mtn Number: 💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫



_MASIFAFFIYAR KAUNA_



UMMIE COLLECTION NA PROMO TURARUKA YAUFA, KARKU BARI ABARKU ABAYA, KUSAYI TURARE KAN FARASHI KADAN, JUST DANNA WANAN LINK DIN KIMATA MAGANA DIRECTLY https://wa.me/+2348186968736




✍🏾M SHAKUR


EPISODE 2️⃣3️⃣
Tashi yarinyar tayi takoma sama dagudu, itadai tai zamanta afalo tana kallon cartoon din yarinyar, tana wajen zaune taji an sauko Anty ce, kitchen ta shiga saikuma tafito da sauri baki abude ta kalli Fatima tace "did you clean that kitchen boy"? Murmushi Fatima tayi ta saukar da kanta kasa hakan yasa cikeda dadi matar ta kwalama Tobi kira tace "Tobi come down come and see" ahankali yasauko yataho inda take kitchen dinta tanunamai tace "Tobi today is the 3rd day nakasa wanke plates sabida i hate warin amai yake sani kuma Babe baison yan aiki jibi yanda Boy dinka ya gyaramin kitchen" juyawa yayi yawuce yakoma sama yace "nidai ki kawomin abincu am starving" hararanshi tayi tace "you are so annoying Tobi" dan murmushi yayi yace "and Tobi is your brother" dariya tayi ra shiga kitchen din tace "I hate you Tobi" daga sama yace "thank you and I love you two Anty Bami"...


Har isha'i sukakai agidan, saida Ayobami takira babansu ta sanarda su inda yake sanan hankalisu ya kwanta, wajajen 9 ya sauko rikeda key, Anty Ayobami tabiyoshi abaya dan princess tai bacci tana rikeda wani jaka yar Babba, tazo inda Fatima take, hannunta takama tace "take this fine Boy, this your reward, thank you" ta shafa kumatun shi, murmushi Fatima tamata tunda tazo garin nan yaune tasami mutum na farko dayaga yana sonta harya mata akhair tama kasa magana tsabagen farinciki, dimple dinta Ayobami tabi da kallo tana mamakin yanda yaro namiji keda kyau dinan sanan tace "wuce kitafi Ogan ki yafita kafin yamaka fada kasan masifaffe ne" gyadamata kai tayi da sauri tajuya tafita, Tobi harya shiga mota, bude gaban motan tayi ta shiga ta zauna ganin ya zauna shiru kaman ita yake jira yana kallon gate da aka budemusu yasa ahankali tace "sorry" tadamotan yayi, itakuma sai kallon jakanta take sotake tabude taga me aka bata akatuwar jakan nan yau itane akama kyauta, kasa daurewa tayi sunyi nisa akan hanya tabude jakan, tasanya hannu ciki, p-cap tafara cirowa mai kyau navy blue, sai t-shirt mai kyau baki, dakuma 3quater dazai tsayamata a guwiwa shima baki, saikuma memo na oil company mijinta mai kyau da pen, sai wani hadadden roban biscuits da dayan roban na chocolate, wani irin murmushi tayi, da sauri ta maida kayan cikin jaka tabar roban biscuits din da chocolate akan kafanta sanan tabude su da sauri taciro biscuits daya da chocolate daya sanan ta maida Robinson cikin jaka, chocolate din tabude da sauri tana wani irin murmushi dabama tasan tanayi ba takai chocolate din bakinta, batasan lokacin data lumshe idoba tai crushing na chocolate din da teeth dinta dadinshi na ratsa mata kai ahankali tace "mmmm" baisan lokacin daya saki murmushi ba dayay dan kara dan ta gefen idanunshi yake kallonta da sauri tajuyo ta kallai ganin hankalinshi nakan abinda yake yasa ta maida kanta kan hanya ta ijiye biscuits din cikin jakan tana tunani yanzu tasami abinci duk udan zata tafi aiki zata deba tasa a aljihu sabida tasami abin sha awajen da ci.


Har sukakai gida babu wanda yace uppan, parking yayi acikin gida suka fito tana rikeda jakanta shikuma yabama guard key yace yakai bangarensu sanan yay hanyar side dinshi batare daya kalleta ba yace "go to bed" ahankali tace "thank you" sanan da saurinta tai hanyar shashibsu na yan aiki.



Bude kofa yayi yashiga flat dinshi, Mum dinshi yagani zaune kan kujera hakan yasa da mamaki ya kalleta, murmushi tamai tace "kadawo Son, come here" tanunamai kusada ita, ahankali yakarasa yaje ya zauna kusada ita, ashagwabe yace "Mumyy" murmushi tamai sanan ta gyara zama tace "what happen between you and your friend Ayoka"? Dauke kai yayi daga kallon Mum saikawai ya kwanta yay filo da cinyarta yay shiru baice komiba, dan jim tayi tace "Tobi nasan Ayoka sonka take, but dabaka mata wulakanci ba kaga yanda idanunta sukai ja kuwa suka kumbura, kaga akwai zumunci sosai tsakaninmu, her Mum is my good friend, Babanta awanan duniyan shine right hand din Babanka, koni bansan sirrin babanka kaman yanda Babanta yasani ba, I will never force you kasota ko a'a, but kai handling issue da kyau ta arziki da mutunci ba kai cutting nata off ba she can fall sick kasan bawani lafiya gareta ba" tashi yayi yazauna cikeda fada yace "Mum ni tell her to stay away from me, I am not even ready for marriage, ni wlh kuka damen zanbar muku gidaj nan ma, kuma kicema Dad yabani wayata" yana maganan yatashi yay sama abinshi Mum tabishi da kallo saikuma tai tagumi tana tunani kafin chan ta tashi tafice daga side din nashi.



_BAYAN WATA DAYA!!_
Zaune Baba yake a falo yabuga tagumi yayi zurfi acikin tunani, Mama dahar wata kiba ta kara ta shigo dauke da tukunyar data sauke abinci tanabinshi da kallo hartazo ta ijiye tukunyar bai saniba. "Baban Habib" Mama takirashi hakan yasa yay firgigit ya kalleta, daure fuska tayi tace "tunanin me kakeyi? Nadaiga ban rageka da komiba, dubu dari nan nafito dashi nabaka hamsin mukai sayayyan kayan abinci sauran hamsin din ina juyawa ina ciyarda mu bansaka aikin komi kullum kana kwance kan gado, kana hutawa to menene" kasa gayamata tunanin Fatima yake, tabe baki tayi tace "tunani kake yau watan yarka daya achan duniyan datake dabamu sani ba tana aikatau, gashi ko hiyar bakadashi dazaka biya kacirota, tace ai saikayi nidai babu inda zaka dinga zuwa banda masallaci cinyarda mu nadauki wanan nauyin, inada gidan kifi na ina kiwo sanan ina saida kayan kitchen din Mom Affan collection to saimene kaji dashi, sauko muci abinci" ahankali ya sauko ita tashiga bashi abincin abaki haka yaci yakoshi tashiga dashi uwardaka yamata abinda takeso ta mantar dashi komi dake ranshi, haka rayuwan take abangaren Baba, konan da chan baya zuwa, Mama bata nunamai tanada wasu boyayyen kudi ba saida suka tura Fatima aikatau tanuna mai bama wanan kadai ba ashe har kiwon kifi take amman taboyemai tacemai kudin adashi tasaima Abida kayan daki, kuma yakasa cemata kala, saidai once in a while yatuna Fatima saiyaji duniyan batamai dadi he's feeling damn guilty saiyayta mata addu'a.
*****



Tunda tafara mai aiki daidai dasaudaya basu taba hada idanu dashi ba, kowani irin magana zai mata baya taba kallonta agadarance zai mata yanayin wani abu without paying attention to her, babu wani sakin fuska kowani abu dake shiga tsakaninsu, aiki kuwa kaman zai kasheta dashi inda da halima ayanda talura wanan har kaya zai iya sawa aciremai babu ahinda ya iya komi yimai ake yacire kaya ya yar, gidan gabaki daya basuda wani strong addini gasunan ne musulum musulum kowannensu sai randa sukaga daman salla, babansu da Tobi ne kawai ke kokarin salla, shidai Tobi baiyinta kawai akan lokaci ne, asubahi sai wajen 8 ko 8:30 nasafe, Mamansu kuwa attachment da kumba da nail polish babu wabda bata sawa, hakama yayyinshi, kullum yaumin saidai randa Tobi yafota da ita shine bazataje ta sanarda Waziri komi dayayi ba, wanda bamaya wani abin, idan yafota is either suje gidan kallon kwallo kokuma yaje gudu, yana gida yakosa yagama hutunshi yatafi, ita har Mamaki take yanda ake ji dashi agidan, kome yace hakanne koba haka bane.




_MBM ENTERPRISE company ne mai zaman kanshi that are into anything computer design, graphics design, sunayin ID card, folder, files, meo, baje, sunayin jotter na biki da sauransu, sunayin customize mug da magic mug, sunayin jacket da riguna signout irin idan kun gama school, sunayin invitation card, sunayin p-caps, sunayin throw pillows da sauran su, sunayin calendar na turenci dana larabci, dakomima har kwalaye sunayi, ko'ina kake zasu maka su aikamaka dashi, suna logo creation, suna customized links, flash da souvenirs na biki na birthday na suna daza'a lika suayenku ajiki, sunayin receipt, gift box na birthday koma na menene, jama'a bari kuji indai design ne da ake amfani da kwamputa ayi to MBM Enterprise kaman sunmiki sun gama, har award sunayi, customize umbrella, key holder banda haka all services dinsu are at a very low discount rate, super affordable, idan zaki tuntubesu zaki samesu awanan number takira 07010439656 , sanan zaki samesu a watsapp ta wanan number 08106788714 kuyi saving ku musu magana ko a watsapp kokuma ku kirasu awaya._
7/1/21, 8:49 PM - My Mtn Number: 💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫



_MASIFAFFIYAR KAUNA_




✍🏾M SHAKUR



EPISODE 2️⃣4️⃣
Yauma kaman kullum yau bata saka suit ba dan wlh tagaji dasakasu, suncika nauyi, cikin kayan tadauko wani fari da navy blue color t-shirt yana daya daga cikin kayan da Anty Ayobami tabata, sanan tasaka dogon wandon baki yamata kyau, ita yanzu ma abin harta soma sabawa dashi rayuwa akayan maza, zama tayi ta lallaba tasaka kito dinta data manta rabonta tasashi tagaji da saka cover shoe, sanan tadau p-cap da Anty Ayo tabata wanda bata taba sakawa ba tasaka tarufe kwaikwadon kan, sanan tafito bayan tayi salla tayi azkar tayi nafulfuli, dayake babu madubi kuma asuba ne yasa bataga kanta ba kawai tafito as usual Head Guard yakaita har gaban dakin prince sanan yatafi, shiga ciki tayi ahankali maranta na ciwo na ovulation fa zatayi wanan karan tayi MP tagama shiru bako ciwo daya sabida magungunan da likitan nan yabata da Mama tasaka mata ajaka, hawa sama tayi tana tafiya ahankali tagaji, kodan sabida batai bacci dawuri bane jiya dasuka fita da prince saida tanaji Babanshi yakira shi yana masifa kan yadena kaiwa dare haka gashi baya fita da guards sanan suka dawo gida, sukabar gidan kwallo stadium na lagos wuraren 12 nadare, ko kadan bacci bai isheta ba. Dakinshi ta shiga as usual taganshi yana bacci kullum inta shiga takanji kaman taje ta tasheshi yaje masallaci amman ina zata iya, aikace aikacenta na safe tayi tsaf tagama kafin six na safe sanan tadawo tai kneeling tana jiran farkawanshi as usual, gyangyadi yasoma dibanta sosai hakan yasa ta jingina da bango ta gyara kafanta ta zauna tanadan sake ware idanun tana kallon agogo ganin karfe 6 da minti biyar hakan yasa tacigaba da zama tana kokarin danne wani mugun baccin datakeji dabata tabajin irinshi ba tunda tafara aikin nan tun tana bubbude ido tana kallon agogo har idanun finally suka rufe kawai tabi lafiyar lallausan carpet din kasan dakin tawani lankwashe awajen sabida sanyin AC tana bacci ga P-cap din daya rufe fuskanta saidai bakinta dayay pink yirrr suka tattare sukai mugun kyau.



Karfe seven dot yafarka shima da kyar sabida rashin baccin dabaiyi dawuri jiyaba, wani irin slow yet ear piercing minshari ne yaji yana ratsa mai kunnuwa hakan yasa yasake bude idanuwanshi tangaras tareda tashi da sauri ya zauna trying ya gano daga ina yakejin karan minshari saikuma dawani irin sauri yamika hannunshi ya yaye labulen daya zagaye gadon nashi idanunshi suka sauka akan Fatima data takure akasa kana ganinta kasan sanyin AC yamata yawa P-cap din yarufe idanunta tass banda dan karamin bakinta da siririn hancinta ko kadan batada minsharin bacci tsabagen wahala da rashin samin ishahsen bacci tunda tazo gidan nanne yasa dazaran ta kwanta bacci zata fara minshari.



Tundaga kan fararen kafafunta dake cikin wani bakin simple kito yake kallo, yatsunta yan dogaye dasu masu kyau, kumbunanta fararen fat masu shegen kyau kaman ba kumban namiji ba, yabi trouser dake cikinta da kallo, harzuwa kan rigan dayasan rigan da Anty Ayo tabashi ne, sanan idanunshi suka sauka akan fuskanta, tunda yake da yaron baitama yaron kallon dayakai up to na one cikakken minute ba sai yau, yanda yaga yaron yatakure sosai yana minshari yasa yaji hakanan yabashi tausayi, this is yaro d he don't think yakai 20yrs, lokacin dayake his age mate baijin ko tsintsiya yataba rikewa ba but this small boy iyayenshi suka kawo aikatau, samin kanshi yayi da tashi ahankali ya sauka daga kan gadon yaja bargon saman gadonshi yaje har inda yake kwance ya tsugunna ya rufamai sanan still ya tsugunna yana kallon yaron, hakanan aranshi yace da ace yaron nan mace ne da anga kyau sabida yanda yakafe fuskanshi da ido, ahankali yakai hannunshi yadaura akan P-cap din, gently yacire p-cap din ya ijiye agefenta sanan yadawo da fuskarshi yadaura akan idanunta dakenan a kulle yana kallon gashin idanunta, friends dinshi na cewa yanada cikan gashin idanu amman saiyaga yaron nan yafishi, gashi dana cikan girama bakin kirin masu kyalli, sauke idanunshi yayi akan lips din yaron saikawai yaji yaron yabashi tausayi zai rage sashi yawan aiki dudda deep down yaron ya mugun kwantamai dan baida kiwuya, ga yaron nada tsabta gashi ya iya small small abunuwa dake burgess dazaran yaganshi zaune ko chatting yakeyi saida yaga yaron yakawo mai wani abu ko fruits salad kokuma dai something that made him to appreciate the boy deep down batare daya taba nunamai ba daidai da so daya. Tashi yayi ahankali ya shiga bayi wanka yayi yafito ya shirya tsaf yazo kusada ita ya shinfida dadduna yay salla, sanan yawuce yafita jogging as usual.

Koda yadawo flat dinsu yawuce for breakfast, as usual yaga yauma shisuke jira, kujera yaja ya zauna bayan yagaida su Mum tace "where is your Boy"? Ganin batagansu tareba, dan jim yayi saikuma kaman baison yin magana yace "I left him yamin aiki saisa yau bane dashiba" "oh I see" Mum tafadi tana hadamai abinci, Dad yace "namaka magana fara zuwa company ka so that you will get use to the place bakace komiba" dan yatsine fuska yayi saikuma yajuyo ya kalli Mai Martaba yace "Dad i don't want to, end of this month zanyi tafiya inada match a Saudi" wani kallo Babanshi yamai saikuma yarage murya yakai hannunshi yadaura abayanshi yace "Tobi I allow you kana buga kwallo because I know is ur hubby sanan kai yaro ne then, but yanzu kasoma girma and I am getting old, inaso kabar kwallon nan concentrate anan in yaso kana zuwa company ka sanan ana koyamaka kan sarautan da wasu abubuwa na al'adun mu so that u will start getting use to you sabida inaso na sauka dazaran I clock 80 adanaka tun inada rai muyi celebrating" jiyayi zuciyarshi na tafarfasa hakan yasa shima yajuyo ya kalli baban yace "Dad football is my purpose, is what I want, and is wat I want to do, nifa bantaba gayamuku I want to become a king ba, Dad I am not interested in this king abubuwan nan dawanan bokan dakuke ijiyewa da sunan tuba, banso nika kyaleni kona tattara nabar muku gidan saikun ganni" tabe baki su Dami sukayi yanda Tobi kema iyayensu magana, su basu isa suyi hakaba, ga mamakinsu saisukaga cikeda lallashi Dad ya shafa kanshi yace "haba Tobi calm down ai ba fada mukeba, just take your time and think it through kaji, oya yanzu yi breakfast dinka" daure fuska yayi tamau saikawai yatashi yace "ni banmajin yunwan yanzu bari nai wanka saina dawo naci" tashi yayi yawuce yafita Baban nashi yabishi da kallo, ahankali Mum tace "Tobi is too stubborn horny but not to worry zanmai magana" gyadama Mum kai Dady yayi suka cigaba da breakfast".






Flat dinshi yawuce direct yabude yashiga yay stairs, bedroom dinshi yabude ahankali ya shiga har lokacin tana kwance tana bacci takara cukurkude bargon kaman yar mage kana ganinta kasan rabon datai bacci mai dadin nan ta manta, shida ranshi yake abace samin kanshi yayi da yin murmushi ganin yanda yaron ke baccin kaman mage yasami lallausan katifa, kaya yacire yakoma yasake wanka sanan yafito ya shirya cikin 3quater da black v neck t-shirt, yadauko MacBook dinshi hakanan yaji baison yabar yaron shikadai so yake ya kwanta and watch him harya tashi yaga reaction dinshi tunda yau bacci yazoyi ba aiki ba, yagama thought din wearing a smirk akan fuskanshi.


Hawa kan gadon yayi yana aiki da system dinshi....... wuraren shadaya da rabi tai wani irin juyi takife cikinta akan lallausan rug din tana murmushi ahankali cikin muryan bacci chan kasa tace "Habib ka kashe toculan nan" janye kanshi yayi dagakan system dan juyo da kanshi yayi ya zuba idanunshi akan yaron jin yay magana da muryan mace yakira Habib dawasu kalamai kumada yaren dabayaji wanda ya tabbatar da hausa

Please Login or Register in order to submit comment