Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yatashi da sauri danhar kasan zuciyanshi yaji ihun, saikuma tafara. "Wayyo Baba, Babaaaa zan mutu, na shiga uku, innalillahi wa innailaihi, wayyoooo, ahhhhhhhh, Baba wlh kazo katafi dani gida, na shiga uku na bani na lalaceeee, wayooooo" jiyayi jikinshi yadauki rawa da sauri yatashi yawuce yafita daga wajen gabaki daya motarshi ya shiga ya zauna, saikuma yatuna baimayi sallan safe ba, hakan yasa yawuce masallacin asibitin yayi alwala yay salla yazauna aciki yadade sanan yafito yadawo cikin asibitin, har lokacin ihunta yacika wajen wanan karan muryanta ma har ya dishashe bakajinta da kyau voice dinta na cracking tsabaragen ihun azaban datakeyi, sake fita yayi da sauri dan yakasa standing ihun nata dayake tabamai xuciya sosai bakadan ba.
7/4/21, 11:17 AM - My Mtn Number: _This book is 500, pay 3107021073 aisha Muhammad first bank sainai adding naki a group ki karanta hankali kwance. Chat me up anan 07012181461_


●●β—?
Yadade a mota ya kunna AC ya jinginar da kanshi jikin kujera yaga nurses sunfito kaman shi suke nema hakan yasa yabude mota yafito Nurse din ta karaso tace "Sir we need pants and pad she has stained her body, please be fast" tana maganan tajuya yabita da kallo motarshi yabari awurin yafito sabida private asibiti basu da shaguna anman tana fita ya hango wani shago hakan yasa ya shiga ya tsaya jim yay shiru babu abinda bai saniba game da pad har wanda ma yafi kyau yasani, yasan disposable pants na amfani na MP dan duk yana ganin su Dami but baisan yanda xaice abashi ba this is the first time a life dinshi he's doing this wai sayan pad, tasowa matar tayi tace "what do you want to buy sir" dan gyara murya yayi sanan kaman wanda abin kemai wuyan fadi yace "I need that pad with disposable pad, and normal panties"da sauri matan ta dauko pad din daya nuna mata na virony guda uku, dataje kan pants din tace "wize size oga" shiru yayi saikawai yace "medium" daukomai medium tayi ya karba yabiya kudi yafito yadawo hospital hatare da an bari ya shiga dakin ba suka karba suka koma ciki shikuma yakoma yazauna har aka kira zuhur yatashi yaje yayi yadawo yasake xama cikinshi nawani irin kukan yunwa.

Sanan yaga Dr tafito tareda Nurses din dasu suka wuce Dr kadaice ta tsaya hakan yasa yatashi yace "how is he" yadanyi jim saikuma kaman mai koyon magana yace "she" ahankali Dr tace "tayi bacci yanzu tunda kukazo bakar wahala takeci tana ihu ina dalili hakanan zaka jama kanta azaban duniya da lahira, I don't think zan sallameta yau, saidai naga progress dinta" shiru yayi yana kallon Dr, ahankali tace "you can go inside a see her" tai maganan tana wucewa office dinta, shikuma ya tsaya chak awajen kafin ahankali yajuya yakalli kofar dakin datake ciki, saikuma ahankali yadaga kafanshi har zuwa bakin kofan yadaura hannunshi kan handle din kofan yay jim kafin ahankali yabude kofan dakin yashiga ciki, yadaura idanunshi kan gadon, tana kwance sanye da rigan asibiti tana bacci ba'a lullubeta ba sabida zufan datakeyi na azaba agaban goshinta, an tsefe mata bakin gashin fulaninta da buzu an wanke anyi parking dibshi an dunkule bakin gashin a tsakiya, gaban goshinta gashi sun kwanta zufan datakeyi ya kwantar da gashin, ga hujin kunenta nan sun fito sabifa ancire fatar da aka makala mata a kunnen, asalin kyanta yawani irin fito lips dinta sunyi mugun pink sabida kukan datayi, hakama idanunta sun kumbura sunyi balls sunyi jajir sabida kuka, hannunta ana mata karin ruwa yana ijiye agefenta, ahankali ya sauke idanunta akan kirjinta da dasauri yacire idanunshi akansu than they're so so full, sunyi fumfum abinku da nonon da akagamama suction, nipples din dat are Lil big sunfito sunyi dot dot tasaman rigan asibitin.

Ajiyan zuciya ya sauke ko kadan baison yakara mata second look yasa yajuya kawai yafice tareda maida kofar dakin ya kulle yawuce yafita motarshi ya shiga yaja zuwa gida different tunani na running in his mind, why did boy disguise kanshi as namiji alhalin he's a girl? Yanada wani motive ne gameda gidansu ko akwai abinda yakeso yayine, but idan yanada wani motive maisa all this while baitaba wani abuba? Yasha kawomai abinci he hasn't done anything yet, babu irin tunanin dabaiyi ba ahaka yakai gida yay parking motarshi yana fitowa yaga Mum gaban flat dinta tanamai murmushi tace "ahhhhhh Freedom is good oo Tobi, kawai munnemeka mun sara saidai mukai breakfast mu kadai, yau haka kafita ko pajamas baka cireba" all zancen nan da yarbanci takemai, karasawa kujeran datake xaune ana mata gyaran kumba yayi yaduka tareda mata peck a forehead yace "Hi Mom good afternoon" binshi tayida kallo tace "where's is your boy ba'ance tare kuka fita ba" wucewa yayi yace "I left him somewhere nazo nai wanka ne xan koma, akawo min breakfast Mum" tafi Mum tayi tana kallonshi tace "oh jama'a Allah yazubama Tobi son gantali wlh" bada izini tayi akwaso abincin akamai.




Saida yay wanka ya shirya tsaf cikin Jean da riga na Lv, sanan yay wankan turare yafito, harzai fita daga bedroom din saikuma ya tsugunna yadau silkin yakoma closet yasa awani drawer yafito yasauka kasa daidai guards suna shigomai da abinci ya kallesu yace "agyramin bedroom achanza rug" yawuve ya zauna yay brunch sanan yay la'asar da aka kira yadau wayarshi yafito, har lokacin Mum na zaune a tsakar gida, yasaka black sunshade yana tafiya hannunshi daya rikeda waya da car key, dayan hannun kuma na cikin wando, tabishi da kallo ita kanta tasan Tobi yafi duka yaranta kyau saisa bata ganin laifin Ayoka dake mugun sonshi, Tobi is damn handsome, sanan yanada wani irin jiki da figure mai daukan hankalin mace, baida wani tsawo amman he is damn cute, with his pinkish thick bottom lips dake kara haskaka bakar fuskarshi, gashin gefen fuskanshi na shinning, kitson kanshi na bobmarley ya maidashi wani classic handsome rich billionaire kid, harya karaso gabanta batasani ba saida ashagwabe yace "Mum wat" murmushi tamai tace "ina tunanin the lucky woman dazata sameka a matsayin miji ne" yatsine fuska yayi yace "I don't have time for any woman, bye Mum" yamata peck yawuce tabishi da kallo da bo legs dinshi dake sake karama tafiyar shi kyau da looking super sexy.



Wani jeep ya shiga na white Suv yafice abinshi, tsauawa yayi awani eatry yamata take away yafito yaja motar wuraren biyar saura yan mintuna yakai asibitin, ahankali yay parking yadade zaune acikin motan saikuma ya kashe Ac, yakshe motar yafito ya sauko ahankali ya shiga cikin asibitin.


Yadade tsaye bakin kofarta rikeda ledan abincin dayasayo mata sanan yabude kofan ahankali, tana kwance kan gado idanunta biyu ansaka mata filo biyu tai kaman ta zauna anman dudda haka a kwance take hannunta rikeda goran ruwan Faro da aka daka mata straw aciki dan duk abinda xaisa hannunta su daga sama an hanata, idanunta nakan tv dabama tagane me akeyi danko kadan batada karfi, tawani kode idanunta sun kumbura sosai fatar sunyi jaaa tsabagen kuka, tai lamooo irin asalin mara lafiyan nan looking damn pretty, cute and innocent kaman irin yaran masu kudin nan dake rashin lafiya, kagansu kaman ka sacesu kagudu.


Da aka bude kofa ko kadan bata dago idanunta ba tanashan ruwan ta da straw datakesha ahankali, wani cool kamshi mai shiga rai daya ratsa hancinta yasa ahankali tadago idanunta, ido cikin ido tayida Prince OluwaTobi Tajudeen Adewale, wani irin
7/4/21, 11:17 AM - My Mtn Number: _Chat me up 07012181461 dan samin novel dinan ko shiga group, pay 500 into 3107021073 aisha Muhammad first bank sainai adding dinki a WhatsApp Group din DISASTROUS LOVE_


●○●○
mummunar faduwa gabanta yayi gabaki daya sakin goran ruwan tayi daga hannunta sai kasan dakin ruwan ya shiga zubewa akasan wajen, tawani irin fasheda kuka sosai tana mika hanunta taja bargon dake kan gadon da ba'a rufa mataba tarufe fuskanta dashi tana kuka dake mugun sosamai rai.


Yadade awajen yana kallonta yanda take kuka ko uppan baice mataba, ahankali yataka yana tafiyan nan daidai yakarasa ya ijiye abincin kan side drawer gefwn gadon sanan ya tsaya akanta yay folding hannunshi akirji yana kallonta from head to toe, da ace ba asibiti yakawotaba dazai iya cewa wig suka saka mata, gashinta yamafi wig din dasu Dami kecire 100+ su saya kyau, gashi goshinta ma gashi sosai sun kwanta lublub that means all this while goshinta ma daya saba gani na bald ne, yana tsaye duk yake kallonta jijiyan goshinta yafito sosai tsabagen kukan datake, ga hawaye na bulbulowa ta gefen bargon data rufe fuskanta dashi suna zuwa kunnuwanta suna shiga, ya saukar da idanunshi kan hujin kunenta gashinan dan karami kwara daya irin na y'a mace, yasake sauke idanunshi akan cute hannayenta farare dogaye masu dogayen fararen kumba da tunda he use to feel hannun boy da kafafunshi kaman na mace har fuskanshi ma.
Sake sauke ajiyan zuciya yayi babu ko atom of wasa a voice dinshi yace "drop that blanket" kasa musawa tayi saitaji tunda take dashi bata tabajinshi da kakkausar murya irintayau ba tasaba jin shi da soft voice da baima sonyin magana, janye bargon tayi daga fuskanta ahankali ta ijiye akan jikinta idanunta akasa takasa kallonshi idan kaga kalan kukan datake kokai arnene saita baka tausayi dan gani kawai take karshen yazo, za'a kulleta sanan akulle Baba harya mutu a prison wanan da asirinsu yatonu, idanunta sunyi wani kala tsabagen kukan dataci da infa ace ruwan tears sack nakarewa da nata yau yakare, har wani majina daya katse kebin hancinta yana sauka akan bakinta tana sharewa da bayan hannu tana wani irin sauke ijiyan zuciya takasa dena kukan mara sauti, daidai nan Dr tabude kofa tashigo tana kallonta tace "har yanzu kukan kike? Keko baki gajiya da kuka" ta kalli Tobi tace "tunda ta tashi kuka take wlh, da kyar nasamu tai shiru nabata ruwa nabarta yanzun nan naje naga wata patient shine harta cigaba da kukan" daidai nan idanunta suka sauka kan table tace "yauwa ka kawomata abinci" tadauki lrdajda sauri tabude taciro cup irin na coffee amman tea ne aciki mai zafi, saikuma white rice da stew da nama mai rai da lafiya fa plantain tace "yauwa ga abinci kici" takai gabanta, girgiza mata kai tayi ahankali da muryanta da bata fitada kyau tace "I am not hungry" "collect that food and eat" Tobi yafada babu alamun tausasawa a muryanshi, da sauri tasa hannu ta karba dan hakanan taji yanzu tana wani irin jin tsoronshi da d'a bata tabaji ba, tasa spoon tashiga cin abincin ahankali, Dr tace "tana tsoron ka ashe, amman shine taje tana nema tama rayuwanta illa" juyawa Dr tayi tace "bari naje nadawo" da sauri yace "ahhhh I want u to discharge us today Dr" da sauri Dr tajuyo ta kalleshi tace "how is that possible kalleta bataji sauki ba ko kadan" ahankali yace "i don't mind bringing him..." dan lumshe ido yayi sanan yabude su ahankali yace "I don't mind bringing her everyday kina mata treatment din tun safe har yamma but we can't sleep here" dan jim Dr tayi tace "to shikenan amman saita chanye wanan drip din sanan zan sallameku" gadamata kai kawai yayi batare dayace komiba tawuce tafita tajawo musu kofa tarufe shikuma yajuyo still yana rungume da hanunshi yana kallonta.




_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.

Open this link to join my WhatsApp Group:
β€Žhttps://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu

Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp

_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR
7/4/21, 1:23 PM - My Mtn Number: ●●○○β—?
Ahankali takekai abincin baki da spoon tana kuka har lokacin mara sauti ga majinan har lokacin na tsayayowa tana janshi ciki duk cikin kuka, sosai yake kallonta kaman yasami TV, ko kyafta ido bayayi, ganin tafara kakarin amai yasa ahankali yakai hannunshi ya fizge spoon din dazata kai bakinta na abinci takoshi amman takasa daina ci sabida tsoro sanan ya kwashe komi yadaura akan side drawer yajuyo yasake folding hannunshi yacigaba da kallonshi.
Ahankali tashiga reramai kuka chan kasa hawaye a idanunta kaman kogon ruwa cikin muryanta daya dishe sosai tace "I am so sorry Sir, please forgive me dan Allah" tahada da hausa dudda baisan menene dan ba Allah dayaji yasa yagane perfectly abinda take nufi, she's begging him, hade hannayenta biyu tayi alamun roko cikin harshen turenci da asalin muryanta mai dadi dat is very sweet very sharp and very calm all at this same thing with a garnish na baby baby yarinya yarinya aciki tace "please forgive me i am so sorry dan Allah I am so sorry" kaman bazaiyi magana ba yay shiru kawai yana sauraran asalin voice din boy calmly yace "sorry for what exactly" girgiza maikai tayi cikeda tsoro hakan yasa tukfan da akama bakin gashin aka tura akan yawani zubo yafado kasa yabi jelan gashin da kallo ganin gashi ya sauko hartawajen waist dinta, cikin kuka sosai tace "I lied, I lied to you and to everyone, please forgive me" janye idanunshi yayi dagakan gashinta yadaura akan fuskanta yana kallon yanda pink lips dinta kerawa sosai tana kuka sai kawai yajuya yafita daga dakin wajema yaje gabaki daya yasake shiga motanshi yazauna ya kunna AC dan bai iyama zafin lagos.


Jin ankira Magrib yasa yafito ya shiga mosque yay salla sanan yafito yakoma ciki hoping ruwan yakare, ahankali yabude kofan ya shiga daidai Dr nacire mata drip, an chanxa mata kaya zuwa rigan daya kawota dashi black dasuka wanke nata harya bushe da bakin wando, juyow Dr tayi ta kalleshi tace "yanzu nake shirin nasa wata Nurse tafita takira ga gatana drip din yakare zaka iya tafiya da ita, gobe dasafe kadawo da, karta cika tsayuwa da yawan zama kawai kwanciya yanzu take bukata sosai, banda haka karta sake tasaka brazier" dawani irin sauri ya dauke kanshi kana ganin yanda yayi kasan yaji kunyane hakan yasa Dr tajuya ta kalli Fatima da kanta ke kasa tace "karki sake ki saka bra anytime soon at this junction ko kadan your breast basuson abinda zai matse su kodako rigane kinajina ko, idan kinaso kiji sauki u should help your self, bari akawo wheelchair asaki ciki" tawuce tafita ya jingina da bango yay folding hannunshi yana kallonta tai wani irin masifan kyau, farin hasken wutan lantarkin dakin dakenan kaman rana yakara haskata tana sanye da bakin rigan daidai ita da boobs dinta suka cika gaban rigan dashi looking so beautiful, ga gashin kanta dayaga an gyara mata parking din anyi donut da jelan gashin, kunenta babu dan kunne amman gashinta ya kwanta adan karamin kanta ga kito dinta black akan kafarta, sai shafa hannunta take kana gani kasan bata saba zama haka agaban namiji amacen taba, bude kofan da akayi yasa yadauke kanshi akanta ya kalli kofan, nurses biyune sukazo da wheelchair, daukanta sukai ahankali dudda haka saida tadanyi wahalalliyar kara har yanzu sunamata ciwo bana wasaba."ummmhhm" da sauri yadan juya ya kalleta yanda ta yatsine fuska alamun xafi nurses din sukace mata sorry, sanan daya ta gungurata dayar tace "let's go sir" yana biyedasu suka fice har zuwa wajen motarshi bude musu yayi, yabude baya ya tsaya yana jiransu su sata aciki, wanan karan dazasu dagata saida tafashe da kuka sosai d pain is too much, dauke kai yasake yi, sukuma sukahau mata sannu sanan suka rufe kofan bayan, shikuma yashiga gaba yatada motar yafita daga asibitin yana tuki ahankali.


Awani anguwa dataga babu mutane sosai sai manya manyan gidaje taga sun shiga, agabam wani gida yay horn, wani tsoho yabude kofa yafito yazo tawajen glass hakan yasa yasauke glass din motar kasa, washe baki yayi yace "ahhhhh Aremo welcome Sir, when did u come back" murmushi yadanyi yace "open d door Ayelowo" da sauri mutumin yakoma yabude gate yaja motan ciki sanan mai gadin yarufe gidan da gudu yazo wajen mota daidai ya sauko ya zube akasa yana gaisheshi, ahankali yace "stand up, I will see you later" da sauri mutumin yatashi yawucr yana bala'in murna, shikuma yabude baya ahankali yana kallonta jikinta har wani rawa yake takasa kallonshi saikama yadin wandonta tayi tarike gamgam, ahankali yasanya hannayenshi biyu yakai bayanta yadauketa, wani irin mikewa tayi tasaki kuka tareda daura lips dinta awuyanshi cikin pains hawayen daya zubo mata na zafi dukya manne a wuyanshi hakan yasa ya tsaya chak yakasa tafiya yakasa cirota duka daga motan, jin ya tsaya chak yasa takai hannayenta tai wrapping abayan wuyanshi tai holding unto him tight tareda cire fuskanta daga wuyanshi wanda daman zafine yasa takai fuskanta cikin wuyanshi, tai resting fuskan a shoulder shi ahankali kaman yar yarinya ta lumshe ido tana zubar da hawaye, gently yakarasa daukanta yamaida marfin motan yarufe yawuce ciki da ita yana kallon fuskanta dayaga tarufe gamgam hawaye nabi ta gefen idon.



Flat ne mai kyau shima komi fess fes kaman ana zama ciki nanko babu wanda kezama mai gadi kullum yana gyarawa ya share ko'ina, stairs yayi yawuce sama har lokacin tana hannunshi kanta na shoulder shi hannayenta nabayan wuyanshi yabude wani bedroom daya hadu aka yishi in blue white yakaita kan gadon dakenan agyare tsaf da white zanin gado akai ahankali ya kwantar da ita dudda haka saida tasaki kuka sosai wanan karan harda sauti takai hannu tana goge kwallan, koyaya za'a motsata saitaji zafi, tashi yayi yawuce yafita, ahankali ta sauke ijiyan zuciya tana kallon inda take at this point Allah kadaine yasan meya shirya ma rayuwanta wanan da asirinta yatonu, lumshe ido tayi tafashe da kuka sosai tana kiran Baba Baba, ita kadai tasan yanda takeji, she needs someone dazata gani takirashi nata, she's only here dantai saving babanta amman yanzu da aka kamata ukuban da azaban da Babanta zaisha itama tasha har saiyamafi na wanda za'amai inda bai biya bashinba.

"Who is Baba"? Kaman daga sama taji muryanshi hakan yasa tahadiye kukan tabude idanunta ahankali ta kallai suna hada ido tadauke kai bakinta narawa sosai tace "m...my......fat....father" sake bude kofa yayi yafita, saikuma chan taga yashigo rikeda wani akwati, ijiye akwatin yayi tawajen kafanta akan gado, sanan ahankali yabude akwatin wasu bakaken leather handglove yaciro yasaka irin na wayanda masu kisan kai dabasuson leaving trace yasa, sanan ahankali yaciro wata wuka dake kyalli tsabagen kaifi, wani irin buga uban ihu tayi tawani zabura ta tashi zata sauka akan gadon, da hannu daya yawani irin fizgota ta dawo tabaya tafada kirjinshi sanan yakai wukan yadaura awuyanta yace "tell me who you are? What's your mission? What you are doing in our house, who you are working for or I kill you without leaving a trace nobody will ever know or ask of you, tell me!" Yadaka mata mugun tsawan dasaiga fitsari tasaki chaaaaa.



_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.

_β€ŽOpen this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp

_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (_ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR
7/5/21, 8:43 PM - My Mtn Number: πŸ’« _DISASTROUS LOVE_ πŸ’«



_MASIFAFFIYAR KAUNA_



✍🏾M SHAKUR


EPISODE 4️⃣1️⃣
WASHEGARI!!
Wayarshi yatadashi daga baccin dayakeyi daukan wayan yayi yakai kunne batare dayay magana ba, muryan Ayoka yaji daga bangaren tace "I know daman baka tashi ba saisa nace lemme call you kai sauri kazo kamanta deal dinmune" katse wayan yayi ahankali ya jefar yasake komawa bacci sai chan kuma kaman wanda aka tsikara yabude ido da sauri, bathroom dinshi yatashi yashiga yay wanka sanan yafito yaje ya shirya cikin kananun kaya masu tsada designers, fitowa yayi yahau kan dadduma yay sallan safe yana idarwa yawuce closet yasake shiryawa ya feffesa turaruka sanan yabude drawer key motocinshi yadauki wani key mota daban yafito, ko kallon flat dinsu baiyiba yawuce ya shiga mota yatada yafita yabar gidan wajajen 8 saura.




Horn yayi agaban gidansu Otun, guards na gidan na ganinshi suka zube akasa suna gaisuwa da kirari dauke kanshi yayi shifa wanan abin baya burgeshi ko kadan sanan yaja motar ya shiga gidan har zuwa bangarensu, tun kafin yay parking ya hango Ayoka tana sanye dawani bomb short wanda da kyar yagama rufamata duwaiwai black color, saiga wata crop top mai kyau milk kana ganin cikinta da cibiyanta kanta babu kitso sai wig na gashi mai ruwan blonde daya mata kyau dan ita ba mummuna bace farace tana kama da waziri sosai, kafafuwanta sanye da bedroom slippers tana murmushi sosai kana ganinta kasan she's damn happy, bude kofan motan yayi yafito yamaida yarufe tabishi da kallo tundaga kafa har sama, gaba dayanshi daga kafa zuwa har sama Lv ne, Tobi ya iya gayu gosh, gashi he's cute yana kama da all this black Americans, lumshe ido tayi dan tun kafin ya iso tutarenshi yafara isowa, harsaida yazo gabanta ya tsaya sanan tabude idanunta tawani irin rungumeshi. "Oyoyo Boyfriend, good morning" ahankali yace "morning" batare daya tureta ba, peck tamai akumatu sanan tace "let's go and have breakfast dasu Dad and Mum a falo, duk suna dinning suna jiranka" tai maganan tana kama hannunshi sukai ciki guards nabude musu sliding door din suka shiga.



Mamanta dake kokarin zubama Otun abinci ne duk suka dagokai jin dariyan yarsu sosai, ganin Tobi sukayi da ita sun rike hannu suna tahowa dinning din sai murmushi take tana zuba.



Har gaban dinning din sukayi sanan da sauri Ayoka tasaki hannunshi takoma tabayanshi takai hannayenta ta kamamai kafada tana kallon iyayenta tace "Dady and Mumy look who came to have breakfast with us, is Tobi my boyfriend" dasauri daga Mamanta har baban suka zaro ido irin kuna friends yaushe kuka dawo masoyan nan, gyadamusu kai tayi tana murmushi tace "we wanted to surprise you people ne, but we are actually dating ko Love"? Ta kalli Tobi tana leka fuskanshi da kyau dan yagane irin amsan dazai bayar, kakalo murmushi yayi shima ya gyadakai yace "yes babe" saikuma da sauri kafin takara jefo

Please Login or Register in order to submit comment