Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yace "my champ"........

Sai wajajen 10 suka gama kallon sanan yatashi Mom tace "muje kaci abinci" girgiza matakai yayi yace "am not hungry, but a aikomin da fruits, sanan asa Head Guard yakawo min that Boy dad got for me" ya kalli Dad sanan ya kalli guards din dake bin bayanshi yace "Dad please dismiss this people banso" yay maganan yay hanyar flat dinshi, guards din zasu bishi Oba yahanasu tunda bayaso, sanan yasa Head Guard yaje yadauki yaron nan yakaima Tobi shi.


Harta fara gyangyadi taji anbuga kofarta da karfi da sauri ta farka ta tashi jikinta har rawa yake tabude, head Guard ne yace "dan ubanka angayamaka ana kulle kofane konan gidan ubanka ne kasan waye ke nemanka kuwa, ko karfe nawa wanda ke nemanka yanemeka saikaje dan sarki jikin sarki OluwaTobi Tajudeen Adewale ne, wuce mutafi" Allah yasa da takalmi akafanshi haka Head Guard ya fincikeshi jikin Guard din har rawa yake, dan duk wanda Tobi zaiso toya huta a fadan nan, kyautan da iyayenshi barinma Oba zai dinga mai ko harsai yay mamaki.


Danna kararrawa head Guard yayi yana kallon wajen daya dannan, saida yaga yakoma Green sanan yabude kofa ahankali ya shiga, tsaye sukaga Tobi gaban curved babban TV dake falon yana sanye da bathrobe hannunshi rikeda remote kaman yana kokarin danna TV ne, saida sukazo tsakiyan dakin sanan Guard din yazube yana rikeda ita itama ta zube sanan Guard din yace "na gaida Aremo OluwaTobi Yaro ga Oba of Lagos, ga sakon da Sarkina yace akawo maka nan wannan ne yaron, nabarka lafiya" yatash da sauri yawuce yafita ko kallonsu Tobi bai juyo yayiba yanata abinda yakeyi da remote.




_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.

_‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp

_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR
6/28/21, 8:48 AM - My Mtn Number: 💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫


_MASIFAFFIYAR KAUNA_



✍🏾M SHAKUR

_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.

_‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp

_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR






EPISODE 2️⃣0️⃣
_FREE PAGE_
Harya kusan kaiwa gate binshi tayi abaya da gudunta sabida ta cimmai, cimmishi tayi suka fita tare tana binshi abaya sai haki take kafin sukai asalin main gate din gidan dazai fitar dasu daga gidan sarkin gabaki daya taji tana neman sumewa, nauyin water bottle din hannun nata kadaima ya isheta, tun tana binshi da sauri harta soma rage gudu ganin zata zube, sosai yamata nisa tanachan baya haryakai inda zaikai a jogging din sanan yadawo ya cimmata a inda take tana gudu da kyar hannu yamika mata batare daya kalleta ba hakan yasa ta mikamai ruwan da sauri bayan tabudemai, sha yayi sosai sanan yabata saikuma yacigaba da gudunshi, maida goran tayi tarufe tabishi kaman kirjinta zai fito daga jikinta ahaka sukakai gida, bangaren Maman shi ya shiga tana biyedashi abaya, lokacin 9 da minti biyar na safe, zama yayi gabaki dayanzu suna zaune dinning dukansu basu faracin abinci ba shi suke jira, zubewa Fatima tayi kasa alamun gaskiya shikuma Tobi ya janye headphone daga kunnenshi yacire tareda mikama Fatima batare daya kalleta ba sanan ya mika hannu alamun tabashi towel tabashi ya goge zufan dayakeyi fess sanan yatashi daga kujeran pecking Babanshi yayi yace "morning Dad" yama Mum dinshi dake kallonshi kaman zata cinyeshi yace "Good morning Mum" hararanshi tayi cikeda so tace "tell me ekaro, haba Tobi wai gudun yarenka kakeyi ne" komawa wajen zamanshi yayi batare daya kalli yayyin nashi ba yace "morning sis" ganin Babansu yasa suka amsashi a mutunce, coffee shi Mum tabashi sanan tadau plate daya tasamai two toast bread, fried sausage guda biyu, dakuma bake beans tana mikamai abin namata takaici tace "namiji daya kamata kai breakfast yanzu da strong amala ka wuni da karfi this ne this is your breakfast Tobi ko yayyinka mata basacin wanan" batare daya kallesu ba yace "bakiga yanda suke losing shape ba Mum, katin katin dasu sunmafi samarin su girma, niko aure zanyi bazan auri katuwar mace irinsu ba wlh, nafison mata kananu" narkamai muguyen harara sukayi ya dauke kai dudda iyayensu sunsan bai kyauta ba babu wanda yacemai uppan, Mum dinshi ya kalla yace "Mum put food for that boy" yanuna Fatima dahar lokacin ke kneeling akasa a falon, da sauri Taye tace "kataba ganin munci abinci tareda any worker gidan nan" batare daya kalleta ba yace "he is not just any worker, he is my Boy, Mummy" da sauri Maman shi tashiga zuba abinci kafin ran Tobi yabaci, hadaden fried rice tazuba mata da cikin da salad, dakuma shayi a kofi sanan takira Fatima dake kneeling awajen har lokacin tace "you" da sauri ta tashi tazo dinning din tazagaya ta wajen Mum, kasa kallon Mom tayi hannunta har rawa suke tamika ta karbi abincin sanan ahankali tace "thank you Ma" juyawa tayi takoma inda take Dami taja tsaki tamike tana korafi. "Sai Tobi yadinga cin karenshi babu babbaka akimai magana in mune ba'a kyalemu" "come back here" Mai Martaba yakirata ba wasa dawowa tayi ahankali taja kujeranta ta zauna yace "kin manta abinda nafadi jiya ko, Tobi is the King to be tun yanzu start getting use to anything he says happens, he says his errand boy should eat with us, he will eat with us, infact idan yacema yazo yazauna a dinning din yaci abinci damu zaizo, this is the strong last warning dazan bama dukanku duk randa an atom of disrespect yakara shiga between ku da Tobi saina mummunan bata muku rai" Mai Martaba yafadi babu wasa, Mum tace "thank you Honey, finally kafara gyarama yaranka zama" saida yacinye abincin shi tass sanan ya kalli Mai Martaba yace "Dad my phone i want to call Anty Ayo batazo jiyaba" da sauri Mum tace "kasan mai karamin ciki laulayi yataso mata ya sakan mata zazzabi takasa zuwa" shiru yayi duk yay wani irin hakan yasa Dad yace "common she will be fine" gyadamai kai yayi kawai sanan yatashi yawuce zai fita da sauri tabar abincin datakeci ta tashi tabishi da gudu duk suka bisu da kallo suna murmushi, flat dinshi yayi yabude kofa ya shiga tabishi ciki itama.




Zama yay akan daya daga cikin lumtsatsun kujerun falon yadau remote dake kan kujeran yana kokarin kunna TV yana girgixa mata kafa batare daya kalletaba zuwa tayi ahankali ta tsugunna gabanshi kwancemai takalmin tayi tacire mai tareda socks din, kanta nakasa tace "nahada ma ruwan wanka"? Shiru yayi bai amsataba, takai kusan 5min tana jiran abinda xaice amman baice kalaba hakan yasa ta dauki takalman da safan ta wuce sama harta fara hawa stairs cikin wata kwantacciyan murya yace "the water shouldn't be too hot, just mild" juyowa tayi ta kalleshi ganin idanunshi nakan abinda yakeyi yasa tawuce kawai ta tafi sama, maida takalman inda suke tayi bayan ta goge kasan da jikin da rag sanan tafito ta shiga bathroom ruwan wankan tahadamai tana kallon yanda ruwan ke tashi da bubbles gawani irin kamshi saitaji inama ace itane zatai irin wankan nan na yan gayu, wasu towels taciromai tasamai brush kamandai najiya sanan takoma closet dinshi ta tsaya tana kallo dudda bai bata work routine na rana ba but tai shiru ta tsaya tana lissafi, yaje gudun safe, yadawo yay breakfast, yanzu zaisake wanka idan yafito tunda ba fita zaiyiba dan taji Mummy shi na cemai saiyayi sati bai fita ba yahuta sosai agida ya murmure, hakan yasa taciromai wani plain white V neck t shirt talura duk t-shirts dinshi masu V neck ne, yanada white color abubuwa dayawa kaman white fav color nashi ne. Taciromai wani 3 qauter na wando dazaikaimai gwuiwa yanada fadi green common flag kaman na sojoji, da sabon boxer dakuma mayyuka da turare da wani indoors slippers da jikinshi na nan kaman bargo tsabagen laushe sanan tafito falo taje tazube akan rug gaban kujeran dayake kwance yana kallo ahankali tace "all set, you can go in and shower now Sir" baice mata komiba kanta nakasa yakusan bata 15min sanan yamike tsaye, hannunta ta shiga wasa dashi batasan mesa duk inya mike saita dinga jin kanta restless ba, anatse tace "akwai wani abu dakakeso namaka" wucewa yayi abinshi yafara hawa stairs batare dayama kalli inda takeba, kaman bazai amsa ba dan hartama cire rai saikuma taji yace "Anything" shiru tayi tana tunani menene anything to itadai ta shiga uku, gashi Head Guard yace karya sake yay laifi, tabata sama da minti biyar tana tunani saikuma tai tunani ai hala yafito kwallo zaizo ya kalla so basically he needs abu dazaisa aciki yayta ci dazai keeping nashi company hakan yasa tawuce babban kitchen dinshi da babu abinda babu aciki kaman kitchen din mai mata, katoton freezer dake kwance a kitchen din tabude, ganin kayan abinci ne da fruits aciki yasa ta ciro fruits, watermelon, kiwi, green apples da grapes saikuma strawberry data gani shima sai kallonshi take bata tabashan strawberry ba saidai tagani awaya ahoto kaman taci daya amman bazata iyaba, wankesu tayi sanan ta dauki wuka ta shiga yayyanka su kan chopping board yan kananu gwanin ban sha'awa, saida tagama tass sanan tadauko wani farin glass bowl mai shegen kyau ta zubasu aciki tadauki tray mai kyau tadaura bowl na fruits din akai, sanan ta ijye spoon da fork agefe sabida ya zabi wanda yakeso tai jimmm tana kallon tray din, fruits din ba karamin haskaka bowl din da tray sukayi ba kagani ko bakajin sha bazama kasan lokacin dazaka farasha ba dan tamusu yanka mai kyau, sosai gabanta ya shiga fadi tadauki tray din tafito daga kitchen din ahankali tana tafiya, ganinshi tayi kwance kan kujeran ya kashe wutan falon yana kallon wrestling dakin yay duhu sai hasken TV dakuma sanyi da dakin yayi, kallo daya tamai tadauke kai yay kyau sosai kuma kayan data ciromai yasaka hakan yasa taji hankalinta ya kwanta, har gabanshi taje tai kneeling sanan tadauki wani small stool da ke gefunan kujerun dasuka zagaye falon ta ijiye agabanshi ta daura tray din akai bakinta har rawa rawa yake tace "I......uhm....I cut fruits for you Sir" ahankali takoma gefe ta jingina da kujera saikuma ta tuna yay wanka bari taje ta gyara bayin yasa ta mike tsaye ahankali tai hanyar stairs. "Who taught you how to work and even cut fruits"? Wanan karan batajuyo ba dan tasan kota juyo yana abinda yakeyine yake mata tambayan, yasa ahankali tace "My Mum taught me everything" sanan tawuce daki, bayin ta tattare tasake gyarawa sanan ta gyara closet din shima tagaji iya gajiya, sanan tafito tundaga stairs taganshi zaune rikeda bowl din yana shan fruits din ahankali da fork, hakanan taji abin yamata dadi karasawa tayi ta sauka kasa daidai yagama shan fruits din dayamai dadi sosai wanda yake mamaki maisa ma yasha tunda yake today' is the first day daya taba cin abinda dan aiki yadafa koya hada, mummy ma tasani saisa dazaran Tobi yadawo tafara girki kenan, but dayaga fruits din sunmai kyau a ido hakanan he just feel bari ya dandana abinda dan yaron nan yayi dan dayana this boys age baimasan yaya ake boiling ruwa ba, not that sisters dinshi dasuke mata ma can't slice fruits like this.


Kneeling tayi a tsakiyan falon kanta akasa tagaji iya gajiya saikuma tafara gyangyadi mai dadi sabida sanyin ac dake dukanta ga dakin kamshi sosai. "Go for break come back by 2pm" firgigit maganan dayayi ya farkan da ita daga dan gyangyadin datake hartana neman faduwa, goge idanunta tayi sanan ta tashi tsaye ahankali tace "thank you Sir" tawuce tafita.




"Dad nakosa naga Tobi please kacema direban yakara gudu" yarinyar dake zaune kusada Otun abayan mota taci gayu sosai tama Babanta magana, tana sanye dawani half gown daya tsayamata daidai cinyan ta yakamata sosai, tawuyan rigan net ne ana ganin kirjinta, kanta braids ne masu kyau dogaye bakake da ash, tayi make up mai kyau, hannunta sanye da long nails da aka shafa musu nail polish pink mai kyau, ba fara chan chan bace but tanada haskenta mai kyau shima, gata doguwa tanada dan kiba akalla zatai 29 ko 30, dan she looks younger than su Dami, Hararanta Baban yayi yace "instead of ki zauna a camp abinki Ayoka weekend saiki dawo but kinki, I told you Tobi is not going back anytime soon" turoma Baban nata baki tayi daidai sunkai gidan sarki bude musu gate akayi suka shiga, har main compound Otun yasa aka shiga sabida ita bai sauka afada ba, parking sukayi aka budemata kofan, waving hannu tama babanta dake kallonta dan tayi kyau sosai tace "bye Dady" bye yamata sanan guards suka rufe kofa suka wuce suka fita dan shiga fada itakuma tawuce tahau stairs guards dake gadin wajen suka shiga gaisheta tareda bude mata kofa ko kallansu batayiba ta shiga, Mum ce ita kadai zaune afalo tana waya, tana ganinta takatse wayan tace "wanake gani haka? Dayake abokin ki adawo ai dole kizo yaushe rabon dana ganki Ayoka" akunyace taje tafada jikin Mum tarungume tace "Mum sorry ina camp nefa, sorry don't be angry, Mum where's is My Besty Tobi" tai tambayan tana waige waige kaman tana nemanshi washe baki Mum tayi tace "ai kinsan yana part dinshi, gulma ya shigo dake nan, how is your Mom? Dazunan muka gama waya da ita kota gayamin zakizo" dariya tayi tace "Mum wlh bamatasan zanzo nanba, Dady nabiyo" tasaki Mum da sauri ta tashi tsaye daidai nan Dami tafito sanye da rigan bacci, murmushi yarinyar tayi tace "Anty Dami hw far, ekaro" fine Dami tace ba yabo ba fallasa, Mum ta tabe baki tace "tafi wajen Tobi ki abinki, karki biyema masu bakin hali" itama Tabe baki tayi tawuce tafita daga dakin abinta Mum tabita da kallo tana murmushi, Dami tace "Mum look how she's dress sotake tabata Tobi" wani kallo Mum tamata tace "is Tobi a small boy da Ayoka zata iya batashi? Wai mesa kin cika sa ido ne, this children are just friends tun suna yara waye baisan hakan ba a family nan, can't she dress anyhow to see her friend"? hararan Mum Dami tayi tace "tadaiyi tagama ni banmasan mene mata keso ajikin Tobi ba, that ugly boy" filo Mum ta jefa mata tace "yaronane ugly, but Ayoka is a nice girl wlh tanason Tobi sosai inhar zai sota basai ahadasu suyi aure ba, sau nawa friendship ya haifar da soyayya" da sauri dami tace "haaa Mum but duka duka da shekara nawa ya girmeta age mate nefa, besides ma yaza ayi Tobi yay aure yayyinshi uku basuyi ba, abeg Tobi is still a small boy" shiru Mum tayi bata kara kulata ba tai dailing wani number tacigaba da hira a waya abinta.




_MBM ENTERPRISE company ne mai zaman kanshi that are into anything computer design, graphics design, sunayin ID card, folder, files, meo, baje, sunayin jotter na biki da sauransu, sunayin customize mug da magic mug, sunayin jacket da riguna signout irin idan kun gama school, sunayin invitation card, sunayin p-caps, sunayin throw pillows da sauran su, sunayin calendar na turenci dana larabci, dakomima har kwalaye sunayi, ko'ina kake zasu maka su aikamaka dashi, suna logo creation, suna customized links, flash da souvenirs na biki na birthday na suna daza'a lika suayenku ajiki, sunayin receipt, gift box na birthday koma na menene, jama'a bari kuji indai design ne da ake amfani da kwamputa ayi to MBM Enterprise kaman sunmiki sun gama, har award sunayi, customize umbrella, key holder banda haka all services dinsu are at a very low discount rate, super affordable, idan zaki tuntubesu zaki samesu awanan number takira 07010439656 , sanan zaki samesu a watsapp ta wanan number 08106788714 kuyi saving ku musu magana ko a watsapp kokuma ku kirasu awaya._
6/28/21, 8:49 AM - My Mtn Number: 💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫



_MASIFAFFIYAR KAUNA_



✍🏾M SHAKUR


_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.

_‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp

_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR



EPISODE 1️⃣9️⃣
Takai kusan minti 15 tana kneeling akasan nan kanta akasa ita batasan meyake ba ita bata dago kanta ba, kanta akasa taga inuwanshi yajuyo yakoma kan lumtsatsen kujeranshi yazauna yadaura kafa daya kan daya yanada karkada kafan, saikuma yadaga remote din ya shiga operating remote din yakai tashan kwallo sanan ya ijiye remote din agefenshi shi yana kallon tashar batare daya kalleta ba yace "what's your name"? Ahankali tace "My name is Khalid Muhammad" dagajin yanayin maganan yace "from the north I guess" "yes, Kano" tace anatse, yay dan jim har lokacin bai juyo ya kalletaba yace "everyday makesure you are here by 5 na asuba, kafin na farka, you start your work everyday by 5 u are only release a duty idan nai baccin dare, bana rufe kofa so u come down to my bedroom kijirani na farka, cause you will be the one to do every damn thing for me understood" gyadamai kai yayi saikuma tace "yes" ahankali yace "dismiss" tashi tayi kafafuwanta harsun sage tsabagen kneeling datakeyi agidan nan hanyar kofa tayi zata fita, kaman daga sama yace "about your wears" da sauri ta juyota kallai ga mamakinta taga har lokacin idanunshi nakan tv kafanshi daya nakan daya kaman yanda ta barshi yace "anybody that works for me can't dress this way, so call the head Guard" gyadamai kai tayi tace "okay Sir" jikinta har bari yake ganin wanan baida wasa ko kadan baima kallon mutunshi yake magana tsabagen girman kai, koda yake ance shine yariman gidan, hannunta tadaura kan handle harta bude kofa taji yace "did you sustain any injury from the dog bite" sake juyowa tayi ta kalleshi taga har lokacin yana yanda yake yana kallo, ahankali tace "no" sanan tai shiru tanajiran kozaiyi wani magana saitaga baiyiba hakan yasa tafice ahankali ta maidomai da kofan tarufe tai hanyar bangarensu tana waige waige gudun kartaga karnukan dazu, tana zuwa tasami Head Guard tafadi mai abinda Aremo yace da gudu yatafi bangaren Yarima, baidade ba saigashi tareda wani mutumi dake rike da tape dakuma littafi da pen, dakinta suka shigo sukasa ta tsaya measurement dinta suka dauka sanan sukadau keton datake sawa suka duba size dinta 38 take sawa sanan suka fita, wuraren 12 tayi nisa a bacci suka bude kofanta suka shigo direct suka ijiye mata wani katon jaka guda biyu, Head Guard yace "set set ne na suit da cover shoes da bow tie, this is ur uniform inji Aremo, he don't want to be seeing you da wayan nan kayan kana zuwa bangarenshi, daga yanzu sababbin nan zaka dinga sawa" gyadamai kai tayi yawuce yafita, tashi tayi ahankali tasaka sakata a kofa, sanan ta tashi tacire riganta ta warware daurin nonon sabida wani mugun zugi suke mata, har wani ijiyan zuciya ta sauke sai bacci.


Karfe hudu daidai na asubahi kaman amafarki taji ana bubbugamata kofa, afirgice ta tashi tadau silkin ta daura da gudu tazura riga da gudu tacire sakata tabude kofan wani wawan mari Head Guard yakawo mata ta kauce tareda fashewa da kuka tace "kayakuri bazan karaba" cikin fada yace "kai wani irin marajin maganan yaro ne kasan wakake ma aiki kuwa? Do you understand the gravity of work naka? Kakosan you are very lucky kama dan sarki aiki, kasan suwaye kemai aiki kuwa professionals, graduate but yay accepting kazamin yaro local dabai wani iya turenci irinka ba, Magajin sarki wanda zai gaji sarautan gidan nan kakema aiki, gather sense dinka together ba'a latti, ba'a cemai no, ba'a tambaya sau biyu, wuce kaje kai wanka be very fast" da sauri tawuce shi ta tafi bayi wanka tayi agurguje tai alwala sanan tadawo jikinta har bari yake ta yafa mayafin data maida na salla tai asubahi sanan ta tashi tana azkar tabude jakan wani set na dogon wando baki, farin t-shirt da black jacket taciro, saka kayan tayi tsaf suka zauna ajikinta sanan tazauna taciro black cover shoe mai tsadan gaske datagani tasaka tadaura agogon dataga shima ansai mata sanan tasaka bow tie din tafito tana tafiya ahankali, Head Guard dake bakin kofa tsaye ne ta kalla tana mamaki toshi baya bacci ne, yana ganinta yay gaba hakan yasa tabi bayanshi har gaban flat din prince yakaita yabude mata kofa tashiga sanan ya mayarda

Please Login or Register in order to submit comment