Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

aiki haka Zara keda yakamata ki koma bacci" murmushi tayi tace "dan Allah Granny karki hanani nizan dunga girki" dan jim Granny tayi saikuma tace "ai shikinen" tashigo kitchen din tace "ai bakyayi uban aikin nan ke kadai ba, mezan tayaki"? Make kafada tayi tace "ni wlh kitafi" yanda tai maganan ashagwabe yasa granny tai dariya tace "to tunda ankoreni nida kitchen dina natafi, wanan abinci dayawa yake zan hana mamanki girki duk anan zasuzo ayi breakfast din" tawuce tafita tana murmushi, kafin nine tagama komi ga hadadden kosai bushashe, ga Irish da egg sos lafiyayye, saikuma kunun tamba wanda shikadai tagani yasa tayi saikuma ruwan shayi lafiyayye dayaji kayan kamshi tajera komi a dinning ta ijiye plates cups dakomi sanan tawuce ciki Granny namata sannu da aiki tace "yi sauri kiyi wanka kifito muyi kari yanzun nan su Mamanki zasu shigo" shiga dakin tayi ta tarar da Amna kan dadduma tana salla hakan yasa ta wuce bayi tana watso ruwa tasaka wani black second gown wanda Rayyana tabata sabo sanan tafice ganin Amna bataciki, a dinning dukta samesu har kasa ta tsugunna tagaida Mum da Dad duk suka amsanata da fara'a Mum tace "wanan hadadden breakfast haka da kyar fa nadaure nakosa naci wlh" murmushi tayi akunyace kanta akasa tace "mezan zuba miki Mum da Dady" duk murmushi sukayi Mum tace "a'a zauna abinki lemme serve ni" zubama mijinta kosan tayi da kunun danshi yakeso, itakuma tazubama Granny kosan da Irish tazuba musu duka sukahau ci shiru kakeji, Granny dai takasa hakura ta kalleta tace "Zara wayakoya miki girki haka"? Murmushi tayi tace "tun ina karama nakeyi" gyadakai duk sukayi Mum tace "diyartawa ta isa aure Granny" awani irin kunyace da gudu tatashi tai ciki duk suna dariya Granny tace "yooo kujimin y'a daga maganan aure to bazakiyin bane" Dady ya kalli Mum dake dariya yace "kinga yanzu kin hanata cin abincin ta" da sauri Mum tace "oya small Madam zokibi Anty ki da abincinta" tashi Amna tayi Mum tahada mata abincinta a tray Amna ta dauka tawuce ciki duk sukai dariya suka cigaba da breakfast dinsu, tass suka cinye kosan Irish ne kawai yarage sanan Dad yatashi yace "natafi office Sweet Mum, saikun dawo karkuyi dare by 4 ya zamto kuna gida" sanan yaciro bandir din kudi yan wrap na 1k sababbi guda shidda ya mikama Maman tashi yace "kumata siyayya harda na hostel" Granny tace "ga Mamanta nan ni kana bani I inme dasu ita tasan meza'a saya ai" harcikin ranta Mum kejin dadin yanda Granny kemata kara sanan ahankali tasa hannu ta karbi kudin tace "Allah amfana Dady" dukowa yayi yamata peck agoshi yace "bye wife" Granny ta harareshi batare datai magana ba dariya sukayi dagashi har Mum din sanan yace "kicema Amna natafi tunda tamanta dani, yau bazataje hadda ba" da sauri Granny tace "saidai gobe dukanmu zamu fita yau" baice komiba yawuce yatafi, Mum da kanta ta kwashw kayan abincin tashiga kai kitchen daidai lokacin Zara tafito kanta akasa ta karbe na hannun Mum tawuce dasu kitchen Mum tacema Granny baritaje ta shirya ta tafi da Amna danta shiryata itakuma Zara tagama wanke wanken sanan tatafi daki.



_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.

Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu


Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp

_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHuMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR
7/6/21, 11:57 AM - My Mtn Number: 💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫



✍🏾M SHAKUR


_Erotic Ideas group na matan aure zalla ne, group ne damuke program guda HUDU aduk sati, ranakun sune ALHAMIS, JUMMA'A ASABAR da LAHADI._


_Duk ranan Alhamis munayin program mai suna MARRIAGE LIFESTYLE, wato ZAMANTAKEWAN AURE, inda nakema mata lectures kan yanda ake zama da miji dakuma dabarun zama da miji, ranan jumma'a kuma muna program din damuke kirada TALK & HEAL wato yi magana ka warke, inda matan aure zasu gayamana matsalolin dasuke fuskanta agidajen mazajen su, zasu iya turamin ta pc idan basuson asansu nisainai forwarding group mu taimaka musu da shawarwari dakuma dabarun dazasubi su magance wanan matsalolin, sai ranan asabar shine ranan LECTURES, inda zan dauki darasi dake dauke da dombin ilimi abu wanda ya dace mata su iya dangane da aurensu, mu koya musu ayi magana akai sosai, sai ranan Lahadi zamuyi lectures akan ilimin daya danganci yanda zaki gamsar da mijinki sanan ki gamsar da kanki, kisaka mijinki ihu agado yana kururuwa yana sambatu, mukoyar dake yanda zakiyi spicing up sexlife dinki, and yanda zaki dinga rayuwa da mijinki kullum kaman sababbin aure._

_Idan kinason shiga wanan group din zaki turo 2000 to 3107021073 aisha Muhammad first bank, saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding naki a group din, wata daya ne group din, idan kinason ki cigaba da zama duk wata dubu dayane 1500 ne subscription, sababbin zuwa kuma new member zakiyi register is 2k ne, don karin bayani zaki iya tuntubata a number ta 07012181461_
M Shakur ❤️




EPISODE 5️⃣8️⃣ & 5️⃣9️⃣
Shopping sukaje mata mai suna shopping ba muna shopping ba, sun saimata tsadaddun kaya kowani atampa ko lace ko material zasu saimata saisun sayamata gyalenshi da takalmi da jakanshi, jaka irin na yan mata ba manya manyan nan ba hadaddun gaske, gyaluluwan ma na yan mata medium itadai binsu da ido take Mum da Grandma ganin basu siyamata hijabai ba, manyan akwatuna suka saimata na kayanta na lv, sanan akaje bangaren undies aka saimata bras size dinta da pant da kayan bacci but irin decent kayan baccin nan dazaka saima yarka mace yawanci masu dogayen wanduna, saikuma masu short wanduna iya guwiwa da gowns, saikuma suka sainata abaya kala biyar awajen UMNA ABAYA, hadaddu sanan suka gama shopping kayan sawa, saikuma akaje bangaren school materials hadadden school bag na goyo, math mathset, calculator, jakan byro da pencil, sanan suka saimata mattress size na gadon makaranta, buckets plate spoon babu abinda basu saimata ma har jeep dinsu yakasa kwasa saida suka hada dawata motar haya dasukai shatta, sanan Mum ta tsaya tasai musu ice cream itada Amna da some other pastries ko saloon din barinshi akayi dan 3 tayi suka tafi gida, aka sauke komi gateman na kwasansu zuwa bangaren Granny, duk suka tafi ciki sukai salla sanan saiga Mum tashigo bangaren Granny, Granny kadaice a falo tanajan charbi Mum tace "Granny ga telan nan zuwa" ko gama fadi baiyiba taji ana sallama mai gadi zai fadi bako yazo tafita tace "ashigo dashi" shigodashi akayi har side din Granny, sanan Granny ta kwalama Zara kira, Auwal Tela shine maima gidansu dinki baya wasa dasu dan suna biyanshi biya na haukama saisa dazaran Mum takrashi yake zuwa, Zara tanunamai tace "Auwal y'ata nakeso ka dingama kaya, nasan kayan dayawa bazaka iya gamasuda wuriba but please kayi dayawa this week sabida makaranta zata tafi idan kagama sauran saika kawo suma" da sauri yace "to Hajiya" Mum tanunamai Zara tace "aunata, kowani kaya kamai style din daya kamata idan riga da skirt ne kokuma doguwan riga kawai kafitomin da yarinya" dasauri yace "angama hajiya" tape dinshi yafito dashi daga aljihu sanan yazo inda Fatima take ya shiga aunata yana rubutawa a book saida yagama tass sanan Mum tace "kawomai kayan Zara" fitoda manya manyan jakunkunan tayi one by one guda biyu dake cikeda kaya Auwal ya karba, Mum kuma tabashi 100k tace "kafara" har kasa yayi yana godiya yace "nagode Hajiya, sai anjiman ku" yawuce yafita yana murna sosai, Zaara kuma itama ahankali ta tsugunna gaban Mum da Granny dake zaune kujera daya tace "Granny, Mum, nagode dakomi Allah yasaka da alkhairi" kanta Mum tashafa tace "kidena min godiya, idan Babanki dai yadawo kije ki godemai".






Ance wayansu bala'u nafaruwa dakaine idan akwai alkhairin dazai faru dakai, yanzu Fatima take ganin ashe zata taba haduwa da mutane dake sonta haka, Mum tamaida Fatima kaman yarta kuma bawai sone dan taga Granny ba kodaya sone kawai Allah yadaura mata sabida taga yarinyar nada natsuwa gason aiki barinma girki, saisa duk rand zatai girkin yan gayu zata aika tazo suyo tare dan taga yanda zatayi Granny kuma bakaramin jin dadi tayiba, tuni Auwallu tela yakawo mata dinkunanta about kala 15 agoge, da Mum tasa tagwada sun mata cip cip dadas ajiki takusan sumarda Auwalu dakudi yakara mata alkawari nanda next week za'a gama duka.

Abangaren Imam kullum saiya kirata dare da safe yatadata tai salla, dudda bawani magana takemaiba but yakan tambayeta abu, Amna nason Zara ko abin kaman magic itama Xara nason yarinyar sosai, Kaka dai hankalinta kwance yanzu kawai Ibrahima suke jirada admission letter ta.


Karfe biyar yau Dady yashigo gidan parking yayi yafito, bangaren mamarshi yawuce direct, Granny yasamu a falo da matarshi suna hira ganinshi yasa sukai shiru da hiran dasuke Granny tace "kadawo Maza" akan kujeran datake yazauna sanan yabude file din hannunshi yaciro wani takarda da aka rubuta admission letter akai sanan yamikama Granny yace "amshi Grandma saiku shirya mata komi, ranan gobe da yamma zamu kaita makaranta sabida ranan Monday dasafe tanada class, anbata admission na national diploma a Health Information Management, sune suke managing all hospital record, suna coding and indexing, suna statistics da sauran su, idan tagama ND zata iya amfani da result din tai applying direct entry tashiga university idan kuma batason course din xata iya next year tasake jamb, but course din nada kyau shita samu" da sauri Granny tace "yo ai babu course din banza aduniyan nan, barinma bangaren lafiya data samu, Allah maka albarka Ibrahima Allah sa kagama da duniya lafiya" tai maganan tana bama Mum admission latter tace "yarki fa sai university, su Zara andawo yanmata" tashi Dady yayi yace "nasa anmata registration dakomi kawai kuhada kayanta gobe 4 saina kaiku, lemme go and shower" yawuce yafita sosai Granny da Mum sukai murna, Mum ta kwala mata kira. "Fatima, Zara Zara" daga kitchen ta ansa da naam sanan tafito tazo har gabanta, tana sanye dawata doguwan rigan atampa sabuwa dayay mata kyau sosai, tace "gani Mum" takardan Mum tamika mata tace "ga admission latter ki, ance ranan Monday kinada ma lectures gobe sai tafiya school" kaman amafarki taji ankira mata admission latter, saikuma ahankali tadaura idanunta kan takardan tamanta when was the last time tai farin cikin nan batasan lokacin data fada jikin Mum ba saikuma tafashe da kuka sosai tana "Mum nine zan fara school, university, Mum dan Allah da gaske kodai wata maisuna Fatima ce baniba" yanda take kuka tamakusa saka Mum kuka, itadai Granny tai murmushi kawai tana kallonsu, cirota daga jikinta tayi tace "kece Fatima bawata ba, wani private health school kika samu sun vaki health information management ND, shekara, biyu idan kika fara in bakiso kisake jamb next year, idan kin gama u can apply direct entry, idan kinaso zaki continue kiyi HND, so stop crying yanzu kin dawo university student ba secondary school ba kuma, now zakije daki kihada kayayyakin k tsaf a box, wanda auwalu yakawo miki, mukuma zamu hada miki su foodstuff, gobe dasafe sai muje saloon awanke kanan amiki kitso sabo kitafi school fess" gyadama Mum kai tayi tana murmushi sosanan tajuya ta kalli Granny dake kallonsu tai tagumi tana murmushi, sanan ta tashi dagudu tana share kwalla tana bama Granny admission letter din tace "Granny zan fara school" ahankali Granny tace "Alhamdulillahi natayaki murna diyar kirki" rungume grandma tayi zata sake kuka tace "nidai abinci na wuta" saikuma tai dariya tabata takardan tace "rikemin Granny" tawuce kitchen dasauri duk suka bitada kallo.


Saida sukaci abincin dare bayan tagodema Dad shima sanan suka shiga tayata hada kayanta a akwatunan dasuka saya mata, itadai Granny na zaune tana mata parking dambun nama a jars din dake wajen, daya cikeda cincin, daya da alkaki sai wanda ke hannunta datake zuba dambun nama ciki. Mum da Amna na hadamata kaya kowani kaya a set dinshi take saka mata a box da gyalensu, da kayan bacci sai wajen 10 da rabi suka gama komi sanan kowa yatafi daga ita sai Amna adaki, sanan tawuce taje tai wanka dan Amna tai bacci tai salla takashe wuta, tana kwanciya as usual yakira, dakata tayi ahankali tace "ina yini" murmushi yayi dataji sound dinshi tace "congratulations students, sai makaranta" murmushi tayi da shima yaji batare datace komiba, ahankali yace "idan kinje class on Monday, look for the most decent a aji ki karbi note dinta, either you snap kokuma ki ara ki kwafe abubuwan da aka muku, banda tara kawaye, keep your heads down, just do abinda yakaiki kina fitowa direct to the hostel, za'a sakaki a haddan su Amna, idan kika dawo gida on Friday, xaki dinga zuwa haddansu Saturday and Sunday kuna dawowa one, your life now will be very busy, just arrange and compose yourself anything dabaki ganeba idan nakiraki saiki gayamin, naso nazo this weekend but work yahanani, just take care okay" ahankali tamai nodding kai sanan tace "nagode" gyadamata kai yayi yace "toki kwanta tun yanzu you have alot to do gobe saida safe" gyadamai kai itama tayi tace "bye" sanan ya katse wayan ta ijiye ahankali agefenta tai shiru ko Allah yasan she is super happy akan makarantan nan, itama zataje school tafara karatu kaman kowace yarinya, but deep down she feels so empty babu randa bazatai tunanin Tobi ba, babu randa bazatai kuka da daddare ba sabida shi, she just wish xata iya ganin face dinshi kod sau dayane and tell him tasami admission zata fara school, ita kanta batasan meke damunta ba but she can't help yanda take tunanin shi, harji take kaman yadawo nan Abuja yay zamanshi kawai, duk idan ita kadaine afalo saitadau remote tasa tashar kwallo tadinga addu'a Allah sa taganshi a TV amman bata ganinshi, Granny intaganta atashar kwallo tace "kekuma taki kenan kina mace kwallo kike kallo a TV sabida kin rasa film, nidai sakamin kwana chasa'in" haka zata chanza, tunani kala kala da kuka ahaka tai bacci.



Dasafe shine yatadata still tatashi tai salla tai addu'a tafito ta gyara gidan ta kunna turare sanan tahada kari, saida tagama komi sanan tawuce dakinta tai wanka tafito tazauna tashafa sabon man da Mum tasiya mata daya karbi fatar jikinta sosai, sanan tasaka kwalli dayama idanunta kyau, tadauko wani riga da skirt na vlisco atampa da takalmin shi da gyale dan haka Mum tahada mata kayan, atamfan bakine da ruwan toka, hakan yasa gyalen yazamto mai ruwan toka sanan tadan fesa turare bodyspray kadai tafito, dayake Granny ne kadai da Amna yasa Granny tace "kallabin fa" zama tayi tace "idan zamu tafi saina daura" Granny tace "ni banjin zan bikuba fa sonake nai bacci nahuta anjima saina biku mu kaiki makaranta" gyadamata kai tayi, suka gama breakfast ta kwasa takai kitchen Granny tace "karki wanke wanken nan zata aiko yar aiki ta wanke kuku wuce ku tafi, Maman ku ta shirya, jeki dauro dan kwalin kidauko jaka kifoto" daki tawuce ta tsaya gaban mirror ta daura dan kwalin da kyar sanan tadau gyalen tayafa tanajin wani iri bata sababa sanan tasaka takalminta mai kyau flat tadauki jakan tasaka wayanta aciki tafito, tai wani irin kyau kaman diyar shugaba Buhari, hannunta Amna tarike tace "kinyi kyau Ya Zara muje Mum na mota" bye sukama Granny databisu da kallo tace "adawo lpy" sanan suka fice.


Girgiza kai Granny tayi tace "Muhammadu dakasan meka haifa dabaka wulakanta yarinyar nanba, jibi yarinya yanda Allah yamata baiwan kyau ita kadai, yanzu datasami hutu da kwanciyan hankali cikin sati kawai jibi yanda asalin kyanta da hallitun jikinta kefitowa, wlh zakasan ka wahalar da yarinyar nan" tai kwafa ta tashi takoma kan doguwan kujera ta mikarda kafa tana chanza tasha.


Saloon Mum takaisu aka tsefe musu kai aka wanke sanan Mum tasa aka mata kalaba hadaddu kanana, itakuma Amna tasa aka mata normal kitso, tana zaune tana jiransu tana karanta news paper amman kallon Zara kawai take datai wani irin kyau da aka kusa gamama kitso yarinya ga gashi, saida aka gamamata sanan tasa aka musu gyaran kumbuna sukai kyau, tabiya kudi suka fito tasakasu amota sanan suka dawo gida. Agurguje Mama tasa suje su sake wanka dan Dad yakira yacemata su shirya gashinan zuwa sanan suka wuce, kallon kitsonsu Kaka tafarayi sunyi kyau sosai sanan tace "to kuje ku shirya" sanan mai gadi ya shigo yashiga fitarda kayayyakin zuwa school dinta.

Wani simple material tasaka wanan karan milk mai flowers red, ga red veil dayamata kyau sanan tajanyo akwatin ta daya Amna ya janyo nabiyun Granny datai shiga ta alfarma na ganinsu tace "iyye student" sanan ta kalli Amna tace "kai kwatinki waje kizo kidau dayan zonan Zara" ahankali tazo Granny tanuna mata waje akasa hakan yasa tazauna itama tazauna tace "Fatima Zara'u kinga makaranta zaki yanzu, bawai kaman secondary school yakeba, zaki hadu da mutane kala kala, iri iri banson ki bata wanan kakkywan tarbiyan naki, babu ruwanki da maza, komeke damunki kome kikagani kinaso ki sanardani mu zamu miki, kwadayi kesa yaran yanzu bin maza dan samin abinda basuda shi, daidai da magi idan naki yakare ban yarda ki karbi nakowa ba kifita ki sayo a shagon hostel kokuma ki kira mu aiko direba yakawo miki, saikuma last fadan daza miki banson yawan surutu, ba ruwanki da gulma, da labarai da sauransu kinajina ko" ta gyadama Granny kai, sanan Granny tace "kidinga kulle kanki kullum yanda kiked gashin nan hostel akwai aljanu ki tsare kanki da azkar da komi, nagode ma Allah ma dayasa two people per room ne hostel dinku so kinada roommate banda fada, zaman mutunci da amana, kidinga girkin ki banda yawan zuwa kanti kinji" ahankali tace "naji Granny, nagode" "tashi to mutafi" tashi tayi taji duk jikinta yamata sanyi, suka wuce da manyan motoci biyu suka tafi sabifa kayanta su suna cikin motar Dady direba kuma ya kwaso kayanta, har zuwa makarantan su.


Makarantan yahadu sosai bana wasaba abunka da private school, shiga makarantan sukayi suka cigaba da tafiya akan shimfidadden titi har zuwa girls hotel sanan yay parking awaje, security dake tsaron wajen suka fito, takardan room number da aka mata allocating Dady yabama head security na mata ta karba tana dubawa sanan, tace "okay, muje" bayan sauran securities din sun tayata kwasan kayanta, Mum da Granny da Amna dakuma ita suka bisu ciki dan men are not allowed, hostel din yahadu sosai ko'ina kal kal wuta ba'a dauke musu, block C suka kaisu room 8, wanda yake akan bene sanan security tabuga kofa tareda budewa wata yarinya ce zaune akan gadonta tana sanye da doguwan riga tana rubutu ganin mutane yasa ta tashi tareda gaidasu, security tace "munkawo miki roommate" tanuna Zara, murmushi yarinyar tayi tace "welcome" sanan tanuna musu bangaren Fatima dake left, ga wardrobe dinta, na zuba kaya, ga kitchen dinta dan karami, dakin nada girma ga AC ga bayin su aciki, jera mata kayan ta Granny da Mum suka shiga yi, within one hour sungama gyara komi nata sun shinfida mata katfarta da zanin gado, sun jeramata kayan abincinta dakomi akitchen dinta ga corn flex nadara milo dakomi saikuma snacks dinta suka saka mata a wardrobe kafin six sungama komi sanan sukace to saitafiya, waje sukayi tabisu saida taga dagaske tafiya zatayi tafashe da kuka saikuma sukahau mata dariya danharshi Dad dabaida magana sosai saida yay dariya, yafito da kudi 50k yabata yace "gashi kirike wanan" karba tayi tace "Dady Allah amfana amma dan Allah kabarmin Amna tadinga zama anan" tasake fashewa da kuka dan dagaske take fa, fitowa Mum tayi daga mota tace "kinga sai kallonki ake kina kuka akan hanya, Amna can't stay with you a hostel itama tana zuwa school dinta, keda just on Friday zaki dawo common zaki ganta zaki ganmu stop crying now, wuce kitafi, bye" hannu tadagama Granny dake cikin mota da Amna itama tana kuka sanan tajuya ta tafi ciki tana kuka tana share kwallan, sukuma suka tafi cikeda kewanta.







_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.

Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu


Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp

_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHuMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR
7/16/21, 4:44 PM - My Mtn Number: 💫 _DISASTROUS LOVE_ 💫




✍🏾M SHAKUR



_Mumies akwai abinda nakeso nagaya muku, shin kunkosan like Did you know........?_
_Scent kamshi shine abu na farko da mutane ke lurada shi idan sun shiga gidan ka ko motan ka bawani abuba?_
_Be memorable.....in a good way Mumies_
_A Fragrant, shi kamshi is like a signature, kaman wani alamune so even after a woman leaves the room, her fragrance should reveal she's been there. Kamshi abune dake nuna kinzo waje idan ma kikabar wajen still zai nuna kinzo_
_Turare heralds a woman's arrival and prolongs her departure_
_The beauty of turare speaks to your heart and hopefully someone else's kunsan da haka Mumies?_
_Kamshi is a word, turare is a literature do you believe this Mumies?_
_Kamshinki amatsayin ki na y'a mace tells more about you sama da handwriting dinki kinsan da hakan?_
_Mata kusaurara kuji, namiji yana iya manta komi naki amman baya iya manta kamshin ki_
_da hakane nake muku introducing turarukan UMMIE COLLECTION dazai baki duka qualities dinan and even MORE tested by M SHAKUR dinku, suna saida turarukan daki, na jiki, na wanka, turarukan tsinke, body oils da sauran su, zaki iya tuntubar su ta wanan number ko awaya ko a watsapp 08186968736, dan samin karin bayani, zaku iyashiga group dinsu dan ganin duka turarukansu, zakuma ku iya following nasu a_ Instagram @UMMIE COLLECTION.

_‎Open this link to join my WhatsApp Group: https://chat.whatsapp.com/Fov2UbNr4CH0reP9K9zltu_
Instagram Handle dinsu https://www.instagram.com/invites/contact/?i=1c3np4d6vwqbv&utm_content=1g4qyjp

_PRODUCT DINSU_
_SANDAL EXCLUSIVE_
_SANDAL FLAKES_
_SANDAL BANGI_
_KAJIJI_
_DOROT_
_DAMBU_
_DEVINE (PURPLE)_
_REGAL (YELLOW)
_LOVELY (MAROON)_
_DAISY (ORANGES)_
_KHUMRA_
_STAR_
_BELOVED_
_Body oils._
SIGN M SHAKUR




EPISODE 6️⃣0️⃣ & 6️⃣1️⃣

Dakinsu tabude ahankali tashige tafada kan gado tanakuka ahankali, itadai roommate dinta narubutunta abinta, haka tai kukan har bacci ya kwasheta akai Magrib, ganin ana kiran sallan isha'i

Please Login or Register in order to submit comment