Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ganta tanamai wanan murmushin mai sanyaya mai rai.


Aabid ma da Zainab dinshi da yanzu take dauke da dan karamin cikinta soyayya mai karfi ta kullu tsakanin su tuni ya manta da zancen Hamida dan yasan Allah ya musanya mai ne, Zainab is everything to him harfi ma, yarinyar tanada hankali ga iya tattalin miji gatada juriya bata taba nuna gajiya duk idan zaizo mata, gidan wani irin shiri suke sun hade kansu cikeda so da kauna bakajin kansu yayinda sai albarka kamfanin su yakeyi sai bude wasu side sana'a suke sosai kuma Alhamdulillah ana samin riba bana wasaba.


*****

Wani shegen ciwan bayane yatada Hamidan daga baccin datakeyi misalin 2 nadare, motsin datayi zata tashi yatada Aadil da sauri ya kunna bedside lamp yace "kin shanye ruwan ki ne Dewdrop na dauko miki wani?" yay tambayan yana goge idanunshi dan yasan tanashan ruwan dare sosai, ganin yanda take cije baki yasa yace "subhannallah, Dewdrop menene" "bayana" "nakuda ce, haihuwa ne, my boy or girl is coming today Alhamdulillah" yay pwani jumping daga gado, jallabiya ya nema ya zura yadauko wani doguwan riga yasaka mata yadau car key daukarta yayi sai mota yadawo agurguje yadau jakar babynta sai mota suka tafi asibiti batare daya tadasu Aabid ba dan yasan suna bacci itama Zainab ba lafiya tacika ba laulayi yatasata agaba, tana zuwa asibiti akace contraction ne aka kaita labour room, yafara sintiri bakin kofa yana mata addu'a, bata wani dade a nakuda ba Allah yakawo mata haihuwa mai sauke just two hours tayi ta santalo twins dinta mata ye guda biyu masu kama da ubatata, shirya yaran akayi ana gyara maman aka fitar da yaran su gaisa da baban su ganin yan biyu mata yasa Aadil yafara kuka kuka he couldn't hold back his tears dayaga yaran cikinshi, children are blessing, children are gift from Allah, Alhamdulillah Allah kara yamin su rungume yaran yayi tsam yana musu kiss a goshi yadago kai ya kalli nurse din yace "how's my wife?" murmushi nurse din tayi tace "she's fine u will see her soon" godiya yadinga ma Allah suka karbi yaran sukai ciki dasu Aabid yafara kira yafada mawa, Zainab harda tsalle kafin yakira su Mami sanan yakira Anty Lami itakuma tafadama su Mama murna asuban fari asibiti yataru da yan uwa Aadil yakasa dena kallon Hamida dayake so ya rungume amma mutane sun cika dakin, wurarwn 1 aka sallamesu akai gida bayan sati akai suna yara sukaci sunan Hassana da Husaina ana kiransu da Amana da Amouna, daganan anyi daga kafin Aadil ya yarda ta tafi gida wanka shima saida Baffa ya shiga zancen nanne yahakura badan yasoba aka shirya mata tai gida.


Bayan wasu yan watanni Faruk yay aure shima matarshi kyakyawa, Zainab itama ta haihu ta haifi dan danta namiji mai kama da Aabid sak anata murna haka rayuwan ta kasance cikin farin ciki da godiyan Allah.

Karshe!!!



_Alhamdulillah Anan nakawo karshen littafina mai suna IN BANI kuskuren danayi ciki Allah ya yafemin_

_This book is for you Fauzy, ciwo is not the end of life, komi jarabawa ce ta Allah, and duk wanda ya dogara ga Allah, Allah ya isar masa, kowani situation kake ciki accept it and pray over it Allah na sane dakai, Allah yasaka wanan ciwon kaffara ne, Allah kuma yabaki lafiya_


_To my VIPs, you guys owns my heart, banda kaman ku, thanks for believing in me, understanding me and standing by my side, my matured gang, my sabi women_


_Cutest! Kataba sanin cewa akwai Human angels? You are my human angel, my guardian, my teacher, my annoying not so annoying, sweet Cutest, you've contributed alot da i can't go without shouting out to you, mad luv Bro, mad luv!!! Am a proud Aunty 😪please who is cutting onions anan? Am so emotional, I love you okay_

_Yarinya yar gidan metron, u be one in a million, make i chop all ur millions in tiwa savage voice 😎 u are blood kema kinsani, Allah barmin ke my zuma rock_.


_Ni mutum ce, one way or another i know during the course of writing this book I've hurt, fought someone, please ayafemin duk wanda na batama rai, Allah barmin ku_

_Allah ya gafarta ma iyayen mu da yan uwanmu musulmai dasuka rigamu gidan gaskiya_.
_Ya Allah dukkan musulmai dakeda bukatan wani abu, Ya Allah kabiya musu bukatun su na alkhairi_

_Ya Allah dukkan musulmai da sukai aure ba ciki, ya Allah ka basu ciki, Ya Allah ka azurtasu da haihuwa, y'a y'a adorable ones, cute cute kaman Cutest dina, mai albarka, mahaddata Al Qur'ani, children that will raise the flag of Islam_

_Ya Allah dukkan musulman da basuda lafiya Ya Allah kabasu lafiya, kasa kaffara ne, mumasu lafiya Ya Allah kabamu ikon yimaka biyayya ka kare zukatan daga aikata alfasha, ya Allah ka kashemu muna musulmai, Ya Allah ka shiryar damu gabaki daya_



_duk wacce takarata daidai da layi daya na book dinan batare data biyaba itada Allah, duk maison this book should chat me up 07012181461_
Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment