Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kalleshi shima ita yake kallo tunda yamata kallon farko nadazu daya tashi a asibiti sai yanzu ne yasake mata kallo from head to toe saikuma yay dan dariya sama sama irin dariyan mamakin nan daya karama fuskarshi kyau sosai yace "no, no, no Mami this gurl can't be my wife, tayaya ma zan auri this kind of yarinya? Mami wai wat happen to me ne? Kodai are u guys joking? How can i be this thing husband?" yanuna Hamida kaman yana nuna kashi kanshi namai zafi yana kokarin tuno yaushe yama santa dahar ya aureta shidai yasan su Mami kowa adakin nan but ita wanan dake kama da aljanun ne zai aura zaiyi magana Mami ta dagamai hannu cikin kakkausar murya tace "enough Aadil" ta kalli Aabid da jikinshi yay wani irin masifaffen sanyi tace "wuce kutafi dakin naku tare" juyawa Aabid yayi Aadil yasake yatsine fuskarshi yabi bayan Aabid din yagaji sosai bacci kawai yakeso yayi, daga Baba Suleman har Big Mum jikinsu yay wani irin masifaffen sanyi Mami taidan murmushi tana kokarin danne zuciyarta ta kalli Hamidan da kanta ke kasa takama hanunta tace "tashi muje daki kinji daughter" kasa tashi Hamida tayi sabida yanda jikinta yay wani irin freezing saida Mami ta dagata, jikinta yay sanyi iya sanyi jin kanta take kaman ba itaba, Bin Mami kawai take har Mami ta shigar da ita wani hadadden daki ta zaunar da ita ta yaye hijabin jikinta tace "bari mucire hijabin kisha iska ko" gyadamata kai tayi tana kokarin maida hawayenta ciki Mami ta linke hijabin tace "bari naje nakawo miki abinci nazo nakira miki su Mama da Kaka ki gaisa dasu ko daughter na" sake gyadama Mami kai tayi ahankali, Mami tajuya tafita daga dakin tarufo kofan, jingina da bango Mami tayi ta lumshe ido tana dafe kirjinta, ko ita maganganun Aadil sunmata ciwo bare Hamida....


Mami na fita Hamida ta tashi da sauri tabude kofar bathroom ta shiga ta rufo ta kife fuskarta jikin kofar bayin tafashe dawani irin kuka mai tsuma rai, jikinta har wani irin rawa rawa yake, ita kanta batasan meke damunta ba but she just want Aadil, so kawai take ta rungumeshi, but ya tsaneta yanzu, saida taji sallaman Mami ta kwala mata kira yasa ta tashi ta kunna tap ta wanke fuskarta ta share fuskar da towel idanunta sunyi ja sosai, tajuya tabude kofa tafito kanta akasa taki bari suhada ido da Mami daketa kallonta tana observing yanayinta, zama tayi akasa Mami ta ijiye mata tiren abincin agabanta sanan ta zauna gefenta tasa hannu takama hanun Hamidan ta sauke ajiyan zuciya, ahankali takira sunanta. "Amatullah" "Na'am Mum" Hamida ta amsa da muryanta dayadan shake batare databari sun hada ido da Mami ba, ahankali Mami tace "everything will be fine, i promise you kinji" gyadama Mami kai tayi, Mami ta mika mata iPhone dinta tace "gashinan inkin gama ki kira kowa da kowa" gyadama Mami kai tayi ta karbi wayan, Mami tace "am coming".




.
[2/17, 2:37 PM] +2347066933957: ..






Fita daga dakin Mami tayi tawuce dakinsu Aabid din dantai magana da Aadil, sallama tai tareda tura kofan dakin Aabid kadai tagani zaune kan kujeran dakin daure da towel a waist yadaura laptop akan cinyarshi yana aiki gefenshi kuma dan karamin cup ne na black coffee dayake sipping kadan kadan yana aiki, kan gado kuma Aadil ne kwance sanye da white bathrobe yana bacci peacefully dan daga fitowarshi daga wanka yahau kan gadon tsabagen baccin dake damunshi, jin anbude kofa yasa Aabid yadago kai suka hada ido da Mami, hakan yasa yay dan murmushi yace "Mami na" hararanshi tadanyi tace "keep that system katashi kasaka kaya kafin nabatama rai kasan jikin ka baisan sanyi ko" murmushi yadanyi saikuma ya ijiye system din yana kallonta a shagwabe yace "Mami nagaji ne wlh kiwiyan neman kayan nakeji" murmushi kawai tayi ta shigo dakin tai hanyar wardrobe dinsu tabude tana kokarin fitomai da kayan dazaisa tace "bakaki aure ba, bama kasan amaka maganan aure, get ready bakariga kaga komiba nan gaba har takalmin ka kasa dauka zakayi sabida kiwuya" dariya yayi ya janye cup din coffee daga bakinshi yace "Mami na ai u are here xaki nemamin ko" zaro hanger dawani riga da wandonshi ke jiki bakake tayi tadan waigo ta watsamai harara tace "eh sabida ancema banda aikin yi kullum sai nemama kayan dazaka saka ko zantayi, common taso kasaka kayan katada dan uwanka shima yasaka kuwuce kutafi masallaci is time for magrib" tashi yayi ahankali kaman zaiyi kuka yataho wurin gadon ta mikamai kayan ya karba taja kunenshi, dan kara yayi yace "wash Allah Mami kin katse kunen" "tukunna dai duk randa nakara kamaka kai wanka baka tashi ka shirya ba ranan ne kunen duka zan cisge nasa amaka pepper soup dashi" tasaki kunen tajuya tafita daga dakin, kaman zaiyi kuka ya shirya tsaf cikin kayan ya feffesa turaren ya shiga bathroom yaje yay hanging towel din a hanger sanan yadawo yana kallon Aadil dake baccin shi bilhakki yana fitar da numfashi ahankali ahankali, karasowa yayi yana kallon fuskarshi yanda lips dinshi sukai ja sosai kaman mai zazzabi hakan yasa yataba wuyanshi jin ba zafi yasa ya dakamai duka acinya. "hey rascal" bude ido kadan Aadil yayi dasuka dan chanza kala sabida bacci yace "stop it Bid, am sleepy" hanunshi Aabid yaja yana murmushi yace "baka isaba wlh, time for magrib tashi jor" lumshe ido yayi agajiye yanadan turamai baki, kara jan kafarshi Aabid yayi yace "kaifa miskili ne, common tashi mutafi mosque lazy ass dude" tashi yayi ahankali yana kallon Aabid din dakemai murmushin keta, tashi tsaye yayi da kyar yana dafa jikin gado Aabid yace "yauwa jekayo alwala to bari naciroma kayan dazaka saka" gyadamai kai yayi batare dayace wani abuba yajuya ya shiga bathroom yanajin ciwa ciwan ciki kadan kadan, alwala ya dauro yafito kayan da Aabid ya ciromai irin na jikinshi ya shirya tsaf cikinsu bakaramin kyau sukamai ba kamanin su daya yakara fitowa kawai dai Aadil looks cooler than Aabid, kana ganin nature Aadil from facial look zaka gane bamai yawan son magana bane, while Aabid kana ganinshi kaga mai raha ga murmushi, turare ya feffesa ya zira takalmi,
Masallacin suka wuce, bayan magrib suka fito sukayo gida dakinsu suka wuce Aabid namai hira, Big Mum ce ta shigo dakin da sallama atare dukansu suka kalleta murmushi tamusu tace "yan biyun Mami kuzo yaya na kiranku" tashi sukayi suka biyota sukai wani wani babban falo da Baba Suleman ya sauka aciki, Baba Suleman ne zaune a hadadden falon sai Mami dake kan one sitter ta kafe Aadil din da ido kana ganinta kasan tana cikin damuwa, dayan kujeran Big Mum takaraso ta zauna akai kusada Mami hakan yasa Aadil da Aabid suka zauna akasa, ahankali cikin murya chan kasa irin na marason surutu dinan Aadil yace "gani Uncle" dan murmushi Baba Suleman yayi yace "masha Allah, magana nakeso nayi dakai Aadil, Baffa na Nigeria dole aduk inda Baffa bayanan nai representing dinshi, nasan inda Baffa nanan dole shine zaiyi maganan nan baniba, and banda haka dole nai discharging duties dina amatsayina na babba a family nan inaso na gyara komi kafin gobe, dan gobe nida Aisha mukeso mu koma Nigeria ku zaku zauna da mahaifiyar ku harsai tagama takaba saiku dawo gida, dama ciwon datayi bana wasabane yasa muka hadoku duka muka taho daku nan Egypt cikin yardan ubangiji ita tazo tafara samun lafiya kafin ku, Hassan!" yakira sunan Aadil da dan kakkausar murya alamun maganan dazaimai serious magana ce hakan yasa Aadil yadago kanshi yace "na'am uncle" gyara zama Baba Suleman yaya yace "naso ace gobe ne kafin mutafi da safe, alokacin kama kara samin lafiya da karfin jiki da kuzari da komima zanma maganan nan amma dole ce tasa dole nama maganan nan anan wurin akuma yanzu dan kaganmu dukan mu nan we cannot stand hatred dinka ma Amatullahi wato Hamida kodan yayane we can't stand it" Baba Suleman yafada adan zafafe, dan lumshe ido Aadil yayi yabude ya mayar da kanshi kasa jin ankira sunan yarinyar dazu dinan, gyara zama Baffa yayi yace "dukan mu nan we were shock to see yanda dukka sanmu kakuma ganemu i guess ikon Allah ne yasanya hakan ya karbi addu'an mahaifiyar ka kuma datasha yima, Aadil you've been sick tundaga ranan da aka haifeka ma'ana shekaru talatin dasuka wuce na baya dayan watan ni............" labari ya shiga bama Aadil natun lokacin da aka haifeshi dakomi da komi da Abie yayi da auren shi da Hamida da komi har zuwa yau daya warke yakarake da. "bazamu taba zaunawa and sit back mu kalleka ka wulakanta yarinyar da iyayenta suka mana halacci suka dubi condition dinka batare dasun kawo komiba suka baka auren taba dandai kasamu lafiya sabida tarin jini daka dinga yi alikacin, bari kaji nafada ma kaganni nan Hassan koni bazan zauna nabama mahaukaci y'ata ba inda ina dashi ba inaji inagani, iyayen Hamida sunma wanan family abinda har gobe har jibi bazamu taba mantawa ba and bazamu taba yarda ka wulakanta musu y'a ba ka wulakanta amanar muba da muka karba da hannu bibbiyu ba, nasan all this labari yataho maka wni iri wani iri it will take time kai assimilating everything a brain dinka and accept everything but bamu da lokacin nan, this girl stay with you, ta kula dakai Aadil, sabida kai har koranta saida akayi daga gida daga baya baban Ra'is yakeban labarin bayan munje gidan su, mahaifinka yakusa kasheta ya shaketa ko anan kadai she had the chance tafadama iyayenta amma bata fadiba dudda marin da zagin datasha awurin shi but still ta zauna dakai, yanzu Aadil yarinya haka, yarinya tagari, mai natsuwa da hankali ga ilimin addini dakasamu amatsayin mata ce zaka ji sauki ka juyama baya babu ko kalmar godiya iyye?" Baba Suleman yay tambayan asanyaye yana karkada kafa yana kallon Aadil din babu alamun wasa akan fuskarshi yana jiran amsa, dan lumshe ido Aadil yayi zuciyarshi namai zafi sosai, yanajin wani irin sadness dabazai iya bayanin irinshi ba. "kanaji na kamin shiru Hassan kabani amsa" dan bude ido Aadil yayi idanunshi yay ja sosai ya kalli Baffa da muryanshi data dan shake yace "uncle bansont...." "karka fara kafadi kalmar nan Aadil karka kuskura" Baba Suleman yafada cikin zafi yana buga hanun kujera Mami ma ta watsama Aadil din mugun kallo hakan yasa yay shiru ya saukar da kanshi kasa Baba Suleman ya nunashi da yatsa yace "kadena ganin muna sonka muna nan nan dakai inhar kan Hamida ne gabaki dayan mu nan wlh saimun juyama baya, baka sonta kakeso kafadi? Wlh kozaka kwana dari kana fadin haka bazamu yardaba, bazamu taba yardaba Hassan, dan kaso Hamida tun baka hayyacin tun bakasan kokai wayeba, tun kwakwalwarka nata yara, kasota tunkafin ma kafara ganinta so check ur self sonta nanan tattare dakai yana cikin zuciyarka ka bincikoshi aduk inda ya shiga, the love u have for Amatullah natural love ne da banjin zai taba mutuwa ba aranka, you don't expect us manya damu muzuba maka ido kai abinda zakayi ba at d end of d day mu maida musu da Hamida gida mucema iyayenta ka warkene shine kaga baka sonta karabu da ita, tayaya ma hakan zai faru iyye? Kamaida mu kananun yarane? Kagama musu da y'a ka cuceta yanzu katashi kace baka sonta Allah natuba wat if rabo yariga ya shiga tsakanin ku?" dago kai Aadil yayi ya kalli Baba Suleman dan sosai zuciyarshi ta tsinke da maganan Uncle, da yatsa Baba Suleman ya nunashi yace "katattara kawuce daganan zuwa dakinku chan, Mamarka ta riga ta kaita part dinku, chan dayan bangaren dazunan da muka tafi magrib dan masu aiki sun gama gyara part din, kabarma Aabid dakinshi dan kai ba gwauro bane kanada iyalinka, karka sake ka cutar da yarinyar nan, inka cutar da ita muka cutar Aadil, karike wanan aranka, Allah ya sanya muku albarka, Allah yabaku zaman lafiya, ya maganar mu kaikuma?" yay maganan yana kallon Aabid da kanshi ke kasa "dakainake" dago kai Aabid yayi yadan sosa kai ya kalli Mami harara Mami ta watsamai hakan yasa yace "very soon Uncle" gyadamai kai Baba Suleman yayi yace "nabaka nan da mamanku tagama Idda dazaran kun dawo Nigeria inbaka fito dashi ba zamu fitarma dashine gadai dan uwanka nan kwanan nan zamuzo suna" yay maganan yana dariya shiru Aadil yayi feeling sad sosai tashi Baffa yayi yace "ku wuce mutafi masallaci kana dawowa straight to part dinku dan matarka da mijinta zata kwana bazata kwana ita kadai ba" tashi sukayi duk suka fita daga dakin Aadil binsu kawai yake amma kanshi yay mugun zafi.


Hawaye Mami ta share hakan yasa Big Mum matsowa kusada ita tace "waiba kinmin alkawarin dena kukan nan ba eh Maryam" girgiza kai Mami tayi tace "na dauka matsalolina sun kau sai farin ciki yanzu da kowa yasami lafiya, jibi abinda Aadil yazo dashi kuma Yaya, Yaya yazanyi idan yadage baison Hamida? My heart can not take that, bansan yarabu da yarinyar nan idan yay haka ya cuceta sosai, mun cuceta sosai Yaya, wat if abu ya shiga tsakanin su Yaya? Bakiga yanda yake shishige mataba alokacin and is possible abu ya shiga tsakaninsu dudda yana abu kaman yara ai zai iya komi ko yaya, yanzu soyake ya maida yarinyar mutane bazawara? yazanyi da raina wlh nagaji da komi zuciyata namin zafi sosai zan...." hannu Big Mum ta daura mata akan baki tace "take it easy, dont think Much, auren Aadil da Hamida har jikokin su zaki gani trust me, ai real love baya taba mutuwa saidai yay bacci koya daskare, shi soyayya dakike gani kaman kakide ne wani zubin, time will heat d love kiga soyayyar ta tashi daga baccin datake yi, don't be weak bakiga yanda Yaya yamai zafi zafi ba bakiga yakasa cewa komiba, kema haka zaki bishi inkikamai sanyi ne zaiyi abinda yaga dama, hot hot zakibi Aadil, kome kika sani ki dinga saka Hamida nayi just tayanda zaki hadasu magana kuma suna tare koda yaushe, ki koyamata kissoshi na mata, zaki gani nan da yan kwanaki kadan zakiga wonders badai namiji bane dole zai shigo hannu ballema Hamida yarinya son kowa kin wanda yarasa" gyadamata kai Mami tayi tace "shikenan Yaya".amu gidan gaskiya, Allah kasa mucika da imani.[2/17, 2:37 PM] +2347066933957: ...





Sai wuraren tara da rabi suka shigo gidan da Uncle da Aabid ne kawai ke fira binsu kawai yake dan kanshi gabaki daya adagule yake, hanyar shashinsu Baba Suleman ya nunamai yace "wuce wajen matarka saida safen mu, ka kula da ita" kallon Bid yayi kaman zaiyi kuka shima jikin Aabid din saiyay wani irin sanyi zaimai magana yajuya da sauri yay shashin bude kofan yayi ya shiga falon, dakin kamshi sosai komi na dakin off white ko ina a gyare, zama yayi kan kujera ya kwanta yana lumshe ido sabida ciwan da cikinshi kemai saida ciwan yadan lafa sanan yabude idon yana kallon saman dakin yana tunani duka maganganun da Baba Suleman yafadi mai na abinda yafaru dashi abaya, wasu hot hawaye ne suka gangaro daga gefen idanunshi, iska ya fuzar mai bala'in zafi, lumshe ido yayi kafin ahankali yabude yace "Abie! Abie" sake lumshe ido yayi wasu sababbin hawayen suka kara fitowa ahankali yakai hannu ya share hawayen yana kokarin lallashin kanshi da yima kanshi wa'azi, yes I've wasted 30yrs of my life, I've lost those 30yrs, amman dudda haka he's grateful, Alhamdulillah da Allah yadawo dashi normal kaman kowani d'a namiji at this phase of life, komi kaddara ne, so yadauki wanan as kaddara and in sha Allah dagayau zai rufe chapter past dinshi yabude sabon life dagayau dan sabida ko Abie dayamai haka ina yake yau aduniya? Bashi yarasu, so is time to start afresh, sake share hawayen yayi tareda fuzar da iska daurewa kawai yake dauriya irin ta maza, ahankali ya dagakai ya kalli agogon bangon dakin da idanunshi dasukai lema lema, karfe kusan sha biyu saura yagani na dare, ahankali ya mike tsaye daga kujera ya daura hanunshi akan cikinshi jin cikin yasake murdawa , hanyar corridor yayi yana tunanin dole yaje yaga Dr gobe dan he don't feel okay at all, hanun ya daura kan handle din kofan ya bude kofar, ahankali yabude kofan yay sallama chan kasan makoshi, dakin na wani cool kamshi mai sanyaya rai sama dana falo ga sanyin AC wutan dakin a kunne, Hamida ya hango kan gado tana bacci ta kudundune blanket din jikinta data rufa dashi yadan zamo ya tsaya akan cikinta, pink spaghetti hand rigan baccin datasa ya bayyana ya kwanta ajikinta sosai, ta chusa gashin kanta cikin net, hulan net dinma yadan zamo baya gashin gaban goshinta sun kwanta, tai haske sosai tana baccinta fuskarta looks so innocent, shigowa yayi yamaida kofar ya rufe ya jingina da kofan tareda rungume hanunshi akan kirji yacigaba da kallonta bayako kyaftawa, ahankali yafara tafiya harya karaso jikin gadon yana kallonta, tsayawa yayi akanta yana kallonta kaman wanda aka aiko yazo ya kalleta yabada rahoto, Kaman taji ajikinta ana kallonta tabude ido ahankali dake cike da bacci, wani mugun kallo ya watsa mata batare dayace mata komiba, faduwa gabanta yayi sosai da sauri ta tashi tabar sosa idon datakeyi cikin bacci, jingina tayi da bangon gadon tana kallonshi kirjinta na bugawa tana zaro manyan idanunta dan sosai taji tana shakkan wanan new Aadil din tunda ta kura baida mutunci baida kirki kuma, ahankali ta saukar da idanunta kasa dan kasa jure mugun kallon dayake mata tayi da manyan lulu eyes dinshi ta rike blanket din data rufa dashi gam gam kaman har whole life depend on it yatsunta na rawa, dan gyara muryanshi yayi kafin cikin cool voice dinshi yana kallonta batare daya janye idanunshi dagakan jikinta ba yace "ance ke matata ce?" yay maganan yana kallonta yana kallon yanda yatsunta ke rawa kaman wacce aka makalama electric shock, dan fuzar da iska yayi yace "i have a very sad past, anything daya danganci past dina i hate it, bazan taba iya rayuwan aure dakeba, karki sake ki kira kanki matata in as much as am concern banda mata, i give you dagayau zuwa gobe just tell me mezan miki inma biyanki zanyi i will do it, just anything koma menene zanyi just to get you out of my life, please tashi kifita daga dakin nan, i want to sleep" da sauri ta dagakai ta kalleshi hawaye sun taru a idanunta sosai dan maganar ta mugun dakanta, lumshe ido yayi ganin yanda eyes dinta ke shining murya chan kasa yace "if possible ma kifita daga shashin nan i don't want you to sleep around inda nake banson ganinki at al..." da gudu ta tashi tafita tabude kofar tafita tai hanyar dining kitchen tabude ta shiga ta maida kofar tarufe ta jingina da kofar tana kuka kafin ta sulale tazauna akasan wurin ta chusa kanta a cinyoyinta tana kuka sosai kaman zata mutu bata taba sanin rana haka zataso ba, jitayi tagaji da komi da komi so kawai take taganta gidansu wajen Mama da yan uwanta, so sai taci kuka idanunta sunyi bula bula ahaka bacci yay gaba da ita a wurin.





Bin kofar data fita yayi da kallo idanunshi shima sunyi ja yakai almost 30min a tsaye kafin ya shiga bathroom ya dauro alwala ya shimfida dadduma yahau yafara salloli yana addu'a Allah yaragemai nauyin da zuciyarshi kemai da kuncin dayakeji, saida ya idar sanan ya cire kayan jikinshi yarage dagashi sao boxer ya kwanta kan gadon cikinshi namai ciwo da kyar bacci yay awon gaba sai juyi yake akan gadon.




Kiraye kirayen assalatu yatada ta daga wahalallen baccin datakeyi, tashi tayi ahankali tana dafa jikin kofar sabida yanda kafafunta sukai tsami sosai tabude kofar kitchen din tai dining kafin takarasa falo tana kalle Kalle idanunta sun kumbura sosai sunyi ja sabida kukan datasha jiya, ganin babu bayi a falon gawani shegen fitsari datakeji yasa tai hanyar bedroom dinsu dudda ko kadan bataso ta shiga dakinba, ahankali tabude kofan dakin dakin duhu sai sako sakon gefen kofan bathroom dayake dan fito da rays din haske sabida wutan bathroom dayake nan a kunne, karasawa tayi tabude kofar bathroom din ahankali batare dayay making sound ba ta shiga, brush tayi bayan tai fitsarin sanan tai wanka agurguje da ruwan zafi sosai sabida jikinta dake mata ciwo bana wasaba, bayan tagama ta dauro towel dinta fari sanan tabudo kofa tafito ta maida kofan ta rufe dakin duhu sosai, so take ta kunna wuta ta nemi kayan dazata saka tadau hijab da dadduma tafita amma bata ganin komi adakin, tunawa tayi da wayanta akan bedside drawer hakan yasa tai wurin tana tafiyan ahankali kaman wacce tazo sata kirjinta na bugawa, karasowa tayi wurin gadon hakan yasa tafara mikar da hannu danta daura hanun akan side drawer ta laluba wayar ta dauka, tuntube tai da kafar mutum hakan yasa tai ihu tai baya zata fadi. "Mama!" hanunta yarike gam cikin duhun kafin ya fizgota da karfi sosai, fadowa tayi jikinshi yana zaune bakin gado bude bathroom datayi hasken yatadashi dan dama bacci bai dade da kamashi ba sabida ciwan da cikinshi ketamai, matseta yayi ajikinta gam yana shakan kamshin dake fita daga jikinta na sabulun ta dakuma kamshinta da dahuwar amarcin da aka mata na turarukan maiduguri dan yar buzu tace bayan shekara ne turaren zaiyi expire, sosai jikinta ya shiga rawa jin ya rirriketa hakan yasa da sauri tai yunkurin tashi maida ita yayi ya zaunar kan cinyarshi ya matse kafafunta gam a tsakiyar nashi harsaida taidan kara dan dama kafafun ciwo suke mata, ahankali ya daura habarshi akan kafadarta ya sanya hancinshi a wuyanta lema leman wurin ya sauka akan hancinshi, wani irin yarr taji ajikinta jin saukar hancinshi akan wuyanta da sauri ta zame wuyanta bakinta na dan rawa tace "w...way...wayana zan dauka please" soft hanunshi ya daura akan kafadarta ya dawo da ita cikin jikinshi sosai cikinshi nawani irin murdawa yace "how many times na sadu dake da banda lafiya? Kinji maganata kenan kinaso na sadu dakene tahakane zaki rabu dani, is that wat u want?" yay maganan da murya chan kasan makoshi batare dayamasan lokacin dayay maganan ba, rawa kafafunta suka shigayi tafara kokarin tashi dan dagashi sai gajeren wando, dan matse mata kafada yayi yace "eh?" bakinta har rawa yake tace "s..." tai shiru tama kasa fadar kalmar dazata fadi sabida yanda miyan bakinta ya bushe, ahankali yacusa hanunshi cikin towel dinta ya daura hanun akan saman cikinta atare dukansu sukaji wani irin shock, cikin wicked edge of his voice yace "dama ance nai miki ciki da gaske u are pregnant for me?" hanunta tadura akan nashi arude ta shiga ture hanun tana girgiza maikai tace "a....a...a'a" dan murmushi yayi mai sauti kafin ahankali yace "dat means bazan iya rabuwa dake yanzu ba saikin haifamin babies dina kenan, don't worry am not gonna blame me for nemana okay, and for babies to grow sosai acikin mahaifiyar su they need lot of food daga jikin baban su, get this to your head gurl, i don't like you, bansan small girl like u can take me ba, anyway dole i must be sleeping with u everyday feeding my children" yay maganan cikinshi na kara murdawa wani irin Banzan sha'awa na sake addabanshi, fashewa tayi da kuka tana girgiza mai kai tana kokarin tashi daga jikinshi fizge towel din jikinta yayi ya yar yana rike da ita, ihu tayi sosai cike da tsoro tace "dan Allah my Aadil stop kaji" girgiza mata kai yayi shima yana lumshe ido yana kokarin kwantar da ita, kwantar da ita yayi ya kwanta akanta ya sakin mata nauyinshi cikeda mugunta ahankali yadaura hanunshi akan boobs dinta wani irin wawan ajiyan zuciya yayi cikin muryanshi dabata fita sosai yace "sha'awanki nakeji please keep quiet lemme have you in peace okay"






Girgiza mai kai tayi a tsorace tana fitar da numfashi da kyar sabida nauyin daya sakin mata wasaba, kara tayi. "wayyo Allah na please kadagani" lumshe ido yayi sabida cool kamshin daya fito daga bakinta daya sauka akan fuskarshi ahankali yay placing forehead dinshi akan nata hancinshi da nata sukai kissing each other, sosai gabanta ke faduwa sabida yanda numfashin shi ke sauka akan

Please Login or Register in order to submit comment