Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

su daya daukeni a matsayin danshi, ina da aiki na, ana biyana daidai na level din karatuna a kamfanin Baffa what push me? Wani irin greed yakaini nafada wanan halakan? Aadil na cuceka, na cuce ka bana wasaba, nacuce ka my son, i can't forgive myself, i can't forgive my self, my son has been suffering yanzu for more than 30yrs all because of me ya zanyi? Tayaya zan bulloma wanan tsaka mai wuyan danake? Tayaya zan hana Aadil auren nan? Tayaya zan ciremai son yarinyar nan? Tayaya zan rabashi da yarinyar nan" yabata kusan rabin awa abayin yana kuka sanan ya wanke fuskarshi ya share tass sanan yafito.


Fitowa yayi daga bayin daidai lokacin Mami tafito daga dakin hada ido sukayi da sauri ya saukar da idanunshi kasa dan bayason tagane yay kuka, hakanan kawai yaji yana wani irin jin nauyin ta dan ya mugun yaudaranta, ya cuceta itada yayan su, hanunshi dayaji an kama yasa yadago kai suka hada ido da ita, tattausan murmushi ta sakin mai tasa hannu ta shafa sajenshi cikin muryan kwantar da hankalin miji down tace "kadena damuwa Abie, Aadil dinmu zai warke da izinin Allah, watarana duk wanan abin labari zai zama kaji" gyadamata kai yayi asanyaye hakan yasa tai murmushi tace "zomuje office din Dr, kaina fito na nema dama Aadil yay bacci, Dr yace muganshi, ni inaso a sallameshi ma gobe kawai dasafe mukoma gida mai maganin da Baffa yakiramai yazo afara gwada maganin gargajiyan kafin bikin nashi ko, let's see what Allah has install for us and banda hakama aure rahama ne let's just team up and be praying for our children ko Abie" gyadamata kai yayi yama kasa mata magana sabida yanda jikinshi yay mugun sanyi, yasha attempting yafadi mata gaskiya but bayataba iyawa he loves Mami so much da he's afraid of losing her, bayaso yafadi mata gaskiyan wayeshi ta tsaneshi taki zama dashi, his heart cannot bear that, ahaka suka bude office din Dr suka shiga shiga sai tunane tunane yake.


**
Gari yafara dan duhuma dan gab da isha'i suka isa gida, Mama kadaice a tsakar gidan tana nannade tabarma zata shiga daki, da sauri Hamida tai wurinta tafada jikinta tana murmushi tace "Mama mun dawo" dan murmushi Mama tayi dan sosai take fushi ta kalli Kaka data karaso wajen tace "sannu da zuwa Umma, ina yini" "yauwa Haleematu, lpy lau ina sauran yaran?" Kaka tafada tana daure fuska ta kalli Hamidan tace "ke wuce mutafi akwai gyaran dare dazan miki" tai maganan tanajan hanunta tai gaba da ita Hamida tajuyo da sauri tana kallon fuskar Mama data shige daki abinta, Kaka tawuce sasan ta da ita, akwatin falon ta nuna mata tace "ga akwatunan kayan sa ranan ki nan keda Aadil sati hudu baban ki yasaka, shi suka kawo dazu da safe shine ubanki yace na dauke ki nakaiki ki gaida yaron, ashe haka yaron ke sonki yarnan? Jibi yanda yadinga babbaka kuka dazaki tafi, Allah dai yakaimu bikin mu auramai ke yahuta da wahala wlh yaron na masifan bani tausayi" da sauri Hamidan ta kalleta dan bakaramin faduwa gabanta yayi da maganan ba ahankali bakinta har rawa yake tace "ni Kaka? Nace muku ina sonshi ne? Ninace zanyi aurene? Ba Anty Zainab za'a aurar ba kafin niba" mugun harara Kaka ta watsa mata tace "kisami ubanki kimai maganan ja'ira rasakunyan beran tanka, ai bani nabada auran nakiba, wuce kije kiyo alwala kiyi salla akwai abinda zan hadamiki kici, kuma wlh aure bafashi saisa daga yanzu andena ganin murmushi na balle wani shege ko shegiya takawomin maganan banza a gidan nan, bazan bude ido inaji ina gani kumin bukulun gidan hutuba, arziki inaji ina gani kumin bakin cikin samuba" taja tsaki tawuce tabude dakinta ta shige tana ihu tace "kuma wlh nabaki minti goma kiyi salla kizo nan wurin, gobe yar buzu zata zo tafara miki gyaran jiki" da gudu Hamida ta shige dakinta tafada kan gado wani irin kuka neyazo mata sai maimaita kalman aure take abakinta tama kasa yarda wai ita za'ama auren, to wani irin aure ma, Aadil, ita ta shirya aure ne yanzu? Tayaya zata auri Aadil ma? Haka taci kukanta takoshi saida Kaka ta kwala mata kira sanan ta tashi ta shiga bayi ta daura alwala tafito tahau kan dadduma tai salla sanan tawuce dakin Kakan tana goge kwalla.


Misalin 10 nadare Abba ya shigo gidan, abinci Mama takaimai, sai bayan yagama ci yay wanka sunyi shirin bacci sanan Mama ta gyara zama ta fuskance shi fuskanta adaure, ahankali tace "tundazu kadawo kai shiru ina kallonka nazuba ido inji kozakamin maganan amma kai shiru ko kala bakace min bako, ka dauki y'ata kabama mahaukaci baka fadanmin ba baka shawarceni ba saidai naji abakin wasu sabida kaganni shiru shiru kome kakeso shinakeyi ina binka sau da kafa saika nemi ka takemin hakkina a matsayina na mahaifiyar Hamida gas...." da sauri Abba yatareta ta hahanyar cewa "Hamida ba yarki bace kadai ba nima y'ata ce, sanan yanda abin nan kemiki ciwo haka nima yakemin ciwo, yakike so nayi eh Haleematu? Umma ita taje tahado komi kawai nima ganin mutane nayi yau da kayan saka rana sun taho, so kike na nabada Umma agaban su? So kike amana kallon kananun mutane da basusan mesuke yiba? Yayama zanyi eh" da sauri Mama tace "gaskiya bazan yardaba, nibazan bari Hamida na ta auri mahaukaci ba nafadama bazan bari ba kacema Kaka anfasa, nibazan bama y'ata mara lafiya ba" shima Abba cikin tsananin bacin rai kyace "sokike ta tsinemini? Ke bakiga Umman bane? Yaya zanyi da ita mahaifiyata ce dole kome tace namata biyayya, yaya zanyi Haleematu fadamin" fashewa da kuka sosai Mama tayi takasa cewa komi hakan yasa ya dafe kanshi yay shiru yasan Mama da mugun hakuri kuma yasan da gaskiyan ta amma yaya zaiyi? Shi kanshi abin yafi karfinshi, ahankali ya janye hanunshi daga kan
goshinshi ya matsa kusa da Mama ya rungumota jikinshi yana shafa bayanta yana jijjigata harta rage kukan ahankali yace "kiyakuri Haleematu, i need your support more than anything ayanzu, kece karfi na, idan kika karaya haka ninai yaya eh? Nasan Umma bata kyautaba amma kiyakuri, bamu miki adalci ba amma kiyakuri uwata ce dole nabi abinda tace, addu'a zamubi yarmu dashi, babu wanda ya isa yahana kaddara faruwa, kuma rabo na kisa bamusan me Allah yagani yahada suba, kawai mubisu da addu'a kinsan Allah na karban addu'an uwa akan yaranta, mumata addu'a kinji muga me Allah zaiyi, am sorry for hurting you kinji best wife, stop crying" gyadamai kai Mama tayi ahankali hakan yasa ya sumbaci gaban goshinta yasake rungumeta da kyau yace "akwai wasu kudi danake expecting once anbiyani zan baki kije ki siyo mata duk abinda yadace kinji" gyadamai kai tayi nan yadinga bata kalamai masu ddi da sanyaya rai harta sauko sosai ta share ta barma Allah komi kawai ta tasa addu'a agaba.



***
Kwanaki nataja sosai gidaje biyun aketa shirye shiryen biki, gabaki daya Aadil baida lafiya magungunan hausan da Baffa yasa akemai da in yasha ma amai yakeyi gashinan gashinan ne kawai mugun so yake yaga Hamida bana wasaba, gashi kullum yana dakin Mami inyaga Aabid wani irin tsoranshi yakeji yayta tuna yanda yamai mugun duka yay lamo koya kulle ido, Aabid gabaki daya yadawo wani iri shima saiyahau ciwon abun yama Mami yawa ga Aadil ga Aabid Abba yay wani irin ramewa shima haka dai suka dinga lallabawa Dr na zuwa treating nasu a gida, Aadil harda drip yasha kusan hudu.

Kaka takawo yar buzuwa anata ma Hamida gyaran amare bana wasaba, gabaki daya Hamida duktai zuru zuru kullum saitaci kuka, ko kadan batason auren nan dudda kullum tunanin Aadil take bana wasaba takuma rasa mesa take tunanin shi, tasan yana chan yana nemanta yanzu yana kuka rabonta dashi tun yana asibiti.

Kuka, kukane aikinta gashi tai wani irin kyau tai haske bana wasaba, fatarta dama yanada taushi saiya kara wani extra ordinary taushi, ga sheki ga kamshi datake yi, ana saura sati daya biki family Aadil suka kawo akwati nagani nafada guda 12, Kaka harda rawa tama manta da Faruk da rabonta dashi yafi sati, dasuka tashi tafiya aka hadamusu shatara na arziki, Hamida kin duba kayan tayi Zainab da Ihsan sai rawa suke sunata murna Hamida zatai aure, Mami dai kullum bayan magrib takan koya mata yan dabaru na zaman gidan miji, ko kadan tarasa sukuni bama ta iyacin abinci hakan yasa wani irin ciwo yakamata tafara zazzabi bana wasaba, har aka fara sha'anin biki yayyinta duka harda su Ayush duk sunzo sai mamakin aurenta suke yaushe Hamida tai miji, yaushe tai saurayi kawai sunji bikin ne, ranan walima saida Abba yakira wata likita sabida yanda ta dinga kwara amai hankalin Mama duk yabi yatashi sai sannu kowa yake mata.

Ana gobe daurin auren Abie yakusa karamin hauka adakinshi, baisan me Ozo zaimai ko Aadil gobe idan an daura auren ba, baisan wani hukunci Ozo zai yankemai ba, dudda dai har yau baisan meye dalilin dayasa Ozo yace kar Aadil yasake yay aure ba amma yadamu, abinda haryau yake bashi mamaki shine Ozo yariga ya maidashi yaro ababba to menene dalilin shi nacewa karya sake yabari yay aure, kodai aure zaisa Aadil yadawo normal ne? Ajiyan zuciya ya fuzar yana fifita kanshi da hulan daya zare daga kanshi yacigaba da tunani, gashi yanzu Ozo bai bayyanar mishi ba koda warning ne yabashi ba, kawai yay shiru yasakamai ido kome yake planning oho.


********
Hausawa sunce rana bata karya!
Yau asabar misalin karfe biyu na rana dubbanin jama'an dake cikin babban masallacin janbulo suka shaida dauren auren Hassan Abdullahi Aadil da Amatullah Isma'il akan sadaki dubu dari inda jama'a da dama suka hallarci auren suka shaida, Aadil dayaci gayu sosai ya rame kaman bashiba yana tareda su Baffa da Suleman dan tun safe yau ba'aga Aabid ba sai murna yake yana tsalle, yau yay wani irin kyau na musamman yawani irin cika yafito sak cikakken namiji dashi kodan yau auren shine oho amma dai yau akwai wata irin haiba da kwarjini daya kara na musamman dahar abin saida yabama Baffa mamaki yadai share yacigaba da attending to jama'a, Abba ma sai neman Faruk yake bai ganshi ba dan rabon shi da Faruk tun sati daya daya wuce.

Misalin karfe nine nadare akazo tafiya da amarya Hamida kuka kaman zata shide harsaida tasa Mami kuka da kyar yayyinta da yan uwanta suka rakata gidan mijinta daya mugun hadu.
[11/28, 9:58 AM] +234 701 218 1461: 38..

Part din Baffa aka kaita dan nan ake taro, part din ya cika da su yan uwan su Mami da Big Mum, matan su Suleman da yan uwa da abokan arziki, da kawayen su Mum, wa'azi sosai akai mata sanan aka fara mata manni ana liki ana rawa kafin abama Maman ango wuri, Mami ta taso tai shiga na alfarma tana murmushi sosai danyau tana cikin tsananin farin ciki tazo ahankali ta yaye hulan alkyabban, fuskar Hamida yafito tana kuka kanta akasa, guda aka dauka su Zainab da Yayyinta nata murmushi sunajin dadi, ahankali Mami tabude wani dan box dake hanunta taciro wani sarkan gold babba nan aka fara guda dan al'adan sune hakan, ta sanyama Hamida sarkan awuya sanan takamo hanunta tasaka mata warwaro biyu takamo dayan hanun tasamata biyu sanan ahankali tai cupping fuskarta tana murmushi tace "welcome to the family daughter na" ta sumbaci gaban goshinta nan dakin yadau guda anata ihu da ayiriri, ta tashi takoma sit dinta nan haka kowace matan dakin ke tasowa one by one suna bata gift dinsu Hamida tagaji iya gajiya danhar ji take kaman zata sume sai wuraren sha daya sanan aka dunguma aka kaita bangarenta dakeda wani irin mugun kyau ana wake wake akasa tai alwala sanan aka bude dakin aka shiga da ita, dakin na wani irin hadadden kamshi turarukan wuta, babban falone da akai komi ash da black aka wuce da ita bedroom dinta dakenan off white da gold akazaunar da ita akan makeken gadonta, family Aadil bayan sun gama yan wake wake da wa'azi suka juya suka musu sallama suka fita yarage daga Hamida sai family ta, zama kusa da ita Anty Lami tayi ta rungumota tace "wai bazakiyi shiru ba haka kukan ya isa Hamida, kar zazzabi yataso miki kinga dama bakijin dadi" ta kalli Ayush dake kokarin cire sarkan wuyanta tace "Ayush zoki rakata tayo wanka sanan tazo taci abinci tasha magani" tashi Ayush tayi takama hanunta suka shiga hadadden bathroom din dakin sukuma su Zainab da Ihsan da yan uwanta sukai falo suna kallon hadadden gidan dayasha kayan more rayuwa.

Fitowa sukayi daga bayin tana wani irin kamshin turare ta daura wani farin towel daya tsaya mata acinya sai wani irin sheki take an mata gyaran gashi, gashin yay wani irin tsawo yay baki sosai yana sheki da kamshi, wani doguwan riga na bacci Anty Lami ta bata tana kallon yanda idanunta suka kumbura suntun tasaka sanan tasa hijabi tai nafila dantai isha'i tun agida tana idarwa Anty Lami tahada mata wani farfesun kaza dasuka taho dashi Kaka ta basu tace abata da daddaren dawani kunun aya, da kyar ta iya taci sanan tasha kunun ayan sosai tabata paracetamol tasha tana yatsine fuska daurewa kawai take amma sotake tai kuka sosai ko zuciyarta zatai mata sanyi, wai yanzu shikenan tai aure, saida abincin yadan kwanta sanan Anty Lami tace ta tashi taje ta kwanta ahankali ta tashi tana kallon durmemen lumtsatsen gadon tahau kai gudun kar Anty Lami tamata fada Anty Lami ta lulubeta da bargo sanan ta kashe mata wuya tace "kiyi bacci karkiyi ciwo, bari muje falo mu gyara jere anjima zan shigo kinji" gyadamata kai tayi ahankali Anty Lami tawuce tafita zuciyarta cike da tausayin yarinyar.

Falo sukaje sunata hira suna ciye ciye suna zaga gidan.
Kasa koda rufe ido tayi sai kukan datakeyi bana wasaba ko kadan batason auren nan, yaya zatayi tai rayuwa da Aadil? Tayaya? Sosai take missing Mama so kawai take taje gidansu tai kwanciyar ta adakin Mama, kuka tai sosai har kanta yafara wani irin sarawa, daga bayane bacci ya awon gaba da ita.

Sallama Mami tayi Baffa yabata izinin shigowa bude kofar dakin tayi ta shiga tana kallon Aadil dake kwance kan gadon Baffa hanunshi rike da chocolate yana share hawaye Baffa kuma na zaune gefenshi da alamu magana yakemai, yana ganin Mami yatashi zaune da gudu yana kallonta yana turo baki yana shirin fashewa da kuka, ahankali ta zauna kusada shi kan gadon da saura yafada jikinta ya rungumeta muryanshi narawa sosai yace "where is my Hamida Mami?" murmushi Mami tayi ta daura hannu kan wuyanshi sabida zafin dataji sosai tace "don't worry zaka ganta gobe kaji" make mata jafada yayi a shagwabe hawaye na gangarowa daga idanunshi yace "i want to see her now" shiru Mami tayi tana kallonshi ganin ya chanza matayau saikuma tai murmushi tace "zaka ganta gobe kaji" fadawa yayi jikinta yafashe da kuka sosai, shafa bayanshi tayi ta kalli Baffa cikeda damuwa tace "banga Aabid ba Baba, numbershi baya shiga, baban suma bangan shiba kona tambayeshi koyay trying number shi, duk bangan suba Baba" gyara zama Baffa yayi yace "Aabid yace yana Lagos yaje wani aiki dazu nakirashi da banganshiba" da sauri Mami tace "shine bai fadamin ba" tai maganan asanyaye ta kalli Aadil dake kuka ajikinta tace "tashi muje ka kwanta Aadil yauka dade bakai bacci ba" Dakinsu Mami tabude ya ta shiga yana biye da ita zama tayi abakin gadon su yazo ya kwanta ya daura kanshi kan cinyarta yana goge kwalla ahankali yace "Mami where is Bid" kallon fuskarshi tayi kafin ahankali tasa hanunta cikin soft gashin kanshi ta shafa ta kakalo murmushi tamai tace "don't worry he will be back tomorrow kaji" gyadamata kai yayi yace "Mami My Hamida" murmushi tamai tace "itama zaka ganta gobe kaji" gyadamata kai yayi ahankali ya chusa kanshi cikin cinyarta yana kuka sosai yace "i want to see her now, you said she's my wife ko?" anatse tace "yes she's your wife Aadil, zaka ganta gobe i promise" sakin kuka yayi sosai yana shure kafa, tagumi Mami tayi tana kallonshi tama kasa magana kukanshi nataba ranta amma dole yay hakuri har gobe yanzu da mutane awurin Hamida, ahaka bacci yay gaba dashi sai ajiyan zuciyan kuka yake cikin dabara ta zare kafar nata ahankali tana kallon agogon bangon dakinsu ganin sha biyun dare harda minti biyar to ina Abie? Abie baitaba dadewa haka baidawo gidaba, tagumi tayi tasake juyowa ta kalli Aadil dake bacci ta kalli wurin da Aabid yake kwanciya taji dukta damu tana wani irin mugun kewanshi, wayarta taciro tai dailing number Aabid din amma bai shigaba hakan yasa ta juyo ta tofama Aadil addu'a taja bargo tarufe shi sanan ta tashi tafita daga dakin harzata shiga dakinta saikuma tabude dakin Abie ahankali ta shiga babu kowa dakin sai kamshi da dakin yakeyi maida kofan tayi tarufe tana kallon ko'ina tadawo ta zauna akan gado tai dailing number Abie amma sai cemata switch off yake hakan yasa ta tashi tawuce ta shiga bathroom dan dama dakinta cike yake da mutane, kaya tacire tafara wanka saida tagama sanan ta daura towel tadau brush tafara kara taji sosai kaman fadowan abu hakan yasa ta cire brush din daga bakinta da sauri magana taji. "wayyo Allah Ozo kayafemin, great ine Ozo forgive me, wayyo karka kasheni dan Allah banso namutu yanzu narasa yanda zanyi nahana auren ne, Ozo please don't purnish me, Oz..." da sauri Mami ta jefar da brush din ko dauraye baki bata tsaya yiba jin muryan Abie tabude bayin da sauri tafito wani irin kwalalo ido tayi tace "innalillahi wa innailaihi raji'un Abie".
38..

Part din Baffa aka kaita dan nan ake taro, part din ya cika da su yan uwan su Mami da Big Mum, matan su Suleman da yan uwa da abokan arziki, da kawayen su Mum, wa'azi sosai akai mata sanan aka fara mata manni ana liki ana rawa kafin abama Maman ango wuri, Mami ta taso tai shiga na alfarma tana murmushi sosai danyau tana cikin tsananin farin ciki tazo ahankali ta yaye hulan alkyabban, fuskar Hamida yafito tana kuka kanta akasa, guda aka dauka su Zainab da Yayyinta nata murmushi sunajin dadi, ahankali Mami tabude wani dan box dake hanunta taciro wani sarkan gold babba nan aka fara guda dan al'adan sune hakan, ta sanyama Hamida sarkan awuya sanan takamo hanunta tasaka mata warwaro biyu takamo dayan hanun tasamata biyu sanan ahankali tai cupping fuskarta tana murmushi tace "welcome to the family daughter na" ta sumbaci gaban goshinta nan dakin yadau guda anata ihu da ayiriri, ta tashi takoma sit dinta nan haka kowace matan dakin ke tasowa one by one suna bata gift dinsu Hamida tagaji iya gajiya danhar ji take kaman zata sume sai wuraren sha daya sanan aka dunguma aka kaita bangarenta dakeda wani irin mugun kyau ana wake wake akasa tai alwala sanan aka bude dakin aka shiga da ita, dakin na wani irin hadadden kamshi turarukan wuta, babban falone da akai komi ash da black aka wuce da ita bedroom dinta dakenan off white da gold akazaunar da ita akan makeken gadonta, family Aadil bayan sun gama yan wake wake da wa'azi suka juya suka musu sallama suka fita yarage daga Hamida sai family ta, zama kusa da ita Anty Lami tayi ta rungumota tace "wai bazakiyi shiru ba haka kukan ya isa Hamida, kar zazzabi yataso miki kinga dama bakijin dadi" ta kalli Ayush dake kokarin cire sarkan wuyanta tace "Ayush zoki rakata tayo wanka sanan tazo taci abinci tasha magani" tashi Ayush tayi takama hanunta suka shiga hadadden bathroom din dakin sukuma su Zainab da Ihsan da yan uwanta sukai falo suna kallon hadadden gidan dayasha kayan more rayuwa.

Fitowa sukayi daga bayin tana wani irin kamshin turare ta daura wani farin towel daya tsaya mata acinya sai wani irin sheki take an mata gyaran gashi, gashin yay wani irin tsawo yay baki sosai yana sheki da kamshi, wani doguwan riga na bacci Anty Lami ta bata tana kallon yanda idanunta suka kumbura suntun tasaka sanan tasa hijabi tai nafila dantai isha'i tun agida tana idarwa Anty Lami tahada mata wani farfesun kaza dasuka taho dashi Kaka ta basu tace abata da daddaren dawani kunun aya, da kyar ta iya taci sanan tasha kunun ayan sosai tabata paracetamol tasha tana yatsine fuska daurewa kawai take amma sotake tai kuka sosai ko zuciyarta zatai mata sanyi, wai yanzu shikenan tai aure, saida abincin yadan kwanta sanan Anty Lami tace ta tashi taje ta kwanta ahankali ta tashi tana kallon durmemen lumtsatsen gadon tahau kai gudun kar Anty Lami tamata fada Anty Lami ta lulubeta da bargo sanan ta kashe mata wuya tace "kiyi bacci karkiyi ciwo, bari muje falo mu gyara jere anjima zan shigo kinji" gyadamata kai tayi ahankali Anty Lami tawuce tafita zuciyarta cike da tausayin yarinyar.

Falo sukaje sunata hira suna ciye ciye suna zaga gidan.
Kasa koda rufe ido tayi sai kukan datakeyi bana wasaba ko kadan batason auren nan, yaya zatayi tai rayuwa da Aadil? Tayaya? Sosai take missing Mama so kawai take taje gidansu tai kwanciyar ta adakin Mama, kuka tai sosai har kanta yafara wani irin sarawa, daga bayane bacci ya awon gaba da ita.

Sallama Mami tayi Baffa yabata izinin shigowa bude kofar dakin tayi ta shiga tana kallon Aadil dake kwance kan gadon Baffa hanunshi rike da chocolate yana share hawaye Baffa kuma na zaune gefenshi da alamu magana yakemai, yana ganin Mami yatashi zaune da gudu yana kallonta yana turo baki yana shirin fashewa da kuka, ahankali ta zauna kusada shi kan gadon da saura yafada jikinta ya rungumeta muryanshi narawa sosai yace "where is my Hamida Mami?" murmushi Mami tayi ta daura hannu kan wuyanshi sabida zafin dataji sosai tace "don't worry zaka ganta gobe kaji" make mata jafada yayi a shagwabe hawaye na gangarowa daga idanunshi yace "i want to see her now" shiru Mami tayi tana kallonshi ganin ya chanza matayau saikuma tai murmushi tace "zaka ganta gobe kaji" fadawa yayi jikinta yafashe da kuka sosai, shafa bayanshi tayi ta kalli Baffa cikeda damuwa tace "banga Aabid ba Baba, numbershi baya shiga, baban suma bangan shiba kona tambayeshi koyay trying number shi, duk bangan suba Baba" gyara zama Baffa yayi yace "Aabid yace yana Lagos yaje wani aiki dazu nakirashi da banganshiba" da sauri Mami tace "shine bai fadamin ba" tai maganan asanyaye ta kalli Aadil dake kuka ajikinta tace "tashi muje ka kwanta Aadil yauka dade bakai bacci ba" Dakinsu Mami tabude ya ta shiga yana biye da ita zama tayi abakin gadon su yazo ya kwanta ya daura kanshi kan cinyarta yana goge kwalla ahankali yace "Mami where is Bid" kallon fuskarshi tayi kafin ahankali tasa hanunta cikin soft gashin kanshi ta shafa ta kakalo murmushi tamai tace "don't worry he will be back tomorrow kaji" gyadamata kai yayi yace "Mami My Hamida" murmushi tamai tace "itama zaka ganta gobe kaji" gyadamata kai yayi ahankali ya chusa kanshi cikin cinyarta yana kuka sosai yace "i want to see her now, you said she's my wife ko?" anatse tace "yes she's your wife Aadil, zaka ganta gobe i promise" sakin kuka yayi sosai yana shure kafa, tagumi Mami tayi tana kallonshi tama kasa magana kukanshi nataba ranta amma dole yay hakuri har gobe yanzu da mutane awurin Hamida, ahaka bacci yay gaba dashi sai ajiyan zuciyan kuka yake cikin dabara ta zare kafar nata ahankali tana kallon agogon bangon dakinsu ganin sha biyun dare harda minti biyar to ina Abie? Abie baitaba dadewa haka baidawo gidaba, tagumi tayi tasake juyowa ta kalli Aadil dake bacci ta kalli wurin da Aabid yake kwanciya taji dukta damu tana wani irin mugun kewanshi, wayarta taciro tai dailing number Aabid din amma bai shigaba hakan yasa ta juyo ta tofama Aadil addu'a taja bargo tarufe shi sanan ta tashi tafita daga dakin harzata shiga dakinta saikuma tabude dakin Abie ahankali ta shiga babu kowa dakin sai kamshi da dakin yakeyi maida kofan tayi tarufe tana kallon ko'ina tadawo ta zauna akan gado tai dailing number Abie amma sai cemata switch off yake hakan yasa ta tashi tawuce ta shiga bathroom dan dama dakinta cike yake da mutane, kaya tacire

Please Login or Register in order to submit comment