Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tafara wanka saida tagama sanan ta daura towel tadau brush tafara kara taji sosai kaman fadowan abu hakan yasa ta cire brush din daga bakinta da sauri magana taji. "wayyo Allah Ozo kayafemin, great ine Ozo forgive me, wayyo karka kasheni dan Allah banso namutu yanzu narasa yanda zanyi nahana auren ne, Ozo please don't purnish me, Oz..." da sauri Mami ta jefar da brush din ko dauraye baki bata tsaya yiba jin muryan Abie tabude bayin da sauri tafito wani irin kwalalo ido tayi tace "innalillahi wa innailaihi raji'un Abie".
_🌹IN BANI 🌹_


39 - 40


Maman Abd Shakur



Da yatsa Ozo dake jikin bangon dakin yasake daga Abba yabugashi da kasa yafesomai wani abu dayake nan kaman hayaki daga bakinshi jikin Abie, wani irin ihu Abie yayi. "wayyo Ozo wlh, wlh, wlh natuba dan Allah azabar nan tamin yawa bazan iya daukar taba, narasa yanda zanyi nahana auren ne mariki nane yahada, saisa narasa yanda zanyi, wayyo Ozo" dawani irin gudu Mami tazo ta tsugunna daidai inda yake kwancen akasa dagashi saidan gajeren wando tarike mai hannu arude takirashi. "Abie" kojinta Abie bayayi sai kuka dayakeyi yana sosa jikinshi dayay rudu rudu kaman anzane shi da bulalan inji, da sauri Mami tasake jijigashi ta kwalamai kira ganin yanda yake abu kaman mahaukaci. "Abie, Abie" afirgice ya kalleta saikuma ya kalli bango dakin ganin Ozo yabace yasa yawani irin rungume Mami ya daura kanshi akan cikinta yana wani irin nishi kaman wanda ake shirin kashewa yagudo, ya ririketa gam yace "help me, Maryama ki taimakamin dan Allah kitaimaka min, Ozo zai kasheni na karya doka akaro nabiyu" sosai gaban Mami kewani irin faduwa all maganganun daya fadi na dawomata kaman yanzu yayisu da sauri tace "me kake nufi dakai kokarin hana auren kakasa marikin kane yahada auren Abie?" da sauri Abie yadago kai ya kalleta suka hada ido yana wani irin nishi yana sauke ajiyan zuciya "kai shiru bakace komiba, waye Ozo? Wani doka ka karya" Mami ta tambaya kaman mai tuhuman shi akan wani abu lumshe ido yayi da sauri dan baimasan lokacin daduk ya faffadi abubuwan nanba, bazai iya jure kallonta ba hakan yasa yatashi ahankali yanadan dingishi jikinshi yay rudu rudu yafada gado yaja bargo tundaga kai har kafa ya lulluba Mami tabishi da kallon tuhuma zaitai magana saikuma tai shiru ta buga tagumi ahankali tana kallon kowani bangare na dakin kaman yauta fara ganin dakin, takai kusan awa daya ahaka kafin ta tashi tai wajen wardrobe tabude wardrobe din ta zaro wani doguwan riga na bacci mai dogon hannu ta zura tadau hula tasaka sanan ta maida sip din tarufe tadau hijabinta tasaka tasa silipas ta fita daga dakin, dakin Aadil ta shiga tana kallonshi har lokacin bacci yake maida kofar tayi tarufe ta shigo abakin gadon ta zauna ta daura hanunta akan kunenshi tana shafa kunen ahankali tana kallonshi maganganun Abie nadawo mata dasuka mugun daure mata akai, abinda ma yafaru gabaki daya ya daure mata kai, ihun me Abie yake, daga ina yake dan ai data shigo daki baya daki bata ganshi ba, tanadai cikin wanka taji kaman an wurgo abu daga sama, menene wai meke faruwa? wani irin ajiyan zuciya ta sauke kafin ahankali takama hanun Aadil din tarike gam tana kallon fuskanshi da sauri ta share hawayen daya zubomata ahankali tace "Aadil, My Hassan, my boy, i want you to be fine, Aadil ka warke, be fine and help me understand everything kaji, yau is a happy day for you, my not so little Aadil, my not so little yaro, Aadil dina is now a grown-up yaro magidanci mai iyalinshi" lumshe ido tayi da sauri jin hawaye zasu zubo mata da kyar ta iya ta hadiye kukan dan she really wanna be strong for her kids takai kusan 2min ahaka kafin tabude idanun ahankali ta kalli sama ahankali tace "Ya Allah, banda abin dogaro saikai, Ya Allah namika dukkanin al'amurana gareka nasan komi dayake faruwa jarabawa ce agareni kuma inaso inci jarabawan ka agareni, Ya Allah kabama Aadil lafiya Ya Allah ka sanyama auren nan dayayi albarka, Ya Allah ka kulamin kakuma tsaremini yarana aduk inda suke, Ya Allah ka tsaremin Aabid kadawo min dashi lpy Ya Allah kabama dan uwanshi lpy" ahankali tace Ameen kafin ta mike tabude bayinsu ta shiga ta dauro alwala tafito ta shimfida dadduma tafara salloli, sai wuraren uku da rabi sanan bacci yay gaba da ita, hayaniyan jama'a ne ya farkan da ita da asuba kallon gadon tayi ganin Aadil na bacci yasa ta tashi ta shiga ta dauro alawala tazo wurin gadon ta bubbugamai kafa tana murmushi yanda yay kyau da bacci. "Aadil, Son" ahankali ya turo baki yace "uhm" murmushi tayi sosai dan Aadil ya iya shagwaban banza, kara saukar da murya tayi dan saiya iya cewa shiba yanzu zai tashiba. "tashi my son time for subhi prayer, tashi kabi Baffa kuje masallaci kaga yanzu you are a married man, Hamida is your wife you need to be praying a jam'i" da sauri yabude ido jin Mami takira sunan Hamida, tashi yayi zaune yana mitsittsika ido agajiye yace "where's my Hamida Mami?" folding hannu Mami tayi akirji tana kallonshi batare data amsashiba, da sauri yakara bude idonshi yana turo mata bakin shagwaba yace "good morning Mami na, where's my Hamida" murmushi tayi tace "zaka ganta anjima, go brush ka dauro alwala kazo kai salla in the night zaka tafi chan part dinku" make mata kafada yayi yace "i want to shower first my body is itching" da sauri tace "to sarkin wanka, tashi to kaje kayi" tashi yayi ahankali cikin layin bacci yay hanyar bayin Mami tabishi da kallo, ya bude kofan ya shiga bathroom din yarufo sanan tai wajen wardrobe dinshi taciromai white jallabiya ta ijiyemai kan gado itakuma tahau kan dadduka tafara salla, yadan dade kafin yafito sanye da bathrobe blue hanunshi da dan karamin towel fari yana goge fuskarshi sai kamshi yakeyi, tsayawa yayi yana kallon kan gadon wurin Aabid sosai yake wani irin kewanshi, idar da sallan Mami tayi tace "get dress kazo katafi mosque bari naje naduba babanku" tabude kofa tafita ahankali yadau man yashafa sanan yacire bathrobe din ya shirya tsaf cikin jallabiyan dayamai kyau sosai ya cikashi dam yasa takalmin shi sai wani irin hadadden kamshi yake, zama yasake yi akan gadon yana kallon bangaren Aabid, ahankali yadau wayarshi daya gani kan side drawer yadanna yana turo baki yay dailing number Aabid din dayake fushi dashi sosai dan hakanan yaji yana missing dinshi ringing daya Aabid dake kwance akan gado Vanessa a gefenshi tana bacci, yana rike da wayarshi yana kallo yana tunanin dan uwan nashi wayar tai ringing yaga sunan Aadil.

Picking call din yayi yakai wuyan kunenshi kirjinshi namai wani irin ciwo murya chan kasa yace "hello" jin muryanshi yasa Aadil yakasa daurewa yasakin mai kuka ahankali yana goge ido batare dayace komiba, da sauri Aabid yature hanun Vanessa dake jikinshi yatashi ya zauna shikan shi baisan irin son dayake ma Aadil ba saisa yakasa yafema kanshi akan mugun dukan dayamai saisa kuma yabar gidan dan inhar akai auren agabanshi baisan mezai aikata ba, lumshe ido yayi yanajin kukan har ranshi yace "rascal" yakira sunan asanyaye kaman bashiba, makemai kafada Aadil yayi yana kuka batare dayace komiba, ahankali Aabid yace "I've tried many times nacema sorry but kanata fushi dani inka ganni guduna kakeyi, kakimin magana, ka tsaneni, kanata zuciya dani why are you calling me now kanamin kuka kana tadamin da hankali so kake ciwon zuciya yakamani namutu?" yay maganan yana dafa kirjinshi dakemai zafi sosai, da sauri Aadil ya girgiza kai cikin kuka yace "sorry" lumshe ido Aabid yayi kaman zaiyi kuka yace "am sorry too twin Bro, I've hurt you, am such a bad brother, am sorry Aadil, am so so so soo sorry" yay maganan while his tone was breaking kaman zaiyi kuka, da sauri Aadil ya share idonshi yace "are you crying?" girgiza mai kai yayo ya share hawayen daya zubomai da sauri yace "a'a" duk sukai shiru Aadil yanajin wani iri kaman something is wrong with Aabid, ahankali yace "are you fine?" gyadamai kai yayi ya gyara muryanshi trying to sound fine and normal yace "yes, where is your wife?" kaman zaiyi kuka yace "i don't know" gyadakai Aabid yayi yanajin wani iri sosai, ahankali Aadil yace "i miss you, you are not a bad brother, you are very good and I love you so much Bid, yaushe zaka dawo?" murmushi yayi hawaye ya gangaro mai daga ido, murya chan kasa yace "soon, don't worry i will buy something for you kaji, promise one thing" da sauri yay murmushi yace "what?" murya chan kasa ya runtse ido yace "take care of yourself and Hamida sosai, don't make her cry okay" washe baki yayi yay fari da ido yace "okay, i promise i will take care of Hamida my wife" murmushi yayi mai ciwo yace "je dakin Baffa kutafi masallaci is time for salat nima zantafi ne" da sauri yace "ok bye" bye yace yakatse wayan yatashi da sauri ya shiga bayi yana goge hawaye ya sakin ma kanshi shower.



Tashi Aadil yayi yana murmushi sosai yanajin dadin maganan dayayi da Aabid yafito daga dakin daidai Mami da Baffa sun fito Baffa yakama hanunshi suka tafi masallaci.
Already Big Mum nawajen masu girkin da aka dauko tana gayamusu mezasuyi Mami kuma ta wuce dakinta da sallama ta shiga dakin ganin babu Abie akan gado yasa tai shiru tai tunanin hala yana masallaci ne hakan yasa ta shimfida dadduma tai salla.


**
Shigowa Anty Lami tayi ta tadata da kyar ta iya ta bude idanunta dasuka kumbura dan bacci bai dade da kwasheta ba ahankali ta tashi ta zauna tana sosa ido Anty Lami tace "yi sauri jeki dauro alwala kizo" bayi ta shiga ahankali bata wani jimaba ta fito daure da alwala komi atsanake takeyi dan ko kadan batada karfi tadau hijabin tahau kan dadduma tafara salla itakuma Anty Lami ta shiga bayin tahada mata ruwan wanka da turarukan da ake samata mai zafi sanan tafito taje gaban wardrobe dan ciro mata kayan dazata saka wani hadadden lace pitch tadauko an mata dinki riga da skirt ta ijiye sanan taciro undies din dazatai amfani dasu dukta ijiye ta juyo ta kalleta jinta sallame tace "yauwa inkin gama azkar din kiwuce bayi kiyo wanka ga kayan dazaki saka inkin saka sai zainab tazo tamiki kwalliyan" gyadamata kai tayi ahankali hawaye na taruwa a idanunta Anty Lami tawuce tafita, tana gama azkar din ta linke dadduman ahankali tana kara kallon dakin yanda dakin keda kyau sosai ta share kwallan daya zubomata da sauri tawude ta shiga bayin ahankali, tajima dan taji dadin ruwan zafin sosai kafin tafito daure da towel duk jinta take wani iri she's not just happy, zama tayi ta shafa mai, sanan ta shirya cikin kayan tsaf dasuka mata kyau bana wasaba, sun kamata sun mata chass ajiki, shigowa dakin Ayush dasu Zainab sukayi suna ihu, Ayush tace "wo amaryan Aadil, amaryan malam Hassan, wanan glow haka aisai kisa angonki ya suma, zee yimata makeup" da sauri Zainab tace "to bari nadauko makeup bag din" Ihsan tazo da sauri tarike mata hannu tana murmushi tana kallonta tace "kinyi kyau sosai Anty Hamida" dan murmushi tamata hawaye na shirin zubowa Anty Ayush ta harareta. "wai kukan bai isabane" daidainan Zainab ta shigo dawata katuwar jaka tazo tafara tsara mata makeup, subhannallah tsarkiya tabbata ga ubangijin daya tsara wanan hallitan! bakaramin kyau Hamida tayiba kaman ka saceta kagudu, sai hotuna suke daukan ta ganin abin nasu bamai karewa bane suna neman su kara sata kuka yasa Anty Lami ta kadasu duk kowa yaje yay wanka dan yau zasu bar gidan nan sukai wanka aka cici gayu kafin Mami ta turo ma'akatan part dinta aka fara jera musu abinci kala kala sanan sukabar shashin da kyar suka tasata agaba tadansha tea da chips aka ccici abinci sanan suka sake gyara gidan ko ina na kamshin turaren yan maiduguri, haka suka wunin mata ranan har yamma jama'a sai shigowa suke suna dubata duk wanda yaga Hamidan saiyay mamakin kyawun matar Aadil din, yan gulma nayi suna cewa hala iyayenta kudi sukagani saisa suka yarda suka bama mahaukaci inba hakaba ina mahaukaci ina wanan shuwa arab din.

Bayan isha'i suka shirya tsaf zasu tafi bayan sunsa tasake wankan ruwan turare ansake mata hadadden gayu, kuka, kuka Hamida bana wasaba takeyi kaman ana yankata dan harda bubbuga kafa akasa hankalinta yawani irin tashi dansai yanzu ta yarda yes anmata auren dan gashi yan uwanta zasu tafi su barta bada ita zasuba, janta dakinta Anty Lami tayi tama yan uwanta da duk sukai wani iri sabida tausayin Hamidan alamu dasu tafi waje su shiga mota sanan ta zauna kusa da Hamidan dake kuka sosai takama hanunta tarike ahankali takira sunanta. "Amatullah" dago jajayen idanunta tayi ta kalli Anty Lami, ahankali Anty Lami tace "kindai tuna fadan da mahaifinki da mahaifiyar ki suka miki ko, still shi zan kara tunatar dake, karkice dankinga matsalan mijinki yasa kikimishi biyayya kokin bin umurninshi, a'a, koyaya yake aljannar ki na karkashin kafarshi, kome yakeso kimishi, komeye bayaso karkimai, ki rufama mijinki asiri sanan ki rike sirrin shi, matsalar mijinki matsalar kice, farin cikinshi farin cikin kine, kikuma dage damishi addu'a nasan koba yanzu ba, koba yauba watarana zai bude ido yay alfahari dake dan kin kasance mace data soshi takuma zauna dashi da lallurarshi, kidau auren ki amatsayin jahadin ki, ki rike Allah nasanki da karatun Alqurani da yawan azkar karki sakesu ki kara rikesu da kyau kinji, kina tare da yan uwan mijinki ne kidinga musu biyayya tsakanin ki da kowa should be mutunci, respect and peace kinji Hamida na" gyadamata kai tayi ahankali tawani irin fadawa jikinta tasaki kuka sosai mai tsumma rai bubbuga bayanta Anty Lami tayi tana murmushi danji tayi kaman zatai kuka itama kafin ahankali ta janyeta daga jikinta tana kallon yana take kuka take haki tace "ina zuwa bari naduba wani abu a kitchen dinki nai plugging abu" da sauri tafita daga dakin tai waje duksu Mami na tsakar gida suka sallama na mutunci sanan ta shiga mota bayan sun hada musu shatara na arziki suka tafi.




Ita kadai aka bari abangaren sai kuka take, kukan yaki tsayawa, sallama taji anyi a babban falon shiru tayi taki amsawa sai hawayen data cigaba da sharewa, shigowa Big Mum tayi da Baffa, sai Aadil dayaci gayu sosai cikin wata faran hadadden gizna yasaka hula tangaran dake mugun kyalli sai wani irin murmushi yake kaman anmai kyautan maka yana leka dakin kaman zaiga Hamidan da akace za'a kawoshi wurinta sai Suleman da Muhammad atare dashi dan tun safe ba'aga Abie ba, Suleman ya riko ledoji a hannu zama sukayi a falon Aadil sai murmushi yake yazauna kusada Baffa yace "grandfather where's my Hamida?" kallon Big Mum Baffa yayi yace "shiga ciki kifito da ita" tashi big Mum tayi tawuce tai wani corridor kafin ta tsaya gaban bedroom din tai sallama ahankali tabude kofan sake lulube fuska Hamida tayi da mayafi tana kuka mara kara, ahankali big Mum ta zauna kusada ita ta dafata tace "kukan ya isa haka daughter na, ke yarmu ce bazamu taba cutan kiba kinji, taso muje Baffa na nemanki" tai maganan tana rike mata hannu da taimakonta Hamida ta sauko daga kan gadon tasa takalmi Big Mum takara lullube mata fuska da gyalen sanan takama hanunta suka fita daga dakin tunda suka shigo falon Aadil kewani irin kallonta tundaga kafa harkai dudda baya iya ganin fuskarta sai uban murmushi yake, taba Baffa yayi batare daya janye idanunshi daga kallonta ba yace "grandfather is that my Hamida?" gyadamai kai Baffa yayi big Mum ta zaunar da Hamidan akan kujera, gyaran murya Baffa yayi yabude taro da addu'a sanan yamusu wa'azi sosai mai ratsa jiki kafin ya kalli Aadil yace "she is your wife Hassan take care of her, don't make her cry, always keep her happy be her companion, kudinga salla tare, kuci abinci tare and do everything tare, dis is your house and she is your wife keep her happy kaji" wani irin cute smile yayi dayawani irin karamai bala'in kyau ya gyadakai yace "I promise you grandfather i will keep my Hamida my wife happy, very very happy, but grandfather i want to see her face" kowa na dakin murmushi yayi Baffa dai saida yadan dara kafin ahankali yakai bakinshi saitin kunenshi yamai magana aciki wani irin murmushi Aadil yayi ya gyadama Baffan kai, Baffa ya kalli Big Mum yace "maida ita ciki saida safenku, Allah yamuku akbarka" dagata Big Mum tayi tamaidata daki tafito sanan su Baffa sukai hanyar kofa Aadil yadaga musu hannu yana murmushi sosai Big Mum sai dariya takemai suka fita wani irin tsalle yayi yadau ledojin da su Suleman suka tayashi dauka yay ciki dasu yana murmushi yana murna, ahankali yabude kofar bedroom din wani irin kamshi ne ya ziyarci hancinshi, shigowa yayi ahankali yana kallonta yanda har lokacin take lullube da gyale sai kuka take tana goge idanunta da gyalen maida kofar yayi yarufe yay wani irin raurau da ido ganin kuka take, ahankali yakarasa gabanta ya ijiye ledojin tsugunnawa yayi ta gabanta ya leka fuskarta yadaura hanunshi kan cinyoyinta yakira sunanta ahankali. "My Hamidah" cigaba da kukanta tayi tai kaman batajishiba dan wani irin haushin shi takeji bana wasaba, kaman zaiyi kuka yay wani irin rau rau da fuska kaman wani maraya yace "stop crying kinji" cigaba da kukan ta tayi kaman bada mutum yake magana ba hakan yasa ahankali ya mike tsaye yazauna gefenta yaja gyalenta yacire gabaki daya ya ijiye, hakan ya bayyanar da riga da skirt na wani material dake jikinta pink anmata hadadden dauri daya bayyanar da tukin gashinta ta tsakiya, wani irin kallo yabita kaman yaune rana tafarko daya fara ganinta gawani irin kamshi datakeyi kaman zai shide sabida dadi, jawota jikinshi da sauri.
41....


Mugun rudewa tayi jin hanunshi akan manyan perky boobs dinta, arude ta daura hanunta akan nashi tana kokarin ture hanun daga kan boobs din muryanta na mugun rawa tace "to ka...kasake..ni dan...dan Allah kaji" kin sakinta yayi yana makemata kafada yana squeezing boobs din da sauri da sauri yana lumshe ido yace "let's go and sleep" kafanta ne yafara rawa da sauri ta girgiza mai kai tana kokarin fizge ajikinta ta sakinmai kuka ahankali tana ture hanunshi daga kan boobs dinta dan yanda yake squeezing dinsu nasa duka jinin jikinta na freezing dan ba'a taba mata jiki haka arayuwanta ba, cikin tsananin tashin hankali tana kokarin fizge jikinta tai kasa tace "na shiga uku, dan Allah kasakeni Aadil kaji" fashe mata da kuka yayi yarasa inda zaisa kanshi ga erection dinshi sai dripping yake tacikin wando hakan yasa yafara manna erection din da soft warm bare buttock dinta ya matse gam jikinshi na rawa yadaura kanshi kan kafadarta ya cusa hancinshi cikin wuyanta yana shakan hadadden kamshin datake dan dafata akai da turare, kasa daurewa yayi hakan yasa ahankali yafito da harshen shi yafara lasan ruwan wuyanta dabata riga ta tsane da towel ba, yanda yake lashe ruwan wuyan nata yasa tasaki wani irin nishi daya fito daga edge of her throat ta lumshe ido jikinta na rawa dawata irin murya chan kasan makoshi tace "wa...was...shhhh" matsa boobs dinta yayi gabaki daya yana manna joystick dinshi ta bayanta wani irin mugun tsoro takeji bana wasaba jin something like rod yana zungurinta tabaya yana lashe mata wuya kaman wani sabon maye, sosai yakejin wani irin shauki dawani irin mugun sha'awa dabai tabajin arayuwanshi, janye bakinshi yayi daga wuyanta jin yanda take kuka sosai idanunshi sunyi jajajir, ahankali ya zare hanunshi daga kan boobs dinta yarike mata hannu yana leka fuskarta hawaye yamugun cika idanunshi yace "why are you crying?" ganin taki magana takasa daga idanu ta kalleshi yasa yasake rungumeta a kirjinshi yasaki kuka ahankali shima yana rungume da itan yabude kofar bathroom din zai fita da ita falo, cikin kuka ta tureshi tace "kasake ni zansa kayana" make mata kafada yayi yace "oh'oh" yadaura hanunshi kan switch din dake gefen kofar bathroom din, kashe wutan dakin yayi yana sheshekan kuka yace "let's sleep" yahau kan gadon rike da ita, fashewa tayi da kuka sosai shima fashewa yayi da kukan yana share idanunshi da hannu daya yana kama erection dinshi dayaji yanamai zafi da ciwo da hannu daya yana kuka, ahankali yazare dayan hanun daga idanunshi yarike mata hannu yace "stop crying" da sauri taja bargon gadon ta lullube jikinta tana gyadamai kai dudda ma bata ganin fuskarshi sosai tace "to" kwaciya yayi gefenta sosai dan har sunajin numfashin juna yarike hanunta gam yana kuka sosai itakuma tana kokarin hana kanta kukan jin yanda nashi kukan yay tsanani, share idanunta tayi ganin tsoron datakeji yadan ragu ganin yadena tabata sai kukanshi datake ji har ranta, ahankali tace "why are you crying?" cikin kuka sosai dawani irin murya kaman na small baby so soft and calm yace "zafi" da sauri tace "stop crying, meke maka zafi?" da sauri yasaki hanunta yatashi ya kwance mazarin wandon shaddarshi yazame wandon tareda boxer din jikinshi ya cire ya wurga kasa, tadaiji motsi batasan meyake yiba hakan yasa tace "me kakeyi? Nace you should stop crying please kaga is late, meke ma ciwo?" hanunta yakamo ahankali yana turo baki yana kuka yadaura hanunta akan erected manhood dinshi da crowns din were wet sosai sabida yanda yaketa tsiyaya tun dazu, lumshe ido yayi da sauri yasaki wani irin numfashi mai karfi jin soft moist hand dinta akan babban penis dinshi, awani irin mugun rude ta fizge hanunta jikinta narawa sosai gashi tana karshen gadon balle ta gudu, sakin wani irin mugun kuka yayi da idan akwai any mutum a around part dinsu saiyaji karan kukan dayakeyi, sakin kuka itama tayi arude ta tashi zaune ta makale ajikin bangon gadon, tunda take bata taba shiga irin tashin hankalin yauba mehaka Aadil kemata yau, gawani shegen kuka dayake mata kaman tana yankashi da wukoki, arude tace "dan Allah stop crying kaji Aadil" make mata kafada yayi cikin kuka sosai yace "why did you stop touching it, come and hold it for me, ciwo sosai" yasaki kuka yana tashi zaune shima yana matsowa kusada ita, da sauri tai yunkurin matsawa daga wajen hanunta yarike ya fizgota yasakin mata wani irin kuka itama kukan tasaki tana kokarin kwace kanta tace "Aadil dan girman Allah kayakuri, wai menene haka, kaga dare yayi let's sleep please kaji my Aadil" tai maganan cikin wani irin murya lallashi da tsoro, gyada mata kai yayi hawaye na zuba shi kanshi dukya fita hayyacinshi sabida wahalan dayake sha, cikin muryanshi data fara dishashewa yakama hanunta da karfi yaja yadaura akan joystick dinshi yace "am sleepy but ciwo, it hurt alot hold it for me My Hamida, is very very big today why?" a rude tana dunkule hanunta dan sosai take tsoron rikewa tace "no babu kyau rike na babba, is not good" fashewa yayi dawani irin kuka duk hankalin shi yatashi dan this is really a new thing to him, yadaura kanshi awuyanta yana kuka hawayen na gangarawa cleavage dinta sai wani irin ajiyan zuciya yake saukewa yana kuka yana shakan kamshinta yana dukan joystick din data mike sambal bamata da alamun hakura duka, yana marinta shi adole saita kwanta yana jin zafin dukan sosai yana runtse ido da karfi.
42.....




Karki karanta in baki biyaba in kika karanta keda Allah, duk mai son novel dinan should chat me up 07012181461



Yanda yake kuka sosai yana dukan erection dinshi yanajin zafi yana ihu yakara sakata cikin tsananin tashin hankali itama hawayen idanunta sun kasa dena zuba cikin dishashiyar muryanta takirashi. "Aadil kadena kuka, so kake natafi ko?" girgiza mata kai yayi yace "don't go please my Hamida, ciwo" da sauri muryanta nawani irin rawa tace "okay sorry kadena kuka dan Allah" gyadamata kai yayi ahankali murya chan kasa kaman wani maraya yace "i want to sleep on your body" yay maganan yana kokarin kwanciya ajikinta yarasa inda zaisa kanshi yaji dadi, da sauri taja bargon tana rufe jikinta har wuyanta, fizge bargon yayi yana gunjin kuka dawani irin gudu ta tashi tace "na shiga uku Aadil wai menene haka?" fizgota

Please Login or Register in order to submit comment