Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shi su koma abuja a wannn gidan da yayanshi ya bashi.ai matarsa tana jin haka ta kara bashi shawara akan ya hada adda wannn kanfanin nasa dake nn kano ya tsiyar tunda yana da wani a Abuja ai kuwa dama bata taba bashi shawara yaki amincewa ba.kullun in tabashi shawara amincewa yake.


Bayan kwana uku ya samu wani attajiri ya tsiyar mai da kanfanin hadda ma gidan,suka tashi suka koma abuja.
Ai suna komawa abuja girmankai hajiya maryam da etta suka karu.wai a hakanma ameeran ta dan rage jiji dakai ,nata da takeyi a da,saboda yanzu ba'tayi sosai.sai komawarsu abuja taci gaba.. saboda tana samun samari sosai.amma fah samarin ba masu sonta da aure bane itta kuma har yanzu batayi hankali ba,in dai taga kudi toh shikennn kagama da itta .Dan indai da kudi duk a bunda kakeso zaka samu a wajanta koda jikinta ne kuwa zata iya baka shi babu a bunda ya dameta.


Ana cikin hakane tazo ta fara rashin lfy yau amai gobe amai.tashin farko da aka dauketa aka kaita a sibiti ann ne aka tabbatar musu tana dauke da juna biyu har na sati biyar wata daya kenn da sati daya.ai hajiya maryam na ganin haka ta roki likita ya zubar mata dashi kuma sunyi tsa'a sun hadu da likita dan iska ya amince zai zubar mata dashi a mma sai sun kawo dubu dari biyar
Itta ko hajiya maryam dubu dari biyar yayi yawa da zata dauka ta bawa likita saboda Kawai a zubar da ciki.cewa tayi likitan ya barshi kawai da likita ya fahimci a bunda take nufi sai ya nemi daya gana da ameera"babu musu ameera yabi bayan likita suna zuwa gefe likita ya fara mata magana kinga baiwar allah nidai sakanina da allah nakeso na taimaka miki kinga dai ke karamar yarinya ce baki gama more kuruciyarki ba gwarama ki bari a zubar miki dashi karki biyewa mahaifiyarki kinga itta ta fara sufa likita yayi magana yana tsare ameera da idanu dan tun sanda sukaxo yaji yana sha'awarta "sai gashi ya samu damar da zai biya bukatarsa a wajan ameera
To yanzu likita ya zanyi kana ji tsarai tana cewa ta fasa ni nasan tsarai saboda kudaden dakace ta kawone yayi mata yawa shiyasa tace ta fasa dan allah likita ka dan rage mana banason abbana ya sani.toh shikenn in har kin amince da a bunda zan fada miki a yanzu toh ni ko kyautama zan iya miki ai.murmushi ameera tayi tace na amince koma menene likita inhar zaka rabani da wannn cikin na amince.shima dai likita murmushi yayi tace toh dama a bunda nakeso ni a yanzu inhar zaki bani kanki toh nikuma nayi miki alkawari a duk sanda kikayi ciki kixo kawai kofa a bude take zan zubar miki dashi.allah likita da gaske kake duk sanda nakeso zan iya suwa yess da gaske ameera "shikenn likita yanzu dai ka bari naje nasamu mamana mu tafi gida inyaso sai ka bani number dinka ka kuma gayamin inda zamu hadu.kinga nifah ko ann cikin office dina ma ina da daki shikenn bari naje na dawo yanzu toh ya amsa mata ta fita,tana zuwa bansan waca karya tayiwa mamanta"ba naga tana murmushi ta rakota har mota itta kuma ta dawo cikin a sibitin, office din likitan ta nufa darek tana zuwa ko kwankwasawa bata tsaya yiba ta turo kofar ta shiga ta rufe ta karasa cikin office din likita kuwa yana ganin ta dawo bai tsaya wata ²ba ya jaata cikin dakin dake office din .tana gama bashi kanta shima ya cika mata alkawarin daya mata na cire mata cikin
Kasan cewa cikin ba wani girma bane shiyasa basu wani sha wuya wajan tireshi ba.
Tun a lokacin ameera bata da fargaba inhar ta samu ciki toh wajan Doctor Yusuf take zuwa shikuma dama abunda yake nema kenn tana bashi kanta yake mata aiki cikin tsauki.




*Mumbai India*


A yaune aka daura auran jannat da Najeeb kasan cewa ba_ ba haushe a cikinsu shiyasa sukayi anfani da al'adansu "yamma tanayi ango ya kawata motar da zai dauki amaryarsa"daga shi sai drive sukaxo daukan amarya.fito da itta akayi aka sata a motar angonta sai kuka take su aryan ma sai kukan rabuwa da anty jannat dinsu suke.itta ko arilin tanaji nata gani Najeeb yazo ya dauki amaryarsa suka wuce,kamar ta hadiyi zuciya ta mutu haka takeji.


*Gidan amarya*


Bayan ankai amarya gidanta ango da kanshi ya fito ya zaga ta dayan bangaran da take zaune ya fito da itta a hankali dan yau jinsa yake yafi kowa saa daya samu ya mallaki jannat "sai daya fara sallamar drive din tukun sann ya jaa amaryarsa suka shiga cikin gidan,ko ina yayi kyau Masha Allah.daki ya wuce da itta basu tsaya ko ina ba sai a kan gadon dake dakin.mayafi ya cire mata tayi tsaurin tsunkuyar da kai kasa saboda kunya dan yau wani mugun kunyarshi takeji ba kadan ba.niko nace da kinsan waye najeeb da baki sunkuyar da kai ba.


Dago fuskarta yayi ya mata rada a kunne sai kawai naga ta geda mai kai ta mike, toilet naga ta nufa tana shiga yabi bayanta alwala sukayi suka fito ya jaasu sallah suna idar da sallah ya kama kanta yayi mata addu'a ya mike baa dau lokaci sosai ba naga ya dawo da a bincincika kala ²kusan kala shida hadda su inibi.yayi² da jannat taci amma taki daya takurata nema ta dan dauki inibi guda daya ta danci.suna gamawa yace suje suyi wanka tace itta ina ai yanzu da zaa kawota tayi wanka shi in yanaso yaje yayi.kai kawai ya girgiza ya fita ya bar dakin ya wuce dakinsa dan bashi da kaya a dakinta "yana zuwa wanka ya shiga.
Itta ko jannat tana ganin haka ta mike taje ta kullo kofa ta dawo ta nemi kayan bacci mai taushi a cikin wardrobe dinta kasan cewa an gyara mata komai.tana gama sawa taje toilet tayi brosh ta fito ta hau gado tayi kwanciyarta"har bacci ya fara daukarta taji yana buga kofa yi tayi kamar bataji ba ta gyara kwanciyarta taci gaba da baccinta hankalinta kwance.najeeb kuwa yana ganin haka ya koma dakinsa ya nemo mukullin dakin jannat"ya kuma dawo dakin, budewa kofar yayi ya shiga ya rufe.kara sowa yayi ya hau gadon dama kuma daga shi sai boos.kwanciya yayi ya fara....






Sakeena ismail Cameroon ✍️




Comment and sharee pls
[8/29/2023, 1:49 PM] Mom Muwadda: 🧝‍♀️MIJIN ATTAJIRA 🧝‍♀️




By


Sakeena ismail Cameroon
(Mom muwadda)




Page 51&52




Bismillahi rahmani rahim




_______"cikin bacci naji ana shafani ban san sanda na mude idona ba wa zan gani Najeeb ne kwance kusa dani dagashi sai gajeran wando ai bansan sanda na tashi zaune ba.shima dai najeeb tashi zaunan yayi.zai kama min hannu nayi tsaurin dauke hannun nawa na rushe da kuka riki cewa yayi ya dinga rarrashina sai daya tabbatar nayi shuru sannn ya dinga jani da hira sai dayaga n tsaki jiki sosai dashi sann ya fara yimin wasu a bubun dani kaina bazan iya tantancewa ba
A takaice dai saida Najeeb ya tabbatar ya maida jannat matarsa sannun ya hakura ya gyaleta,ittako babu a bunda take mai sai allah ya isa dama ashe baya sonta daga zuwanta yakeso ya gasheta babu irin maganan da jannat batayi ba a wannn daran shiko najeeb sai bata hakuri yake amma tayi banza tashi tamaki kulashi wankanma daker yasamu yayi mata suka kwanta yanaso ya kara amma ba halin karawa.dan jannat ya dandana masa Zuma'a da bai taba dandannawa ba,


Haka dai rayuwa taci gaba da tafiya tun jannat bataso har takai yanzu ko bai nemeta ba sai ta nemeshi "soyayyan Najeeb kuwa sai karuwa take a cikin zuciyarta" ji take in har babu Najeeb bazata iya rayuwa ba,


*Bayan wata daya*


Yau kusan watanmu daya da aure amma har yanzu ban taba zuwa gidan su paa ba.


Shirye shirye komawa makaranta nakeyi dan nan da wata daya insha allah zan koma amma ba wancan makarantar ba.saboda shi wancan nagama course din da zanyi a can.yanzu tsaura shekara biyu dai dai na kammala karatuna gaba daya.shiyasa muka yanke shawara dani da jee dina zanje a samin alluran hana haihuwa saboda in na samu ciki yanzu ba lallaine nayi karatu yanda ya kamata ba.


Da yamma ina kitchen ina girki saboda jee ya kusa dawowa.shiyasa naketa tsauri in gama.


Bayan wasu a wanni.
Zaune nake sai duba lokaci nake yanzu kusan awana uku da kammala aiki har da wanka amma har yanzu shuru bai dawo ba.gashi dare yayi sosai kusan karfe 11, na kira layinsa yafi a irga amma a kashe.yanzu ma dai gwada layin nasa nayi amma still batashiga.ajiye wayan kawai nayi na rushe da kuka mai ya samu mijina ina ya shiga har yanzu bai dawo ba gashi har lokacin dawowarsa "ya wuce amma har yanzu shuru bai dawo ba.sai dana dau kusan awa daya ina kuka har bacci ya fara daukana naji ana tabani.ai bansan sanda na mike tare da kwalla kara ba tsauri yayi ya rufe bakina ta hanyar hada bakinmu waje daya ina jin tsaukar bakinshi a nawa bakin na tsauke wani ajiyar zuciya tare da lumshe idona ina mayer masa da martani Najeeb kuwa bai tsaki bakinta ba har sai daya tabbatar ta nitsu sosai sann ya kyaleta.sai daya saki bakina na tuna ai bai dawo akan lokacin daya tsaba dawowa ba.kura mai ido nayi shikuwa najeeb yana ganin haka ya tsotsa kai tare da hada hanna yensa waje guda alamar nemon afuwa.
Ina kaje jee sai yanzu kake dawowa kaga fah yanzu kusan daya tsaura ni na dauka ma wani abu ne ma ya sameka ashe lfyrka qlau nayi magana.sorry my beauty wllhy wani ankine ya rikeni a kanfani shiyasa ban samu damar dawowa da wuri ba
Toh amma meyasa ka kashe wayarka bayan kasan tsarai wani hali zan iya shiga in ban sameka a waya ba.yau na samu kira sosai a waya shiyasa chage na yakare sai dana samu na saka a office daya cika kuma na manta shaf ban kunna ba sai yanzu da kikayi magana ma na tuna ban kunnata ba.yana gama fadar haka bai tsaya jiran mai zatace ba yayi gaba a bunsa yace bari yaje ya watsa ruwa ya gaji sosai.


Najeeb kuwa yan shiga daki ya tsauke a jiyar zuciya kayan jikinsa ya rage ya shiga toilet ya fara wanka humm Allah ya taimakeni wayata batayi ringing ba a sanda nake sharba mata karya da tayi ringing da shikenn a sirina ya tonu ,ni bamma san meyasa na biyewa najwa ba (najwa suna aiki tare da itta ne a office yarinyar tantiriyar yer iskace sun jima tare da najeeb sosai da farko² Najeeb baya kulata sai daga baya, daga bayanma a bunda yasa ya fara kulata saboda yanayin yanda take saka kaya tana dame jikinta ne shiyasa ya jawo ya
hankalin Najeeb din har shaidan ya shiga zuciyarsa suka fara aikata sabon allah.
Ranar data fara jawo hankalin Najeeb wata yer rigace ta saka rabin nonuwanta duk a waje sai wando mai kama da pant in ta durkusa rabin duwawunta duk a waje gashi bata saka pant shiyasa a ranar data shiga office dinshi ta kai mai wasu takardu daya nemi ta ajiye masa a gaban teburin sa ta tafi
Sanda ta tashi a jiyewane ya hango nonuwan nata shikuma sai kace maye har wani lashe lips yake
Ai najwa tana ganin haka data tashi fita ta yerda wayarta ta durkusa zata dauka najeeb ya hango a bunga yafi nono.ai mikewa yayi yaje ya kullo kofa ya dawo cikin office din yer iska kuma kamar jira take yana matsowa kusada itta ta fahimci mai yakeso sai kawai ta bashi hadin kai.


Tun alokacin sukeyin a bunsu a cikin office wani lokaci kuma su tafi hôtel.
Amma dai sunfi aikatawa a cikin office dan gani suke in sunce zasuje hotel wahalar da kansu kawai zasuyi.tunda dai ga daki a cikin office yafi musu tsauki akan hotel
Yauma dai a office din sukayi a bunsu shiyasa ma bai dawo da wuri ba.


Wankansa yayi ya fito daure da tawol yana fitowa yaganta zaune akan gadonsa "tana jiran fitowarsa"ga idonta yayi jajur saboda a bunda yayi
Humm jee Kenn yau ko wankanma ba'a jira munyi tare ba.bayan kuma kasan tsarai in ka dawo tare mike wanka amma shine yau ka shiga kaje kayi kai kadai.
Sorry beauty wllhy ba haka bane ganine nayi dare yayi sosai ba lallaine ki amince muyi wanka tare ba amma in kinji ba dadi kitashi muje mu kara tare dama ni ba gajiya nayi da wankan ba.zatayi magana yayi tsaurin saka yanyasunsa daya a bakinta ai batasan sanda ta rufe bakinta ,zubamai ido tayi.kayan jikinta ya cire mata ya jaata har toilet suna shiga toile suka fara wanka.ana cikin wanka suka shirya dama kuma ba wani fushi tayi sosai dashi ba.sai da suka faran tawa juna sannun sukayi wanka suka fito manne da juna kamar cingan.tayashi shiryawa tayi shima ya tayata suna gamawa suka hau gado suka kwanta sai da suka kara farantawa juna suka koma toilet suka kumayin wanka suka fito suka kwanta rungume da juna.nan da nan baccin mai dadi yayi awan gaba dasu.




Niko nace a subaha ta gari mrs and mr 👩‍❤️‍👨😊




Sakeena ismail Cameroon ✍️


Yauwa masu karatu kuna cewa bana muku posted deyewa🤩nifah ban da bas'ala in har zakumin komai sosai nima zan dinga muku posted deyewa insha allah 😂💃ina yinku wllhy 😘🤩




Comment and sharee pls
[8/29/2023, 1:49 PM] Mom Muwadda: 🧝‍♀️MIJIN ATTAJIRA 🧝‍♀️




By


Sakeena ismail Cameroon
(Mom muwadda )




Page 54&55




Bismillahi rahmani rahim




_______"bayan yan awanni an zubarwa ameera da ciki amma taji dadi sosai cedai maganar da doctor ya fada matane yayi mugun daga mata hankali wai sakamakon yawan zubar da cikin da takeyi bakin ma haifanta ya samu mas'ala bazata tsake samun ciki ba har abada.
A takaice dai ameera itta da haihuwa har abada,dan ta zubar da cikin yafi guda shida.


Kallonta doctor Yusuf yayi kinga ameera ki kwantar da hankalinki me a bun tada hankali anan dan ance bazaki tsake haihuwa ba.ai abun ayi murnane ma ai tunda dama can ba son haihuwan kikeyi ba.kinga yanzu bake ba shan wahala zubar da ciki.dagowa ameera tayi ta zubawa doctor ido kamar zasu fado kasa.saboda tsabar takaici ma rasa amsar da zata bawa doctor Yusuf tayi sai kawai ta dau jakarta ta fita ta banko mai kofah.




*Mumbai India*


Bayan wata uku.


Dawowata daga makaranta kenn,duk a gajiye na dawo kasancewa sai dana biya gidansu paa sannun na dawo gida.shiyasa ma na dawo a gajiye.


Kayan kijina kawai na rage na shiga kitchen a binci mai tsauki na daura mana saboda yamma tayi. kafin magariba na kammala ,share ko ina nayi na dau a bincin na kai kan dannin,a gurguje na shiga wanka ina fitowa na shirya cikin kananun kaya riga da wando,rigan mai karamin hannune sai wandon kuma iya guwa, powda na dan shafa sai lipstick kadan.taje gashina nayi na dau karamin ribbon nayi making dinshi a tsakiyar kaina, bandana na saka,kallon kaina nayi a mirror ba karamin kyau nayi ba.hijabi na zura har kasa nayi sallah ina idar da sallah na fito na nufi palo ina zuwa na ganshi a zaune yayi tagume ga farin ta kardu a hannunshi ,kara tsowa nayi jiki babu kwari na zauna kusa dashi.mijina lfy naganka haka ba kamar yanda nasa ba ganinka ba baice min komai ba sai ta kardun hannunsa daya miko min hannu nasa na karba.tare da duba takardun,ina gama dubawa na daga ina kallonsa cikin mamaki nace..jee dama kanfanin da kake aiki ba naka bane ?ba nawa bane ba beauty,okay amma me kayi musu har suka koreka ?ni kaina bansan mai nayi musu ba amma karki damu insha allah zan nemo wani aiki.in ban samu ba kuma sai kawai na daukeki mu koma Saudia dama ni ba zama na har abadan zanyi a nn ba.dama yanda na tsara in kingama karatunki gaba daya na daukeki mu koma Saudia ko kuma Nigeria saboda a canne iyayenmu suke.
Hakane karka damu yanzu ma insha allah in Allah ya _yarda sai nagama zamu koma,haba beauty wai ni ya zakice kar na damu bayan kuma kinfi kowa tsanin cewa an koreni aiki.dame zan sauke nauyin ki da allah ya doramun a kanki.duk da dai ina da wasu kudade a cikin account dina amma ai kinsa ko wana lokaci zasu iya
karewa.murmushi nayi humm mijina kenn ka kwantar da hankalinka ina dashi zam baka bangane kina dashi ba?eh tun kafin ma haifina yarasu ya gina kanfaninsa a Abuja da sunana ina da shekara hudu aka mallakamin kanfanin.yana da kanfani guda biyar.biyu a kano uku a abuja.kafin yarasu ne ya bar wasiha yace a barwa oncule dina guda biyu uku kuma nawane.dan haka nima na barma kanfani guda biyu halak malak insha allah gobe da safe kafin in wuce makaranta zamuje da kai ka sa hannu su paa su zama sheda ni jannat na mallakawa mijina kanfanina halak malak.saboda ni babu a bunda zanyi da kanfanoni har guda biyu.bayan kuma gaka, kaga in ka juya in sukayi yawa ni da yayanmu da zamu haifa a nn gaba zamu anfana.
Najeeb ya bude baki zaiyi magana jannat ta dakatar dashi.mikewa nayi saye,kamo hannunsa nayi na mikar dashi daker ina maida numfashi dariya yayi humm ashe dai matata attajira ce hararan watsa nayi mai muka shiga ciki" ruwan wanka na hada masa nace mai ya shiga yayi wanka amma yace min shifah in dai ba tare zamuyi ba toh shima bezaiyi ba,babu yanda na iya ahaka na cire kayana na daura tawol toilet muka shiga mukayi wankanmu muna fita shiryawa mukayi muka fito palo a binci mukaci mukayi sallah muna idar da sallah muka danyi kallo,Sai wajan sha daya muka kashe kayan kallon muka muce daki saida muka raya sunn sann mukayi bacci.


Washe gari kamar yanda muka tsara.haka kuwa akayi muna gama breakbeat muka nufi gidan paa Najeeb kam duk jikinshi yayi sanyi bansan saboda me ba.


Gidan paa


Muna zuwa na gaya mai a bundake faruwa harda ma korar da akayiwa najeeb a kanfani na kuma kara da cewa dan allah karya fadawa kowa.zancan dukiyar nn koda yayanmu da zamu haifa a nan gaba.kai ko bayan raina.bana so a tsani saboda ni nayi hakane domin allah.
Insha allah babu wanda zai sani jannat gaskiya keta tabance cikin mata allah ya miki albarka allah kuma ya baku zaman lfy mai dorewa Ameen muka amsa gaba dayanmu,sallama muka musu muka tafi amma har yanzu jikin jee a sanyaye shi yama rasa ta inda zai godemin saboda tsabar kaunar da nakemai har zan iya bashi dukiyata.kodai ma farki yakene.mota muka shiga saidana ajiyeshi a gidan sann na wuce makaranta.




Pls kuya hakuri da wann kainane yakemin ciwo.




Sakeena ismail Cameroon ✍️




Comment and sharee pls
[8/29/2023, 1:49 PM] Mom Muwadda: 🧝‍♀️ MIJIN ATTAJIRA 🧝‍♀️



By


Sakeena ismail Cameroon
(Mom muwadda)




Page 52&53




Bismillahi rahmani rahim




*Washe gari*


______kasan cewa yau Sunday shiyasa muna tashi tare muka shiga kitchen mukayi breakfast
Muna gama karyawa TV muka kunna muka zauna muna kallo sai mukaji ana buga kofah har zan tashi naje nabude sai yace min inyi zamana bari yaje ya duba ,yana zuwa ya bude wa zai gani arilin ce,itta ko arilin tana ganin shine ta zaga ta bayanshi ta shiga cikin falon ta barshi a tsaye. Bude baki najeeb yayi yana kallon ikon allah .a zuciyarsa kuwa cewa yake ko maiya kawo ta gidana ? Babu amsa.
Sai kawai ya rufo kofa ya koma cikin falo,yana zuwa yaga jannat sai murna ganin arilin take,
Shiko yana ganin haka yace bari ya shiga ciki
Dakinsa' ya nufa yana zuwa ya nemi gefan gadon ya zauna yayi ta gumi.humm beauty baki san waye kawarki ba da kinsan wace itta da baki saki jiki da itta har haka ba.kai da kinsan lalata mijinki takeyi' na tabbata ko minti biyu bazaki bari ta kara a gidanki ba,


Niko nace Najeeb gyara kalamanka tana zuwa kuna lalata juna ko tana lalataka?allah dai ya shiryi masu halin irin naku ameen.


Bayan tafiyar jee takine na mike kitchen na shiga na dauko lemo da glass cups guda biyu na dawo falon,dan a nn in kayi bako ko baki tare zaku sha lemo ko ruwa.shiyasa nima na dauko cup guda biyu.


Zama nayi kusa da itta zuba mata juice din nayi na mika mata nima na zuba nawa muka fara sha.kurba daya nayi na ajiye cup din nace mata bari na dawo.toh ta amsa min na mike na shiga takin jee ina shiga na tarar dashi zaune ya zuba takumi kara tsowa nayi har na zauna kusa dasi bai sani ba har saidana rikemai hannu
Ya dago ya zubamin ido.
Ga idon yayi jajur saboda shaawarsa daya motsa "


Niko nace gaskiya Najeeb kai jarababbene.


Da yake nasan halin kayana tsarai in har naga idonsa ya canza kolo to nasan a bunda yake bukata, amma wann karan yi nayi kamar ban san a bunda yakeso ba saboda in nace zamuyi wani a bu ga arilin can a falo bai kamata mu barta itta kadai mu dawo daki mu zauna ba.kallonsa nayi ina tambayarsa me yake damunsa "humm beauty kennn yanzu so kike kice min bakisan a bundake damun mijinki ba?kema dai kinsan in har kince baki san a bundake damuna ba toh kinyi karya wllhy.
Kallonsa nayi ina dariya kasa² oh dariya ma kikeyi ko tam shikenn ya mike zai fita nayi tsaurin rikemai hannu ina bashi hakuri.


Kaxo muje ku gaisa da itta kaga daga nn sai mu sallameta in ta tafi sai mu dawo na baka hankinka ko.murmushi yayi yace yauwa koke fah my beauty hannusa na kama muka fita falo.


Itta ko arilin dama a bunda take jira kenn.sai kuma gashi ta samu a tsaukake.dama tana so na tashi ta zubamin maganin baccin dataxo dashi ta samu Najeeb ya biya mata bukatarta.sabosa tayi kiwarshi sosai.yanzu kusan wata daya da yan kwanaki bata sashi a ido ba.shiyasa tazo yau.dan bazata bari ta chuchi kanta a banza a wofi ba.


Har tagama zuba maganin a cikin lemo la girgiza tana jiran fitowar jannat amma taji shuru
Bata fito ba,kilama suna can suna shan soyayyar su sun manta da itta.
Sai kawai taji wani mugun bakin ciki har bata ma san sanda ta kuma fito da maganin baccin ta kara a kan wanda ta zuba dazu ba.
Tana cikin girgiza lemon taji takun takalman su suna fitowa tsauri tayi ta goge gefe gefen cup din
Ta gyara zamanta,wayarta taciro daga jaka ta fara dannawa ,har suka karaso.


Dago fuskarta tayi tana kirkiro murmushin karya.
Nima murmushin nayi mata muka nemi waje muka zauna a kujera daya dani da jee dina
Sorry arilin mun barki ke kadai ko nayi magana.ba komai ai,ku da kuke sabbin ma haurata kinga dole na daga muku kafa ko.bance komai ba sai murmushi kawai dana danyi.dan tsatar kallon jee nayi naga ya kulu iya kuluwa dayaga nama manta dashi sai hira nake da arilin ,ina juyawa muka hada ido dashi naga sai wani cin magani yake .lumshemai indo nayi alamar bada hakuri.dan murmushi yamin ya saki hannuna ya mike ya koma dakinsa".


Bayan tafiyar Najeeb dakine arilin ta dau wann lemon ta mikawa jannat ba musu jannat tasa hannu ta karba suka fara sha lokaci zuwa lokaci arilin takan daga ido ta kalli jannat"taga sai sha take.can dai taga jannat ta ajiye lemo tana dan yacine fuska . jannat lfy baki shanye lemonki ba ?wllhy arilin ji nayi test din lemon ya canza kamar bashi nake sha dazu ba.sorry beb arilin ta fada tana wani irin shumin murmushi.duk da dai jannat din ba wani sha tayi sosai ba.amma dai da alama maganin ya fara aiki dan har ta fara geggedi a falo,kallon arilin nayi nace bari naje na dan kwanta toh tace min tana mikewa tace bari ta taimaka minki na kaiki daki bam mutsa ba dan nima naga alamar ina bukatar taimakon.mikewa nayi arilin ta kamani ta kaini har daki ina zuwa na hau gado nan da nan bacci ya daukeni tana zaune har sai data tabbatar baccin nawa yayi nisa sann ta tashi tana murmushi ta fita,


Bata tsaya ko ina ba sai dakin najeeb tana zuwa ta tarar tashi zaune rike da

Please Login or Register in order to submit comment