Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bai taba kai wann lokacin ba tare daya kira niba, jannat"tunani ba shine mafita ba, addu'a ne kadai ma fita.ki dinga yi masa addu'a insha allah zamu sameshi cikin koshin lfy.kaina n'a geda saboda na gamsu sosai da maganar paa.


Mun kusa makara kiyi tsauri ki karasa cin a bincinki,toh na fada..Sai naci gaba da cin a bincina,ina gamawa na mike daki na koma na dauko jakata na fito a mota na samesu suna jirana.shiga nayi paa yajaa motar muka bar gidan,




*University of Mumbai*


Sai 4 muka fito daga lecture,muka nufi wajan ajiyan motoci nida arilin kuma dama mun riga da mun shirya,nayi mamakin yadda ta sauko lokaci daya.


Wayata naji tayi ringing ina dubawa naga malamin soyayya ne yake kirana, najeeb kenn nake nufi ,saboda yanzu shine malamina na soyaya duk a bubuwan daya shafi sosai shine ya koyamin shiyasa nake kiranshi da malamin soyayya.duk da ba kaunar sunnn yake ba.amma ya zaiyi tunga yayi _yayi dani in dena naki denawa.dagawa nayi na kara a kunne.sallama nayi masa ya amsa,yace min ai yana cikin makarantar mu,cemai nayi mu hadu a gida saboda in nashiga motarsa arilin baza taji dadi ba,kafin na kace waya sai naji arilin na fadin kije mana ni babu wani fushi da zanyi kallonta nayi na tabbar ittace tayi maganar kuwa arilin kuwa kamar tasan tunanin da nake .kije kawai jannat "ni bari na wuce gida,sai mun hadu gobe,jai kawai na iya geda mata kamar wata tsokuwa,najeeb na jimmu cemai nayi ya jirani ganinan zuwa mu tafi ,tunda dama nariga dana hango motar shi,shiya na wuce Darek wajan,ina zuwa na kwankwasa glass din motar sauke yana ganin nice ya bude shiga nayi glass din yayi yana ganin nice ya mude motar na shiga na rufe, murmushi yayi min nima na mayar masa.karar shigowar sakone yaji a wayarsa yana duba sakon naga yayi wani murmushi tare da laso libs dinsa ta kasa,kallonsa nayi ina tambayarsa lfy,fine ya amsa,tada motar yayi muka wuce gida..


Bayan ya kaini gida bamuyi wani hira sosai ba,kamar yadda muka saba a baya,saboda cewa yayi abokinsa na jiranshi,sallama mukayi na shiga gida shi kuma ya wuce,




Najeeb kuwa yana zuwa gida ya tatta arilin a cikin mota,tana ganin shi ta sakko daga cikin motar,shi kuwa najeeb yi yayi kamar bai ganta ba,har ya shiga ciki da motarsa bayanshi tabi,ta shiga cikin gidan..
Kofah ya bude ya shiga tana biye dashi a baya,bai saya ko ina ba sai cikin bedroom dinshi.
Toilet ya shiga ya watsa ruwa,ya fito daure da tawal,yana fitowa ya sami arilin zaune akan gadonsa,tana ganinshi ta mike,ta karaso wajanshi,
Tana zuwa ta finciko tawal din dake daure akan kugunshi,ya rage babu komai a jikinshi,tana ganin haka shaawarta ya kara tashi.ai sai kawai ta rungumoshi suka fara romanci ,sai data tabbatar jikin Najeeb yagama yin sanyi sann ta cire jikinta daga nasa,kayanta ta cire,ta sake matsowa kusadashi "ai batayi wata_ wata ba ta tureshi ya fada kan gado,


Bayan wasu awanni


A lokacin hankalin kowa ya dawo jikinsa, najeeb ya kalli arilin fuska ahade kamar bai tabayin dariya ba,duk da arilin din yana regemai sha'awar dake damunsa amma bai taba mata koda murmushi ba,
Itta ko arilin ko a jikinta,tundadai ta samu mijin da zai dinga rage mata shaawa ai shikenn,
In yaga dama karma yayi dariyan,




Tun ranar da arilin taga Najeeb ya kwanta mata a rai har tayi bincike akansa,ann ne tagano cewa najeeb yana da muguwar sha'awa ,yakan kawo mata kala_ kala yana wutawa dasu amma da zaran yagama sauke sha'awarsa "Toh zaiyi waje dasu,amma dukda haka basa fushi,gobema kuma zasu kuma dawowa,shi kuma baya gajiya dayi,yayi ya gama su kara gaba,shiya arilin tana jin haka ta nemo gidansa,yau kusan sau biyar kenn suna aikata zina,


Kallonta yayi,kamar kullun yace ke tashi ki tattaro kayanki kibarmin gida,tunda na baki abunda kikeso sai ki kara gaba.


Saka kayanta arilin tayi tazo ta matso zatayi kissing dinshi ya kauda kansa gefe,murmushi tayi ta tauki jakarta ta kara gaba..




Sakeena ismail Cameroon✍️




Comment and sharee pls
[8/29/2023, 1:49 PM] Mom Muwadda: 🧝‍♀️MIJIN ATTAJIRA 🧝‍♀️




By


Sakeena ismail Cameroon
(Mom muwadda )


Page 43&44




Bismillahi rahmani rahim


______"bayan tafiyar arilin toilet ya shiga yayi wanka ya sabtace jikinsa,ya fito.
Waya ya dauka ya kira beautynsa "amma bata dauka ba,kara kiranta yayi amma shiru ,gaba daya yaji hankalinsa bai kwanta ba,ko arilin taje ta gaya mata a bunda dake tsakaninsu "ne ya tambayi kansa?kai nasan bazata gaya mata ba..dayaga dai bashida ma fita data wuce yaje ya dubata sai kawai ya dau mukullin motarsa ya fita,yana shiga motarsa bai tsaya ko ina ba sai kofar gidansu jannat"waya ya dauka ya kira amma still bata dauka! Saki yayi _ya rike kansa way.way beauty meyasa baziki dauki wayata ba? Ban san wana tunani yayi ba.nidai kawai ganine nayi ya balle murfin motar ya fita har zai shiga cikin gidan .sai kuma naga ya tsaya,wayarsa ya ciro cikin aljiwu ya duba lokaci karfe 6hadda yen mintuna,yasan tsarai yanzu kam su paa sun dawo aiki. juyawa yayi jiki babu kwari ya koma wajan motarsa "shiga yayi _ya wuce gida,


"Jannat kuwa tun da ta dawo ta jefar da jarta kan gado bata kuma bi ta kanshi"ba baccin ta tasha sai dab da magariba ta_ tashi , kitchen ta shiga ta daura musu abinci.


Abinci mai sauri na dora mana dan naga magariba ya gabato.su paa ko wana lokaci zasu iya dawowa,karsu dawo su tarar ba a binci,


Ai kuwa na gama kenn .ko kwashe"a bincin banyi ba
Suka dawo ban fito palon ba har sai da nagama kwashe a bincin na zuba a kula sann na fito "sannu dazuwa nayi musu inda su aryan kuma suna ganina da gudu sukazo suka rungumeni.shafa kansu nayi ina tambayarsu ya school"suka amsa alhamdulillah.kasan cewa sai 5 suke tashi,in paa ya tashi daga wajan aikinsa sai ya biyo ya daukesu"in ya daukesu sai suje su dauki maa "daga wajan aikin maa kuma sai su dawo gida.
Shiyasa kafin suxo gida 6 tayi..


Ciki su paa da maa suka shiga sukayi sallah suna iddar da sallah wanka suka shiga sukayi tare..
Suna gama shiryawa suka fito palon,basuga su jannat ba,sun tabbatar suna daki,abinci maa ta zubawa paa ittama ta zuba nata suka faraci.


Bayan shigarsu maa daki
Hannusu aryan na kamo muka muce namu dakin,alwala nasasu sukayi nima nayi muka tifo, sallah mukayi muna iddar da sallah,wanka na musu suduka biyu na shiryasu cikin rigar baccinsu "mai laushi.
Palo muka futo,muka tarar dasu paa har sungama cin nasu a bincin sun koma cikin palo suna kallo,maa kwance a kan cinyarsa"shi kuma "paa sai shafa kanta yake..
Wucewa mukayi kan dinning,dan inda sabo mun saba,saboda a gabammu ma suke kissing din juna wani
lokaci,


Kunsan fararen fatann babu a bunda ya damesu
Ko a gaban yayanzu..


A binci na zubawa su aryan nima na zuba nawa muna gama cin abinci,hannunsu na kuma rikewa muka koma dakinmu, TV na kunna musu na kai musu MBC3 saboda nasan carton akeyi acan ,zama sukayi suka fara kallo.


Lokaci na duba a agogon dake dakin,naga karfe 7 da yan mintuna, toilet na koma,wanka nayi na dauro alwala na fito,mai na shafah da turare.na dauko kayan baccina riga da wando mai taushi na saka wandon ya zomin har kasa sai rigar kuma mai gajeran hannu.hijabi na zura akan rigar baccin nawa na shimfida sallaya
Na tada sallan isha "ina idar da sallah ban tashi daga kan sallayar ba har saida nayi askar da karatun alkurkani ,ina gamawa, addu'a nayiwa su mommyna da Dadin.allah ya jikansu da rahma ina gama shafawa na mike,cire hijabina nayi na linke na maidashi cikin wardrobe.nade sallayar nayi na ajiyeshi a maajinshi,na hau gado,ina dudduba inda na ajiye wayata,amma banganta" ba ,sai daga baya na tuna ashe tun dana dawo ban cireshi daga cikin jakata ba,jakar na dauko na duba,ai kuwa tana ciki.
Ina budewa naga miscall din malamin soyayya rututu,dan yayi min miscall kusan guda goma ya min,kiranshi nayi bugu daya ya dauka.


Shikuwa najeeb tun da ya koma gida ya rasa meyake mai dadi meya samu beautinsa bata daga waya,me ya sameta,kodai arilin taje ta gaya mata a bundake sakaninsu" ne..
Har akayi isha yana bai bar tunaninta ba,dayaga dai bashida ma fita sai allah.sai kawai ya mike ya shiga toilet yayi wanka ya dauro alwala yafito.jallabiya ya zira yayi sallah yana idarwa ko askar baiyi ba ya mike ya nane sallayar ya ajiye, kan gado ya koma ya rabka uban tagumi yayi shiru.


Kamar amafarki" yaji "wayarsa na ringing yana dubawa yaga jannat ce,da sauri ya daga ya kara a kunnesa yayi shiru
Can bangaren yaji muryarta tana mai sallama lumshe idonsa yayi ya bude,sai da ta kumayi mai sallaman sann ya amsa, walaikum salam.malamin soyayya yau kuma bacci ake tun yanzune?na tambaya.ajiyar zuciya ya sauke yana hamdallah a cikin zuciyarsa"dan yanzukam ya tabbata ba a bunda yake tunanin bane.dan dazu da bata dau wayarsa ba , hankalinsa gaba daya a tashe dan ya dauka arilin taje ta fadawa jannat "a bundake sakaninsu.sai yanzu da yaga ta kirashi.
Ya dan samu nitsuwa kadan.dan yanzunma bashida tabbacin cewa bata je ta gaya mata ba ..
Jannat ko tun dazu sai magana take amma bai.. jinta"hello.hello.shikenn tunda bacci kake sai da safe har zata kashe waya taji yana magana..karki kashe beauty idona biyu ba bacci nakeyi ba.yayi maganar ,haba jee ba dole na kashe ba tun dazu fah ina magana amma ka shareni.i'm sorry my beauty na dena kiyi hakuri,


Nidai yanzu ba wann ba ina so ka fadamin a bundake damunka,dan tun dazu dakaje daukana a makaranta "ba kamar yanda na saba ganinka ba,


Fadamin a bundake damunka ina tsaurarenka,
Dib najeeb yaji irkinsa ya buga,tseta kansa yayi.ya dude baki ..babu komai jannat kawai dai bana danjin dadine amma naji sauki,ina kika shiga dazune beauty nayi ta kiranki dazu bakiya dauka ?yi hakuri wllhy bacci nayi wayar kuma na silane shiyasa ban jiba,dana tashi kuma kitchen na shiga nayi girki,a takaice dai sai yanzu na gama a bunda nake ina duba wayata naga ka kirani shine nace bari nakira ka.okay dama dazune nazo gidanku na ganki amma na kira ban sameki ba.toh meyasa baka shigo ciki ba?na tambayeshi"wllhy har zan shiga sai kuma na fasa na dawo gida,


A jiyar zuciya na sauke.ya cikin naka yanzu ,naji sauki.dama kiwarki nake shiyasa naxo
Ayya sorry jee amma ai zakaxo gobe ko,kila naxo
Kila kuma jee ?yes kila kina wahalar da zuciyata sosai beauty "ko kuma kace kaine kake wahalar da tawa zuciyar ba?da gaske?kai na geda mai..
Ai wani dadi najeeb yaji.
Ashedai jannat na sonshi sosai.


Toh shikenan naji beauty ki yadda kawai na turo ayi maganar auranmu" kinga daga ranar da aka daura mana aure,toh daga ranar mun dena wahalar da zuciyoyinmu ..


"Naji a cikin satinn zamuje Nigeria da paa ka bari inna je zanyi musu magana sai ka turo..yesss naji dadi sosai beauty amma nima dani za'ayi tafiyar,daga nn ma naje na gaida su granny"okay zanyiwa paa magana tukun duk yanda mukayi dashi zakaji inshallah,yanzu dai bacci nakeji,bari na barka kaima ka samu ka danyi baccin tunda bakiya jin dadin jikinka..


Okay amma bawai dan na gaji da waya da ke ba.
Murmuchi na danyi nayi mai sai dasafe.i love you so much my beauty.i love you too,ban jira mai zai kuma fadiba na kashe wayar.. na kwanta ina dariya,


Shima najeeb hakance ta kasance a wajansa "yana ganin ta kashe waya ya girgiza kai yana danyin murmuchi.uhummm beauty tsarkin kunya...
Kwanciya shima yayi _yana jin wani farinciki a ransa"saboda nan da ba jumawa ba burinsa zai cika, zai mallaki jannat"




*"Washegari*"


Kamar yanda na saba in na tashi hakance ta kasance yau ma,wanka nayi na shirya,saboda yau munda lecture karfe 9 shiyasa yau maa ce ta hada mana breakfast..
Ina gama shiryawa na fito palo.gaida maa nayi ta zuba min a binci ina gama ci nayi mata sallama na muce "saboda su dai 10zasu tafi,ina fitowa na tari taxi bamu saya ko inba sai cikin makaranta,kudinsa na bashi na shiga ciki..


*Bayan kwana uku*"


Yau ya kasance Saturday
Kuma a yaudin muka tsara zamuje Nigeria dani da paa sai najeeb.
Dan tun ranar nayiwa paa
Maganar da mukayi da najeeb kuma ya amince ,


Zaune muke kan danning muna breakfast har da najeeb dayaxo dazu.muna gama cin abinci,kallonmu paa yayi.
Son ka tashi mu wuce lokaci na kurewa,mikewa najeeb yayi,nima na mike daki na shiga na dauko jakata da mayafina na fito da yer trollin dina na saka a boot.mota muka shiga muka wuce airport.


Bamu dade da zuwa sosai ba jirginmu ya daga zuwa kasar Nigeria.




Sakeena ismail Cameroon✍️


Comment and Sharee pls
[8/29/2023, 1:49 PM] Mom Muwadda: 🧝‍♀️MIJIN ATTAJIRA 🧝‍♀️




By


Sakeena ismail Cameroon
(Mom muwadda)


Page 45&46




Bismillah rahmani rahim


_______"tunda muka shiga jirgi na jingina da jikin kujera na lumshe ido nayi shiru, da yake kujeran najeeb na kusa da nawa kujeran_kujeran paa "kuma na gabammu.
Mu zamu iya ganin sa amma shi ba lallaine ya gammu ba,


Hannun najeeb naji ya sauka a nawa hannun bude idona nayi na zubasu "a nashi idon.shiru mukayi,da nagadai shi ba dauke idonsa zaiyi ba sai kawai na sunkuyar da kai.matsowa yayi sosai kusa dani har muna iya jiyo numfashin zuna,magana naji ya faramin a kunne.beauty me yake damunki,kaina na girgiza,alamar babu. dan bazan iya bude bakina nayi magana ba,


Saboda mugun katsalar ya saukarmin,shima dai najeeb daurewa kawai yake ballanta m dayaji irjinta na goga nashi "wani yawu ya hadiye.saboda gaba daya sha'awar sa ya dawo.ji yake in har bai samu wacca zai kusanta ba "mutuwa zaiyi.


Da tsauri ya zare hannunsa"daga na jannat "dan bayaso yayi abunda zaisa ta fasa auransa"dan inhar bai karbi hannunsa daga na jannat ba komai zai iya faruwa a cikin jirgin nn.shikuma a gaskiya baya fatan haka.


*"Bayan yan awanni*


Mun sauka lfy ,kasan cewa babu wanda yasan da zuwan mu shiyasa muna sauka najeeb ya kira wani a bokinsa yaxo ya daukemu"bamu tsaya ko ina ba sai a tsohon gidan barista "muna zuwa muka tambayi mai gadin gidan barista yananan,yace ai babu barista ann gidan.kallon kallo paa da najeeb suka shigayi,paa ne ya kalli jannat"yace jannat kin tabbata nanne gidan baristan kuwa?eh paa nan ne muka zauna kafin na tafi India,amma sanda na dawo wancan zuwan nawa a ranar barista yace mu hada kayanmu "da muka hada shine ya daukemu ya kaimu wani gida"toh ni bamma kwana a gidan ba.ya daukeni ya kaini airport na koma india,nayi maganar hawaye na zubomin a kumatu na "hannu nasa na share.kallona paa yayi cikin tausayi ya fara magana..ki kwantar da hankalinki jannat "yanzu zaki iya gane wancan gidan da kuka koma kafin ki koma india?eh paa zan iya gane gidan in har an kaini unguwar..
Kina nufin baki san sunn unguwar ba?eh paa ban san sunn unguwar ba, saboda ban taba zuwa unguwan ba,saboda a bayan garin unguwan yake babu mutane sosai ..


Kai kawai paa ya geda saboda jikinsa yayi sanyi sosai.daker ya iya bude baki yace..ki kwantar da hankalinki jannat "insha allah zamu gano inda suke muje ko ?motar a bokin najeeb daya kawo mu muka kuma shiga,


Munje bayan gari "babu inda bamu zagaya ba ko allah zaisa mu gano gidan dasu barista suka koma amma bamu gano ba, ina so naje gidan oncle Ibrahim amma tsoron zuwa nake,saboda kar naje ya hanani komawa India,


Da najeeb yaga haka yace muje gidan kakansa "a haka dai jiki babu kwari muka kuma shiga mota,muka wuce gidansu kakannin najeeb din,


*Tudun yola*


A wani makeken gida naga abokin najeeb yayi parking,kallonmu najeeb yayi_yace mushiga ciki bin bayanshi mukayi har cikin gidan_gidan babbane sosai,irin family haus dinn.bangaren da naga yabi muma muka bi
Wata koface nagani ya shiga da alama palo ne.
Dan juyowa yayi yaga bamu shiga ba,ya kuma fitowa,ya ganmu a tsaye.
Alamun yayi mn da mushiga ciki bayanshi mukabi har cikin palon gidan ,wata tsokuwa da bata wuce shekaru 74ba zaune akan carpet din palon sanye take da hijabi har kasa hannunta"rike da charbi tana jaa, sallamar da taji anayine yasata juyowa tana kallon wayenda suke sallaman "tana ganin najeeb ne ta washe baki,ah mijina kaine ?nine tsohuwa" najeeb ya bata amsa,ai idonta na sauka akan fiskokinsu jannat "ta juya tana tambayar najeeb"su wayene wayenn kuma ?dan murmuchi najeeb yayi..wllhy tsohuwa amarya na samo miki shine taxo gaisheki,tana jin najeeb ya fadi haka ta mike daker ta nufosu jannat "sai data karewa jannat kallo tsap.jannat na gaisheta ma bata samu damar amsawa ba.sannu yernn yanzu kece najeebu zai aura ?kaina na sunkuya saboda kunya,dan kallon paa tayi dake gaisheta da turanci.yanda ta kwabe fuskarnn tata
Da alama bata gane me yake fadaba ,dariya najeeb yy,tsohuwa gaisheki fah yake.kai najeebu ka kiyayeni.yanzu hadda turawa zaka kawo min a gida ya zageni?toh wllhy baka isaba,daga kai har shi din.gwandama wann yer tsanar da kace amaryarka" tana gama magana ta kamo hannun jannat"suka wuce ciki.
Kai najeeb ya girgiza,tare da bawa paa hakuri,ba komai paa yace saboda shima yasan halin tsofoffinn nn tsarai.shiyasa baima ji haushin abunda kakar najeeb tayi mai ba.


Ciki suka shiga da najeeb saboda yana da daki a gidan,da in yazo yake tsauka,can ya tsauke paa.


*Washe gari*


Da safe muka koma india jiki babu kwari na rashin ganin barista "


Yau kusan watanmu daya da dawowa.tun lokacin da muka dawo na maita hankali akan karatuna.saboda yanzu nasan banida kowa sai allah.dan nasan karatunne kadai zai taimakeni a rayuwa.in na tsaya nayi.


Yanzu na koma shiru shiru.kuma dama ni tun tuni ba mai hayaniya ba.
Amma kuma in mutun ya sanni da dayanzu.yasan ba daya bane.


Dana zauna nayi tunani sosai.naga bani da mafita data wuce nayi aure kona tsamu tsauki.tunda najeeb din yana sona.shiyasa na gayawa paa din yan uwan najeeb zasuxo neman aurena.tunda yanzu su kadai na sani.
Kuma yayi na am da hakan saboda shima yasan munason junan mu sosai .


Anzo an nemi aurena kuma ansa nan da shekara 1insha allah aurennmu dani da najeeb.lokacin na kammala karatuna.




Sakeena ismail Cameroon✍️






Comment Sharee pls
[8/29/2023, 1:49 PM] Mom Muwadda: 🧝‍♀️MIJIN ATTAJIRA 🧝‍♀️




By


Sakeena ismail Cameroon
(Mom muwadda )




Slm,ina iwa kowa barka da sallah da fatan anyi sallah lfy,allah mai maita mana allah ubangiji yasa munada rabon gani wata shekara ameen ya Allah 🤲🥰




47&48




Bismillah rahmani rahim




_______"na maida hankali sosai a kan kara tuna,ni da arilin kuma kawancan mu sai a bunda yayi gaba.dan in mun tashi tafiya makaranta itta take zuwa har gida ta daukoni " ta dawo dani.
Dan ni har yanzu banda mota,babu ma wanda yasan cewa ina da wayenna dukiyar ..


*Kano Nigeria*


Anyi bikin walida,amma
Ba'a son ran mommy akayi bikin ba, dan babu yanda ta iyane kawai saboda a wajan kawunsu walidan akaje aka nemi auran,mommy kuma tana mugun jin kunyar kawu duk a bunda yace shi sukyi basu isa su tsallake maganarshi ba.yanzu kam tsaura minal kawai itta kam batada raayin aure yanzu bama,saboda tana da burirrikan deyewa saboda itta minal Allah yayiya mai son abun duniya .




*Mumbai India*


Bayan shekara 1
Mumbai University.
Wasu yammata ne guda biyu,zaune suke, kallo daya zaka musu kafahinci cewa suna cikin farinciki",Mrs Najeeb ya kamata yau fah mu hada pati tunda munci jarabawar mu arilin ta fada tana kallon jannat "nifah babu wani pati da zan hada kinsan ni banason hayaniya ,shiyasa ma nacewa jee bazanyi komai ba."jannat tayi Magana. itta fah iya gaskiyarta _ta fada.hararan watsa arilin tayi mata,ta bude baki zata kuma yin magana.jannat ta mike"tayi gaba abunta ta bar arilin tsaye.da arilin taga haka tsaki tayi tana magana kasa² humm jannat"Kenn kin dauka nima so nake kiyi patin ne ?wllhy nima ba so nake kiyi ba yarinya bakisan son da nake iya mijin naki bane.ina ga ke kanki ma nafiki sonshi "shi kuma yana can yana wahalar da kanshi,zaiyi anfani damu amma bashida magana a bakinsa sai jannat.. jannat..,yanzu shikenn.
Nasan daga ranar daya auroki yagama yawunn nashi da yakeyi.saboda tsabar soyayyar da yake miki,tana gama tsuru tanta itta kadai ta dauki jakarta tayi gaba..
Duk wayenn magangannun data dingayi babu wanda taji dan jannat "ta dade da barin wajan..


*Bayan tsati daya*


Yau kusan tsati daya kenn da gama course dina ,sai bayan munyi aure zan cigaba da karatuna,


Kasancewa nan ba al'adansu daya bane da Nigeria .


Dan su ann basa yiwa matansu lefe.amma ni najeeb ya daukeni munje ya siyamun komai da komai duk abunda akeyi a lefe nima yamin..


Yanzu haka tsaura kwana uku kacal ya rage a daura aurena da Najeeb..duk na rame,Babu a bunda ake gani sai ido da hanci da kuma irji da bom bom..
Sukam sunanan yanda suke,


Yanzu shikenn babu wanda nake dashi da zan nuna ince nima ga dan uwana,ga dan uwan ma haifina amma bashi da anfani ya fifita dukiya fiye dani.kuka na saki.ina cikinyi sai Maa ta shigo dakin.tsauri nayi na share hawayena saboda banason taga ina kuka.saboda babu a bunda na ratsa a wajansu duk abunda iyaye suke iyawa yer su nima suna min.bai kamata inyi haka ba.dan in ta fahimci a bunda ya sani kuka bazataji dadi ba.duk da dai yazama bole nayi kukan retsa iyayena da nayi .. karasowa tayi ta nemi waje ta zauna kusa dani.tana kallon idanuna ta fahimci kuka nayi dan taganni tsarai sanda nake goge hawayena.itta a duk tunaninta ta dauka ko kukan rabuwa dasu nakeyi ne.hannuna ta kama ta shiga yimun nasiha sai data tabbatar nasihan nata ta shigeni sosai .sann ta mike ta shiga toilet,ruwa mai dan zafi ta hadamun ta fito..
Yauwa jannat "ga ruwan zafi na hada miki kitashi kije kiyi wanka kixo ki kwanta kinji daughter na kai na geda ina danyi murmushi dan matar tana sona sosai.itta ma murmushin, tayin min sai da safe tayi mun ta fita ta rufo mun kofa,dan su aryan sun dade dayin bacci..


Wanka nayi da alwala na fito daure da tawol mai na shafa da turare kadan.kayan bacci mara nauyi na dauko na saka na hau kan gado sai danayi addu'a Sanna na kwanta"har na fara bacci
Sai naji wayata na ringing tsaki nayi ina yiwa koma waye allah ya isa haka kawai bai kira tun dazu ba sai yanzu dana fara bacci.wayan na jawo ba dare dana duba sunn wanda yake kira ba.na dauka na kara a kunne.shuru nayi.can bangaran kuwa najeeb ne kwance akan gadonsa
Idonsa a lumshe yena jira tayi magana amma yaji shuru.bai ma dauka zata dau wayan ba. Saboda ya dauka tariga da tayi baccine.saboda dare yayi sosai arilin ce taxo sukayi ta sheke ayarsu basu gama da wuri ba shiyasa bai samu damar kiran beautynsa da wuri ba.da har zai bari sai da safe zai kira amma sai yaga bazai iya barin safen yayi ba.shiyasa ma ya kirata a wannn lokacin.


Jannat kam har ta fitsa ta zata kashe waya taji jee dinta na magana.sorry my beauty na tasheki Ko.
Uhummm kawai na fada.naci gaba dayin shuru dan mugun bacci nakeji.shikenn dama nace bari naji muryarki kafin nayi bacci.
Ashema ke har kin fara bakima damu dakiji tawa muryar ba .humm ba haka bane amma meyasa yau baka kirani da wuri ba sai yanzu..wllhy shirye shirye kawoki gidana nake shiyasa ban samu damar kiranki da wuri ba kiyi hakuri kinji yayi magana yana jiran amsan da zata bashi sai yaji tana cewa shikenn jee kaima kasan bazanyi fushi da kaiba murmushi Najeeb yayi dashi kadai yasan ma'amarsa "godiya nake beauty allah ya barmu tare ameen na amsa yace bari ya barni na kwanta toh nace mai dan nima babu a bunda nakeso a yanzu sama da kwanciya"dama kuma hausawa sukace dare mawutar bawa ko wana bawa yanason ya samu ya wuta hatta dabbobi ma yana bukatar wutu in dare yayi.sallama mukayi ya kashe waya..






Sakeena ismail Cameroon ✍️




Comment and sharee pls
[8/29/2023, 1:49 PM] Mom Muwadda: 🧝‍♀️MIJIN ATTAJIRA 🧝‍♀️




By


Sakeena ismail Cameroon
(Mom muwadda)




Page 49 &50




Bismillahi rahmani rahim




*Kano Nigeria*


_____gidan Oncle Ibrahim "zaune yake duk abun duniya yayi sheshi duk yabi ya lalace kamar ba Ibrahim da aka sani a baya ba yanzu shi bai ma san ya zaiyi ba hajiya kaltum (kakan jannat)tazo gidanshi yafi a irga.sai masifa take way lallai sai yaje ya nemo mata jikarta"a duk inda take,in ba haka ba hukuma ne kadai zai iya rabasu,kunsan dai tsohuwa ,daker dai Ibrahim ya samu ya lallabata ta koma adamawa .


Bayan kwana biyu Ibrahim ya yanke shawara akan cewa zai seda gidansa da suke ciki.in yasaida

Please Login or Register in order to submit comment