Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

amsa mai.


Kinsan me habibti? a'a sai ka fada kwanciyarshi"ya kara gyarawa yaci gaba da magana.




Maganar da yayi da barista ne ya kwashe komai ya gaya mata ya kara da cewa wllhy habibti har na masu ranar tazo ni kam me zanyi banda murmuchi.
Tare dafadin allah ko ?
Eh mn habibti ko ke bakiya farinciki...nayi mana ta yaya zance bana farinciki ai ina ga ko kai nafika farinciki dan duk macen data samu miji irinka dole tayi farinciki,




Humm amma baki kaini farinciki ba habibti saboda sai yanzu hankalina ya fara kwanciya saboda kin kusa zama mallakina


Amma har yanzu ina da saukan fargama a cikin zuciyata in kinga na dena farga ba toh ranar an daura mana aurene,


Haba habibi meyasa kake fadin haka tsau nawa zan gaya maka ni takace,


Nasani amma har yanzu ban yadda da hakan ba dan kullun tunani na shine ayya ban zeke dewa ba kuwa ayya na dace dake kuwa wllhy habibti gani nake kamar ban dace da rayuwarki ba saboda ke yer gidan masu kudine ni kuma ba kowa bane,gashi bani da kowa ya karashe magana kaga dakata habibi in so daga yau kayi min alkawai bazaka sake fadin haka ba kuma ka sani in har baka aureni ba toh kaine kace ka fasa aure na ko kuma mutuwa nayi in ba haka ba kuma babu a bunda zai sa na aure ka insha Allahu .


Ajiyar zuciya Adam ya sauke yama resa da wace baki zai godewa jannat sai kwai ya furta kamar haka allah yayi miki albarka jannat gaskiya ke yer aljannace. Ameen na amsa,




A haka dai sukaci gama da magana cikin farinciki da kaunar juna.




Dady barista ya zauna da mami matarsa sunyi magana sun tattauna komai da komai.


Kuma sun saka biki nan da wata biyu kacal in Allah ya yarda,




*Bayan wata daya*




Shirye shirye biki kawai ake baji ba gani a yanzu haka jannat da mami sun tafi india wajan su paa daga nan zasu wuce Dubaï suyi siyayyan kayan lefe har dama kayan daki.




Nidai babu a bunda zance cedai ince allah yasa ai biki lfy Ameen 🤲🥰






Sakeena Ismail Cameroon ✍️




Comment and Sharee pls
[10/5/2023, 4:21 PM] Mom Muwadda: 🧝‍♀️MIJIN ATTAJIRA 🧝‍♀️






By




Sakeena Ismail Cameroon
(Mom muwadda)




Page 76&77






Bismillah rahmani rahim




________munje Dubaï munyi siyayya bana wasa ba babu a bunda mami bata siyamin ba kaya sunyi kyau sosai dan duk wanda yaga wannn kayan yasan cewa bikin yer gata kuma yer gidan masu kudi zaayi saboda ba karamin kaya aka ciya min ba,




Munyi siyayya mun dawo Nigeria lfy.




Yau kusan satin mu biyu da dawowa daga Dubaï kuma yau ya rege sati daya kacal a daura mana aure da habibina wato Adam,




Lokacin da mukaje Dubaï ne muka dauko wata balarabiya daga can wacca ta kore wajan iya gyaran jiki a yanzu haka itta take min gyaran jiki tun sanda muka dawo.




Na kara kyau da sheki ga wani kamshi na musamman da nakeyi duk dani dama can kekkyawa ce amma a yanzu na kara wani kyau na musamman duk wanda ya ganni zai dauka nima balarabiya ce saboda wani mugun hasken da nayi mai daukar hankali ko mata ma in sun ganni baza suso dauke idanunsu daga gareni ba ballantana na miji ",




Bangaren Ado ma dai hakan ta kasance duk da ba wani abokanai ne dashi sosai ba amma ya gaiyaci abokanan aikinsa sosai maza da mata babba da yaro saboda sabar murnar da yake ciki babu wanda ya bari kowa da kowa ya gaiyata na cikin kanfanin,




Haka dai abokinsa Idi ma ba a barshi a baya ba saboda shine babban abokinsa"shiyasa"da yasamu kudi bai manta dashi ba ya dau kudi mai soka ya bude mai babban shagon sai da kayan a binci kuma Alhamdulillah shima a yanzu haka ya bar bakin Kasuwa tuni,




A yanzu haka ya samu gida ma dai daici shima ya ciya gidan yana da kyau babu yefi palone babba sai dakuna biyu a ciki sai toilet a cikin dakin sai kitchen a sakar gida.




gida yayi kyau masha allah,




*Bayan kwan shida*




Yau ta kasance ranar lahadi kuma a yaune yen uwa da abokan arziki suka shaida daukin auren a Adam abubakar da jannat Muhammad Ali
Jama'a da dama suka samu halar tan daurin auren har dama gwamnar garin kano saboda bazasu daba mantawa da alhaji Muhammad Ali ba a rayuwarsu shi mutunne mai tausayi da kuma son mutane gashi kuma babban dan kasuwa ne tako wana bangare ya shahara sosai shiyasa jama'a da dama sun sanshi ta fannin kasuwanci,shiyasa barista ya gaiyashesu ",




Bayan daurin aure ne aka guda nar da walimar cin a binci a kofar gidan barista.


Can kuwa Adam ne tare da abokansa da suke aiki a kanfani daya Har ma da babban abokinsa Idi.




Duk da ba wani fara'a ne sosai da Adam ba dan bai cika dariya sosai ba dan ba kowa ne yake ganin dariya Adam ba daga barista sai jannat da kuma abokinsa"Idi su kadai suke ganin dariyarsa"su dinma ba wai wangane baki yake yayi dariya kamar kowa ba ce dai murmuchi,




A yanzu ma dai sai sokanar shi Idi yakeyi wai angon jannat kamin wayo kayi aure ka barni shi kuma Adam sewa yake karka damu kazo kullun kaci a bincin amarya dan nasan shine mas'alar ka Adam ya karashe maganar tare dayin murmuchi mai kyau,




Wani harara Idi ya bankawa Adam an gayama ni mayen abinci ne da zakace na dinga zuwa ina cin a bincin amarya salon wataran ku koreni kuce nafiya naci Idi ya karashe magana tare da aure fuska.


Wani yar murmuchi adam ya kuma saki tare da dafa kafadun Idi haba daga taimako kuma idi banason taimakonka in dai da gaske kakeson taimakon nawa toh ka nemomin matar da zan aura nima na muta,




Tab kana nufin ni zan nemoma mata ?




Ni ai ba nemamin akayi ba ni na nemo da kaina dan haka kaima kaje ka nemo naka Adam yayi magana,






Tam shikenan Ado naji zan nemo,




Ahaka dai sukaci gaba da magana sauran abokanan Adam kam mai zanuyi banda murmushi,




Gajiya adam yayi da surutun Idi dan kansa har ya somayi masa ciwo kadan _kadan saboda shi mutun ne da baya iya jure hayaniya,




Cikin gidan suka shiga suka sha hotuna da amarya,






Dan ba karamin kyau tayi ba farin leshin ne a jikinta da gwaldin kadan _kadan ajiki sai waldin din mayafi tayi kyau har ta gaji Adam kam tun da yaganta ya kasa dauke kansa daga gare ta dan ba karamin kyau dayi ba duk da dai dama can kekkyawa ce amma da ya kwana biyu bai ganta ba sai yaga ta kara kyau da sheki,dan tun da aka fara mata gyaran jiki ya neda ganinta yayi _yayi su hadu amma hakan bata samu ba,dan mami tace bazai fanta ba sai ranar daurin aure shiyasa ya hakura kawai amma ba a son ransa ba ya hakuran.






Shima dai Adam farin shadda ne a jikinsa da kuma wular kansa mai rasin fari da kwaldin din yayi kyau sosai ya fito a buzunsa duk da jannat farace sosai amma bata kai Adam fari ba,




Niko nace zamusha kallo in sun haihu dan dukansu kyawawane.




Bayan anyi hoto anwase




Da daddare akayi sabon shiri na zuwa dinne.




Nan ma dai ango da amarya ba karamin kyau sukayi ba.




Anyi dinne lfy anwace




Washe gari da yamma aka mika amarya gidan mijinta bayan anyi musu nasiha,




Bayan kowa ya wace tsaura Minal da anty walida ce kadai da take fama da sohon ciki babu yanda baayi da itta ba akan ta zauna agida saboda haihuwa ko yau ko gobe amma taki tace lallai sai taxo.




Haka ma yanzu da mutane suka tashi tafiya ance mata tazo su tafi inyaso Minal ta zauna tace aa sam badai yu ta tafi ta barsu su biyu ba.




Zaune suke a kan gadon abarya daya hadu iya haduwa gida yayi kyau 3 bedroom ne ko wacce da bandaki a ciki sai kitchen a gefen palo gida yayi kyau sosai saboda barista yayi kokari sosai,kama daga kayan kitchen har ma dasu kayan daki babu kayan na kasa da milliyon biyar sedai sama dashi,.




Suna zaune Adam yayi sallama dan a tunaninsa "ya dauka kowa ya tafi saura a maryarsa kadai.




Sai yaga sabanin haka dan har ya sallami a bokananshi da suka rakashi,


Sunyi niyar shigowa amma Adam yace ina haka kawai su kallan mai mata,




Ba yanda suka iya a haka dai suka juya suka tafi.




Yana ganinsu Minal ya tamke fuska kamar bai taba dariya ba kollonsu"yayi tare da fadin ku kuma me kukeyi har yanzu baku tafi ba ya jefah musu tambaya?




Baki Minal ta tabe anty walida ce tayi karfin halin cewa wallhy ya Adam kakace tace mu zauna da itta sai ka dawo karmu barta itta kadai ta karace magana dan batasan mai zata ce mai ya yedda ba,




Dan karyar da tayi itta kadai mafita a gareta dan yana mugun girmama kaka Kaltumi.
Wato kakar jannat wacca ta haifi maman jannat Kenan,




Adam na jin haka yayi tsaurin tiro wayarsa" daga cikin aljihunsa,


Ya duba number daya daga cikin a bokananshi.




Yauwa salim pls kuna ina ta can bangaren kuwa salim ne ya amsa wa Adam kamar ya Muna ina bayan kuma kaine kace mutafi gani yanzu ina haiyar koumawa gidar mu,


Yauwa kaga dan allah ka juyo ka dawo gidana ga kanne na anan basu tafi ba ashe.


Kana nufin su Minal basu tafi ba eh kawai Adam ya amsa tare da kashe waya,




Juyar da hancin motar salim yayi ya koma gidan Adam.




Azuciyarsa"kuwa murna yake da zaiga Minal dan yana mutukar sonta sosai amma har yau bai samu damar ya baiyana mata a bundake cikin zuciyarsa ba amma yayi alwashi yau sai ya baiyana mata insha allahu,




Yana zuwa kofar gidan Adam yayi wa Adam din waya ya shaida masa yana kofar gida.




Ba'a jumawa sosai ba sai gasu Minal da walida sun fito kara sowa sukayi suka gaida dashi",




Bayan mota walida ta zauna sai Minal a gaba suka nufi gida,




Bayan tafiyarsu walida Adam sai daya tabbatar ya dufe ko ina na gidan sannun ya dawo dakin.




Har yanzu dai fuskarta a rufe take kamar yanda ya barta.






Murmuchi yayi ya nufo ta jannat najin takun ta kallinsa alamun dai ya nuna wajanta zai karaso
Sai kawai taji irjinta na dukan uku _uku kamar wacca bata taba sanin dah namiji ba.








Sakeena Ismail Cameroon✍️








Comment and Sharee pls 🥰
[10/6/2023, 9:58 PM] Mom Muwadda: 🧝‍♀️MIJIN ATTAJIRA 🧝‍♀️






By




Sakeena Ismail Cameroon
(Mom muwadda)






Page 78&79






Bismillah rahmani rahim






_______kara sowa yayi ya zauna gefen gadon shiga cikin mayafinta yayi shima ya kura mata ido kamar yaune ya fara ganinta kiss yayi mata a kumatu jannat na jin saukar bakinsa a saman kuma tunta irjinta taji gaba da bugawa da karfi rada yayi mata a kunne naga ta geda kai tare da mikewa ta nufi toilet alwala tayi kamar yanda ya umarceta tana jikinyi ya turo kofar shima ya shigo a tsoroce jannat ta taga ido tana kallonsa"suna hada ido tayi tsaurin kauda kanta gefe tare da karasa alwalanta " tabi ta gefansa ta fice daga toilet din ba tare data kuma kallon inta yake ba,




Murmuchi yayi ya bita da kallo ya karasa cikin toilet din alwala shima yayi ya fito ya jaasu sallah,




Sallah sukayi raka'a biyu suna idarwa ya juya dafa kanta yayi tare dayin addu'a.


Bayan sungama ne ya jaa ledan daya shigo dashi dazu ya bude gasheshen kazane dayaji Kayan hadi sai yogurt mai sanyi cup daya dauko dazu a kitchen ya dauka ya zuba yogurt din a ciki sai kazan daya juye a plate.




Jannat kam tun sanda suka idar da sallah kanta yake kasa.


Cinyar kaza Adam ya dauka ya matso kusa da itta.


Sai a sannun jannat din ta dago ta zuba mai fararen idamuwan ta.


Haa Adam ya fada kamar jannat zatagirgiza kai sai kuma ta tuna da Adam baya son mutsu shiyasa kawai ta bude baki samata naman yayi a baki ta gusra kadan ta fara taunawa a hankali ragowar shima Adam din ya saka a baki suna hada ido ya kashe mata ido daya sunkuyar da kai tayi kasa.




Bayan sungamaci ne suka sha yogurt.


Suna gamawa ya umarceta data tashi taje tayi wanka ba mutsu ta mike ta shiga toilet.




Sai daya tabbatar ta shiga sannun shima
Ya juya ya fida ya shiga dakinsa toilet ya nufa wanka shima yayi kafin ya gama ya shirya ya dawo dakin nata har jannat ta gama nata wankan ta shirya cikin Kayan bacci riga da wando.


Wando har kasa yaxo mata Adam yana dawowa dakin kallon ta yayi yace kinga habibti ba wanan nakeso ki saka ba,


Zatayi magana ya rufe mata baki da tattausan hannunsa" jannat najin saukar hannun Adam kan lebanta ta lumshe ido tayi tare da mudesu.


Wajan kekkyawar akwatin da yagani a dakin ya nufa janyo a kwatin yayi ya bude kayan bacci ya shiga dubawa,


Kayan bacci shara _shara ya dauko ya mika mata ba yanda ta iya haka tasa hannu ta karbi rigar baccin toilet ta koma ta saka sai data dau yen mintunan kafin tafito.


Kunya ne ya rufe jannat shi kuma Adam ido ya zuba mata ba karamin kunya ya bata ba sai faman rufe irji take dan rigar shara shara ana iya hango komai na jikinta",


Adam yana ganin haka ya kamo hannunta ya zaunar da itta a gefan gadon,


Habibti kinga yanda kikayi kyau kuwa habibti me sirrin ne ga wani kamshi namu samman da nakeji daka jikinki,gaskiya habibti ke tamu sammance.


Magana Adam yake mata cikin salo yanayi yana sumbatar wuyanta tare da shishinawa kamshin dake jikinta yana kara rikitashi ba zato ba sammani taji saukar lebansa akan nata leban .


Kiss ya shiga bata da tsauri _tsauri jannat tun bata biye mishi har ta shiga mayer masa da martani kafin kace me abu ya girmama tunanina sai kawai na fita na barsu na koma palo,


Ina palo naji sai sumbatu Adam yake tare da sawa jannat albarka,


Daren dai jannat ya ciyar da Adam zumma'a.


Jannat kuwa yanda wajan yayi zaka rance bata taba kusantar da namiji ba,


Bayan sun samu nitsuwa ne ya dauke ta chak ya nufi toilet da itta,


Wanka yayi mata ya dawo ya kwantar da itta shima ya koma yayi natsa wankan.




Ranar dai baccin mai dadi Adam yayi rungume da matarsa kai in kaga yanda ya rungumeta zaka rance ka dauka kwace mai itta zaayi,


Washe gari ma dai shi yayi mata wanka ya kara gatsata,


Shayi mai kauri ya hada mata tasha ya bata Panadol tasha,


Sai da suka muka raya sunna sannun ya kyaleta tayi bacci.




Basu suka tashi ba sai wajan karfe 11 wanka suka sakeyi suka fito palo kallo ya kunna musu suna cikin kallo sukaji ana buga kofa,


Jannat dake kwance akan cinyar Adam ne ta mike da niyar zuwa bude kofar sai Adam ya dakatar da itta,


Kinga habibti kiyi zamanki bari naje na duba waye kai na geda ya nufi bakin kofa ya bude,


Minal ce yagani tsaye tare da kular abinci a hannunta gaidashi tayi ya bata hayya ta wuce ta shiga ciki,


Kayan a bincin taje ta ajiye akan dinning table ta dawo palo kara gaisawa sukayi da Adam yana tambayarta ya su mami da barista tace sunanan kalau,


Gaisawa sukayi da jannat sai tsunkuyar da kai take dan yau kawai sai ta shinci kanta dajin kunyar Minal din,


Dan gani take kamar tasan a bunda sukayi da Adam,


Bayan ta dan zauna kadan ne tayi musu sallama ta tafi,


*Bayan wata uku*


Jannat ce ta fito daga kanfaninta dan yanzu Adam ya kirata yace yana waje ta taho su wuce gida,


Kasan cewa kullun shi yake zuwa daukarta in ya tashi daga nashi aikin.


Suna zuwa gida fita sukayi daga cikin mota suka nufi cikin gidan bayan sun gaisa da ballo mai gadi,


Shiga sukayi cikin palon manne da juna zasu wuce ciki sai suka saya jin laure mai aikinsu na magana ne suka juya,


Sannu dazuwa alhaji kai Adam ya geda kawai taiwa jannat ma sannu dazuwa jannat ta amsa cikin sakin fuska yauwa sannu baba laure ya gida Alhamdulillah hajiya laure ta amsa kai jannat ta geda tabi bayan Adam da har ya riga da yashiga ciki,


Wanka suka shiga sukayi kamar yanda suka saba a kullun in suka dawo daga wajan aiki kafin suci a binci,


*Bayan shekara daya*


Kuka suke dan yanzu kam sun san tsarai maman nasu tayi na damar a bunda ta aikata Minal ce da jikinta yayi sanyi sosai na ganin maman nasu a wanan yanayin,


Uwa _uwace duk rashin ken halin nata amma sun tabbata a yanzu kam tayi na dama sosai,


Ta rame tayi baki kamar ba hajiya lubabatu da akasani a baya ba,


Wasu kuraje ne ya firfito mata a jiki sai tsusa take kai in kaganta zaka rance ka dauka wata tsohuwa ce mai shekara 70haka,


Cikin kuka take neman gafarar yaran nata.


Haba mommy sau nawa zamuce mun yafe miki duk sanda mukaxo wajannan zaki nemi yafiyarmu munce mun yafe miki walida ta karashe magana suna cikin hakane akace musu lokacin da aka dibar musu domin ganawa dama haifiyarsu ta cika babu yanda suka iya a haka suka tattara suka tafi,


Zaune suke suna zuba soyayyarsu kamar yanda suka saba ko wana lokaci sukaji kukansa a daki da sauki suka mike har suna rige _rigen zuwa dakin,


Yarone kwance akan gadonsa mai masifar kyau yaron bazai wuce wata shiga ba fari ne sosai da kaganshi kaga Adam kamarsu daya,


Daukarsa Adam yayi yana mai wasa,


Haba hanif dina maiye sameka kake,


Wasa sosai Adam ya dingawa yaron har sai da yayi shiru sannun ya mikawa jannat shi,


Karbansa tayi ta shiga shayer dashi,


Da daddare jannat ce tsaye a gaban mirror tana kwalliya Adam yazo ya rungumota ta baya yana sunbatar wuyanta,


Lumshe ido tayi tace haba habibi so kake ka sani wanke wannan kwalliyar nawa kawai,


Dariya Adam yayi yace in nasaki wanke zammiki wanda yafi naki ai jannat najin haka tayi mai hararan wasa, murmuchi yayi ya lakuci yancinta tare da fadin pls habibti na,kai jannat ta girgiza cikin shogoma tace aa nidai ka bari sai mun dawo daga dinne party din tukun sai kayi duk a bunda kake bukata dan yanzu karka manta kaine babbar abokin ango bai kamta kaki zuwa da wuri ba dan kasan Idi zai iyayin fushi,


Kasan dai a bubuwan da yayi mana abikinmu bai kamata kaimai haka ba kai Adam ya geda yace hakane,


Amma kisani alkawari na da kikayi min in mun dawo sai kin bani.


Tam shikenan naji yanzu dai mutafi kai Adam ya geda tare da riko hannunta suka fita..,








Sakeena Ismail Cameroon ✍️






Comment and Sharee pls 🥰
[10/12/2023, 11:14 PM] Mom Muwadda: 🧝‍♀️MIJIN ATTAJIRA 🧝‍♀️






By




Sakeena Ismail Cameroon
(Mom muwadda)



80&81






Bismillah rahmani rahim






________"muna zuwa palo na tarar da baba laure na zaune tana kallo sannu baba laure yauwa hajia baba laure tace hanif yayi baccine eh yayi bacci tun dazu hajiya kai na geda sallama mukayi mata muka wuce,


Bamu _muka dawo ba sai wajan 1heur muka dawo dan saida muka maida amarya gidan su ango ma haka,


Washe gari ya kasance lahadi muna gida bamuwa zuwa aiki dagani har habibi.


Shiryawa yayi cikin farar shaddarsa "mai masifar kyau dan dinkin babbar rigane shiyasa ba karamin kyau yayi masa ba ga wani kamshi da yake zubawa kai sai ka rance kace shine angon saboda tsabar kyau da yayi.


Da gudu ta fito palon tana kwalla mai kira habibi !habibi !!


Tsayuwa Adam yayi ya zuba mata ido har ta karasa gabanshi.


Jannat kwa sai faman kumbre _kumbre take ga idonta sai faman zubda kwalla take tayi,


Adam na ganin haka duk ya rude,


Subhanalla habibti lfy mai ya sameki baki da lfy ne duk a lokaci daya yayi mata wannan tambayar saboda rudewa,


Ganin yanda ya rudene ya sani sassauta kukan da nakeyi,


Kai na girgiza alamar babu komai ajiyar zuciya Adam ya sauke.


Ya riko hannuna toh gayamin meye saki zubda hawaye.


Ba kai bane ba nayi maganar cikin shogoba ni kuma habibti yayi magana tare da nuna kansa "kaina na kuma gedawa,


Nace eh kaine kaga yanda kayi kyau kuwa habibi haka kawai mata su kallon min kai sai a lokacin Adam ya gane ashe kukan kishi take,


Murmuchi ya danyi yace toh yanzu gaya min ya kakeso ayi,


Nidai gaskiya sedai ka fasa fitan ko kuma ka canza wannan kayan dan na tabbata da Kai za'a kai amarya,


Toh shikenan tunda bakya so kixo mu koma ciki kafin tayi magana ya riko hannunta dakinshi suka koma suna shiga ya zaunar da itta a gefan gadon ya shiga cire babbab rigarsa".


Habibi me zakayi cire kayan zanyi habibti sai mu zauna tunda kince bakiya so naje daurin aure amma fah in Idi ya tammaya meyesa banzo ba ke zaki bashi amsa,


Kaga Habibi karkayi haka kaje kawai na amince.


Bazan je ba kinfi kowa sanin cewa bana son ganin hawayenki tsau nawa zan gaya miki kinga kuwa a kanki zubar da hawayenki gwara na hakura da zuwan kawai sai na zauna kiyita kallona ya karashe maganar yana karasa tube kayan jikinsa"


Sai da naga da gaske yake sannun na shiga rarrashinsa"daker ya yedda zaije amma sai da yace nayi mai alkawari in ya tafi bazanyi kuma yin kukan ba sannun ya yerda ya fita,


Rakashi nayi har bakin mota sai daya tafi sannun na dawo cikin gidan dakina na shiga raina fes.


A kullun ina godewa allah daya bani Adam a matsayin mijina.


Adam yana sona sosai baya son bacin raina ko kadan dan a kullun burisa bai wuce yaga ya faranta min rai ,


Shiyasa nima nake kara sonshi sosai murmuchin na saki dama mommy da Dady suna raye da zasufini farinciki,


Ina cikin tunani naji hanif hana kuka.


Mikewa nayi na nufi dakina,


*Bayan wata uku*


Minal ma dai yanzu tayi aure ta auri dan abokin Dadysu watoh dan gidan alhaji jibril wanda Adam yake aiki a kanfaninsa "suna zaune lfy.


*Mayan shekara biyun*


Kwance take a kan cinyarsa sai sannu yake mata babu a bunda takeyi sai kai kawai take iya geda mai ga abinci dake hannunsa" sai fama yake data tashi taci ko kadan ne amma taki,


Haba habibti ki daure kici ko yayane kincewa baba laure zakici dambu ta defah miki kuma kinkici,


Ni wallhy Habibi dambun wari take min zanci dan wake kuma kai nakeso ka defah min ba baba laure ba,


Amma habibti nifah ban iya defah dan wake ba ai jannat na jin haka ta bude baki zata fara kuka yayi saukin rufe mata baki da tafin hannunsa "shiii me haka habibti toh naji zanje nacewa baba laure ta koyamin kin tabbata in na defah miki zakici kai na gena murmuchi Adam yayi min.


Toh shikenan daga toh sai na samiki pillow naje na defah miki kai na nageda tare da tashi pillow ya sakamin na kwanta ya mike ya dauki dambun ya nufi kitchen dashi,


Dakin baba laure yaje yace wa baba laure ya koya mai yanda akeyin dan wake kamar baba laure zatayi magana sai kuma ta fasa ta mike ta nufi kitchen Adam ya bita a baya,




*Bayan minti dalatin*


Toh habibti ga dan waken ki tashi kici taimaka min yayi na tashi zaune sai daya tabbatar na zauna sosai sannun ya dau dan waken ya dinga bani inaci ina lumshe ido dan danwaken yamin dadi sosai sai dana cinye dass na kora da ruwa zan koma na kwanta kennn ya hanani kwanciya wai zakiyi habibti kai na geda babu kyau daga cin abinci sai kwanciya na ki dan bari kadan tukun kai na gyeda,


Dauko plate din da tagama cin a binci yayi ya nufi kitchen dashi ya ajiye ya dawo palon yana dawowa bai ganta ba sai can yaji tana amai a toilet din palon da sauri yabi bayata yana shiga ya riketa sai da tagama ya bata ruwa ta kuskura bakinta"sannun suka koma palo.


Sai sannu yake gyera mata.










Sakeena Ismail Cameroon ✍️








Comment and Sharee pls 🥰
[10/14/2023, 11:14 PM] Mom Muwadda: 🧝‍♀️MIJIN ATTAJIRA 🧝‍♀️






By




Sakeena Ismail Cameroon
(Mom muwadda )




Page 82&83






Bismillah rahmani rahim






_______"suna zuwa palon kwanciya zatayi yace ta tashi su tafi daki ba musu ta mike da taimakonsa"suka je dakin kwantar da itta yayi a kan gado ya rufeta da bargo.


Taba jikinta yayi yaji zafi sosai kinga habibti ki tashi kawai mu koma a sibiti kinga jinkinki akwai zafi sosai a'a Habibi ba sai munje a sibiti ba anjima zazzabin zai sauka saboda jiya ma haka sai daga baya

Please Login or Register in order to submit comment