Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a rayuwata"shine ranar da na samu lbrn rasuwar Muhammed"a bunda yafi komai dagamin hankali shine Bayan naji labarin cewa hatsari sukayi a hayyarsu"ta zuwa gaisuwa da nayi bincike nagano cewa ashe ma a hayyar jigawace abun ya faru ,shine na yanke shawara dana je wajan ina zuwa na dudduba wajan sosai nayi bincike anan ne nagono cewa ashe ba'a son ransu sukayi hatsarin ba babbar motace ya bugesu mutanan dake rayuwa a wajan ne suka ban lbrn cewa sunga sanda abun ya faru saboda safiyace kasan cewa kauyan da sukayi hatsarin,mutanen kauyan a kogi suke wanka shiyasa ranar ma suka tafi wanka suna cikin wanka sukaga abun daya faru,


"Suna cikin wankansu sukaga karamin mota yawuce sai can suka hango wani babban mota ya taho a guje in karamin mota yayi yun kurin bashi hayya sai babbar motar ya kuma biyo karamin harsai da ya samu ya buge karamin motar yayi wani kara ya shiga cikin daji sann ya hakura ya tafi,


Tun a lokacin nagane cewa turo wanan mutumin akayi ya kashe wayan nn mutanan ko kuma shi ya aiko kanshi"


Barista kamal na gama jin bayanin da wayanan mutanan sukeyi masa ya share hawaye allah sarki abokina duk wanda ya aikata ma wanan abun insha allah sai inda karfina yakare yayi magana tare da dauko kudi masu tsoka ya mika musu godiya sukayi masa sosai saboda zasu iya cewa m basu taba rike irin wayanan kudadan ba,


Inda motarsu" Muhammad wanda yagama fashewa waje dudduba motar yayi baiga komai ba saboda yan sanda duk sun kwashe a bundake cikin motar saboda yin bincike,


juyowa yayi zai tafi sai yaji kamar ya taka wani abu da takalminsa"baya yayi ya durkusa wayace wacca screen dinta ya dan fara fashewa dauka yayi ya ganta a kunne ga photon jannat" akan screen din wani hawaye ya share bazai taba manta wayar Muhammad ba tabbas wayarsa"ce har zai mike sai ya hango wani sako a saman wayar da alama text ne aka turo masa,dan shiga yayi ya fara karantawa"humm yayana kenan kana da taurin kai banyi niyar aikata a bunda na aikata ma a yanzu ba kaine ka jawa kanka,
Mema kon ka barmun kanfaninka guda daya tunda nawa yakare amma bakayi hakan ba
Ka dauka dan ka daukeni a kanfaninka na hakura ne ?toh ban hakura ba saboda tun sanda ka daukeni a kanfaninka naga irin ci gaban da kake samu wani mugun bakinciki naji,shiyasa na yanke shawara na sa a kasheka kowama ya huta tunda ni bazan iya kasheka da hannu na ba
Hahahaha ka tafi lfy yayana!


Barista na gama Karan tawa yayi shiru jikinsa yayi mugun yin sanyi duniya ina zaki damu yanzu dama ashe dan uwa na iya kashe dan uwansa" wanda suka fito ciki daya dashi saboda dukiya?


Mikewa yayi jiki ba kwari ya shiga motarsa"ya tafi


Yana tuki yana tunanin kwana biyun da suka wuce Muhammad ya bashi ta kardu kanfaninsa"yace ta jannat ne ya adanashi sosai ya kuma kara da cewa ya mallakawa Ibrahim biyu daga cikin kanfanoninsa"amma ba yanzu zai bashi ba sai sanda yaga Ibrahim ya shiryo ya kara hankali sann zai bashi saboda shi dama badan kowa yake tara dukiyar ba sai dan jannat"da Ibrahim" su anfana dashi"


Dan juyowa barista yayi suka hada ido da Ibrahim "yayi tsaukin sunkuyar da kanshi kasa yana share kwalla,


Barista dama kana nufin tun kafin allah ya dauki ran dan uwana ya mallakamin kanfaninsa"?


Kwarai kuwa Ibrahim tun kafin ya rasu ya mallaka ma kanfanoni har guda biyu da gida.


Kawai dai yaki gaya ma ne saboda yanaso sai sanda allah ya shiryar da kai, kullun addu'arsa bai wuce allah ya nuna mai randa allah zai shirye ka ba,


Ashe kai kuma kana saka ranar da zaka kasheshi ka mallaki dukiyar shi"allah ya shiryeka Ibrahim"dama naki sanar da yan sanda shekara da shekaru badan komai ba sai dan ina so a hukuntaka a gaban jannat ko taji tsauki a ranta,


Mai da dubansa yayi wajan matarsa wato hajiya lubabatu"ke kuma lubabatu allah ya isa ban yafe ba.


Yanzu dama ba son allah da annabi kikemin ba,ashe dama kina da wata manufa da kikeso ki cimma a kaina shiyasa kika aureni?ni duk a tunanina na ke mutuniyar kirkice ashe ba haka ba,gaskiya kin cuceni kinci amanata bazan taba yafe miki ba.


Duniya ina zaki damu"kai Ibrahim saboda dukiya ka kashe dan uwanka"baka ma san dukiyar da kakeso ka kwata a hannunsa nakane da jannat ba,


Ke kuma lubabatu kin auri mijinki ne saboda ki kwaci dukiya baki ma san cewa dukiyar da kikeso ki kwata na kune ba tunda na dan da ma haifiyarki ta rena,


Ai Ibrahim da lubabatu najin a bunda barista ya fada suka dinga kallon kallo kowa na nuna dan uwansa da enyatsa,kana nufin wanan Ibrahim din mamatace ta renashi ?kwarai kuwa itta ta renashi"wahalar da kankune kawai kukeyi daga ke harshi Ibrahim din,


Amma meyasa mama bata taba gayamin ba,


Ah toh zata zauna ta gaya mukune bayan daga ku har mahayfiyar taku kunsaka abun duniya a gaba.


Ni a bunda yafi komai daga mun hankalima ranar da kika saka bakaken kaya da ke da mutanan naki kukazo kasheni,


Yanzu dama lubabatu zaki iya kasheni da hannunki?


A'a mai gida wllhy bazan iya kashe ka ba wancan lokacin ma sharrin shaidan ne na aikata hakan.


Karya kike karki wa shaidan sharri saboda kece babbar shedaniya mijinki da zaki samu aljanna a karkashin kafarsa"shi kikeson kashewa?
Badan ina da nisan kwana ba da yanzu wani zancan akeyi ba wanan ba,


Yanzu ma bakisan cewa ina raye ba kila da kinsan ina raye da kin kuma biyoni inda nake kin karasar dani,


Sanda kika harbe ni narike wanan bakin abun da kika sa kika rufe fuskarki dashi,na tire miki itta a lokacin da na cire shi daga kan fuskarki naga kece abun yayi matukar girgizani kafin na bude baki nayi magana na fadi kuka daukeni kukaje kuka jefar dani,bayan wasu mintuna allah ya zefar min da wasu bayan allah sukaxo wajan da sukaga ina danyin numfashi"shine suka daukeni suka kaini a sibiti a takaice dai sai dana shafi watanni sann na farfado daga doguwar suman danayi.


Bayan farfanowata ne likita ta nemi da nafadi gidanmu taje ta gaya musu,bansan ta ya akayi ba na bata labarin a bunda ya faru ta tausaya min sosai tace babanta ma barista ne insha allah zata sanar dashi"godiya nayi mata bayan ta fadawa babanta ne ya daukeni ya kaini wani kebantancen waje sukaci gaba da kula dani har na samu lfy sosai.


Tashin farko da aka cewa nafisa (litita)ta fito da mijin aure tace itta duk duniya babu wanda takeso sama dani ,nafisa budurwace bata taba aure ba.


Kuma ba yarinya bace kawai dai batayi aure da wuri bane shiyasa dan har kalla zatayi shekara 28haka .a duk sanda akace ta fito da mijin aure tace itta fa ba yanzu zatayi aure ba,sai yanzu da taga barista.


Shiyasa mahaifinta barista Usman ya nemi barista kamal ya fada mai da farko barista yaki amincewa ,wai shi da bashi da lfy mai zatayi dashi ga kuwa yayansa da bai masan wana hali suke ciki ba ya barsu da wanan muguwar uwar tashu,


Daker dai suka samu barista ya yarda aka daura musu aure taci gaba da kula dashi har i zuwa wannan lokacin,


Shi kuma paa ba kowa ne ya sanar mai barista na raye ba sai barista Usman,saboda barista kamal ne ya nemi daya taimaka ya gaya masa saboda su san halin da jannat take ciki,


Kallon Ibrahim barista yayi _yace Ibrahim muna bukatar sanin wanda ka turo yaje ya kashewa jannat iyaye?


Wani a bokinane doctor wanda ya taba yiwa janant allura sanda bata da lfy dashi muka hada baki mukayi komai tare.


Ya mai girma mai sharya ina so da kotu ya dubi wayanan bayann da barista kamal yayi ga kuma hujojin da muka bayar,karban wayan dake hannun barista kamal barista Usman yayi ya mikawa Alkali!
Alkali na gama karanta text din ya geda kai alamar ya gamsu sosai da hujjojin da suka kawo,


Dagowa alkali yayi ya fara magana.


Alhamdulillah kamar yanda kowa yaji bayanin da barista kamal yayi da kuma hujjojin da muka samu a wajanshi"dan haka kotu ta yanke wa Ibrahim ukuncin kisa na daurin rai da rai sakama kon kisan kai daya sa akayi,sannun kuma kotu yana umartar da yan sanda suje su kama doctor su kawoshi nn.


Sannun kuma kotu na umartar najeeb daya mayarwa da jannat dukiyarsa,bayan ya mayer mata da dukiya za'a a jiyeshi a gidan yari har na shekara biyu.




Sannun kuma kotu ta
yankewa itta ma hajiya lubabatu zaman gidan yari har na shekara 20 sakamakon yunkurin kisan kai da tayi"alkali na gama magana ya bubbuga wanan gudumar ya mike.


Kama hajiya lubabatu akayi da itta da Ibrahim "aka wuce dasu,




Fita mutanan suka somayi,jannat ma mikewa tayi daker ta nufi wajan barista kamal ta durkusa a gabanshi tana hawayan farinciki shafa kanta barista yayi yana murmushi,suna cikin haka sukaji tsohuwa na kuka a bayansu dan juyowa sukayi suna kallon ta jannat na ganinta ta mike dan bazata taba mantawa da wanan fuskar ba a rayuwar ta hajiya kaltum ce kakar janant rungume juna sukayi suna kukan farinciki,




Sakeena ismail Cameroon✍️




Comment and sharee pls
[8/29/2023, 1:49 PM] Mom Muwadda: 🧝‍♀️ MIJIN ATTAJIRA 🧝‍♀️




By


Sakeena Ismail Cameroon
(Mom muwadda)


Page 66&67




Bismillah rahmani rahim




_______"rungume juna mukayi muna kukan farinciki shafa bayana kaka ta shigayi niko sai kara narkewa a jikinta dan ji nake kamar mommyta na runguma" yernan ina kika shiga shekara da shekaru ina nemanki babu inda banje ba amma banganki ba ?ni na dauka ma Ibrahima ya siyar min da ke ya cinye kudin saboda nasan shi tsarai da masifan son kudin siya,kaka oncle Ibrahim bai da imani ashe shine ya kashemin yaye ni ina nn ina nemon wadda ya kashemin iyaye ashe shine ya kashemin su" nima so yake ya cutar dani amma bai samu damar yin hakan ba"kaka basirta na da kirki sosai kamar Dady na,kaka kaimasa godiya dan ko yayansa daya haifa ma iyakacin a bunda zai musu kenan kuma bai tsaya iya nan ba sai daya saya yaga nayi karatu duk da baya tare dani amma ya hadani da mutanan kirki kinga shine wanan wadda na zauna a gidansa duk sahon shekarun nn dana dauka ina gidan shi"kuma shima bai taba bambantani da yayansa ba,paa ne yayi magana hakane my daughter amma ki yafemin ban aura miki wanda ya dace da kema ban saya na bincika halan najeeb ba kiyafe min kinji?sakin kaka nayi na juya ina kollon paa dan allah paa karkace haka Babu a bunda ka ragemin dashi kamin abun da yan uwana suka kasa min shi ,
Nagode sosai allah ya kara girma ameen ya Allah suka amsa gaba dayansu"Dady (barista) naji daju kana cewa kayi aure ina mommyn nawa take dariya barista ya danyi yace tana wajan aiki zai kumayin magana barista Usman yace mu wuce gida sai mu karasa tattaunawa a can
Toh muka amsa dama kuma anriga da an kwashe mana kayanmu dake wancan hôtel din da muka sauka,mota muka shiga muka wuce gidan barista kamal wanda ya siya muna zuwa barista ya bawa mai aikinsu umarni da ta daukemu"ta kaimu daki muyi wanka muci a binci muna zuwa na tarar da kayanmu a dakin wanda akasa drive ya kawo mn toilet na shiga na hadawa kaka ruwan wanka na fito kaka ga ruwa can na hada miki ki tashi kije kiyi wanka?ke nifa bazanyi wanka ba _ba nayi dazu kafin na taho ba yer dariya nayi nace haba kaka dazu fah kikace ke da muke a kotu tun dazu kuma sai kice dazu kikayi wanka,


Yanzu fah kusan awanki shida dayin wanka amma kikace dazu kikayi wanka banza kaka tayi da ni da naga bata da niyar tashi sai kawai nace kaka allah in bakije kinyi wankan nn ba zaki kuma nemana ki rasani na gaya miki ai kaka najin haka ta mike ta nufi toilet ina ganin shigarta nayi dariya dan yau wani mugun farinciki nake.


Kaka na fitowa nima na shiga nayi nawa wankan ina fitowa na shirya cikin riga mara nauyi kallon kaka nayi data kuramin ido kamar idanun ta zasu fado kasa wai kaka kallon nan fah humm wllhy janntu kina tunamin da Asma'u mommynki sanda tana karama kamarku daya da itta kwalla muka shake dani da kaka nace allah sarki kakana har kin tunamin dasu"kuka muka sa dagani har kaka babu mai rarashin wani har sai da muka gaji dan kanmu muka dena, kallo kaka nayi nace ta sauko muci abincin da aka kawo mn ba musu ta sauka,


Plat daya na zuba mana muka soma ci muna ci muna hira,


Ji mukayi ana kwankwasa mana kofar daki tashi nayi naje na bude wata matace wacca bazata wuce shekaru 28 ba na gani muna hada ido da itta ta tsakarmin murmushi"sunkuyar da kaina nayi dan na fahimci matar barista Kamal ce, Jannat ce ko eh nice ina wuni lfy lau jannat "masha allah kullun ana ban lbr jannat yau kam naga jannat dariya na danyi muka shiga cikin dakin da itta muna shiga suka gaisa da kaka ta nemi gefan bed ta zauna kakace ta kalleni tace jannatu kingani ko nace miki bazanyi wanka ba kika takura min lallai sai nayi gashi yanzu bani da kayan da zan canza haba kaka ba yau kika sakasu ba,jahila angaya miki ni kazama ce da zakice yau na saka toh meyasa ke da kikayi wankan baki maida wancan kayan ba kika dau wasu kika saka haba kaka taya zaki hadani dake nifa yarinya ce ke kuka tsohuwa ce kinga ba iri daya ba ko?duka ta kaimin a baya na kauce ina dariya,


Dariya matar barista tayi itta ma karki damu kaka ni zan kawo miki kaya yanzun nn ki canza inji matar barista .


Kaka na jin haka ta washe baki tace yau wa yer nn allah ya miki albarka ameen matar barista ta amsa ta mike tace bari ta barku"sai data zo bakin kofa ta tuna da barista yace in ta shigo ta kira jannat tazo
Dan juyowa tayi tana kallon jannat kinga jannat in kingama Dadyki yace kixo toh na amsa ta fice taga dakin ta barmu dani da kaka,


Bayan mun gama cin a binci na mike nace wa kaka bari naje barista na kirana tace min toh sai na dawo.


Fita nayi na wuce palo ina zuwa nagansu suma sun gama cin a bincinsu "suna zaune suna hira dashi da paa dan banga barista Usman ba kila ya tafi gidansa"gaidasu na kumayi na nemi gefan carpet na zauna nace barista Dady Gani?


Yer uwar kice take tambayar ki dazu muna waya nace laaa Dady kina nufin su walida kai ya geda min yace eh ittace take tambayar ki
Nace toh tana ina Dady ai bata zo ba jannat tana gidan mijinta kara ware mayyan idanuna nayi nace laaa Dady anty walida tayi aure shine ko ta fada min ?


Dariya bariata yayi tace ke da kikayi aure kin gaya mata ne ?


Kaina na girgiza alamar a'a toh kingani karki damu dama itta ma bata jima da sanin ina raye ba.


Amma ni nasan tayi aure saboda ina da wanda yake kawo min labarin ku kuduka,


Kaina kawai na geda,amma karki damu insha allah zan kaiki inda take zamma iya kiranta sai tazo nan toh Dady nagode amma ka ban number din ta mn toh ya amsa min ya shiga duba min number anty walida,
Mikamin wayan yayi na dauki number din,ina gama dauka na mika masa wayarsa"sallama nayi musu na mike na koma wajan kaka ina zuwa na tarar tana tare da matar barista,




Bayan fitar matar barista ne na dau wayata na kira anty walida tana dagawa na saki wani ihuuu nayi har kaka ta farka daga bacci data fara tana zamga uban masifah uffam ban ce da itta ba,


Dan itta kanta anty walidan ta kasa gane wacece da naga dai bata gane ni ba shine nace haba anty walida yanzu baki ganeni ba,kiyi hakuri wllhy bangane waye ba,


Nace kai anty walida jannat ce ai kafin na rufe baki itta ma na saki wani ihuuu,dariya nayi muka gaisa ina fada mata yanda nayi kiwarsu sosai itta ma tana fada min yanda tayi kiwata ,hakuri na shiga bata akan kama mahaifiyarta da akayi tace babu komai ai itta ta jawa kanta da ta rike mutuncinta da duk hakan bata faru ba nace mata ta dena fadar haka ai ma haifiyarta ce cikin kuka tace min ta sha yi musu naciha da itta da Minal amma a banza ashe suna can suna kulle kullensu" wallhy jannat na sani mommy da Minal a rayuwata saboda itta ce sanadiya rabani da Dady na da badan Dady nada sawon rai ba da tuni ba wannn maganar ake ba,
Gashi kema ta nemi data cutar dake badan kin rike Allah ba kema da a bunda yafi haka zasuyi miki dan allah jannat kiyi hakuri,


Karki damu anty walida muyi ta musu addu'a insha allah wata rana sai labari insha allah jannat
Zanyi hakan amma bana tunanin zasu shiryu ba saboda na sha yi musu magana amma sun kasa fahimtata yanzu ai ga irin ta nn,mun tattauna sosai dani da anty walida sai daga baya mukayi sallama muka kwanta,


*Bayan kwana uku*


An ratayi oncle Ibrahim da abokinsa doctor kafin a ratayasu sunyi na dama sosai a kan a bunda suka aikata,


Sanda matarsa taji lbr ba karamin kuka tayi ba ga kuma ameera jikinta yayi tsamari sosai.


Gashi kuma da akace mata anga jannat babu inda bataje ba ko allah zaisa ta ganta amma bata ganta ba,


Da kaka ta aiko drève yaxo ya dauko mata kayan ta babu yanda batayi da drève a kan cewa zata bishi taje ta nemi yafiyar Jannat ba amma yaki amin cewa saboda seda kaka tayi mai kashedi kafin ya taho,


Da paa ya tashi tafiya shine na bishi saboda ina da wasu ta karduna da nakeson amsowa acan,


Sanda na tashi tafiya daker kaka ta yarda ta zauna,wai in na tafi bazan dawo ba daker dai muka shawo kanta ta amince zata zauna,


*Bayan wata biyu*


Naje India na karbo ta karduna na dawo a yanzu haka ina zuwa aikina in ya taso ina kuma zuwa kanfani naga yanda suke tafiyar min da aiki,


Minal ta dawo gidan barista Dady saboda gidan mommynta babu kowa yanzu kam in kunga Minal kamar ba minal din da aka sani a baya ba saboda ta canza sosai ta dawo shiru shiru,da barista yace ta fito da mijin aure tayi aure bazata zaunar masa a gida ba cewa tayi ya zabar mata duk wanda yaga ya dace da itta abun yayiwa barista dadi sosai saboda a yanzu kam ya tabbar da ta shiryu,


Fitowa mukayi da Minal zamuje kasuwa matar barista ta aikemu kuma dama nima ina da'a bunda zan siya a kasuwan sabon gari (ibrot)tuki nake amma gaba daya jina naje wani iri Minal ma na kula da hakan data tambayeni ma ce mata nayi babu komai,muna zuwa kasuwa muka shiga mukayi siyayya aka kira mana mai dako ya zo ya kwashe mana kayan mu "tun sanda ya fara kwashewa nake kallonshi naga kamar akwai inda na taba ganin fuskar sai can na tuna inda na taba ganinsa"tabbas bazan taba mantawa da wannan fuskar ba duk da sau daya na taba ganin fuakar amma bazan taba mantawa dashi ba,
Bude baki nayi nace ADO..








Dan allah a dinga comment kun dena comment duk da ba dadin jikina nakeji ba amma a haka nake daurewa nayi muku posting dan na faranta muku,kunga kuma ya kamata ku faranta mun
Bawai a turo abu kuyi shiru ba,nagode 😍




Sakeena Ismail Cameroon ✍️




Comment Sharee pls
[9/11/2023, 11:28 PM] Mom Muwadda: 🧝‍♀️MIJIN ATTAJIRA 🧝‍♀️




By


Sakeena Ismail Cameroon
(Mom muwadda)




Page 68&69




Bismillahi rahmani rahim




_______" dagowa Ado! yayi ya zubamin ido a zuciyarsa kuwa tambayar kansa yake a ina wanan yarinyar ta san sunanshi "katse mai tunani jannat tayi !ko ba kaine ado ba na tsake tambaya ? Nine ado ya bawa jannat amsa,


Geda kaina nayi na tsake bude bakina..toh amma meyasa dana tambayeka kamin shiru ni na dauka ma ba kai bane,dan murmusawa Ado yayi yace wllhy hajiya mamaki nayi ne kawai,mamaki kuma jannat ta tsake tambaya ?"kwarai kuwa mamakin ta hinda kika sanni yanzu baka ganeni ba Ado!kiyi hakuri hajiya amma gaskiya bangane kai ba"ko da yake ba lallaine ka ganeni ba amma ai nasan bazaka manta wata mata data zo da wata yarinya can shekarun da suka wuce ba dan bude jaka jannat tayi"tadau wayar ta _tashiga Galerie ta temo photon mommynsu walida a ciki tanuna Ado
"Ado na ganin photon ya danyi murmuchi tare da kallon jannat yace nagane ta hajiya !! Kaina na geda na bude baki nace toh ka tuna farkon haduwarka da wannan batar kai Ado ya kuma gedawa yace eh na tuna lokacin tazo tare da watta yarinya amma itta fuskarta a rufe take da nikab yauwwa to nice yarinyar kai Ado ya geda yana mamakin meyasa jannat takeso lallai sai ya ganeta ba"baki Ado ya bude yace ina hajiya lubabatu kwana biyu batazo kasuwa ba Ado ya tammaya,dan tun sanda ta hadu da Ado kullun in har tazo kasuwa shi yake daukar mata kaya,


Allah dai yasa lfy dan naga kwana biyu bata zuwa da kuwa bata wuce tsati,lfy lau na amsa mai a takaice.


Kai Ado ya kuma gedawa yace toh ni zan koma bakin aikina hajiya,dan bude jaka na nayi na dau 20k na mikawa Ado kin karba yayi dan a zatonsa irin matanan ne da suka tsaba kawo masa harine.


So deyewa idan mata sunzo kasuwa yawanci shi yake daukar musu kaya shiyasa"idan suka tashi bashi kudinsa suke cewa yazo ya karba a mota da farko dai binsu yake ya shiga mota da zaran ya shiga mota sai su dinga masa maganar iskanci kenan,wasu sukance ya dena wannan dakon da yake yiwa mutane dan baiyi kama da masu dako ba shi babban gidane ya kamaceshi"
In har zai yadda yayi zina dasu toh su kuma summai alkawari zasu bashi gida da mota,


Shi" kuma ado yana jin haka yake fitar musu daga mota ba tare daya karbi kudinsa ba,


Dan duk wanda yayi mai maganar banza toh ya gwambaci daya bar musu kudin akan ya saya yaji wayen nan maganganun nasu .




Tsawan da Minal ta daka masa ne ya dawowa da Ado daga duniyar tunanin daya tafi,


Haba malan tun dazu ake mika maka kudinka ka shanya mu ko angaya ma bamuda abinyi ne ?
Minal zataci gaba da magana jannat ta bude baki tace haba Minal ya fah girmeki,toh ke bakiga a binda yayi mana ba,


Kaina na girgiza a zuciyarta kuwa cewa nake humm mai hali baya fasa halinsa "kaga Ado kayi hakuri bakomai Ado ya fadi,karbi kudinka mu zamu wuce gida ana jiranmu kallon kudin Ado yayi kamar bazai karba ba bansan tunanin me yayi ba naga ya mika hannu ya karbi kudin,juyowa mukayi zamu tafi sai mukaji Ado yace dan tsaya hajiya sayawa mukayi ya irga dubu biyar ya dauka ya mikawa jannat tsauran 15k din kallon kudin nayi na kalli Ado !ina jinran karin bayani dan bangane me yake nufi ba,




Hajiya na dau kudina ga sauran canjinki Ado ya fada yana mikawa jannat sauran,


Murmuchi nayi tare da girgiza kai alamar bazan karba ba,


Kaga Ado sakanina da allah ni na baka kudin ka rike duka in kuma kaga yayi ma yawa toh kayi sadaka dashi amma ni dai bazan karba ba,ina gama magana na shiga motana muka wuce gida,




Murmuchi Ado yayi tare da zuyowa ya koma wajan zamansu,"


Tun a wannan ranar bana wuce kwana biyar banje kasuwa ba kuma duk sanda naje Ado ne yake daukar min kaya in kuma banje ba in na tashi daga kanfanina nakan zuwa inda suke zama mu gaisa "


Kwance nake a kan bed dina nayi shiru ga Minal sai faman tambayata a bunda yake damuna amma nayi banza da itta"data gajima mikewa tayi ta fita ta barni,


Kwan ciya nayi naci gaba da tunanina toh way meyasa Ado bazai fadamin a bundake zuciyarsa bane,




Haba Adam!haba Adam!! Wai meyesa bazaka fito da abundake cikin zuciyarka bane meyasa ina,ai dama nasani jannat taji anyi magana " dan dagowa nayi Minal ce tsaye a bakin kofar dakin mu kara sowa Minal tayi

Please Login or Register in order to submit comment