Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

baxai taba haihuwa ba bare yasamu mai ce mishi baba, Jamila mutuniyar Arziki itace ta dauki dawainiyata har rananda na sauke abunda ke cikina na haifi yaya biyu
*FA'IZ DA FA'IZA* na bawa Jamila Wato Ummu abrar halak malak na umurcesu dakarsu sake suce basu suka haifesu ba”.









Tuni guri yayi tsit saboda Kansu ya kwance da kalaman Raina, Kuka take amma tana magana taci gaba da cewa
“haka na barsu nakoma Soba wajen Goggo haka nayi wankan jego har ARBA'IN biyu bayi sannan nakoma ruwa Wanda zan iya kira da tuban muzuru har zuwa rananda na bukaci Goggo tasanar dani asalina wannan kenan”
Kowa saida yayi ajiyan zuciya waziri ya katse shurun yace
“Mai martaba dole ne wayannan mutanen su fiskanci horo kuma yaya bazamu bayarba saimun kaisu kotu ta kwatanma wayanchan mutane Hakkin cimusu da yaya dasukayi kannan duk abunda Alkali ya yanke fakat”
Danish yayi charaf yace
“ai karyarsu tasha karya babu yayanda za'a basu irin wannan cin zarafi haka”
Sarauniya Maimuna tace
“Duk surutu bai tasoba a kirasu suzo su amsa laifinsu basai ankaiga zuwa Kotu ba wannan ai salon tonon silili ne ayi duk abunda za'ayi anan komai ya watse”.











Haka akayi washe gari suka halicci fada dasu da zuriarsu gaba DAYA anyi muhawara sosai haka aka kira Jamila da mijinta suma suka hallara da yara kyawawa son kowa kin Wanda yarasa farare tas tas da ganinsu kasan yan Hutu ne sunyi girma a shekaru sunyi shekara Goma a kiyasi, farid koh da muneerah kaman su cinye yaran, faiz yace
“mummy wai suwaye wayannan? Ina mukazo bamu taba zuwa waje mai tarin mutane ba mummy kalli wannan matar tayi looking ugly bata dariya”.





kakarsa yake nunawa Wato hajiya tasallah acikin ranta tace
Wannan katon mai gashin baki shine mummuna.
Lauya aka kira mai zaman kansa yazo yayita da wajewa Da sharadi duk wajen wanda yara sukaje toh sune da yaya koda ba nasu bane haka akayi aka kashe wuta akace faiz da faIza su nemi iyayensu, Faiz yanada lalura wacce yake yawan Amai musamman indan sunyi tafiya mai nisa a mota acikin duhun faiz ya kwara amai dukya bata jikinsa yana zuwa wajen Farid Wato mahaifinshi da sauri yaja baya saboda shi daman akwashi da kyankyani haka faiz ya juya yakoma wajen Abban abrar aka tura faiza ita kuma tasha sweet hannun ta duk Danko Farid na taba hannunta Yayi sauri ya saketa itakoh sai shigemai take ai tuni ta juya sai inda dan'uwanta sai kwai aka kunna wuta da mamaki saiga yara duka wajen Abban abrar Lawyer yace
Wannan ya nuna cewa kaiba uba bane shiko Abban abrar ya damukesu dayake yasaba sai a lokacin Farid ya farfado Daga baccin dayake aka barma Abban abrar yara da sharadin Farid zai dinga tallafa musu amma ba haka ransa yaso ba Raina kuwa dadi kawai takeji yan'uwan farid sukace wannan bayi bane Alkali yace
“Yaya nasane amma baisan zafinsu ba don haka he deserve to be childless until the end of his life” haka aka watse kowa Yakama gabansa.













*BAYAN SHEKARA GOMA*

Su Farid sun shiga jami'a sunyi masifar sabawa da farid mahaifinsu saboda ziyarar dayake kawo musu har aka sanar dasu labarin komai sunji tausayin shi dana uwarsu wacce itama take kula dasu, amma abun mamaki basuda inda suka dosa sai gidan iyayensu basu yadasu ba Sucewa ubansu Uncle sucewa uwarsu Aunty, Gaba DAYA aka zama daya har aikin hajji sarki MAMUDA yabiya musu suna kasa mai tsarki Allah yayi masa rasuwa tuni aka Nada Yarima Danish yazama sarki.
Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels


Please Login or Register in order to submit comment