Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

taraki nakeyi duk randa kika sake cemun shegiya saikin nunamun ubana a garinnan kinji na gayamiki don abun yafara isana Kullun saikin shegantani,

Duk abunda naxama aduniya Goggo kece sila” fit tafice tayi zaune a soron gidansu tana wasa da kasa Fu'ad ne tsaye akanta yace


“Barkadai sarauniyar kyau da kamala, tunda nake bantaba ganin budurwa mai cikar zatinki ba Raina idan ban gankiba zuciyana kuna take idan na ganki sai inji kaman anasani a gidan Aljanna, Raina idan ban aureki ba tabbas mutuwa nayi”


Waiwai wai sai kunga raina wani far far datakeyi duniya inaxata sa kanta saboda dadi batasan lokacin data wani kayataccen murmushi ba da hakoranta sunyi jawur saboda rashin yin brush, ga doyi da bakin yakeyi amma koh ajikin Fu'ad saboda kaunarta dayakeyi, nan suka zauna suna zance

Goggo ta leko tace

“Wai wayene yake bibiyarmun ya ne babu wani kwakkwaran zance toh ki tabbatar da yabaki yan chanji”

Raina taji kamarta nutse don kunya haka da Fu'ad zai tafi yabata Dari biyar da cewa zai dawo gobe,

Haka RAINA taci gaba da tallanta duk da Fu'ad bayaso babu yadda ya iya da Goggo,


Da sanyin safe Raina ta tashi koh wanke baki ba tayiba bare sallah don xan iyacewa bata sallah bare ita uwar gayyan wato Goggo yalwa koh karatun fatiha basu iyaba don babu makarantar arabi bare na boko.



Wanke gero tayi ta kainik`a duk sakko datayi saida ta taradda layi har kofar gida ajiyewa tayi kawai taje ta haye kan dutse ta zabga uban tagumi kamar wacce batada iyaye koda yake meye marabanta da maraya rashin uba,

Motoci taga sunata wucewa kamar daga sama taji anata horn dagowa tayi tana kallon motar har suka gama wucewa ta a zuciyarta tace

“Daganin wannan bak'on sarkine saboda sarewa da aketayi daga birni suke waiyo Allah hmmm duk wani Dan birni dadi yakeji babu ruwansa da talla saidai boko”.


Da wannan tashiga ta dauki nikanta sai gida sankirane yaketa shela cewa mai gari ya aikoni yace maxa da mata manya da yara kowa ya halacci fada saboda Sarki yazo daga birni akwai jawabi daza'ayi, haka yaketa kwakwazo,


“Goggo kinji fah anata shela nasan yau kwantai zanyi saboda yau garin babu kowa duk zasu tafi fadan mai gari”

Goggo ta harareta tace

“Sai kinje idan kika zauna mezamuci har fadar zakikai saboda mutane idan yunwa ta addabesu zasu siya”

Haka RAINA tayi fushi harta hakura kwaskwarima tayi tasa wani barkakken skirt tasa rigar wata atampha daban Dan kwali daban, sannan ta bada hoda tayi mata busu busu fusk'arnan taji digo digo ita ala dole ta hadu, haka ta dauki botikin wainar ta wuce sai fada da isarta ne ta nemi guri ta zauna duk cikin mutanen babu Wanda yayi abun siyarwa sai yalwa saboda son kudi,


Jawabi Sarki yafara kamar haka amma gaba daya hankalinsa nakan Raina data shagala da kallonsa don tana ganinsa taji wani iri ajikinta, shima kuma haka


“Assalamu alaikum jama'ar Zangon Mati ina gaisuwa ga yara da manya da kuka halicci wannan taron Wanda babu komai aciki sai Alkhairi.






*_MELODY_* 😍
[3/17, 7:41 AM] Melody🎤🎤: *21-25 RAINA*
*(The beautiful princess)*

_*BY*_

© *HUMAIRAH (Melody)*



*BABI NA SHIDA*



Munzo muku da wani daddadan labari gwamnatin Mu maici tabada kwangilan a Gina ma mutanen Zangon Mati makarantar boko da da islamiyya sannan sa masallatai, sannan ita Zara kawo kwararrun malamai donsu koyarda yaranku,

Dan mun duba mun hanga kuna bukatan dauki, fatanmu shine muga yaranku sun zama abun alfahari suzama chiyamomi, yan majalissu, likitoci malamai,

Harma da shugaban k'asa baza'a rasaba acikin karkaran nan, talla ba abunyi bane dakwai sana'o'i Wanda a gida za'azo asiya, amma kudubi wannan yarinyar ya nuna RAINA wacce tuni jikinta yafara kyarma, umurni yabata data taso saboda tsabar raxana saida robar wainar ta zube a k'asa ta watse riketa yayi yana k'watance da ita amma gaba daya yarasa meyasa yakeson yarinyar, ya sunanki?”

```“Sunana *RAINA* ”.```


Haka Sarki ya k`ara jin gabansa yayi mugun fadi Ya maimaita sunan acikin ransa yace
“ *RAINA*?


Indai raina tace ai Maryam tace sawa tayi a tafi da ita a kashe” kowa na wajen tsayawa yayi yana kallon sarkin sakinta yayi yasa abata kudi naira dubu goma hannu na rawa RAINA ta amsa koh godiya tana fita ta runtuma a guje sai gida,

Haka aka gama jawabi kowa ya watse, Sarki ya tafi ransa a ba dadi.
Da shigar *RAINA* gida tanata haki ta zauna tana maida numfashi,

Goggo tace

“Ke wai lafya ina kika samo wayannan kudin masu uban yawa? Raina takasa magana duk a tsorace take inna tambaya take ina robar wainar,

Saida tabari raina ta natsa sannan ta fara yimata tambayan abunda yabata tsoro?

“Goggo mai martaba ne yabani wannan kudin bayan yakirani yayi Kwatance dani akan a daina daurawa yara talla”

Dam!!! k`irjin Goggo ya buga duk ta rude tace,

“Raina barin garinnan zamuyi Mu kama gabanmu Mu koma wata siyyan, saboda zamanmu a garinnan hatsarine”

RAINA dai kallonta takeyi meyasa Goggo ta rude tunda taji na ambaci sarki?
Tabe baki tayi ita tasani.


“Goggo babu inda zamu zama daram acikin garinnan, kodan Fu'ad Dan wajen mai gari bazan iya yin nisa dashi ba saboda yana sona sosai”

“Ke rufemun baki kawo kud`innan mun samu na chefane kwana biyu ”

Haka raina ta mika mata kudin yarone ya shigo yace ana kiran RAINA Goggo tace yace gatanan zuwa saura idan kikaje kiyita Abu kamar Goyon gwaro.

Fita tayi cikin natsuwa suka gaisa da Raina yace da ita,


“Nazone akan zuwa makaranta kinsan kwanan nan za'a gama so inaso insaki na islamiyya Dana boko, saboda kikara wayewa kizama yar birni sannan kisan hukunce hukuncen addinin musulunci”

Dadi kamar zai kashe ta tace

“Kai naji dadi kwarai kuma nayi murna sosai, amma Fu'ad kana ganin Goggo zata yarda kasan ina mata talla kuma shine rufin asirinmu”

Kamar daga sama sukaji maganar Goggo


“Mezai hana in yarda matuk'ar zaka dinga ciyardamu duk abunda mukeda bukata zakayi mana ai zuwa makaranta koh fashi bazatayi ba”

Raina taji haushi kwarai amma saita boye shi kanshi Fu'ad saida yayi kunya ba raina kadaiba kansa yasa k'asa ya gaidata ta amsa sannan tace
“Zanje gidan karime mai haja ga gari chan ki kwada kici kafin indawo”.

Raina ce tace

“Kayi hakuri halin Goggo sai ita amma Fu'ad ina ganin baxamuyi aureba saboda kyarmar da akemun na cewa ni shegiyace, nasan cewa wata rana sainayi kuka saboda nasan cewa rabamu za'ayi ina tsoron zuwan wannan ranan nasan cewa ni Mara dangice banida kowa bansan kowaba nasan cewa dayawa kallon kaskantacciya takemun bata hanyar aure aka haifeni ba”

Kukane yaci karfinta sosai harta kasa magana

“Dan Allah kiyi hakuri kidaina kuka wallahi ina matuk'ar sonki banda abunki raina aka auri karuwa bare ke",


Zanyi duk yadda zanyi iyayena su fahimceni kuma aure dani dake babu fashi fatana kirike mutuncinki na ya mace toh kingama mun komai a rayuwa”

Fu'ad kenan ai saidai kayi hakuri don ina ganin gwara nima inbi hanyan da aka samoni inyi bushasha na in samu duniya kamar yadda Kullun Goggo take gayamun idan nayi kudi na wuce raini.

Hure mata ido yayi yace “Tunanin me kikeyi bayan gani a tareda ke?”

Dariya tayi Wanda yafi kuka ciwo sukayi sallama yadauko kudi yabata.


*******


Yanzu RAINA tanada shekara goma sha hudu a duniya haka Fu'ad yasata a makaranta tana zuwa, Kullun saiya yimusu cefane safe da rana hard a dare sannan yabata kudin Tara amma Kullun Goggo babu godiyan Allah, haka shagonsa yayita karewa amma bai daina yimusu hidima ba, har RAINA tafara jin gwara yadinga basu abincin rana kawai saboda shagonsa ya lalace babu kaya gashi duk wata saiya yimata dinki Wanda zata dinga kwalliya ga littafan makaranta dayake siyamata duk term.

Tuni labari ya ishe Mai gari mahaifin Fu'ad




_*MELODY*_ 😍
[3/19, 4:01 PM] Melody🎤🎤: *26-30 RAINA*
*(The beautiful princess)*


_*STORY & WRITTEN BY*_

© *HUMAIRAH (Melody)*





*BABI NA BAKWAI*



Hankalinsa yayi k`ololuwan tashi,

Aii bai tsaya bata lokaci koh Neman shawaran wani ba ya d`ebi yan fad`ansa sukayi musu diran mik`iya,


Sallama suketa kwad'awa amma shuru kakeji Inna tana labe taga ko waye amma taki ta amsa saida taga suna niyyan shigo mata gida tayi sauri tafito koh mayafi,

Tuni ta zube a kasa tana kwasar gaisuwa “Dakata tsohuwar najadu, tsohuwar karuwa, makira addababba,


Kina tunanin Duk ayar da kike shek'ewa keda yarki banida labarune? Toh kin yaudari kanki kuma saikin bar Garinnan keda shegiyar yar taki Marar uba yar kwararo,

Ina akuya zata da kayan tankai me zuwan biri da gada Dana baxai auri yar ki ba koda itace autar mata kisani, Duk wani bin boka dabin malamai nasan babu Wanda baki iyaba toh ahir d`inki akan D`ana,


Kun me damun da saniyar tatsa dakeda shegiyar yarki Duk kun cinye mishi jari saboda son abun duniya toh koh Duk ranarda naga Fu'ad da RAINA take kowa sainayi holi daku daga garinnan, dayawa mutane suna kawomun k'ararki saboda fadanki da rashin mutuncinki inazan hada zuri'a daku mutanen da ba'asan Asalinku ba, nan kikaxo Allah annabi nabaki guri Ashe a kaina zaki kare”

Yana gama magana ya wuce batareda ya saurari Goggo yalwa ba.


Tsaye tayi tana maida numfashi Niko mezanyi banda dariya Ashe gaba da gabanta Aljani ya taka wuta, ciki gida ta koma taga RAINA zaune tanata razgan kuka babu ji babu gani sai sheshek'a takeyi,


“Lafiya kike kuka? Indai akan Fu'ad ne karkisawa kanki damuwa tunda kinadani kin gama samum komai mai gari dani yake Batu yanzu wajen ALU zani ya rufemun bakin shegu saidai suga yana bauta mana basuda ikon magana”


Sai a lokacin raina tayi murmushi taji dadi Fu'ad shine namijin daya fara furta mata kallaman *LOVE* shiyasa take ganin shine karshen maganarta, shi takeso ta aura Duk runtsi amma ina tana ganin ta makara saboda iyayensa sun fara nuna kyamarta a fili.


“Yanzu ni narasa gane me Kalmar shegiya take nufi ance banida uba taya aka sameni nasan dai saida namiji ake haduwa asamu da toh ita Goggo a ina Tasha kodai a randa tasha?


```Ohh Allah magani ni RAINA ina cikin gararin rayuwa, bansan suwaye dangina ba gashi Goggo tak`i ta nunaman mahaifina koda baxai amsheni ba nasan k`ila dashi nake kama don babu wata kama danayi da Goggo”```


Da wannan tunanin ta k'are har Gwaggo tadawo tace,


“Maza kije ki daga wancan dutsen kisa layarnan” tana sawa sukaji sallama ana kiran RAINA lokaci guda bugun zuciyarta ta karu Goggo tace tana zuwa kace waye
Tashi tayi ta wanke fuskarta da tasha kuka ta mustsuka mai da hoda tafiya,

Tsaye taga Fu'ad ya k`ure ta da kallo Wanda yake nuna tsantsar son da yake mata.


“Raina inaji ajikina wani Abu yafaru karki boyemun kisanar dani wallahi sai inda k'arfina yak'are, akan ki raina zan iya amfani da numfashina na karshe in yaki Duk Wanda ya keda niyyan bata miki rai.

Shuru tayi tana kare masa kallo tace


“Fu'ad kenan inajin wannan mutumin baxaka iya fito na fito dashiba saboda yagama maka komai a Rayuwa tunda ya kawo ka duniya, inajin watan rabuwarmu tazo saboda dazu yace bani bakai mezakayi da shegiya Mara uba kaskantacciya Irina katafi kar aje a gayamai ya koremu Dan bansan inda zamu dosaba danida Goggo ba”.


Kuka takeyi sosai har saida tasa Fu'ad kuka saboda indai zata zubar da hawaye baiga abinda zai hana shi ya zubar da nashi hawayen ba,


“Kiyi hak`uri ga wannan kiba Goggo hak`uri abubuwan sai a hankali ne jarin nawa duk ya narke ga kudin tara na gobe kiyi sammamako naji ance baki zuwa islamiyya toh kidage saboda anan ne zaki samu aljannanki”

“toh” tace

Tashige gida shikuma ya wuce wajen IDI abokinsa donya sanar dashi abunda yake faruwa amma sai akasamu sabani bayanan,

Haka ya karkata ya wuce gida fuskarsa babu koh walwala bare fara'a daki yashiga ya kwanta yafada kogin tunani tsaki,

Yayi yace

“Bahaushe mai ban haushi da uwarka da ubanka ya shegantaka mai makwan yace bada aure aka haifeka ba sai yace mata shege kuma abun haushi babu Wanda aka jeho daga sama wallahi wallahi aure danida RAINA babu fashi saidai mutuwa kamar daga sama yaji ance
“Saidai ka mutu don baxan hada zuri'a da yar maceba wacce batada asali wake daya shike bata gari Fu'ad wani irin makanta zuciyarka keyi ka amince ma waccan yarinyar toh kasani bakai ba ita kuma ka shirya nanda sati zan daura maka aure da marka koh kanaso koh bakaso”.


*EDITED BY SERDERYERH*😘




_*MELODY*_😍
[3/19, 4:01 PM] Melody🎤🎤: *31-35 RAINA*
*(The beautiful princess)*



_*STORY & WRITTEN BY*_

© *HUMAIRAH (Melody)*




*BABI NA TAKWAS*



Fuuuu ya fice yabar Fu'ad k'wance hawaye ke zuba a gurbin idanunsa sai tsiyaya yaketa gefen ido ni humairah nace hawayen masoya ta gefe yake kwarara,


Haka ya kwana baici wani abinchin kirki ba banda kuka babu abunda yake masa dadi a rayuwa, washe gari koh sallah yakasa zuwa acikin daki yayita yakoma ya kwanta tsawon kwana biyar babu wanda yasashi a ido illah satar hanya da RAINA takeyi ta kawo mishi abinchi, daya ganta saiya warke tana tafiya zai shiga cikin k'unci da tunani
“Malam wai kwana nawa Fu'ad bai shigo ya gaidamu ba koh lafya, indai lafya Fu'ad bazaiki shigowa ba yadda ya keda k'awa zucci”

“Banda abunki meyasa zaki damu kanki yaron dabaida tunani Mara hankali mezaiyi dawata shegiya Mara uba kaskantacciya bafatada usuli inajin akan maganar danayine na cewa ya rabu da ita kuma aure da marka ba fashi shine yake azabtar da kansa don naji ance koh kasuwa baya zuwa”

Inna tashi tayi tace

“Haba Malam idan baa auren shegu ya za'ayi a rage irinsu agari,

Inhar ana k`yamarsu ya za'ayi a daina haihuwar su karka manta ina daya daga cikin shegun duniya kuma haka ka aureni amma ace yau kaike k'yamar wacce bata da uba?

Kayi kuskure hakan ya nunamun cewa abisa kaddara kake zaune dani badon soba hmmm malam kenan inhar ina numfashi aure sa shegiya sai anyi”

Mai gari yace

“Toh bada yawuna ba wallahi kuma bada kudina ba inyanada kudi zanje in nema masa auren yaje chan ya k'arata,

Dakike zancen kema irinta ce toh kisani mahaifiyarki agaban iyayenta take harna ganki na aura kuma kaddara ce kuma sun baki tarbiya wacce tadace shiyasa har nayi shaawan aurenki kuma banyi Dana saniba”.


Fitt ya fice haka tashiga Dakin taganshi kwance danuwansa a sama sallamar ta ne ya ta saka shi tashi murmushi yayi amma ga rama da damuwa fal acikin ransa,


“Fu'ad Ka daina kuka kaje ka nemo kudin aure mahaifinka ya aminche, wani tsalle yayi saboda murna yace “ya Aminche in auri RAINA?

Alhamdulillah Amma naji dadi inna Allah yaja kwana Kiga jikokinki yanzu zanje in sanarda RAINA don nasan tana cikin irin wannan damuwan,


Aii takalmi yasa tuni yayi waje garda gudu yake k'arawa nace Allah sarkin dadi soyayya maisa zumudi, soyayya mai sanya nishadi.


Yana isa k`ofar gidansu RAINA ya tadda tana zaune a zaure tana cin Dan gauda, sallama yayi tana ganinshi taji wani dadi Wanda baxai misaltuba tace,

“Fu'ad bakaji irin sanyin danaji ba Danaga kana murmushi yadda kasabayi mani ada kafin komai ya rinchabe”

Murmushi yayi yace

“Mai gari ya aminche da za'a turo akawo kudin aurenmu shiyasa kikaga naketa dariya saboda burina yakusa cika RAINA akanki na kizama uwar yayana”
Dad`i kamarya kashe RAINA Goggo ma tayi farinciki dajin wannan batun,


Bayan kwana biyune Fu'ad ya yanke shawaran ya siyar da kayan shagonsa yakai kudin auren raina saboda inba haka yayiba bashida inda zai samu kudi bare harya iya biyan kudin Neman aure, da sanyin safiya ya isa kasuwa yakira Idi abokinsa suka nemi guri suka keb`e,

Nan Idi yadinga kod'ashi idan ba raina ba sai rijiya rijiyarma mai k'walabe, Na Raina bada kanka asare aje gida kace yafadi, ina kafito RAINA ina zaka RAINA.

“Fadi ka kara Idi amma dakwai abunda nakeso kayimun,

Inaso kasiya sauran kayan shagona inaso zankai kudin aurena da RAINA sauran kuma inaso zani birni karatu daga nan kaga sai'in kama wata sana'ar, koh NCE ce kaga sai inje inyi tunda inada k'walin sakandiri, inaso Raina taji dadi ne inaso wata rana indauketa inmunyi aure inkaita birni”
Dariya Idi yayi yace
“Lallai abokina kayi nisa lallai RAINA tasace zuciyanka Allah yasa karta watsama k'asa a ido don mata halinsu saisu, ka kare akansu sukare akan wani banza chan dayazo daga D'oshe, muje shagon muyi lissafi muga nawa kayan suka kama”

Haka akayi lissafi kaya dubu hamsin da biyar ni humairah nace aiba wasu kud`in arzik`i bane ma, haka ya k'washe kaya zuwa shagonsa yamik'a masa kud`i yayi mishi fatan Alkhairi sannan sukayi sallama,

Ankai kudin aure wanda Goggo ta amsa batareda wani namiji ba abundai babu kyan gani majina a gefen hanci.


*EDITED BY SERDERYERH😘*



_*MELODY*_😍
[3/19, 4:01 PM] Melody🎤🎤: *36-40 RAINA*
*(The beautiful princess)*



_*STORY & WRITTEN BY*_

© *HUMAIRAH (Melody)*



*BABI NA TARA*


Murna duk ta ishi RAINA dan duk ta k`osa Fu'ad yaxo suyi hirar soyayya tunda sunkusa zama daya amma wani K'arin bakinciki Fu'ad yaxo ma RAINA dawani sabon labari na cewa zashi makaranta a birni tuni gabanta yafadi taji takasa jurewa kalamansa tace
“Yanzu kana nufin bazan kara ganinka ba yazakamun haka Fu'ad kasancewa Kaine Gatana acikin wannan karkaran idan ka tafi wazai dinga bamu abinchi gaskiya nidai saidai ayi auren indauki Goggo na mutafi tare kasan yadda kowa ya tsaneni Kaine kawai kake faranta mana rai”
“Kiyi hakuri RAINA hakan ne zaisa inci gaba inzama wani Abu daxan iya rikeki dakeda Goggo,

Gashi bawata Sana'a gareni ba amma zan dinga yimuku aike akai akai ga dubu goma kiba Goggo kice mata nan bada jimawa ba zan dawo,

Inaso kiyi man Alk`awari duk runtsi duk tsanani baza ki manta da Fu'ad d`inki ba mai k'aunarki badare ba rana, kici gaba da zuwa makaranta kinji Raina ta karki dinga kula maxa idan ba hakaba yaudaranki zasuyi su lalata miki Rayuwa kiji idan kikamun haka babu abunda zaki nema duniya banyi miki ba”

RAINA tayi tsalle tace

“Dagaske kasan me nakeso kabani Aljanna"

Dariya yayi yace


“Raina kenan banida wuta banida Aljannan sannan kisani Allah ne yake da mutum a Aljanna idan yayi aikata aikin Alkhairi, sannan yasa mutum a wuta idan yayi aikin sharri kinji raina shiyasa nakeso kici gaba da zuwa makarantar islamiyya don achan zaki koyi komai nadaga Addini kifito da wuri idan zan wuce mutafi tare kinji” haka ta amsa da toh sannan sukayi sallama ya wuce gida,

Kafin yakai gida haka mutane suketa nunashi wai Dan maigari zai auri yar mace uwa uba shegiya, shiko Fu'ad koh ajikinsa wai an tsikari kakkausa yaci gaba da tafiya yanata surutai,

Washe gari sammako yayi yayi sallama da kowa ya wuce birni,

Amma saida ya biya gidansu RAINA suka wuce tare Goggo tayi mishi fatan Alkhairi,

Suna tafe suna hirar bankwana amma ransu babu dadi haka suna zuwa maraba sukayi sallama,

Yadauko dubu d`aya yaba ta ta wuce cikeda kewan Fu'ad.


Anshafe kwanaki da dama ba Fu'ad ba aike inna tafara shiga wani hali haka tayita yiwa Raina fanfo nacewa lokaci yayi dazata fara saida kanta danta samo musu kud`i tun RAINA tana ki harta fara daukan hud`ubar Goggo,

Ranar litinin ne RAINA tayi lattin zuwa makaranta saboda saitaje tallan safe take tafiya da shigarta cikin makaranta taga ba kowa tayi saurin shiga aji ta xauna,

Ashe malamin su yana kallonta haka ya tsamota yace ta tsaya gaban aji, jikinta sai Bari yakeyi kamar iska na kad'a bishiya yadaka mata tsawa ya janyota kawai basaiga Nonuwa ba, yan aji kowa ya rufe ido saboda kunya shiko Aymel ya tsaya yana kallonta yana lashe baki tuni abunsa ya mike babu abunda yake buk`ata sai keb`ewa da RAINA,

“Meyasa bakisa riga ba kika xo makaranta Wato ke yar iska koh?"

Tuni ta zare ido tafara kuka tace

“Babu Omo ne ban wanke rigarba kuma sauran kayan suma babu wanki shiyasa nasa hijabi kuma ba muda kud`i”

Hak'ik'a Aymel yaji tausayinta Amma ya k`udiri aniyar sai ya lalata mata rayuwa don yaga idonta a bude yake k`ilama tasaba da maza,

Wurga mata hijab din yayi tayi sauri tasa yace

“Idan an tashi kizo Office dina”

Babu musu koh gardama

“Toh malam”

Haka kunya ya isheta har aka tashi taki sakin jiki, saida kowa ya watse RAINA ta kutsa cikin office din tana mai jin tsoro,

“Uncle ina wuni”

Juyowa yayi yana murmurshi yace

“Raina harkinzo zoki zauna akan k'afana”

Haka ta dinga tafiya kamar wacce kwai ya fashe mata a ciki zama tayi ya dinga yimata tambayoyi,

Daga nan ya dinga matsa mata d`an k`irgan dangin data fara gashi mugun zafi suke mata amma babu yadda ta iya tunda yace zai bata kudi,


Tuni yakawo dayake jarababbe ne d`an gidan abun k`wari.


_*EDITED BY Serdeeyerh*_😘



_*MELODY*_😍
[3/19, 4:01 PM] Melody🎤🎤: *41-45 RAINA*
*(The beautiful princess)*



*STORY & WRITTEN BY*

© *HUMAIRAH (Melody)*



*BABI NA GOMA*



Haka yaciro kudi yabata babu koh Jan aji bare godiya fita tayi tana mai mugun farinciki aranta Allah yakawo mata dauki
“Daganin Aymel Dan gidan masu hannu da shuni ne,

Suna da k'umbar Susa aiko kamar Goggo taji irin wannan abun arziki hmmm ai Aymel soyayya dakai ba fashi me akeda wani Fu'ad shid`in banza”


``` _Niko humaira saida cikina ya murda nace gwarama kenan

Please Login or Register in order to submit comment