Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

babu ita babu alamarta sallamar jakadiyya ne ya katse mishi tunani ya juyo da sauri kamar zai mata tambaya sai yayi shuru Jakadiyya tace
“Ranka ya Dade Abinchi yana dinning room koh zamuje kaci abinchi” Kallonta yayi yakasa hakuri
“Wai yau Lafya Gimbiya koh motsinta banjiba koh Lafya?” Dariya tayi
“Kamanta tana axumi ko bata sanar dakai bane?” Danish yarasa mezaice
“Eh ta gayamun na mancene kinsan abunda yawa kitafi zanci abinchin” fitarta keda wuya yayi wani k'ara lallai nema shine zatayi Axumi takasa ta sanar dani saikace ba mijinta ba? Danish dai yakasa cin abinchi hankalinsa bai k'ara tashiba saida yaga dare yayi RAINA batazo dakinsa kwana ba ai tuni yaji kaman zai haukace ganinta ma kadai yana sashi nishadi dukda hantara dayake mata..

Itako koh ajikinta don bata tashi sannan tayi Alkawarin sai yarima Danish ya nemeta, Misalin shabiyu yafita zuwa sasan RAINA da mamaki yaganta zaune tana kallon TV tana dariya daga ita sai kuyanginta guda biyu Wanda kusan tare suke barci, Hangenta yayi ta tagansu dayake kirar ginin na tura wane mai fakada2 Windoji toh yana ganinsu wani dadi yaji yajingina da bango jiyake kaman yayi sufa yadauko Raina acikin ransa yake cewa Wai kota dauka kwana uku nace? Da har yanzu takasa zuwa dakina mu k'wanta, Ni humairah nace namiji kenan lokacin da damar tazo kayi wasa da ita sai yanzu data kubuce?
A ranan Danish bacci yayi harda su sumbatun kiran Raina amma kafin baccin ya k'washeshi saida yakai kusan Asuba, Tunda safe RAINA ke shirin zuwa Kaduna donyin siyayya a *IBRAHIM KANGIWA STORE* dake kaduna wayarta ta dauka ta tura ma Danish sakon kamar haka
*Slm dafatan ka tashi cikin koshin Lafya da kwanciyan hankali Ina Neman izini zani garin Kaduna siyayya sainaji reply*
Kirimmmmmm wayar Danish tayi k'ara ganin lambar dabai saniba a tunaninsa Unaixa ce wani tsaki yayi yakoma ya kwanta yana juyi
“Ji sakarya koh ina ruwanta da tashina Lafya koh ba Lafya ba kifi ruwa gudu ina ruwana wani sabon salone kiran sallah da husir kiwanice mun zaki fita da kina gayamun ne”.
[4/27, 7:02 AM] Melody🎤🎤: *161-165* 👸🏻 *RAINA*
*(The beautiful princess)*👸🏻


©
_*STORY & WRITTEN BY HUMAIRAH (Melody)*_




*BABI NA TALATIN DA UKU*

_*SADAUKARWA GA Abeeda, Baseerah, Habiba Aliyu, Sarah, Umeegee, Huraira, Red butterfly, dafatan duk kun wayi gari cikin koshin lafya😘😘*_












Jiyayi ana busa sarewa ana takawarki lafya yar sarki jikan sarki matar Yarima Danish Allah yakaiki lafya yadawo dake lafya Uwar biyu insha Allah kamar a mafarki Danish ya leko taga Ashe RAINA ce zata fita cizon yatsa yayi yace
“Kash da nizan kaita ai nayi tunanin waccan yar iskarce Unaiza” kallon Raina yakeyi kamar zai cinyeta ta shigewarta cikin mota ta k'ara gaba tabarshi tsaye bayakoh motsi koya zasu kare da raina idanta dawo koh zata Dakin nasa...
*Cikin Kaduna*
Raina ce tafe da kuyanginta da fadawa guda biyu suna mata kirari tuni ta dakatar dasu tace
“Kubari Idan muna masarauta kuyi amma inhar nabar masarauta koh Gimbiya banaso a kirani dashi cikin plaza suka shiga kwando suka fara dauka suna zagayawa abun mamaki RAINA taga wasu yara guda biyu mace da namiji kamarsu ta baci kuma abun mamaki sai tattakawa sukeyi gwanin sha'awa tuni ta shagala da kallonsu duk inda sukabi saita bisu sukuwa kuyangi da fadawa kallon abun al'ajabi sukeyi kodai Gimbiya RAINA tasan yaranne kuma kamarsu ta baci da ita saidai su fararene tas wannan maganar da kuyanginta keyine na fadawa.

Tana isa kan wani kwana sai tayi arba da Ummu Abrar wacce tayimata halacci lokacin da take cikin tsanani wacce ta sadaukarwa yayan cikin wani ihu RAINA tayi ta rungume Ummu Abrar tace
“Ashe rai kanga Rai Ummu Abrar Ashe zan kara haduwa dake a duniya Kaico duniya ya Allah ka dauwamar damu acikin jin dadinka ya Allah kayi mana k'waron damuwa ya Allah” saita fashe da kuka tana tuna rayuwar data shude Abban Abrar shima sai gashi lallashinta sukeyi harta labarta musu irin Rayuwar data fada harda mutuwan Goggo da haduwanta da iyayenta da matsayin ta a yanzu na jinin sarauta matar yarima, Ummu Abrar tace
“Duniya labari kana naka Allah yana nashi Ya Bayan saduwa? Kin tafi kinbarmu da k'ura Farid yadawo wai inakike ina cikin dakike dauke dashi ai tuni nace mai ai kintafi da ciki yaje ya nemeki achan inda ya auroki kinga yan biyu da faiz da faiza sun girma k'warai”
Juyawa RAINA tayi taga fadawan sunyi nesa da ita tace “Idan bazaku damuba mugama siyayya muje kajuru in nunawa mahaifina ku amma Karki sake kice yayana ne”

Haka akayi suka kammala siyayya Raina ita tabiya masu Ummu Abrar komai yan biyu kuwa sai murna sukeyi sunga Aunty sai surutu suke mata RAINA tana kallonsu cikeda So da k'auna, fitowansu keda wuya RAINA taga Farid tsaye shida wani mutum Kallo daya tayiwa farid taganeshi shima haka yake kallonta, cikin mota suka shige Lokacin farid ya rugo aguje yana ihun RAINA amma ina tuni fadawa sukayi kansa suka fara duka “Kasan matar waye kake kiran sunanta gatsau ba Gimbiya ba komai kul matar yarimace yar sarki jikar sarki” itakoh RAINA tana cikin mota tinted batakoh damuba sai da taga ana cimai mutunci da yawa ta saukarda window tace
“Pls ku kyaleshi yafadi abunda zai fadi” Farid kamar zaiyi hauka yace
“Raina kice kin yafemun kozan samu Ganin k'waina a duniya tun Bayan rabuwanmu nayi aure amma har yanzu matsala muke samuda matata pls RAINA ” wani kallo ta watsamai tace “Direba muje Dan Allah” haka RAINA tabar Farid durkushe yana kuka wiwi, sai kajuru da isarsu aka bude musu wani katon gate kaman na gidan Yari Ummu Abrar da Abban Abrar mamakine ya kashesu a zaune lallai Idan baka mutuba baka gama ganin hikimar ubangiji kuyangune suka zagayesu suna masu marhabin lale sarewa kawai ke tashi abun gwanin ban sha'awa sai Ummu Abrar taji inama ace itace, jakadiyya aka aika wajen mai martaba tuni yabada izinin ashigo dasu sunga karanci iri daban daban saboda a Rayuwa sarki MAMUDA idai ka taimaki Raina a rayuwa toh tabbas kaime Arziki ne, haka ya rungume yan biyu jinsu yakeyi har cikin ransa RAINA dukta fuskanta amma tace acikin zuciyanta Saidai ku kirani da uwarku ta lahira amma bata duniya ba. Haka aka maidasu da alkawarin zasu dinga zumunchi tunda ga Gari sun sani sun tafi da dukiya k'warai duk wainar da ake toyawa Danish yafita cikin gari.
[4/27, 4:49 PM] Melody🎤🎤: *166-170* 👸🏻 *RAINA*
*(The beautiful princess)*👸🏻


©
_*STORY & WRITTEN BY HUMAIRAH (Melody)*_




*BABI NA TALATIN DA HUDU*



_*Dedicated to UMMI HAMBALI & UMMI AISHA*_LYSM😘👍🏻










Bayan tafiyanzu ne RAINA ta wuce sasanta dayake tana azumin tsofaffi ne datayi alkawarin zatayi guda hudu, toh shirye shiryen dafe dafe kawai akeyi ayi wannan yayi wancan Danish Dai kamshi ya isheshi gashi wata irin yunwa yakeji kamar zai mutu da mamaki ana gamawa yaga ana shigo dasu ana jerawa kan dinning ai kafin ayi mishi tayi ya isa dinning din saida yaci yayi kat kannan ya tashi ta wuce masallaci saida yayi sallan magariba da isha yadawo amma shuru kakeji babu RAINA babu labarinta, tana shan ruwa tayi sallah ta nemi guri ta k'wanta kuyanginta nabata labari daga bisani ta haye saman bene, Danish daya kasa hakuri yace
“Wai me take nufine saikace ba aure mukeba?” ni humairah nace kaikuma meye matsayin wulakanta ta dakakeyi?.

Kasa zaune yayi ya kasa tsaye ai tuni ya zura jallabiya yayi sasan RAINA yana isa a tunaninsa babu kowa ai tuni ya kutsakai k'watsam saiya hangi kuyanginta zazzaune suna tatsuniya sadaf sadaf yazo zai wuce sai kuysnga mimxe tace
“Ranka ya Dade yarima mai jiran gado Gimbiya hutu takeso tace koda mai martaba ne abashi hakuri tayi Azumi ta gaji” wani mashi yaji ya sokeshi acikin zuciya jiyake kaman ya bige kuyangar lokaci guda yaji kunya ta kamashi juyawa yayi yana cizon yatsa mai yasa yabari suka ganshi acikin Shashenta? Aiba girmansa bane haka ya dinga kiran wayarta amma no answer daga karshe switch off Danish yashiga rudani tuni ya haukace yana sunbatu.

Danish yaji ransa kaman zai fita wani zazzabi ne ya damk'eshi sai k'yarma yakeyi amma saboda karfin hali irinna namiji saiya daure koh sallan Asuba yakasa zuwa Mai martaba yashiga rudani k'warai saboda rashin ganin Danish dukda yasan yanada iyali amma duk me iyali ai Asuba nayi zai mike Idan najasa ce ai yaci ace yayi wankan tsarki yafito masallaci haka ya aika jakadiyya wajen RAINA donya tambayi lafiyar yarima, Raina tace ita batasan ko meya hanashi ba saboda bacci ya dauketa saboda gajiyan Azumi.

Haka aka kira wayansa shine yake sanarda Mai martaba cewa bashida lafya ne tuni aka kira likita yadubashi yabashi maganin bacci tsawon kwana biyu yace baida bukatan kowa gashi Unaiza keda girki Raina kuwa koh ajikinta wai an tsikari kakkausa, sai hidimarta takeyi Randa RAINA zata amshi girki ne tun wuri Danish yasa akira mishi RAINA amma taki amsa kiran, dare nayi Danish yacire kunya Bayan yagama cin abinchi yayi sallah zai fita kenan yaci karo da Unaiza tace
“Munafiki mak'aryaci kasan abunda ka shuka ma kanka kwana biyu danakeda girki ka kirkiri ciwon karya amma dayake RAINA ce zata amshi girki har binta zakayi dakinta koh abinci na ka kasa ci kace baka buk'atan kowa a kusa dakai kasani Duk abunda kayi kasani adalci nakeso kayi tsakaninmu karka manta cewa ance kayi mata daya Idan zakayi adalci kayi biyu har zuwa hudu amma meyasa zaka kasa abunda Allah ya daurama?”.

“Dakata dallah malama Karki cikani da surutu Ashe ke malama ce banda labari yaci ace kin bude makarantar Islamiyya don koyarwa” mtww
Yana gama magana yayi wucewarsa sai inda RAINA, Unaiza tayi kwafa takoma daki taci kuka kamar ranta zai lula, yana shiga sama ya wuce daidai ya zauna don ganin ta ina zata fito Raina ce tafito daga toilet tayi daurin kirji bata sanda mutumba kawai taji motsi da gudu takoma kafin takai toilet Danish ya ruk'ota sai a kan kirjinsa tayi wani lamo shiko tuni jikinsa yafara kyarma, jiyayi kamar ba'a duniya yakeba tunda ya auri Unaiza sau biyu yataba kasancewa da ita haka, RAINA sai kici kici take amma ina Danish yayi mata rukon da bazata iya koda motsawa ba, tuni yashigar da ita wani yanayi Wanda sai Wanda yagani don ban ganiba sumbatar bakinta yakeyi tuni ya k'wance towel din da yake sanye ajikinta ai bai k'ara rudewa ba saida yayi ido biyu da dukiyar fulaninta ya wani cutsa kansa yana murzawa yana tsotsa ai tuni RAINA ta fara baje nata kolin.
[4/29, 7:37 PM] Melody🎤🎤: *171-175* 👸🏻 *RAINA*
*(The beautiful princess)*👸🏻


©
_*STORY & WRITTEN BY HUMAIRAH (Melody)*_






BABI NA TALATIN DA BIYAR.

_*Ina mika TAAZIYYA ga Family din Nasiru hayin Malam Alhaji bisa ga Rahin daya daga cikin yan biyunsu UMAR FARUK dasukayi Allah ubangiji yasa mai cetonmu ne ranan gobe Allah yabaku hakuri Rashi Allah yakawo masu amfani Allah yasa ya huta Amin*_ I,MISS YOU FARUK😭😭




Haka kolin saida taga Danish yafara fita hayyacinsa kannan tayi karfin hali ta yakice kanta tabarshi Yanata sumbatu acikin ransa yace“tabbas Raina macece tanada duk wata niima da ake bukata atareda mace Amma kuma mai yasa Saida tabari nashiga cikin kogin mararinta kannan zata zabi ta raba jikinta da nawa?”wani irin haushi yaji itakoh raina tuni tafara shiri cikin kayan baccinta, saida ta shafa maya mayai kala sunfi uku ga sure, ka body spray, ta fesa turaren baki Sannan ta nufi gado zata k'wanta, tuni danish yayi fuskan tausayi ya matsa kusada ita yace
“Pls honey karkiyi mun haka wallahi bantabajin cewa inasonki ba saida kika kaurace mun kece farincikina Raina Dan Allah ki tausayama bawon Allah kizama mace ta farko dazata shayar danin ruwan dadi kizama Mace ta farko dazata tabbatarmun da cewa nayi aure haba mana RAINA kalleni Narasa duk wani farinciki tun ranarda na auro Unaiza banida wani iko a matsayina na namiji.....”.

“Dakata Malam ka isheni da surkullen ka pls ka tashi kafita bacci nakeji”RAINA ta bata rai badon tanaso ba tanayine donta rama abunda Danish yayi mata lokacin datake tsantsar bukatarsa Danish ba kunya ya matso inda Raina yafara gayamata kalamai masu dadi da ratsa jiki ai tuni suka fada kogin maliya ni humairah bashir na rufe kofa nafito don Abun ya girmi kakata a lahira,
Washe gari da Asuba Raina ce k'wance bata koh iya daga hannu bare tayi magana saboda irin gashin dataji daga wajen Danish shiko babu abunda yakeyi sai lallashi ya tabbatar da cewa yau shi namiji ne daga bisani yace acikin zuciyansa Ashe haka Yan bariki suke tabbas Idan haka suke zan bawa mutane da dama shawara su nemi irinsu su shiryar dasu kodan suyi shahada su samu lada kan lada, Tashi yayi ya dauketa cik sai toilet inda ya hada mata ruwa ya taimaka mata wajen gyra jikinta Sannan yayi nasa wankan sarkin Sannan yayi norml wanka na sabulu, Sallaya RAINA ta shimfida don gabatar da sallah shiko batareda bata lokaci ba ya wuce masallaci, Yana dawowa dakinsa ya wuce don bayaso yakoma inda Raina take yahadu da koda kuyanginta guda daya.

Raina ranan wuni tayi bacci haka Shika Danish don basu sukayi breakfast ba sai misalin karfe Sha biyu na rana lokacin abincin rana na shirin sauka, Ranan sun shayar da Kansu ruwan soyayya mai dadi inda Danish yayi nasaran maye mata gurbin farid acikin rayuwar raina abun sai Wanda yagani, k'wana biyu RAINA keda girki suna shanawa suna zaune a falone Unaiza ta aiko tanada bukatan ganin yarima amma sai cewa yayi kuce mata ina falo tazo da kanta abunda ya batawa Unaiza rai tace
“wato nizai wulakanta a gaban matarsa Wato ni banida yanci acikin gidannan Allah yasa ba karuwa yaganni ya auroni ba”kafinta k'arasa magana Danish ya kwasheta da mari gigitacce yace
“Am warning you for the first time you brat Wannan yazama ranan karshe dazaki sake kiran RAINA da karuwa Idan kika zageta tamkar kin zagi mijinki ne kuma kisani matuk'ar ban yafe miki ba Wallahi Bake ba rahamar ubangiji” daka kafarsa yayi yakara da cewa
“Kingani toh saina daga zaki shiga Aljanna kisani tunda naga giyar Hauka da jahilci yana reto dake a sararin rashin tarbiya”.

Yana gama magana yayi wani kwafa Tuni RAINA tasha gabansa tace
“Yayana kuma mijina ba girmanka bane ka tsaya ka saurareta kohba komai matarka ce pls” kallon RAINA yayi yadda take magana a natse babu hayaniya aciki bare hargagi irinna Unaiza yace
“Gimbiya sarautar mata kisani koh a lahira wani yakanci Albarkan wani haka ma a duniya taci darajarki”komawa yayi dabaya yace
“Yar mulki ina sauraren ki koh mushiga daga cikine?” tuni tayi saurin cewa
“Ah ah Dan Allah kayi hakuri bisa ga kuskuren danayi maka kayi hkr ka yafemun”
Kallonta yayi acikin zuciyansa yace “Bari alalan gwangwani kowa yaci yakoshi sai yace ya iya hmmmm Unaiza kenan bazaki taba yaudarata ba har saimunje anyi miki gwajin STD” RAINA ce ta katseshi tace
“Wai har yanzu maganar bata kareba? Karfa aci da rabona tuni ya sallami Unaiza suka koma cikin falo inda suke kallon *The reach for the star* Da yammane lokacin muftarin Girkin Unaiza yashiga yakirata dacewa ta shirya yanaso su fita tayi shiri wanda Baku zato ta shiga cikin mota suka fita tareda fadawa RAINA tana garden taga wucewar yarima Danish saida taji wani iri amma tasan bakacin rabonka kaci na wani.


_*Toh masu karatu ga littafi yazo gangara koh me karatu zai iya wani tsokaci akan littafina RAINA, Room abude yake wajen amsan duk wata shawara?*_ Danish dai sun fita shida niyyan zuwa Asibiti ita kuma Unaiza da niyyan outing acikin ranta ko wacce lalura likita zai fadi kubiyo ni yar mutan zazzau.
[5/2, 4:26 PM] Melody🎤🎤: *176-180* 👸🏻 *RAINA*
*(The beautiful princess)*👸🏻


©
_*STORY & WRITTEN BY HUMAIRAH (Melody)*_


_*Ina kaunarku masoya Kuna raina akullun farinciki ku shine nawa Allah yakara mana son ma'aiki, Sannan ina baran Adu'arku Zazzabi ne yatasani saboda tambaysn da ake shiyasa na daure nayi muku Wannan Allah yasa mudace*_Amin LYSM😘😘😘








BABI NA TALATIN DA SHIDA





Tafe suke tareda yan rakiya Wato fadawa cikin motoci tinted glass baka ganin kowa sai kanka haka sukazo wani babban Asibiti da ake cewa *GIWA HOSPITAL* Asibiti ne Wanda ya amsa sunansa koh a kasar waje sai haka ganin hospital yasa Unaiza saurin juyowa tace
“Nan inane mine?” wani kallo yamata yace
“Me kika gani? Koh asaran kudin Tara akayi da akaje England karatu? Hospital ne to malama Idan baki gane ba” shuru tayi don tasan komai yana iya faruwa,
Fitowa tayi tana yake shima kuma irinta yake mata suka shiga reception OPD nan suka bukaci ganin Doctor Moddibo Wanda abokin Danish ne lokacin da suke k'asar Saudiyya cikin wani office suka shiga suka zauna koh minti uku basuyiba sai gashi dariya yayi suka gaisa yace Unaiza ta biyoshi tafiya take amma kallon Danish takeyi shiko tuni ya kauda kansa, wani guri suka shiga nidai naga ansa *Laboratory* nasan dai wajen gwaje gwajene haka aka dauki jijinta Sannan akasa mata wani Abu kamar cotton bud acikin Vigina dinta, aka lakuto wani Abu kamar madara koh ince koh koh nan aka umurceta data sakko suka fita tareda Doctor.

Tafe suke zasu koma office Unaiza ta kalli doctor moddibo tace “Wai gwajin me akamun ne doctor Saikace wata mai daukeda citar kanjamau?” shima da yake doctor moddibo ya tsani Unaiza tun wani zuwa dayayi yaga ta yara daban kawayenta suna lalacewa harda yimusu dariya yaji batayi masa ba yace
“Ai baxamu iya saniba sai result yafito ba kanjamau kadaiba harda wasu abubuwa da dama zamuyi gwaji akansu don haka kina iya shiga gaba muje”
Mamakin maganar sa tayi maiyayi zafi Shiba huta ba, tabe baki tayi suka kutsa ciki da mamaki Suka nemi Danish suka rasa amma Wannan plan din nasune tsakanin doctor da danish kallon doctor Unaiza tayi tace
“Doctor ina Yarima yake inace nan muka barshi?”doctor ya tabe baki yace
“Bakida MATSALA inace Yarima Danish ba yaro bane? Duk inda yaje zai dawo ” wani irin kallo Takeyiwa doctor saboda taga sai wani bak'ar magana yakemata tuni tafara lashe baki tana wani irin k'warkwasa doctor ya dauke kansa kaman baisan tanayiba shiko Yarima Danish yana labe yana kallon abun mamaki yace
“Biri yayi kama da mutum abunda ake gayamun ya tabbata cewa Unaiza yar *PLS CALL ME* ce”.

Tashi tayi tace
“Doctor pls inaso kayimun taimako daya I need you ka tausayamun mijina baya kulani baya kusantata pls let's have fun” magana takeyi cikeda iyawa da bariki tana wani bude gyale tareda bude kirjinta da dukiyar fulaninta suka fito saida takai kusa dashi Sannan ta zauna akan tebur din tana shirin shafashi tuni ya daka mata wani tsawa Wanda saida naga kirjinta ya buga yace
“Amma ke banzace Wallahi kina tunanin irin mazan dakike yaudarane kina tunanin ni irin sauran abokan mijinki ne wayanda babu abunda sukasa gaba sai ashararanci toh kisani ni inada mutunci ban bari ya zubeba ke kiji tsoron haduwarki ga Allah don shine kadai gatanki a duniya harma a lahira sakarya kawai”
“Lallai ne kace wani Abu Moddi meyasa baka wayeba? Pls stop shouting at me Idan ba hakaba sainayimaka sharrin da bazaka taba fitarda kanka ba”
Bude kofa taji nanta fara kukan karya cewa moddibo yace zaiyi lalata da ita
Danish yabita da wani k'azantaccen kallo lok'aci guda ya tsinketa da mari yace “Bantaba sanin cewa ke bara gurbi bace cikin mata nayi ladamar aurenki kisani duk abunda kikayi naji kuma nagani kijira sakamako daga LAB matukar kina daukeda cutar Kanjamau anan cikin Asibiti zan koreki kije gidan ubanki ki karasa guntun rayuwaki daman duk yan gidan naku taron tsintsiyane ba shara kowacce miji ya sakota kar kiyi tunanin banda labari inajin komai kisani”ai tuni jikinta kaura yayi la'asar sai kuma gabanta yafara dukan uku uku sai kunya tabiyo baya.
[5/2, 7:43 PM] Melody🎤🎤: *181-185* 👸🏻 *RAINA*
*(The beautiful princess)*👸🏻


©
_*STORY & WRITTEN BY HUMAIRAH (Melody)*_




_*Dedicated to FATIMA ADAMAWA (Ummin Alkasim)❤ Ngd da kaunar novel dina dakikeyi Keta dabance Allah ya Albarkaci rayuwanki dana baby*_❤







BABI NA TALATIN DA BAKWAI

Tuni doctor yafita yaje amso sakamako cikin minti goma yadawo dauke da fayal ya nemi guri ya zauna yabasu umurnin suma su zauna, Saida ya duba takaddun kannan yace “Yarima matarka bazata taba conceiving baby ba (Wato bazata taba haihuwa ba) hakan yafaru sanadiyyan shaye shayen magunguna Da takeyi ba bisa ka'idaba wayanda suke hana daukan ciki, Sannan tana daukeda Wannan cutar ta sanyi Wato toilet infection Wanda ake samu wajen saduwa Wato STD sexual transmitted diseases dagashi batada wani cuta”.

Yarima ba k'aramin razana yayiba saboda jin cewa Unaiza bazata taba haihuwa ba, wani kallo yake mata Wanda yasata shiga taitayinta takasa koda motsi
“Yanzu munada buk'atan magunguna Wannan infection din don yanzu zamu dauki hanya kasan batada kyau” haka aka basu magunguna suka wuce gida kajuru babu mai cewa kowa komai, suna isa gida sukayi parking yarima Danish yafito ya rike hannun Unaiza yana janta kamar wata akuya bai wuce koh inaba sai wajen sarauniya Maimuna mahaifiyar RAINA wacce takasance mahaifiyarsa Bayan rabuwansa da tasa uwar,
Kwance take ganin Unaiza ne a gabanta yasata mikewa tana tambaysn lafya
“Ummi gatanan ki tambayeta kitambayeta banida abun cewa Amma Unaiza Wannan bani kadai kikayiwa mugunta ba harda kanki kuma bani ba sakinki Wannan kadai ya isheki kunci acikin ilahirin rayuwarki oh Unaiza you are now a barring ”
Babu abunda Unaiza keyi sai kuka Wanda nikaina saida Naji tsantsar tausayinta ya ziyarceni.

Nan yabaiwa sarauniya Maimuna labarin komai Wanda hakan ya tada hankalinta sosai haka tayi musu sulhu tayi musu nasiha mai ratsa jiki kannan suka wuce suka fice dakinsa ya wuce saboda tsabar bakin ciki har mancewa yayi da abun faharinsa kuma sanyin idanuwansa Wato Gimbiya RAINA.
*BAYAN SHEKARA BIYAR*
RAINA ce nagani zaune daganinta cikine ajikinta yayi girma iya girma haihuwa yau koh gobe, Unaiza zaune a gefenta tayi tagumi tana kallon RAINA wacce aka dauke mata hankali da labarai masu debe kewa, Hawayene ya fara kwarara cikin gurbin idanunta tuni ta mike tayi sasanta tashinta ne yadawo da hankalin RAINA tacema daya daga cikin kuyangin lafya kuwa naga Yar mulki Unaiza ta tashi?” budar bakinta tace
“Ranki yadade ai tunda ake baki lbr take kallonki inajin hakan yasata kuka”Ai tuni RAINA ta mike tace su jirata tana zuwa amma saboda umurnin da yarima yabasu akan kulawa da ita yasasu binta.

Tana shiga taga Unaiza zaune tana kuka Mara sauti cikin sauri ta matsa kusada Unaiza tace
“Kidaina kuka Yar'uwata Dane mukayi zaman marina amma yanzu mun zama daya Kidaina kuka komai kikaga yasamu bawa toh da Sanin Allah kuma kidauki kaddara damai kyau da Mara kyau shine cika makon musulunci kisa aranki Wannan abunda ke cikina nakine duk ranan dayazo duniya nayi miki Alk'awari saidai inke kikace bakiso” cikin sauri Unaiza ta dago tace
“Kina nufin kice zaki bani Dan dake cikin cikinki?”raina ta kada kai alamun Eh ran Unaiza yayi fari kal jitayi kaman ta Goya RAINA daganan Unaiza tafara dariya.
*********
Farid ne zaune yana yiwa mahaifiyarsa kuka tareda tuna mata baya da maganganun RAINA “Hajiya tabbas bakiyimun Adalci ba kin tauyemun duk wata dama lokacin da matata take tsananin bukatata lokacin kika datse duk wata halak'a yanzu kinga irin iftila'in daya riskeni, ga dukiya babu abunda ban tarashi ba a duniya amma Narasa dukiyar datafi komai muhimmanci a rayuwa Wato DA' tabbas hajiya RAINA batada Alhakin mu mukeda alhakinta kuma HAKKI SHIKE BIBIYARMU”.
[5/3, 2:47 PM] Melody🎤🎤: *186-190* 👸🏻 *RAINA*
*(The beautiful princess)*👸🏻


©
_*STORY & WRITTEN BY HUMAIRAH (Melody)*_



_*This page is dedicated to my Friend my sister MARYAM MACCIDO daughter to Safiya Aliyu and EX-Provost FCE Zaria indeed we have to be remembering you May your gentle soul continue to rest in perfect peace may Aljannah firdausi be your final abode Amin😭*_







BABI NA TALATIN DA TAKWAS


“Kai dallah rufemun baki shashashan banza RAINA itadin banza inzaka rungumi matarka ka runguma saboda itace wacce ta dace dakai ba wata ba Muneera itace zabina” wani irin tuk'uk'in bakin cikine ya riskeshi tashi yayi yana rikeda kirjinsa ai yana zuwa kofar falo saiya fadi aman jini kawai yakeyi, tuni hankalin yan gida ya tashi hatta hajiya saida abun ya tabata jitayi da tanada abun goge cikin zuciyan mutum saita goge sunan RAINA daga cikin zuciyan Farid, basu zarce dashi koh inaba sai giwa hospital inda akayi cikin emergency dashi Farid dai baisan Wanda ke kansa ba itakoh muneera hankalinta ya tashi saboda babu Wanda takeso irin mijinta burinta guda taga sun samu Zari'a a tsakaninsu amma tsawon shekara fin biyar babu ciki babu alamansa duk Asibitin da sukaje sai ace lafiyarsu kalau, Wannan abun ke damun muneerah hajiya ce tsaye Ambassador Buba kuwa sai kaiwa yake da komowa Wato mahaifin Farid cikin kankanin lokaci likita yafito yace “Kushigo cikin Office inaso

Please Login or Register in order to submit comment