Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


Downloaded from GNOVELS.COM.NG




This Novel is downloaded from https://GNOVELS.COM.NG
to download more hausa novels visits our site at www.GNOVELS.COM.NG

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/gnovels

Twitter : https://twitter.com/gnovels

Telegram : https://t.me/gnovels

💔SO💘

Love and romantic
Story
🌸🌸🌸Writes by pinky 𝗱𝗮𝗿𝗹𝗶𝗴

𝗴𝗶𝗺𝗯𝗶𝘆𝗮𝗿 𝗷𝗮𝗷𝗶𝗿𝘁𝗮𝘁𝘁𝘂🌺🌺🌺

bismillahi Ramanin Raheem 💫


https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️



page1

SOKOTO

Wasu Yara ne guda2 maza akofar gida suna wasa sai ga wata Mata tafitu da mayafe akafada nakiran" arif Aryan kuzo inyi muku wanka. da guda yaran da kewasa akohfar gidan Naga sun zo dayan na "fadin Ammie nizaki farama dayan dayafi girma "yace Ammie nifa na girma yau nizan yi wa kaina wanka Ya na ya mutse fuska sai alokacin. nakai dubana ga yaran Masha Allah! farare ne tas da ka gansu kaga shuwa Arab ko larabawa tsura musu ido nayi inason in gane waye yafi kyau cikin yaran amma na kasa ganewa saboda gaba dayan su kyawawane ajin karshe a'lamo ya nuna yan biyu ne, a'bu guda ne zai sa ka ban bance su Aryan lips dinsa pink shikuma Arif lips dinsa red ne, gaba daya cikin gidan suka shiga sunata ta tsalle anan na qarema gidan kallo karamin gidane da ɗakunan bacce3 da wurin. dafa abinci da ban daki Aryan ne ya fara shiga bandaki yarufe Ammie na kiransa ya bude. "yace Ammie nifa nafadamiki na girma bazan kohma bari kiyimin wanka ba. batace komai ba ta ja kujera ta zauna ta rafka tagumi Arif yazo kusa. da Ita ya zauna ya saka hannun sa ya janye ta gumin da ta yi "yace Ammie kidena ba kyau. batace komai ba ta kafe yaron da ido tanajin ina ma ace suna tare da mahaifinsu ina ma ace ta san halin da mahaifinsu ya ke ciki yau shekara7 rabonta dashi tun ta nada cikin su Arif yace mata zaije barno wurin dagin sa amma har yan zu shiru gashi yaran sun girma shekarar yaran6 aduniya amma babu shu babu labarin sa
Ko Ya na raye Ko ya mutu Allah masani gashi tun yaran na matsa mata akan ina baban su har sun Dena don akwai lokacin da Aryan "yace mata Ammie Ko dai da gsky mu shegh ne bamu da uba? ta dau kesa da mari ta fashe da kuka tun lokacin be kuma tam bayar ta ina baban su ba gashi ku makaranta idan taron iyayen yara ya tashi mukocin su ne take roka ya je gashi yanzu ya dena zuwa saboda matar shi ta Hana wai son Ammie ya keyi yanzu ita da yaranta suna cikin tsaka me wuya gashi Bata da kowa a sokoto ba dangin iya ba na baba fituwar Aryan ne ya dawo da ita tunanin da ta shiga mikewa tayi ta ja hannun Arif zuwa bayi tayi Masa wanka bayan tagama tashirya shi cikin kayan makarantar islamiya tace ma Aryan yafitu ta rakasu. makaranta bayan sun fitu ta rufe gida suka Kama hanya da yake makaran tar ba nisa cikin unguwar Mana karama take bayan ta rakasu ta dawo ne ta dora musu abin ci kafin su dawo
taja kujera ta zau na tana tunanin haka rauwa zata cigaba da tafiya yaranta basuda wani gata gashi sunfara girma suna bukatar maihaifin su akusa da su don ma yaran nada hakuri wula kancin da Yara ke musu ama karanta wai basu da uba diyan mace ne Arif ya sha gaya Mata amma shi Aryan be ga ya mata duk da Yana karamin yaro amma akwai zuciya da riqe Abu tun Marin da ta masa ya dena fadama ta tsan gwamar da ake musa a makaranta nan tafara tunanin haduwar ta da mahaifinsu su Aryan

Wai waye adon tafiya

mahaifin su Arif shin sanadin zuwanta sokoto ita yar asalin jigawa ce qauyen gagarawa Nan ne asilinta
asalin sunan ta Aisha Amma ana Kiran ta da indo ta taso cikin rashin gata da kulawa sanadiyar Bata da iyaye mahaifiyar ta tarasu ne bayan ta haife ta da kwana2 sanadiyar doguwar nakuda da Tasha ba akaita asibiti ba bayan a nan mahifinta zuciyar shi ta buga Shima tare da matar sa,a kayi zana izarsu bayan ankai su makwancin su qanwar ma haifiyar ta tace zata karbe ta Amma fir inna mahafiyar babana taki yarda dole aka barmata ni Tana bani nono shano watarn kunu Nasha wahala sosai har nakai shakera guda San Nan tafara bani abinci bana samun WATA kulawa sai idan qanwar mamana tazo ganina tayimin wanka tayi min wanki akwana atashi har nakai shakera 7 Nan inna tafara azamin tallan goro duk ranar da ban siyar ba koh nabatar da wani Abu bazata bani abinci ba Kuma sai tayimin mugun duka


Page 2

Idan ta dake ta Kuma, ta hana mara abinci idan cikin sanyi ne da asubu ruwan tulu take zuba mata, wani lakaci ta hada mata da duka.

ta na gama sallar asuba zata fara aikin gida shara da wanke wanke da dura dumamen tuwa bayan taga ma, haka zata dauke tallan goro ta fita bata barin ta zuwa islamiya idan ta fita talla ne take shiga makaranta, ba tare da ta sani ba. Idan an tashi ta wuce wurin talla Koh yau haka tayi bayan an tashi ta wuce wurin talla, tana zuwa wurin da ta saba Zama, ta zauna akwai wata rumfar mai sayar da abinci akusa da ita, nan take Zama ba jima da zama ba wani Alhaji yazo ya faka mota, yaba me abincin kuɗi akan tara bawa almajirai,da mabu kata.

abinci Ya wuce, nayi sauri na tashi nima nabi layi almajirai haka tara ba muna abincin. Nazau na nace sai da na kushi rabon da da inci abinci in kushi tun qanwar mama na na zuwa duba ni kafin mijin ta ya dauke ta su koma adamawa. bayan na gama cin abincin bacci ya dauke ni daga zaune cikin bacci naji ana tashi na. abu kamar amafarki haka na zabura!", na tashi ina kallon yadda hadari ya taso har an fara yayyafi.

tiren gora na, na fara nema Amma yayi sama, Koh kasa nan danan hankali na ya tashi!, dan na san yau Inna yanka ni zata yi shekaru nayi yawu har na gaji Amma Banga tire na ba har aka fara ruwa Amma naki koma wa gida.

wani bawan Allah ne yazo wuce yagan ni tsugunne Ina ta kuka!, ga ruwan nadu kana yace, ke yarinya lafiya? me yasa meki?, nan na fada Masa abinda ya faru, yace min muje in raka ki gida nace masa bazan jeba, Inna kashe ni zata yi.

yadai lallaba ni har na amince ya kai ni gida yaba Inna hakuri, da yake muguwa ce, harda kuka wai hankalin ta ya tashi tana ta nema na tayi Masa godiya, taja hannu na muka shige ciki muna shiga, tau daukoh icce da wuta ajikin sa, ta fara jib gata dashi, tun Ina ihu!, Ina Bata hakuri, har na bar motsi na suma.

dauko ruwan zafi tayi, sannan ta watsa min, Amma Koh motsi banyi ba hankalin ta ya tashi sosai!, don a zaton ta mutuwa ce nayi ga jini.

Na zuba a jiki na rabin jikina duk fatata, ta kumbura, saboda ruwan zafi. Cikin tashin hankali ta fara jana zuwa tsakar gida.

ruwan saman dake duka na ne ya farfadu dani Naga Inna na jana zuwa bakin rijiya, Koh kuka naka sayi sabo da azaba!", jin data kamar na motsa yasa ta juyawa, muka hada ido da ita, sannan tace min wlh kin tsira, da rijiya zan kada ki, in tara jama'a, ince faɗa wa kika yi, don ta zata mutuwa ce kika yi.

Hanan tabar ni jiki na babu karfi, ga ruwan saman dake duka na. aka naja jiki na koma cikin faran da na zauna, Ina kallon yadda jiki na ya farfashe, Inna ce ta fito da ledan gishiri, tana zuba min Shi a jiki.

Nan na fasa ihu!", sabo da azaba dake ratsa jiki na, bayan gama saka min gishiri ta koma daki ta barni nan kwance Ina kuka, har baccin wahala ya dauke ni ban farka ba, sai lokacin hana kiran magariba aka na tashi jiki ba karfi naja ruwa a rijiya, na shiga ban ɗaki, nayi wanka na fito, nayi alwala, nayi sallah. ina ta "addu'a," Allah yasa qanwar mama na ta dawo, ta tafi dani.

har akayi sallar Isha nayi, sanan na shiga ɗaki na kwanta saman rangan tabarma ta, don nasan yau babuni Babu abinci. ina ta juye-juye sabo da ciwon da jiki na keyi, ga yunwa har bacci yadauke ni.

Cikin bacci wata azababbiyar yunwa ta tashe ni!, tashi nayi zaune na dafe ciki, Ina kallon kwanukan abinci inna tayi bacci harda min Shari!. Ina ta tunanin yadda zan samu abinci, wata zuciya na in giza ni akan na lallaba na dibi abincin, aka dai har aka fara Kiran sallar asuba, iya ta tashi ta ganni zaune, hannu na dafe da ciki, ke lafiya kika yi min zaune kamar mayya?, cikin kuka nace Inna yunwa Nike ji tsaki inna tayi, sannan ta gunta min tuwan masara da miyar kuka, jikina har rawa yake na karba na cinye.

Bata dai ce min komai ba ta fita tayo alwala tayi sallah, nima nayi, bayan gari ya waye nashi ga, na fara aiki na kamar yadda na saba. bayan na gama, ta kuma bani guntun tuwo, cinye ina ta jin fadi yau naci abinci har sau biyu.





Page 3

Bayan nagama cin abincin Inna takira ni ta bani kudi in siyo Mata waken awara kwano1 tace saura kizubar min da kudi wlh Koh uwar ki dake lahira bazata iya karbar ki a hannu na ba shegiya me idon mage wuce zuwa inda na aike ki jikina na rawa nabar wurin nadau koh mayafina na fita naje shagon Ali me shinkafa nasiyo na dawo tace inje in wanke Mata waken in kaima kande me markade bayan na wanke na karbi kudi na fita naje wurin markade ana gama markade nace ma kande ta dura min akai bazan iya dauka da hannu ba tace Indo bazaki iyaba da nauyi Koh na azamiki zubarwa zakiyi bari insa almajiri yakai Miki hk ta dura ma almajiri yakai min gida Koh da muka shiga Inna na bandaki ya ajiye markaden yatafi Tana fituwa nace Mata Inna nadawo
kallo na tayi dun ubanki bazaki iya tace kullon ba kikayi tsaye kina kallo na Koh ni kikeso nayi aikin ai wlh tunda Kika karya min jarin Sana,ar goro awara zan dura Miki kina kaimin makaranta kamar nakife cikin ruba haka na tace kullun na Saka itace a murhu nadura tu kunya nazuba kullu naje nace Inna na dura Bata dago daga kwance datake ba tace maza ki dauki langa kije gidan meru ki karbu min ruwan tsami koh uwar ki zan zuba idan yatafaso hawaye ne suka cika min ido kamar ba kakata ba yadda take zagin mahaifiya ta kohmi ta tare Mata oho gashi Bata doniya Amma Tana Shan zagi
Hk naja mayafi na tafi bayan na dawo naci gaba da kula da aikin har yada fu tazo ta idar da aikin ta soya awarar nadaka barkono tazuba lokacin karfe10 yan makaranta sun Fara fituwa cin abinci hk nadauki bokitin awara natafi Ina zuwa Yara sukayo kaina sunata siya banjima ba awara takare Ina ta murana nadawo Ina shigowa da sallama Tayo kaina kin zobar Koh Sha Sha Yar iska nayi sauri nabata kudin nace Inna na siyar ba. Zubarwa nayiba nan da Nan ta waahe baki tace inzo ga abinci hk dai rauwata taciga da tafiya har nakai shekara goma sha15 Amma qanwar mamana Bata dawo ba bazan taba manta haduwa ta da Usman ba mahaifinsu Arif ranar wata jumu,a nadawo tallan awara ban siyar ba nayi zaune gefen hanya Ina tunanin kalar azabar da zansha wurin inna ba tsammani Naga mutun tsayi kusada ni yyi saida na razana do arauwata Babu namijin dayataba zuwa kusa Dani yace yan Mata lpy dai bance Masa Koh mai yakoh ma tanbayata lpy my pretty nazare manyan idanuna. Ina kallon sa don mazata zagina nane yyi nace don Allah kayi hkr kallo na yake ce mekika yimin dazaki bani hkr sai lokacin na kare Masa kallo kyakkyawa ne ajin farko kamar balarabe nakafe say da ido saboda bantaba ganin me kyau irinsa ba na shagala da kallon sa sai da busamin iskar bakin sa nadawo haiyace na yace. Min me kike kallo my pretty nace Masa Amma Kai aljanine Koh saboda kyaun ka yyi yawa dariya yyi sosai wadda takara ma fuskar sa kayu yace niba aljani bane mutun ne kamar ke ba Kya kallon madubi ne ai kefini kyau nace Ae bana kallo saboda Inna zagina take wai Ina Kama da biri Kuma idona kamar na mage shiyasa bana kallo saboda banason nagan ni kamar biri dayariya yakoma yi yadau Koh wayar sa aljihu yadauke ni hoto yanuna min galala nasaki baki Ina kallon kaina sai da na storata saboda bantaba zaton ni kyakkyawa ce ba idona manya qwayar idona blue bakina Dan karami da lips Dina pink ga aye lashes Dina gazar gazar sama da gasa baki gashin girata har sun kusa hadewa ga hancina dogo ne sosai .....


page 4

Shiru nayi bayan na kare ma kaina kallo Ina tunanin Wana biyo da kyau saboda Ko kadan bana Kama da qanwar mamana maganar da yayimin ne yadawo Dani haiyace na yace "yadai pretty nah bance kohami ba yace" tashi naraka ki gida nace Masa bayan zu zantafi ba yace saboda me nace "ban siyar da awara ba idan nakoma Inna duka na zatayi, shiru yayi kamar bazai Yi mgn ba yaciro dari biyar yabani yace "kiraba ma almajirai kikai Mata kudin ta ni natafi sai mun Kara haduwa, kamar wata sakarya haka na gyada Masa Kai yajuya yatafi Ina ta kallon sa har ya bace ma idanuna na sauke ajiyar zuciya ina hamdala ga Allah jikina na rawa nabude bukitin awara nafara ci sai da nacinye gaba Daya San Nan natashi na nufe gida hankali na kwance saboda na San Inna Ba tambayata zatayi ba Ina nasamo qarin kudin awara saboda gabadaya awarar tadari uku ce Ina isa gida na ajeyi bokitin na Bata kudin Ina tsaye tagama gir gawa sai murana take tace "Indo koke fa yanzu kin Fara abin arziqi zoga abinci da haka kike min ai da baza mu dinga samun matsala ba,

Da ido nabita kawai Indo Ko bazaki ci abinci ba nace zanci tu kizo ki dauka bayan nadau ko abincin na ajiye saboda bana Jin yunwa kwanta waa nayi narufe idona Ina tunanin balaraben da na hadu dashi cikin Rai na Nike tunanin Ko me yakwo shi qauyen? mu gashi 'Dan gayu yayi shiga me kyau dama akwai maza masu kyau qauye haka? nayi ta saka da warwara banida amsa har aka Kira sallar a zahar nayi alwala nayi sallah bayan na idar

Na tafi dakin cikeda fargaba Abinda zaibiyu bayan maganar da zanyi ma haka dai nashaga dakin tare da sallama zaune take bakin gado Bata 'amsa sallamar ba dama nasan ba asawa zatayi ba haka dai na daure "Inna don Allah kiyi hakuri in rinqa zuwa islamiyar marece, sai cewa tayi ba matsala nayi mamaki sosai da ta amince nace nagode sosai Inna na miqe zan fita tace in dawo Tana da sharadi jiki na rawa na dowa na tsugunda tace "sharadin bawani Abu bane Zaki rinka kawo min kudin awara kamar yadda Kika kawo min yau"

shiru nayi Ina zare ido Taya zan samo kudi haka. Ko yau Banda balaraben da na hadu dashi ai da Kashi na yabushe.
" yakika Yi shiru kina zare min shegun idanunki kamar na mage cike da tsoro nace "nayarda tace tu wuce bani wuri haka nafita jiki ba karfi cike da damuwa da fargaba abinda zai biyu baya haka nasaka tsunmar hijab Dina natafi makaranta. Zan shiga aje wani malami yadaka tar Dani ke Ina Zaki wakika zo nema? Haka yajero min tan bayoyin. cikeda sa tsuro nace "Nima karatu nazo

Yace min tu "anga yamiki haka ake zuwa islamiya Ina baban ki Koh yayanki" nayi shiru yadaka min tsawa kamar ma kwasa da gudu saboda tsoro yace "badake Nike magana ba?, cikin rawar murya nace Masa baba na da mama na sun rasu kayi hakuri karka koreni jikin sa ne yyi sanyi yace "me sunan ki nace Masa Indo yace asalin suna Zaki fada nace Aisha sunan babanki fa? nace Masa Garba yace" cikakken sunansa zakifada" nace Abubakar San nan yanu na min wani aji yace anan zan zauna nace Masa nagode sosai har nafara tafiya yace "Aisha Najiyu Ina liltafanki? nace malam banida shi yace "Baki shirya karatu ba kenan?, nayi shiru yace "Kar ki dawo gobe in dai bakida liltafai" na gyada Masa. Kai na wuce ajin da yanuna min ajin duk yarane da basufi shekar7 zuwa qasa. Ba nafisu girma ban damu ba haka na zauna suna ta tsokana ta wai babba cikin Ya'n Yara ban kulasu ba har malami yashigo yafara koya muna karatu bayan an tashi nakama hanyar gida inata tunanin Ina zan samo kudin da zansiye liltafai

Ina isa gida ban iske Inna ba ni. Nemi guri na zauna kamar an tsikare ni haka na tashi na fada dikin Inna Ina dube duben Ina zanga madubi saman wata langa na hango sa dasauri naje nadauka Ina kallon fuskata Ina murmushi nan Naga nakara kyau hakorana farare tas ga lips Dina kamar nasaka Jan. Baki hakabdai nayita shirme Ina kallon kaina amadubi Ina dariya motsin shigowar Inna ne yadawo Dani haiyace na tsaye tayi nata kallo na tace "au Ashe abin da lami tafada min gaskya ne maza kike biya gashi Nan Naga zahiri harda daukoh madubi kina iskanci tu wallahi awarar dake zanyi shegiya me Kama da mayu" arazane Nike kallon Inna Tana yaba min mugayen kalamai kamar ba ita ta haife mahaifi na ba.

Shiru nayi Ina kallon ta nakasa hakuri nace "Inna wai menene ma,anar biyar maza tayu kaina don uwarki nizaki ce ma me ma,anar bin maza wlh yanzu zan ci ubanki shegiya mayya me qashin tsiya uwarki mayya kema mayya Allah ya Isa tsakanina da uwarki Tana mutuwa Dana yabita Ashe da kurwasa ta tafi gashi Nan ta haifu min Balae dana Daya tilo da Allah yabani yatafi yabar ni ta kashe min shi gashi Nan Banda masifa Babu abinda Kika zame min wallahi Indo kafin kijamin abin kunya aurar da ke zanyi tarufe ni da duka Ko guduwa nakasa yi saboda maganganun inna sun ahiga jikina shin da gaske mahaifiyata mayya ce? Kuma Nima mayya ce? shin me Nene maita? haka nayita juya kalaman azuciya ta banida Mai amsa min su

"salati Inna ta rafka Tana fadin nashiga uku me zan gani Indo yanzu abinda Nike gudu ban tsiraba ciki wani yadanqara Miki"

zabura nayi Jin abinda Inna kefada Ina kallon kafata jini nagani yana gangrowa har kafata bakaramin tsorata nayi ba Ina nasamu jini me hadina da jini na zabura natashi wani duhu ne ya mamaye min idanu nayenke jiki na fadi ban Ko ma sanin abinda ke faruwa ba sai Dana farka nagan ni akan gadon asibitin qauyen mu ana samin ruwa a hankali nafara bin dakin da kallo wani mutum nagani zaune kansa aduke Yana kallon wayar dake hannun sa shiru nayi nakasa magana saboda cikina dayake wani qugin yunwa Jin dayyi kamar tayi motsi yadago fuskar sa Yana kallon na yaje pretty yajikin kallon Nike bance ba wannan balarabe ne da muka hadu da shi darana Koh me yakawo. Shi wurina bani da amsa saida ya Koh ma tabayata nace da sauki shiru yyi Yana kallo na sai ga Inna tashigo a,a Indo ketashi na Jin jina Mata Kai Inna ta jiyu Tana amsa gaisuwar da balaraben kemata lpy Lau Dan Nan ai nazata katafi ngd sosai fa da tai makon da kayin min nayi mamaki Ina Inna ta san shi yace ba Koh Mai bari inkira likita yace idan ta farka akirasa tace ngd Allah yyi albarka yafita bejima da fita ba suka dawo tare da likita yaja Koh jera yazau na yyi min sannu San Nan yafara tambaya ta abinda ke yimin ciyo nayi shiru yace kiyi mgn Mana sai jinayi Inna ta fashe da kuka Tana fadar ai bazata yi mgn ba likita ciki ne da ita yanzu hk jira Nike ka salla me mu tafadamin ubanda yyi Mata ciki juyo was yyi Yana kallon Inna yace cikin lpyi Inna ce wlh ciki ne da ita gata Nan Ina cikin dukan ta jini ya balle Mata idan ba ciki ne ba me Nene shiru likita yyi Yana kallon Inna bayan tagama Gaya Masa karya da gsky wai biyar maza Nike yi Banda kuka Babu abinda Nike yi no ban masan me Nene biyar maza saboda Koh qawaye. Banada sanna yyi gyaran murya yace Inna ki kwantar da hankalin ki ba wani Abu bane babba cikeda masifa tace in kwantar da hankali na


Fa kace yarinya tajanyo min abin kunya shine zakace ba babban Abu bane balaraben Nan dake tsaye yace Inna kibari yyi Miki bayani Mana shiru natayi San likita yace bayan kunzo keda Usman kun kawota nadibata sosai baciki bane proud ne tafara saboda wahala tayi Mata ya likita bayani zaka min me Nene pod Koh me Nene oho dai kayimin hausa yace Inna Ina nufin Al ada ce tafara ba ciki bane saboda hk yanzu tarage aikin wahala da dai sauran su Kuma tarinka samun wada taccen abinci Tana ce sai sannan Inna ta zauna gefen gado ta sauke ajiyar zuciya nikuma Ina tunanin meye Al ada? likita yajuya zai fita yace ma balaraben Nan "Usman muje in baka takardar magani kasiyo shiru nayi da ma Usman ne su Nan shi?,



PAGE 5

“Kuma dai Yaya ne yanzu nasan sunan sa” bayan sun fita likita ya duba Usman yace “man wai menene alakar ka da wannan yarinyar?”ya kare yana kallon sa.

Usman yace “ka ga Malam kabani takardar magani intafi bana son yawan magana”Nan Dr ya bi shi da kallo,sanann ya juya tare da nufan kan tebur ya dauki biro da takarda sanann ya rubuta masa maganin da zai siyo,tare da mika masa nan ya karba sanann ya fita,inda Dr ya koma ya zauna yana nazirin Usman shidai iya zaman shi da Usman be san yana da wasu yan’uwa ba a qauyen asalima NYSC ya zoyi ya ma kusa kammala wa.


Usman ko na fita cikin gari ya nufa, ya samo magani,inda yana siya ya dawo asibitin yaba Dr tare suka shiga dikin da take, likita yaba Inna magani yana Mata bayanin yadda zata Sha maganin yace “Amma fa sai ta ci abinci zata sha maganin”ya kare yana dan murmushi.

Inna tace “to Dan nan,Allah ya saka da Alkhairi an gode”ya mike sanann ya kalli Indo sanann yace “kina Jin wani Abu ne?”shiru tayi shima beyi magana ba daga haka ya fita,Usman ne ya nisa sannnan yace “Inna ya kamata a bata abinci ta samu ta ci sai ta sha magani”

Kallon sa Inna tayi sanann tace “ Dan nan Ina na ga abincin da zan bata? Koh kwabo banda,cini Kin awarar ma ko da na je in rufe daki na,san samu wani mara imanin ya dauke”ta kare kamar za tayi kuka.


Ni sawa yayi ba tare da ya ce da ita komai ba,ya saka hannu a aljihu,tare da dauko kudi ya mika mata,inda jikin Inna har rawa yake ta karbi kudin tare da saurin mikewa tace “bari inje in hado mata abin cin”daga

Please Login or Register in order to submit comment