Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yanzu wata wayewa ce ke shigo A'isha ta canza sosai ta ƙara zama ƴar gayu duk wannan abin da taimakon Ilham ne don ta fahimci A'isha bata san komai ba musamman rauwar aure, don yanzu harsa Aisha ta ke kafin Usam ya dawo wurin aiki ta yi kwalliya ta ɗaukar hankali sai dai Usman ya yi ta haɗiyar yawu saboda 2dayas ɗin nan Preety na ɗaukar hankalinsa, anyi hutun makaranta A'isha na zaune falo ta na kallo sai ga kiran Ilham ya shigo wayarta saboda har waya Usman ya siya ma ta "hello Preetyn Yayanta ya kike.?" dariya ta yi kana ta ce "Lafiya lau matar mijinta." fira sukeyi sosai sai da mijin Ilham ya dawo sanan sukayi sallama a'kan gobe Ilham zata kawo ma Preety ziyara;

Washegari tunda safe ta tashi ta fara gyaran gida haɗa musu birek fast ta Yi wanka Usman shima ya shirya ya fito suka ci abinci ta raka shi ya yi wurin aiki ba yan ya bata wasu turaruka ya ce ta bama Ilham idan ta zo ba ƙaramin daɗi ta ji ba;

Wuraren ƙarfe11 sai ga Ilham ta kira ta na waje fita tayi suka shigo tare nan suka shiga fira tare suka shiga kitchen suka haɗa abinci mai rai da lafiya da kunun aya ba yan sun kammala suka koma gyara gida Ilham ta ɗauko ma Preety kayan mata ta haɗa ma ta aiko Preety ta ce bata san da wannan ba;

Ilham ta sha mamaki ta kalli A'isha ta ce "yanzu A'isha kina nufin duk iya zamanki da Usman bai taɓa ne manki ba ko kece baki basa hakkin sa.?" "A'a wallahi Aunty Ilham ya na dai nuna almar ya na sun taɓa ni amma kuma sai ya fasa iya ka ya rungume ni ya na sha fa bayana." nan dai ta ba Ilham labarin dauk yadda suke zama ita da Usman,
shiru Ilham tayi sai da ta nisa kana ta ce" yanzu na fahimci inda matsalar ta ke bari inbaki wasu liltafin Hausa ki fara karantawa sanan kiyi amfani da abinda kikaga Marubuciyar ta rubuta sannan waɗan nan kayan hakin kullum idan ya fita kidama da madara kisha safe da yamma karkiyi wasa sai wannan humra ki rinƙa shafa ta idan zaku kwanta ba sai na miki sauran bayani ba kuma don Allah A'isha idan har ya fara neman hakkinsa ki basa karki hana masa ki dai san hukuncin matar da ke hanama mijinta hakkinsa ko.?" Ɗaga ma ta kai tayi kana ta ce "to yanzu Ni zan tafi ki fara karatun littafin idan ya kusa dawowa ki a'ji kiyi wanka ki sha fa wannan humra waccen kuma sai zaku kwanta kuma ki ɓoye kayan nan karki bari ya gani." "To Aunty Ilham na gode sosai Allah ya bar zumunci." Har wurin da ta a'je motarta ta rakata ta ba ta kyautar da Usman ya ce idan tazo a'bata godiya Ilham tayi sosai sannan ta ja motarta ita kuma A'isha ta koma cikin gida ta fara karatun littafin da Ilham ta ba ta........




PAGE 24


_____Bayan ta kammala karatun littafin wanka ta shiga bayan ta fito ta shafe jikinta da mayuka masu ƙamshi sosai, gashin kanta ta fara gyara wa ta cakuɗe shi da mayuka masu ƙamshi tsinke ta sa ta raba gashin gida biyu rabi gefen face ɗin ta ɗaya kuma bayan ta, wata riga ce ta sa ka blue marar hannu iya cinya rigar ta tsaya ma sha Allah rigar ta karɓe jikinta sosai duk wata halitta ta cikar ƴa mace ta fito jikinta jan baki ta shafa read color ta shafa kwalli wanda ya ƙara ma manyan idanunta kyau, wasu ta kalma ne ta sa ka masu tsini baƙaƙe sai ƴan kunne fashion da agogo ma sha Allah! faɗar irin kyaun da Preety ta yi ɓata lukacine ta haɗu sosai kamar wadda zata gasar Sarauniyar kyau duk inda ta gifta sai baza ƙamshi ta ke falo ta dawo ta zauna ta na kallon tv ƙarar motar Usman ta ji ya dawo kenan bedroom ta shiga ta shafa humrar da Ilham ta kowa ma ta kana ta fito don tarbar sa da sallama ya shigo kasa ƙarasa sallamar ya yi baki sake ya ke bin Preety da kallo sai tako ta ke cikin salo mai rikatar da mai kallon ta har ta ƙaraso inda ya ke ta rungume sa ta na faɗin "oyoyo Yaya Man." ɗago face ɗin ta ya yi suna kallon juna hannunsa ya sa ya shafe gefen face ɗinta kana ya ce " yoyon Preetyna ya kike.?" "am not fine." What is wrong with you Preetyna.?" sai da ta turo baki kamar wata ƴar yarinya kana ta ce" Na yi kewarku ne Yaya man i missi you." Me too my Preetyna me kika ta nadar ma Yayanki.?" murmushi kawai ta yi masa tare da jan hannunsa suka shiga falo;



kasa daurewa ya yi janyo ta ya yi jikinsa ya na shin-shinar jikinta kamar wane tsohon maye tun daga wuyanta har zuwa cikin rigar ta duk ya rikice ƙoƙarin cire ma ta riga ya yi da sauri ta sa hannu ta riƙe rigar cikin rawar murya ta ce "Yaya man muje kaci abinci kayi wanka." ɗago jajayen sexy eyes ɗinsa ya yi cikin wani cool voice ya ce "Please Preetyna ki taimaka ma Yayanki kinji." rau rau tayi da idanu kamar za tayi kuka tuno maganar da Ilham ta yi ma ta ne ya sa ta ce" To." ai bai san lokacin da ya rungume ta ba ya fara kai ma ta hotel kiss ta ko ina ganin tsayowa na neman gagarar sa dole ya ɗauke ta sai bedroom
Preety kuwa ido ne ya fara raina fata ya yi fatali da rigar jikinta romantic ɗinta ya ke ta ko ina tun ta na jin daɗi har ta dawo jin zafi, sauya salon wasar ya yi

ya fara neman hakkinsa ya sha wahala sosai kana haƙansa ya cinma ruwa

sai da ya dawo haiyacinsa sanan ya ga ɓarnar da ya tafka ko motsi Preety ba ta yi hankalinsa ya yi mugun ta shi "Innalillahi wa'ina ilaihi raji'un! Preetyna! Preetyna! Please ki ta shi kar kiyi min haka bazan ƙara ba na yi miki alƙawari kinji Preetyna ganin ba ta ko motsawa ba ta yi ba ruwa ya ɗauko masu mugun sanyi ya zuba ma ta ajiyar zuciya ta sauke sannan ta fashe da kuka mai tsuma rai lallashin ta ya shiga yi da kalamai ma su tsayawa a rai har ta haƙura ta daina kuka ruwan zafi ya haɗa ma ta sannan ya ɗauke ta ya gasa ma ta jikinta sosai kana ya baro ta tayi wanka sannan shi ma ya yi suka fito shi ya shirya ta ko tafiya ba ya bari ta yi ɗauko ta ya yi suka dawo falo ya haɗa musu abinci nan ma sai da ya yi ta lallashin ta sannan ta ci kaɗan saboda ba ta jin daɗin bakinta zazzaɓi ma ta ke ji ba yan sun kammala cin abinci ya janyo ta jikinsa ya na ma ta tausa har bacci ya ɗauke ta, cikin shauƙi ya ke kallon face ɗin ta ya na sha fawa ya na sakin wani lallausan murmushi da shi ka ɗai ya san fassarar sa.....





Wannan shafin naki ne ƙawata
Kuma takwarata
(( Zainab Kaduna Mrs Esah))



PAGE 25




________Washegari da kansa ya yi aikin gida ya haɗa musu abincin safe
sai da ya kammala komai kana ya je ya yi wanka ya haɗa mata ruwan wanka ya na fito wa ta na tashi ɗaukar ta ya yi sai banɗaki ta yi wanka suka fito mai ya sha fa mata da kwalli jan baki riga da wando ya ɗauko mata wandon iya guiwa baƙi sai riga iya cibiya pink
sai hula baƙa ma sha Allah kayan sun karɓi farar fatar jikinta sosai hannunta ya ja suka nufe falo saman kafet suka baje ya zuba musu doya da kwai da tea,

Preety kuwa sai shagwaɓa ta ke zuba masa duk ya susuce sai tarairayarta kawai ya ke

haka rauwa ta cigaba da tafiya wata irin shaƙuwa da Soyayya mai tsayawa arai ta ƙara shiga tsakaninsu komai ta re sukeyi wani lokaci har wurin aiki yake zuwa da ita,

Wasa wasa tafiya ta yi nisa Preety har ta kammala karatun Sakandare ta yi safkar Al'ƙur'ani mai girma girma ya ƙara taso mata ta zama cikakkiyar mace mai aji ba kamar Indon da ku ka sani ƙauye ba;

sai dai yanzu abinda ke damunta duk lokacin da tayi ma Usman maganar Iyayensa nan da nan yanayinsa zai sauya sai ciyon kai da ke wahalar da shi abin na ɗaure mata kai sosai
tana son gayama Ilham ko shawara ta bata amma kwana2 nan da zazzaɓi ta ke fama ga tashin zuciya da amai ya sa ta gaba,

har sun kwanta bacci amai ya taso mata da zazzaɓi dole Usman ya fitar da mota sai asibiti text ɗin farko ya tabbatar da Preety na ɗauke da ciki har na tsawon sati6 murna wurin Usman abin ba'a magana tana fitowa wurin Dr ya tashi ya rungume ta jama'a sai kallon su ake gwanin burgewa, kunya ce ta kama Preety ta fara bubbuga bayansa ya sauketa amma ko ajikinsa sai ma ƙara riƙeta da ya yi mota ya kaita sannan ya shiga kyamis ya siyo mata magani,

suna kan hanya ne ya kalle ta ya ce"Preetyna me ki ke buƙata in siya miki saboda bana son kibar min Baby da yunwa.?" Shiru ta yi saboda ita yanzu kunyarsa ta ke ji
"Preetyna wai baza kiyi magana ba.?" "Yaya Man komai bana so."

"Haba Preety wahalar da ni ki ke sun yi ne to ko ki faɗa ko muna zuwa gida kiban hakkinsa."

Dasauri ta ce " Buga nike da shawara
da mango juice."

"Angama Preetyna." OYSIS suka shiga ya siyo mata har abinda bata ce ba

kana suka wuce gida
sosai Preety ke samun kulawa wurin Usman da da ƙawarta Ilham yauwa ma gidan Ilham ya kaita suna fira ne ta ke gayama Ilham halinda Usman ke ciki idan tayi masa maganar Iyayensa Ilham ta ce "Gaskiya A'isha mijinki na cikin tsaka mai wuya ga dukan alama asirine ke jikinsa shine dalilin da ya sa yake shiga mugun hali idan kika yi masa maganar Iyayensa, amma ga wata addu'a kirinƙa karanta masa falaƙi da nasi da iklas da kafirun da ayatul kulsiu cikin ruwa ko wace ƙafa7 ya sha saura ki shafe masa jikinsa har zuwa sati ɗaya duk sihirin da ke jikinsa zai warware da kansa zai kuma gurin Iyayansa."

"Kai amma na gode sosai Anty Ilham Allah ya bar zumunci." "Amin."
fira suka ci ga dayi har Usman ya zo ɗaukar ta suka yi sallama,

Bayan sun dawo gida washegari Preety ta yi addu'ar da Ilham ta gaya mata ta bashi ya sha ta shafe mai jikinsa kulum sau uku har sati ya cika
tana sun yi magana amma tana jin tsoro sai kawai ta cigaba da yima addu'a da ruwan zam zam ya na sha,

Cikinta har ya shiga wata5

suna kwance bayan ta gama bashi ruwan addu'a bacci ya ɗauke sa tana zaune tana tunanin halinda mijinta ke ciki sai gashi ya falka ya yi sharkaf da zufa duk sanyin AC da ke ɗakin kallon A'isha ya yi cikin farin ciki ya ce "Preety ki haɗa min kayana gobe zanje Barno wurin Iyayena."
Wani farin ciki ne ya kama A'isha yau Allah ya karɓi addu'ar ta mijinta zaije wurin IYayensa
"To Yaya Man yaushe zaka dawo.?"

"Sati ɗaya1 zandawo mutafi ta re don bazan cigaba da da zama garin nan ba
garinmu zamu koma."

"To amma ni kaɗai zan rinƙa kwana anan."

"A'a kiyima Ilham magana ta turo miki ƙanwarta Hanan ta rinƙa ta ya ki kwana da safe ki kaita makaranta ga motata nan kega ke iya mota sannan ga ATM card ɗina nan duk abinda ku ke buƙata ki cire kuɗi kawai ko nawa ne jirgin safe zan shiga."
"To."
kayansa ta haɗa masa tsaf cikin sabbin akwatin da ya siyo mata na kayan haihuwa har guda goma guda ce kawai ba a zuba ma kaya ba wai duk ita da Babyna,

Washegari tun asuba ta haɗa masa abinci da duk abinda yake buƙata saboda ya kira abokinsa ya yi masa bukin ɗin jirgin safe ko da ta kammala har ya shirya suka ci abinci kana ta ɗauko akwatinsa suka fita mota suka shiga ita ta ja motar har filin jirgi ƙarfe8 aka fara kiran mutane suna shiga jirgi har layi ya zo kansa riƙesa ta yi ta fashe da kuka mai ban tausayi jikinsa ne ya yi sanyi kamar ya fasa tafiyar amma ya ɗaure ya fara ƙoƙarin cire ta jikinsa amma ta ƙi sakinsa sai ma ƙara sautin kukan ta yi mutane sai kallonsu suke,

rungume ta ya yi sosai sannan ya yi mata kiss agushi ya raɗa mata kalamai masu daɗi sannan ta raka shi ya shiga jirgi sai da jirgi ya tashi sannan ta ja mota sai gidan Ilham....





PAGE 26


____Da isar ta gidan bakin ƙofa su ka haɗu, ta rungume Ilham ta fashe da kuka sosai hankalinta ya ta shi "Preety! lafiya me ya ke faruwa ne Usman ne ba shi da lafiya me ya sa me sa.?" Haka ta jero mata tambayoyin amma sai kuka kawai ta ke, ganin kan hanya suke dole ta ja ta su ka shiga falo lallashinta ta shiga yi sai da ta na tsu,

sannan ta ce "Wai me ya ke faruwa.?" "Anty Ilham Yaya Man ne ya ta fi Barno wurin Iyayensa, yanzu haka da ga filin jirgi na fito wurin rakiyarsa." Ajiyar zuciya Ilham ta sauke kana ta ce "Wallahi Esha duk ke ɗa ga min hankali na za ta ko wani abune ya faru da shi,

ai godiya za kiyi ma Allah da har addu'ar ki ta karɓu ya dawo cikin hankalinsa zai je wurin danginsa, amma shi ne ki ke kuka, tsabar shagwaɓa."

"Aunty Ilham ba haka bane jikina ya na bani kamar akwai wani babban abu da ke shirin faruwa da ni da Yaya Usman, amma bansan ko menene ba, kawai dai hankalina bai kwanta ba."


__________Esha kiyi haƙuri in sha Allah ba abinda zai faru kega kina ɗauke da ciki bai ka mata ace kina sa damuwa cikin ranki ba, Please Preetyn Yayanta."
Murmushin ta yi sannan ta saki ranta su ka shiga fira nan ta ke faɗa mata Usman ya ce ta kira Hanan ta rinƙa ta ya ta kwana,

nan Ilham ta dauki waya ta kira Hajiya Mama
ta shaida mata da ya ke ta san Preety sun taɓa zuwa ita da Ilham ta ce ba komai,

bayan sallar magrib Hanan ta zo suka wace ita dai Preety kasa bacci ta yi saboda ta saba kwana jikin mijinta sai juyi ta ke saman bed, kewar mijinta duk ya da me ta
wayarta ta ɗauko ta gwada kiran Number sa amma har lokacin kashe ta ke, hoton da sukayi cikin mota da zai tafi ne ta ke kallo kamar ta jawo shi ta na haka ne har bacci ɓarawo ya yi gaba da ita, ba ta jima da bacci ba ta yi wani mugun mafalki da ya yi mugun ta da mata hankali, ta shi ta yi zuwa banɗaki ta yi alwala nafila ta yi raka'a biyu ta na roƙon Allah ya sa mafalkin da ta yi ba gaskiya bane,
yau kwana2 duk ta kira Number Usman ba ta shiga ta kira Ilham ta ga ya mata,
amma sai ta kwantar mata da hankali har ta na cewa ta san dole zai kirata gajiya ce ta ha na ya kirata,
wasa-wasa har Usman ya cika sati babu labarinsa wayarsa ba ta shiga,

sai ga Hanan ta kira Ilham Preety ta yanke jiki ta faɗi sumammiya,
kusan watan ta ɗaya ba tasan inda kanta ya ke ba duk ta ra me sai haske da ta ƙara yi ga cikinta ya ƙara fitowa gwanin ban tausayi, Ilham ce da Mamanta ke kula da ita asibitin koyarwa ta jami'ar Usman ɗan fodiyo,
sai da ta shiga to mount sannan ta far faɗo ta na kiran sunan Usman, Ilham ce ta zo wurinta ta na lallashinta ita ma Hajiya Mama ta sa baki sannan ta yi shiru ta dena kuka sanu-sanu sauƙin ya fara samuwa har an ka sallameta ta koma gida, amma kullum sai ta yi kuka ta na ne man Number Usman a na haka ne cikinta ya shiga watan haihuwa ga shi ya ƙara girma sai Hanan ta tai maka mata ta ke iya ta shi cikin dare na ƙuda ta ta so mata Ilham ta zo tare da mijinta su ka kai ta hospita, Dr ne ya kira Khalid mijin Ilham ya sa hannu a yi mata aiki saboda ya ran sunyi girma ba za ta iya haihuwa da kanta ba,

ba yan ya saka hannu suka shi ga tiyata room da ita, ƙarfe ɗaya da rabi na dare Dr ya fito da shi da wa ta Nursing riƙe da jarirai guda biyu duk maza Ilham ce ta zo da sauri ta karɓi ɗaya mijinta ya karɓi ɗaya WOW!! ma sha Allah, yaran kamarsu sak da Mahaifinsu ba bu wanda ya biyo Preety sai ɗayan lips ɗinsa pink color irin na Preety ɗayan read irin na Usman,
Ilham ce ta ce "Likita ya jikinta.?"

Ya ce " ta na ɗakin hutu idan ta farfaɗo za ku iya shiga ku du ba ta." Godiya suka yi ma Likita sanan suka zauna shi kuma mijin Ilham ya je ya biya duk kuɗin da a ka kashe,
ba ta farfaɗo ba sai safe Dr ya zo ya du ba ta sannan ya sallame su,

ko da suka je gida kuka ta ke yi wai ina Yaya Usman ya zo ya ga Babyan da ta haifa ma sa,

Maman Ilham ce ke lallashinta har ta haƙura ta yi mata wanka ita da yaran aka shirya. su cikin shigar kayan sanyi masu kyau da tsada,

sai lokacin ta amshi yaran ta ba su nono,
kafe su ta yi da ido ganin tsan-tsar kamar da sukeyi da Abbansu, wasu zazzafan hawaye ne ya sauko mata ta na tunanin "da yanzu Usman ne zai ba ta wannan kulawa ita da yaransu"
Ilham ce ta da fa ta "Kiyi haƙuri Preetyn Yayanta in sha Allah mijinki zai dawo gareki komai daren daɗewa watarana zai zo gareku ke da ƴaƴanku, jikina na bani akwai abinda ya faru da shi amma na san irin SO da ƙaunar da ku ke ma juna bazai iya rubuwa da ke ba." Wani sanyi ne ya ratsa zuciyarta ta ɗago ta kalli ta "na gode sosai Anty Ilham."




PAGE 27&28



~~~~~~~~A na gabe suna Ilham ta ce "Preety wane suna Za'a sa ka ma yaran nan." shiru ta yi can ta ɗago ta kalli Ilham ta ce " Hassan asa ma sa Ahmad shi kuma Hussaini Abubakar, nic nema Arfi da Aryan."
"Wow! ma sha Allah amma sunan waye ki ka sa ka ma yaran.?" "Hassan sunan Abban Yaya Usman ne Hussain ku ma Babana."
"Amma ta ya ki ka san sunan Abban Usman."

"Ga ATM card ɗin sa na gani." "Ayya Allah dai ya dawo da shi lafiya gaskiya zaiji daɗin sunannan da ki ka sa ma yaranku." "Hakane Anty Ilham."

fira su ka ɗan taɓa har dare nan Ilham ta kwana, washegari yara su ka ci sunansu sosai mijin Ilham ya yi ƙoƙari maraƙi da ragona biyu ya yanka ma yaran, saboda Preety ta ba Ilham ATM card ɗin Usman ya cire kuɗi amma ya ce ta mayar saboda ai ɗa na kowa ne ya san fiye da haka Usman zai iya yi ma sa,
Anyi taron suna lafiya Ilham ta taka rawar gani wurin bikin saboda walima ta shirya ma Preety da yaranta, hadda su kalanda da kayan robobi da kayan kitchen masu ɗauke da hoton Preety da Usman da ƴan2 Ilham ce ta kai ma mai hoto ya haɗa, mutane sai magana dukiyar da a'ka kashe su ke,

Preety kuwa sai da ta yi kuka ganin irin ƙaunar da Ilham da da mijinta su ka nuna mata,
An watse taron suna lafiya Ilham ta koma gidan mijinta, Hanan kuma ta na taimaka ma Preety sosai wurin kula da su Aryan ga shi ba su da rigima sai su wuni bacci yunwa ce kawai ke ta shin su,

wasa-wasa har Preety ta yi arba'in ta warke sarai ga shi ta ƙara kyau za ka rantse ba ita ta haife su Arif ba,

lokacin Auren Hanan ya yi dole ta koma gida, Hajiya Mama ta sa moma Preety ƴar aiki don tai makamata kula da su Arif, anyi hidimar biki lafiya Preety ta taka rawar gani sosai saboda ta kashe ma Hanan kuɗi sai da Hajiya Mama ta rinƙa faɗa,

bayan bikin ne aka tura mijin Ilham ƙasar Pakistan ta re da Ilham ya zai tafi, aiko da ta zo yi mata ban kwana ta sha kuka ita ma Ilham kuka ta keyi sosai haka su ka rabu kowanne cikin kewar juna,

haka rauwa ta cigaba da tafiya har su Arif sunyi wayo sosai ko ina suna tafiya, amma ba bu labarin Abbansu, ganin kuɗin hannunta sun ƙare ta ɗauki ATM card ta fita wurin mai POS nan ya ke shaida mata ATM ɗin ya kusa barin aiki ta ce ya duba mata nawa ne cikin account ɗin ya duba kusan( 1000 miliyan) sai ta ce ya cire mata 30 miliyan, ya ce mata gaskiya bai da su sai dai ta je banki


Haka kuwa akayi ta fitar da mota sai banki ciki ta shiga ta ciro kuɗin kana ta dowa ta yi ta cika kitchen da kayan abinci da su na kai shekara10 kana ta sallami mai aikinta ta ciga da kula da yaranta,

har su ka kai shekara 3 ta kai su makaranta boko da islamiyya, duk wannan abin ba bu ranar da ba ta tunanin mijinta, wasu sabbin maƙotansu ne mai gidan ya ke tafi mata taron iyayen yara da ga baya ya de na zuwa saboda matarsa ta ce son pretty ya ke, sosai yaran ke shan tsangwama wurin yara ƴan uwansu wai ba su da uba, mutanen Unguwa kuma su na ce mu su ƴaƴan mace,

wannan kenan, ga shi tun da Ilham ta tafi ba su yi waya ba ko ta kira Number ta ba ta shiga,
har ta haƙora,


_______________________Back to story da wowa labari
_________________

kiran sallar magrib ne ya dawo da ita duniyar tunanin da ta shiga, ta shi ta yi ta re da yin alwala ta yi sallah, ta daɗe ta na addu'a sosai kana ta je ta ɗauko yarnta makaranta,

wanka ta koma yi musu har Aryan da ke cewa ba ya so, abinci ta ba su sai da su ka ƙo shi, su ka yi sallar isha sannan ta koya musu karatu su ka yi bacci,

bedroom ta shi ga ta ɗauko wannan jaka da Maryam ta ba ta haka kawai yau ta ke son dubawa miye a ciki ta na buɗewa ta ga wasu hotona sun faɗo wani hoto ne ya fi tafiya da hankalinta hannu ta sa ta ɗauka, ƙora ma hoton ido ta yi, ba kowa bane Preety ta gani illa Mahaifiryata Nimra rungume da Usman da Aunty Hauwa aje hoton ta yi saboda ba ta gane komai ba, kamar ance ta duba bayan hoton nan ta ga wani rubuta kamar haka,
__________________________________________
𝗡𝗶𝗱𝗮 𝗬𝗮𝘆𝗮𝘁𝗮 𝗱𝗮 𝗸𝘂𝗺𝗮 𝘆𝗮𝗿𝗼𝗻𝘁𝗮 𝗨𝘀𝗺𝗮𝗻 𝗔𝗵𝗺𝗮𝗱.
______________gabanta ne ya yi mugun bugawa amma sai ta dake ta ɗauke wani littafi da aka rubuta
𝗟𝗮𝗯𝗮𝗿𝗶𝗻 𝗥𝗮𝘂𝘄𝗮𝘁𝗮

jikinta har rawa yake wurin buɗe liltafin ta ga an rubuta ba bi na ɗaya

ta fara karantawa kamar haka:


ko biyu ni don jin abinda ke ɗauke cikin liltafin shin ya zata kasance Preety zata samu hanyar ganin mijinta? zata gane Usman ɗan uwanta ne? shin me ya faru da Usman bai dawo gareta? ba shin ina labarin matar Babansa Rab𝒊






____________Sunana Nimra Yusuf sunan Yayata Hauwa'u Yusuf mu ƴan asalin ƙasar Turkiya ne Mahaifiyarmu ta rasu bayan haihuwar haka Allah ya yi ma Mahaifinmu rasuwa, bayan auren Yayata da Alhaji Ahmad,
ta re muka dawo Nigeria ƙasar Barno da tarin dukiyar da Mahaifinmu ya bar mu na,

mun yanke shawarar ba Ahmad dukiyarmu ya

Please Login or Register in order to submit comment