Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


juya mu na kar ta lalace, anyi yarjejeniya akan idan zai dawo mu na da dukiyarmu duk lokacin da mu ka buƙata,

saboda haka Ina son idan har Allah ya karɓi rauwata to abinda na haifa ya je ya karɓe tau dukiya sanan ga number wayar ƴar uwata idan har abinda na haifa ya ga wannan saƙon
idan har Anty Hauwa ba ta gane ba ya nuna mata, wannan zaɓe na azurfa mai ɗauke da harfin sanana da nata, da ta bani lokacin da ta zo kawo ni gidan mijina Abubakar ƙyauyen Gagarawa, ina gaida ɗana Usman Ina kewarsa, sosai__________________________________________________

haka Preety ta gama karatun wasiƙar ta na kuka, idan har ta fahimta Usman ɗan uwanta ne, to amma ta ya ya

haka ta yi ta tunani, har ta yanke shawarar sati mai zuwa makarantarsu Aryan zasu ba da hutu za ta suje Barno don nemo Yayar Mahaifiyarta,

Waiye adon tafiya

ɓangaren Usman kuwa tun da ya tafi da isarsa cikin gari gidansu ya wuce, ko da ya isa Abbansa ba ya ƙasar Mahaifiyarsa kawai ya iske zaune cikin falo, sallama ya yi ta amsa sai binsa ta ke da kallo, kamar ɗanta Usman yaushe rabon da ta gansa, tsawon shekaru biyar zuwa shida, Usman kuwa ganin kamar bata ganeshi ba ya sa shi cewa "Ummana nine fa ɗanki Usman, ina Ummiena.?" Gabanta ne ya faɗi jikinta ya ɗauki rawa, ganin halinda Mahaifiyarsa ta shiga da sauri ya zo wurinta ya rungume ta ya fara karanta mata addu'a nan da nan zufa ya shiga keto mata ta ko ina duk sanyin AC dake falon,

sai da ta dawo da-idai kana ta ja hannun Usman sai bedroom ɗinta, su na shiga ta rungume shi ta fashe da kuka mai tsuma rai,
bai hana ta ba sai da ta yi mai isarata kana ta ce "Usman narasa abinda ke damuna duniya ta yi min zafi nan ta kwashe duk abinda ke faruwa ta gaya ma sa, yanzu haka bababn tashin hankalina duk na kira wayar Nimra ba ta shiga, harta mijinta da Maryam duk ban samun ko ɗaya, kai kuma na rasa inda ka tafi da ga sunna bautar ƙasa ba ka dawo ba, sai yanzu." "Ummana wallahi nima ban san abinda ke faruwa da ni ba tun tafiyata tsawon shekaru biyar, ko tunanin ku ba na iya yi da na fara cikin wani mawuyacin hali ni ke shiga."

"Allah na gode ma da kadawo min da yarona lafiya yanzu dai yaushe zamu je Jigawa wurin Ummienka.?"

Bankaɗo ƙofar ɗakin akayi da ƙarfi ba kowa ba ce illa Rabi har tsaƙiyar ɗakin ta shigo, kana watsa mu su wani baƙin gari ta juya ya fita, gaba ɗansu nan suka zube cikin wani mawuyacin hali,


Rabi kuwa ta na shiga ɗakinta wata mahaukaciyar dariya ta kwashe da ita kana ta fara magana ita kaɗai "sai ni Rabi mugun nama gagara baɗau ƙadangarin bakin Yuli
sai inga ta inda zaku je Jigawa Ba sai na bar ku cikin hankalinku ba."

Waya ta jayo ta kira ƙawarta Uwani, bugu ɗaya ta ɗauka, "Hello ƙawata ya ne.?" Ƙalau ƴar gari ki same ni gida akwai labari." "Shegiya Rabi baƙar kunama, wani mugun abin ki ka kuma aikatawa ko.?" "Kega Malama sai kinzo." Bata jira abinda Uwani zata ce ba ta kashe wayar,

Usman ko cikin wani mawuyacin hali ya samu ya fito ɗakin ya nufi ɓangarensa da ke wajen gidan ko ta kan Mahaifiyarsa bai bi ba,
saboda maganin da Rabi ta watsa mu su sosai ya kama su,

don yanzu haka ko tambayarsa aka yi bai san waye shi ba,

Umma kuwa baccin wahala ne ya ɗauke ta
bata falka ba sai bayan magrib,
kanta sai sarawa ya ke gaba ɗaya tarasa abinda ke mata daɗi ya na yin da ta shiga ya dawo sabo fiya da lokacin farko, wanka ta yi ta yi sallah,

Rabi kuwa na kwance ta na kallon BF da wayarta saboda yanzu har maɗigo ta keyi,
Uwani ce ta shigo ta faɗa jikin Rabi su ka shiga kwakwalwar juna, sai da su ka natsu kana, Uwani ta ce "Wai My Love ya akayi ne.?"

Sai da Rabi ta gyara kwanciya jikin Uwani, kana ta ce "na koma wurin Boka nan ya shaida min wai shegen yaron nan da na ɓatar ya yi aure matarsa ma juna2 gareta, har ya dawo cikin hankalinsa ya na kan hanyar dawowa gida, kuma babu yadda za'ayi a hana ma sa zuwa sai dai idan ya zo da shi har Uwarsa na juyar mu su da hankali,
to shine ya bani magani ya ce ina zowa ina watsa mu su kar inyi mu su magana,

ko da na dawo har ya iso su na hira shi da munafukar Uwarsa, na watsa mu su na fito."
"Kai amma wallahi muguwa ki ke ta ƙarshe."

hira su ke yi har dare don Alhaji Ahmad baya ƙasar nan Uwani ta kwana, haka rauwa ta ci gaba da tafiya, har Alhaji Ahmad ya dawo amma ba bu ruwansa da Usman da Mahaifiyarsa, sai abinda Rabi ta faɗa shi ya ke yi, ta mai da Usman kamar bawanta duk inda za ta fita shi ke kaita da mota idan ai ki ne shi ta ke sa wa, sam bai da wani kuzari, wayarsa ma ɗakin Ummansa ya barta tun ranar da abin ya faru, ashe faɗuwar da ya yi wayar ta faɗu ta mutu, shi ne dalilin da ya sa ko Preety ta kira wayarsa ba ta samu,
Rabi sai tsula tsiyarta ta ke yi son ranta, wani tunani ta shi ga yi kawai ta ɗauko waya ta kira tsohon Saurayinta Rabi'u, "Hello kana ina.?" "Ina gidan Ubanki Rabi ke ni za ki yaudara hak mu ka yi da ke.?" Jikinta sosai ya ɗauki rawa ta na inda-inda ta ce "kayi haƙori wallahi ba haka bane yanzu haka ma akan yarjejeniyar da mu ka yi na kira ka, na dai bi duk hanyar da zanbi amma wallahi banda kuɗi ba bu abinda Ni ke samu wurinsa,

ba bu Malamin da ban bi ba, akan ya faɗa min inda takardun dukiyarsa su ke amma ya ƙi faɗa min, kawai yanzu ina ganin muyo hayar ƴan fashi kawai su kwace komai."

"Ke Rabi ba haka za'a yi ba idan su ka yaudare mu fa, ki cigaba da abinda ki ke yi zan nemo ki da ga baya."
"To shikenan sai na jika." Ta yanke kiran, ɗagowar da zata yi kawai ta ga Alhaji Ahmad tsaye bakin ƙofa wani zufa ne ya keto mata saboda ba ta ji shigowarsa ba, Alhaji Ahmad ya zo shigowa ɗakinta nan ya ji duk abinda ta ke shiryawa, ganin duk ta rikice ya yi kamar bai ji abinda ta ce ba, ya basar "Hajiyata ina wuni yanzu na shigo, fatan banyi laifi ba.?"

Writes by pinky Darling
(Gimbiyar jajirtatu)

~Matar Jay~





❤️SO ❤
Love & romantic story ❤️🌹💋

Story & writes by
Zainab Abdullah
pinky Darling 🌷
((Gimbiyar jajirtatu 👸💮))


Babyn baby Mrs Esah kyautar Allah
Aysha comments ɗinku ya fi na kowa️daɗi
Ina godiya sosai
________________________________________
https://whatsapp.com/channel/0029VacH5RqG8l5MFep9AI3q
________________________________________
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️




Bismillahi Rahamanin Raheem 💫


Page 31&32



******** Wata ɓoyayyar ajiyar zuciya ta yi kana ta ƙaƙaro murmushin kissa, ta na cewa "Sannu da zuwa yaushe ka dawo, ba sanarwar.?" " Wani mitin ɗin gaugawa ne ya ta so dole na dawo."

"Amma kasan na hana ma dawowa ba ka sanar da ni ba ko rainani ne kayi ko ya ya.?"
" Haba Hajiyata kiyi haƙori bazan koma ba."

"Na ji jeka toilet ka wanke min ƙanan kayana da na jiƙa, wallahi duk ba su wanko ba sai ranka ya ɓaci."

"Angama rankishidaɗe." Ya shege toilet ya fara aikin da ta sa ka shi, amma sam hakalinsa na wurin matarsa da ɗansa da bai san inda ya shiga ba bai san halin da ya ke ciki ba,

ga kuma mummunan abinda ya ji Rabi na faɗa, dole ma ya yi mata wani shiri, da wannan tunani ya gama ya fito, falo ya sa me ta. Ita da ƙawarta Uwani su na hira, ya zo kusa da ita "Hajiya na gama akwai wani abu ne.?" Sai da ta ya tsine fuska kana ta ce " babu ta shi ka bani wuri kuma ba ka iya gaida mutane ba ne.?"
"Sorry ina wuni." "Lafiya lau Alhaji ya gida.?"
Uwani ta amsa cikin sakin fuska, "Alhmdllah."
Kawai ya ce kana ya yi ɓangarensa, ya na tunanin abubuwan da zai yi ma Rabi,
Wata dubara ce ta faɗo ma sa ya je ya siyo CC tv Camera ya je ɗakinta ya maƙala inda ba za ta iya gani ba kana ya dawo ya kira wani abokinsa DSP ya shaida ma sa ya na so yaransa su shirya zuwa nan da kwana uku,

zai neme su nan ya shaida ma DSP duk abin da ya ke so ayi ma sa cikin sirri, kana su ka yi sallama kamar an tsikare shi ya ta shi ya fito bai ga Rabi falo ba ita da ƙawarta da sauri ya shige ɗakin Hauwa'u,

kwance ya tarar da ita amma idonnta biyu sai faman tunani ta ke, jin alamar shigowar mutum ya sa ta juyo ta ga waye, a zabure ta ta shi ta na kallon Mijinta, cikin mamaki har ya ƙaraso ya zauna daf da ita, ya riƙo hannunta, ya fara magana " Umman Usman na san ban kyauta miki ba tsawon shekaru biyar na wulaƙanta ki na tozarta ki na musguna miki, don girman Allah kiya femin wallahi ba a haiyacina na aikata miki haka ba,


yau da kunnena na ji duk abinda shefiyar matar nan ta aikata min ni da ke da ɗanmu,
wannda yanzu bansan inda ya ke ba, ko ya kuma tafiyarsa."


"Babu inda ya je ya na nan cikin gidan nan
amma ban san wane hali ya ke ciki ba."

zan duba shi amma banson Rabi ta san mun dawo cikin hankalinmu, mu cigaba da zama da ita haka akwai shirin da nikeyi akanta, idan ta san wata bata san wata ba, zanje wurin Malam Sa'idu in karɓo muna taimako da tsarin jiki, Please ki da ge da addu'a sosai in sha Allah komai zai dawo dai-dai."


"To ina sha Allah, Allah ya shige muna gaba."
"Amin ya rabbi." Kana ya rungume matarsa na ƴan mintuna ya fita,

sosai Preety ke shirin tafiya Barno ita da yarnta, yau ta kama Assabr ƙarfe ta kwas ta gaam shiryawa ita da yarnta kana ta rufe ko ina su ka fita ta samu napep ta kaisu filin jirgi,

Usman kuwa ya fara samun lafiya sosai saboda rubutun da Malam ya bashi da ruwan zamzam itama Anty Hauwa haka, amma har yanzu sihirin bai gama sakin jikin Usman ba,
saboda har yanzu bai yi maganar matarsa ba ko wani abu da ya danganci ta,

Rabi kuwa Saurayinta ya kira ta akan ya samu yaran da za su matsayin ƴan fashi suyima Alhaji Ahmad barazana kashe shi idan har bai basu takardun dukiyarsa ba, duk wayar da ta ke Alhaji Ahmad na kwance ɗakinsa ya na kallonta ta cc tv camera da ya sa ka, sai dai wata magana da ta dake dodon kunnensa ta yi matuƙar ɗaukar hankalinsa, Rabi na cewa

"Ni yanzu tashin hankalina shegeyar matar ɗansa Usman Boka ya tabbatar min dole sai ta zo garin nan neman Mijinta da kuma karɓar dukiyar Mahaifiyarta, da ke hannun Alhaji Ahmad, ka ko ga ƙaryarmu ta ƙare saboda ɗayanta biyu maza ga dukiyar Uwarta ga ta mijinta, ka ga ko mun kashe Alhaji da Usman ba za mu taɓa mallakar dukiyar ba,

don dole matarsa ta karɓi ta ta dukiya tun da ɗiyar ƴar uwarta ta zo." "Ke! Rabi yanzu shine ba ki faɗa min haka ba, don kina sha sha ai ita matarsa tare ta zamuyi ga hanya akashe ta kawai ita da yaran, kana mu dawo kan Alhaji da ɗansa, ke hadda matarsa duk kashe banzaye zamuyi."



Kai! to karfa akama mu ni ke gudu kasan dole za'ayi bincike." "Karki damu babu abinda zai faru ki da kula kuma ki riƙe takonki." "To sai anjima."


Ta katse kiran ta kira number Uwani ta zo su sheƙe ayarsu,

Preety kuwa ƙarfe huɗu jirginsu ya sauka, su ka shiga napep da ya ke kowa yasan Unguwar saboda ta masu kuɗi ce da ƴan kasuwa, bai ajeta ko ina ba sai bakin get ɗin gidan, nan ta shiga buga ƙofa mai gida yazo ya buɗe mata ya na tambayarta inda wa ta zo,
ta ce wurin Hajiya Hauwa'u ta zo, "To ke kirata ga waya ne.?" "Eh na kira amma wayar kashe." "To jira ni in faɗa mata idan ta ce kishigo to." Bata ce ma sa komai ba ta na riƙe da hannun ƴaƴanta, bakin ƙofa ya haɗu da Alhaji Ahmad zai fita don ya sa jami'an tsaro su zagaye ko ina su kula da hanya, saboda kar su Rabi su sa mu kashe ma sa suruka da jikoki,

"Kai lafiya ina za ka shiga.?" "Wallahi Alhaji wata mata ce ita da yara guda biyu, wai wurin Hajiya babba su ka zo." "Okey ta na ina.?" Ta na bakin get." To muje." Alhaji Ahmad ya yi mamakin ganin Preety saboda yadda ta ke kama da Yayar Mahaifiyarta bakinta ne kawai da ido irin na Mahaifiyarta, amma Ko ba ta faɗa ba yasan jinin matarsa ce wannan, kallo ya kai ga yaran da ke kama da Usman kamar antsaga kara, lalali Allah mai iko, ya na wannan tunani ne ya ji muryarta ta na cewa " Abba ina wuni." Cak ya ɗago ido ya na kallonta saboda muryarta irinta Nimra,
"Lafiya lau ko zo mutafi." Ba mu su su ka bi bayansa mai makon su shiga cikin gida sai ya ce su shigo mota ya kai gidan da Hauwa ta ke, wata Unguwa ce mara hayaniya su ka shiga dai-dai wani makeken gida aka buɗe get su ka shiga, jagora ya yi mu su har cikin fakon gidan kana ya ce su zauna, gyaran murya Alhaji Ahmad ya yi ya fara magana,
" Na san kece matar Usman ko ke ƴar uwa ce ga Usman saboda ke ɗiyace ga ƙanwar Mahaifiyarsa, ina so kiyi min bayani yadda ku ka haɗu da shi ki bani tarihinki."

Nan Preety ta kwashe komai ta faɗa ma sa har zuwanta nan da komai, sosai Alhaji Ahmad ya girgiza da rasuwar Nimra da mijinta, Allah mai iko,

bayan ya jajanta mata kana ya yi mata bayanin duk abinda ya faru tun da ga tafiyar Usman har dawowarsa da abinda ya faru har zuwa yanzu, kana ya faɗa mata dalilin da ya sa ya kawosu nan saboda gudun abinda zai iya faruwa, kana ya ƙara da cewa " zan kawo Usman nan ya cigaba da zama Malam na kawo masa magani ke ma ki taimaka har yadawo cikin haiyacinsa, idan komai ya tafi dai-dai kana koje ki ga Ummanku A'isha zance ko Nimra saboda sunan da ya fi dacewa da ke kenan." Dariya ta yi kana ta ce Abba duk wanda ka faɗa ya yi." To na zabi Nimra, kai takwarana kozo mugaisa, cikin natsuwa yaran su ka je su ka rungume shi su na gaida shi, sai da ya nuna ma mata komai na cikin gidan kana ya fita akan anjima zai kawo Usman,



wanka Preety ta yi ma yaran ta dafa musu abinci su ka ci kana ta kunna mu su tv su na kallo,
wuraren ƙarfe goma na dare sai ga Abba da Usman da Malam nan Malam ya bata wasu addu'ui kana ya tafi Usman kuwa kallon sa ni ya ke ma Preety amma to ina ya santa kansa ya kulle ya na son tuna wani abu amma ya kasa dole ya haƙora ya kuma kallon yaran da ya ga su na masifar kama da shi, su ma shi su ke kallo sun san Abbansu ne saboda Preety ta nuna mu su hotonsa, sai da babu damar tafiya wurinsa,


Preety kuwa ji ta yi kamar ta yi tsalle ta rungume mijinta ko ta ji sanyi, dai kash Rabi ta cuceta, Mijinta ya kasa gane ta,

ta na wannan tunani ne ta ga ya ba yaran hannu su ma su ka bashi ya ja su waje cikin wata sabuwar mota su ka fita ya yo mu su sayyyar kayan ciye-ciye da sauran su ba su dawo ba sai sha ɗaya na dare leda guda su ka ba Preety Usman ya ja su ɗakinsa sun jima su ma yi ma sa surutu har bacci ya ɗau ke su ya gayara mu su kwanciyar su shima ya sha magani ya kwanta ta re da jawo yaran jikinsa, saboda tun da ya gansu ya ke jin wani so da ƙaunar yaran cikin ransa,


Preety kuwa jin shuru har ƙarfe ɗaya ya sa ta shiga ɗakin ta ɗauko su, ta na buɗe ɗakin Usman ya buɗe ido ya na kallonta, saida ya ga ta kunna wuta ya rufe idanunsa kamar bacci ya ke,


kallonsu ta ke cikin so da ƙauna 🤗 yau yaranta sun kwanta ta re da Mahaifinsu, kashe wutar ta yi ta juya da niyar barin ɗakin cak ta tsaya jin muryar wanda ko cikin bacci ta na gane ta ya na cewa Preetyna!:......

Sai mun haɗu a list page don ji yadda zata kasance


Writes by pinky Darling 🌷
~Matar jay~







❤️"SO" ❤


Love & romantic story 💋💄

Story and writes by

Zainab Abdullah
Pinky Darling 🌷

((Gimbiyar jajirtatu 👸))




___________________________________________
https://whatsapp.com/channel/0029VacH5RqG8l5MFep9AI3q_____________________________________________
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.✏️
____________________________________________

Bismillahi Rahamanin Raheem 💫


Page 33&34



___Waigowa ta yi a hankali don ta tabbatar da abinda kunnenta ya jiyo mata, kallonta ya ke duk ya ga ta sauya kamar ba ita ba ta ƙara kyau da haske amma ta yi rama kaɗan, ganin kallon da ta ke ma sa ya ce "Kina mamakin na kira sunanki ko, to ni ma sai yanzu ɗan bacci da ya ɗauke ni, na yi mafalkinki wai kezo gareni kuma har ke haifa muna yara,

falkawata ke nan kina shigowa hakan ya tabbatar min da cewa ba mafalkinki da na yi gaskiya ne, amma Please Preety tel me da gaske yaran nan namune kuma kece ko idanuna ne.?"

Banza ta yi da shi ta fito ta dawo falo ta na koka, shi ko kewarta bai yi ba batayi tsammanin idan har ya dawo cikin hankalinsa,
zai nuna mata SO da ƙauna, da kulawa amma ko ɗaya bata samu ba, saima tambayar ta ya ke wai yaransu ne,

da fa kafaɗarta ta ji anyi ko a faɗa ba tashine ya fito, tambayar mi ya fito ya yi mata ohu,

"Esha!." Zuciyarta ce ta buga da ƙarfi saboda ba kowane lokaci ne Usman ke kiranta da wannan suna ba,
shiru ta yi sai da ya koma kiran sunan kana ta ɗago su ka haɗa ido da sauri ta saukar da na ta ƙasa saboda bazata iya jure kallonsu, ba ta ga hango abubuwa ma su tarin yawa da wuyar fassara wa, cikin su,
kusa da ita zaune kana y fara magana "Ayshat ki yi haƙori ki gafarce ni, wallahi ba da son raina na ɗauki tsawon shekaru biyar batare da ke ba, na san ƙila kina min kallon ma cu..... "Haba Yaya Usman kabar maganar nan haka dan Allah Please." Ta na faɗa ta na kuka saboda tabbas ta san ba laifinsa ba saboda Abba ya yi mata bayanin komai,
ita haushin da ta ji da gane ta bai nuna mata shauƙin SO ba, lallashinta ya yi shiga yi har saida ya tabbatar da ta na tsu kana ya gyara ma kwanciya saman jikinsa, ya kamo hannunta ya na wasa da shi kana ya ce

"Preety wai ya akayi ki ka zo nan.?" "Yadda ake yi mana Yaya Usman." Nan ta shiga ba shi labarin tun bayan tafiyarsa da halin da ta shiga da irin hallacin da Ilham ta yi mata ita da mijinta da Mamanta, har zuwa liltafin da ta karanta na wasiyar da Mahaifiyarta ta bata,

ba ƙaramar kaɗuwa Usman ya yi ba jin Preety ƙanwarsa ce jininsa koma matarsa ɗiyar Ummiensa, kawai sai hawaye su ka shiga zubuwa cikin idanunsa,

itama hawayen ta ke na tsawon shekaru da sukayi ta re amma ba su san su na da alaƙa da juna ba, sai ga shi ta dawo cikin dangin Mahaifiyarta, da ta na kallon bata da kowa amma yanzu ita ke da kowa ga mijinta da ƴaƴansu ga Yayar Mahaifiyarta,

kawai su ka rungume juna su na kuka mai tsuma rai shi ya na kukan rashin Ummiensa da tausayin wahalar da ta sha hannun Surukata, ga wahalar da ƴarta ta sha kafin Allah ya haɗa su, ya goɗe ma Allah da bai wulaƙanta Preety ba lokacin da ya fara ganinta har aurenta da Inna Hajjo ta liƙa ma sa, ga shi yanzu ya zama sanadiyar dawowar farincikin Mahaifiyarsa da su kansu ba ki ɗaya,


ɓangaren Rabi kuwa yau Saurayinta ya shigo gari kuma ta ba shi damar shigowa cikin gidan kai tsaye, da ya ke mai gadi ya san da zuwansa, buɗe ma sa ƙidaya kawai ya yi ya shiga bai zame ko ina ba sai ɗakin Rabi taci uwar kwalliya sai zuba ƙamshi ta ke dole yau burinsu zai cika na mallakar dukiyar Alhaji Ahmad,su je su yi aure,

sai da ta zuba mai abinci da lemo mai sanyi ya cika cikinsa kana ya yi wanka ya zo yau ko rufe ƙofa bata yi ba, saboda Alhaji Ahmad ya ce mata zai je Abuja amma yau zai dawo takardun dukiyarsa ya ke son dawowa da su gida, hakan baƙaramin daɗi ya yi mata ba, takira Boka ta faɗa ma sa sai ya ce aikin da ya yi ma Alhaji ne yau burinta zai cika don haka miliyan talatin za ta ba shi yau, ko ga jikinta ta ja mota sai wurin Boka ta aje ma sa kuɗin suke nan gareta amma da ta tuna yau zata mallaki abinda ya lunka su sau ɗari sai ta yi dariya,


Alhaji Ahmad kuwa ya ɗauke matarsa Hawa bai zame da ita ko ina sai sabon gidansa wanda bai jima da gama geninsa ba nan za su dawo su bar wancen gidan, komai anzuba na more rayuwa, gida kamar aljannar duniya,
________ har sabin ƴan aiki ya zuba mata da masu gadi har guda uku, wanka ya yi ya shirya kana ya ce mata zai fita sai ya dawo koma zai yi mata bazata yau, sosai ta ji daɗin yadda mijinta ya dawo kamar da, sai dai ta na tunanin ɗanta Usman da ƙanwarta, amma idan komai ya lafa zata sa Usman gaba suke wurin ƙanwarta,

Alhaji Ahmad kuwa gidan ya koma tun bakin ƙofa ya ke jiyo nishin Rabi da Saurayinta ahankali ya ta ka har ƙofar ɗakin ya tura ya jita buɗe kwance ya gansu Rabi ta rafka ma Saurayinta goho su na sex sai ihu su ke, sun fita haiyacinsu, mai da ƙofar ya yi ya rufe, dama abinda Rabi ke aikatawa kenan, yaushe ta fara haka, wannan shine dalilin da ya sa ta dena ba shi hakkinsa,

sama ya hau ya ɗauko laptop ɗinsa ya na duba Camera da ya sa ka ɗakinta idanunsa ne su ka yi mummunan gani kwance ta ke ita da Uwani sai kwakwalwar juna su ke abin wa'iya zubilla! Allah ka shirya muna zuri'a,

haka ya yi ta duba abubuwan da Rabi ke yi hadda mai gadinsa su ke aikata zina!,

fita ya yi da ga gidan ta re da cima Rabe mai gadi ya zu ya rakasa su ɗauko wasu kaya jiki na rawa ya shiga mota su ka fita bai zame ko ina ba sai hidikwatar ƴan sanda, ya kira DSP ya turo yaransa su kayi ciki da Rabe su ka fara gana ma sa azaba,
bai koma gidan ba sai da ya tabbatar sungama tsula tsiyarsu, kana ya shiga gidan falo ya same ta it's da Uwani su na cin naman kaji ita Rabi da ga ita sai tawol rabin nononta duk waje da alama har sun gama aikata lesbian ɗinsu ko kallon su bai yi ba ya haura sama ya ita ma Rabi bata kula da ba su ka cigaba da abinda su ke yi,

Hawa ya kira akan bazai

Please Login or Register in order to submit comment