Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tace"na fad'awa A'I tayi tempering da cable dish din karyayi aiki"

Beela tace"good idea"

Bangaren malam Abbas ko abban beela yanzu abin wuyar shi sai girma yakeyi gashi kullum kashe kudi yakeyi amma ba sauki

Lami ko ta fara gajiya dashi,mami ke d'awainiya dashi

Hafiz ko sosai yake kokarin farantawa beela rai amma bata bashi fuska

Da misalin karfe 10:pm SUDAIS ne a toilet yana wanka kawai sai yaji an rungumeshi tayi ta baya a tsorace ya jiyo

Da mamaki ya kalleta cause he wa surprise,toh yau ina kunyarta da kuma tsoro tunani da yake yi kenan ta katseshi da hade bakinsu

Da shike dama a hanun yake kawai sai ya fara bata hot romance

Da suka gan abin nasu yayi nisa sai kawai ya d'aukota zuwa d'aki a gado ya direta

Wani salo batul keyi wa SUDAIS wanda yafi karfin tunanin shi

Yi take kamar zata cinye shi,shiko cira yake ya fara aiki

(Hmmmm zaku gan na sauke ajiyar zuciya ko )

Batul da kanta ta saka abin cikin headquarter

Sai ihu take dan tana son ram NEESA ya b'aci domin har part dinta ake jin nishin su

NEESA ko bedroom ta shiga ta rufe kunin ta zuciyarta na tafasa tace"why iam feeling this way?"

SUDAIS na shiga ya ji dai-dai a bakin amma yana shigewa ya ji zero

Ai firgit ya fita ya koma gefe zama yayi yana tunani tunawa yayi da nono batul kamar bana budurwa ba gashi har dinki tayi

A ranshi yace"kenan tana biye-biye kenan?"ai ji yayi ta rungumoshi ta baya tana nishi kamar mayunwacin zaki tace"common baby I need you please f***k the hell out of me"batul fa bata hayyacin ta ta manta tare da SUDAIS suke

A zafafe ya juya ya tureta ta fadi yace"goodness batul who are you?"

Tace"wanan ba lokacin magana bane let have fun"

Babu abinda SUDAIS keyi sai ambaton sunaye Allah

A zafafe ya karasa ya wanke ta da mari yace"batul dama ke yar duniya ce?ban sani ba,eh"tuni ta dawo hankalinta tace"no YAYA SUDAIS nine fa batul dinka kamila"

Yace"yi min shiru munafuka"

Batul zatayi magana wayarta yayi kara,Rana dubawa ta gan Don ne

Zaro ido tayi ta kalli SUDAIS

A fusace yace"my friend will ans that call"jiki na rawa ta amsa yace"sashi a speaker"

Dariyar Don suka ji yana cewa"batul batul my sex mashine ya kike da ango ki?"

Kallonta SUDAIS yayi jikinshi na rawa

Don yace"nasan kina kusa da angon ki bashi mu gaisa ina son in tambayeshi ya yaji after yayi testing left overs dina?hope beyi anal sex da ke ba domin ni kadai keda wanan daman"

Ai kwace wayar SUDAIS yayi ya buga a kasa shake batul yayi da k'yar take numfashi sai huci yake

Had'a ta yayi da bango sai jini ya b'ale mata

Ihu take tana niman taimako amma yaki sakinta

NEESA dake zaune saman sallaya taji ihu amma wanan karon bana dadi bane hakan yasa ta fita da gudu ta haura sama

Aiko tana zuwa ta gan SUDAIS na yunkurin aikata kissa

Karasawa tayi tace"ka saketa karka yi kisaa"

Ko kallonta baiyi ba ya cigaba da dukan batul

Jan shi NEESA tayi ai sai ya turata ta fadi a zafafe ta mike ta sinka me mari

Ai sai ya saketa ya dawo ka NEESA da masifa yace"ai duk halin Ku d'aya yan iska"

NEESA bata kulashi ba ta ja batul suka fita a falo ta zaunar da ita ta d'auko first aid box ta fara goge mata ciwo
Tana gamawa tace"ki je ki kwanta ki huta"

A kunyace batul tace"nagode,wallahi yaya SUDAIS sharri ya mi.."katseta NEESA tayi tace"bana son jin abinda ya hada Ku mata da miji sai Allah "

Komawa tayi part dinta ta kwanta tana tunani meya hada YAYA SUDAIS da sahiban shi yau

Bangaren SUDAIS ko



Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls share
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
NIDA YAYA
SUDAIS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writer,we are the best among the rest.

Wanan page na kune masoyana nagode da kaunar Ku

πŸ…Ώ6⃣9⃣&7⃣0⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Bangaren SUDAIS ko zaman dirshe yayi a,kasan tiles yana tunanin batul

A fili yace"mata abin tsoro ne,tana ta boye wa a hijabi tana aikata zina"NEESA ne ta fado mai a rai tsaki yayi yace"ai duk halinsu d'aya" wani zuciyar tace me ah'ah ba halinsu d'aya ba ai ita NEESA bata amfani da addini a fili take nata"

Haka ya zauna rai babu dadi ya marasa hukunci da zai d'auka kan batul

Itako batul komawa tayi d'akinta da k'yar take tafiya addu'ar ta kar SUDAIS ya saketa ba kusance ta ba domin ciki ne da ita sati biyu tana niman hanyar da zata laka me"wani tunani ne ya fado mata sai kawai tayi murmushi

Washe gari da asuba NEESA ta farka tayi wanka tayi abinda ya dace tayi sanan ta shirya cikin Arabian gown tayi rolling ko kwaliya batayi ba ta fita zuwa sashin su beela

Sallama tayi sai ga Hafiz ya fito gaisawa sukayi yace"shigo mana"

Shiga tayi ta zauna a falo Hafiz yace"bari in kirata"

D'aki beela yaje ya ganta kwance murmushi yayi ya karasa dai-dai kunnin ta ya hura mata iska

Murmushi tayi cikin bacci ta rungumeshi ita ta d'au mafarki take

Jin numfashin mutum yasa ta bude ido ai sai ta gan Hafiz

Wani haushin shine ya kamata ai sai ta turashi

Tace"meya kawo ka d'akina"

Yace"bakuwa kika yi NEESA "

Zubur ta mike ta duba agogo da gudu ta Shiga toilet tayi wanka ta fito lokacin har Hafiz ya bar d'aki

A gurguje ta fara shiri tana gamawa ta d'auki jaka ta fita

A falo ta same NEESA tace"sorry I over slept muje kar mu aje su"

NEESA tace"no problem "

Beela tace"kin kira A'i tayi disconnecting komai"

NEESA tace"har ta gama aiki"

Direct N T A suka je ba tare da b'ata lokaci ba aka fara shirin today's women,shiri ne da ake gayyata manyar mata wanda suke ba da gudumawar su ga al'uma

Bangaren umma ko fama take tayi da TV dakinta amma yaki yi sai cewa yake no or bad signal kasancewar yanzu anyi digitalizing komai ko N T A sai kana da decorder ko disa zaka kalla

Haushi ne ya kamata tayi tsaki can kuma ta mike tunawa da tayi ai hamza yasa mata N T A application a waya da sauri ta kamu N T A

Ai sai ta gan beela da NEESA tana murmushi

Presenter tace "barrister ANEESA U Y,meya ya ja hankalinku har kuka fara taimakon al'uma"

Murmushi NEESA tayi tace"a rayuwa yana da kyau in Allah ya hurewa mutum ya taimaka ma nakasa dashi because in ka duba mutane around you wallahi komai talaucin ka zaka gode Allah shiyasa ake so mutum ya kasance me godewa Allah a kowani hali ya sinci kanshi,sanan shifa taimako bawai sai kana da kudi ba wallahi aka wanda in ka taimakame da ko naira gama ne ka canja rayuwarshi,infact akwai wani feeling na jin dadi da mutum yake ji inda ya taimaka wa wani,so da haka nike kira da jama'a su zauna su duba kusa dasu in kawai me bukatar taimako su taimaka me,domin akwai tarin lada in ka taimakawa mutum kuma mu guji aikin ria ko muta yad'a,wanda muka taimakawa domin in mu kayi haka bamu da lada"

Presenter tayi murmushi tace"hakane amma meya yaja ra'ayin ku ne Dr Nabeela Abbas"

Beela tace"a gaski muma an taimaka mana ne a lokacin da muje niman taimako wanda badan hajiya Rabi ba da bamu zama abibda muka zama yau ba har ake alfari damu"

Tace"hakane amma akwai jita-jita a gidan marayu kuka taso"

NEESA tace"gaskiya ne amma ba a nan muka girma ba beela shekara biyu tayi nikuma shekara d'aya a nan muka fuskanci cewa ana cutar mutane da gidan marayu wanda yawanci ba haka bane wani abinda daban ake da yaya mata Dan nima I was a victim amma Allah ya kubutar dani,labarin Bose orphanage ta basu"

Sanda umma tayi hawaye tace"Ashe haka kuka sha gwagwarmayar rayuwa"

Presenter tace"amma kuma mu samu labari iyayen Ku na raye,toh meya kai Ku gidan marayu"

NEESA tace"we are all victim of circumstances cause babu wanda zai haihu ya kai d'an shi gidan marayu"

Beela tace"amma yanzu muna zama da iyayen mu"

Tambayar su akayi akan orphanage dinsu kuma sukayi bayani inda NEESA tace"tana tsayawa marayu da Wanda aka zalunta ko kuma mijin ya rasu aka kwace dukiya duk su zo chambers dinta zata taimaka muu ba tare da biyan ko sisi ba"

Beela tace"asibitin ta na taimakawa marayu da masu cutar cancer da kyauta"

Nan fa aka bude Layin kira mutane sai kira suke anawa masu addu'a

Bayan awa d'aya aka gama program din

Umma tace"ikon Allah watoh muna zama da manya a gidan mu ana ta musu kallon yan iska lallai SUDAIS kayi babban kuskure domin NEESA ta fi karfin ta aikata wanan laifin,yaran albarka har da rufawa iyayen su asiri",nima bazan nuna musu na sani ba sai randa sukayi niyar fadi da bakin su"

Suna barin wurin kowa ya wuce gun aikin shi

Bayan NEESA ta gama a chambers orphanage taje a nan ta tarar da beela tana duba jaririyar da aka sinta"

Bayan ta gama suka zauna da workers din suna hira da wasa da dariya

Misalin 4:pm susuka bar orphanages gidan abbu suka je a kofa suka hadu dashi zaije massalaci gaishe su yayi,ya sa musu albarka

Daga nan wurin umma suka je suna shiga falonta ta taso ta rungume su

Tace"nayi kewar Ku ya'yan umma"

Murmushi sukayi tace"Ku zauna in kawo muku abinci"

Tuwo shinkafa ta kawo musu miyar alaiho yaji kayak hadi,sosai suka ci

Umma ta kalli NEESA tace"ANEESA kina lafiya?ina fatan SUDAIS bata miki abinda be dace ba?"

Tace"ah'ah ba komai umma ni da ya rufa min asiri"

Umma tayi murmushin takaici tace"in kin d'auke ni a matsayi umma ki ki fad'a min gaskiya "tayi maganar ne tana kallon ta ido cikin ido

Fashewa da kuka NEESA tayi tace" umma a raba auren nan bana son shi,tayaya za ayi na zauna da Wanda ke kirana karuwa"

Umma tace"inshaalah zan sa abbu yasa ya sake ki kin fi karfinshi"

NEESA tace"umma yasa ummina na fushi dani yanzu ma da muka ganta d'auke kai tayi kamar bata ganni ba,umma na rantse da Allah ban taba aikata zina ba"

Umma tace"na yarda dake kuma SUDAIS zai gane kuskurenshi"

Misalin karfe 6:pm suka bar gidan

A gate suka rabu NEESA ta shige shiyarsu beela ta wuce nasu tana masifa tace"an wani rabu mu da yanzu tare zamu shige "

NEESA ko sai dariya take mata

A falo ta gan SUDAIS zaune yana karkad'a kafa

Tana shiga ya kalleta yace"........



Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
NIDA YAYA
SUDAIS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.

Gaskiya ina jin dadin comment dinku,wanda bana group d'aya ana min screenshot din comment dinku kuma ina godiya da adduo'in Ku

πŸ…Ώ7⃣1⃣&7⃣2⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

SUDAIS yace"ke daga ina kike?"

Tace"yi hakuri na fita ban sanar da kai ba na gan lokacin Baka farka bane kuma bana son in dame Ku"NEESA bata San ba d'aki d'aya suka kwana da batul ba shi be Masan inda take ba

Yace"nifa bazan d'auki rainin ba da aurena akai zaki ta zuwa yawon iskanci"

Tace"YAYA ya kamata ka daina kirana da yar iska haka wai me na ta bayi ne da yasa kake kirana da yar iska"

Yace"dan Allah yi ma mutane shiru karuwa kawai"

A fusace tace"ni ba yar iska bace sai dai kaine d'an iska mai ka d'auki kankane eh?dan ka gan ina bin ka a hankali zaka ta min abinda ka gan dama"

Yace"ni kike kira da d'an iska?"

Tace"an kira ka din me zakayi"

D'aga hannu yayi zai mareta sai ta rike hannu

Tace"karka kara gwadawa dan bazan d'auki rainin hankali ba wallahi duk randa ka gwada dukana na ratse you will route in jail zan manta ka d'an uwana ne tunda kaima baka la'akari da haka"tana gama magana ta turashi gefe ta shige part dinta

Duk abinda ya faru a idon batul m murmushi tayi tace"yau zaka shigo hannu ne nima ina son d'and'ana zumarka handsome man"

Bangaren Don ko mamaki yake yi da SUDAIS ba saki batul ba tun jiya

Kallon garba yayi yace "kafin ya kusanci NEESA ta kasa a kama shi zuwa jibi Monday "

Yace"OK boss"

Da misalin karfe 9:30 SUDAIS ne kwance a 3seater yana,tunanin hukunci da zai yi wa batul dan kunya yake ji ya fadi abinda ya had'a su domin a gargade shi ya ki ji "

Wani yunwa ne ta kama shi dan tun jiya bai ci abinci kirki ba

Yana zaune NEESA ta fito sanye da burn short da riga iya cibi wai garin ya mata zafi bata San zata sameshi a falo ba shiyasa ta fito a haka

Da ta ganshi ta so ta koma amma sai ta basar kicin taje ta hada coffee ta fito dashi a hannu

Shiko binta yake da kallo kamar zai cinyeta sanda ta b'ace me bayan minti 20 ya tashi yaje fridge ya ciro juice da glass cup ya dawo ya zauna

Yana zubawa a cup wayarshi tayi kara magana yace"abbu ya aiki"

Abbu yace"lafiya bama ANEESA"

Yace"toh"d'akinta yaje a tsaye ya ganta tana kallon window da cupi coffee a hannu"lokacin har ta canza kaya zuwa na barci riga da wando

Mika mata wayar yayi ba tare ds yayi magana ba

Babu musu ta karba

SUDAIS na barin falo batul ta fito ta zuba me desire tablet a cikin juice ta juya San nan ta koma ta boye

NEESA ba gama waya da abbu ta mika me tana lashe baki

Yace"karuwan banza sai ta wani lashe baki dan iskanci"

Murmushi tayi bata kulashi ba

Yana komawa falo ba tare da tunanin komai ba ya d'auki juice ya fara sha


Bayan minti ashirin ya fara jin jikin shi ya fara canzawa domin wani mugun sha'awa ne ya taso me

Abun nashi ne ya mike kamar zai fasa wando nishi ya farayi kamar wani mahaukaci dafe ciki yayi

Batul na ganin haka ta fito daga inda ta buya

Rungumeshi tayi ta fara shafa shi sai biye mata yake domin ba a haiyacinsa yake ba so kawai yaji shi a ciki

Janshi tayi d'aki ta turashi ya fad'a a godo

Mikewa tayi tace"jirani bari in shiryo dan muji dadin juna bari in wasa ruwa nasan kafin in dawo abin yafi haka tashi

Toilet ta shiga,ai kamar jira yake ta shiga ya bar d'akin

a daddafe ya karasa d'akin NEESA tura kofa yayi aiko ya ji ta a bude

Shigewa yayi ya ma d'akin key

NEESA ko barci take hankali kwance kawai kamar a mafarki taji an rungumota

Kafin tayi wani yunkuri ya haye samanta

Kokuwa suka farayi amma da shike ya fita karfi kuma shi namiji ne kuma ya nuna mata karfi

A zafafe ya yaga rigar jikinta

Tuni NEESA ta fashe da kuka tana ihu a taimaka mata

Cire wando yayi ya fara murza boobs dinta kuka sosai NEESA keyi ga jikinta dake rawa

Da ya gan zata cika me kunni da ihu kawai sai ya hade bakinsu

Da k'yar ya samu hanya amma yike baya hayyacin shi yasa kawai ya cigaba domin wani karfi yake ji kamar doki

NEESA ko kuka takeyi kamar ranta zai fita tana rokonshi

Yi yake kamar wani dabba

Batul ko fitowa tayi d'aura da towel amma ta gan wayam

D'akin shi taje ta gan baya ciki

Ihu ta fara ji a bangaren NEESA da gudu ta karasa

Ai sambatun SUDAIS kawai take ji

Tace"kan uba amma maza basu da kunya yanzu duk wulakancin da yayi mata har ya isa yaje d'akinta"buga kofa ta fara yi tana masifa tace"yau sai ka min irin wanan ko ka gan bariki a gidanan"

Shiko SUDAIS aiki kawai yake bugawa

Tuni NEESA ta sume in takaice muku sanda yayi awa hudu yaji ya gamsu sauka yayi tare da komawa gefe yana mayar da numfashi

A hankali abinda ya faru ya fara dawo me kwakwalwa

Firgit ya juya ya kalleta babu alamun numfashi tattare da ita

Kallon kasanta yayi ya gan tana bleeding

Zaro ido yayi cikin mamaki yace"she is a virgin"ai take abubuwan da yayi mata suka fara dawo me

Zama yayi a kasan tiles ya ma rasa abinyi domin a rude yake

Kuka ya fashe dashi kamar yaro yana cewa"forgive me ANEESA please forgive me"surutai kawai yakeyi kamar mai tabin hankali

Murya batul ne ya dawo da shi hayyacin shi

Batul tace"ka fito d'an iska karka kasheta wallahi yau sai ka bani hakki na"

Tsaki yayi ya mike ya koma gado ya kwanta rungume NEESA gam a jikin shi

Yace"please find it in your heart to forgive me please give me another chance"kuka yake yi sosai ji yake dama su dauwama a haka domin yasan in NEESA ta farka sai a hankali domin yasan babu wanda za ayi abinda yayi mata ya hakura

Tunawa yayi da inda tayi ta niman sulhu amma yaki ssurarenta

Kallon fuskanta ya kara yi yace"please ki yafe min nasan kin fini tunani da hankali you are more mature than me"

Babban tashin hankalin shi shine ya za ayi ya hada ido da ita harma yace yana sonta,ai sai ta d'auka saboda jikinta ne

Wani kukan ya fashe dashi yace"abdulaziz you fuck up,you mess up big time"

Yana jin batul na buga kofa yayi banza da ita

Toilet ya shiga ya had'a ruwa gaban shi sai fadiwa yakeyi

Zuwa yayi ya d'auketa ya shiga da ita yana zuwa ya direta

Wani naunayan ajiyar zuciya ta sauke tare da sakin wani kuka kokarin fita ta farayi

Ya rike mata hannu yace"yi hakuri ki zauna ciki shima kukan yake

Ko kulashi batayi ba ta fisge hannunta ta fara yunkurin fita amma zafi takeji

Ga ruwan ya canja kala,jinin

Kuka ta fashe dashi,hakuri yake bata

Cikin kuka tace"



Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
NIDA YAYA
SUDAIS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers we are the best among the rest.

πŸ…Ώ7⃣3⃣&7⃣4⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Cikin dashashiyar murya tace"fitar dani"

Zaiyi magana ta daka me wani razananne ihu tace"nace ka fitar dani mugu kawai Allah ya isa sakanina da kai wallahi sai ka sakeni"

Jiki na rawa ya d'auketa a gado ya ajiiyeta

Fita yayi da hannu a kai

Yana fitowa ya gan batul zaune a kofar d'akin

Tana ganinshi ta mike tasa hannu a kugu tace"muje Nima ka bani hakkina"

Wani wulakantance kallo yayi mata zai wuce ta rike me Riga

Yana juyowa ya wanka mata mari tare da shaketa ko numfashi bata iyayi

Yace"batul na tsane ki yar iska kawai,ashe kene yar iska nike ta zargin NEESA "
Zatayi magana ya kai mata kulli tuni bakin ya fashe hakori d'aya ya fita

Dukar tsiya yayi mata yace"kije NA SAKE KI SAKI UKU"

Batul dake kwance kamar ba rai a jikinta ko motsi bata iyayi

D'akin shi yaje sai gashi ya fito da wani akwati ko kallon gefen batul beyi ba Ya shige d'akin NEESA a kwance ya ganta ta ware kafafu tana kuka

Karasawa yayi yace"please ki tsaya in dinka ki kin ji ciwo"

Cikin kuka tace"Allah ya kiyaye ,ka fita min a daki,SUDAIS na tsane ka kuma wallahi sai ka sake ni,ko ganin fuskarka ban sonyi"

Waya take kokarin jawowa amma ta kasa da gudu ya d'auko ya mika mata

Dialling noban beela tayi,yana ringing amma bata d'auka ba

Yace"please ki bari nayi treating dinki,kuma na yarda ki hukuntani amma please karki kara cewa in sake ki ko kin tsane ni wallahi zan amince da hukunci ki ko da kuwa zamu rayu ne ba tare da na kusance ki ba na yarda nidai fata na ki zauna dani"

Tace"sai ka sake ni saboda ka sami abinda kake so shine kake wani yi min dadin Baki"

Kara trying noban beela tayi bugu biyu ta d'auka

Kuka NEESA ta fashe dashi tace" please ki zo "

Ai tashi beela tayi ta ja hijabin da tayi sallah dashi

A falo ta tarar da Hafiz yana sallah ko kallonshi bata yi ba taje zata bude kofa

Amma yaki buduwa yana yin sallama yace"ina zaki da wanan daren biyu fa ta wuce"

Tace"ni dai ka bude min NEESA ba lafiya"

Mikewa yayi yace"muje toh"

Suna zuwa suka tarar da SUDAIS a falo ya zauna a kasa yana kuka

Beela tace"lafiya ina NEESA? "

Bema iya magana ba domin in ya bude bani zaiyi magana kuka ne ke cin karfin shi

Ganin dai ba zai basu amsa ba yasa beela zuwa part din NEESA da gudu

Direct d'akinta taje ta tarar da ita a kwance

Beela tace"besty meya faru?"

Nuna mata kasanta tati

Bude bargon beela tayi ta gan barna da SUDAIS ya aikata

Zatayi magana sai ga SUDAIS din ya shigo yace"please Naveela ki ce ta hakura ta bari in dinke wurin"

A zafafe beela tace"ashe kai mugu ne haka da tausayi wanan wani irin zalinci ne?ka gan barna da ka aikata kuwa?"

NEESA tace"ki taimakamin ki fitar dani a gidan nan bana iya tafiya"

Yace"nasan ni mai laifi ne amma Ku bari in dinketa"

Beela tace"ka fita ka bamu wuri"

Zaiyi magana tace"I sai get out"

Yace"dinki fa?"

Tace"ka fita nace ma"

Fita yayi ya koma falo Hafiz yace"wai meya farune?"

Labari ya bashi cikin jin haushin shi Hafiz yace"wallahi kasan inda zakayi danni ba ruwana kuma bazan yafe ma ba in laifinka ya shafeni domin ina son matata kuma yar uwana kai me taurin kai kaje ka tayi,yau ina sahiban haka batul a ce babban da kai sai kata abu kamar wani yaro"

SUDAIS yace"Hafiz karka min haka dan Allah ka taimakeni"

Saf beela ta dinke NEESA tace"sannu"idonta yayi ja na tausayi NEESA

NEESA tace"ki taimaka ki kira umma ta zo ta kaini gida"

Beela tace"toh"kiran umma tayi sanda tayi mata miss call uku ana hudu ta d'auka

Cikin tashin hankali tace"ya dai Nabeela?"

Beela bata boyewa umma komai ba ta fad'a mata umma tace"gani nan zuwa"

Tashin abbu tayi tace"muje gidan su NEESA ba lafiya Dan ni ban gane bayanin nabeela ba"

Abbu yace"muje toh"

A falo suka tarar da SUDAIS da Hafiz

Ba karamin tashin hankali SUDAIS ya shiga ba ganin su

Abbu yace"mega faru ne in AEESA?"

SUDAIS zubewa yayi ya kama kafan umma yace"umma ki min rai na tuba wallahi kazafi nayiwa NEESA Ku taimaka karku rabani da ita"

Umma tace"ina Aneesa take?"

Yace"tana ciki"

Tare suka je d'akin NEESA na gainsu tace"umma ki tafi dani bazan zauna ba"

Umma tace"tashi muje"

Beela tace"bazata iya tafiya ba"

Abbu yace"meya sameta ne?"

Babu kunya ta zaiyana me komai domin a wajenta wani damane na wanke Kansu daga zargi

Ran abbu ne ya mugun b'aci rai b'ace ya karasa gaban ANEESA ya d'auketa sai kunya take ji shiko ko ta kanta baibi

Yana fitowa yayi karo da batul kwsnce a sume amma ko kallonta baiyi ba

SUDAIS na ganin abbu ya fito da NEESA ya mike tsaye cikin tashin hankali yace"abbu ina zaka kaita"

Abbu yace"na baka nan da awa d'aya ka biyo ni da tarkadanta"

Umma tace"wallahi in bamu ganka a awa d'aya ba sai kashe mamaki"

Hafiz ko jikinshi rawa yake tsoro yake kar a ce ya saki beela

Cikin tashin hankali yace"wallahi abbu banyiwa matata komai ba kuma ina sonta"

Ko sauraren shi abbu baiyi ba ya wuce da NEESA dake ta kuka"

Wani kallo Hafiz yayi wurgawa SUDAIS dake zaune yana kuka

Hafiz yace"wallahi bazan yafe ma ba in aka rabani da matata"yana gama magana ya bar d'akin

Abbu na kaiwa gida ya shigar da NEESA d'akin umma yace"kuje ku kwanta gobe zamuyi magana

Ai kamar daga sama suka ji muryar SUDAIS yana ihu yace"abbu ka taimaka ka bani matata"

Abbu yace"matar ka d'aya ce kuma itace batul"

Ihu yayi wanda yayi sanadiyar farkawan yan gidan yace"Allah na tuba ka taimaka ka bari in gan matata in bata kulawa da ya kamata"

A fusace abbu yace..




Maman
Noorul
Hudah
Luv u my fans
Pls share
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
NIDA YAYA
SUDAIS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.

πŸ…Ώ7⃣5⃣&7⃣6⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Abbu yace"kai baka da hankaline baka San dare yayi ba ina takarda sakin yake?"

Yace"abbu kamin rai na tuba wallahi ko zaka yanka ni bazan iya furta kalmar saki akan NEESA ba"

Umma ko tare aka haifo Ku sai ka sake ta sha-shasha"

Ummi ne ta fito da Abba sai mummy da daddy kowa na gidan ya farka

Ummi tace"lafiya kuwa"

Kafin umma tayi magana SUDAIS ya rarrafa gaban ummi

Yace"ummi ki taimakeni NEESA"

Ummi tace"me NEESA tayi ne kuma"

Kafin yayi magana mummy tace"dama ina kwanciyar hankali ka auri karuwa"ai mikewa yayi ya fara tafiya zuwa gaban ummi tana matsawa baya dan ta gan idonshi ya juya

Shakota yayi ya manneta a bango yace"wallahi in kika kara kiran matata da karuwa zaki sha mamaki,ke har kina da bakin magana ke da kike da babban karuwa a d'anki bari in fada miki batul itace babban karuwa ba matata ba kuma na saketa saki uku"

Abbu ne ya karasa gun yace"Abdulaziz sake ta matar daddy ka ka shake?maza saketa ko ranka ya baci"

Kallon abbu yayi yace"abbu bazan ragawa duk wata wanda ya kira NEESA

Please Login or Register in order to submit comment