Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

miji sai autan su farida

SUDAIS ya taso ne cikin so da kaunar iyayen shi ga gata

A taraba yayi firamare yana ss3 iyayen su suka dawo Niger da zama sakamakon kitsan gilla da yan ta'ada sukawa kakansu hajiya Fatima

A minna ya rubuta waec result na fitowa abbu ya turashi US inda yayi karatu a bangaren likitacin ta gefen mata watoh gynecology dashi da abokin shi hafiz amma ya rigashi gamawa

SUDAIS na dawowa Nigeria mahaifin shi ya bude me babban asibiti da akeji dashi a Niger mai suna SUDAIS WOMEN SPECIAL HOSPITAL

SUDAIS irin mutanen ne masu sauri yankewa mutun hukunci basa tauna magana kafin su fad'a basa tunani ko ya mutum zai d'auke shi ko yaji zafi oho shi dai ya fad'i

Yana da rainin wayyo sosai,yana sha'awar mata masu shigan mutunci da hijabi har kasa a tunanin shi mace mai shigar banza karuwa ce shiyasa ya tsani turawa,hakan yasa yake son Batul domin akwai sa hijabi sai dai abinda be sani ba batul irin yaran nan da ake cewa FUSKA BIYU domin tana raina me wayau

Batul kyakyawa ce domin fara ce tas sai dai bata da tsayi ga rashin kunyar tsiya amma bata yi a gaban SUDAIS tana zuwa C O E minna inda take karanta Agriculture shekarun 18 shiyasa ma SUDAIS ke sonta dan shi a ra'ayi shi in mace tafi shekaru 20 batayi aure ba yar duniya ce shi sweet 18 yake so

Yana shiri da ummi sosai dan duk gidan tafi sonshi

SUDAIS tun yana d'an 16yrs yake hawa power bike shiyasa ake ce me SUDAIS the bike man domin bai taba fadi race ba sai akan NEESA abuja da ya bi su Abba duba kamfaninsu
Dama duk Wednesday yana zuwa race a abuja ba dan kudi ba sai dan yana jin dadin winning gayu

Yana kaunar d'akin shi dan bayan dawowar shi US yasa aka rushe akayi me inda yake so toh gashi NEESA ta rabashi dashi

Hafiz ne abokin shi,Hafiz d'ane gawan mallam Abbas Abba Beela ya kawo shi ne lokacin da be da d'an namiji amma da ya samu nashi sai ya daina kulashi mami ne watoh mahaifiyar beela ita ke dawainiya dashi da taimakon abbu ya je us karatu har ya zama likita yana aiki a asibitin SUDAIS

SUDAIS ya girmeshi domin shekarar SUDAIS 37 Hafiz kuma 32 da biyu amma baka ganewa

Bella ta tsane Hafiz tun tana yariya kasancewar Abba ta yafi nuna me so kafin ya haifi nashi

Babu abinda ke damun SUDAIS yanzu kamar yayi aure domin in ya kwanta da dare baya barci saban jaraba jira yake batula ta gama NCE suyi aure ya mori amarci sweet 18

(Hmmmmmm I laugh in Hausa)

Yanzu dai burin shi ya dau fansa akan NEESA

Wanan kenan

Cigaban labari

Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u all my fans
Pls share
[25/06, 14:27] Maman noorul huda marubuciya: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
NIDA YAYA
SUDAIS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.

DEDICATED TO ANTY SHAMSIYYA

πŸ…Ώ2⃣7⃣&2⃣8⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Bangaren su NEESA ko suna shiga cikin dakin su

Beelah ta fashe da kuka tana cewa"bana gaya miki ba besty abbana baya sona "

Rungumeta NEESA tayi tana shafa bayanta tace"yi shiru dear miye na kuka bayan Allah yayi miki komai kin yi karatu,ko kin manta kene Dr NABEELA ABBAS Wanda kowani kasa suke kira Dan mangance cutar cancer kefa specialist ne tunda ki gan bayan kin karanta gynaecologist kin koma indiya dan bincike da zurfafa karatun ki akan cancer,wallahi da abban ki zai San waye ke da zai rufe fuskan shi dan kunya"

Murmushi beelah tayi tace"thanks nasan wata rana zaiyi nadama"

NEESA tace"common dear cheer up Dr Beelah the owner of NEESABEELA cancer special hospital Abuja"

Bugu ta kaiwa NEESA tace"kema ai babba ce barrister ANEESA UZAIFA YUSUF popularly known as Barrister ANEESA UY,the international lawyer who has never lost a case the best lawyer ever"

Dariya suka yi duka beelah tace"kin ji Abbu zai maiyar damu makaranta"sai kuma suka kece da dariya

NEESA tace"ranan da zasu San ko mu su waye zasu sha mamaki

NEESA tace"tsorona kar yace zai mana aure"

Beela tace"ba sai mu koma US ba"

NEESA tace"hmmm kin San su hausawa aure suke da wuri kuma in ki yi la akari da shekaruna 28 gomma ke 26 ne dan ma ki gode ammi nata yi miki tsalake a makaranta shiyasa mutane ke mamakin ki a matsayin Dr"

Tace"karki damu ba zaice ba amma nayi missing umma ta"

NEESA tace"toh muje mana ki ganta"

Bella tace"ai Abba na ba zai bari in shi ga ba"

NEESA tace"ko ta karfi ne sai mun shi ga"

Mikewa sukayi a lokacin 9:11pm beela taje kulle window ta hango SUDAIS da Batul su zance

Beela tace"besty zo ki gani "

Karasowa NEESA tayi ta leka window ta hango su zaune a garden batula ta sha dogon hijabi

NEESA ta girgiza kai tace"I see babu shakka itace batul Wanda yake cewa sahibar shi"kwafa tayi tace "ka shiga uku wallahi tunda ka kira mu da karuwai,muje oh"

SUDAIS ko hira yake da batul tana wani sunne kai hanun ya kai zai kamo nata sai ta janye nata

Tace"auzubillahi YAYA SUDAIS haramun ne fa"

Yace"shiyasa nike son ki kina da addini"

Tace"ai mace sai da addinin nidai fatan in zama uwar ya'yan ka"

Yace"inshaallah mun kusa nidai dan Allah ki rage kunya nan"

Tace"toh"
NEESA ko a falon ta tarar da mami domin Abba ya shige dakin lami uwar ya'ya mazan shi da sauri mami ta mike ta rungumeta tace"ki manta da mami ki ko"

Tace"ya zanyi in manta dake,mami ki daure a raba auren nan naku yana cutar dake"

Mami ta hade rai tace"bana hanaki maganan raba auren nan ba?"

Ai fushi beela tayi tace"besty tashi mu wuce"

A waja NEESA ke cewa Bella ya kamata kiyiwa ummi ki uzuri,ke wace iri diya ce mai son raba iyayenta

Beela tace"nidai bana son auren nan ne domin na tsane shi"

Neesa tace"kul kar na kara ji kin ce kin sane shi mahaifin nine,koni da kike gani haka ina son iyaye na sosai bana kaunar abinda zai raba su wallahi duk sanda na had'a ido da d'aya daga cikin su ji nake kamar in rungumesu kawai dan ina son nuna musu kuskuren su ne na bari na shekara da shekaru shiyasa nike basarwa"

Bella zatayi magana sai ga abbu tsaye a bakin matsalacin kofar gidan sai fad'a yake yana cewa"a ce duk girman masalacin nan a nimi ruwa a rasa kullum fa sai an gyra pipe din nan amma ba a kwana biyu zai lalace an ce masu ga ruwa su dinga kawowa suma shiru"

Wanda suke tare yace"ai alhaji basa son kawowa masalaci ne gudun kar a ki biya da sunan sadaka maganar pipe kuma gara ce ke toshe inda ruwan zai bi"

Abbu yace"yanzu damuwa ta yanda za ayi sallah asuba gashi babu yara balle insa su dibo"

Yace"alhaji mu bari gobe a samo mafita dan yanzu dare ne duk Wanda ya zo babu ruwa ya koma yayi alwala a gidan"

Kallon juna NEESA da beelah suka yi sanan suka shige gida suka kwanta

da asuba suka farka tsanye da dogon hijab da nikab kafin a fara fita sallah asuba da bokiti penti diba ruwa suke a famfa cikin gida suna kaiwa masalaci kafin a fara fitowa sun gama,suka koma ciki

Ba karamin mamaki abbu yayi ba da ya gan an cika drum din masallaci

Yana shiga wani mota da kullum aka fito sallah sai sun ganshi Parke a gefe abbu na shigewa cikin masalaci wata ta fito sanye da nikab ta shige gida sai sauri take ji tayi tayi karo da mutum SUDAIS dake sauri dan ya samu salla domin ya makara

Ya kalleta yace"batul"jikinta ne ya fara rawa da bata San ya gane ta ba

Yace"daga ina haka?"

Kankame Jakarta tayi ta fara in ina can ta tuna ta gan lokacin da su NEESA ke diba ruwa

Sai kawai tace"yanzu na gama diba ruwa a massalaci"

Yace"wow toh je ki kwanta bayan kin yi sallah ki huta"

Tace"ina kuwa zan iya ai INA gama sallah zan fara karatun al-qurani"

Yace"shiyasa nike sonki bari inje kar na makara"

Race"toh"kowa yayi hanyar shi tabe baki tayi sannan ta wuce

Da misalin karfe 7:30 kowa na dining harda NEESA da bella ban mummy da yaranta domin sai ta gan dama take cin abinci dash daddy dai na zaune danshi a nan yake ci dan yace"bata isa ta had'ashi da yan uwanshi ba

Abbu ne yayi gyran murya yace"jiya ina ta damuwa akan ruwa da za ayi amfanin dashi a massalaci ga mamaki na sai na gan ruwa cike yau"

SUDAIS ya karbe zance da cewa"ai batula ce ta cika shi"

NEESA da beelah kallon juna suke amma babu Wanda ya kuma magana

Wayar Hafiz ne yayi kara yana d'agawa yace"harka fito da machine din?toh shigo ganinan fitowa"

Kallon SUDAIS yayi yace"an kawo maka Sabon mashine muje ka gani"mikewa sukayi beelah da NEESA suka kalli juna

NEESA ko a ranta tace"hmmmm yau akwai drama mikewa tayi tabi su

A waje ta tarar da SUDAIS na yaba kyau din mashin din

Karasawa tayi tace.......

Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fan
Please share
Maman noorul huda marubuciya: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
NIDA YAYA
SUDAIS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest

πŸ…Ώ2⃣9⃣&3⃣0⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Karasawa tayi tace"kai sudais kar ka manta alkawarin mu"bashi kadai ba harta hafiz da wanda ya kawo mashin din sanda ya kalleta saboda yanayi da ta kira sunan cike da raini

Yace"toh sannu uwata mama Abdulaziz tsoron ki nike da zan daina hawa mashin?"

Tace"wallahi baka isa ba domin kai da baki ka kayi alkawari cewa baza ka kara hawa mashin ba in nayi winning dinka"

Murya beela suka ji a bayan su tana cewa"nine shaidan ki kuma ai akwai video"

Sudais yace"toh wallahi baku isa ba domin tun kan ayi ruwan cikin ku nike hawa mashin kuma ba zan fasa ba saboda wata banzan alkawarin Ku"

NEESA tace"wallahi baka isa ka hau mashin din nan ba ina nan"

Hafiz yace"toh in ya hau me zaki yi?"

Beela tace"Dan Allah yiwa mutane shiru wa yasa bakin ka?"

SUDAIS yace"ai ko kuna nan tsaye zan hawo kuma race zani"

Kallon juna sukayi NEESA tace"race toh wallahi ko kaje baza kayi wining ba"

Yace"in kene da sa'a ki hanani"

Tace"kafin kaje zan raba ka da mashin din nan"

Yace"I dare you"

Kallon Bella tayi tace"oil oil"

ai sai NEESA ta shige gida a guje tana kiran sunan abbu

SUDAIS na gannin haka ya haye mashin zai gudu ai sai NEESA ta rike me riga tana ihu

Da gudu kowa na gidan ya fito abbu yace"wai meke faruwa ne? "

NEESA ta fara kuka tana cewa"wallahi abbu sai ya bani makulli nan"

Yace"kai Abdulaziz meya faru ne?"da yake abbu da sunan shi na asali yake kiranshi yace ba ruwan shi da shirmen sunaye

SUDAIS yace"wallahi abbu ban sani ba haka kawai ta rike ni wai sai na bata makulli na"

Abbu yace"ANEESA gaya min meya faru ne?"

Tace"abbu yana da kyau a matsayin shi na babba yayi ta karya?"

Abbu yace"ah'ah"

Tace"karya alkawari fa?"

Abbu yace"ai babu kyau mutum yayi alkawari be cika ba"

Hafiz ko yace"SUDAIS ka hadu da makiran yara"a ranshi yayi maganan

Tace"toh abbu YAYA SUDAIS ne muka yi race a abuja muka yi deal yace in nayi winning dinshi zan daina hawa mashin in nine kuma zai daina.yace ya yarda sanda nace ya sake tunani amma yaki shine fa nayi winning dinshi,shine yanzu ya siyo mashin zai hawo yanzu abbu ya kyauta kenan a matsayin shi na babba yana karya da mashin cika alkawari in mu kannen shi muka yi mai zai ce"

Abbu ya kalleshi yace"Abdulaziz gaskiya ne"

SUDAIS zaiyi magana beela ta katseshi tace "yo abbu mai zaice in ba karya ba dan na lura a jinin shi yake"

Hamza yace "yaran nan sun sa YAYA gaba"

Shiko SUDAIS abinda ya dame shi shine suna bashi kunya a gaban sahibban shi batul domin tana tsaye tana kallo

Muryar beela ne ta dawo da shi daga duniyar tunani da ya fad'a

Beela tace "abbu ai muka da shaida har video muka yi.abbu kasan hrithik roshan?"

Abbu yace"menene shi abun sha ne"

Ai sai kowa ya fashe da dariya

Ummi ko tace"yaran nan in suka yi sati biyu haukata mu zasuyi"

Beela tace"ah'ah ba abin sha bane d'an film ne,shi yayi film din bang-bang ko shekaran jiya anyi shi a star life"

Abba yace"toh meya same shi?"

Tace"da ka kalli film din zaka gan inda hritik yayi sata ana bin shi a baya da Katrina kaif a gaban mashin sai tsalle suke yi"

Abbu yace"toh meya faru?"

Abba a ranshi yace"ashsha akwai aiki"

Daddy ko dariya ne ya cika me ciki amma ganin babu alaman dariya a fuskar shi yasa shi yin shiru

Hamza ko sanda ya dara shiko SUDAIS kamar ya fashe dan haushi Dan ya lura tozarta shi suke son yi dan iskanci shine sai sunyi bayani dalla dalla

Beela tace"toh ni na bawa NEESA shawaran tayi style din ai ko tayi wining dinshi"ta karashe maganar da fashewa da dariya
Tace"bari ma in nuna muku video"

Abbu yace"ba sai kin nuna min ba bari ya fad'a da bakin shi,Abdulaziz gaskiya ta fad'a?"shiru yayi

Wani mugun tsawa ya daka me ai SUDAIS besan lokacin da yace"eh ba"
Cikin bacin rai abbu yace"kawo makullin"

NEESA tace"yauwa abbu dama cewa yayi duk randa na ganshi da mashin ya zama nawa"

Ummi tace"haba gaskiya in aka raba shi da mashin ba a me adalci ba ita NEESA ta hakura ta yafe me"

Abbu yace"yasan yana son mashin yayi alkawari wallahi sai ya bata"

Yana mikawa abbu makulli ya mikawa NEESA ya shige ciki

Umma tace"ka ji kunya wallahi a ce kannen bayan ka ke gaya maka illa karya da rashi alkawari"itama shigewa tay

Ummi tace"yi hakuri son "

Kallon batul yayi idansu ya hadu ta sakar me murmushi ta shige

Ya rage NEESA da beela

Bella tace"kinga munyi Sabon mashin

NEESA tace"wallahi sabo gal kuwa"

SUDAIS yace"kanana yan iska toh wallahi sai naje race din nan"

NEESA tace"Nina ai zan shiga gasan kuma da kai zan buga"

Juyawa yayi ya shige dakin.shi Hafiz ya bishi a baya

Tabe baki tayi tana Cuba mashin din

Suna Shiga ciki Hafiz yace"gaskiya dole zamu hanata zuwa dan zata iya bamu kunya"

SUDAIS yace"na samo hanya"

Hmmm kome zasu yi mata???

Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Please share
[26/06, 01:32] Maman noorul huda marubuciya: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
NIDA YAYA
SUDAIS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.

Dedicated to NANAH Amarya maman namama iya latifa na bani sakon ki,nagode da kaunar da kike nunawa littafaina

πŸ…Ώ3⃣1⃣&3⃣2⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

SUDAIS yace"ai na samo mafita"

Hafiz yace"haba toh miye mafita?"

Yace"ba sai tana tafiya zata shiga race din ba?"

Yace"ban fahimce ka ba"

Murmushin mugunta yayi yace"in kafa yayi targade fa kafin gobe?"

Hafiz yace"interesting miye plan din"

Yace"na lura sai in zasu yiwa mutum rashin mutunci suke cewa oil-oil toh why not muyi using same oil mu kwantar da ita ko da na kwana goma ne"

Hafiz yayi dariya yace"kanka naja toh me zai hana a had'a da d'aya mayya Sam wallahi bata biyo halin mami ba"

SUDAIS yace"matsala ta da kai wani lokaci baka da wayau ai ita NEESA ne bamu so taje race ni ina ruwana da NABEELA"

Hafiz yace"hmmmm sai dai ina jiya mana abinda zai biyo baya in suka gane mu muka yi sanadiyar tarkadan ta.in zasu iya yi maka irin wanan rashin mutunci dan ka kira su karuwai toh imaging what they will do in tayi tarkade wallahi harna d'an tsorata"

SUDAIS yace"in baza ka taimaka min ba ka fad'a min mana"

Yace"ai ina bayan ka sai dai wallahi in ya fi karfina zan hakura"

Kafin SUDAIS ya bashi amsa NEESA ta shigo da beela kwanciya tayi a tree seater ta aza kafanta a centre table dake falon,shikuma SUDAIS na zaune a kujerar da ke facing nata

Yace"ke wani irin iskancine zaku shigowa mutane d'aki babu ko sallama"

Hafiz yace"ai basu San sallama ba Wanda ko fatiha aka ce suyi bazasu iya ba ko sallah basa yi"

Beela dake zaune a hanun kujera da Hafiz ya zauna yi take kamar zata shige jikin shi

Tace"sannu limami ai na gan kwana kake a sallaya kana ibada"

Yace"marasa tarbiya ji Inda kika wani zaune gab dani kamar zaki shige jiki na"

Beela zata yi NEESA ta katseta da cewa"ba wanan ya kawo mu ba na zo ne in maka warning listen to me and listen to me real good is better karka je race din nan domin zan baka kunyar da sai yan garin minna sun yi maka dariya domin na nan sai ya fi na Abuja,SUDAIS na tsane ka har cikin jinin jikina nike jin tsanan ka wallahi bazan raga maka ba i will ruin your bike history and reputation daka dade kana ginawa har ka sami suna SUDAIS the bike man,wallahi sai na maidashi SUDAIS the losser"

Yace"wallahi kin yi kadan gobe kuwa zanyi participating a race kuma zanyi winning,kuma ni SUDAIS na miki alkawari baza ki je C O E ba balle kiyi participating"

Hanunshi taja ta hade ta matse da karfi tace"I like your courage and challenge accepted,na rantse da Allah gobe by 6pm samarin minna zasu yi maka wakan looser kai kuma na baka nan da 24hrs kayi abinda hanani zuwa race"

Yace"are you challenging me?"

Dai-dai kunnin shi taje kamar zata rungumeshi harda lumshe ido tayi ta lashe baki as usual domin taji dadin kamshin tularen shi

Shiko tsayawa yayi kamar dolo ya wani lumshe ido yana jin wani yanayi

Muryar yaji a kunnin shi tace"it not a challege boy but assurance,you are too small 4 me to challenge "

Harta gama magana ta janye bakin ta idonshi na lumshe kallon juna suka yi da beella

NEESA ta hura me iskan bakinta a fuska tace"sakarai bude ido"

A firgice ya bude ido yace"ke wace irin yar iska ce kike had'a jikin ki dana maza?dan iskanci zaki wani had'a kazamin jikin ki dani,Hafiz wallahi shiyasa nike so da kaunar batul domin ko hannu bata bari namiji ya rike mata gata yariya da in mutum ya aura zai mora amma wayannan yan duniyar duk sun sufa a yawon duniya"

(Hmmm SUDAIS ance baki ke yanka wuya)

Cikin jin b'acin rai NEESA ta karasa gabanshi tace"wallahi! wallahi!!wallahi!!!duk randa ka kara kiran mu da karuwai zan ninka tsanan ka a zuciyata kuma in haka ta faru zaka sha mamaki domin zan manta kai d'an uwana ne"

Yace"ance karuwai yan duniya tsoron Ku nike"

Sanda ta runtse ido ta bude shi tace"Abdulaziz yau nasa ka a blacklist dina"

Hafiz zaiya magana beela tace"yi ma mutane shiru me ka sani in manya na magana ka daina da baki"

NEESA tace"BEELA daga yau kar a bari ya sake kullum da sabon tashin hankali zai tashi"

Beela taje gabanshi tace"oil-oil ka shigo hanun NEESABEELA"

Kissing hanjin shi NEESA ta yi tace"karewar iskanci kenan.ya kamata ka canja perfume wanan is to cheap"sanan ta bar dakin ta barshi tsaye kamar wawa

Hafiz yace"muyi give up kawai man yaran nan basu da mutunci"

Yace"walkahi bazanyi give up ba.yanzu za a fara wasan"

NEESA na fita wajen sabon mashin taje ta ciro ways ta kira secretary dinta jamila tayi tace"a yi mata registration na shi race da za ayi a C O E kuma ta bada ko nawa ne a maidashi stadium inda zaifi containing jama'a"

Jamila tace"amma yayi latti ai"

NEESA tace"ki kashe ko nawa ne infan t ki basu abinda suke so"

Tace"OK ma"

Beela tace"hmmm SUDAIS zai kwashi kunya"

NEESA tace"kyaleshi,ya maganan meeting dinki,nima zan fita in gan contractor sun gama ginin orphanage din zanje in duba"

Beela tace"general zani in duba mata masu fama da cutar cancer from dear zamu yi meeting da commissioner of health na state din"

NEESA tace"...

Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans pls shareπŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
NIDA YAYA
SUDAIS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.

Dedicated to NANAH Amarya maman namama iya latifa na bani sakon ki,nagode da kaunar da kike nunawa littafaina

Gaskiya yau kun bani dariya TEAM SUDAIS ya kamata kuyi give dan kun wahala kuma NEESA sunfi yawa harda su MARDY BOUNCE,MAMAN IHSAN da sauransu

Kuma TEAM leader SUDAIS tace a gaya muku itama in kunyar tayi yawa guduwa zatayi so kowa ya zauna da shiri anty shamsiya zata iya gudu at anytime
πŸ…Ώ3⃣1⃣&3⃣2⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

SUDAIS yace"ai na samo mafita"

Hafiz yace"haba toh miye mafita?"

Yace"ba sai tana tafiya zata shiga race din ba?"

Yace"ban fahimce ka ba"

Murmushin mugunta yayi yace"in kafa yayi targade fa kafin gobe?"

Hafiz yace"interesting miye plan din"

Yace"na lura sai in zasu yiwa mutum rashin mutunci suke cewa oil-oil toh why not muyi using same oil mu kwantar da ita ko da na kwana goma ne"

Hafiz yayi dariya yace"kanka naja toh me zai hana a had'a da d'aya mayya Sam wallahi bata biyo halin mami ba"

SUDAIS yace"matsala ta da kai wani lokaci baka da wayau ai ita NEESA ne bamu so taje race ni ina ruwana da NABEELA"

Hafiz yace"hmmmm sai dai ina jiya mana abinda zai biyo baya in suka gane mu muka yi sanadiyar tarkadan ta.in zasu iya yi maka irin wanan rashin mutunci dan ka kira su karuwai toh imaging what they will do in tayi tarkade wallahi harna d'an tsorata"

SUDAIS yace"in baza ka taimaka min ba ka fad'a min mana"

Yace"ai ina bayan ka sai dai wallahi in ya fi karfina zan hakura"

Kafin SUDAIS ya bashi amsa NEESA ta shigo da beela kwanciya tayi a tree seater ta aza kafanta a centre table dake falon,shikuma SUDAIS na zaune a kujerar da ke facing nata

Yace"ke wani irin iskancine zaku shigowa mutane d'aki babu ko sallama"

Hafiz yace"ai basu San sallama ba Wanda ko fatiha aka ce suyi bazasu iya ba ko sallah basa yi"

Beela dake zaune a hanun kujera da Hafiz ya zauna yi take kamar zata shige jikin shi

Tace"sannu limami ai na gan kwana kake a sallaya kana ibada"

Yace"marasa tarbiya ji Inda kika wani zaune gab dani kamar zaki shige jiki na"

Beela zata yi NEESA ta katseta da cewa"ba wanan ya kawo mu ba na zo ne in maka warning listen to me and listen to me real good is better karka je race din nan domin zan baka kunyar da sai yan garin minna sun yi maka dariya domin na nan sai ya fi na Abuja,SUDAIS na tsane ka har cikin jinin jikina nike jin tsanan ka wallahi bazan raga maka ba i will ruin your bike history and reputation daka dade kana ginawa har ka sami suna SUDAIS the bike man,wallahi sai na maidashi SUDAIS the losser"

Yace"wallahi kin yi kadan gobe kuwa zanyi participating a race kuma zanyi winning,kuma ni SUDAIS na miki alkawari baza ki je C O E ba balle kiyi participating"

Hanunshi taja ta hade ta matse da karfi tace"I like your courage and challenge accepted,na rantse da Allah gobe by 6pm samarin minna zasu yi maka wakan looser kai kuma na baka nan da 24hrs kayi abinda hanani zuwa race"

Yace"are you challenging me?"

Dai-dai kunnin shi taje kamar zata rungumeshi harda lumshe ido tayi ta lashe baki as usual domin taji dadin kamshin tularen shi

Shiko tsayawa yayi kamar dolo ya wani lumshe ido yana jin wani yanayi

Muryar yaji a kunnin shi tace"it not a challege boy but assurance,you are too small 4 me to challenge "

Harta gama magana ta janye bakin ta idonshi na lumshe kallon juna suka yi da beella

NEESA ta hura me iskan bakinta a fuska tace"sakarai bude ido"

A firgice ya bude ido yace"ke wace irin yar iska ce kike had'a jikin ki dana maza?dan iskanci zaki wani had'a kazamin jikin ki dani,Hafiz wallahi shiyasa nike so da kaunar batul domin ko hannu bata bari namiji ya rike mata gata yariya da in mutum ya aura zai mora amma wayannan yan duniyar duk sun sufa a yawon duniya"

(Hmmm SUDAIS ance baki ke yanka wuya)

Cikin jin b'acin rai NEESA ta karasa gabanshi tace"wallahi! wallahi!!wallahi!!!duk randa ka kara kiran mu da karuwai zan ninka tsanan ka a zuciyata kuma in haka ta faru zaka sha mamaki domin zan manta kai d'an uwana ne"

Yace"ance karuwai yan duniya tsoron Ku nike"

Sanda ta runtse ido ta bude shi tace"Abdulaziz yau nasa ka a blacklist dina"

Hafiz zaiya magana beela tace"yi ma mutane shiru me ka sani in manya na magana ka daina da baki"

NEESA tace"BEELA daga yau kar a bari ya sake kullum da sabon tashin hankali zai tashi"

Beela taje gabanshi tace"oil-oil ka shigo hanun NEESABEELA"

Kissing hanjin shi NEESA ta yi tace"karewar iskanci kenan.ya kamata ka canja perfume wanan is to cheap"sanan ta bar dakin ta barshi tsaye kamar wawa

Hafiz yace"muyi give up kawai man yaran nan basu da mutunci"

Yace"walkahi bazanyi

Please Login or Register in order to submit comment