Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya duba sai ya gan ANEESA UZAIFA YUSUF

Yace"tabbas itace yar Abba "zuwa yayi ya nunawa Abba

Shima yana gani yace" Aneesa shi ce"

Chart ya farayi da ita harta fad'a me mamanta India ce amma baban ya gudu ya barta

Yace"you are my daughter"

Tace"ya ka gane?"

Yace "saboda bazan taba manta ya'ta ba"

Beela na komawa ta fad'awa NEESA abinda ya faru kuma ta gan abbanta da ummi ta

Abinda ya bawa NEESA haushi tace "ashe suna tare ta manta ni,ni ina nan ina tunanin tana indiya ashe tana tare da mijinta"

Bayan dawowar beela da kwana uku Allah yayiwa ammin su rasuwa
Mutuwar da ya taba su sosai domin bazasu taba manta ta ba ita ta inganta rayuwar su

Kafin ta rasu ta mallaka masu dukiyarta da gidaje tare da rokon su da su ta mata addu'a

Sun ci kuka har sun gaji da nabella ta gane cancer ya kashe ammi nan ta d'au alwashin zurfafa iliminta akan wanan ciwon suka yanke hukunci komawa makaranta

Ita NEESA zata karo ilimi a law a London ita kuma Dr a India kusan they have the best doctors

A ranan da Abba yayi zai zo ya d'auki NEESA su dawo gida ranan suka bar gari

NEESA ta tafi London ita kuma beela indiya tare da alkawarin zasu ta visiting juna

Abba ko ya zo Lagos be sameta a inda suka yi zasu hadu ba jiki ba kwari ya koma gida ya sanar dasu ta gudu

Karatu sosai suke yi inda NEESA ke zuwa indiya wajen beela saboda tafi ta samun lokaci

Nan fa suka fara d'aukan al'adan indiya amma basa wasa da sallah yanzu beela na jin indiyan ci

Haka rayuwa ta cigaba da tafiya har NEESA ta gama karatunta ta zama cikakkiyar international lawyer saboda kokari da hazakarta suka bata aiki a London

Bayan gama karatun NEESA da wata shida NABEELA ta gama nata ta zama cikkakiyar doctor da ta specialized a bangaren kansa ba ma india kadai ba yawanci kasashe na alfari da ita

Har inviting dinta ake kasashe daban daban.dan duba mara sa lafiya

An kuma d'auketa a London tana aiki

Beela da NEESA yara ne masu ji da ilimi kudi da lokaci

Kuma duk shekara sai sunyi celebrating holi wasan da indiya keyi da colours ana sawa juna a fuska

Aikin shekara d'aya sukayi a London suka dawo Nigeria suna,dawowa NEESA ta kai Bose orphanage kotu cikin ikon Allah tayi nasara yanzu madam Bose na prison da duk wani mai hanun ciki sayar da yara

Dama NEESA bata taba loosing case ba

Yanzu sun bude gidan marayu da sunan ammi mai suna hajiya Rabi memorial orphanage a Lagos da abuja

Yanzu beelah na kokarin bude babban asibitin ta anma kusa gama ginin

NEESA kuma ta bude ANEESA U Y chambers a minna da abuja

Kuma suna gina wani orphanage a cikin garin minna ne Wanda zasu same suna NEESABEELA foundation

NEESA na matukan son iyayen ta amma take sharewa dan tana son nunawa iyayenta illar barin yara ba kulawa

Kuma a tunanin ta da gangan suka barta

NEESA tana da matukan sanyi amma bata da hakuri Dan in kayi mata laifi sai ta rama bata shiga harka mutane amma in ka shiga nata zaka ji ba dadi,bata da tsokana amma inka tsokane ta zaka sha mamaki ta tsani Kalmar zina balle a mata kazafi da ta aikata shi

Fara ce Sol tana da tsayi da jiki madaidaici kekewar ce ajin karshe domin tana da Asia looks kasancewar mamanta indiya ce

Sabanin NABEELA da ke da fad'a ga yawan tsokana da rashin kunyar tsiya

NABEELA ta tsani mahaifinta saboda musguna mata da yake yi
NABEELA chocolate colour ce kyakyawa ce amma bata kai NEESA kyau ba tana da shaven wayau dan har tafi NEESA shiyasa ba a gane NEESA ta bata shekaru biyu

Beela ta tsani Hafiz Dan lokacin da aka kawu shi gidan babanta na nuna me kauna hakan ba karamin b'ata mata rai yake ba

Yanzu haushin mami ta take ji akan ta ki rabuwa da abbanta

In zasu yi wa mutum rashin mutunci sai su fara cewa oil oil

Oil oil ya samo asali ne a lokacin da NEESA bata jin Hausa ita kuma beela bata gane turancinta

Komai NEESA tace"sai tace oil oil"

A lokacin da NEESA ta fara jin Hausa sai ta tambayeta miye ma'anar oil oil

Sai beela tace"yo inda kike jan nan ai in an yan ka ki ba karamin jini mai za kiyi ba"

Shike nan ya zama masu tsara da zaran sun Shiga matsala sai su ce oil-oil

Da sun ce oil oil d'ayar zata gane me yar uwarta ke nufi

(Pls nayi mistake a sunan SUDAIS instead of Abdulaziz nasa abdulsudais pls a min uzuri domin real name dinshi Abdulaziz be,ina fatan kun fahimta

Wanan kenan

Cigaban labari



Maman
Noorul
Hudah
Luv my fans
Please share
[24/06, 00:50] Maman noorul huda marubuciya: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
NIDA YAYA
SUDAIS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent, and expert writers,we are the best among the rest.

Dedicated to MINERT marubuciyar jini d'aya

πŸ…Ώ1⃣7⃣&1⃣8⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Tashi NEESA tayi ta shiga bedroom da babu abinda ke tashi sai kamshi kwanciya tayi a gado ta lumshe ido tana lashe baki

Domin lashe baki yana d'aya daga cikin d'abi'un NEESA tun tana yariya

Beela ne ta shigo d'akin tace"toh ai sai ki tashi mu zuba kaya a wardrobe ko"

Mikewa tayi suka fara jera kaya a wardrobe suna hira

Beela tace"wallahi kin burgeni da kika koya me hankali"

NEESA tace"ai tunda ya kira mu da karuwai ya shiga uku"

Dariya beela tayi tace"zaiyi regretting"

NEESA ta leka window sai ta gan shi tsaye a gadin domin daga d'akin kana hango abinda ke faruwa a garden

Kuma SUDAIS akwai son zaman garden especially in yana cikin damuwa

NEESA tace"beela zo ki gan looser nan"

Da sauri beela ta leka tace"toh me zamu yi me yanzu"

NEESA tace"ruwa zamu wasa me ta nan"

Ruwa suka ciko a bokiti suka zuba omo tare suka kama suka korara me

Daga sama ya ji saukan ruwa a firgice ya kalli inda yake zato ruwan ya fito

Ai sai idon su ya hadu da NEESA ta sakar me murmushi tana waving shi

Ba karamin b'aci rai ya ji ba nan da nan idon shi ya canja kala zuwa ja

Cikin b'acin rai ya shiga ciki d'akin shi na boys qutrs

Toilet yaje dan yin wanka domin ruwa omo suka wasa me amma babu sabulu ya baro shi a tsoho d'akin shi

Fitowa yayi zai fita ya siyo wani bayan ya canja kayan jikinshi kawai sai yayi karo da ita da buhu

Tace"kai looser kayar da ka manta na kawo ma"

Kallon tsana yayi mata daga sama zuwa kasa

Itama kallon jikinta tayi sanye take cikin bakin 3qtr da farin riga mara hanun

Sai bakin flat shoe mai shegen kyau kuma ya amshi kafarta

Sanda ya gama kallonta sanan ya nunata da yasa yace"ki kiyaye ni domin duk wani iskanci ki a bayana kike"

Tace"lah ashe kai d'an iska ne?a gomma da ka fada da bakinka ashe shiyasa kake yi wa kowa kallon yan iska irinka"

yace"ke ki gan dan abbu ya sa na bar miki d'aki ki d'auka ki yi nasara domin kome kike takama dashi na fiki,karki bari raina ya bace"

zagaye shi ta farayi tana tafi tace"realy me zai faru in ran naka ya b'ace?domin in ka bari nawa ya b'aci zaka sha mamaki kuma karka yi tunanin yin wani abu domin zaka b'atawa kanka lokacine domin ina dai-dai da kai"

yace"kina ganin zaki iya dani ne"

tace"wani gani bayan na nuna maka a aikace,in ka lura daga jiya zuwa yau na raba ka da abubuwa da kake so"zuwa dab dashi tayi tayi kamar zata had'a fuskokin su tace"SUDAIS the bike man,in baka manta ba na raba ka da mashin da kuma d'akin ka,you can't imaging what I will do to you next"

yace"I dare you"
dokan kafarda shi tayi tace"I like your courage boy,but don't make a mistake tha t you will regret because I assure you can't beat me in this game"

yace"and i will make sure na RABAKI DA GIDAN NAN"

tace"ina jiran ka in gan aikin hanun ka,yaro amma ina so kayi tunanin a ranan farko da nazo gidan nan na raba ka da dakin infact cikin gidan zuwa boys quarters toh ka kamanta a ranka mai zan iyayi nan gaba"

shafa kumatun shi tayi kamar yaro cike da rainin wayyo tace"SUDAIS kayi kuskuren kira na da beelah karuwai and zanyi make nayi dealing da kai ban so zama a nan gidan ba amma saboda kai zan zauna dan in koya maka hankali"

yace"ai ba karya nayi ba karuwai ne Ku"runtse ido tayi ta kuma bude su ta lashe baki tana jin tsanan shi na gudana a jinin jikinta

tace"wallahi i will make it a mission to deal with you"

yace"me zaki iya yi"

tace"hmmm yanzu za a fara was an"

kallon wani gefe tayi tace"oil oil"

NABEELA dake boye a kwana tana kallonsu ta ji NEESA tace oil oil

ai sai ta saki kara tace"wayyo umma zai kashe NEESA

da gudu mutanen gidan suka fito umma har tana tuntube

NEESA na ganin su

ta


maman
noorul
hudah
luv u my fans
please share

[24/06, 12:12] Maman noorul huda marubuciya: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
NIDA YAYA
SUDAIS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟


🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.


Dedicated to AL- HUSSEN ABU SAMEER nagode da kokarin ka a gareni thanks a lot

πŸ…Ώ1⃣9⃣&2⃣0⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

NEESA na ganin su ta saki kukan karya

Jiki na rawa umma ta karasa inda suke tace"baby me ya faru ne"kafin NEESA ta bata amsa Beela tace"umma kasheta zaiyi makureta yayi wai sai ya koya mata hankali tunda ta raba shi da dakin da yake so,shima sai ya raba ta da ranta"ta karashe maganan da kuka

NEESA ko kuka karya take yi tana tari a dole an shaqeta

umma tace"SUDAIS kisa?lallai kayi nisa"

Abbu yace"watoh ban isa da kai ba ko?shikenan wallahi akan ANEESA zamu sa wando kafa d'aya da kai"

NEESA ko da ta gan ba a yi me fad'a Inda take so ba sai ta kara sakin kuka tana cewa abbu ka bari na koma inda na fito wallahi yayi alkawari sai ya d'au fansa"karasawa tayi ta rike alhaji tace"alhaji ai gomma na tafi ko,dama a gidan marayu na taso bani da kowa"

alhaji yace"yi shiru amaryata babu inda zaki je wallahi in ka kara shiga harkanta sai na mugun sab'a maka"

shiko SUDAIS suman tsaye yayi idonshi ya canja kala zuwa ja ranshi na kuna be ma iya magana ba domin babu Wanda ya bashi wanan dama

ummi ne tace"haba kun sashi gaba kuna me fad'a Ku bashi damar kare kanshi mana,ita meya kawo ta nan?"

NEESA ta kara karfin kukanta tace"nasan baki sona a masayin ki na mamana ni ban tsokane shi ba zuwa nayi in bashi sauran kayan da ya manta,in kuma share me d'aki domin nasan boys quarters din zaiyi kura,shine ya fara gaggaya min maganganu harda cewa ni yar iskace bana sa hijabi wai ya tsane ni ai dama babu me sona a wanan family din"

ummi tace"ban yarda ba"

umma tace"hajiya karki yi musu inda SUDAIS ne zai aikata nasha fad'a me ya daina irin wanan halin"

abbu yace"toh bari in fad'a ma wallahi duk ranan da ka kara shiga harkan ta sai ranka ya baci sha-shasha kawai tafi ka bar min wuri"da k'yar ya iya jan kafanshi ya koma ciki

umma tace"baby muje ki huta"

NEESA tace"kuje zan shigo yanzu ya manta da kayan shi zan kaime ne"

umma tace"barshi nan in ya ga dama ya zo ya d'auka karki je kuma ya kara yi miki mugunta"

NEESA tace"karki damu zan kaime ai d'an uwana ne bazan iya barin kayanshi ya wulakanta ba"

umma tace"Allah ya miki albarka"

tace"amin

kowa ya bar wurin su abbu sun tafi masalaci domin magrib tayi

umma da ummi suka shige ciki ya rage NEESA da beelah

tafawa suka yi beelah tace"gaskiya besty baki da muntunci kin gan inda kika yi acting kamar da gaske"

NEESA tace"ai dole na nuna mishi na fi karfin shi wallahi baki San inda na tsane shi bane"

d'aukan kayan tayi ta shige dakin tana zuwa ta ajiye a gaban shi ta koma ta zauna a kujera ta hade kafafu

shiko zama yayi yana kallon sillin ranshi na kuna tunda yake ba a taba cime muntunci irin na yau ba

NEESA tace"kai boy ya ka gan nawa salon?"

kallonta yayi da jajayen idonshi yace"wallahi bazan taba barin ki ba sai na rama"

tace"ashe ka kusan barin gidan nan domin nima bazan kyale kyale ka ba,sai na nuna maka kuskurenka na kiran mu karuwai"

yace"shikenan nayi accepting challenged "

tace"yanzu zamu fara was an" tana gama magana ta bar d'aki a hanya ta hadu da Hafiz zai shiga dakin ai bangaje shi tayi ta wuce ya bita da kallo

yana shiga ya ganshi zaune yace....


maman
noorul
hudah
luv u my fans
please share
[24/06, 14:59] Maman noorul huda marubuciya: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
NIDA YAYA
SUDAIS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers, we are the best among the rest.

Dedicated to NIDA YAYA SUDAIS FANS GROUPS

πŸ…Ώ2⃣1⃣&2⃣2⃣
Bismillahir Rahmanir Rahim

Hafiz yace"ya na gan ka haka ko massalaci baka je ba?"

SUDAIS yace"hmmm bari kawai yaran nan sun sani gaba"

Yace"me suka yi kuma?"

Yace"komai ma domin son korata suke yi a gidan nan"labarin abinda ya faru ya fad'a me kamar yayi kuka yace"a gaban kowa suka sa abbu ya ci mutuncina yanzu bani da kima a idon yaran gidanan"

Hafiz yace"da shirin su suka zo ni duk ba wanan ba,kasan kuwa wani yayi challenging dinka a bike race a nan minna?d'azun ake fad'a min wallahi kuma sunce in basu ji daga gare ka ba they will consider you a looser,na ransa ya zanyi gashi a hana ka hawa, har ce musu nayi ka daina amma sai suka ce tsoro muke ji"

SUDAIS yace"ka fad'a musu nayi accepting challenge din ko ita akasi aka samu tayi wining dina"

Hafiz yace"ah'ah wallahi ta iya ne domin tunda nike ban taba ganin Wanda ya iya mashin irin ta ba sai dai a movies "kallon da SUDAIS yayi me ne yasa shi shiru

Yace" toh ya zaka yi tunda da baki ka kayi alkawarin daina hawa mashin"

Yace"wallahi babu Wanda ya isa ya hana ni hawa mashin domin tun ina yaro nike sha'awar hawa"

Hafiz yace"gudu nike kar a samu matsala domin na fuskanci yaran nan ba mutunci ne dasu ba'

Yace"aiko sun samu dai-dai dasu domin kome suka min sai na maida martani wallahi na tsane NEESA kuma na d'au aljawarin koya mata hankali"

Hafiz yace"dole ne wanan domin sun cancaci haka tunda har suka raba ka da cikin gida"

Yace"karka damu muna nan da kai wallahi sai ka tausaya musu"

Hafiz yace"babu tausaya musu da zanyi tunda har suka cima abokina mutunci,amma ga shawara me zai hana ka bari sai munje venue din race din sai ka hawo ka ga babu Wanda zai sani"

Yace"Allah ya kiyaye sai ka ce ina tsoro su uwata ce ita?a gida zan hau,kai dai ka fad'a min ranan da za ayi race din"

Yace"jibi"

SUDAIS yace"toh ka siyo mana Sabon mashin a gobe in fara training "

Hafiz yace"an gama SUDAIS the bike man toh tashi kayi sallah"

NEESA ko tana fita suka sha hannu da beelah

A dai-dai kofar shiga general falo tayi karo da wata budurwa da hijabi har kasa

NEESA ta d'ago kai ta kalleta tace "ke baki gani ne"

Yariya tace"sai dai kene baki gani"

Beela tace"besty mu je kawai kar mu b'ata lokacin mu a abubuwan that is not important"wucewa suka yi suka barta tsaye

Daddy ne ya shigo ya ganta tsaye yace"ke batul me kike yi ne da sai yanzu kika dawo daga makaranta"

Tace"Abba wallahi lectures muka tsaya yi kuma muna test"

Yace"ke kadai ne mai zuwa jami'a da kullum sai magrib zaki dawo?"

Tace"daddy ai kowa da course dinshi"

Yace"wallahi in kika kaini bango zansa a maidaki garin Ku karki jawo min magana ki b'atawa zuri'ata suna"yana gama magana yayi tafiyar shi

Tabe baki tayi tace"ai baka isah ba domin a gidan nan zan rayu in na auri sakaran d'an wanka SUDAIS"

Ana idar da sallah abbu ya tare malam Abbas da maganar yar shi NABEELA

Abbu yace"alhaji mun dawo da NABEELA shine nace toh bari inji ra'ayin ka domin ta dawo ta zauna a gidan ubanta"

Yace"wani gida?ba dai nawa ba,yariya sai taje ta gama iskancinta sai a kawo min ita toh ba a gidan na ba,me zanyi da ya'mace bayan gani da yara maza har uku,da zaka bi shawarana toh da ka mai da ita inda ka d'auko ta ko kuma ka rike ta in kana so,in kuma baza ka iya ba ka kawota in d'aura mata aure da d'an gidan mai gadi na"

Cikin b'acin rai abbu yace"kai wani irin jahili ne eh,yarka kake kira da munanan suna?kuma da kake maganan yara maza me yaran naka suka sinana maka?in banda jawo maka magana a unguwa daga mai sata sai mai shaye-shaye sai kuma mai bin ya'yan mutane,toh karka damu ni zan rike NABEELA in bata ingantaciyar rayuwa wallahi sai na nuna maka haihuwar mace rahama ce in banda jahilci wasu na niman haihuwar basu samu ba kai ka samu kana zab'e"

Malam Abbas da ya ga abbu ya rufe shi da fad'a kawai sai ya fara tafiya ya bar abbu tsaye

Abbu ya girgiza kai ya shige gida Dan masalacin a kofar gidansu take


NEESA na shigewa suka yi sallah bayan sun idar suka fara karatun al-qurani mai girma

Suna gamawa NEESA tace"muje part din umma nidai wallahi matan tamun"

Beela race"toh muje"

Da sallama suka shiga a falonta suka tarar da ita a dadduma tana addu'a

Zama suka yi suka jira harta kammala

Tace"Ashe baki nayi"

Murmushi suka yi

NEESA tace"

Gaskiya comment dinku yayi kadan baku bani karfin guiwa.wanan littafin ya kunshi abubuwa dayawa

1,illa zato,domin ance ka fadi alheri ko kayi shiru

2,illa bijirawa ni'iman Allah most expercially iyaye masu zaban jinsi

3,yan mata masu bin maza a cewar su a boye suke yi

4,ribar hakuri da taimakon na kasa da kai

5,illa magana babu tunani domin kalma d'aya cak zai iya b'ata wani ko wata rayuwa infact ko kai kanka

Wanan kadan ne daga darasin da ke cikin nida yaya sudais kamar inda kuka sani my story can take a twist at any time

Amma sai kun bani karfin guiwa ta hanya yin sharhi da comment domin ta wanan hanyar ne zan sa kuna fahimtar labarin

Sai na gamsu da comment dinku zanyi typing anjima domin ina tabbatar muku ba a yi komai bako a wanan labarin.



Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls share
[25/06, 00:59] Maman noorul huda marubuciya: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
NIDA YAYA
SUDAIS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.

Dedicated to NIDA YAYA SUDAIS FANS GROUP

πŸ…Ώ2⃣3⃣&2⃣4⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

NEESA tace"eh umma mun ce bari mu shigo mu gaishe ki"

Umma tace"nagode amma baby kin gaida ummi ki kuwa?"

Hade rai NEESA tayi,sai ma tayi kamar bata ji ba"

BEELA tace"yauwa umma ina son in tambaye ki"

Umma tace"ina ji"

Beela tace"umma haka halin YAYA SUDAIS yake ko dai mu kadai yake wa haka?"

Umma tace"meya muku kuma ne?"

NEESA tace"Beela karki fad'a mata dan Allah kin San baza ta ji dadi ba"

Hankalin umma ne ya tashi ta tashi ata dawo kusa dasu tace"baby be dai yi miki komai bako?"

Kallon juna suka yi sai sukawa juna signal

Beela tace"gaskiya zan fad'a mata ta San irin abinda SUDAIS ke miki"

Umma tace"Ku fad'a min dan allah"

NEESA ta fara hawayen karya tace"umma wallahi YAYA SUDAIS ya tsane ni har cewa yayi sai yayi sanadiyar bari na nan gidan,harda cewa nan ba gidan mu bane,daga zuwa kai me kaya shine ya fara cewa duk fad'a da aka mishi sai ya rama a kai na"

Umma tace"inji SUDAIS din"

Beela tace"haka yace"

NEESA tace"banso gaya miki ba dan kan ranki ya b'aci"

Umma zatayi magana sai ga abbu ya shigo yace"Ku fito ina niman ku"

A general falo kowa ya zauna da babba da yaro

Abbu ne yayi gyran murya sanan yayi sallama kowa ya amsa

Yace"ba komi yasa na tara ku a nan ba maganane akan NABEELA yar malam abbas,ina son kowa ya sani da babban da yaro cewa nabbela ta zama yar gidan nan kuma ban yarda kowa ya ci mata fuska ko wani abu mara dadi ba,domin mahaifinta ya butulcewa kyautar ubangiji ya manta ya'ya mata rahama ce amna muna nan sai yayi nadama domin zan tabbatar na inganta rayuwarta"kallon su neesa yayi yace"kunyi karatu?

Beela tace"ni nayi secondary amma so biyar ina rubuta jamb ban ci ba"

Yace"kefa?"yayi nuni da NEESA

Tace"abba ni gaskiya zan fad'a maka bana fahimtar karatu ko waec banci ba"

Yace"toh ya za a yi kenan?ina son ko koma makaranta"

Tace"zamu yi shawara"

Abba yace"na baku kwana uku"

NEESA tace"toh mun gode"

SUDAIS ko a ranshi yace"ashe basu yi karafu ba"

Abba yace"karku sake ku wulakanta su,ina fatan kun fahimta?"

Mummy tace"kai mudai mun shiga uku yanzu kuma an kwaso mana wata yar duniya da wanne zamu ji dashi wancan yar mayya me shigar kafurai koko kawarta"

Daddy ne ya daka mata tsawa yace "zakiyi wa mutane shiru ko kuwa"

Abbu dai gurgiza kai yayi sanan yace "na gama zaku iya tafiya dare yayi"

Nabeela da ta zauna shiru jikinta yayi sanyi tace"nagode abbu daga yau kaine magaifina"

Abba yace"Ku je Ku kwanta dare yayi"

Ummi ko shafa kumatun beelah tayi tace"karki damu ki d'auka nan ma gidan Ku ne"

Umma na mikewa tace"SUDAIS ka zo ka same ni a ciki"

Yace"toh"binta yayi a baya har suka Shiga falon umma"kallonshi tayi tace"watoh ban isa da kai ba ko?ko kunya baka ji kake wulakanta yar ummi matar da take kaunar ka fiye da kowa a nan gidan,har ka bude baki ka cewa yarta nan ba gidan su bane kuma sai ka kore ta"zaiyi magana tace"yi min shiru sha-shasha yau daga zuwa yariya har ka fara azabtar da ita, yariyar kirki bata so fad'amin ba in badan nagode da NABEELA ba da yanzu bansan halin da ake ciki ba,toh wallahi ka kiyaye ni zan mugun sab'a ma in ka kara b'atawa baby rai"zaiyi magana katse shi da cewa tafi ka bani wuri sakarai yaro kawai"

Fita yayi rai b'ace a garden ya zauna yana tunanin makirci irin na NEESA

Yace "wallahi sai na mugun baku mamaki a ce daga haduwan mu jiya zuwa yau har na ratsa abubuwa hard a soyyaya mahaifiya tunda Nike bata taba min magana irin na yau ba domin tana kunya na,amma yau harda zagi,dole ne ma in d'au fansa,sai na nuna muku koni waye"

Toh fans wasa zai fara zafi ran maza ya b'aci kafin a fara was an bar musan wanene SUDAIS


Wanene SUDAIS?


Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Please share
[25/06, 02:26] Maman noorul huda marubuciya: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
NIDA YAYA
SUDAIS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.

Dedicated to 80k

πŸ…Ώ2⃣5⃣&2⃣6⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Dr ABDULAZIZ JABIR YUSUF amma anfi kiran shi da (SUDAIS)(shiyayasa a baya nayi kuskure ina ta rubuta ABDULSUDAI please a min uzuri)d'an ne ga alhaji jabir Yusuf (abbu)da mahaifiyarshi KHADIJA (umma)

Abbu mutumin kirki ne da rikon amana hakan yasa sirikin shi alhaji isah ya ja shi jiki har ya bashi jari ya fara kasuwanci cikin ikon Allah ya sa me albarka inda yanzu yana da kamfanin sugar a minna da kuma na kera takalma a abuja

Mahaifiyarshi irin matan nan ne masu kirki da fahimtan mutum tun tana 16years aka mata aure shiyasa yanzu baka gane tana da d'an mai shekarun SUDAIS

Khadija ta iya zama da kowa kuma tana da rahha da sakin fuska ga taimakon na kasa da ita, shiyasa ma take shiri da priya matan kanin abbu Abba kasancewar priya indiya ce amma zamanta da umma yasa baka gane indiya ce sai ka kalleta amma dabi'unta na hausawa ne domin umma ta koya mata

Su uku ne matan gidan kasancewar a family hause suke zama amma kowa da part dinshi domin alhaji be yarda da ya raba ya'yan shiba fatima watoh priya wanda yaran gidan ke kira ummi itace mahaifiyar NEESA da Isah dan shekara 10 Wanda suke kira daddy domin ya ci sunan abban umma

Ita kuma zainab(mummy) matar daddy ne (jibrin autan su abbu)yaranta uku duk mata Aisha fatima da maryam amma tana rikon wata yar yarta batula mummy bata da mutunci ko kadain kuma ta tsane ummi kasancewar Abba taso aure amma yaki aka aura mata kaninshi jibrin bata da wani buri da ya wuce ummi ta wulakanta

UMMA ko yaranta
hudu SUDAIS shine farko sai hamza,Amina yanzu tana gidan

Please Login or Register in order to submit comment