Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

NIDA YAYA
SUDAID
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers we are the best among the rest.


Dedicated to MY FANS

πŸ…Ώ5⃣9⃣&6⃣0⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Abbu yace"a dakata please za a yi d'aurin aure"

SUDAIS ko wani dadi ya ji a zaton shi aure Abbu zai daurawa NEESA da wani

Abba ko saban bakin ciki bai ma fito ba a gida yayi sallah

Daddy ne ya shigo da goro da sweet

A take aka d'aura auren Hafiz da Nabeela kan sadaki dubu ashirin

Bayan an d'aura nasu aka d'aura auren ANEESA da ABDULAZIZ akan sadaki dubu d'ari

Ai kamar a mafarki SUDAIS ya ji sanarwan

Kallon abbu yayi alhaji yace"ka min dai-dai

Shiko Hafiz baka ma sanin wani yanayi yake ciki

Suna fitowa ya karasa gun Abbu yace"nagode abbu"shidai yasan abbu ba zai zab'a me abinda bashi da kyau ba,kuma ba zai iya musu dashi ba

Abbu yace"Allah ya maka albarka"

SUDAIS ko yace"abbu meyasa za a d'aura min aure ba ayi shawara da n........"maganan ya makale ne sakamakon wani wawan mari da abbu yayi me

A zafafe abbu yace"toh isashe watoh shi ya amshi zab'i na babu gardama sai kai mai taurin kai,daka tozarta ta wa kake son ya aure ta eh"

Shiru yayi Abbu yace"da kai nikeyi,toh wallahi ko da wasa naji ka kara kiranta da sunan da bai dace ba zaka sha mamaki kuma ban amince ka saketa ba,domin duk randa ka saketa toh ka fita a zuri'ata sha-shashan yaro in da kara ka tozarta yar fatima
Matar da take son ka fiye da yaranta inma wani abu yar'ta tayi da bai dace ba kai me rufa mata asiri ne domin kowa yayi wa ANEESA uzirn rashin girma da bata yi gaban iyayen ta ba amma ka zabi tozarta ta"sosai abbu ke fad'a
Shiko SUDAIS ya tsaya kamar dutse Hafiz ne ma da daddy ke bashi hakuri,hakan ya kara b'ata ran abbu yace"my friend will you get out of my side stupid boy kawai"

Kallon daddy yayi yace"Ku je ciki ina zuwa yanzu nan"

Bangaren NEESA ko a falo ta zube tana kuka mai cin rai ga jama'a,sun zagayata

Gun ummi taje ta riketa tace"ummi ki yarda dani wallahi ban aikata laifin da kuke zargina ba Ku kaini asibiti a dubani"

Ummi tace"bazan kara yarda da Ku ba"

Mummy tace"Ashe dai tafiyar da akayi kwanaki ciki aka kunso,karuwai yara Allah dai ya wadaran naka ya lalace"

Ummi fashewa da kuka tayi ta shige daki,NEESA ta bita a baya har tana fadiwa sai dai kafin ta shiga ummi ta turo kofa da karfi

A wajen NEESA ta zube ta saki kuka mai cin rai
Tana buga kofar

Ummi na Shiga ta tarar da Abba zaune a falo

Yana ganin ta ya mike suka fuskanci juna

Kallon shi tayi da jajayen idonta tace"iam sorry I fail as a mother,gashi sanadiyar auren wanda ba yaren ka da al'adun Ku d'aya ba na b'ata maka zuri'a"

Yace"what are you saying dear ba laifin ki bane kaddara ce"rungumeta yayi yana shafa bayanta

NEESA ko bugu takeyi da karfi tace "mum please open the door zan miki bayani komai nasan in na fad'a miki you will be proud of me,Abba nasan kana jina dan Allah ka saurare ni please" haka tayi ta surutu kamar mahaukaciya in tayi Hausa tayi turanci har hindu amma babu wanda ya saurare ta

Beela ne ta karaso itama tayi kuka ta gaji tayi wa NEESA hindu tace "tashi muje"

NEESA tace"babu Inda zanje in nan bazan iya juran fushin iyaye na ba"

Umma ne ta karaso tace"ANEESA tashi muje mana"kallonta tayi tace"umma kema kin yarda dashi wallahi banta kula ko wani namiji ba a rayuwata umma muje ki sa min hannu ki gani"

Umma ta ja ta zuwa part dinta a falo ta zube tace"ummi yanzu in nace zanyi shari'a da YAYA SUDAIS nayi laifi?ya min kazafi umma,umma wallahi ni ba haka nike ba kuka ne yaci karfinta sai shasheka take tana ajiyar zuciya

Umma ta goge hawaye tace"na yarda dake Allah"

Beela tace"umma YAYA SUDAIS be kauta ba"

Tace" Ku kyaleshi ni zan d'au mataki"

NEESA cikin shasheka tace"umma yanzu in nace na tsane shi nayi laifi?"

Ta buga kirjin ta tace"umma na tsane SUDAIS bazan taba yafe me ba"

Sanda umma ta runtse ido tace"babu komai baki yi laifi ba

Saukan ruwan sama suka ji da gudu NEESA ta fita

Cikin tashin hankali beela tace"umma stop her wallahi zatayi punishing kanta ne umma please stop NEESA please"

A rude umma ta bita amma ta duba ko ina bata ganta ba

Bangaren SUDAIS ko bayan abbu ya kore shi direct dakin SUDAIS suka je

Hafiz yace"gaskiya SUDAIS ban taba sanin baka da tunani ba sai yau gaskiya ka zalince yaran nan kuma Allah zai saka musu,toh miye dan ka ganta tana amai meyasa kake abu kamar yaro wanda baida tunani?"

Yace"nifa banga laifina ba dan na fadi gaskiya,shine za a wani zo a had'a,ni da yar iska?

Cikin takaici Hafiz yace"shike nan daga yau na fita harkan ka kuma na amshi zabi abbu ko da kuwa beela Nada halin banza ni zan rufa mata asiri"ya wuce abinshi ya bar shi zaune yana tunanin an b'ata me plan dashi da batul

NEESA ko bayan gida taje ta zauna ta..



Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls share
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
NIDA YAYA
SUDAIS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.

Dedicated to HAUSA SWEET NOVEL GROUPS

πŸ…Ώ6⃣1⃣&6⃣2⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Tana fita ta samu wani dakali ta zauna ta hade kai da guiwa tana kuka har aka fara ruwa ko motsi bata yi ba

Umma na komawa ciki beela tace"umma ina take ne?"

Umma tace"ban ganta ba"

Beela tace"Umma duk inda NEESA take yanzu tana cikin ruwa tana punishing kanta Umma ki taimake ni wallahi haka take yi in tayi fushi Umma SUDAIS ya cuce mu,umma dana gan NEESA zan ja ta mu tafi London ko mu koma india,umma ya ma za ayi a ce NEESA tayi zina ita da take ganin girman laifin,umma lokacin da bamu da kowa NEESA ce ke min komai kamar uwata bata bari in aikata kuskure"

Ganin beela ba a hayyacinta yasa ta jijigata tace"bari zamu nimo ta ciki ta shiga ta nimo lema suka fita amma sun zaga ko ina babu alaman NEESA beela kamar zatayi hauka

Haushi ne ya kama umma ta je boys quaters ta kwankwasa kofa d'akin SUDAIS ta ganshi zaune a kasan tiles ya rasa me ke me dadi

Tana zuwa ta zuba me duka da hannayenta biyu a baya

A razane ta d'ago tace"na baka nan da minti 20 ka nimo baby "

Kallonta yayi cikin rashin fahita tace"da kai Nike ko sai na sine ma,sha-shasha mara hankali" da gudu ya fita ya fara nimanta

NEESA ko zama tayi a bayan gida ruwa na dukanta amma ko motsi bata yi ba

An kai awa biyu ana ruwa amma bata mosa ba

Beela ma haka tayi ta yawo da umma a ruwa

Bangaren ummi ko kuka take Abba na lallashinta yace"this time around sai na koya mata hankali aura da ita zanyi ga mai mata uku"

Abbu ne ya dawo ya gan su umma a ruwa ya tambaye su,suka fad'a me NEESA ake Nima

Yace"karsu damu zata dawo"

SUDAIS ko ganin ya duba ko ina be ganta ba yasa shi zuwa bayan gida

Ai ko ya hango mutum a dunkule karasawa yayi ya taba ta ai ko motsi bata yi ba

Kara tabata yayi still bata motsa ba

Kamar a sama ya ji ance why do you do this to me?"kallonta yayi ya gan ta kamar ba ita tayi magana ba

Tace"please answer me"

Yace"because gaskiya ne"

D'agowa tayi tare da mikewa ta kalleshi

Sanda ya tsorata ganin fuskanta domin ya canja ga idonta sunyi ja

Tace"meyasa ka rabani da iyaye na?"

Shiru yayi domin ya tsorata da yanayin ta

Karasawa tayi yana matsawa baya tana kaiwa dai-dai kusa da shi ta daka me tsawa tace"I said why do you do this"ai ratsa bakin magana yayi

Cikin kuka tace"ka cuce ni bazan taba yafe ma ba ka rabani da iyaye ne "

Zaiyi magana ta katseshi da cewa" ka cika alkawarin da kayi na raba ni da gidanan ina mai tabbatar ma gobe zan bar gidan nan kasan ma gaba d'aya ka cinye,kayi sa'a kai d'an uwana ne SUDAIS da wallahi sai nayi shari'a da kai amma ina kai ka kotu kama na tozarta iyayena ne tunda cibiyar mu d'aya kuma bamu da banbaci"

Tsayawa yayi kamar dolo yace"ni dai nasan banyi laifi ba daga fad'a gaskiya"

Beela ne taji hayani ta zo ta ja hanun ta tace" muje abbu na kira"

Kallonshi beela tayi tace"Allah ya isa tsakanin mu da kai"

Suna barin wurin beela tace"gobe zamu koma London da zama domin zaman nan ya kare"

Itadai NEESA bata yi magana ba

Suna shiga suka tarar abbu ya tara kowa na gidan da yaro da babba harda batul

Salama yayi sanan yace"ina son in sanar daku na d'aurawa NEESA aure da Abdulaziz itakuma Nabeela da Hafiz

Ai NEESA ji tayi kamar saukan aradu karasawa tayi ta kama kafan Abby tace"ka min rai ka canja min miji ni kowa ka bani zan aura amma banda YAYA SUDAIS"ai ji tayi Abba yayi kwalo da ita yace"dan ubanki baki gode an rufa miki asiri ba?"

Ummi ko rufeta tayi da duka tace"ke kina da bakin kin SUDAIS yaro kamili mai tarbiya ga ilimi "

Beela ko kuka ta saki ganin ana dukan NEESA

Abbu ne ya dakatar dasu ya jawo NEESA gefen shi yace"ban yarda kowa ya kara dukanta ba "

Mummy ko mikewa tayi tace"wallahi ba a is a ba ita bats yarda ba dan wulakanci gobe za a d'aura auren batul shine za a wani aura ma SUDAIS karuwa dan a cutar da ita"

Daddy ne ya daka mata tsawa yace"in kika magana a bakin auren ki"

Batul ko shiru tayi dan ganin SUDAIS a wurin bata so tayi magana ya fuskanci bata da tarbiya

Abbu yace"ANEESA na isa da ke?toh ina isa dake bana son musu,beela kema haka"

Da k'yar NEESA ta bude baki tace"yi hakuri abbu bazan kara ba nayi ma alkawarin yi me biyyaya"

Hafiz dai shiru yayi yana tausayi su

Shiko SUDAIS a ranshi yace"ni babu ruwana dan wallahi bazan karbi karuwa a matsayin mata ba"

Nan abbu ya sallami kowa har d'aki NEESA ta bi ummi ta bata hakuri harda Abba

Ummi tace"wallahi kika sake ya kawo karan ki sai na tsine miki"

Tace"inshaallah zan kiyaye"

Bayan ta bar wurin ummi ta koma d'aki ta tarar da beela ta fara had'a kaya

Tace"dear yaya kaka?"

Cikin kuka beela tace"wallahi yau zamu bar gidan nan"

NEESSA tayi murmushin karfin hali tace"no babu inda zamu bazan iya tafiya in bar iyaye na ba za a yi tayiwa ummina gori,ki yi hakuri wata rana sai labari"

Beela ta fashe da kuka

Mummy ko tana Shiga ciki tacewa kawarta bazata yarda tahiri ya maimaita kansa ba dole a raba aure NEESA da SUDAIS"

Hajiya balki tace"ai kuwa shirya in kaiki wurin boka"

Mummy ne gaban boka da batul da hajiya balki bayan sun me bayani

Boka yace



Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls share
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
NIDA YAYA
SUDAIS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers we are the best among the rest.

Godiya ta musaman ga masoyana wanda na sani da wanda ban sani ba a gaskiya nagode da kaunar ku domin Allah ne kadai zai biya ku kuna nuna min kauna wanda ban taba tunani,wata rana in na zauna ina tunani kawai sai in ji kwalla farin ciki domin ni kadai nasan irin masoyan dake min addu'a shiyasa nace nagode Allah ya bar mu tare

πŸ…Ώ6⃣3⃣&6⃣4⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Bayan boka ya gama surutai da haukan shi kallonsu yayi yace"a gaskiya babu abinda za a iyayi domin babu wanda ya isa ya rabasu suna da wani alaka da babu wanda ya isa ya raba su sai Allah da ya hada su,duk wanda yayi yunkurin rabasu zai kunyata a idon duniya"

Hajiya balki tace"malam ayi wani abu mana"

Yace"hajiya ya kamata ki gane ni gaskiya nike fadi inda zan iya ba sai kin roke ni ba ai nasha miki aiki kina samun biyan bukata"

Tace"haka ne,hajiya tashi muje na yarda dashi"

Tashi sukayi hajiya tace"ke fa yanzu komai ya rage naki domin zaki yi amfani da kisar mu na mata ki koreta tunda yafi sonki"

Mummy tace"ni wallahi na tsane yariyar nan yariya kamar aljana"

Hajiya tace"ai anyi hallita wurin nan ai inda maza na bin kyau toh babu abinda SUDAIS zaiyi da batul"

Shawarwari banza suke ta bata

Batul ko bata da kowani damuwa domin tayi dinki kuma tana da tabbacin yana sonta kuma ta bangaren Don ta rigada tace me zatayi tafiya

Abinda batul bata sani ba Don ya riga da yayi bincike tun randa ya biyo beela a baya domin ba karamin mamaki ya ji ganin beela ta shiga gidan ba kuma yayi alkawarin dealing da SUDAIS domin shi ba zai sharing dinta da kowa ba musaman inda take bari yayi anal sex da ita

NEESA ko zazzabi ne ya rufeta beela ko kuka take sosai akan su bar gidan NEESA ta bata hakuri

A haka umma ta zo ta same su ta lallashe su tana shafa sumar kansu har barcin wahala ya d'auke su NEESA sai ajiyar zuciya take saukewa

Ba karamin tausayi suka bawa umma ba domin ta yarda NEESA bata halin bazan dan da tana yi da baza ta damu haka ba

Tsaki tayi tace"zaka gane nine mahaifiyar ka sha-shashan yaro mara tunani"

Washe gari bayan sallah juma'a aka d'auran auren batul da SUDAIS akan sadaki dubu hamsi

SUDAIS ko an sha gayu sai washe hakora yake kamar gona auduga

Agurguje aka fara shirin kai mare domin abbu ya hana ayi program tunda abin ya faru

Tara su abbu yayi a falo NEESA ta kududune a babban hijab

Nasiha sosai yayi musu sannan yace a raka su gidansu

Hakuri ya bawa beela akan cewa bayan kwana biyu za a taho mata da lefen ta

Tace"babu damuwa "kallon beela yayi yace" Nabeela ga d'an uwanki nan Hafiz ku zauna lafiya kema inshaalahu za a had'o miki laifen ki"

Bayan abbu ya gama musu nasiha ummi taja hanun NEESA zuwa d'aki ta zaunar da ita

Itama zama tayi suna fuskanta juna tace"ANEESA in kin d'aukeni a matsayin mahaifiyarki toh ki rufa mana asiri ki zauna da mijin ki da abokiyar zamar ki lafiya"

NEESA tace"inshaallahu"tare da niman gafaran ummi"

Tace"na yafe miki "

Beela ko har gida mami ta zo tayi wa abbu godiya sanan tayi beela nasiha

Abbanta ko daya ji labarin abinda ya faru dariya yayi yace"me za ayi da haihuwa ya'ya mata"

A'i ko tunda abin ya faru ta sha kuka harta gode Allah

Umma ko har d'aki ta kai SUDAIS tace"kai ni wacece a wajen ka"

Shiru yayi tace"da kai nikeyi"still shiru yayi dan yasan ranta ya b'ace

Ai ji yayi ta wanka me mari tace"ba tambayarka nike ba you are very stupid "

Yace"ummana"

Tace"good.SUDAIS in kasan an haife ka da kyau ka b'ata ANEESA rai, wallahi zaka sha mamaki shasha-sha"sanda tayi me tas sanan ta barshi ya tafi ranshi na kuna inda ya d'au alkawari rama marurukan da yasha saboda ita

A gurguje aka kai amarya gida d'ayane amma suna da nisa da juna domin Abby ne yasa aka gina me gidan akayi flat uku duk iri d'aya saboda hamza da hafiz da SUDAIS in sunyi aure su zauna

Gidan be da nisa da nasu umma domin ko ihu kayi za a ji

Da sallama hafiz ya shiga d'akin NEESA ba karamin mamaki yayi ba ganin anyi jere ko falon ya had'u iya tsaruwa ya tsaru

Ashe nan wajen siyar kaya abbu yaje bayan an d'aurawa su NEESA sure

A zaune ya hangota ta takure wuri d'aya tana kuka

Karasawa yayi yace"Nabeela nasan baki sona amma me zai hana ki daure mu zauna lafiya dan ganin mun bawa marad'a kunya,nayi miki alkawarin ko ba a budurwa na same ki ba zan rufa miki asiri domin ke yar uwatace"

Ai maganar ba karamin bakantawa beela rai yayi ba a fusace tace"oh zargina kake?ka fita min a d'aki na tsane ka wallahi"

Zaiyi magana ta dakame sawa tace"live ka fita please"

Fita yayi ya koma d'akin shi rai ba dadi be ji haushinta ba sai ma tausayinta da ya ji dan yasan ba mata adaici ba"

Bangaren NEESA ko


Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls share
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
NIDA YAYA
SUDAIS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers we are the best among the rest.

Wanan shafin na kune masoyana Wanda basu cikin group dina,ina so ku sani ina yin ki sosai kuma inajin sakonin ku

πŸ…Ώ6⃣5⃣&6⃣6⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Bangaren NEESA ko a d'aki ta zauna bayan tayi shafa'i da utiri ta zauna a sallaya tana jira shigowar SUDAIS

Can anjima taji dariyar shi da batul a main fall

Tashi tayi ta fita a falo ta gansu a centre Capet suna hira

Ji tayi kamar ta kashesu ta rasa meyasa take jin zafi a zuciyarta in ta gansu tare

Cikin karfin hali ta karasa gaban su ta sunguna tace"ina yini YAYA SUDAIS"

Sanda ya gama shan kamshi yace"lafiya"

Tace"YAYA SUDAIS please minti 20 nike so ka bani a lokacin ka ina son muyi magana"

Yace"kome zaki fadi ki fada a nan kowa ya ji"

Tace"OK,YAYA SUDAIS alfarma nike nima a gunka please mu manta abinda ya faru a baya mu zauna lafiya,nasan baka sona amma ina rokon ka daka bani lokaci komai zai dawo dai-dai"

Yace"ke har kin isa in yi zaman aure dake?ke da baki da budurci yar iska karuwa dake"

Batul tace"hmmm yau na gan karfin hali ke da kike yar duniya kike niman ku zauna lafiya ni tsorona kar a shafa min cuta"SUDAIS ya ji mamakin maganar batul Dan be taba sanmani zata sa baki a maganar da be shafeta ba amma sai ya waske

A fusace NEESA tace "ke ki iya bakin ki ba dake nayi magana ba da YAYA nayi magana"

Batul tace"an fad'a miki karuwa kawai"wanka mata mari NEESA tayi

Ba tare da yayi tunanin komai ba ya wankawa NEESA mari

Yace"ke har kin isa ki mari matata a gabana dan ta fad'a miki gaskiya"

Dafe kumatu NEESA tayi tace "ka mare ni a kanta,hmmm toh a yau na fita daga harkan ka,dama saboda iyaye na nike yi komai amma tunda abin ya zama haka Allah ya gan zuciyata SUDAIS bana sonka amma haka na daure ina binka a hankali amma daga yau zan d'auke ka Masayin wanda ya mutu,tunda baka sona mai zai hana ka sake ni?"

Yace"ai bazan sake ki ba saboda kar abbu ya tsine min"

Tace"babu komai duniya ce tunda ka nuna kafi son bare a kaina yar uwarka"

Yace"bar nan malama"a gabanta ya fara kissing batul

NEESA ko wani abu ta ji ya kokare mata makoshi ga bakin ciki ya mamayeta cikin matukar bakin ciki tar wurin

Tana shiga d'aki ta fara wasi da abubuwan dake saman mirro har akayi rashi sa'a kwalba ya yanketa a hannu

Jini ne ya fara zuba amma bata bi ta kan hanun ba sai ma zaman da tayi a kasa ta hade kai da guiwa ta saki kuka mai karfi,ta rasa meyasa take jin zafi in ta gan SUDAIS da batul

Tana ciki kuka wayarta tayi kara tana dubawa ta gan beela ce da Sauri ta goge hawaye ta ta ta lashe Baki sanan tace"ya dai beela"

Kuka beela ta fashe dashi tace"besty please mu bar kasan nan bana son auren nan"ajiyar zuciya NEESA ta sauke sanan tace"listen to me beela do anything you can to make your relationship with your husband shine kawai abinda zamu yi dan yiwa iyayen mu biyyaya kuma ta wani hanya zamu yi proving innocence dinmu in ba ta hanyar nan ba"

Tace"Besty dazun ya zo yana ce min in yi hakuri mu zauna lafiya kuma ko da ya gano ni ba budurwa ne zai rufa min asiri can you imagine he dont trust me how can I live with somebody who don't trust"

NEESA tace"hmmm you should be great full you have someone like Hafiz despite zargin da kowa ke mana ya niman bawa auren Ku dama beela nifa dakaina naje gun SUDAIS kin san dai a matsayina na mace be kamata in je ba amma haka na cire kunya na daure na cire girman kai da ilimi da position dina naje niman sulhu amma kin san me yayi?"

Beela tace"no"

Ya wulakantani a gaban matarshi har tana gaya min magana in ba niman albarka ba koshi SUDAIS be isa ya fad'a min magana ba balle yariya karama batul amma ba komai zan bashi nan da 2weeks in ba canji zan hakura in bar kasan nan inje in fara sabon rayuwa inda babu wanda zai san inda nike iyaye na na zasu d'au na mutu ne"

Beela tace"amma tare zamu ko?dan wallahi na tsane su kuma na san da hafiz aka hada baki aka miki sharri nan"

NEESA tace"urhmmmm"

Bayan ta gama waya da beela A'i ta kirata itama kuka takeyi

Tace"anty ba a miki adalci ba kuma kinyi shiru"

NEESA tace"ko me zance baza a yarda ba saboda yana da shaida kuma ya nuna musu text din,kuma babu wanda ya bani damar kare kaina, karki damu Allah na tare da mai gaskiya"

Bangaren SUDAIS ko bayan sunyi sallah nafila yayi wa batul tambayoyi nan fa ya fara ganewa babu addini a kan amma sai yace may be kunyar shi take ji dan haka sai ya basar

Bayan sun kwanta ya jawo ta jikinshi ya fara romancing jikinshi har rawa yake yau ya samu abinda yake so

Ai sai batul ta fashe da kuka tana rokon shi ya kyaleta tsoro take ji bata taba yi ba

Babu inda baiyi ba taki haka ya hakura

Washe gari da bayan sallah asuba NEESA ta tashi ta gyra part dinta bawa ni gyra ta iya ba amma tayi kokari

7:am ta shirya cikin bakin jallabiya tayi rolling ta fita a orphanage ta tarar da beela

Murmushi tayi tace"amarya ya haka da sassafe?"tayi maganar cikin sigan tsokana

Rungumeta beela tayi tace"kina son boye min damuwar ki ko"kafin NEESA tayi magana bash ya karaso sai bawa NEESA hakuri yake bata gani yake shine sanadiya da baiyi text ba da hakan bata faru ba

Tace"bash babu komai ba laifinka bane"

Bangaren Don ko



Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Please share
πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
NIDA YAYA
SUDAIS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers we are the best among the rest.


πŸ…Ώ6⃣7⃣&6⃣8⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Don ne zaune a bakin gado hotel dinshi sai ga garba ya shigo

Kafin garba yayi magana Don yace"miye labari?"

Garba yace bincike na ya nuna min SUDAIS ya auri NEESA ne ba dan yana sonta ba dan haka zaiyi wuya ya kusanceta"

Wani mahaukacin dariya Don ya kece dashi yace "batul fa?"

Garba yace "ta na nan dan a matsayin virgin SUDAIS ya d'auketa"

Don yace"ok good zan sa mata ido in gan gudun ruwanta,kira min Esther a waya"

Bayan minti 40 sai ga Esther ta shigo tace"gani"

Don yace"lokaci yayi da zaki kai SUDAIS kotu akan ya sayar da yar'ki nikuma zan d'auki best lawyer garba make sure kayi wa duk wani lawyer da ya amshi case dinsh barazana,so nike kowa ya.ki amsan case dinshi because I want him to route in jail 4 marrying my women,amma a bashi sati d'aya ya ci amarci da batul"

Garba yace "yes sir"

SUDAIS ko misalin karfe 8 ya tashi barci da kanshi ya had'a shayi ya sha sanan yayi shirin office,ganin ko motsi beji a part din NEESA ba ya sashi zuwa part din sai dai be gan ta ba

Yace"watoh da aure na take yawo"tsaki yayi ya fita ba tare da sanin batul ba

Sai karfe 10:00 ta farka saukowa tayi ta zauna a dining tace "ko dai fushi yayi? Hmmm nima ai a matse nike daurewa kawai nayi jiya dan karya gane na shiga gari,tunda Allah ya rufa min asiri nayi dinki ai ba zai gane ba"

Bayan kwana biyar NEESA ta fita harkar su ta ma manta tana da miji aiki kawai take zuwa

Shiko SUDAIS damu ta dame shi domin sha'awa na niman halaka shi yau yayi alkawari amsa hakkin shi gun batul

Itama batul a nata bangaren haka ne yau tayi alkawarin nunawa SUDAIS ta cika mace

NEESA ne zaune suna waya da beela

NEESA tace"gobe fa interview din nan a N T A ki tashi da wuri karfe 7:30 ne.we can excape this time around in bamu je,ba sai a d'auka wani mugun abu mukeyi shiyasa muke gudun media"

Beela tace"Allah ya kaimu amma ya za muyi kin San umma na yawan kallon today's women zata ganmu"

NEESA

Please Login or Register in order to submit comment