Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

give up ba.yanzu za a fara wasan"

NEESA na fita wajen sabon mashin taje ta ciro ways ta kira secretary dinta jamila tayi tace"a yi mata registration na shi race da za ayi a C O E kuma ta bada ko nawa ne a maidashi stadium inda zaifi containing jama'a"

Jamila tace"amma yayi latti ai"

NEESA tace"ki kashe ko nawa ne infan t ki basu abinda suke so"

Tace"OK ma"

Beela tace"hmmm SUDAIS zai kwashi kunya"

NEESA tace"kyaleshi,ya maganan meeting dinki,nima zan fita in gan contractor sun gama ginin orphanage din zanje in duba"

Beela tace"general zani in duba mata masu fama da cutar cancer from dear zamu yi meeting da commissioner of health na state din"

NEESA tace"...

Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans pls share
[26/06, 02:40] Maman noorul huda marubuciya: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
NIDA YAYA
SUDAIS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent, and expert writers, we are the best among the rest.

Dedicated to MAMAN IHSAN wanan page na kine kinyi inda kika so dashi

πŸ…Ώ3⃣3⃣&3⃣4⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

NEESA tace"ki zama very carefull da media su yan jarida"

Tace"yes inshaalla dama conditions dana basu kenan"

NEESA tace"in kin dawo zamu duba email na orphanage din Lagos da Abuja muga ko ana tafiyar dashi akan tsari domin bana son marayu na wahala"

Beela tace"ok in mu duba gobe next sai muje abujan daganan muyi Lagos"

Hamza ne ya fito yana waya yace"eh gani nan zuwa nan da minti 15"

Kallon NEESA yayi bayan ya gama waya yace"sannu lil sis na taya ki murnan samun sabon mashin"

NEESA tayi murmushi tace"nagode bro"

Yace"amma ki dinga ragawa big bros"

Hade rai tayi tace"ko kaima in saka ka a black list ne"barin wurin yayi yace"rufamin asiri wallahi akwai tsoro a boys quarters"

Dariya suka yi dukansu har ya shige mota,suma suka shige ciki

A gurguje suka shirya NEESA ta saka kayan indiya riga da wando pink ta kama kanta a tsakiya sanan tasa gyllen a kafada inda indiya ke shiri takalmi ta jawo da jaka

Ba karamin kyau tayi ba sai ta fito a indiyarta domin NEESA akwai kyau ga tsayi ita ba gajera ba kuma ba mai jiki ba tana da gaba da baya amma ba over ba

Tana da both side dimple da boob eyes ga kwarjini da dogon infact she is perfect

Beela be tace"muje na gama"itama irin kayan NEESA tasa sai dai nata yellow ne

Beela ma ba baya bane wurin kyau sai dai bata kai NEESA haske da tsayi ba amma tafi NEESA d'an jiki amma tana da pure African beauty

NEESA tace"toh kin kira bash ya zo da mota yanzu a mashin zamu fita sai muje gidan mu na London street driver ya kaiki nikuma zamu tafi da bash da jamila"

Tace"inda kika CE haka za ayi"

Tare suka sauko a general falo suka same abbu da ummi zasu fits

Ba karamin dadi ya ji ba yau sun sa kayan arziki yace"ina zaku haka?"

Kafin su bashi amsa daddy ya sauko da jaka a hanun alamun shirin office

Tace"abbu wajen kawar mu zamu"

Yace"toh karku dade"

NEESA tace"toh"tare da taba kafan umma da yike umma wayayya kuma tana kallon india film ta gane albarka suke so"

Taba kanta tayi tace"bless you"

Wajen abbu taje ta taba kafarshi ai sai ya masa umma da daddy suka fashe da dariya yace"wanan kuma fa"

Ummi tace"albarka zaka sa mata"

Yace"toh toh"shafa kanta shima yayi yace"Allah ya albarkaci rayuwar Ku"

Wajen daddy suka je shima yasa musu albarka

Part din Abba suka je a falo suka jiyo murya Abba da ummi suna magana

Abba yace"ki yi hakuri NEESA zata zo ta ganki a halin yanzu fushi take damu amma in na kalleta ina ganin matukar son da take mana"

Ummi tace"ina son na rungumeta in ji dimin ta ina son,ina son muyi hira,wallahi nayi kewarta"

Abba yace"karki damu ai mun gode tunda tana gida muna ganinta"kallon agogo NEESA tayi ta gan 8:30

Salama tayi ummi na jin muryarta ta fito tare da Abba

Ba tare da sun yi magana suka taba feet din ummi tace"bless you both"

Wajen Abba suka je shima yace"Allah ya albarkace Ku"

Suna fita haraban gidan suka tarar da abbu da daddy sai SUDAIS suna hira

Karasawa suka yi NEESA ta sunguna ta taba kafanshi,yi yayi kamar be ji gansu ba

Abbu yace"kai Abdulaziz baka gansu bane sa masu albarka"

Shafa kanta yayi ba tare da ya kalleta ba can kasan makoshi yace"bless you"har sun kama hanya NEESA ta juyo tace"YAYA SUDAIS ko in baka lift ne a sabon mashin dinna sai ka bawa beela key din mota tunda na samu labarin ka fi son mashin fiya da mota"

Shiru yayi kamar be ji ba

Tace"YAYA da kai nake fa"

Abbu yace"ya tana magana ka shareta ka bata amsa mana"

Kallonta yayi yace"no kije kawai zani a motata"

Idonsu na haduwa ta sakarme me murmushi tare da kashe me ido ta haye mashin beela ta hawo baya ja tayi kamar zata tashi sama

Abbu ya bisu da kallo yace"ikon Allah"

Daddy yace"hmmn ai gidan nan mun zama indiyawa "

Direct London street suka yi daga nan kowa ya kama gaban shi

Sabon orphanage da aka gina a bayan gari maitumbi NEESA ta duba dama suna da government permission tun kan a fara ginin

Tace"a musu sighnboad da NEESABEELA orphanage and old age home sana ta umurci jamila da ta sanar a media dan akawo musu marasa galihu

Wurin ya saro iya saruwa dan sun kashe kudi ya mafi na gwamnati kyau

Tace"bash a mana vacancy su rubuto application "NEESA ta yarda da bash da jamila dan ita ta taimaka musu tun a Lagos suke mata aiki

Tana barin wurin a titi ta gan wata mata almajira na a wani gidan da ba a gama ba

Tace

Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls shareπŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„

Tace"

TEAM SUDAIS na gan korafe korafen Ku akan akan su NEESA suna bawa sudais wahala ina so Ku sani duk Wanda yace a rayuwa ba zai saftace harshen shi ba toh yana tare da aiki babban kuma zargi babu kyau shiyasa aka ce ka fadi alkhairi ko kayi shiru

Babu abinda zan iyayi akan wanan almarin amma INA me Baku hakuri Ku bani lokaci zaku fahimci inda lbarin ya dusa da salon da Nike son isarwa

Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls share
[26/06, 12:55] Maman noorul huda marubuciya: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
NIDA YAYA
SUDAIS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.

Dedicated to pretty zainab

πŸ…Ώ3⃣5⃣&3⃣6⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Tace"bash tsaya"a gefen titi ya parker ta fito ta karasa gaban gidan

Tace"ina kwana mama"

Almajiran tace"lafiya"

Tace"mama meyasa kuke rayuwa a nan ga yara basu je makaranta ba"

Almajiran tace"yar nan talauci ne marayu ne kuma bamu da me taimaka mana shiyasa"

NEESA tace"yau kukan ki ta kare muje zan kaiku gidan marayu kuma zansa su a makaranta"

Matar tayi jim alamun tana jin tsoro

NEESA tace"karki ji tsoro ki d'auke ni kamar yarki"

Umurni tabawa bash ya kaisu ya bude orphanage din tace"bash ayi wa mai filin nan na kusa da ophanage magana zan siya filin a fara gina makaranta"

Yace"toh"

Bangaren Beela ko aiki tayi sosai a general Wanda basu da kudin magani duk ta siya musu sai wasu kuma ta d'auki nauyin su bayan ta gama driver ya kaita Secretariat under ministry of health nan suka yi mgana da commissioner daga nan suka tafi hall inda za a gudanar da meeting

NEESA ko bayan ta je ta duba asibitin da ake ginawa beela ta gan angama gidansu ta koma tayi wanka ta kwanta tana hutawa

Sai misalin karfe 5:12 nabeela ta dawo itama wanka tayi tace"besty wallahi na gaji ya naki aikin?"

Tace "kalau komai yaje inda muke so"

Tace"alhamdullilah"

NEESA tace"tashi muje gida kafin abbu ya fara niman mu"

Tace OK"wani 3qutre suka sa da armless sanan suka bar gidan tare da bawa jamila umunin ta kula da gidan"

Suna shiga gidan Hafiz da SUDAIS suka hango tsaye a cikin gida da alamun fita zasu yi

Ai da NEESA ta shigo a guje gabanshi tayi kamar zata kwashe su da gudu suka yi gefe

Su ko dariya suka kece dashi,

SUDAIS yace"ga gogagun yan iska sun dawo gida a CE mace tun safe ta bar gida sai yanzu ta dawo Hafiz hanya akwai gaskiya a lamarin nan"

Hafiz yace"babu da alaman tambaya"

SUDAIS yace"shiyasa ni bazan auri Wanda tafi shekara ashirin ba toh me za a kawo maka bayan an gama cin duniya kowa ya dana"

Ai fusace beela ta juya zata Je Inda suke

NEESA ta hanata kawai sai suka shige ciki

SUDAIS ya shige mota zashi asibiti yana da emergency a hospital

Sai misalin 8:40 ya dawo cikin gida ya shiga ya ci abinci sanan ya fito garden ya zauna a waya ya kira batul ta fito suka fara zancen nasu

Sai yaba ta yake domin batul na burgeshi dan tana da addini

Duk abinda auke NEESA na kallonsu ta window ita batasan abinda yasa take jin wani iri in ta gansu tare ba

Barin window tayi ta dawo ta kwanta bayan beela da tuni barci ya d'auke ta

Sai 9:30 SUDAIS yace"bari in bari ki je ki kwanta sahibata"

Batul tace"sahibi sai da safe nima ina son kaje ciki ka huta yau kayi aiki gashi gobe kana da race,Allah ya baka sa'a "

Yace "amin habibty"har kofa falo ya rakata sanan ya koma b/q ya bi lafiyar gado

Batul na shiga gida part din mummy tayi

Mummy tace"yaya komai na tafiya inda ya kamata ko?"

Batul tace"eh mummy domin yana matukar kaunata"

Tace"ai ya fi ki samu gidan hutu"tayi murmushi ta shige dakin ta tare da yiwa mummy sai da safe"

Abinda ya bani mamaki shine can cikin dare misalin 12:03 bayan kowa ya kwanta

Batul ne tsaye gaban madubi sanye da burnshot baki da rigan da ko jibiya be kai mata ba

Kwaliya tayi sanan ta saka hijabi har kasa sanan ta kwashi wasu high heel a hannu ta fara tafiya a hankali har ta kai main falo a hankali ta murda key ta fita

Tana kaiwa gate ta buga dakin mai gadi

Fitowa yayi yace"ai hajiya yau na d'au bazaki FIFA bane domin naji shiru"

Ba tare da tayi magana ba ta ciro kudi a jaka ta bashi ya bude mata kofa ta fita

Tana fitowa ta karasa gaban wani mota ta Shiga

Wanda ke ciki yace"ya dai yar duniya"

Hade bakinsu tayi ta fara kissing shi kuma yana shafa ko ina nata har ya cire mata hijabi

Sai nishi take kamar zata cinye shi

Da k'yar ya rabata da jikinshi yace"matsalata dake jaraba"

Tace"ina mukayi yanzu?"

Yace"club ko?"

Tace"OK amma sai mun huta zamu fito rawa"

Yace"ke wace irin yariya ce ke?baki gajiya ne?yau fa tare muka wuni baki je makaranta ba shine kuma kike son a kara yi kuma"

Tace"yi hakuri DON wallahi a matse Nike,kana magana kamar ba kai ka koya min jaraba ba"

Yace"muje nima bana ki tayi ba
Wani hotel ya paka direct dakinshi suka shige nan fa ya hau aiki kamar matar shi ta ko ina shiga yake"

(Yan mata kuji tsoron Allah abinda kuke kuna ganin babu wanda ya sani toh Ku sani wata rana zai dame ku,because what you did today you shall pay a big time tomorrow please be careful not to ruin your perfect future)

Sanda fa yayi jan ido ya samu batul ta kyaleshi sanan suka fita rawa

4:15 ya kaita gida yau ma ta tarar dasu NEESA na diban ruwa sanda ta jira suka gama domin ita bats gane su ba sanye suke da nikab

Suna shigewa ta fito ta shige gida direct dakinta ta kwanta babu ko wanka balle tayi sallah

Washe gari da sassafe SUDAIS ya gan fitar beela ta na sauri domin an kirata ciwon wata mata ya tashi a general
Ko sallamar NEESA bata yi ba ta wuce

Dariya yayi yace"perfect"waya ya d'auka ya kira Hafiz yace"yi sauri kazo da man gyda mu cika aiki"

Hafiz na zuwa suka haura sama dai-dai kofar d'akin NEESA zuba sanan suna sauko

Bayan minti 40 NEESA ta farka ta shiga toilet tayi brush tace"toh ina beela take bari in dubota a kasa

Tana fitowa ta

Maman
Noorul
Hudah✍✍
Luv u my fans
Pls share
[26/06, 21:19] Maman noorul huda marubuciya: πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„πŸ‘„
NIDA YAYA
SUDAIS
πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹
By maman noorul
Hudah

🌟GORGEOUS WRITERS FORUM🌟

🌟G.W.F.🌟

Home of gorgeous,interllingent,and expert writers,we are the best among the rest.

Gaskiya naji dadin comment dinku da adduo'in Ku nagode da kaunar Ku

πŸ…Ώ3⃣7⃣&3⃣8⃣

Bismillahir Rahmanir Rahim

Tana fitowa tayi wani mugun zamewa kanta ya bugi tiles

Kafanta ya na hagu ya lankwashe wani kara ta sake wanda yayi sanadiyar fitowa da jama'ar gidan

Ummi tace"meya same ki ne?"

Umma tace"baby ya akayi haka?"

Cikin kuka tace"ummi zamewa nayi fa"

Abbu yace "sannu tashi ki je ciki"

Jan kafa tayi sai tayi ihu tace"Abba na mutu wallahi mutuwa zanyi Ku taimake ni"

Abba ya karasa gabanta ya taba kafar ta saki kuka

Shiko SUDAIS a gefe ya tsaya dashi da Hafiz suna jin nishadi sai dai kuma kasan zuciyar shi baijin dadin kukanta kome yasa oho

Daddy yace"ina ganin kamar tayi targade ne"

Abbu yace" toh bari a shigar da ita ciki"

Umma ne ta kalli tas sai ta gan kamar ruwa taba tabawa ta ji mai ne

Tace"ya akayi mai ya zube a nan"

Abbu yace"ai wanan sakaci ne a kira Aisha ta zo ta guge kafin ya kara wani illa"

Kwalawa Aisha (yar aiki) kira umma tayi da gudu ta hauro tace"gani hajiya"

Tace"ki goge nan wurin"

Abbu yace"Ku taimaka mata ta shiga ciki"

Hamza ne ya karasa sai dai kafin ya karasa gun NEESA SUDAIS ya d'auke ta ya shigar da ita d'aki ya kwantar da ita a gado

Abbu yace"a kira mai d'auri kafa ya duba"

Umma sai sannu take mata itako kuka take kamar ranta zai fita ita kadai tasan inda take ji

Ummi tace"sorry dear"ta shafa kanta taja hanun kanin NEESA daddy suka bar dakin da Abba

Abbu yace"sannu yanzu za a kirashi ya duba kafar"

Ita dai kuka takeyi

Shima barin d'akin yayi yace"zai dawo in me d'akin ya dawo"

Farida tace"sannu anty ki daina kuka dan Allah "

Tace"farida dole inyi kuka ni Kadai nasan inda Nike ji "

Umma tace"baby bari in hadu miki tea kafin ya zo"

Farida ma fita tayi ya rage Hafiz da SUDAIS

Kwanciya SUDAIS yayi a gadon yace"wow yau ina cikin farin ciki Hafiz,iam happy seeing my enemies in pain"

Hafiz yace"abin farin cikin ne kuwa"

NEESA dai kuka takeyi dan dama NEESA akwai raki da dai beela ne da ta daure

Yace"yanzu ya zaki je race?"

Shiru tayi batayi magana ba yace"ai na fad'a miki baza ki je race ba"

Tace"kana nufin kai ne sanadiyar zamewata?"

Yace"eh mana kina ta nasara nima dole ne in nuna miki nawa kalan"

Kuka ta cigaba dayi dan ba wanan ya dame ta ba"

Yace"sannu lil sis yau dai babu race"

Abbu nBabure ya shigo da me duba kafan

Umma tace"sha tea kafin a duba miki "

Sha tayi sanan mutumin ya zauna bakin gado ya fara danna kafar tana ihu

Inda yake shafa kafan sai SUDAIS ya dan ji babu dadi

Yace"alhaji an gode ba karaya bane targade ne yanzu zan ja in shafa mata magani "

Abba yace"toh"

Yace"sannu sai kin daure"ai yana ja ta saki wani ihu tana hawaye harda majina tana niman taimako

Kankame SUDAIS tayi tace"dan Allah ka taimaka min zafi nike ji"

Besan lokacin da yace"yi hakuri yanzu za gama"

Sanda kafar yayi kara kas sanan mutumin ya barta ya shafa mata magani yace"dole ki ji zafi kashin ya goce,inshaallah zaki samu sauki nan da kwana goma karki taka kafar sai nan da sati d'aya,za a iya yi miki alluran pen killer"

Zaro ido tayi tace"allura?gaskiya bana son allura"

Ganin inda ta tsorsta yasa SUDAIS cewa"eh ina dashi bari in d'auko in miki lil sis"ya kashe mata ido

Umma tace"yi hakuri baby a miki dan ki samu sauki"

Cikin kuka tace"wallahi umma bana son allura a barni haka"

Murmushi SUDAIS yayi yace"yi shiru lil sis bada zafi zan miki ba"

Umma tace"je ka dauko ka mata ina jiran ka"

Ai da sauri ya je boys quarter ya hado alura ya kawo

Ba karamin yaki suka yi ba kafin ta bari yayi mata alura dan ma bata iya motsa kafan ne yasa ya iya danne ta

Kuka take sosai kamar Wanda akayi wa albishir da jahanama

Umma tace"bari inje in hado miki breakfast"

Kafin tayi magana SUDAIS yace"je kawai zan duba ta kafin ki dawo"

Umma na fita ya fara tsokanan NEESA tana kuka

Yace"ai na gaya miki babu inda zaki je yau"

Cikin kuka tace"ka damu da kanka"

Yace"kuma yau sai nayi winning race din nan kuma a gaba dinbin jama'a in dawo da respect dina,kuma an mayar dashi stadium inda mutane zasu fi cika"

Goge hawaye tayi tace"SUDAIS kayi kuskuren daka sanadiyar tarkade na har kasa ni zanyi kwanciyar sati daya babu motsi kirki,wallahi SUDAIS baza ka ci wasan nan ba domin bani da hakkin ka ko Allah yasan kai ka fara tsokanata ta hanyar yi min kazafin zina,shiyasa bazan kyaleka ka wala ba na tsane ka wallahi,da a ce ba ka shiga harkata ba da ina baka girman ka a matsayin ka na yayana ba amma tun a abuja ka kiramu da karuwai ban tanka ba saboda na d'au kai jahili ne shiyasa na maka uziri amma dana zo gidan nan sai ka cigaba da kirana da sunan da ke bakanta min rai shiyasa na d'au alwashin hana ka sukuni.nayi mamakin a aka ce kai Dr ne domin baka tunani kamar wanda yayi karatu"

A fusace yace"an kira ki da karuwan sai me?karya nayi in ba karuwanci ba maiyasa kuke shiri kamar karuwa inba niman customer ba,kuma da kike ce min jahila ai ke ce babban jahila wanda batayi karatu ba,wallahi NEESA ko kafara bazanyi ba Ku karuwai ne ke da beela in banda karuwanci ina kuke samun kudin siyar abubuwa masu sada dubi wayarki"yayi nuni da wayar dake saman tebur gefen gado yace" ya kai dubu dari uku da hamsi,ji expensive laptops da agogon hanun ki kuma ina kuka samu kudin da kuke race harda doubling "

Tace"ba sai nayi justifying kai na a gurinka ba cause everybody is entitled to his/her opinion,amma I told you are educated but kana abu kamar wanda baije makaranta ba"

Shidai abu d'aya ke bashi mamaki NEESA DA BEELA looks educated kuma sun waye gashi in tana turanci kamar a lodon toh meyasa suka ce su basu yi makaranta ba

Wani zuciyar yace me kai raba kanka da yan duniya yanzu hakama har waje suke fita karuwancin su

A fili yace"ai kene babba jahila Wanda bata taba shiga aji ba"

Murmushi tayi tace "ina ruwanka dani?"

mikewa yayi yace"bari in je in fara shirin zuwa race,asha gado lafiya"

Tace"shirin zuwa kwasan kunya dai"
Yace"in kin isa ina jiranki a stadium"

Tace"konaje ko banje ba zaka fadi kuma ka shirya shiga tashin hankali daga yau har ranan da zan warke domin in ban warke ba kai ma baza ka sake a nan gidan ba"

Tsaki yayi ya wuce itako waya ta jawo ta kira beela tana d'agawa ta fad'a mata abinda ya faru

Beela tace"gani nan zuwa"

SUDAIS na barin dakin ummi ta shigo

Da tray na abinci

NEESA na ganin ta ta juya mata baya

Murmushi tayi tace"ANEESA baza ki kalli mahaifiyar ki ba?"

Juyowa tayi ta kalleta ajiye tray ummi tayi ta rungumeta

It's dai NEESA shiru tayi amma dadi taji
Ummi tace"ya jiki?"

NEESA bata tanka ba

Ummi tace"bazan tambaye ki ina kika shiga ba domin nasan ba laifin ki bane laifin babanane da ya kaiki gidan marayu tun kina 15yrs ya rabaki damu"

NEESA tace"babu ruwan shi tunda kema da kike mahaifiyata kin manta ni ki barni ni ina tunani kina India ashe kin dawo Nigeria kina jin dadin ki da mijinki da ya manta mu tun ina shekara 3"

Ummi tace"bari in miki bayani"

NEESA tace"bana son explanation dinki"

Ummi tace"alright amma please ki daina wanan shigar da like yi kinsan nan da India ba d'aya bane,gashi ana tamin haibaci akan shigar ki please ANEESA ki kama kanki domin kiris ake jira a min dariya

Please Login or Register in order to submit comment