Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gobe kanajina ko?? Yace to dad, dad yawuce yafita shukra na hawaye ya shiga motanshi yaja.

Sai bayan sallan isha thariq ya shigo gidan ya tarar da shukra ta zauna afalo duk a tsorace take gani take kaman Nazir zai dawo, karasawa yayi ya tsugunna agbanta ya daura hannayenshi kan cinyanta murya ciki ciki yace my swt cucumber nace kidenajin tsoro am here 4 u, Nazir bazai kara dawowaba i promise you.

Mikar da ita yayi yace zomuje kiga wani abu, hannunta yakama suka shiga dakinshi..
Maman Abd shakur ๐Ÿ˜˜
[16/11 7:32 PM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ TAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
8โƒฃ7โƒฃ
Zaunar da ita yayi bakin gado sanan yajuya yashiga bayi dan watsa ruwa, tana zaune jikin gadon harta kishingida barci yafara dibanta, tace kai gaskiya yaya thariq yacika dadewa a wanka har yanzu.

Yana fitowa yaga tamayi bacci murmushi yayi ya shimfida dadduma yay nafila yana gamawa yay adduโ€™a sanan yamike.
Jawo kujera yayi yazauna ya kurama shukra ido yanda take baccinta hankali kwance wani sonta yaji yana shigarshi kaman ya cinyeta mesa?? Mesa nataba zargen shukra zata iya aikata zina?? Yarinyar da batasan komiba, na azabtar da ita abanza why thariq? maisa kaima amananka haka?? Wani haushin kanshi yaji sosai motsin dayaga tayi ne yasa hankalinshi yadawo gareta yana Kallonta.

Ahankali ya kwanta gefenta ya daura hanunta akirjinshi yarike gam wani nishadi yaji yakamashi ahaka har bacci yay gaba dashi.
Lokacin data tashi a tsorace tamike ganin ta adakin yaya thariq amma ga dukkan alamu shi yana masallaci fita tayi da sauri tatafi dakinta.

Salla tafarayi sanan tafara hada kayanta dan zuwa zaria dan ita tariga ta yanke hukunci bazata zauna da yaya thariq ba tunda aure zai kara, yayta zamanshi da jamcy baruwanta dasu, amma itakam sam bazata zaunaba, jawo akwatin tayi falo tasa hijab dinta ta zauna akan kujera tana jiran dawowanshi.

Maman Abd shakur ๐Ÿ˜˜
[16/11 10:17 PM] Aishat muhโ€™d: [16/11 7:49 PM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ TAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
8โƒฃ8โƒฃ
Da sallamanshi ya shigo yanda yaga tai kyau saida gabanshi yafadi, shi yanzune ma yatuna dad yace yakawota zaria wani bikin ciki yaji ya ratsa shi, yau dayake shirin kawar dawani fada dake tsakaninsu, su dinke barakan dake tsakaninsu, yazaiyi?

Daure fuska yayi ya shigo dakin, tana ganinshi ta mike tsaye tace yaya ina kwana?? Murya ciki ciki yace lpy lau, yacigaba da tafiya yaji muryanta tace yaya nafa shirya yace ina zaki?? Tace zaria da dad yace ka kaini, juyowa yayi ya kalleta yace nafasa kaiki bazakiba, yawuce dakinshi.

Binshi tayi abaya har dakin tana kuka tace yaya wlh saika kaini ai dad ne yace ka kaini, ko Kallonta baiyiba yafara kokarin cire kayan jikinshi dan yay wanka yatafi office da gudu tabar dakin yay dariya yace aida kin tsaya.

Yana gama wanka ya shirya cikin bakin suit da wandonshi yay kyau sosai yafito falo ya tarar tana kuka haryakai bakin kofa zai fita saiyaji bazai iya barinta ahakaba, dawowa yayi ya tsugunna agabanta yace swt cucumber kidena kuka bari nadawo saimu tsara tafiyanko?? Ahankali tace to.

Yana office dad yakirashi yace yabaka kawo shukra baby ba haryanzu?? Thariq yafara kame kame, dad yace maza kakawomin ita yanzunan kushiga hanya.

Maman Abd shakur ๐Ÿ˜˜
[16/11 8:06 PM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ TAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
8โƒฃ9โƒฃ
komawa yayi yace tafito sutafi wani irin murna take ta shiga mota fuskanshi adaure sukadau hanyar zaria batareda yacemata kalaba.

Suna kaiwa yay parking zata fita ya kamo hannuta ina zaki?? Tsaya muyi magana, yace kwana nawa zakiyi?? Ko kallonshi batayiba tace nibazan kara komawa zaria ba, ai jamcy zaka auro kuyita zamanku, nima nayita zamana dasu dad dina.
Dariya tabashi sosai amma yadake yace dazaran aiki yaragunmin zanzo na daukeki, yau dinanma zan koma saboda aiki yamin yawa kinajinako??
Bude kofan tayi saida taga tafita daga motan sanan tace bazan komaba, nadai fadama ka zauna a jamcy ka, tana ganin yabude kofa taruga da gudu ta shiga ciki. girgiza kai yayi yabude booth yadauko akwatin ta yashigar.

Saida ya gaisa da dad da mum yaci abinci sanan yadau hanyar zaria dan yanada patients dayawa dake kanshi.

Shukra kullum cikin tsumata mum keyi, satinta biyu dad yakaita zamfara tadinga murna taga mamanta, da yan biyu, satinta daya dad yazo ya komar da ita kano.

Yau kusan wata daya kenan rabonta da thariq, tana zaune tareda mum tace mum zanje na gaida Amina, mum tace jeki shirya driver yakaiki, shiryawa tayi cikin wani doguwan riga na pink material ya kamata sosai ta yana gyale pink tasa takalmi pink tafito driver yajata sai gidansu Amina.

Ranan sunata fira da Amina sai 5 na yamma suka dawo gida tana fitowa daga mota, taga thariq tsaye yay balaโ€™in yin kyau yana sanye cikin 3quarter baki da white singlet yawani kara kwarjini yana mata murmushi.

Amma yana ganin shigan dake jikinta wani kishi ya rufeshi, nufan inda take yayi yana huci tako kwasa da gudu amma taku daya yayi yakamota, daukatan yayi yay side dinshi da ita, bai direta ko inaba sai kan gadonshi..

Maman Abd shakur ๐Ÿ˜˜
[16/11 9:45 PM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ TAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
9โƒฃ0โƒฃ
zubura tayi zata sauko daga kan gadon ya riketa gam, murya ciki ciki yace haba swt cucumber maisa kike sa irin kyanan kifita?? Bakisan ina kishin kiba?? Tai shiru, ahankali yace shukra kin tsaneniko?? Bakison yayanki ko?? Hawayen daya tarun mata a ido yazubo, yay maza yakai hannu ya share matasu,
Yakamo hanunta murya a raunane yace shukra nasan i threat u badly nai hakanne abisa rashin sani, plz kiyafemin nasan nimai laifine, wlh shukra inasonki samada rayuwana plz kiyafemin yakara matse hanunta.
Kuka tafashe dashi tace yaya ba aure zakayiba?nika kyaleni. Murmushi yayi danya lura kishi ke damun shukra, rungumeta yayi tayi lamoo a kirjinshi yasa hannu yana shafa bayanta shukra wasa nake miki wlh ba aure zanyiba, jamcy abokiyar aiki nane nariga nacemata tahakura bazan iya aurentaba kuma tahakura, yace yanzu kawo hanunki mu shirya mudawo kaman da ko?? Ta girgiza kanta tamikamai yatsa suka kulla takara rungumeshi tana dariya.
Dagota yayi yace jeki shirya mukoma zaria my swt cucumber. murmushi tayi tana balaโ€™in son sunan tace to.
Su dad suna zaune afalo sukaga shukra ta kinkimo akwatin tafito mum ta kalli dad kafin suce wani abu thariq ya shigo dakin yace swt cucumber kingama? tace eh karban akwatin yayi yay ma dad da mum sallama sukabar gidan.

Mum tace Alh kaji wani sabon suna abakin danka wai swt cucumber?? Alh yay murmushi yace zamani mana Allah yakawomu, boko ne tama dannaki yawa, nidaga yau kindawo my swt cabbage mum tai dariya takaimai dukan wasa.

Ahanya thariq ya tsaya yasai dankwalelen kaza da farm fresh yogurt mai sanyi yasa amota, ya kalleta yace sorry my swt cucumber kinata jirana ko?? Murmushi tayimai mai rudashi ya kunna motan suka cigaba da tafiya.

Suna kaiwa tawuce dakinta tai wanka ta shafa turaren da mum tabata tace tadinga shafawa kullum tako dauko ta shafa tasa rigan baccinta fari tas iya cinya ta zauna gefen gado tana karanta wani novel Hasken idaniya na jabonya da sidiya.
Thariq ya shigo dakin da sallamanshi ta mike a rude tadau hijabi tasa yay murmushi yace swt cucumber muyi salla.

Maman Abd shakur ๐Ÿ˜˜
[16/11 10:10 PM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ TAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
9โƒฃ1โƒฃ
Bayan sun idar yakama kanta yay mata adduโ€a yakawo kazan yace zokici bata kawo komi arantaba ta zauna ta nadi kazan da yogurt suna gamawa yakai everything kitchen yay brush yadawo dakin ya zauna kusa da ita. Tadan matsa.

Kara matsota yayi sosai ta mike tsaye kamo hanunta yayi ya zaunar da ita kan cinyarshi ta dukar da kai yanda yabata kunya, hijabin jikinta yacire yasa tai maza takai hannunta tana kare kirjinta murmushi yayi yakamo hanunta ahankali yahada danashi murya ciki ciki yace ke TAWA CE ni kadai, matso da bakinshi kunneta yayi yace i soo much luv you my swt cucumber tai murmushi ta dan janye daga rikon dayay mata.

Ahankali tace yaya natambayeka?? Yay murmushi yace go ahead, tace maisa kake cemin ur swt cucumber??

Murmushi yayi ya kwantar da kanshi kan cinyanta yadau hannayenta biyu ya daurasu a kirjinshi ya sauke ajiyan zuciya, yace cemiki swt cucumber danakeyi nina kirkiran miki sunan on my own cos u are special, komi dayake tattareda ke mai amfanine agareni, kamar yanda kike mai amfani gareni shukra.

Almost 93% na cucumber is water yace shukra kinkasance ruwa agareni wanda yake yawo ajikina, idan kin kare a jikina mutuwa zanyi, komi zanyi arayuwa saina bukaci ruwa, saisa shukra bazan iya rayuwa bakiba.

Shukra u are my swt cucumber cos u contain all d vitamins A,B,C,D,E,Kโ€ฆ Wayanan vitamins din abubuwane dake kara garkuwan jiki, wanda kowani dan adam yana bukatansu arayuwa. Shukra kinzamanto garkuwan jikina.

Shukra u are my swt cucumber cos cinki nakara hasken idaniya, kaman yanda kikazama hasken idaniyata shukra.

Shukra u are my swt cucumber cos kina sa skin dina yay fresh, kina kareni daga cututtuka dayawa, sanan idanma nakamu da cuta kina zama waraka agareni. Shukra ko ciwo nake innaganki nakanji ma warke.

Shukra u are my swt cucumber cos duk abubuwan dake tareda ke, danaga jikinki, fatanki, kwallayen cikinki sunada amafani. Shukra komi naki nada mahimmanci agareni.

Shukra u are MY SWT CUCUMBER cos despite all abubuwanan dana lissafo saikuma ya zamto koda kike cucumber u are SWTTTTTT !!!
Dago kanshi yayi ahankali yaga hawaye na kwarara daga idonta hada goshinshi yayi danata yakai bakinshi kana nataโ€ฆ

Maman Abd shakur ๐Ÿ˜˜

mamanshakur Is all about novels.
Skip to content
Home
About
TSAFI 1to 11
โ† TAWA CE!!! 72 to 91KHALEESAT 1 to 5 โ†’
TAWA CE!!! 92 to d END
Posted on November 17, 2015 by mamanshakur
[17/11 10:22 AM] Aishat muhโ€™d: [17/11 8:59 AM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟTAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
9โƒฃ2โƒฃ
Sai da ya tsotsi bakin sosai sanan yasaketa yana kallon fuskanta idanunta alumshe, takasa kallonshi saboda wani irin kunyanshi datakeji yanzu, shiko thariq kuramata ido yayi yanajin wani sonta na shiganshi.

Mikewa tayi tahau gado ta kwanta taja bargo shima thariq yamike yacire jallabiyar jikinshi, ya hayo kan gadon tare da kashe wutar dakin, hannu yakai yajawota jikinshi ya rungumeta tsam tsam, jikinta ko ina rawa yake yafara wani irin shafata wanda hakan yasa tsigan jikinta yafara tashi.

Jin yana kokarin cire mata riga yasa ta sandara ihu ta tashi zaune jikinta narawa kuka take sosai thariq ya zauna kusa da ita yajawota jikinshi, takara fashewa da kuka, murya ashake yace my swt cucumber menene?? Mesa kike kuka??

Share hawayen idonta tayi, cikin muryan kuka tace yaya tsoro nake ka tsaneni, da sauri yace mesa kikace haka?? Tace saboda Nazir yariga yay iskanci dani, ya cucine, wlh yaya is not my fault banmasan yayiba, kumama ranan aikaga jinin akayana.

Dariya yakusayi saboda yalura shukra batasan cewa Nazir baimata komiba, amma shima saiya wayance ya kara rungumota yana shafa bayanta yace my swt cucumber bazan taba tsanankiba inasonki sosai, nasan ba laifinki bane bazanji haushiba, kuma kingama tunda yariga yamiki nayau bazaimiki zafiba kinji kiko?? Ta girgiza kai tana share kwalla, yadago habarta yace kwantar da hankalinki kinjiko duk abunda namiki kimin irinshi kinjiko?? Tace to yaya.

Kwantar da ita yayi kan shinyarshi yana shafata ahankali tana lumlumshe ido, ahankali yafara sabule rigan jikinta ina ganin haka nafito daga dakin da sauri.

Maman Abd shakur ๐Ÿ˜˜
[17/11 9:26 AM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ TAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
9โƒฃ3โƒฃ
Ina daga bakin kofa naji ihun shukra harsaida naji tsoro, chan nakarajin ihunta nakara tsorata ana ukun danaji ihun kasa daurewa nayi na shiga dakin.

Ganin yaya thariq nayi kan shukra wanda ta sume amma bai kyaletaba, sai Wuraren 3 nadare sanan yajishi ya gamsu.
Tashi yayi yahada mata ruwan wanka, yazo yakaita bayi, yanasata aruwan ta farfado tana ka kyaleni, mugu azzalumi kawai, kuma wlh dagayau kaiba babana bane, Allah saina hadaka da dad tunda mugunโ€ฆ.t.. Kafin takarasa maganan yasa bakinshi yarufe da nata. bakinta na cikin nashi ahaka yagama mata wanka yadaura mata towel yafito da ita ya ajiye kan gado.

Kuka take sosai danji take kaman yazubama hq dinta barkono jikinta har rawa yake zuwa yayi zai hayo gadon yasamata kaya ta sandara ihu, tadau filo ta jefamai tana kuka dont come near me, dama kai mugune yaya wlh gari nawayewa saika kaini zaria wurin dad, kama kanshi yayi yace na shiga uku ni thariq, shukra bata tabamai rashin kunyaba sai yau hankalinshi yatashi gashi yanason yadubata yabata magani dan yasan bai mata da kyauba.

Tasa kanta acinyanta tana kuka, zama yayi kusa da ita da sauri ta zabura ta matsa gefe tana kuka ahankali yace my swt cucumber kukan ya isa haka plz, dole dama kowace mace taji zafi haka, ta kalleshi ta murgudamai baki to ainaka kamin muguntane janyota yayi jikinshi to shikenan kiyakuri bazan karaba tace kai alkwari? yace yes, yadau rigan yasamata yadaurata a kirjinshi yana shafa bayanta har bacci yay gaba da ita.

Maman Abd shakur ๐Ÿ˜˜
[17/11 9:40 AM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ TAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
9โƒฃ4โƒฃ
Tun asuba jikinta yay zafi radau yatasheta yabata magani da tea tasha, tai salla takara komawa bacci sai Wuraren 10 na safe tatashi.

Jitayi ana shafa cikinta yasa tabude idonta ahankali suka sauka kan thariq dake mata murmushi yace morning swt cucumber, hw was ur nyt?? Ta yamutse fuska tace bad, yadan zaro manyan idanunshi yace why swt cucumber na?? Tafara kokarin hawaye bakaineba takara fashewa da kukan.

Ya rungumeta yana sorry my swt cucumber nai alkawari bazan karaba kinji harsaikin warke, ta make kafada tace bazaka karaba har abada yace to na yarda.
Yanzu fadamin kome kikeso xanmiki, tace yaya school nakeso, inason na karanci MECHANICAL ENGINEERING, yace swt cucumber yawanci maza sukeyin course din.

Tace yaya wlh inaso, inason nadinga tunawa da babana, gyran motan daya koyamin shikadai na iya and also babu wani illa dan mace ta iya gyaran mota.

Yace swt cucumber naji zaki karanci MECHANICAL ENGINEERING din idan kingama zan budemiki shagon kanikanci babba, inzubamiki yaran shago, but gaskiya ban yarda kidingayi ba, saidai kiyi supervising nasu my swt cucumber.

Kara matseshi tayi tace to yaya na yarda Nagode suka rungume juna.

Ranan wuni yayi yana kula da ita, sai shagwaba take mishi kaman shakur boy.

Maman Abd shakur ๐Ÿ˜˜
[17/11 9:23 PM] Aishat muhโ€™d: [17/11 9:49 AM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ TAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
9โƒฃ5โƒฃ
Zama yay zama rayuwa taima shukra da thariq dadi.
Suna rayuwar aure mai tsafta, girmama juna da tsantsan soyayya.

Yau watansu 5 da aure thariq na gida dayake sunday.
Hayaniyansu naji shukra nacewa yaya wlh nagaji kabari anjima da daddare plz.

Shafata yafarayi yana kissing din wuyanta murya ciki yace my swt cucumber wlh bana iya hakura dake u are driving me crazy,
plz kibari nayi plz naa, hakanan tabarshi bai kyaletaba sai wurin karfe 3 narana abunda akafara tun 11 lol.

Bayan sun gama sunyi wanka sun kimtsa sukaji ana knocking thariq yafita, mai gadi yace oga wani ke nemanka yana waje.

Thariq na bude get yaga Nazir yaci uban rawani, da farar jallabiya kaman limamun makka hahhh,thariq ya daure fuska Nazir ya mikamai hannu thariq ya karba suka gaisa.

Nazir yace thariq dan Allah kuyafemin, abunda namuku hakika nai nadama, naga darasi, thariq yajuya zai shiga gida nazir ya tsugunna yakamo kafanshi yana hawaye.

Maman Abd shakur ๐Ÿ˜˜
[17/11 10:08 AM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ TAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
9โƒฃ6โƒฃ
Yanda yake kuka jikin kafan thariq yasa yakaryamai zuciya, gashi sai kallonsu ake, ya dagashi yace Nazir yanada kyau in mutum yay laifi yanemi gafara dabiโ€™an mumini kenan, basai kaban labarin abunda yasamekaba karka damu nayafema har abada.

Nazir yace saura shukra fa, Thariq yadanyi jim sanan yace biyoni suka shiga ciki ya zaunar da shi kan kujera sanan yaje daki yasamu shukra kwance tai laga laga dan ya karar mata da karfin jikinta.
Murmushi yayi yaja hancinta yace raguwa kawai sa hijabi kizo muje falo.

Tasa hijab tana fita falo taga Nazir ihu tayi ta kamkame thariq tana kuka yaya zaimin tattoo plz help me. Nazir kuka yafara shima sosai.
Da kyar thariq ya lallabata tai shiru ta zauna ta kankame thariq.
Nazir yace shukra kiyafemin plz, nai nadaman abunda namiki bakomi yajamin hakaba sai rashin sanain addinina dakuma jahlinci.
Ahankali tace nayafema tashii yayi zaibar dakin kawai sukaga ya yanke jiki yafadi arude thariq yay kanshi.

Maman Abd shakur ๐Ÿ˜˜
[17/11 6:32 PM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ TAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
9โƒฃ7โƒฃ
thariq yarude yasashi amota yadawo cikin daki ya manna ma shukra kiss a goshi yace my swt cucumber bari nakaishi clinic dinmu, hawaye yacika mata ido tace saika dawo MY SWT CUPCAKE yashafa kanta yafita daga dakin.

Yana kaishi asibiti doc jamcy ne tabashi taimakon gaggawa duk tarude tana mamakin kyau Nazir kaman shiyayi kanshi tana zaune kusa dashi harya farfado.
Kura mata ido yayi wani irin sonta yaji yana fizganshi take ya sakin mata murmushi itama haka suna cikin kallon junansu Thariq yashigo dakin yay murmushi yace soyayya ruwan zuma, jamcy tadukar dakai dan wani kunyan thariq taji tanaji, Nazir ko yace yaya thariq nakama kafa plz.

Thariq yace zanko baka, aikayi zabe mai kyau jamcy badai kirkiba ga addini, baridai nabarku ku sasanta, nima bari naje naduba madam dina sukai dariya duka yafito daga asibitin yatafi gida.!!

Tundaga falo yakejin kakkarin Amai a shukra a guje ya kwasa dakinโ€ฆ
Maman Abd shakur ๐Ÿ˜˜
[17/11 9:24 PM] Aishat muhโ€™d: [17/11 6:44 PM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ TAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
9โƒฃ8โƒฃ
Riketa yayi yana sannu my swt cucumber harsaida tagama sanan ya wanke mata baki, kwanciya tayi jikinta na rawa ya lullubeta yama rasa maizai mata saboda yanda yarude.

Matsawa yayi kusada ita Yace zakici abinci my swt cucumber?? Ahankali tace oat nakeso, yazaro ido yace my swt cucumber oat kinfasan ban iya damawaba kekika iya, ta tafashemai da kuka ni wlh saikamin bazan yardaba, hakanan ya Mike ya shiga kitchen yana zazzare ido, Google yafara shiga sanan yakoyi yanda ake dama oat din.

Amma duda haka bai ganeba, sai ya shiga YouTube ya kalli video dama oat, sanan yasamu yay mata, sai uban zufa yake kaman mai gasa biredi, lokacin dazai juye akofi ne oat din ya zuba ahanunshi ihu ya sandara yasa hannunshi a bakin tap ya kunna ruwa yace kai gaskiya mata na kokari.

Hakanan yasake dama wani oat din yakaimat tadansha kadan, ta kwara amai saida tagama ya wanke mata jiki sanan ta shaye saura.

Dubata yayi yagane tana dauke da cikin wata daya, wani ihu yayi yadauketa kaman baby.

Maman Abd shakur ๐Ÿ˜˜
[17/11 6:58 PM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ TAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
9โƒฃ9โƒฃ
Tundaga lokacin thariq ke kula da shukra sosai, saidai cikin dan banzan laulayi, dan ko kitchen bata iya shiga, batason warin kitchen hakanan thariq yadawo kukun dole, shiyake mata girki, tun bai iyaba harya iya.

Lokacin da dad yaji cewa yakusa samun tattaba kunne, yafi kowa murna dan har kujerun maka yarabama talkawa kwara dari. saida yazo har zaria yatahoma da shukra kayan kwalama, aiko ta dinga murnan ganin dad.

Rana daya aka daura auren ismaโ€™il da amina. Inda ISMAโ€™IL ya auri KHALEESAT akan sadaki dubu 100, saikuma AMINA ta auri wani soja AMMAR akan sadaki dubu 100.

Anasha biki shukra dai kullum laulayi ciki bai bari ta ji dadin bikinba. Bayan wata biyu da bikinsu aka daura auran NAZIR da JAMCY akan sadaki dubu 5000, anyi shagali anyi bushasha, su kausar luv harda satan takeway, Aisha gambo tace kausar kiji tsoron Allah, kin sato ki bamu daya daya, ke kindau biyar nifa nakawo nylon.

Teema cool tace barta wlh danneta zamuyi mu kwata, hakanan tana ganin abinci yaji naman talotalo zatayi cin zali, bancin mun kulla raba daidai.
Humaida tace to duk baku isaba ainice karama dan haka dole nawa yafi yawa, sady tace wlh ko kubani duka kona kiramuku BALLAGAZA tazo tacimin kaniyarku, ai da gudu suka bata.

Maman Abd shakur ๐Ÿ˜˜
[17/11 9:20 PM] Aishat muhโ€™d: ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟTAWA CE!!! ๐Ÿ’ž
๐Ÿ’ž ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ๐ŸŒฟ
1โƒฃ0โƒฃ0โƒฃ
Cikin shukra yay girma sosai da kyar take tafiya thariq kullum cikin tsokananta yake.

Yau yana office yaji ajikinshi abu nafaruwa da shukra tashi yayi ya shiga mota yataho aiko yasamu shukra tsugunne a falo tana cije lebe da sauri yakarasa yace my swt cucumber menene?? Nandai yagane nakudane yadauketa sai asibiti.
Ko awa biyu batayi ta haifo danta namiji sai cahn kuma ta haifo mace murna wurin thariq ranan yay sadaka, yan uwa duk sunzo akasha suna inda namijin yaci sunan marigayi baban shukra wato MUHAMMAD macen kuma MUMINAT.
Tundaga lokacin ban kara komawa gidanba sai bayan shekara 6.

**************************
Wani taro naga anayi na kutsa kaina ciki daga kaina naga ansa SHUKRA AUTO-MOBILE WORK SHOP.
chan na hango shukra da thariq sun balaโ€™in yin kyau sun kara haske daja, yan biyu na gefensu.jamaโ€™a antaru masu jarida duk anzo aka bude anayi shagali.

Wani dan jarida yazo yacema hj shukra, atarihin north baโ€™a taba samun macen data iya mechanical aiki ba, kaman su gyaran mota da sauran su, so abun yazamana bakon alโ€™amari barinma wurin mata to mezaki iya cemana game dahakan??

Shukra ta kalli thariq ya gyada mata kai yana murmushi, ta juyo ta kalli dan jaridan tace kafin nacema komi inason kasan cewa Alkalami Allah yafara hallita aduniyanan, yacema alkalamin rubuta. Saida alkalamin yarubuta duk wani abu dazai faru aduniyanan kafin ahallici kowama, babu wani laifi ko abun kallo dan mace ta iya gyaran mota, abinda Allah yasota iya kenan. And also inason aikin cos dat is wot i learn from my late father, bazan taba iya barinshiba, northerners dake kallona anyhow dan nakasance ina gyaran mota su dena dan babu aibu aciki inhar ba sabon Allah nayiba, haka Allah ya kaddaramin rayuwata, Annabi yace mafi alkhairin aiki shine wanda kayi da hannunka. All i can tell u is i luv my job, i derive joy 4rm doing it. Mai jarida yace nagode hajiya wurin yadau tafi.

Thariq yarugumeta hade da twins dinsu yace i soo much luv u MY SWT CUCUMBER!! ko kunyan mutane baijiba ya manna manta, kiss dan kanshi ya kyaleta ta kalleshi tace and i luv u more MY SWT CUPCAKE !!!
Shukra da thariq suka cigaba da rayuwa cikin amana, girmamawa, tareda tsantsar soyayya.

ALHAMDULILLAH KARSHE~!!!

Na sadaukar da littafinan gareki fatima endress MRS UNIQUE, MY SUPER STAR. Tnx tnx tnx Allah barmu tare.

Ina mika gaisuwata gareku
JAMCY mai kwankwason sauโ€ฆ Lol. Ina sonki sosai kawallita yar garinmu.
Ban manta dakeba SHUKURIYYA nagode miki saboda kinfi kowa son wanan labarin.
Nagaisheku yan group dina, and hausa novel writerโ€™s.

I luv u all my fans.
Aishat Muhammadโ€ฆ Maman Abdush-shakur.

An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu

Please Login or Register in order to submit comment