Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a idonshi yace shukra daki ban kanki kin gwammace kiba Nazir???

Ta girgiza maikai hawaye na fita daga idonta, wani tsawa ya daka mata shukra abunda zakimin kenan?? Kinbi Nazir kunje kun kwana tare, shukra kinci amanata, kin cucen kuma kin cuci kanki, hawaye take sosai tana yaya thariq dan Allah kayakuri, dan Allah kayafemin,

Isma’il dawowanshi kenan harzai bude kofa sai yaji muryan thariq dana shukra, ajiye take away din yayi abakin kofa yajuya yabar gidan, dan wanan sirrinsu ne baikamata yashiga ba, kuma bai kamata shukra tasan yasan komiba dan zatadingajin kunyarshi har abada.

Maman Abd shakur😘
[14/11 10:09 PM] Aishat muh’d: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
7⃣6⃣
Shukra ta durkusa kasa takama kafan thariq tana kuka sosai, yaya dan Allah ka tsaya nafadanma maiya faru?? Plz ka sauraren dan girman Allah.

Fincike kafanshi yayi tareda tunkudeta ya nunata da yatsa karki karasa hanunnan naki kitabani, hanun dakika taba jikin Nazir, bakida abunda zakicemin bazan iya saurarankiba.

Juyawa yayi haryakai bakin kofa dakinshi saikuma yadawo gabanta yace shukra inaso kisani abu daya ne yamin cikas da wlh saina kai karanki ga shari’a, a hakuntaki according to our religion.
Addininmu yace idan matan aure tai zina ajefeta harta mutu, idan budurwa ce bulala tamanin, idan musulmin yabar adinin muslunci akasheshi, idan mutum yay sata inhar yakai amount din da annabi ya gindaya to ayanke hanunshi, idan mutum yakashe dan uwanshi mutum to akashe shi…

Akaro nabiyu ya kara kallonta, yace idan da anabin dokoki da hunkuncin annabi da yanzu duniya bata lalace hakaba, da yanzu kowa ya natsu, zinace zinace, sata, da kisan kai, da wlh duksun ragu.

Shukra ya kirata da kakkausar murya, tadago idanunta da har kumbura sunyi saboda kuka. Yace inasonki sosai amma bazai hana nasa a hukuntakiba inkin kaucema Allah, shaidu kadai dabandasu kwara 4 wayanda sukaga lokacin da kuke zinan ne zai hana bazan kai karankiba, dukda ni naga shaida ajikin ki, ga jini da yanayin tafiyarki, dakuma kwana dakikayi awaje. amma wlh inda inada shaidu wayanda suka ga lokacin dakuke aikata zinan, dukda ina matukar sonki hawaye ya sauko daga idonshi, yace zankai karanki ajefeki to death.

shukra hakan shine FOR LUV AND JUSTICE!!!

Maman Abd shakur😘
[15/11 1:24 PM] Aishat muh’d: [15/11 12:08 PM] Aishat muh’d: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
7⃣7⃣
Yana fadin haka yaji ana knocking zuwa yayi yabude kofa mai gadi yagani yace yallabai mai texi na jiran kudi, thariq yace wayahau texi?? Yace ai hajiyace dubu 2 yamika ma mai gadi, yaga abincin da isma’il ya ajiye dauka yayi yadawo ciki shukra na inda yabarta tana rusar kuka tsallaketa yayi yawuce daki.

Abangaren Nazir abunku da mashayin giya jiya yasha ORIGIN yay tatil saisa baitashi da wuriba, karfe 11 yatashi ya shiga bayi yay wanka babu zancen salla yasa kaya sai asibiti, office din Doc Chinese yashiga, ganin doc Chinese akasa warwas yana fitar da numfashi kadan kadan ga tattoo machine akanshi, dan lokacin da shukra tajefamai karfen bakin ya chaki kanshi, tsoro yama hanashi karasawa ya waiga yaga ba Shukra ba labarinta dukan bango yayi yace damn it, matsowa yayi yacire tattoo machine din daga kanshi yace shukra kinyi kuskuren bani address din gidanku, Nazir never give up, har gida saina biki, saina yayyaga fatanki da tattoo machine dinan. yafito daga office din wani doc yagani zai wuce yace sir doc Chinese baida lafiya afa dubashi yay sauri yabar asibitin.

Shukra tai kuka ranan da kyar bakinta ya furta i curse this day I’ve ever met you in my lyf Nazir, tashi tayi da kyar ta shiga dakinta cire kayan jikinta tayi tashiga bayi ta kunna shower wani ihu tayi ta rike bayanta inda aka sokamata allura.

Ita tarasa maiya sami bayanta da kyar tai wankan tana kuka sanan tafito tasa kaya tai sallolinta tana nadaman abunda tayi, Nazir ka chucen, karabani da mutuncina, yanzu jibi yanda nake tafiya da kyar ga bayana zafi, yaya thariq ya tsaneni wlh bazan taba yafemaba.

Maman Abd shakur 😘
[15/11 12:27 PM] Aishat muh’d: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
7⃣8⃣
Bayan sallan isha dataji yunwa na neman kasheta yasa ta mike tasa hijab tafito tana tafiya ahankali ta shiga kitchen indomie tadafa sanan tabude fridge vita milk ne dayawa aciki, ita tarasa maisa yaya thariq bayashan wani drink samada vita milk, daukan daya tayi tadau indomie tafito ganin yaya thariq a zaune afalo yazuba mata idanun yasa ta dukar dakai tacigaba da tafiya hartakai bakin kofa yace shukra tajuyo tace naam.

Yace in HQ din namiki ciwo ne yasa kike tafiya haka kifadanmin so dat i will treat u, shukra kome kikamin, komin girman laifin bazaisa innaganki cikin rashin lafiya naki maganiba, ke Amanata ce, babanki yace nakula dake. Share hawayen idonta tayi tace babu komi tashiga daki, shikuma yacigaba da kallon dukda babu abunda yake ganewa.

Kwanaki sunja yau kimanin wata daya da faruwan abun kenan, thariq daidai da rana daya baitaba wulakanta shukra ba, saisa babu ruwanshi da ita, kotaimai abinci bayaci, kotazo bashi hakuri baya sairaronta, wutar son shukra na ruruwa a ranshi amma inhar ya daga ido ya kalleta saiya tuna ta kwana da wani saiyaji wani tsanarta a ranshi, kwata kwata ya watsar da al’amarinta, yafita harkanta.

Tana zaune cikin dakinta abun duniya ya isheta ita ba waya dan tana wurin yaya thariq, ba komi saidai bacci hartagaji dayi hayaniya taji afalo yasa ta mike ta shiga falon tana shiga taga yaya thariq da jamcy suna firan masoya abinsu.

Maman Abd shakur 😘
[15/11 12:50 PM] Aishat muh’d: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
7⃣9⃣
Zuciyarta taji yana zafi sosai thariq kallo daya yamata ya dauke kai, jamcy na ganinta tace yauwa plz danzo ki kwashe kayakin nan kikai kitchen. shukra kai Kallonta tayi kan senta table din kwalaben vita milk biyu ne da ragowan roasted chicken din dasukaci wani dogon tsaki taja tajuya, thariq ya daka mata tsawa badake ake maganaba?? Baki da kunya ko?? Kafin nabude idona kizo ki kwashe su, hawaye yataru a idonta amma ta daddage ta rikesu dan batason jamcy ta rainata.

Zuwa tayi ta kwashe hartakai bakin kofan kitchen taji jamcy nacemata hi zafa ki iyacin ragowan kazan, naga ranki yabiya, ta kalli thariq tace sweety kasan hausawa sunce ido guba ko? Bai cemata komiba yacigaba da danna wayanshi.

Lokacin data fito daga kitchen din taga yaya thariq baya wurin takarasa gaban jamcy ta rike kugu tace kindaiji kunya wlh, inda ace auren kauye kikayi da yanzu kin haifi kaman yaya thariq, kawai kinzo kin likema mijina to wlh bazai taba aurenkiba banza maiyar maza, mai tallan kanta kawai.

Jamcy ta taso azuciye zata kaima shukra duka aiko shukra ta matsa baya tareda kwalla ihu, thariq dake daki yanajin muryan shukra yafito ya kalli jamcy mekika mata?? Jamcy tace medai tamin zagina tayi wai bazaka taba aurenaba, thariq ya ballama shukra harara yace aure kaman anyi angama zomu barmata gidan tabi bayanshi suka fita, shukra tafashe da kuka awaje.

Tananan zaune har wurin karfe 9 sanan ya shigo da sauri tamike taje gabanshi ta tsaya tana kuka sosai tana bubbuga kafa akasa, Kallonta yayi yaji ta karyamai zuciya dan arayuwanshi yanason shagwaban shukra yace lpy kin taremin hanya?

Cikin muryan kuka tace yaya dan Allah karka kara aure, ni bazan yardaba wlh ina sonka sosai yaya, nasan nama laifi kayafemin, but plz karka kara aure kaji yaya. Batare da yace mata kalaba yabi ta gefenta zai wuce ta kamo hanunshi da sauri ta daura fuskanta kan hanunshi hawayenta na zuba a ahanunshi takuramai ido tace plzzz, shima Kallonta yake chan ya fizge hanunshi tareda hankadata saida tabugu da kujera tai kara, yace wlh duk randa kika kara tabani da hanunnan naki saina sabamiki, kuma auren sainayi kiyi duk abunda zakiyi, atsiwace tamike to wlh ka kaini gidanmu bazan zauna anan ba, ka kawo amaryanka nan nibazan zaunaba.

Yace to baza akaikiba, yajuya yashiga dakinshi tabiyoshi tafada dakin tana kuka tana bubbuga kafa wlh wlh ka kaini gidanmu tunda aure zaka kara, wanan mara mutunci, wanda daga ganinta ta girmeka yar iskanan zaka aura, wani hadadden mari taji a kuncinta tarike tana kallonshi karki karacema jamcy yar iska, dan tafiki, bata taba bin namiji sun kwana tareba, jan hanunta yayi ya wurgata waje yamaida kofa yarufe.

Maman Abd shakur 😘
[15/11 1:17 PM] Aishat muh’d: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
8⃣0⃣
Zama kan gado yayi yana dana sanin marinta dayayi mata. waya yaji yana ringing shi kwata kwata yama manta da wayan shukra natare dashi daukan wayan yayi yaga anrubuta Nazir.

Ranshi ne yaji yabashi ya danna amsa yakara akunne muryan nazir yaji yana cewa, i will come 4 u shukra, ki shirya tarbata, wlh saikinyi dana sanin sanina arayuwanki, zansa kowa naki ya tsaneki, saina illataki, baidai ranan kin gudu ba zaki gane kurunki, i will come 4 u very soon, batareda yajira amsaba ya katse wayan. Gabaki daya Nazir yasashi aduhu, to bayan sungama iskancin maisa shukra ta gudo?? Ko guduwan datayi ne yasa Nazir yaji haushi yake furta kalamannan, ranshine yaji yakara baci yadau wayan yahadata da bango ta fashe ya shiga bayi yay wanka.

Shukra tundaga ranan tadau fushi da yaya thariq sosai yanzu saboda ta zagi jamcy ne zai mareta, bata fitowa daga daki saitaji fitanshi asibiti.

Yau monday yana fita tayi wanka wata yar faran shimi iya cinyanta transparent tasa, takama gashinta tafito ta shiga kitchen tana hadama kanta breakfast,.

Nazir ya kwankwasa gate mai gadi na fitowa Nazir ya dunkule hanunshi ya nushi hancin mai gadi aiko hanci yafashe yaja mai gadi keee zuwa dakinshi yadau igiyoyi ya dauremai baki kafa da hannu, sanan ya fito ya kulle gate din gabaki daya. cikin gidan ya dosa, yana dauke da wata yar akwati wanda tattoo machine ne aciki,

Shukra semolina pudding tayi da miyar kuka ta zauna taci sosai sanan ta shiga bayi dan tayi brush takara wanka saboda zufan datayi….

Nazir ahankali yabude kofar falon ya shiga yamaida yasa key, yafara tafiya sadaf sadaf kofan dayafara gani na farko ya shiga dakin yaya thariq har bayi ya duba babu kowa, yaje kitchen nanba ba kowa wani daki ya shiga yaga ga pant,bra dakuma doguwar riga wanda shukra zatasa inta fito wanka akan gado kasa kunneshi yayi yaji alamun zuban ruwa ahankali yakoma jikin Window ya shiga cikin labule ya boye.

Shukra na bude shower taji ruwan yay mata sanyi dayawa, saita kunna heater tamaida shiminta tafito daga bayin taje ta tsaya gaban mirror tana kokarin fasa wani pimple daya fito mata a gefen kumatu, daga kanta dazatayi ta kalli madubi taga nazir yaci bakaken kaya ya tsaya abayanta yana rike da wani abu mai kama da gun saidai bakin abun da shegen tsini kaman allura TATTOO MACHINE yana mata wani shu’umin murmushi…..

Maman Abd shakur 😘
[15/11 7:02 PM] Aishat muh’d: [15/11 4:58 PM] Aishat muh’d: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
8⃣1⃣
Thariq na zaune a office dinshi wayanshi yay kara dauka yayi da sauri yana murmushi, Achan bangaren yace thariq kaga wlh nakasa gane gidanku, kasan ranan da daddare mukazo hala saisa, thariq yafashe da dariya yace DAD aikafara tsufa baduleba, dad yace kai kwal ubanka, yi sauri kazo ka dauken ina kan titi nazo naga shukra baby ta, yar jikalle ta, yace to dad ganinan, tashi yayi yadau key din motanshi yafita.

Shukra na ganin Nazir tafasa ihu tana neman abun kare kirjinta, yay wani dariya yace dama haka jikinki yake Shukra?? Yace kingudo daga asibiti kinzata kin tsira ne?? Ainafada miki i will come 4 u kinzaci wasa nake??.
Jikinta yafara rawa tana kuka sosai Nazir dan Allah kayakuri, wlh dama ranan hakuri zanbaka nafadama anyimin aure is not my fault plz kayakuri. Yay wani murmushin keta yarinyar nan kina burgeni soo innocent wlh inasonki amma tsanarki yafison yawa saboda abinda kikamin and yanzu xaki dandani azaba ya bude akwatin yaciro tattoo machine din yayo kan shukra dashi wani ihu tafasa tajuya tadau farin hodanta ta wurgamai da sauran kayan kwalliyan wurin karasowa wurin yayi ya damki hanunta.

Iya karfinta ta nushi bakinshi aiko gefen lebenshi yafara jini, Nazir yakai dayan hannushi yataba yaga jini ranshi yabaci idonshi sukai ja, nikika fitarma da jini a jiki??? Shukra ihu tafara yaya thariq kuzo ku cecen babana kuzo ku cucen guiwan hanunshi yakai ya daki bakinta saida taga jiri, take taji wani hakorinta na girgidi jefata yayi kan gado ya kunna tattoo machine din…..

Thariq da dad sunkai kofar gida amma sai horn yake mai gadi bai fitoba tsaki yayi yafito daga motan ya buga get din baiga mai gadiba dad yafito wai menene thariq???
Yace dad mai gadi ne naji shiru dad ya kalli kasan get din tawaje sai yahango alamun jini yace son look wanan ba blood bane nake hangowa, thariq rudewa yayi yace wlh kuwa dad yanzu yazamuyi.

Dad yace anguwanku babu mai bada hayan tsani?? Thariq yace akwai gama gidan chan bari na karbo.

Maman shakur 😘
[15/11 5:29 PM] Aishat muh’d: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
8⃣2⃣
Nan ko saiga thariq yadawo da yaro dauke da tsanin, jingineshi sukayi da bango thariq yahau ya dira acikin gidanshi gate yafara budema dad sanan suka shiga dakin mai gadi, ganinshi adaddaure ga jini nabin baki da hanci yasa suka rude thariq yahau kwance bakinshi shikuma dad nayin kafa, thariq yarikeshi yana baba maiya faru amma yakasa magana da kyar yace ruwa, thariq yabashi yanasha yace jeka taimaki matarka wani ne da bakin kaya ya shigo, inajin ihunta tun dazu…

Nazir na hankadata kan gado ya hau hado ya kunna tattoo machine din shukra tahau ihu tana kuka maizakamin Nazir??menene abunan?? Dariya yayi yace tattoo zan miki juyar da ita yayi ya hada hannayeta ya murdesu tabaya saida tai kara tana kuka sosai Nazir dan Allah kaya kuri, ajiye tattoo machine din yayi yana kiciniyar cire rigan jikinta….

Thariq da dad aguje suka fito daga dakin mai gadi, thariq daukan wani katako yayi, shiko dad laujen da ake gyara flowers din tsakar gidan dashi ya dauka suka dumfari kofan sunyi murdawan duniya kofa taki buduwa, jin ihun shukra nacewa Nazir dan Allah kayakuri karkamin tattoo yasa thariq da dad suka haukace dad xaiyi magana, thariq ya daura hannu akan lebenshi yay shiru, yace dad bari nabi ta backyard akwai kofan kitchen zan shiga sainazo nabudema tanan dad jikinshi narawa yace to.

Shukra takai bakinta ta gantsarama Nazir cizo wanda yakasa fincikan hanunshi sai ihu dayakeyi, hakoranta saida suka bula skin dinshi sanan tasakeshi ta fincike kanta ta sauka daga kan gadon tayi hanyar kofa aguje, wani karfi yaji yazomai yatashi yabita aguje tana fita falo yasa kafa ya tadiyeta jikake gummm tafadi goshinta yabuga tiles din kasa take nan tasume. Komawa yayi cikin daki ya dauko tattoo machine din yana zuwa ya yaga riganta tabaya keeettttttt, dayake akife tafadi gabaki dayan bayanta awaje dan short niker datasa nema yataimaketa iya cinya, kunna tattoo machine din yayi amma machine yaki kunnuwa, yasakeyi yaki kunnuwa, anna ukun ne ya kunnu daidai zai soka jikinta thariq ya shigo falon ta kofar kitchen.

Arude Nazir ya wurgar da tattoo machine din yatashi da gudu ya bude kofa, thariq yadaga murya yace dad kwadamai laujen Nazir ne, dad na ganinshi iya karfinshi ya daddage ya bugamai laujen hanunshi Nazir faduwa yayi akasa warwas..

Maman Abd shakur 😘
[15/11 5:49 PM] Aishat muh’d: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
8⃣3⃣
Thariq rigan jikinshi ya cire yarufe shukra dashi yadagota yahadata da kirjinshi yana shafa fuskanta yama manta da dad na wurin yace shukra y?? Maisa zaki kira Nazir?? Yanzu na ranan dakukayi bai ishekiba harsai kin kirashi gidana?? Gashi yana neman kashemin ke, yanzu fadanan dakukayi dan yace zaimiki tattoo ne ko?? Shukra maisa kike iskanci da Nazir?? Wai maiyasa kika baci ne?? Kinsan inasonki, maisa kike chusamin tsanarki araina??

Dad dake tsaye kan Nazir yanajin kalaman thariq yasan akwai wani akasa ya kalleshi yace thariq kai shukra daki kai treating wurin, jikinshi asake yace to yakaita daki..
Dad yaja kafan nazir yakai cikin falon, fita yayi yadau wuka yaje ya yanka igiyan shanya kaya na tsakar gida yazo ya kulle Nazir ajikin kujera yace yau zakaci ubanka, zakasan kai karamin dan iskane, zakasan katabamin jikalleta shukra baby.

Thariq nagama gyara wound din yafito falo yanda yaga dad ya daddaure Nazir saiya saki baki galala yana kallon dad daya cire malun malun ya ajiye agefe, yace dad yahaka ba police yakamta mukiraba, dad yace saina fara nunamai babu mai taba iyalina ya zauna lpy sanan zamu kira police daga baya.

Yace thariq fadamin maike faruwa tsakaninka da Nazir da shukra?? dannaji yanda kake maganganu dazu, daida lokacin nazir ya farfado, thariq yace dad bakomi. dad ya dakamai tsawa karka sake kamin karya thariq kafadamin umarni nake baka, ahankali yafadanma dad komi, ko abu daya bai rageba.

Dad yace thariq kaban kunya, yanzu shukra dakai ka raineta, ka zauna da ita, shine kake tunanin zata iya zina, kamanta waye nazir? dan duniya, shukra gudanawa take,meta sani? kasan meyay mata dahar tabishi, duk wayannan bincike daya kamata kayine kafin kai jumping to conclusion amma bakayiba, thariq yace amma dad naga jini a jikinta fa, Nazir ne sukaji yafashe dawani wawan dariya duk suka tsaya suna kallonshi.

Dad yace dariyanka zai koma kuka, yace ma thariq kaga yanda yake dariya ko,nasan kama jikata wani abu dahar tabika, kuma wlh yau saika fadi meka mata, dan bazan juri dana na zargin jikataba. dad ya kalli thariq yace jeka kawomin HAND DRYER na shukra, zanma Nazir ELECTRIC SHOCK dab ubanshi….

Maman Abd shakur 😘
[15/11 6:30 PM] Aishat muh’d: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
8⃣4⃣
Thariq yaje dakin shukra ya dauko hand dryer din, yana karasowa yaga dad harya debo ruwa cikin bucket, dad ya karbi hand dryer din yadaga kafafun Nazir yasa acikin bucket din, Nazir jikinshi rawa yafarayi duk taurin zuciyanshi amma saiyaki cewa komi, dad yace bazaka fadi gaskiya ba, kaman yanda kahada bala’in nan kai zaka warwareta nafadama Nazir ko tak baicema saima wani kallon raini dayakema dad.

Dad ya jona wayan hand dryer din a socket din dake jikin bango ya kunna, Nazir gabanshi yafara dukan uku uku, duk thariq na tsaye yana kallon karfin halin babanshi, dad yace zan kirga uku kokai confessing ko nabaka shock,
Oneeeeeeee, twooooooooo, thr… Nazir yace tsaya to mana tsoho, dad yace oya confess, yace yess nina kirata nace tafito, itadama tanason bani hakurine akna tayi aure,saisa tama yarda tafito. thariq saiyaji cikin daurin tsanan dayama shukra kwara 3 daya ya kwance.

Dad yace maiyasa takwana awaje mekai mata?? Nazir yay shiru bai ankaraba dad ya wurgar hand dryer din cikin ruwan aiko Nazir jikinshi yafara rawa alamun shocking, saida yay 30s sanan dad ya kashe socket din.

Dad yace oya confess, Nazir ya share gumin dayaketo mai yace, nasamata maganin bacci ne nakaita ayimata tattoo yadai fadanma su dad komi kwalla ta cika idon thariq take igiya na biyun tsanan dayama shukra ya kwance.

Dad yace maiya kawoka gidanan yau?? Shukra tasan da zuwanka ko itata kiraka?? Nazir yay shiru dad ya kunna socket wanan karan saida yay 40s sanan dad ya kashe, yace oya confess. Nazir wlh ninazo on my own, saboda haushin danaji, nifa inhar abu bazama nawaba baya zama nakowa, dama naso wanan dan naka yasaketane… Take igiyan tsanan shukra na uku ya warware alokacin kwallan daya cika idon thariq ya zubo kummatunshi..
Wani wawan duka thariq yarufe Nazir dashi tako ina, Nazir sai ihu yake da kyar dad ya kwaci Nazir yadau waya yakira wani police babban abokinshine, kuma inspecta ne.
Thariq ya zauna kan kujera wani tsanan kanshi yakeji dabaiyi bincikeba yahau fushi, duk lokacin nan datake cewa yaya wlh bahaka bane ka tsaya kaji amma bai sauraretaba y?…
Police sukazo sukai gaba da Nazir.

Thariq hawaye ba kakkautawa zuba suke daga idonshi dad yazo kusadashi ya zauna rungume dad yayi yana kuka. Dad yace yanzu kadau wani darasi arayuwanka.

Suna cikin haka sukaji ihun shukra tana wayyo yayana, Nazir dan Allah kayakuri, yayana kazo Nazir zai kasheni, da gudu Thariq yayi dakin yana am here MY SWT CUCUMBER!

Maman Abd shakur 😘
[16/11 10:17 PM] Aishat muh’d: [16/11 6:44 PM] Aishat muh’d: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
8⃣5⃣
karasawa cikin dakin yayi yaganta ta rirrike jikinta tana kuka, zama yayi agadon ya rungumeta my swt cucumber is ok, am here kidena kuka, kankameshi takarayi tace yaya Nazir, yace karki damu mun kamashi amma kaishi police station.. ajiyan zuciya tayi tareda rike kanta tana yamuse fuskan.

Thariq yace kanna miki ciwo ne?? Tace eh, yadauko magani yabata da kyar tasha, ya kalleta yana murmushi ita, mamaki ma take yaya daya dena mata murmushi maisa yau yake mata? Sai wani nan2 da ita yake mesa??
Muryanshi taji Yace dad fa na falo, da sauri ta kalleshi ya gyada mata kai, wani zabura tayi ta mike tsaye amma luuu tatafi zata fadi thariq ya rikota yace jikinki baiyi karfiba kihuta, ta yamuse fuska to ai inason ganin dad ne,
Ganin yanda yawani matseta ajikinshi, gashi yana Kallonta sai yasa tai sauri ta fizge kanta tayi hanyar kofa, Ahankali taji yace swt cucumber zoki chanza kaya, kallon jikinta tayi daga ita saidan shirt dinshi daya samata wani kunya ne yakamata , tarufe idonta tayi hanyar wardrobe duk yana tsaye yana Kallonta.
Kallonshi tayi ta tabe fuska kaman zatayi kuka, tace yaya zansa kaya kafita to, yar dariya yayi yace niba mijinki bane, barima nazo na samiki dakaina.

Karasowa yayi wurin ya daura hannunshi kan kirjinta dai dai kan boturin rigan ya balle boturin farko, zai balle nabiyu takama hanunshi jikinta narawa tana shirin kuka, murmushi yayi yasaketa yace muna jiranki afalo yajuya yabar dakin.

Maman Abd shakur 😘
[16/11 7:08 PM] Aishat muh’d: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
8⃣6⃣
Doguwan riga ta zira tafito falo tasami dad da thariq na fira da sauri takarasa wurin dad tana murmushi tafada jikinshi saikuma kuka, lallashinta yafara haba shukra baby dena kuka munriga mun hadashi da hukuma ya isa haka.

Ta goge idonta tace dad yasu mum da imran?? Yace suna lpy duk suna gaidake, thariq mamaki yake wani irin shakuwa da soyayya dad yakema shukra haka, Allah kenana yabama kanshi amasa. barinsu a wurin yayi yafita dan yimusu takeaway saboda shukra batajin karfin jikinta sosai balle tamusu girkin.

Wuraren karfe 5 na yamma dad ya shirya zai tafi, shukra tadinga kuka, dad dan Allah karka tafi, zanbika plz dad, dad yace shukra baby bakiga baki da lpy ba?? Takara fashewa da kuka tana yarfe hannu, ni wlh banyarda ba saika tafi dani. Thariq na gefe sai ballamata harara yake amma tai kaman bata ganshiba. Tace dad naje na shirya kayana?? Ya kwantar da murya shukra baby kinga baki da lpy, gobe thariq saiya kawoki, ta rike hannun dad tace dad wlh bazai kawoniba nasani, dad yajuyo ya kalli thariq yace son kakawota kano

Please Login or Register in order to submit comment