Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yafara rawa, ta lankwasa kai kaman yarinya tace yakuri, yanda tayi saiyaji wani iri, dauke kanshi yayi yace menene?? Tace dama baba ne natashi naji jikinshi sanyi sosai, kasan tare muka kwana a gadon, toshine naji sanyi saina farka kuma shine na…. dafe kanshi yayi baitaba ganin yarinya irin shukra ba, abu daya zata fada amma tana koro bayani sama da ashirin, Kallonta yayi naji kawai tafi ina zuwa. Tajuya tafita. girgiza kai yayi tasowa batare da uwa akusada yara mataba akwai matsala gaskiya,inhar namiji ya raini yaro dole kaga banbanci. Tashi yayi yatafi dakin…

Maman shakur 😘
[02/11 7:30 PM] Aishat muh’d: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
9⃣
Tare da nurse suka shigo. yana shiga dakin yaganta zaune kusa da baba tai shiru tana kallonshi,
Kallonshi da ido kawai yayi yasan rai yay halinsa INNALILLAHI WA INNA ILAHI RAJI’UN shine kalmar dayake fada a zuciyanshi, yanzu dama baba da gaske yake mutuwa zaiyi?? Yanzu ya zaiyi ya sanar da shukra?? Dabara ne yafado mishi yay ma nurse din magana a kunne yace tarufe baban, bari yakai shukra waje.

Ya kalli shukra yace mata come, tasowa tayi tazo office dinshi suka shiga yace ta zauna kan kujera tako zauna, yazo kusa da ita shima ya zauna, ahankali yace shukra wake rayawa?? Tace Allah, wake kashewa?? Tace Allah, idan kaddara tasamu mumini mai akeso yayi?? Tace anaso yayi imani da ita, yace good. Ita bata kawo komi arantaba, yace shukra babanki ya rasu, zumbur ta mike tsaye, tace baba fa bacci yake ba yanzunan mukaje ka ganshifa,

For d first tym yaji tabashi tausayi, yakara tausasa murya yace shukra bakinji jikinshi yay sanyiba?? Ai rasuwa yayi tun alokacin, zaro ido tayi tana kallonshi sai kuma tafara ganin baki baki luuuuuuu tayi bayi zata fadi ya tarota tafada jikinshi a sume, daukanta yayi chak yasata akan gado yacire mata hijabin yafara bata taimakon gaggawa, ta farka amma tai shiru ita batai kuka ba, ita gatanan dai kukan ma yaki zuwa, riko hanunta yayi yace shukra kiyi kuka plz shizaisa kiji bakin cikin ranki ya ragu. Kiyima baban ki addu’a, Shiru batacemai uppan ba. Haka ya zauna kusa da ita yana tofa mata addu’a da asuba yasa wata nurse ta zauna da ita karta bari taje ko ina.

Shikuma yatafi masallaci akai sallan asuba dashi da limamin masallacin sukaima baba wanka akamai sutura aka kaishi gidan gaskiya Allah yasa mucika da imani.

Suna dawowa daga makabarta tunanin shukra yake kawai, shi yanzu yazaiyi program yazoyi na 1 month a asibitin nan ko sati daya baima yiba ga abunda yafaru, shikuma gaskiya bazai iya zama da mace a gidaba dan yasan yanda yake, daukan waya yayi yakira dad dinshi yafadi musu komi, dad yace Thariq ka kawota yau inkazo mayi maganan yace to dad tareda kashe wayan.

Saida yabiya gida yay wanka sanan yatafi asibitin ya tarar shukra na nan yanda ya barta salla kadai ya dagata, ta mugun bashi tausayi ya zauna kusada ita yana mata wa’azi da addu’a abinci ma takasa ci.

Hijab yabata tasa yace zan kaiki wurin mamana zaki zauna da itako?? Sai alokacin ta make kafada tace babana ka kaini gidanmu dan Allah yako kaita tana shiga taga kayan babanta yasa ta zauna a wurin ta dinga kuka kaman ranta zai fita, thariq saida yay hawaye fito da ita yayi tace dan Allah ka kaini gareji zan kwaso kayan aikin babana zan adana mishi ne, saida yadanyi tunanin sanan yace tooo.

Maman shakur 😘
[02/11 7:30 PM] Aishat muh’d: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
🔟
Suna shiga garejin, tabude shagon ta shiga gani take kaman gata ga baba kuka tafara tana dukan kasa why?? Why baba?? Maisa zaka tafi ka barni?? Mesa zakamin haka?? Yanzu gashi bani da kowa, maisa bazaka gayamin zaka mutuba saboda nima nabika why baba?? Baba plz kadawo wlh ina sonka, jitayi kaman ance “yar baba” da sauri ta mike tana waige waige naam babana, ganinan, nidama nasan baka mutuwa wanchan doc thariq din karya yakemin babana fito kaji, thariq gani yayi tafara fita hayyacinta yasa yakaraso ya zaunar da ita yana bata baki da kyar tai shiru tashi tayi tana kwashe tools dinsu na aiki bai hanataba dan yaji dadima yanda tai shiru, takwashe tools din aikin tass tasa a mota yace mata to mutafi,

Hanyar kano suka dauka sunyi nisa sosai atafiya dan sunma kusa shiga kano sunadai kan hanya suka shiga wani hold up sunfi awa biyu, motoci ko moving basuyi, itadai tana zaune tai shiru ta lumshe idanunta.

Bude kofan motan yayi danyaje yaduba maiya kawo hold up dinan yana fita itama tabude mota tabi bayanshi baicemata komiba suka dinga tafiya, yawancin mutane duksun fito anata masifa ana fada, suna kaiwa wurin ta tsaya tana kallon mota, kallo daya taima motan tagano matsalan mota exhaus din yabaci dan hayakima yakeyi sosai, sanan tayan motan tai less, gashi babu bakanike, driver yace yay waya bakanike na zuwa daga cikin kano dan ya gyara.

Tunawa tayi da maganar baba tadinga taimako yasata Juyawa takoma motarsu tabude boot ta dauko kayan dazata gyra musu motan dashi ta dawo da sauri bataima kowa maganaba ta kutsa kanta cikin jama’a ta shiga karkashin motan ta kwance exhaus din tafito daga karkashin mota ashe kasane ya cika exhaus din. Tacire kasan takoma ta daure abun, mutane an taru kallon yar yarinya ake dambazata wuce 16 ba tana gyara mota, da yawa daga cikin mutane sun fito da wayarsu suna mata video, thariq jingina yayi dawata mota ya daura hannu kan kirjinshu yana Kallonta,

Tana gamawa da exhaust din takoma kan tayan, dago kanta tayi taga wani saurayi kakkyawa black beauty yana Kallonta tace mishi plz help me, murmushi yayi yace mata sure, ya tsugunna yatayata kwance notin nan tayan dayake batada karfin kwance su, tacire tayan ta kalli driver daya sake baki yana Kallonta tace kanada sapayan taya?? yace mata eh, yabude booth yadauko ta karba taje tasa saurayin yatayata daure notin. Tacema driver din ya gwada motan yako gwada mota tafara aiki da dako kunnuwa batayi saboda exhaus, raf raf raf tafi kakeji ana ihu a wurin, yawancin yan wurin basu taba ganin mace bakanikiya ba, thariq hardashi dan tai bala’in burgeshi.

Driver yaciro kudi mai yawa yabata taki karba, tajuya zata tafi wanan saurayi yace yan mata sunana NAZIR, wlh kin burgeni ke kakkyawace, ina sonki, juyawa tayi da sauri kamo hanunta yayi jikinta yahau rawa bakice komiba, thariq yace malam sake mata hannu, yasaki. thariq yace wuce mutafi suka tafi, saurayin har motansu yabisu ya kalli shukra yace yan mata kisa azuciyanki cewa ke TAWA CE!!! Wlh sai kin zama TAWA ni kadai, ke TAWA CE!! yajuya yatafi..

Maman shakur 😘


[03/11 2:13 PM] Aishat muh’d: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
1⃣1⃣
Shukra kuka tafara sosai, shikuma thariq ya girgiza kai ya cije lebe, sanan ya kunna motan dayake motoci sun fara moving.

Kuka tayi sosai daganan kuma bacci yay gaba da ita, dama ance anacin bashin komi amma banda na bacci, hamdala yayi yanda tai baccin dan kukanta bala’in sosamai rai yake, parking yayi gefen hanya yafito yazagayo ta inda take ya bubbuga kujeran yana kiranta da “yar baba, yar baba” shi kwata kwata yama manta sunan kawai yazo bakinshi ne alokacin.

Bude ido tayi ahankali ta kalleshi kadan sai kuma tamaida idon tarufe yasake cewa shukra tashi mana ki koma baya zakifijin dadin baccin ki, kin cika nauyin bacci, da kyar ta iya bude baki tace ni babana ka kyaleni, wlh nagaji anjima zan tashi, zanma kuka fa karka kara tashina. saikuma tacigaba da gwalan gwalan din bacci ahankali har takoma bacci duka.

Girgiza kai yayi yarufe kofan yakoma yashiga motan yafara driving har ya shiga cikin kano acikin gaida gidansu yake, horn yayi gaban wani tamfatsetsen gida wanda idan kaga kyawun shi saika zata government house ne.

Mai gadi yazo yabude mai gate, yashiga ciki. NAZIR na ganin gidan da motansu yar kakkyawan yarinyan shi tashiga yay murmushi yace wlh koke wacece sai kin zama TAWA!! Nazir bai taba neman abu ya rasaba KE TAWA CE baby, yaja motanshi yay gaba, NAZIR matashi ne kakkyawa shikadai iyayenshi suka haifa saisa suka sangartashi dayawa, komai yakeso sai sun bashi, yagama karatunshi inda ya karanci ELECTRICAL ENGINEERING wanan kenan.

Maman shakur 😘
[03/11 2:35 PM] Aishat muh’d: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
1⃣2⃣
Yana gama parking yafito daga motar, mai gadi yazo yana kwasan gaisuwa suka gaisa yaciro kudi mai yawa yabashi yadinga godiya, wanan shine halin thariq dayasa kowa na sonshi akwai yawan kyauta ga tausayi.

Bude kofan yayi yana dukan kujeran ahankali, shukra takara zumburo baki babana wlh asuba batayiba, da dai yaga bata da niyan tashi ya daka mata wani irin tsawa a firgice ta tashi jikinta narawa, ya kalleta yace biyoni mun iso gidanmu.

Yay gaba tsayawa tayi tana kallon gidan ita bata taba ganin gida mai kyau hakaba, haryakai bakin kofan shiga ya juyo yaga ita ko tahoha batayiba, ya tsaya ya kuramata ido fuskanshi a daure da sauri tataho da sallama suka shiga dakin dad da mum dinshi suna zaune suna kallon news.

Amsawa sukayi da murmushi a fuskansu, itadai shukra tana ganin mutane a dakin ta labe a bayanshi tana matsar hawaye, yagaida mum dinshi da dad shukra tai shiru yajuyo ya kalleta yanda talabe a bayanshi bazaki gaisuwaba, ahankali murya na rawa tace ina wuni, mum ce tana murmushi ta tashi tace haba bakuwarmu tsoranmu kikeji ne tazo zata kama hanunta,

Ihu shukra tayi ta kankame bayan thariq tare da chusa fuskanta abayanshi, mum ta tsaya turus, tace thariq bakuwar tamu tsoran mutane take ne?? Thariq ya cirota daga jikinshi ya dago kanta yanda take kuka yasa ya kwantar da murya shukra kidena kuka, iyayena ne babu abunda zasu miki kinji,

Share hawayen idonta tayi, tace babana yace kai kadai zan dinga yarda dakai, kumama ai ranan muna kwance a gadon nan na asibiti,kuma yace kanada kirki bazaka cutar daniba, yace kai kadai zan dinga yarda dakai ko bayan ranshi, ai baice dasuba, kumani babana yahanani magana da maza tana nuna dad dinshi, kuma…. Dayaga maganan nata bamai karewa bane yace to naji, ba baba yace kidingajin magana naba?? Tace eh, yace to ni yanzu kidinga yarda da iyayena babu abunda zasu miki kinji ko?

Maman shakur 😘
[03/11 3:01 PM] Aishat muh’d: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
1⃣3⃣
Ta girgiza kai alamun to, yace oya je wajan mum dina, mum ta miko mata hannu ahankali taje tana tafiya tana waigen thariq ya gyada mata kai mum ta rungumeta, sannu kinji bakuwarmu babu abunda zamu miki dagayau ke yatace, ya sunanki?? murya na rawa tace shukra, mum tace wow sunanki mai dadi. Jeki gaida alh sai kije kiyi wanka kici abinci ko ai gobe zaki samu abokin fira harsaikin gaji.

Ta tashi adan tsorace ta kalli thariq yamata alamun ta gaida dad, taje gaban dad ta tsugunna ina wuni dad, dago kanshi yayi ya kalleta baisan mesaba jiyayi gabanshi yace rasssss, Kallonta ya tsaya yanayi wanda hakan saida yabama mum da thariq mamaki, mum tace alh ana gaisheka yace lpy lau ya kk shukra, tace lpy lau yace sannu da zuwa karkiji tsoranmu zamu kula dake mu iyayenkine kinji ko?? Tace to.

Mum tace thariq zoka kaita dakinta yamike yace muje, mum ta dauko sabuwan doguwan riga tace gashi kisa inkinyi wankan, saida takara kallon thariq yadaga matakai alamun ta karba sanan ta karba tace Nagode,

Yana gaba tana binshi abaya harsukakai dakin yabude suka shiga, zama yayi abakin gadon ita kuma ta ajiye doguwan rigan kan gado tacire hijabin tafara kokarin cire rigan jikinta, thariq ne yace ke mehaka?? Juyowa tayi ta kalleshi tace kaya zan cire inyi wanka, yace to shine agabana zaki cire kayan.

Tace agaban babana nake cire kaya, kuma babana yace nadinga yarda dakai, kaga yanzu tunda ya rasu kaine babana nabiyu ta fashe da kuka ta zauna akasa ta matukar bashi tausaya,….

Maman shakur 😘
[03/11 3:27 PM] Aishat muh’d: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
1⃣4⃣
Zuwa yayi ya durkusa gabanta yace shukra kidena kuka addu’a zakima baba, nariga naima baba alkawari zan kula dake kinga baikamata nabarki kina kukaba, share hawayenki to, ahankali tashare.

Ta mike zata cire rigan, kanshi yarike yace subhanallah yay maza yajuya zai fita daga dakin tazo da gudu tarike hanunshi ina zaka?? Babana narakani bayi ya jirani fa, yace sa hijab dinki saida tasa sanan yajuyo ya kalleta yace zauna ta zauna kan gado.

Yace shukra nifa ba baba bane, abunda kikeyi gaban baba kidenayi agabana ko agaban wani kinjiko?? Tace amma babana yace na yarda dakai. Dafe kanshi yayi yace shekaranki nawa ahankali tace 16 da rabi, yace kinga baba muharramin kine, shiya haifeki, saboda baba yace ki yarda danu baisa nazama muharraminkiba, yace mai akacemuku a islamiyya game na nuna jinku??

Tace ance muharaminka ne zai iya ganin jikinka, yace toni muharamin kine? tace a’a, yace yauwa kinga to duk randa zakizo inda nake kisa hijab ko kuma zaki fita tsakar gida saboda akwai masu gadi kinjiko?? Tace to.

Yace jekiyi wanka tace wlh tsoro nakeji karakani dan Allah, tausayi tabashi gaskiya rashin uwa babban abu ne, yace kiyi addu’a shiga bayi babu abunda zai kamaki keje inanan bazan fitaba, tace to hartakai kofan shiga bayin tana waigenshi, koda tashiga bata kulle kofan dukaba, saida ya tabbatar tafara wanka sanan yabar dakin, wajen su dad yatafi suna tattauna matsalan shukra sunji tausayinta sosai, mum tai alkawarin tazama mamanta daga yanzu, zata koya mata komi, zata jiyar da shukra dadin uwa.

Shukra nafitowa daga wanka taga baya dakin kuka, tafara tai maza ta zira doguwan rigan ko kanta bata tsaya ta tsanar ba tafito tana nemanshi,

Maman shakur 😘
[03/11 8:45 PM] Aishat muh’d: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
1⃣5⃣
Ta dinga waige waige harta hango wata yar kofa wajen tayi tana budewa taganshi taredasu abba zaune da sauri taje kusa dashi ta zauna kallo daya yamata ya dauke kai,

Dago kanshi yayi yaga dad na kallon shukra, wanda kanta na kasa gashinta sai zubar da ruwa yake, abun ma haushi yasoma bashi lpy dad ke kallon shukra haka?? Kawai jiyayi hankalinshi bai kwanta da irin kallon da dad kema shukra ba. ya mike yace mum ina abinci mu?? Tace yana dining yayi hanyar dining itama shukra tabishi da sauri, ta zauna kujeran kusa dashi, ya kalleta yace ina hijabin ki?? Banace inzaki fito kidingasa hijab ba?? Tace hijabin yay datti ne kayakuri, yace dan kwalin kayanfa?? Tace ai banganka bane shine naji tsoro, shine nafito namanta badaura ba, yay shiru yazuba nashi abinci yafara ci gani yayi tadau spoon tanacin nashi, zaimata magana saikuma yafasa yasan tare takeci da baba saisa, kadan taci tacire hannu.

Da akazo wajen kwanciyama da kyar yashawo kanta dan kuka takeyi wai bazata iya kwana ita kadaiba, saida yay mata tsawa yace wuce ki kwanta sanan ta kwanta ya lullubeta da bargo yafito daga dakin, yana fita tatashi zaune tana kuka tana kiran babanta ahaka har bacci yay awon gaba da ita.

Da sassafe aka kira dad din thariq yay bako a office yawuce yatafi, itakuma mum tashirya shukra wai zata kaita saloon a gyara gashinta saida thariq yasa baki shukra ta yarda dan kuka tadingayi sanan suka tafi.

Wuraren 12 na rana dad yadawo gani yay ma gadi na neman fada dawani kakkyawan matashi, dad yay parking yafito, yace baba mai gadi menene haka?? kafin yay magana NAZIR ya rigashi ta hanyar dukawa har kasa yana gaida dad, dad ya amsa da fara’anshi,
Nazir yace dad dama nazo neman auren yarka ne, dad yace nibani da yarinya mace, Nazir yace wacce jiya itada wanta da daddare suka dawo, sai alokacin dad yagane shukra yake nufi, aiko dad ya daure fuska,annurin dake fuskarshi ta bace bat yace kai yaro karna kara ganinka a kofar gidana, karka kara zuwa gidanan dasunan neman shukra, shukra TAWA CE nikadai aurenta zanyi,matata ce…..

Maman shakur 😘


mamanshakur Is all about novels.
Skip to content
Home
About
TSAFI 1to 11
← NISFUL HAYAT 156 to d ENDTAWA CE!!! 21 to 25 →
TAWA CE!!!16 to 20
Posted on November 4, 2015 by mamanshakur
[04/11 9:14 PM] Aishat muh’d: [04/11 9:09 PM] Aishat muh’d: TAWA CE!!!

1⃣6⃣
Nazir mekewa yayi daga tsugunen dayake ya kalli dad, yace wot are u saying men?? As old as u are men?? Yarinyar dakamayi jika da itane zaka aura?? Dad ya gyara malunmalun din jikinshi yace u heard me, shukra TAWA CE, she mine, babu abunda zaka iyayi ka chanza hakan, kabar kofar gidana kafin ranka yabaci.

Nazir da idonshi yay jaa tsabagen kishi, ya kalli dad yace tsoho bari kaji, Inhar money speaks, inhar money solves problems, inhar money buy happiness wlh write it down, mark my words sai na mallaki shukra, shukra TAWA CE, shukra tafi karfin tsoho, shukra tafi karfin kowa a duniyan nan balle ma kai dazaka kai shekara 70 ko fi ma, dad ya kalleshi yace muzuba nidakai, ya kwall ma mai gadi kira budemin gate, yakoma motanshi ya kunna saura kadan ya bige Nazir, Allah yasa yay saurin matsawa ya shiga cikin gida yay parking.

Nazir komawa motanshi yayi ya dafe kanshi dan sarawa yake, ya tabbatar inhar baiga shukra yauba hala sai ciwo yakamashi dan jiya kasa bacci yayima, ciro taba yayi ya kunna yana zuka daga bisani kuma yaja motanshi yabar unguwar.

Dad na shiga gidan dakin hj yawuce yaga basu dawoba, yakirata awaya ta dauka, hj wai haryanzu ba’a gama gyaran bane?? Tace alh yanzunan aka gama, gamunan zuwa, yace to yakashe wayan, zama yayi yay shiru yana tunanin, maisa yakejin son shukra?? Yarinyar da jiya yafara ganinta, nifa ba yaro bane shekara 75 ina zankai yarinyar dako 17 batakaiba, jiyakeyi wani wutan sonta na ruruwa a ranshi, dukya kosa sudawo rabonshi da ganinta tun jiya da daddare.

Thariq ne ya shigo dakin da sallamanshi dad ya Amsa, yazo ya zauna kusa da dad ya daura kanshi a cinyan dad, dad yay murmushi yasa hannu yana shafa kanshi yace thariq baka girma ko, gaka da kani amma haryau saika dinga shagwaba, yace dad ai ni har yanzu nima autane, dad yace imran dinfa shida yake 4 years kaiko kakusa kai 31, yace son tashi muyi magana.

Maman shakur 😘
[04/11 9:10 PM] Aishat muh’d: TAWA CE!!!

1⃣7⃣
Thariq ya tattaro hankalinshi yaba baban, yace son yaka mata ka ajiye iyalifa wai mesa bakason yin aurene?? Thariq ya sosa keya yace dad wlh inaso nazama kaman kai ne, nafison saina kai 40 years zanyi aure.

Dad yaji kaji wauta ko, ni danakai 40 bakasan phd dana tsaya nayi bane. kai kariga kagama karatu kazama likita, is tym ka ajiye iyali nima naga jikoki na, ya shafa kanshi son will u do dat 4 u dad?? Yay murmushi yace dad tunda kanason hakan naji zanyi, amma kadan ban lokaci na gama program dinan danakeyi a ABU sheka na zaria, dad yace shikenan son Allah maka albarka.

Dad yace zancen karatun shukra fa?? Thariq yace dama inaso nasata a school kafin nakoma zaria, a ss3 ta tsaya bata cigaba ba saboda lack of money, yanzu inason nasata a makaranta da imran yake tunda sunada secondary sai sudinga zuwa tare, sanan nasata a islamiyya da kuma haddan asabar da lahadi, dad yace hakan nada kyau my son, am proud of you, Allah yabaka ikon cika alkawarin daka dauka na rainon shukra yace Ameen, daganan suka cigaba da fira.

Wuraren 1 suka shigo gidan, mum taimata shopping sosai ta siyo mata kayayyaki dadai sauransu, tunda suka shiga falo dad ke kallon shukra, itako tana hango thariq da sauri taje kusa dashi ta zauna akasa ta kama kafanshi ta rike gam, shidai thariq tunani yake anya shukra zata chanza kuwa?? ta shigo bata gaida kowaba, kuma tazo tawani rikemai kafa.

Mum ce tai magana tace sannu shukra wato ke thariq kadai kike yarda dashiba, mu dodanni ne, tunda muka fita takewani dar dar dani kaman na satota, amma daga ganin thariq har kinje kusa dashi kin zauna, alh ne yay magana haba hj kidena takurama yarinyar nan, yarinya ce ahankali zaki bita, bata saba damuba, lallabata zamuyi tayi harta sake, hj sake baki tayi tana kallon Alh.

Alh ya kalli shukra yace shukra baby, ahankali ta dago ta kalleshi, oya zokusa dani ki zauna kinji baby na…

Maman shakur 😘
[04/11 9:10 PM] Aishat muh’d: TAWA CE!!!

1⃣8⃣
Make kafada tayi alamun bazata zoba, dad yace shukra baby bazaki zo kusa dani ki zaunaba?? Niko maman shakur na gyara zama ina kallon drama ga dukkan alamu dad baisan shukra ba,

Kara make kafada tayi, dad ya kura mata ido yana Kallonta, bude baki tayi a shagwabe tace ni ba shukra baby bace, ni yar baba ce, yar baba sunana, haka babana ke kirana ai, habawa mai mum zatayi inba dariya ba hhhhh, tace alh ai kaji hakanan zaka wani batama yarinya suna, bari imran auta yadawo daga school yaji kanacema wata baby akwai rigima kasanshi da kishi. Thariq na jinsu amma ko tak baiceba, damashi ba mutum mai yawan magana bane.

Suna zaune suna fira jefi jefi, shidai alh hankalinshi nakan shukra wanda har yanzu tana rike da kafan thariq gyangyadi ma takeyi, wani kakkyawan yaro fari mai kama da thariq saidai shi karami ne bazai wuce 4 years ba ya shigo da gudu yaje ya rungume thariq, thariq yace little champion jiya daddare nadawo amma wai harkai bacci, imran yace bro ai mum tafadanmin shine baka tashen ba kuma dazani school kana bacci. Yajuyo yagaida mum da dad sai alokacin ya lura da shukra da tunda ya shigo ta boye fuskanta akafan thariq.

Sakin baki yayi yace bro wacece wanan cirema kafa zatayi?? Kowa na dakin yay dariya, thariq yace shukra ta dago fuska ta kalleshi yace meet my brother imran, yace imran wanan anty kace sunanta shukra.

Imran yace wow bro wlh tanada kyau kaman balarabiya, yazo zai taba fuskanta abunku da yaro shukra takara maida fuskanta taboye, yace laaaaa bro anty tawa yar kauye ce, tsoron mutane take ma, shukra ta dago fuskanta tace ni bana tsoron mutane, kuma niba yar kauye bace, imran ya gyara tsayuwa yace is dat soo, ok inhar baki tsoron mutane biyoni da gudu to, ta kalli thariq ya gyada mata kai aiko tabi imran da gudu, shima imran ya kwasa a dari

Mum da dad sunta dariya, thariq yadanyi murmushi, mum tace inhar imran ne zata gaji da gudu yaronan dayake kaman barewa ga shegen surutu….

Maman shakur 😘
[04/11 9:14 PM] Aishat muh’d: [04/11 9:11 PM] Aishat muh’d: TAWA CE!!!

1⃣9⃣
Nazir na komawa gida yafada jikin mum dinshi sai huci yake tace lpy bomboy?? Bakagan ta bane?? Yace mummy am just angry am not in d mood to answer any of ur questions. Tace haba bomboy ka amsawa hala in samo ma maganin matsalan ka.
Yace mummy naje gidan wani tsoho nagani yacemin wai aurenta zanyi, mum wlh inhar ya aureta mutuwa zanyi, inason yarinyar kakkyawa ce mum wlh.
Mummy tace to inane gidansu? Yace mum ni

Please Login or Register in order to submit comment