Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

taji gyaran jiki.
Tuni su umma suka tafi kano dan achan za’ayi biki. Yaune kawar umma zata kawo shukra daga zamfara zuwa kano.
Lokacin da shukra ta iso kowa mamakin kyau datakara yake, amma kana ganin ta kasan tana cikin tashin hankali tai zuru zuru, kwata kwata bata hadu da thariq ba, saidai Amina daya kawo mata tatayata zaman biki dan yasan batada kawa.

Tana ganin Amina taja hanunta suka shiga daki tafashe da kuka tafada jikin Amina. Amina tashafa bayanta shukra kukan nan ya isa, gobe ware haka kin dawo mallakin yaya thariq in sha Allah……………………….

Ayaune dubbanin mutane, bataliyan likitoci, yan uwa da abokan arziki suka shaida daurin auren THARIQ da SHUKRA akan sadaki dubu 100. Shukra tanajin an daura aure takara haukacewa dauko wayanta tayi takara kiran wayan Nazir amma a kashe saita fara typing text kaman haka
” slm masoyina Nazir, bansan maiya sami wayarkaba bata shiga, dan Allah duk randa kadawo kanemeni ta wanan layin, akwai magana mai matukar amfani dazan fadama.Allah dawomin dakai lpy. Shukra “.
Tana tura text din tafashe da kuka sosai.
Wuraren karfe 4 Amina ta shirya amarya dan zuwa walima tana sanye cikin doguwan riga baki yay mata kyau a garden din gidan akai walimar…

Nazir yana zaune adakinshi akasar Paris kira ya shigo wayanshi yadauka babban abokinshi ne, yace Nazir wai bazaka dawoba ga news yacika ko ina yarinyar dakakeso an daura mata aure da wanan doc din yayanta, mikewa yayi yace wot?? Abokin yace u heard me ya katse wayan.

Nazir glass cup din dake hanunshi yabuga aksa yafashe, idanunshi sukaja, yace now mothan ever i have to continue with my plan, shukra wlh wlh saikinyi dana sanin sanina a rayuwanki, sainasa yayanki ya tsaneki sama da mutuwarshi dan inhar baki zama TAWA ba to bazaki zama takowa ba…

Zan samiki tabon da duk randa yayan naki ya kalli tabon saiya karajin tsanarki a zuciyanshi…

Maman shakur 😘

mamanshakur Is all about novels.
Skip to content
Home
About
TSAFI 1to 11
← TAWA CE!!! 64,65TAWA CE!!! 71 →
TAWA CE!!! 66 to 70
Posted on November 13, 2015 by mamanshakur
[13/11 1:24 PM] Aishat muh’d: [13/11 9:01 AM] Aishat muh’d: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
6⃣6⃣
Wuraren 6 akatashi daga walima Amina tariko hanunta suka koma cikin gida, tazaunar da ita adaki, mum din thariq ne tashigo dakin tace shukra dad na kiranki zomuje mum tarike hanunta suka tafi falon dad.
Ga mamakinta taga ummanta, alh tafawa, hj amina sai yaya thariq duk suna dakin.

Yaya thariq yaci wani farin shadda gal sai sheki yake. mum ta kaita kusada thariq ta zaunar da ita, dad yace shukra ga mijinki nan kiyi mishi biyayya, aure ba abun wasa bane, yi nayi bari nabari, hakuri shine rayuwan aure, dad yace annabi yace inhar miji yakira matarshi zuwa ga shimfida taki zuwa mala’iku na tsine mata hargari hawaye. Yajuyo ga thariq yace kasandai shukra amana babanta yabaka ita, ayau kataka mataki na farko ka mayarda shukra matarka, saikuma matakin gaba kula da ita, kare hqqinta biyamata dukkan bukatunta. Hakuri akeyi da mace thariq…
Ranan kowa na falo saida yay musu fada sosai shukra kanta tasa acinyanta tana kuka sosai.
Anayin magrib aka kawo motocin kai amarya dad yace baisan wanan ba shida kanshi zaikai shukra dakin mijinta, zuwa yayi hardakin shukra yafito da ita kuka take sosai hartana wani shidewa, thariq yanda yaga tana kuka gwara Amina tabita kota lallabata, yasamu dad yace ajeda amina.

Dad kejan motan, sai shukra da Amina abaya. Yayinda thariq da isma’il suna motan gabansu. Shukra ido yay jajir yanzu shikenan anrabata da Nazir dinta, dad yace shukra baby kidena kuka inhar thariq yabata miki rai kizo kifadamin kinji.

Wani hadadden gida suka sauka a area D nan samaru, dad na ajiyesu yajuya Amina taja hanunta suka shiga ciki.

Maman shakur 😘
[13/11 9:27 AM] Aishat muh’d: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
6⃣7⃣
Zama sukayi a falo suna jiran shigowan su thariq, shukra na kwance jikin Amina ta lumshe idanunta sallaman su yaya thariq sukaji Amina takara lullube fuskanta, suka karaso ciki, yaya thariq yace abudemin fuskan matana nagani mana, Amina tace wlh saikun biya, suka dinga wasa shukra batace kalaba, isma’il shiyabiya dubu 80 sanan Amina tabude fuskanta.
Thariq tunda yake da shukra baitaba ganin tamai kyau irin nayau ba dudda idanunta arufe suke.
Wuraren 11 isma’il yace oya tashi mutafi tamike shukra takama hanunta tana kuka Amina tace gobe kafin nakoma kano zan biyo mugaisa ko, ahankali shukra tasaki hanunta tana kuka saida thariq yarakasu waje yadawo yakulle kofan falon sanan yaje kitchen yafito da cups da plate.

Zama yayi kusa da ita hartanajin numfashin shi jikinta yafara rawa, hannu yasa yacire gyalen data rufa dashi ya ajiye sanan yasa hannu yazamo dan kwalin kanta gashinta suka sauka har bayanta. Kamo hannayenta dasukaji lalle yayi yakai bakin ya manna musu kiss wani yarr shukra taji ajikinta. Murya ciki ciki yace i luv yhu shukra soo very much, wlh ina tsananin farin ciki dakika zama matanaa yau, shukra kanta na kasa, dago kanta yayi yakai kanshi yahada danata yana Kallonta yace shukra plzz kisoni kinji, wlh ina tsananin sonki. ya janyota jikinshi ya rungumeta tsam tsam yana shafa bayanta ahankali jikinta ne yafara rawa, dan yanda yake shafata yanasa tsigan jikinta natashi. Fizge jikinta tayi tana hawaye mehaka?? Yay murmushi yazuba farm fresh yogurt a cup yakai bakinta ta kawar dakai, daure fuska yayi yace kisha yakai bakinta ahankali takesha harta shanye, yadauko naman kazan yabata taci kadan tace takoshi, kai abubuwan yayi kitchen sanan yazo yace muje kiyi wanka ki kwanta wani daki yakaita mai shegen kyau yaji furniture yafara kokarin cire mata riga tarike riganta tafasa ihu, mai haka yaya?? Wlh banaso?? Kallonta yayi lallai zama da uwa jibi har shukra ta chanza, da datakeson shire riga agabanshi yau wai itake ihu.

Maman shakur 😘
[13/11 9:52 AM] Aishat muh’d: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
6⃣8⃣
Juyawa yayi yabar dakin wanka ta shiga tayi tafito tasa rigan baccinta tazauna bakin gado tana magana azuciuanta Nazir harsai randa zan ganka nabaka hakuri, dan karkazaci yaudaranka nayi sanan zan iya fuskanta rayuwan aure. Nasan banason yaya thariq, amma zan zauna dashi na kyautatamai kodan abunda yamin, hannu ta daga sama ya Allah ka bayyanamin Nazir nabashi hakuri yahakura dani, inhar hakan tafaru ne hankalina zai kwanta muyi zaman lafiya da yaya thariq. Kwanciya tayi tai addu’a tafara baccinta.
Wuraren 1 yatafi dakinta yaga hartayi bacci dama baiyi niyyan mata komiba yau saita sakedashi, jallabiya yacire yahau gado yajawota jikinshi yana shafawa, ahankali yake shafata amma jin jikinta da laushi sai hankalinshi yafara barin jikinshi hannunshi yatura cikin rigan bacci yafara wasa da dukiyar fulanin, kaman amafarki taji ana wasa da kirjinta wani ihu wayyo babana, ta zauna ta kunna bedside lamp jikinta narawa. ganin yaya thariq tayi bako riga a jikin da sauri ta rufe idonta tana kuka, yaya thariq menama? dan Allah kayakuri karka daken, yanda yaga tarude yasa matso kusa da ita, wani tsalle tayi ta dira akasa jikinta na rawa. Dan Allah yaya thariq kafita daga dakina tashi yayi daga kan gadon ya sakko kasa yazo kusada ita ihu tayi takara cusa kanta cikin cinyanta tana kuka plz kafita.

Murya asake yace naji amma tashi ki hau gadoto tashi tayi tahau gado jikinta na rawa shikuma yafita yatafi dakinshi.
Da kyar bacci ya dauki shukra dan gani take kaman zai kara dawowa. Shima bangaren thariq da kyar yay bacci.

Washegari Wuraren 10 Amina tazo takawo musu abinci thariq yace kije ciki tana dakinta, shukra taci abinci. Amina tai mata sallama tatafi.
Shukra ranan har Wuraren 4 narana bataga thariq ba, batafita daga dakintaba tana zaune tai shiru wayantane taji yana kara da sauri ta dauko dan tai tunanin umma ne amma tana kallon screen din taga ansa NAZIR…….

Maman Abd shakur😘
[13/11 1:24 PM] Aishat muh’d: [13/11 10:09 AM] Aishat muh’d: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
6⃣9⃣
Wani tsoro taji ya shigeta hakanan taji takasa amsa wayan ita dake neman Nazir dan tabashi hakuri amma gashi yakira tasaka dauka, wayanne yakara ringing akaro na uku yasa tai tunani gwara na dauka na ganshi nabashi hakuri, hanunta na rawa tai picking call din, kafin tace wani Abu yace hello, my luv sai jiya nadawo naga message dinki yanzu haka ina tsohon gidanku amma ance kunbar wurin, murya asarke tace inason magana dakai Nazir, yace to kina ina?? Tace ina area D, yace bari nazo zan tsaya a bakin titi zan kiraki saiki fito, jin yace abakin titi zai tsaya yasa ta sauke ajiyan zuciya tace to, dan tasan yaya baya gida dan bataji motsinshiba, tana bashi hakuri saita dawo taima yaya girki mai dadi su shirya.
Shiko Nazir yay wani murmushi yace wanan ranan shukra zai shiga ranan tarihi, ranan dabazaki manta dashi a rayuwanki ba yay kwafa yaja mota.

Thariq yana zaune cikin dakinshi yaji bai kyautaba baije yaga shukra ba tun safe, fitowa yayi daga dakinshi yay hanyar dakinta, itakuma shukra dai2 lokacin wayanta yay ringing ta dauka Nazir yace am dere, tace to Nazir ganinan zuwa. Thariq bude ido yayi yace Nazir?? jin alamun zata bude kofa yasa yakoma baya da sauri ya labe a bayan fridge. Shukra tasa hijab har kasa tafita waje.

Thariq komawa daki yayi ya zira jallabiya yabi bayanta, tana kaiwa bakin titi tako hango motan Nazir ta tsaya daga waje yabude mata motan. Yace shukra shigo mana kinga bakin titi ne mudan karasa chan wajen muyi maganan tunanin tayi tace hakanefa, gwarama muje chan din kar yaya yaganni anan, tabude gaban motan ta shiga yaja mota..
Thariq dake biyeda ita yaga Nazir yace shukra no don do dis 2 me, da sauri yatari texi yabi bayansu……

Maman Abd shakur 😘
[13/11 10:26 AM] Aishat muh’d: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
7⃣0⃣
Suna cikin motan yace shukra ga drinks a back sit dan daukomin ta dauko, yace dan budemin malt din nasha yunwa nakeji, tabude mai yakarba yanasha, Kallonta yasakeyi sha fanta din mana kena siyomawa, ta yamutse fuska banason, yace dan Allah kisha mana shukra, jin yace Allah aiko tabude tasha kadan tarufe ta ajiye, ko minti biyu ba’ayiba ta bingile dawani irin bacci. Nazir yay wani irin dariya yace bakisan Nazir ba yarinya, yakarama motan gudu.

Thariq na cikin motan texi sunabin bayan Nazir, mai texi baisan cewa drop thariq ya daukaba aiko wani passenger ya tsayar dashi ya tsaya thariq baisan lokacin dayacema mai texi kai dan ubanka drop na dauka muje, mai texi jikinshi na rawa yace yakuri yallabai. Mai texi yahau kunna mota amma mota taki kunnawa thariq yay tsaki yamikama mai texi dubu 1 yafito amma babu alamun motan Nazir tabace bat. thariq yarike kanshi dan juyawama yake, mai machine yatare yahau suka dinga tafiya kawai batareda sunsan ina zasuga Nazir ba.

Nazir bai tsaya ko inaba sai wani private clinic a GRA, Mai suna Al madina direct wani office yawuce yana shiga ya kwantar da shukra akan gadon office din, ya zauna agefe ya ciro wayanshi yakira wata number, jinayi yace doc muna office dinka, gata nakawota, come and do ur job, ya katse wayan. chan zaiga wani doc kana ganinshi kaga dan China, idanunan fici fici kaman na Pherty tiger😂 yana rike da………

Ewoooo masu karatu Doc fa yace?? Mekuke tunanin za’ama shukra??

Maman Abd shukur😘

mamanshakur Is all about novels.
Skip to content
Home
About
TSAFI 1to 11
← TAWA CE!!! 66 to 70TAWA CE!!! 72 to 91 →
TAWA CE!!! 71
Posted on November 13, 2015 by mamanshakur
🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
7⃣1⃣
Doc Chinese yana rike da TATTOO MACHINE, yakaraso dakin ya kalli Nazir yace have u given her d drugs?? Shin kabata kwayoyin?? Nazir yace eh, nasamata acikin fanta tasha kuma, Doc Chinese yace good. Dose drugs are pain killers, zasusa tai bacci har tsawon 1day, kaga gobe zata tashi dole anan zata kwana. bazataji zafin abunda zamu mataba yanzu sai tatashi daga baccin zai fara zafi, i would use INDELIBLE INK wanda zaisa inna zanamata tattoo din bazai bar jikintaba har abada. ( indelible ink: wani ink ne da inhar anyi anfani dashi ajikinka bazai taba fitaba har abada. Yawanci masuyin tattoo ne ke amfani dashi.)
Doc Chinese yakara kallon Nazir karo nabiyu yace y did u choose tattoo?? maisa kazabi namata tatoo?? u can have sexs with her, get her pregnant, zaka iyasa na yanke kafafunta, ko hannayenta, kona kashe mata idanu, kokuma kazubata acid a fuska. duk ikamata su tabon zai tsaya da ita harta mutu, abunda nakasa ganewa shine maisa kazabi tattoo??

Nazir ya ciji lebenshi yay wani murmushi yace i want something simple but painful Doc, banason na sadu da ita saboda tariga tai aure kuma kasan na tsani saduwa da wayanda ba virgins ba, and also banason tadauki ciki, danni banason yara, i hate children, banason na yanke mata kafa ko hannu, kokuma acid, duk banason yinsu saboda mijinta is a DOC zai iya neman mata waraka, zaikaita ko ina dan yaga tawarke, kuma zai sota ahakan, zai iya sawa amata kafafun roba tadinga sawa tana tafiya, idan kuma acid ne yanzu ansamu cigaba ana iyayi mata plastic surgery fuskanta yadawo dai2 kagane?

Dalilin dayasa nazabi tattoo shine kaga nafarko, zakai mata tattoo din abayanta karubuta “I LUV NAZIR” , duk inda mijinta zaije a duniya kalmar baxai taba bacewaba, duk randa tacire riga agabanshi dole saiya gani,yananan permanently. and duk lokacin daya kalla zaiji bakin ciki, abun zaimai ciwo, kuma duk lokacin daya kalla zaisan naga jikin matarshi, zaiyi tunani munyi iskanci, sanan zaiyi tunani sonda takemin yasa tai tattoo da sunana harda cewa she luvs me, he might think she did it out of luv 4 me. daganan he will hate her ya tsaneta sosai which is wot i want, abunda nakeso kenan dama, itama ta tsani kanta tasan cewa ba’a yaudaran Nazir azauna lafiya… Yayanta ya wulakantata, yasaketa daga karshe, danni inhar abu bai zama nawaba, baya zama nakowa aduniyanan dat is Nazir 4 u…

Maman Abd shakur 😘

mamanshakur Is all about novels.
Skip to content
Home
About
TSAFI 1to 11
← TAWA CE!!! 71TAWA CE!!! 92 to d END →
TAWA CE!!! 72 to 91
Posted on November 16, 2015 by mamanshakur
[14/11 7:47 PM] Aishat muh’d: [14/11 5:10 PM] Aishat muh’d: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
7⃣2⃣
Thariq mai machine har man machine yakare amma ko alamun motan Nazir basu ganiba sauka yayi daga kan machine din yaciro dubu biyu daga wallet dinshi yabashi. Yacigaba da tafiya akasa iska sai hurowa yake saboda hadarin daya hadu amma thariq bai gajiba nemansu kawai yake yanda kukasan mahaukaci haka yadawo, daga bayama ruwa a tsuge amma ko damuwa baiyi ba yacigaba da tafiya yana waige waige.

Doc Chinese yace oboy u wicked oo, Nazir yay murmushi batareda yace komiba. Doc Chinese yace zoka ciremata wanan abun na jikinta kajuyamin bayanta, zuwa yayi ya cire hijab din jikin shukra, sanan ya juyar da ita ya zage zip din rigan dagota yayi xai cire mata rigan daga jikinta gaba daya doc Chinese ya dakatar dashi ta hanyar ce mishi no basaika ciremata riganba, yakarasa jikin gado ya kunna tattoo machine din abun yafara wani zhuuuuuuuu kaman kukan clipper.

Daga tattoo machine din yayi ya saita alluran bakin, kawai ya soka abayan shukra wanda saida tai kara wayyo babana, Doc Chinese kokari yake yaga machine din yay gaba amma yakiyin gaba fatan bayanta ya harde alluran, nanda nan sai jini yafara zuba kaman famfo, Nazir ne yataso yazo kusa dasu Doc meke faruwa??

Doc fito da alluran bakin tattoo machine din yafarayi daga bayanta, jinin yacigaba da kwarara duk kayanta sun baci harda Sket dinta, yay maza ya dauko auduga yasa a wurin yadanyi dabaru sanan jinin ya tsaya. Ya kalli Nazir yace yarinyar nan her skin is too soft, ga tsantsi ( taji kurkur da dilka gyaran jiki.) idan nasa alluran flesh dinta kama alluran yake, wanda hakan yasa ink din yaki tafiya baima kai jikintaba, kuma inhar nace zansa karfi alluran zai yaga skin dinta wanda hakan zai iyasa tasamu infection called GRANULOMAS.

Granulomas infection ne wanda bayan tattoo din yawarke, yafito radau a jikinta zakaga wasu kuraje sun fito sun zagaye inda namata tattoo din, yanzu kabani nan da gobe zanyi research, saboda naga skin dinta is very delicate kaman skin din jaririya.

Nazir yace Doc i dont care, fuck her with d infection, komin infection din dazata samu tasamu is non of my business bukatana shine tattoo yafito mijinta yagani.

Doc shima yadan daure fuska yace haba Nazir kanaso nakashe yarinyar mutane ne, can you see hw she is bleeding?? kafasan hospital dinan basusan inama mutane tattoo ba kanaso ka tonamin asiri ne??? Kokuma kanason iyayen yarinyan sukaini court ne??? Kasan ba’a tattoo a hospital, haryau babu wanda yasan na iya tattoo a asibitin nan, nace kabari gobe inbazaka bari ba kadauketa ka kaita wani wurin, yay tsaki ya ajiye tattoo machine din a kan table.

Maman Abd shakur 😘
[14/11 5:45 PM] Aishat muh’d: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
7⃣3⃣
Thariq ya gaji da tafiya dan haryakai tudun wada akafa gashi kayan jikinshi sun jiku sharkaf, samun wani dan dakali yayi gefen wani gidan mai din total, ya rike kanshi yay shiru jiyake kaman yay kuka, tunani yayi cewa wayar shukra na gida baiga ta fita dashiba, bari yaje yadau wayan zai kira Nazir yafito da shukra daga haka sai yakaima police phone din ayi tracing phone call din, abunda yatuna kenan ya mike yahau machine sai samaru…

Nazir ganin doc Chinese yadau zafi saiya hakura yace shikenan, dan bayan doc Chinese baisan wani wanda yake tatoo ba a Nigeria, shiryawa yayi yabar shukra anan asibitin yatafi hotel din daya sauka yacema doc Chinese zai dawo gobe dasafe.

Thariq na shiga gida yadau wayan shukra yay kiran Nazir amma bai shigaba saidai ya nuna wayan akashe wani ihu yayi ya daurkushe a wurin yana kuka sosai, cikin ikon Allah yaji ana knocking amma yakasa amsawa saboda yanda kukan bakin ciki yaci karfinshi, isma’il yana tawaje jin alamun kuka yasa ya shiga dakin ganin thariq yayi kaya ajike ya zauna yana rusa kuka tareda rike zuciyarshi, da sauri isma’il yakarasa maiya faru friend?? Menene??

Da kyar thariq yasamu bakin cewa friend shukra ta gujeni, tabi Nazir sun gudu, bansan inda suka tafiba, isma’il plz bring her back 4 me, wlh bazan iya rayuwaba inba shukra, maisa zatabi Nazir su gudu why???

Isma’il ya rungumeshi yana calm down, calm down friend, dagashi yayi yakaishi dakinshi yaciro kaya yabashi yasa amma thariq yakasa, isma’il da kanshi ya chanza mishi kayan, yafita yaje kitchen yakawomai abinci da vita milk.
Thariq yakasa cin abincin, da kyar isma’il yasamu yasha vita milk kadan, bayan yadan natsu isma’il yace maiya faru?? Ahankali thariq ya sanar dashi komi, yace friend yanzu shikenan shukra ta gwammace ta gudu da Nazir akan ta zauna dani yayanta, dan uwanta wanda babanta yaba amananta??

Isma’il yace karka yanke hukunci, bakasan maiya faruba, thariq yace tome zakacemin, duba agogo yanzu karfe 7 na yamma yarinyar data fita tun 4, wani kukan yakara zuwan mai….
Maman Abd shakur😘
[14/11 6:29 PM] Aishat muh’d: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
7⃣4⃣
Thariq ya dauko waya yace bari nakira su dad nafada dan susan maiya faru, isma’il ya fizge wayan yace bazamu fadama su dad ba ko police ko anybody, mujira zuwa gobe inhar bamu gantaba ma sanar musu.
Tashi sukayi sukai salla, shi kanshi isma’il danne damuwanshi yake yana tausar thariq dan gaskiya wanan abu da girma yake.
Lokacin dasuka kalli agogo sukaga 10 thariq yakara rudewa, yace isma’il wlh nafadanma shukra tabi Nazir sun gudu, yanzu tafison Nazir kanni, ta gwammace ta zauna da Nazir kanni, ta gwammace ta bashi jikinta kanni, isma’il na ganin thariq yasoma fita hayyacinshi zuwa yayi kitchen yahada mishi tea yasamai kwayan dazaisashi bacci, da kyar thariq yasha aiko yay bacci.
Isma’il shiga bayi yay alwala yafito yay salla raka’a biyu yanamai rokan Allah dayaba abokinshi juriyar rasa shukra, itakuma shukra duk inda take Allah kareta. tashi yayi ya nannade dadduma yazo ya gyarama thariq kwanciya sanan ya zauna yana kallon abokinnashi.

Abangaren Doc Chinese kuwa dama shi surgeon ne, kuma ranan akwai wanda zaima cs saisa ya kwana a asibitin, ya kulle shukra a office.

Shukra bata tashiba sai karfe 8 na safe lokacin doc Chinese na cikin asibiti, mikewa tayi taji wani irin zafi abayanta tai kara, kulle idonta tayi tafara tuna abunda yafaru jiya wani zabura tayi tarafa ihu lokacin data tuna tareda Nazir take kafin taji bacci ya kwasheta, kallon jikinta tayi taga duk jini yabata mata kaya yasa tafara kuka sosai nashiga uku, Nazir ina ka kawoni?? Maikai min??
Tunawa tayi da maganan Amina cewa inhar namiji yay kwanciyan aure ana ganin jini, ai wani ihu tafasa tafara kuka sosai, sakkowa tayi daga kan gadon tana tafiya adan duke, tana takawa ahankali saboda zafin da bayanta kemata.

Ganin tattoo machine tayi kan table ta dauka dukda batasan meshiba, tace wlh inhar naga Nazir saina sokamai abunan, hijab dinta tasa tayi hanyar kofan fita daidai lokacin taga anbude kofa an shigo….

Waye ya shigo??
Maman Abd shakur 😘
[14/11 10:19 PM] Aishat muh’d: [14/11 10:05 PM] Aishat muh’d: 🌿🌿🌿 TAWA CE!!! 💞
💞 🌿🌿🌿
7⃣5⃣
Ganin wani mutum tayi fari fat, yay kama da jetli yasa takoma baya da sauri tana kuka, Doc Chinese yayo kanta aiko ta daga tattoo machine tace mishi 1 more step i will kill u, sai yako tsaya chak, tace mishi kaban hanya nafita, yaki matsa mata aiko tayo kanshi gadan gadan da tattoo machine din da sauri ya matsa mata, hartakai bakin kofa yace dan Allah ki ajiye tattoo machine dinan kar shugaban asibitin nan yagani, za’a koren, jefamai dai dai saitin kanshi aiko kai yafashe ta juya tabar office din da sauri batare da tasan hanyar gate ba da kyar take tafiya.

Tana fitowa taga masu sharan asibitin tace dan Allah inane hanyar waje?? aka nuna mata da kyar take daga kafa tako fita batasan inane wurinba tana kalle kalle ta hango texi na zuwa ta tareshi tace drop kaini samaru area D.

Abangaren thariq tunda yatashi dasafe yake fama da rawan sanyi, jikinshi yay zafi sosai isma’il shiya shiga kitchen yay musu tea dan bai iya girki ba, bayan yabama thariq yasha yace bari naje nayomana take away, thariq murya kasa kasa yace dan kaini falo yako kaishi falo shikuma isma’il yafita.

Texi dai dai kofar gidan ya tsaya shukra tace bari na kawoma kudi bude dakin tayi ta shiga lokacin thariq na kwance kan doguwar kujera idanunshi a lumshe, tafiyi take sadaf sadaf adudduke dan batason ya ganta.

Thariq kaman an mintsileshi yabude ido ganin shukra tana tafiya aduduge yasa yawani mike tsaye yana mata kallon mamaki, kaman bashine mara lafiyaba, shukra na ganin haka tafara kuka yaya thariq dan Allah kayakuri. karasawa inda take yayi, yace ina kukaje?? Tai shiru, ba guduwa kikayi dashiba?? Maisa kika dawi?? hannu yasa yacire mata hijabin dake jikinta yabi jikinta da kallo gani yayi jina yabata sket dinta, hawayene yataru

Please Login or Register in order to submit comment